yi, hakan yayi dai-dai da shigowar yayarta hafsart, wanda taja hannunta suka bar gidan, hafiz kuma cema Abdul-jabbar yayi......
"Kaje gurin farha d'in ka bata hak'uri, domin na fahimta itama taji haushi da yawa, kabar kareemar zamu kula da lamarinta, domin kareema a sonka zata iya yin komai wallahi, kaje kawai, mu zamu je gida anjima zaka jini "
"To nagode hafiz, wallahi narasa ta yadda zan warware wannan al-amarin, hakan yasa nakasa gayama kareema cewa farha matatace, domin nasan yadda take sona, amma babu yadda zanyi yanzu,domin wallahi bana ra'ayin mata biyu yanzu gabana, amma da zan iya da na auri kareema, amma ko yanzu Allah ya bata wanda yafini "
"Ameen, kada ka damu komai zai zamo normal"
Abunda hafiez yace kenan, Abdul-jabbar yayi mashi rakiya har bakin get ya dawo.
Part d'in farha yayi da sauri, tura k'ofar yayi tare da sallama, hangota yayi kwance tana kuka, da sauri ya mayar da k'ofar ya rufe, ya matsa kusa da ita tare da kiran sunanta a hankali, cikin murya mai sanyi.....
"My teemah!"
Tak'i d'agowa, sannan ya k'ara da cewa....
"My special zarah!"
Iya matuk'a farha taji dad'in sunan, amma wallahi, wani tarkon take son d'anawa shiyasa tayi shiru tanajinshi, shi kuma duk ya damu, domin kukan nata ne at bayason yana ji, don haka ya saka hannuwanshi duka biyun zuwa tallabota jikinshi, ya azata a k'afafunshi, ita kuma sai ta mayar da kanta a kafad'arshi, domin dama hakan take so, ganin bazata daina kukan ba, yasa Abdul-jabbar sauke ta zuwa gadon tare da aza hannuwanshi a k'asan bayanta, ya tallabo bayan nata, ya aza fuskarshi a k'irjinta yafara cewa.....
"Haba farin cikina, me kuma kike yima kuka hakan? Nifa ganin kukanki a irin wannan ranar ba k'aunarshi nake yi ba, domin inajin wannan ranar tamkar ranar da babu wata rana sai ita, da nasan yarinyar cen zata shigo ta 'bataman show hakan, wallahi da na sanya mata burki da wuri, amma kuma ai komai yawuce, tunda na shaida mata matsayinki a zuciyata, don haka ki wartsake ki kar'bi mijinki, ki ririta abunki, kada wata ta k'ara k'wace maki shi, please my farha ki daina wannan kukan fa, ni nakine har abada, kuma bazaki gane hakan ba, sai anjima kad'an, domin yau ni sabon angone "
Da sauri farha ta bud'e idanun kukanta ta kalleshi, domin furucinshi na k'arshe, shima kallon nata yayi tare da guntun murmushinshi da kuma cije le'benshi na k'asa, ya kashe mata ido d'aya, hakan yasa farha mayar da idonta ta rufe da sauri, domin ya sakar mata kasala a jiki, amma kuma sai cewa tayi......
"Idan har ka manta da abunda ya faru farko, mezaisa kace ma waccen bita zai-zai d'in cewa, i'ya'ye sune suka sanya ka aureni? Kenan cewa ba a so da k'auna yanzu muke zaune ba, a dalilin biyayyar i'ya'ye muke zaune, to mezai hana nayi kuka? saboda ni nasan yanzu a duniya nafisonka da kowa a rayuwata, wallahi nafi sonka da ni kaina baki d'aya, amma sai gashi naji kana cewa a I'ya'ye sune suka had'amu, to ai dole nayi kuka, domin nasan tunda ba azuciyarka nake ba wataran zaka fifita son wata anawa son"
"Subhaballah! Farin cikinah? Kin ko san me kike cewa kuwa? Wallahi sonki daban yake da na sauran mata, shin ko kinmance cewa, akan sonki nata'ba kwantawa asibiti, har na tsawon wata d'aya? Toh idan kin mance yanzu na shaida maki farha, wallahi inasonki, kece first love d'ita, Iman garkuwace kawai gareni wadda Allah yabani tazamo wani yanki na rayuwata, amma wallahi ke duka rayuwar kika had'a kika shanye, farha ki natsu ki gane me cikakken masoyinki ke nufi da hakan, ke kad'aice Uwar d'iyata Ikram, wadda nake da cikar burin na k'ara bata wasu 'ya'yan ta yima Ikram k'anne da yawa acikin gidana, don haka daga yau nake son nafara bada ajiyata acikin wannan kyakkyawan guri"
Shafa mararta yayi, wanda sai da jikin farha yayi wata irin mugunyar razana, wanda shima sai da yaji razanar a jikinshi, duk lokacin da yayima farha irin wannan abun, sai yasha mamakin yadda jikinta ke razana hakan, yasan dai iya zamanshi da Iman, first night d'insu kawai ya samu wannan razanar, amma daga lokacin da tasaba, tasan meye aciki ta daina, amma ita gashi har yanzu bata daina hakan ba idan ya ta'beta ba, bayan yasan bashine mutun na farko ba da zai kar'bi budurcin nata ba, domin yasan babu namijin da zai ajiye farha gidanshi bai ta'ba wannan lafiyayyen guri ba, da wannan tunanin yaji jikinshi yayi sanyi, kishin wannan guri ya tashi, da sauri ya d'aga jikin farha, ya koma gefe ya kwanta, sannan yasa hannunshi ya rik'ota jikinshi tare da chanja, launin idanunshi gareta yace.....
"Farin ciki, yunwa nake ji, mufita restaurant musamu abunda zamuci, gobe sai nayo cefane sai ki fara girkin da kanki, ko kuma nace, mufara girgin da kanmu "
Murmushi tayi, domin ta mance da duk wata damuwa, hakan yasa ta mirgina gefenshi tace......
"Wanka kawai ya rage maka, abinci kuma yana jiranka a dining, domin nagaji da ganin girkin wasu a bakinka, don haka na dafa abincin da zakaci har ka k'oshi"
Mamaki k'arara a idonshi, hakan da tace, ya hanashi tambayar ta yadda tayi wannan girkin d'in,kawai hannunshi yakai zuwa k'irjinta d niyyar ta'bowa, da sauri ta mik'e tana dariya, tare da cewa.....
"Wanka da kore yunwar cikinka sune abun da nafiso farko, don haka kawo hannunka muje "
Kallonta kawai yayi tare da murmushi, sannan ya mik'o hannun nashi, da alamar ta tayar dashi, rik'e hannun nata da yayi, yabashi damar jawota ta fad'a jikinshi da k'arfi, tana turje turje amma sai da yakaita jikinshi ya matse yace......
"An fad'amaki zan iya tashine, ban d'an more ba kad'an, ai duk wata power d'ita a nan take fara haurawa, energy d'ina yafara tasiri, don haka ki barni mu gaisa sannan "
Hanashi take yi, amma sai da ya murji d'iyan arzik'inta, wanda duk lokacin da zai yi irin hakan da ita, baya jure yin hakan kawai, sai in bakinshi na cikin bakinta, hakan kawai yake jinshi ya kammala, a ko yaushe cema farha yakeyi, wai menene take sha suke changr yanayi hakan? Farkon fara kai hannu garesu, ba haka yasan su ba, haka na biyu ma sunfi na farko dad'in kallon, haka ko yaushe jinsu yake ba yadda ya sansuba, duk yadda zai yi, zaiyi domin yaji ya kammala a gurin shafar albarkatun farha.
Tayi tayi ya saketa amma shi kanshi ya kasa hakan, shine dalilin da yasa ta bud'e baki ta fara kukan da ta saba yi idan hakan ta faru ba'a saketa ba, shi kuma da yaji kukan hankalinshi zaiyi off da sauri zai dawo hankalinshi ya saketa, yanzu ma hakan tayi, sannan ya rabu da ita ya mik'e zuwa part nashi.
Wanka yayo ya sanya jallabiya kawai, yafito gurin da take jiranshi, kamshi kawai yake yi, farha kallonshi kawai take yi, domin tasan mijinta na daban ne, gaskiya farko tayi hasarar rashin love mai dad'i, domin yasan k'ofofin bayyanar dashi ta ko wace siga, duk sadda ta tuno hakan, takance "Allah kajik'anki 'yar uwata, yasa kin huta, yabani ikon rik'e Ikram da amana, domin kin soni a rayuwarki, nima dole na soki a rayuwata, dole na rik'i Ikram da aminci da soyayya wadda ko wace uwa zatayi akan d'anta "
Har ya iso kusa da inda take zaune a dining batasan ya iso ba, hancinta da yaja shi ya dawo da hankalinta tare da murmushi, ya jawo one sit ya zauna kusa da ita tare da cewa........
*TA MASOYA*
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_SHAFA'ATU MAI AGOGO,💞 SADAUKARWAR PAGE 'DIN PAGE 'DINA GAREKI, HAK'IK'A NAJI DA'DIN ZIYARARKI GARENI, ALLAH YA BAR ZUMUNCI_*
Page.68
"Me kike tunani? Bayan gani kusa dake kuma?"
Murmushi tayi, tare da juyar da k'wayar idanun nata, ta d'an juyasu sannan tayi murmushi tace.....
"Kyawon mijina, uban d'iyata k'waya d'aya dal, wato Ikram, shine nake kallo wanda kyawonshi ke firgitani, har na kasa gane anya farha ce ko fatima? Cen idan na zurfafa binciken gane ni ko wacece, sai nagano ashe zarah d'in yaya Abdul-jabbar ce, sai tunanina ya tsaya chak "
Wani bala'o en farinciki ya rufe Abdul-jabbar, ashe farha haka take? Magana d'aya, sanya mutun farinciki dubu? Lallai takai a kirata da farin ciki d'in, wajibi yau ya zuk'i kalar tata ni'imar da Allah ya dasa mata, domin yanason ya k'arasa kammaluwa a gareta, jin tace......
"Bissimillah, abinci is ready "
Yasa shi dawowa tunaninshi tare da matso mata da bakinshi, alamar ta bashi da kanta, batayi musu ba, ta bashi abincin yaci shima haka ya ciyar da ita, sun ciyar da junansu ta hanyar love, tare da gardamar cewa kowa bai k'oshi ba, sai d'an uwanshi ya ciyar dashi,a haka suka tashi, sannan ya tambayeta inda tasamu kayan chefane, tunda yasan babu su, sannan ta shaida mashi yadda akayi, yayi murna da farin ciki, hakan yasashi mik'ewa don yin alwallar magariba ya fita masallaci.
Bayan yayi alwalla zai fita, farha ta tuno da zai iya cewa sai ya shiga gidan su 'yar iskar kareemar cen gurin bada hak'uri, hakan yasa tace ya tsaya suyi jam'i gida, amma ya kafe domin kuma tabbas yanason ya bawa kareemar hak'uri, sannan ya dawo gida.
Ganin yak'i aminta da yin sallah d'in a gidan, yasa ta k'yaleshi, sannan tace da ank'arasa fa jiranshi take yi, wani abun zata bashi na mamaki, ya aminta ya tafi tare da murmushi da gane wayon da wai itace zata yi mashi, wadda ko ta'bata yazo yi jikinta har rawa yakeyi, amma wai zata bashi wani abun, banda yanada k'udurin shiga gidan hafiz da wallahi ya tsaya yaga menene nufinta, amma ai babu komai tunda zai dawo, kuma baiji a yau zai iya raga mata ba, sai tagane illar dad'ewarshi babu mata, domin hmmmmm!.
Fita yayi zuwa sallah acen ya had'u da hafiez a masalaci bayan ank'are sallah, hakan yasa shi fitowa domin suyi magana dashi.
Gefe suka samu suka tsaya, inda Abdul-jabbar ke k'ara yima Hafiz bayanin yadda aurensu yake tun farko, don haka wallahi yanzu kuma ya sameta bayason ya rabu da ita, hakan yasa tun farko yayi ta nunama kareema gada tatsaya jiranshi, domin bayada lokacin aure kusa, amma bata gane nufinshi ba.
Hafiz ya fahimceshi, kuma shima ya nuna mata hakan, amma bak'in so ne da ya rufe mata idanu, shiyasa bazata gane ba.
Abdul-jabbar yace....
"Muje na ganta, na k'ara bata hak'uri, domin nima ban kyauta ba,domin yanzu hakan wai itama farha d'in time ta bani na dawo gida"
"Kace abisa sharad'i kake yanzu? Toh ai kareema tun d'azun ta kama hanyar gombe, domin tace idan tana garin nan wallahi tana ganinka, abun bazaiyi kyau ba, don haka nida auntyn ta mukace ta tafi to, ko zata samu sauk'in da tace "
"Allah sarki kareema, nasan so, nasan tarkon so, ubangiji Allah ya yaye maki sona baki d'aya a zuciyarki, yabaki wanda yafini komai a rayuwa, muje na ga hafsart na bata hak'uri itama"
"Ameen, muje amma nimafa banason ka dad'e, domin banson a rufe maka k'ofa, ka kwana takure, ba one ba two"
Tafawa sukayi tare da dariya, domin kalar zancen irin nasune na maza, sukad'ai sukasan me ba one ba two ke nufi.
Shiga sukayi a gidan, inda suka tarar da hafsart zaune, tana sancema yarinyarta kai, sallama sukayi suka shiga, ganinsu da hafsart tayi, sai tayi murmushi tare da gyara zamanta, sannan tace.....
"Dadyn yara shine kafito da ango irin wannan lokacin?"
Dariya yayi sannan yace.....
"Wane ni? Fitar da ango gurin amaryarsa, a masallaci muka had'u dashi, shine ya matsa sai na kawoshi gurinki, ya k'ara bada hak'uri a kan zancen kareema"
"Tooooh! Meye wani abun bada hak'uri anan, ai gaskiyace ya fad'a, kuma dama nasha fad'ama kareema kawai wani mahaukacin sone ya hau kanta,domin a gida tanada wanda ke sonta kuma d'an uwane, kawai dai, batason shi ne, kuma nima zan goyi bayan farha, domin ko ni da na tsufa gidan aurena, har yanzu banason ganin kishiya, bare ita da yanzu take nata amarcin kuma akawo mata zancen wata, ai gaskiya banga laifin kowa ciki ba, haka Allah ya tsara, babu komai Abdul-jabbar, kuma ai zata daina komai yanzu, domin nima nafison hakan, domin a gida za'aga ni na d'aure mata tak'i kar'bar d'an uwanmu, amma yanzu kaga dole ta yadda da k'addara ta soshi, don haka gada kaji komai, kuma don Allah gada farha tace bazatayi zumunci damu ba akan hakan "
"To nagode hafsart da kika fahimceni, kuma insha'allah zumunci yanzu aka fara, zan tafi, domin na barta gida ita kad'ai "
Sukayi sallama suka fita tare da hafiz, inda suka tsaya a harabar gidanshi, hafiz ya cire wani Lipton a aljihunshi ya mik'ama Abdul-jabbar shi, yace tashi gudumuwar.
Abdul-jabbar ya kar'ba sannan ya karanta yace.....
"Kace a k'arama jaraba k'arfi, lallai kuwa ka kyautaman, kasan banta'ba Umfani da kalar wa'yannan kayan ba, amma wajibi na jarabasu naji yadda kukeji, kasan ni jarababbene, hakan yasa bana neman wasu kayan da zasu k'araman k'arfi, amma zan gwada, domin wannan daban take da waccen, nasan zatafi gane garin,gara naje a namijina "
k'ara tafawa sukayi, domin sunsan sharrin da wannan lipton d'in ya tanada, hakan yasa suke dariya, sallama sukayi, sannan ya wuce, shi kuma ya koma cikin gida.
Shigarshi gidan yaji tsit a falon, hakan ya nuna mashi cewa, farha na part nata, don haka direct ya wuce part d'in, wani k'amshi ya daki hancinshi, hakan yasashi jin wani iri ga jikinshi baki d'aya, domin bai ta'ba jin k'amshinba, hakan ya tayar da feeling d'inshi nan take, ga kuma sanyin A.C d'in d'akin nata ya sanyaya ko ina, hakan yasa Abdul-jabbar jin jikinshi na kar'ba kiran buk'ata ajikinshi, da sauri yayi hanyar kitchen nasu, ya d'auko flask d'in ruwan zafi da cup yayi d'akinshi dasu,acen ya saka Lipton d'in ya zuba ruwan zafin ya ajiye, ya cire kayanshi ya shiga toilet d'in tare da d'aura towel.
Farha ta fito, daga wanka itama taji k'amshin turaren na tashi ta ko ina, mamaki ya kamata, har ta fara shafa lotion jikinta, kuma sai taji bari ta duba drower tata tagani.
"Subhanallah!" Kawai tace, domin ganin turaren da Aunty Hafsart ne ta bata gabad'aya ya zube a cikin kayanta, nan take taji haushin shi ya kamata, domin ba yanzu taso umfani da shi ba, gashi kuma duk ya zube, hakan yasa ta saka hannunta tana kwashe wanda yayi saura bai zube ba,sannan ta dawo ta k'arasa shafar ta, ta saka wata night gown doguwa har k'asa, saidai hannun vest gareta, ta k'ara shafa wani turaren wai don wancen ya 'bace gada yaji k'amshin jikinta, domin batayi niyyar sakashi yanzu ba, domin taji labarinshi ga rasheeda cewa, shine ake cema turaren arabu katsal, don haka sanin ita bata ta'ba yin wata rayuwar aure ba, yasa take tsoron k'arin wata wuyar a hakan, duk da itama tanason taji yadda ake ji, amma fa tsoro take ji, hakan yasa ta jawo mayafinta tasaka ta fita falo.
Abun mamaki shiru har yanzu bai dawo ba, ko dai da gaske gidansu waccen yarinyar yaje, amma bari ta duba part nashi, duk da yaune first day da zata shiga muhalinshi, domin ko yaushe yana nata part d'in.
Tura k'ofar tashi tayi, tajita a bud'e, hakan yasa tayi sallama tare da shiga, dai-dai da fitowarshi toilet d'aure da towel a k'ugunshi, hakan yasa farha yin saurin juyawa, da sauri ya kira sunanta, tare da takowa zuwa gare ta ya rik'o hannunta, jin kalar k'amshin d'azun jikinta yasashi k'ara jin wani abun jikinshi, hakan yasa ya rik'ota baki d'aya yace......
"Farin cikinah, wannan wane k'amshi ne kikeyi hakan, wanda ke sakani rud'ewa a rayuwata?"
Komai bata ce mashi ba, domin tasan ta kawo kanta wallahi, hakan yasa tsoro ya kamata, domin ganin yadda idanunshi suka sauya, ajiyeta yayi gefen gadonshi, sannan ya d'auki Lipton d'in da ya zuba a cup ya shanye, sannan ya jawo wata jallabiyyar ya saka, yace mata yana zuwa.
Fita yayi ya zuba abincin da zasu ci a plate, sannan ya kwashi sauran yakaima su d'an asabe da mai gadi, yace masu sai da safe, duk da yanzu 9:30 yayi na dare amma kulle ko ina na shigowa gidan yayi.
Farha jiki ya d'uri ruwa, anya bata kawo kanta ba, aiko idan hakane ta bani, yau zata jita sabuwar duniyar da bata ta'ba shigaba iya tsawon rayuwarta, hakan wata zuciya ta bata kawai ta tsere daga d'akin, amma ina ta makara, domin zata mik'e kenan, yana shigowa da kayan abincin a babban plate, ajiyewa yayi sannan yace mata ta sauko, farha ta tsorata da yanayinshi, jikinta sukuku, haka ta sauko ta zauna nesa da shi, shi kuma ya jawota zuwa jikinshi tare da cire mayafin da ta rufe saman rigarta da shi.
Abincin ya bata wanda naman dake cikin abincin yafi abincin da yazuba yawa, hakan suka ciyar da junansu cikin k'oshin lafiya, sannan ya zuba fresh milk a babban cup ya bata a baki, amma ta kasa shanyewa domin ta k'oshi, ga kuma tsoro fal a zuciyar ta, Abdul-jabbar yagane hakan domin yadda yaga jikinta nayi.
Bai damuba, domin yasan dai tasan abunda yake nufi, tunda ba yaune tafara hakan ba, don haka bai damu da ya rarrasheta ba, akan abunda yake da niyyar yi da ita ba, hakan yasa farha mik'ewa da cewar zata mayar da kayan kitchen,ya gane nufinta yace ta jira yazo.
Shi yakai kayan, tare da rufeta cikin d'akin domin kada ta tsere ta wahalar dashi gurin nemota, d'akinta yaje ya d'auko mata hijab da zane ya rufo d'akin ya dawo nashi d'akin, isko farha zaune yace....
"Kiyo alwallah a toilet kizo muyi sallah "
"Shikenan, ta faru ta k'are, na kawo kaina yau "
Abunda ta fad'a cikin rage sauti, wanda sai da yaso yaji me take cewa, amma yayi murmushi kawai,yace.....
"Barin gunguni kikeyi baby"
Alwallah tayo suka kabbarta sallah suka k'are, ya d'aga hanunshi sama yana addu'a itama ta d'aga hannu tana amsawa da "ameen"
Suka k'arasa addu'ar, farha ta kasa mik'ewa daga inda take, shi kuma tashi yayi tare da cire rigarshi da sanya wani sweet a bakinshi guda biyu, ya haura saman gadon, itakuma takasa ko motsi, hakan yasa ya sauko tare da rik'ota baki d'aya jikinshi, ya cire hijab d'in nata, ya cire zanen nata ya jefa kujerar gadon, ya tallabeta sai a gadon ya ajiye, jikin farha rawa yakeyi kamar wadda ke jin sanyi, k'arshe ma kuka tasaki, wanda sai da Abdul-jabbar ya tashi zaune da ita jikinshi yace.....
"Farha menene hakan wai? Abunnan ba yaune kika fara ba, kin ta'ba yi, kinsan me akeyi ciki, ko koh nine bakison na zuk'i ni'imar taki ne? Baki tausayaman ne? Kinsan yaushe rabon da na tsinci kaina a cikin yanayi irin wannan? Farha nasan kema kinyi missing d'in d'a namiji, mezaisa bazaki bani had'in kai ba mu shayar da zukatan a k'auna ba? Farha ki tausaya man wallahi, a halin yanzu zan iya halaka, domin ni kad'ai nasan me nake ji, burina najini a cikin kyakkyawar halittar ni'imar ki farha, please ki saki jikinki, bazan cuceki ba, ko wadda ke farkon fara hakan nasan ta yadda zanje da ita bale ke farha, ki bani dama domin shiga fadar ki shi zai sa na kawar da kishin da nake yi akan wanda wani ya rigani zuwa gareki, domin hakan zaisa na tabbatar da cewa yanzu ke tawace ba ta kowa ba, mafalkina ya zamo gaskiya farha "
Ajiyar zuciya farha tayi, tare da kwantar da kanta k'irjishi, amma jikinta bai daina rawa ba, wanda kawai ya yadda tsoronshi ne kawai take yi, hakan ya k'yaleta da nufin abunda ya sanya ma gaba kawai.
Hannunshi ya saka ya kashe wutar d'akin, inda bakajin komai sai k'arar A.C d'akin da ke tashi, hakan yasa Abdul-jabbar ya fara sarrafa Farha cikin k'warewa, wanda turaren jikinta ke bayyanar da duk wani sinadarin k'arfi a jikinshi, ga kuma lipton d'in da ya kora, sai yajishi tamkar wani zaki.
Wasannin da yakeyi da farha, itama sai ta tsinci kanta a wani yanayi na sabuwar rayuwa, domin hakan yasa itama ta jawo nata salon gurin tafiyar da ogan nata, dukansu babu wanda ke hayyacinshi, domin sun lula wata duniyar.
Abdul-jabbar kuma yakawo stage d'inda babu wata doguwar wasar da zata gamsar dashi inba babbar harabar makarantar ya ziyarta ba, mai manyan d'alibai da babban karatu, hakan yasa kai tsaye ya cirema farha komai na jikinta, domin yadda zai dai-daita da kyau.
Kai tsaye ba haufi bale wani jin tausayi ya mik'i hanyar da zata sadashi da makarantar da yake son zuwa, hakan ya dawo da hankalin farha da sauri, domin tasan a rufe k'ofar take, gashi kuma ya tafi kamar ita wata k'wararrar ce, hakan yasa ta rik'eshi da sauri da cewa......
"Ban iyaba, wallahi bansaba ba, wannan ne na farko "
Amma ina yasan me take cewa, sai k'wace hannunshi yayi, tare da matseta da k'arfi da niyyar wucewa, babu notice.
Farha k'ank'ame jikinta tayi domin ganin yadda ya tafi babu jin kira, zai halakata kawai, rik'eshi tayi tare da kalmar shada, domin tasan angama kasheta a wanan zuwan babu sauk'i.
Abdul- jabbar na dosa k'ofar kuma sai yajita da k'aton padlock k'ar game, hakan yasashi dawowa da sauri, ya tashi daga jikinta, tare da rik'eta yana nishi, domin mamakin abunda yaji ya gani kuma.
Ita kuma hawayenta tsayawa sukayi,tare kameshi gaba d'aya jikinshi, hakan yasa yaji wani tausayi nata, yasaka hannunshi ya jaye gashin da ya rufe mata fuska yace............
_kuyi man afuwa,ðŸ™ðŸ» saboda 'yan matsalolin da suka d'an biyo baya, na farko shine, yawan bak'i da nasamu a this week gidana, hakan yasa banida tym na yin typing, jiya kuma wayar tasake 'bacewa acikin kayan lefen kayan d'iyar 'ya'yan baban ilham, Auntyn Ilham kenan,uwar renonta, sai dare aka ganta,😊 amma yanzu komai normal,kusanyamu addu'a Allah ya sanya alkhairi a ciki_
_masu text da masu kirana, domin jin lafiya nake, to k'lau nake kuma alhmdllh,nagode da kulawarku kaina masoya😘 gani gareku irin har abada d'innan🤸ðŸ»â€â™€_
*Bee Been masoya*💞
[4/1, 2:56 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_yawan ganin comments nasaka, marubucin labari ya gane cewa labari na tafiya dai-dai, hakan zaisa yaji k'arfin rubuta new page, Amma angani kuma ankaranta, kuma anason labarin amma kuma ba'a sharhi akan abunda aka karanta, wanda ke bada labarin zai iya gane cewa ba'a gamsu da labarinshi ba._*
*_comments na k'arasaka mai rubuta abu ya k'ara ilimi akan hakan😊_*
*_ba wai ina nufin ba'a
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 35 Chapter of 44