Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
dashi, amma kuma shi bai gaji da hakan ba, sai da ya koma second round har sau biyu, a abu d'aya, domin ya samu yadda yake so a rayuwarshi, yajishi yana walawa da farha ko wane time. Da haka yasamu kanshi mai natsuwa da gamsuwa da matar tashi kuma farin cikinshi. Duk da gajiyar da farha tayi, itama ta samu gamsuwa mai aminci a tare da mijinta, sai kuma fatar d'aurewar so da k'auna a junansu, da k'ara kawar da shed'an a zuciyar su. Da haka suka k'ara yin wankan tsalki, suka kwanta a bargo d'aya, zuciya d'aya, jiki d'aya, soyayya d'aya har safe. *AFTER ONE WEEK* Su farha shiri suke tayi na koma wa abuja, inda farha ta damu akan da Ikram zats koma, domin a sakata school acen, Amma Abdul-jabbar ko a jikinshi, domin yasan abun da hakan ke nufi a gareshi, don haka in tazo, in kada tazo ko a jikinshi, shi dai yasan, Ikram yanzu tafi son Umma da su, amma gashi gani kawai, zai ga yadda za'a kwashe da ita, gashi wajibi gobe su bar kaduna zuwa abuja, domin an kirashi ya iso goben. Rigima kawai ake yi, amma Ikram tace Umma take so ta zauna gurinta. Farha kamar tayi kuka, amma babu yadda ta iya, dole ta barta suka kama hanyar gidansu, tare da niyyar barin garin da safe. Abun da farha bata sani ba, wannan duka had'in Abdul-jabbar ne, domin shi ya hana ikram tace zata bisu, don haka yake ta yi mata dariya, wanda har fushi sai da tayi, amma komai bai ce mata ba.......... _adai k'ara hak'uri, busy nan nake, har yanzu, idan nasamu chance ne ake gani na, kuma sai dare nake samun time._ _ina a tare da ku ko yaushe a zuciyata masoya nah, bee bee taku ce har abadaðŸ˜_ *Bee Been masoya*💞 [4/18, 4:33 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *Don't regret what you've did, but regret what you never did, go and say 'I LOVE U' to your loved one! 😂* Page...77 *BAYAN WATA UKKU* Farha ta fara aiki a wata asibiti da ke nan abuja, wadda ake kira da *Aminci special hospital abuja.* Asibitin masu hannu da shuni ce, domin asibitin ta mata da k'ananan yara ce.kasan cewar, farha tafi k'warewa a sashen yara, hakan yasa suka barta a wannan fanni. Ko da farha ke zuwa aiki, babu wata alamar rage kulawar da take yi ma Abdul-jabbar, domin lokacin da take tashi daga gurin aiki, shima time d'in yake tashi, sai su dawo gida tare. Kasan cewar Abdul-jabbar ya k'ara samun girma a gurin aikin nashi sai komai ya k'ara sauya masu na rayuwa, domin yanzu kud'i sun k'ara zauna masu da kyau. Domin ya samu k'arin girma a kamfanin su na kar'bar ayukkan gyaran hanyoyi. Idan aka kawo aiki sai ya biyo ta hannunshi sannan aiki ke fita gurin da za'a yi shi. Abdul-jabbar mutun ne mai gaskiya, hakan yasa duka babu wanda yayi musun a bashi wannan girman, domin su ma sun san ya chan-chanta da wannan matsayi, don haka ba a samu wani musu da bashi wannan girman ba. Rayuwa suke ginawa a gidan su mai dad'i da kwanciyar hankali, ga kud'i ta ko wace hanya na shigo su. Hakan yasa gaba d'ayan su suka chanja, su kayi kyau, ga fari da suke ta k'ara yi domin kwanciyar hankali. Farha a yanzu aiki take yi kawai domin taimako ba don kud'i ba, domin idan kud'i ne; mijinta ya mallaki fiye da hakan, kuma shi kad'ai zai iya bata lunkin abun da take samu, amma ta fison iliminta ya amfani jama'a, hakan yasa ta jajirce a kan ganin aikin ta ya amfani jama'a. Rayuwa su keyi, rayuwa mai cike da jin dad'i. Duk da farha na da mota tata ta kanta, amma Abdul-jabbar yafi son ya kaita da kanshi, domin k'ara nuna mata girman ta a rayuwar shi. Soyayyar da suke yima junansu bata sauya ba, kuma bata raguba,sai dai ta k'aru, domin idan Abdul-jabbar ya kawo farha aiki, a mota sai sun jinjina soyayyar su da k'aunar su kafin su rabu. Hakan ke sa kowannensu yake tuna d'an uwan shi kafin su k'ara had'ewa, don haka katin wayar ko wannensu bai huta ba gurin jin sautin juna, da kuma jin lafiyar juna. Haka suke gabatar da rayuwar auren su cikin jin dad'i, ba tare da wani ya gaza da d'an uwan shi ba, gurin bashi kulawa ta soyayya ba, hakan yasa babu mai gazawa da d'an uwan shi. Farha ta saba da halin Abdul-jabbar, domin ba ya gajiya da su kasance tare, ko yaushe buk'ace yake da yajishi cikin jikinta mak'ale. shi yasa ya hana farha aikin dare, domin zai shiga hak'k'inshi sosai, domin ba zai iya barci ba, sai suna mak'ale da juna. Abu d'aya ke damun Abdul-jabbar yanzu,rashin jin farha na d'auke da cikinshi, gashi yanzu kusan watan su goma da aure, amma kuma shiru babu bayani, wanda hakan har ya fara sashi shakku akan cewa; anya farha ba wani abun take yi ba, wanda ke hanata samun ciki? Domin shi fa baya d'aga mata k'afa, yana k'ok'arinshi gurin bada himma ga kai ziyara gare ta ko yaushe, amma kuma shiru.kuma idan ya tuna Allah ne bai kawo ba, sai kuma ya manta da komai. ★★★★ A garin kaduna. Umma ce ke aiki a kitchen, ita da talatu suna k'ok'arin gyara abincin rana, domin Ikram ta kusa dawowa daga makaranta, kuma da ta dawo babu abun da take fara nema, face abinci. Hakan ke sa umma bata son wasa da abincin da Ikram zata nema. Iyayen su Abdul-jabbar rayuwa suke yi, rayuwa mai cike da kwanciyar hankali. Auren umma da baba, aure ne da ya samama iyayen kwanciyar hankali, da kuma samun lafiya mai inganci. A irin rayuwar da suke ciki ta jin dad'i, a lokacin ne, Abdul-jabbar ke k'ok'arin ganin ya k'ara k'awata iyayen nashi. Hakan yasa ya turo kud'i masu yawa, tare da wakilta abokinshi basheer akan aikin gyara gidan su na kaduna. Aka gyara gidan, tare da k'ara k'awatashi, aka sanya manyan kaya na more rayuwa acikinshi, wanda duk wanda ke ciki zai samu kwanciyar hankali mai wal-wala. Bayan an gyara gidan, Abdul-jabbar ya bada umurnin su umma su dawo wannan gidan, sannan ya samo 'yan aiki ya zuba masu a gidan, ta yadda baza su nemi wani abun su rasa ba, kasan cewar talatu aure zatayi, sai ta d'auko yaranta 'yan mata biyu domin su zauna tare da umma, suma su amfana. Umma taji dad'in hakan, domin duk abun da ya kamata na suyi mata sunyi, domin har jari Abdul-jabbar ya turo yace a bata ta rik'e idan tayi auren. Yaran talatu 'yan mata biyu ne, d'ayar babba itace da shekara sha biyar,k'aramar kuma, sha biyu. Umma ta buk'aci zaman su ne,domin inda zata barsu ba wuri ne mai kyau ba, hakan yasa tace su dawo nan su zauna, sai su ci gaba da zuwa makaranta anan. Suna a cikin wannan halin na jin dad'i, kuma sai Abdul-jabba ya biya ma iyayen nashi hajji, wanda zasuje nan da watanni biyu. Iyayen sunyi murna, domin a yanzu ma suke gane muhimmancin wannan auren da aka yi masu, domin hankalinsu kwance, in banda kyau babu abun da fatar su ke nunawa, ko Ikram da ke k'arama, yanzu ta chanja, sai wani girma take yi, hankalinta kwance. Satin da suke shir-shiryen tafiya, satin su farha na diro garin kaduna domin d'aukar Ikram, wanda hakan ba k'aramin dad'i yayi ma farha ba, domin tasan idan ta d'auki d'iyar ta shi kenan, babu zancen dawowa da ita. Ikram na Nursery two, second time, su umma sukayi tafiya hajji. hakan yasa farha ta mayar da su sadiya da maryam d'iyan talatu hannunta, kafin su umma su dawo, saboda Ikram ta saba dasu sosai, sai taga bari taje dasu kawai acen abujar, tunda anyi hutu, kafin su dawo ai hutun nasu bai k'are ba. Kwana biyu da,wucewar su umma, aka rufe ko ina na gidan, sai mai gadi da kuma mazan da ke yima su umma hidima, suma a waje cen gurin zamansu yake, don haka aka rufe ko ina. Sati d'aya da dawo warsu gida abuja, farha take jin bakinta babu d'ad'i, komai sai taji tana buk'atarshi, amma kuma da anyi minti biyu bata samu ba, sai taji abun ya fita ranta kuma. Tarasa me ke sanya hakan gare ta, sai kuma 'yar banzar kasala, idan taje asibiti da tayi aiki kad'an sai taji barci take son yi, ko kuma idan tana gida, da sun fara fira da su sadiya, sai barci ya kwasheta, wanda idan sunga hakan sai su tashi suyi part nasu harda ikram. Sadiya nada k'ok'ari gurin ganin gyara ikram, ita ke yima ikram komai, idan ikram nason abu sadiya zata yi mata shi nan take, k'arshe idan Ikram na kuka, sadiya zata d'auketa ta goya bayanta, hakan yasa ta saba dasu, kuma farha batayi k'ok'arin rabasu ba, domin taga kalar hankalin yaran, shiyasa ko yaushe part nasu Ikram take, ko da kuwa tayi barci a part d'in farha, idan dare yayi farha zata zo nan d'akin tayi mata addu'a ta gyara mata kwanciya sannan ta dawo part nata. Kamar kullum, a falon Abdul-jabbar ya samu Farha nata barci, kuma da ganin barcin ba da niyyar ayishi ba yazo, don haka sai ya d'auketa zuwa part nashi, domin tunda su ikram suka dawo, sai ya fara rasa gane kanta, ko yaushe cikin barci kuma idan ta fara dole ya k'yaleta domin ya san gajiya ce ta kawo hakanan, amma yau kam bazai hak'ura ba, sai an gamsar dashi, domin ya d'ebo gajiyar wancen aikin da ya tarar mashi, don ma ya rarrabashi ga yaranshi, ai da bai isa k'arasawa ba. K'yaleta yayi a in da ya kwantar da ita, sannan ya shiga wanka ya fito, ya sauka gurin cin abinci ya k'arasa, sannan ya duba sashen su Ikram yaga sun dad'e da barci suma domin d'akin nasu rufe yake. Sai ya rufe ko ina, sannan ya koma part nashi. Shigarshi d'akin sai barci kawai farha ke sha, wanda shi barcin nata mamaki yake bashi, duk da yasan akwai gajiyar aiki, amma ai ba haka take yi ba kwanukkan baya ba, gashi baya son ta kura mata, amma kuma gaskiya yau bazai iya hak'ura da hakan ba, dole ya kawar da tausayin barcin nan ya amshi farin cikin da ya saba samu a jikin farha, domin buk'ace yake da ita a yau d'in. Gadon ya hau, tare da kwamtawa, ya jawota zuwa jikinshi, ya mayar da ita saman jikinshi, tare da sanya halshenshi a kunnenta, yana wasa da shi acikin kunnen nata. Da sauri farha taji wani sabon al-amari a jikinta, don haka da sauri ta bud'e idonta saboda tsoro, amma ganin wanda ke yin hakan na murmushi sai ta mayar da kanta ga k'irjinshi tana murmushi da kuma lumshe idonta ta k'ara rungume abun k'aunar nata, sannan tace.... "Sanyi nah! Yaushe kuma ka dawo? Sannan kuma me yasa baka tayar dani ba, na baka abincin da kaina ba?" "Hmmm! Yaushe zan tayar da farin ciki nah? Bayan nasan cewa; barcin na yi mata dad'i, kuma nasan gajiya ce ke damar man ita, sannan kuma na tayar da ita har na takurata akan ta ciyar dani da abinci, bayan wannan zan iya yinsa, hakan yasa na k'yaleki, amma kuma wallahi bazan juri na saman gado ba, dole na tayar da ke ki san yadda zakiyi dani " Murmushi farha tayi, sannan tace.... "Wallahi na rasa me ke damuna? Ko kad'an na kwanta sai barci ya d'aukan, kuma ba wani aiki nake yi ba, wanda zaisa na gaji kamar hakan, fira fa muke yi a falon kawai barcin ya d'aukan, ban ma san wucewar su Ikram part nasu ba, kuma kaima bansan ka dawo dani anan ba " "To nima nayi mamakin barcin naki dear, to amma ina fatar dai lafiya kike babu abunda ke maki ciwo?" "Babu abun da ke yiman ciwon, kawai kasalace kawai ke damuna, kuma itama nasan lafiya k'lau nake " Murmushi yayi, sannan ya k'ara saka hannuwanshi ya rungumota jikinshi har suna had'a fuska yace..... "Ya zancen shayar dani ni'ima kuma?" "Sai gobe ko?" "Na mutu kike so ke nan? Kinsan yadda na dawo da buk'atar taki kuwa? Aiki nake yi, amma hankalina na nan gurin k'ora mata, saboda tasan kwana biyu, ban kai inda nake so ba, don haka ki shayar dani kawai " "Hmmmm! Ni fatima, ai ban isa na hanaka zuwa inda kayi niyya ba, ni da duk abun da na mallaka ai naka ne ko? Don haka zan shayar dakai iya shayarwa kuwa yanzu, amma ka sakan na shiga toilet na dawo" Fitsari farha ke ji, domin yanzu nan take taji fitsari, amma kuma ta rasa gane wannan matsalar, amma gobe wajibi taje tayi test na jikinta, domin ganin lafiyar ta, ga d'an banzan shan ruwa da take fama dashi. Mik'ewa tayi tana dariya, domin dakyar ya saketa, ta mik'e don zuwa toilet d'in. Wanka tayi sannan ta fito ta shirya kanta da shan ruwa masu yawa da sanya strawberry sweet a bakinta, sannan ta iso shimfid'ar mijinta cikin farin ciki, da nishad'in shayar dashi k'auna. Wata k'aramar riga ce jikinta, wadda irin wa'yannan kayan a d'akin Abdul-jabbar sun yawaita, saboda kawai sonsu a rayuwarshi. Hangota yayi tana k'arasowa zuwa gareshi, komai na jikinta bayyane yake zuwa gareshi, hakan yasa nan take idonsa suka chanja launi izuwa buk'atuwa da abunda yafi k'auna. Da kanshi ya kamota, sannan ya kashe wutar d'akin, tare da cire rigar ta jijinta ya zubar, domin bata da umfani ga wannan lokacin, yashiga wasa da ita ta yadda zai sadar da abun da yake so cikin jin dad'i da wal-wala. Sun lular da ruhinsu wani dad'i mai maye gurbin nishad'i, domin su kashe jikinsu da wasanni masu aminci, shi ya mantar da ita inda take, haka itama ta mantar dashi inda yake, wanda sun kai stage d'inda burinsu kawai su gusar da sha'awar su akan hakan. K'ok'arin Abdul-jabbar kenan, na ganin ya gamsar da junansu a zuwa babbar k'orama, farha ta taimaka mashi gurin kaiwa inda yake so, domin ta lura hankalinshi baya jikinshi, don haka sai ta taimaka mashi yakai. Sai dai wani abun al-ajabi da farha tajiya, domin wani zafi taji ya ziyarci jikinta, wanda rabon da taji hakan tun a first night nasu, domin duk randa ya shiga jikinta tana jin dad'i sa'banin yau da take jin zafi sosai. Tun farha na jurewa har ta kasa, domin tayi juriyar ne don ganin yana jin dad'in hakan, amma baisan iya azabar da take sha ba, domin har k'walla zubarwa take yi, saboda azaba. Abdul-jabbar jin farha yake yi daban da kullum, domin shi kad'ai yasan yadda yake ji, domin idan zai iya tuno mutuwarshi a wannan lokacin zai iya gane shi wanene, amma kuma ko d'aya domin kwata-kwata ya kasa control na kanshi, hakan yasa ya kasa saurarama farha. Tun tana hawaye, har takai gaba d'aya kuka take yi, domin azabar ta wuce guri, amma bai tsaya ba, sai da ya gamsu da hakan, sannan ya k'yaleta. Kukan da yaga farha nayi, ya bashi mamaki, domin shi abunda yake ji,idan zai fad'i, to k'aryatashi kawai za'ayi, don haka ya shiga tambayar ta, me ya faru ne halan? Anan farha ta shaida mashi zafin da ta ke ji sosai, shi kuma ya fad'a mata yadda ya samu kanshi sosai, mamaki ya kama dukansu, da niyyar gobe zata binciki lafiyar jikinta. Lallashinta yayi da bata hak'uri, sannan ya taimaka mata gurin ganin ta gasa jikinta da kuma tsalkake jikin nata da kuma kawo ta bisa gado ta kwanta domin yasan ta wahala sosai, shi kuma ya gamsu sosai, domin a daban yaji wannan ni'ima tata. Tun da safe ta shirya masu kari, tare da gyarama ikram, sannan ta barta gurin su sadiya . Abdul-jabbar ya fito cikin shirin shi na zuwa gurin aiki, sannan ya zauna sukayi break dashi da ita, cikin kulawa mai kyau. Suka k'arasa komai, ta barma sadiya sauran aikin, tace sunfita sai sun dawo. A asibiti, farha ta shiga neman sanin damuwarta, don haka ta tambayi wata k'awar aikinta akan hakan, nan take ta fara yima farha dariya da tambayar ta kamar haka; "Sistr kin ta'ba haihuwa?" Farha tace mata "ah ah sistr, yanzu kusan one year kenan da aure na, ko ciwon kai ban ta'ba yi ba, bale kuma amai " "Yanzu wataninki nawa bakiga period naki ba?" Sai a lokacin farha ta fara tunanin tun rabonta da period, domin idan bata manta ba, yanzu tayi 4 month bata ga period nata ba, idan wannan watan yazo 5 month kenan, to amma me yasa duk wasu alamomi na masu ciki ita bata dashi? Kai tsaye ta bata amsa da "4month ko 5 month ban ganshi ba, amma kuma sistr ina ganin ba wani ciwo ne dani ba na daban? Domin wallahi ko ciwon kai banayi, kuma duk yadda naga ana yin wahalar masu ciki, ni banida ko d'aya wallahi" "Sister farha! Ai ba kowa ke wahalar d'aukar ciki ba, hasali yawan barcin da kike yi da kasalar da kikeji duka alamar ciki ne, sannan zancen sex kuma da oga; tabbas wani cikin idan kana dashi, idan ana sex da kai zafi kake ji, shi kuma a lokacin dad'in hakan yake ji, domin duk wasu k'ofofin ni'ima a gareki sun bud'e, sannan zaki k'ara matsewa sosai. Alokacin idan har ya shiga jikinki to dole ya kasa control na kanshi, ke kuma saboda matsewar, sai ki samu kanki cikin jin zafi, duka wannan ba matsala bace, sai dai a rage ba ma cikin wahala, domin zai iya zubewa. Amma duk da hakan, ki k'ara zuwa lab. Kiyi test da kanki ki gani, nafi tsammanin cikine dake sistr farha " Farha tayi farin ciki da jin hakan, domin tasan hakan zaisa Abdul-jabbar ya gane cewa bata yin komai, domin tasan har yanzu yana shakku akan hakan, fad'ine kawai baiyi ba. Farha sai yanzu ta k'ara tabbatar da zancen abokiyar aikinta,na cewa ciki ta samu mai sauk'i shiyasa bata gane samunshi da wuri ba. Da kanta tayi test nata, tagane cewa tana d'auke da ciki, na wata hud'u da da sati biyu, murna ba'a cewa komai a gurinta, bale idan oga yaji hakan. Bayan antashi daga aiki, ta zauna domin jiranshi, nan take barci ya d'auketa a office nata, don haka yayi kiran wayar har yagaji, sannan ya fito motar don zuwa office nata. Barcin kuwa ya samu tanayi, a abur sallah d'inda tayi sallah da ita. Bubbugar hannunta yayi tare da jaye wayar ta da ke gefenta, sannan yace.... "Dear kin zama mai ciwon barci yanzu, duba kusan 8 missed call, amma baki san inayi ba, wai lafiya kike kuwa? Irin hakan ai sai a saceka baka sani ba " Murmushi farha tayi, tare da mik'ewa zaune tana had'a takardun gabanta tana cewa... "Sata kamar wasu kaya kuma dear?" "Eh ai ke kaya ne masu muhimmanci, duk wanda ya d'auke ki ai ya huta ko? Kin ko san da anyi bala'i a duniyar nan fa? " Hmmmm! Kaya a gurin Sirri nah ba, amma wasu me za su yi dani?" Ta fad'i hakan tana dariya, ta shiga toilet d'in office nasu, ta kurkure bakinta, sannan ta fito ta d'auki jikkar ta shi kuma ya rik'a mata takardun da ta had'a, suka fito. A hanya ta had'u da d'ayar sistr d'in ta iso yin duty night, suka gaisa sannan suka wuce gurin motar su, suka kama hanyar gida. Shigarsu gida, farha ta kama hanyar part nata, tare da mi k'ama Abdul-jabbar takardar result d'in test nata, ta ruga da gudu tana dariya. Abdul-jabbar, kar'bar takardar kawai yayi amma bai d'auki takardar da muhimmanci ba, domin yunwa yake ji. hakan yasa ya ajiye takardar yayi part nashi don watsa ruwa. Bayan sun saita komai, farha ta sauko domin gyara masu abincin da sadiya ta girka, domin ciyar da mujin ta. Bayan Abdul-jabbar ya zauna dining, farha cikin farin ciki ta zauna suka fara cin abincin cikin so da k'auna har suka k'arasa. Abdul-jabbar ya mik'e tsaye, tare da rik'a hannun farha don tayi masa bayanin takardar da ta bashi. Rufe fuska tayi tare da cewa... "ka duba ka gani " Kamota yayi, sannan yace... "Ke dai zaki fad'aman, ko kuma na koma da ke sama yanzu, tun kafin su ikram su shigo ki fad'aman kawai" "To ka sakan ka sakar man hannu, kada su shigo su ganni kwance jikin ka " Sakar mata hannun yayi, amma bai matsa daga inda take ba. Farha mik'ewa tayi, sannan tace.... "Ikram ta samu k'ane ko k'anwa " Da gudu farha ta shige part nata, domin taji kunya sosai, sannan kuma ba ta son ya rik'ata a falon, tunda su Ikram na nan, tasan halin shi, akan wannan farin cikin babu abun da ba zai iya ba, ko a gaban waye kuma, hakan yasa ta tsere a d'aki. Wani farin ciki ya ziyarci zuciyar Abdul-jabbar. Da sauri ya d'auki takardar a hannunshi ya bi bayanta yana fad'in.... "Tsaya ki ji sweetheart, me kika ce?" Fad'awa part d'in nata yayi, sannan ya rufo k'ofar yana dariya.......... *Bee Been Masoya *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE 'DIN A K'UNGIYATA, WATO:-* *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERSâœðŸ»* _'Kungiya mai farin jini, k'ungiyar da kowa ke burin shigarta saboda had'in kanta._ *_MY R.P.M.L PARTNER WRITER'S, BEE BEE NA SONKU BAKI 'DAYA😘_* Page.78 "Farin ciki! Ki tsaya ki fad'aman naji daga bakin ki, da gaske munsamu k'arin baby?" Ya fad'i haka tare da kamota a gadon. Farha sai k'ok'arin k'wace kanta take yi, amma ta kasa. Abdul-jabbar k'arasa hawa gadon yayi, tare da kwantawa saman pillown gadon nata, wanda banda k'amshi babu abun da d'akin ke yi. Jawota yayi ya d'aurata a saman ruwan cikinshi, domin zancen zaifi mashi dad'i a hakan. 'Daura farha yayi daga bayanta, domin kada ya d'aurata a gaban ta danne cikin, domin shima sai yanzu ya tuno irin ni'imar da ya zuk'a a gareta, hakan yaji Iman lokacin da take da cikin Ikram, mantawa kawai yayi, amma yanzu da yaji gaskiyar ciki ne da ita ai ya tuno da Iman d'inshi, wanda sai da yayi shiru na minti ukku domin gabatar da addu'arshi ga Iman, domin ya tuno wani abu daga gareta, sai dai kuma, yana gode

Chapter 41 of 44