gidanba ya wuce gida domin abbanshi babu lfy sosai...,domin gobe dole sukoma assibiti dashi...,hakan yasa bai tsaya yaga farha ba domin yasan zasu had'u a waya....,
Hakan kuma baban yacema mamah ta kira mashi farha domin itama yaji tabakinta...itama tashigo d'akin ta zauna yayi mata tata tambayar....
"Fatima dama nakirakine kema domin naji tabakinki domin ynx kin mallaki hankalin kanki zaki iya fahimtar komai na rayuwarki...don koh khadija tasan hakan bale ke....,dama son nakeyi naji kema kinason 'ya'yanku a matsayin mujin aure....?"
Dum Dum gabanta yafad'i domin batasan amsar daxata bayar ba.,kuma batada wata mafita bale hujjar daxatace Ah Ah...,ba yanx ba...hakan yasanyata yin imani da qaddara ta fuskarta duqe tacema mahaifinta.....
"Eh babah hakane..."
Amma a xuciyarta tunanine na shin da yayi wannan zumud'in haka...ina yaga kud'in da zai d'auki lalurata...,iyayenmu suci da kansu suci damu kenan๐...
"Toh mamanah Allah ya tabbatar da alkhairi kuma nafi kowa jin dad'in hakan data faru tsakaninku...,insha allah yau zanuyi maganar da 'ya'ya malam, kije kawai dama shine dalilin kiran...."
Tamiqe jikinta babu qwari...tayi hanyar d'akinsu..,domin itafa tanasonshi amma kuma tun ynx da wuri za ayi auren...toh menene abdl yamallakane da zai tsiri aurena tun ynx.....? Bataba kanta amsaba saidai tashiga d'akinsu ta cire hijab tareda kwantawa kujeran d'akin...Iman naganinta da sauri tamiqe tsaye....
'Ya'ya farha lfy kuwa..? Naga kinshigo jikinki babu qarfi koh dai babah ya fad'amaki wani abunne mara dad'i....?"
Kallonta kawai tayi tareda lumshe idanunta...domin tasan qanwar tata ynx da ta fad'amata abunda ke zuciyarta..,zata fara kawo mata hujjar banza bayan bazata gane menene burintaba....
"Iman babu komai...ina tunanin wata sabuwar rayuwane...,da alama antsayar za a tsayar da zancen aurenmu da broz jabbar ne..,shine nake tunanin sabuwar rayuwa...."
"Kai haba 'ya'ya ai ni jikina duka yayi sanyi domin wlhy nayi tsammanin wani abunne...,haba 'ya'ya farha yau celebrated xamuyi cikin d'akin nan domin naji dad'i...."
"Wai ke meyasa kike haka ne wai...? Ke baki gajiya da abun fad'a koh yaushe...toh kiyi celebrated sbd zaki rabu dani koh...,? Toh kiyi ina sauraronki...."
Tayu murmushi ta koma gefenta ta zauna "inbanyi murna ba nayi me toh Allah dai yakawo ranar kusa...."
"Naji tashi zubamana abinci kawai yunwa nakeji..."
Tamiqe tafita da sauri don cika umurnin yar uwar tata.....
โ
โ
โ
โ
โ
Haske da yalwa nashigo babah Aliyu abbas domin wayanda suka damfareshi a baya sune..,allah yabasu ikon dawo mashi dadukan dukiyarshi murna ba acewa komai domin kuwa farha tafi kowa farin cikin hakan da yafaru....,
Ganin ciwon babansu abdl-jabbar na yawane babansu farha yad'aukeshi domin zuwa dashi assibitin qwararru dake abuja haka suka shirya suka tafi su ukku da ummar abdl dashi baban farha d'in da kuma abdl..,balaifi ansamu sauqi suka dawo gida...dawowarsu keda wuya baban farha yasayamasu gida wanda qaramine amma kuma babu laifi yanada kyau kuma yafi wanda suke ciki...murna ba acewa komai....
Suma su farha d'in yasayamasu wani gida babba mai kyau a cen suka koma...farha anqara samun girma girman kai da kuri yaqaru saura....
Acikin wannan faragar ne baban farha yake shaidama 'ya'ya malam cewa akwai soyayya tsakanin farha da abdl don haka ga sadaki nan shi yabiya dakanshi..,saidai shi 'ya'ya malam d'in yakira yn uwanshi na gombe domin sukawo sadakin..,don tabbatar da shaidu....
'Ya'ya malam yaji dad'i domin shima yaso hakan..,saidai ciwone ya hanashi fad'a...,yayima d'an uwan nashi godiya kuma amininshi wanda bayada kamarshi duk duniya haka shima a gurinshi...kiran mahaifiyar abdl d'in yayi ya shaidamata itama tayi murna da addu'a aciki tayi godiya domin an fifita rayuwarsu kuma anyimusu karamci....
Baban farha shima yake shaidamusu ai kafin yayi shi akayimawa bazaya ta'ba mance alkhairinsu gareshiba.....
Sati d'aya dahakan 'yan uwan malam ibrahim na gombe sukazo ganinshi yabasu kud'in auren abdl 50k domin sukai gidansu farha..,haka akayi kuwa kowa cikin farinciki haka suka rabu....
Farinciki a zuciyar abdl ba acewa komai domin koh ba komai yasan ynx farha takusa zama mallakinsa...
Kamar kullum yashirya domin xuwa gurinta zance...haka yauma yayi kwalliyarshi taji da fad'i idan kaganshi bazaka ta'ba tunanin bai mallaki wasu manyan dukiyoyiba sai inka ganshi a mashing d'inshi sannan ka tabbatar....
Isowarshi bakin get nasu hakan ya sauka yabud'e get d'in sannan ya shiga da mashing d'inshi...,shigarshi gidan mamah na kitchen dayake had'e yake da pallor nasu...tanajin muryarshi tafito suka gaisa...take shaidamashi suna ciki mana ya wuce....
Yashiga tareda tura qofar tasu...shigarshi iman tagaidashi tare da janshi wasa kamar yadda suka saba....
"Brox ango 'ya'ya amarya..."
"Kekuma uwar gida..."
Sukayi dariya har farha d'in tafita tabasu guri...,dasauri yakoma gurinda farha d'in take zaune ya zauna...,sai ya cije le'benshi na qasa....
"Yatake yr mata...? Komai natafiya yadda mukeso..,yaudai ankawo kud'in aurena pa don haka fatiha kawai ta rage a kira..,naganki gefen damata..."
Gaban farha yayi mummunar fad'uwa domin batasan meke sawaba idan aka ambaci sunan aurensuba sai gabanta yafad'i...,da sauri ta d'aga idonta ta kalleshi sai farin ciki yakeyi....
"My farha plx be happy p...wlhy a ynx nan nikad'ai nasan menakeji azuciyata daza ace kawai a d'aura yau danafi kowa farinciki...domin sonki da k'aunarki bazaki ganeba sai ranar tazo...."
'Duqar da kanta tayi tana wani tunane mara amfani..."wai anbiya kud'in aurena..! tab meke faruwa hakan wai....?"
Riqa hannunta yayi tareda d'ago kanta da sauri hawayene ke bin fuskarta da sauri ya sauka kan kujeran ya koma gabanta...
"My farha menene hakan...? Idan farinciki yasamu mutun godiya yakeyima Allah ba kukaba don haka plx kidaina...,koh kinaso nima nayi..? Sai mu rarrashi junanmu...?"
"Ah Ah.." Tajuyar dakanta gefe...,yajawota gabad'aya jikinshi... "toh kiyiman murmushi naji dad'i matata..."
Hannunshi yasa yana sharemata hawayen danaxxubo fuskarta..yana duban kyawawan la'bbanta wanda yakeji kamar bakinshi yakai kansu amma babu dama...
Murmushin tayi baikai zuciyaba... _lamarin farha p akwai mamaki...shin sone babu k'auna ciki..? Koh koh sonne kawai...,domin abun da d'aure kai...,mudaije zuwa zamu fahimta in munkai_
Haka yaketa nunamata soyayya wadda tunda yafara furta yana sonta baita6a nunamata yasantaba...idan tajuyar da kanta ya juwota shima...shi burinshi su had'a idanunsu guri d'aya akwai wani sirrin saqo dayake son isar mata aciki amma taqi bari su had'u...
Dahakan dai yaqyaleta yamiqe domin yasan tsananin kunyane ke hanata sakewa....
"Toh zan tafi domin nabar aiki da yawa gida na office ban cikeba kinga dakina kusa zanfi saurin qarasawa domin zanji d'uminki kusa dani...amma tym is coming..."
Dubansa kawai tayi tayi masa murmushi yajuya yafita itama tabi bayansa da kallo..tace...
"Akwai kyaufa...saidai hmmm...."
Tajawo wayarta don cigabada typing nata wato chart kenan...
โ
โ
โ
โ
Ciwon mahaifinshi yayi tsanani wanda aka kwantar dashi a assibitin nan garin kaduna..yn uwan malam ibrahim duka sun halarta..,domin gabad'aya nufashinshi yayi sama sosai wanda har ansakamashi abun numfashi wato (oxygen) kenan shike riqe mashi numfashi...hakan yasa umman jabbar babu abunda takeyi sai kuka haka mamah domin dukansu suna assibitin....
Likitocin sunga taron yayi yawa hakan yasa sukace kowa yafito..,amma jabbar bai fitaba domin ganin yakeyi idan yatafi zai rasashi....
Hakan malam ibrahim yayi nuni da akiramashi baban farha d'in domin d'amqa mashi amanar jabbar....
Shigowarshi yakama hannun jabbar dana baban farha guri d'aya tareda azamasu takarda hannunsu...,domin baya iya cewa komai...nan take yakoma yakwanta....nufashin na tafiyarshi...komai rashin imaninka dole kayi kuka idan kaga yadda yakeyi...hakan yasa baban farha ya matsa yana bashi kalmar shahada har ya amsa shima yanabi...cen kawai sai numfashin nashi yatsaya...,na urar oxygen d'in tatsaya hakan yasa jabbar fita dagudu domin kiran doctors d'in..zuwansu kawai sai suka cire oxygen d'in suka lullu'beshi da zanen assibiti doctor d'in yace....
"Toh pa sai haquri domin yarigamu gidan gasky kuyimasa addu'a kawai....."
Nan take jabbar ya riqe kanshi domin baimasan mezaiceba...baban farha d'in shine yariqashi yana fad'amashi "innalillhi wa inna ilaihirraji'un...kafad'i wannan kawai abdl domin malam yasamu kyakkyawan qarshe..,Allah yabamu kalar tashi shahadar..."
Fitowarsu d'akin umma tafara kuka...
"Innalillhi wa inna ilaihirraji'un...malam katafi kabarmu Allah yayimaka rahama yasa nan yafiyemaka nan shikenan mun rabu...,malam na yafe maka nayafema...!"
Mamah na sharar hawaye ta riqata sukayo gida...aka d'auko gawar malam anan gidanshi akayi mashi wanka..aka kaishi maqabarta tareda yn uwanshi na gombe...baban farha shi yagabaci komai a qarasa....
Kwana bakwai da addu'ar rasuwar malam yan uwanshi suka fara shirin komawa gida..sukace toh idan ummar abdl taqare iddarta zasu dawo suwuce da ita gida....
Baban farha yace "ah ah komai wahalhalunsu shi zai d'auke kuma idan tabar gidan waxai zauna zan riqe jabbar kamar ni nahaifeshi..,kuma wasiyyar malam ibrahim dayabari hannuna..yanemi da na riqe jabbar amana kuma nabashi kyakkyawar d'abi a duk da ya girma ya mallaki hankalin kanshi...,kuma dukiyar da malam ibrahim yabarma jabbar zata zauna hannuna...idan Allah yanunaman nacika alqawalin aurenshi da qanwarshi kuma yaqara hankali zan mallakamashi aburshi duka...,kuma komai na aurenshi ynx nad'auke ni zanyi insha allah..,zanje hajji wata mai zuwa ina dawowa komai zai kammala.... Sannan sbd ita mamar tashi zata zamo ita kad'ai sai yazauna nan gidan tare da ita..,sbd iddarta zatafi agidan mujinta..,dasai takoma cen gidan amma yazauna nan da ita komai zan kula dashi koh bani nan..."
Sukayi murna da godiya Allah sarki daza a samu mutanen kirki irin Aliyu abbas da duniya babu marayu duniya sukayi sallama suka tafi.....
Umma kukan farinciki da murna takeyi domin koh ba komai tasan jabbar ba marayabane ynx yanada gata....
Tayi godiya suka watse.....
*bee been masoya*๐
[12/31/2017, 2:51 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_ASTAGFIRULLAHULLAZIE MAN LAZIE LA'ILLAHA ILLAH ANTA...ASTAGFIRUKA.., WA'ATUBU ILAIHIE....โ
๐๐ป_*
Page...
โ
7โฃโ
๐คฆ๐ผโโNayi mistake gurin numbers wancen 6โฃhope kun gane...? Tsufane yafara xuwa๐คฃ
LUV YOU๐
ยฎ Kwanakki na gudu rayuwa na tserewa....ayaune mahaifiyar jabbar ke cika wata biyu acikin iddar mujinta malam ibrahim....
Alhaji Aliyu Abbas kuma yana qasa mai tsalki domin gabatar da ibadarshi ta hajji da Allah ya nufeshi da saukewa...,acen yaketa shirye shiryen kayan lefen yrshi wato farha da d'an amana d'inshi wato jabbar....koh yaushe suna waya da iyalinshi dakuma jabbar domin shi ke kula da kasuwancinshi daya bari nan gida..,hakan kuma bai hanashi zuwa gurin aikiba..,kuma bai hanashi kula da mahaifiyarshiba....
Kasancewar mahaifin farha kafin yatafi yabarma jabbar motarshi domin zirga zirgar gida dakuma kai farha makaranta...,hakan baisashi jin yana ra'ayin yaja motarba domin idan yana shiga gobe idan mai ita yadawo dole yakoma ga machine nashi toh kuma zaiji daban..,hakan baisashi jin sha awar hawa motarba...amma makullin na hannunshi....
Watarana farha tashirya zataje school tayi bala'in kyau kyawonda dole kaganta kaji kana sha'awar qara kallonta yarinyar akwai gayu domin qarshece..,ga d'an banxan ji dakai na tsiya kamar d'iyar shugaban qasa...sbd qirarta ta d'iyan mawadatace naqwarai gashi ta iya kwalliya taqin qari koh yaushe zakaganta da glass d'inta no respect a fuskarta wanda bazata sanyashiba sai tafito daga gida sbd mamarsu gada ta hanata sakawa...tayi kyau sosai....takawo bakin get jabbar nashigowa domin gayar da mamah..duk da unguwarsu da tasu akwai nisa amma kullum zaixo yagayar da ita yagakuma farha d'inshi koh suna buqatar wani abu....
"Wooow my dear..! Sai ina hakan dawannan kwalliya sai kace zakije gurina...?"
Tayi murmushi wanda saida yaji kamar yasuma wlhy..harda juyar da fararen idanunta....
"Zanje school ne inada lecture nayi late wlhy tun d'azun rashidart ke kirana nayi late wlhy..."
"Toh kijira na ajeki..sbd kamar hanyarmu d'aya dake kinga zangaida mamah ne kawai..."
"Dame zaka kaini..?"
"A machine mana... Makullan motar na gida na manta shiyasa xankaiki a machine..."
"Ah haba zan tsayar dakai gashi nayi late kaje kawai idan naqare zan kiraka sai kazo ka d'aukan zan hau adaidait sahu kawai...."
Yadubeta yayi murmushin k'auna..itama shi take kallo taji mezaics...
"Masoyiyar bakidai son nawahala koh..,? Toh bari nasamamaki adaidaita d'in sai nashigo..."
"Ah Ah na hutassheka kawai kaje kaga mamah naji tana nemanka.."
Yadubeta ya lumshe idonshi yaqara gyara bakinshi yace....
"Love u my dear...,kita tunani har lkchn dazanje d'aukarki.."
"Love u too...,insha allah..."
Tawuce domin taqagu tafita..maida glass d'inta tayi a fuskarta ta gyara handbag d'inta..,tabarshi da qamshin turaren jikinta...
Kishinta yaji ya mamayeshi..wai meyasama yayarda har ya amince mata tatafi tana wannan qamshin...,ynx wasu xasu ganta suji kuma qamshin nata pa...,haka dai yahaqura yayi ciki...
Itakuma sauri takeyi...nantake tasamu napape tafad'a suka wuce....
Kohda tashiga saura kad'an lecturer d'in yashiga...shigarshi keda wuya yafara aikinshi cikin fahimta suka fahimci komai...aka qarasa suka fito da ita da rashida domin samun abund zasu ci su sha....
Rashida adamu itama mahaifanta masu kud'ine sosai wanda qawancensu bai dad'e da farawaba da ita...rashida d'iyar manyan mutanece domin mahaifinta dashi ake damawa gwamnatin kaduna..., farha tafi rasheeda komai domin farha akwai kyau sosai hakan kesa samarin school nabinta tana sharesu...koh rasheeda dakyar tasamu kanta har suka qulla abota sbd tanada ilmi sosai.....rasheda nashiga mota koh wacce iri taso...
Rasheeda naso farha sosai..,don haka komai tasamo xatabawa farha..haka farha d'in wanda a halin ynx mahaifansu sunsan dangantakarsu..,saidai har ynx Rasheda batasan cewa ankawoma farha kud'in aureba..domin farhar bataso tasan da hakan...hakan suje zamansu suyita firar rayuwarsu...
Suna xaune wata danqareriyar mota taxo gabansu tayi parking gabad'aya glass d'in motar baqine gabad'aya bud'e motar akayi aka saukar da qafa d'aya d'ayar bata fitoba..da alama mai qafar waya yake amsawa shiyasa ya tsaya....
Fitowa yayi gabad'aya tareda d'auko wayoyinshi baki d'aya hannunshi...,
Yaqaraso gurin da suke zaune..tunda farha ta dubeshi sau d'aya bataqara dubanshiba..sbd itama ba bayaba...amma wlhy yahad'u gayen sosai....
Yayimasu sallama tareda zaunawa...
"Sannunku hope bazan takurakuba...?"
Rasheeda tadubeshi sosai tayi murmushi tace....
"Eh tunda kabiyo ta hanyar musulunci ai dole mu kar'bamaka..."
Yayi silent murmushi sigar burgewa..." Hakane p amma meyasa qawarki tajuyar da fuskarta gefe..,koh batason mutane ne..?"
"Koh d'aya bata cika son magana bane kawai..,amma batada mtsl..."
"Ok toh ni sunana ANWAR BALARABE NAIRA nasan zakuji labarinshi koh kuma zakuji sunanshi toh nine yaronshi....yau kusan sati biyu kenan danake ganinku amma kuma tym d'in ina busy sosai..nima anan school d'in nake..hope qawarki zatayi accepting dina a matsayin masoyi domin nadad'e da sonta amma batabani fuskar ganintaba..."
"Eh hakane Anwar ai nasanka FARHA batada mtsl kuma insha allah tayi accepted naka nan gaba kad'an zaka fahimci hakan..."
"Nyc name kin koh ga nadad'e banji suna mai dad'i kamar wannanba...Farha say something plx koh xanji dad'i....."
'Dago fuskarta dazatayi tadubeshi kawai sai taji wani mashi ya soki idanunta wato dama haka wannan gayen yakeda kyau haka....,
Wlhy yayi gashi wayayye mai shegen kyau gakuma kudd'i...sauri tayi tad'uqar da kanta....
Tace....
"Sannu koh.."
Bugun muryarta dayaji yasashi sauke ajiyar zuciya..macce batata'ba burgeshiba amma akan farha dole yayi welcume back wlhy...
"Yauwa dear koh zan samu number d'inki..?"
Amsa kawai tayi tasanya mashi qamshi wayar kawai takeyi domin komai na gayen burgewace...murmushi tayi ta mayar mashi da wayar kawai....
Zan kira anjima kad'an yacire bandir d'in yn 100 ya aza a table d'insu yace.. "abiya kud'in drink's koh.." ya wuce...suka bi bayanshi da kallo tafiya cikin burgewa...
"Hmmm Farha wlhy nasan gayennan yaron balarabe naira ne...,wlhy mata dayawa na binsa amma baya kula kowa hasali shi koh malammai qarqashinshi suke...koh yayi laifi da kud'i yake kashe masu baki...,mahaifinshi nasonshi sosai....mamarshi suna harkar kasuwanci da momyn mu ynx hakan suna saudia shikad'aine a nan Nigeria bai dad'e da dawowaba...."
Ajiyar zuciya farha tayi domin tasan me at qasa ga rayuwarta don haka gara gada tabari hakan yayi tasiri a xuciyarta tunda wuri....
Rasheeda tad'auki kud'in tasakamata a handbag d'inta suka miqe domin wucewa gida....
Suka fito domin Rasheda yau bataxo da motartaba kuma bazata iya jiraba don haka tacema farha su hau napape...suka fito bakin get saiga anwar yayi parking...
"Kushigo mutafi koh...?"
Farha bata yardaba sbd tasan zaice yakaita gida kuma zai 'ballomata ruwa wlhy duk da bananta bayanan amma jabbar idan yaganta pa.....
Hakan rasheeda ta tilastata akan sushiga...tashiga amma baya tashiga itama....
Rasheeda ke nunamashi unguwarsu domin idan ya ajeta sai su wuce gidansu farha d'in ya ajeta....hakan suka kama hanya har get d'insu Rasheeda ya shiga ya ajeta..itama farha zata sauka...yariqo hannunta...sai ta tsaya hakan yasa Rasheeda turo qofar....tayi ciki...
"Ah Ah ina zakije ne bamuyi bankwanaba..." Kallonshi kawai tayi tareda hannunshi cikin nata.....
Saita juyo suka had'a idonsu guri d'aya saitaji yaqara yimata kwarjini sosai.....
"Mezance toh..?"
"Kiceman gud bye kawai cikin sigar luv amma..."
Tasaki baki tareda zaro idonta duka tafitar dasu....
"Yes I Love u farha...!
Nadad'e inasonki tun randa naganki nakamu wlhy...kece macce ta farko dana fara so kuma nafara furtama kalmar inaso...,don Allah kisoni farha...."
Ba 'bata lkch farha tadubeshi domin yazo da abunda zai girmi zuciyarta...taji kamar tak'wace hannunta amma kuma saitaji sonshi a cikin xuciyarta nan take...
"Love u too.."
"Sure farha..?"
"Sure insha allah.."
Qara duban hannunta yayi da agogon data d'aura a hannun kawai sai hannun ya burgeshi..,kawai sai yakai bakinshi a hannun wanda da sauri farha taji wani abu nabi mata jiki yana yawo...hakan yasa tayi sauri qwace hannun nata...
"Kibari don Allah nakaiki gida kinji...wlhy naji bazan iya barinki hakan ba sbd ji nakeyi kamar mun shekara da had'uwa saidai yaune amma wlhy ni kad'ai nasan me nakeji farha plx n plz kisoni wlhy inasonki so na har abada farha nah...."
Yadda yake maganar yanayin qasa da voice shikesa farha jin gadafa zancensa yafara tasiri a zuciyartafa domin wannan ya iya salon burgewa da kuma jan hankalin yn mata...ji yadda yake magana don Allah...batamasan sadda take amsa masaba wlhy....
"Anwar inasonka sosai..kuma daban amince da zancenkaba da koh motarka bazan shigaba...,toh naji sakeni muje ka ajeni unguwarmu basai kakai get namuba domin gada yn gidanmu suganni..."
Kafin yasaketa saida yace toh ki dawo nan gaba sannan..yana magana yana kashe ido kamar wani mai jin barci..duk wani tarko yarigada ya kamashi na farha domin sonshi shiga yakeyi a zuciyarshi....,tafito takoma gaban kamar yadda ya buqata...
Driving yakeyi har suka kusa zuwa unguwarsu.., anan tace y tsaya..,yakashe motar amma yasakama qofar Lock duka...zata bud'e yace...
"ai rufe yake...zamuyi bankwanane kafin nakiraki a waya anjima kad'an...."
"Toh ai munyi koh.., muhad'u a wayardai..."
Yariqo hannunta tareda kai yatsanta d'aya cikin bakinshi yana tsutsa...,nan take jikin farha yafara rawa domin komai najikinta ya saki wlhy...
"Nashiga ukku don Allah kasakeni kaji..,bansan menene hakan ba..."
"Hmm lallai farha nangaba zaki gane salon soyayyata daban take data kowa..."
"Naji bud'eman nasauka don Allah gobe zamu had'u kaji..."
Yasaketa yabud'e Lock d'in yariqo hannunta "missing u..."
Batace komaiba tasauka kawai jikinta rawa kawai yakeyi...har takai gida...shikuma ya tayar da motar y wuce....
Shigarta gida sukaci karo da jabbar shima shigowarshi kenan....
"Ynx nadawo daga school naku nayi jira bangankiba..,kuma na kira wayarki ba a d'aukaba hope dai lfy kike....?"
"Qlau nake munbiya gidansu Rasheeda ne momynta babu lfy shiyasa muka samu sa'bani..."
"Ok Allah yabata lfy..mushiga ciki..."
Nan take farha taji wlhy jabbar komai bai iyaba...yau itafa tarkonta yakama kurciya domin son anwar p yakamata sosai wlhy..,har takejin bazata iya sauraren zancen jabbar ba wlhy...."
"Nagaji ynx wlhy kuma kaina ciwo yakeyi brox zan d'an kwanta....,"
"Olryt b komai dama xanje nakaima umma cefane sai dare xan dawo kigaida mamah kawai da iman bari naje...."
Komai batace mashiba..,ya wuce da sauri tashiga gida ta isko mamarta a kitchen ta shaidamata tadawo tafad'a d'akinsu...ta isko iman na barci bata tayar da itaba..,tashiga toilet tawatso ruwa tana tunanin salon soyayyar anwar dayake zubamata...,wadda yaune farkon had'uwarsu inaga sun dad'e....
Akwai changer zance wlhy dimin irin anwar nakeso tun farko wlhy...me akeyi da wani uztazu waishi Abdl-jabbar...bazan iyaba wlhy.....
"ANWAR I LOVE YOU.."
_TIRQASHI AKWAI MAGANA WLHY......._
~Ummul Elham~
*Bee Been Masoya*๐
[1/2, 4:16 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
ูุงุฑุจู ุฃูููู
ุง ููุงูู ุงูููุฏู ุงุฌุนูููู ุทูุฑููููุง ููุฃูููู
ูุง ููุงูู ุงูุฑูุถูุง ุงุฌุนูููู ุฑูููููููุงุ ูุฃูููู
ุง ููุงูุช ุงูุณูุนุงุฏูุฉ ุงุฌุนูููุง ููู ูููููุจููุง โค
*_ALLAH KASADAMU DA ALKHAIRAN DAKE CIKIN WANNAN SABUWAR SHEKARA...ALLAH KA NI'IMTAR DAMU ACIKI...,KAYAFEMUNA LAIFUKAN BAYA...,HAPPY NEW YEAR 2018..2 U ALL๐น...._*
Page...
โ
8โฃโ
ยฎ Soyayya FARHA keyi da ANWAR a'boye wadda koh yr uwarta batasan menene takeyiba...,ynx idan suna d'aki kwance raba dare takeyi tata zuba soyayyarta...,wadda yr uwar tata ke d'auka da JABBAR take wayar....,hakan yasa bata damuba zata hau gado takwanta....
Soyayyar da FARHA kema ANWAR ynx tadoke ta JABBAR...,wanda idan jabbar d'in nayimata magana idan suna tare ynx daga batajin dad'i...sai kuma karatu ke hanata sakewa...domin exam zasu fara....tun abun bai dameshi har ya fara damuwarshi domin bayason 'batamata rayuwa koh kad'an gashi mahaifinta baya nan....
Abun mamaki kullum idan yakira wayarta sai yaga number busy basai samu kirantaba sai 3:am hakan yafara wani shakku a zuciyarshi....amma kuma bayason abunda zaisa yadinga zarginta...,kuma da dawani abun ai zai gane....
Watarana dukansu suna gida...Jabbar d'in yazo domin yanason yaga Farha d'in serious...shigarshi babban pallor nasu baiga kowaba sai mamah dake zaune tana kallo....
Yayi sallama suka gaisa har take shaidamashi babansu yace ya amso kayan abincinsu yakawo masu nasu yakai kuma nasu gida....
Ya amsa tareda godiya....tace yashiga ai sunanan yau dukansu.....
"Ah farha taceman tanada exam yau..,ashe batasamu zuwaba..."
"Ehh hakan amma ni bata fad'aman ba..,may b toh fasawa tayi...,kashiga suna ciki...."
Kafin yatashi sai ga Iman tafito d'aukeda kayanta a hannu da alama ironing nasu zatayi...."
"Ah big ango..."
"Uwar gida sai ina haka dakaya...?"
"Zanyi ironing nasu ne..."
"Ok ina madam d'ina?"
" aiko inajin tana bayan gida zaune bari na kira maka ita ynx..."
"Toh Uwargida na waiting.."
Yashiga d'akin yazauna...,Iman na aje kayan a gurin gugar tamiqi hanyar baya domin kirawomatashi...,saidai abunda taga tanayi shi yabata mamaki..,domin gurin basa xuwanshi sai in karatu zasuyi amma saiga akasin hakan...waya takeyi tareda lumshe ido da dariya ake wayar...,
"Hmmm dama har yakiraki shins kuma yasani saida nayi wahalar zuwa..."
Jin muryar iman yasa farha cewa "ina zuwa sweetheart..."
Takatse wayar tajuyo tana kallonta....
"Lfy dai koh...?"
"Eh ku wlhy kun cika wahalar da mutun...,yasan zai kiraki mezaisa yace nazo nakiraki..,don neman d'ai wahalarwa..."
"Wai waye shin..,? Kinata magana banganeba..."
"Brox ne pa yazo..,yace nakiraki...,kuma inazuwa naga kina waya dashi..."
"Hmmm Iman kenan bashibane ai...,wannan wani classmate nawane muke magana...."
"๐ณ class mate 'ya'ya farha..., Harkike kiramasa sweetheart..?
toh kuddin auren naki fa...?"
"Ke ni banson iskanci pa...,kin tsareni sai tambayar banxa kikeman..."
"Allah sauwaqa brox na jiranki d'aki..."
"Naji toh..."
Hakan yasa takashe wayarta tareda d'aukar littafanta tayi ciki...,tana shiga suka had'a ido..,nan take taji tsanarsa a zuciyarta...gabad'aya tajuyar da murmushinta a yaqe...,sbd shi murmushin yake yimata.....
"My ashe baki samu zuwa school d'inba...?"
"Eh wlhy.."
"Ok toh kizauna mana kinyi tsaye...,koh yau nazama dodo ne...?"
Batace masa komaiba kuma batazauna kamar yadda suka saba zaunawaba...abun yabashi mamaki sosai...wai lfy farha take kuwa...?
Yatashi yakoma inda take zaune ya zauna...
"My FARHA wai halan wani abun nayimakine dabaki bani kulawa yadda yakama...? Naga gabad'aya kinason changer man...ynx sai muyi waya sau d'aya shikenan...,kuma dadare idan nakiraki busy...wai menene hakan...?"
"Hmm bakomai p kawai kasan rayuwa wani lkch tanason hutu ga komai shiyasa nake bama kaina hutu akan komai...."
"Toh wakike waya dashi har tsawon 2hours adare...?"
"Hmm wannan sharrin m.t.n ne kawai..."
So hanaganin laifi..,yasan ba haka bane amma dole ya yarda don baison dogon binciken dazaisashi wani yanayi...
"Dama babah jiya yakirani yake fad'aman cewa ya yahad'o kayan aurenki gabad'aya a cen saudiya..,toh shine nace dama nazo nafad'amaki..,kuma yabamu gidan da zamu zauna...toh sai nake gani damubar umma itakad'ai gara mu gyara gidan sai a fitar da part d'inta daban namu daban domin tasamu jin sanyi zuwa gaba kinga muqara wadata sai muyi namu nakanmu insha'allah....
" Hmm naji inba dai rashin son qaruwaba...,yaushe za'a bamu gurin zama mai kyau kace kuma wai muzauna gidan gado...,gsky ni banasonshi sannan umma ai babu ruwanta da wannan aikin..,kaidai keson hakan....katuna baka akayi bakaine ka ginaba...,don haka ni sabon nakeso..."
Saida yatsaya wlhy donjin abunda tafad'a ya d'an girgizashi...,amma duka baiga laifintaba sbd sonta yashafe hakan...,yariqa hannunta domin yasamu damar saka zuciyarta ta huce...,itakuma lkchn kamar wuta ta ta'bata domin zafin 'bak'in cikin riqon da yayimata....
"My Farha..,yadda kikeso haka za ayi xan fad'ama babah abarmana sabon sai umma takoma cen part guda domin zatafi samun kulawa..."
"Toh yayi" haka kawai tace amma azuciyarta cewa tayi ka nemi wadda zaku zauna tare domin ni gaba zani wlhy....na changer ra'ayi domin ashe kai sone nakeyimaka ba k'aunaba...,anwar kuma sone da k'auna don haka na changr ra'ayina ynx....
"My tunanin me kikeyi bayan gani kusa dake...?"
"Bakomai barci kawai nakeji wlhy nagaji da yawa..yau ni nayi aikin gidan baki d'aya..."
Saida yayi shiru sannan yace..." Kuma dama zan fad'amaki an qarama n girma gurin aiki ynx dai ina level 6 kinga a hankaki zankai oga koh..,lkchn kuma nazama babah..."
Komai bataceba kuma bata rufe fuskartaba kamar yadda tasaba idan yayi mata wannan mgnr...hakan yabashi mamaki sosai...ta miqe tsaye don shiga toilet...
"Toh zanyi alwallah sai anjima koh.."
Mamaki yakamashi sosai..da wannan halin ya miqe yafito...yayima mamah magana zai wuce....,Iman naganin fuskarshi tasan ba haka yashigaba..., itama ranta baiyimata dad'iba haka dai sukayi sallama yatafi.....
โ
โ
โ
โ
โ
Yauma a school suna zaune da ita da Rasheeda take shaidama Rasheeda cewa....
"Aminiyatah wlhy Anwar yayi fa...a halin ynx ba wanda nakeso kamar shi...gayen akwai kyau akwai aji ga kuma uwa uba dukiya....,ke a taqaice kinga 2weeks da had'uwarmu koh..? Wlhy yashiga raina sosai domin ya iya soyayya tawuce guri ban ta'ba sanin soyayya nada dad'iba saiga Anwar dear wlhy har wani shauqi nakeji idan muna tare...,totally naji bazan iya auren kowaba sai Anwar....,saidai gidanmu Rasheeda akwai mtsl wlhy sunyiman bucking d'in wand zan aura kuma wlhy bansan bana sonshiba sai ynx...Amma kitayani addu'a domin na changr sheqa...dadynmu na dawowa zan fad'amasa ra 'ayina kawai....."
"Amma Farha baki ganin wancen yafi Anwar chanchanta akanki..? Idan kinsan yafi anwar komai don Allah gada kiyi za'ben tumun dare...,domin anwar fa yarone farha...,gada muyi abunda zaifi haka p...."
"Hmm Rasheeda mtslr gidanmu take kawai...,domin anwar ya shaidaman cewa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 44