Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta sauke ta haife Yar ta mace sak mai kama da ita da mahaifin ta yarinya kyakkyawa.Kowa yayi murna da saukar ta lafiya dangin ta dana su Tanim da aka sanar wa da sun daɗe da yin Aure Ita dashi har aka kawo shaidu bta bugi aka rufe zancen.. Tana haihuwa da kwana ɗaya aka ɗaura Auren su. Yarinya ta zo gidan so yarin ya mai shiga mai rai kamar ɗan uwan ta. Haka aka yanka ma yarinya suna Abida ta ci sunan Kakar ta,suna mata laƙabi da mimi. Kowa sai nan nan yake yi da ita yarinya mai shiga rai. A ranar kuma Shanty ta tare a sashen Tanim dake gidan saboda nan ne ta zaɓa ta san yar ta zata fi samun kulawa bata ta kaɗai ba. *** A daren yau ne Nadiya zata tare a gidan ta,kamar yadda aka tsara bayan biki.da sati biyu.. Ƙarfe takwas na dare aka kwashi amarya bayan ta sha nasihohi ga iyayen ta babu ma kamar mahaifiyar ta da duniya ta karantar.Ta sha kuka sosai,na murna da kuma Tausayin kan ta da mahaifiyar ta,sai ta tuno da Auren ta na farko da ko huɗubar uwa bata samu ba amma yau gashi mahaifiyar ta na mata huɗuba mai kyau,hakan ya sa ta ƙara fashewa da kuka kamar ba zata daina ba tsoro ne yake shigar ta na rayuwar Auren domin ta san inda ta fito duk da wannan yana da bamban ci,da wancan ita shaida ce saboda shi Auren soyayya daban yake,koda ƙalubale akwai soyayya wani abun na rage wa.,kuma soyayyar ma ta gaskiya.Manyan motoci ne suka kwashe amarya da dangin ta tare da wasu tsakurarrun ƙawayen ta tare da su Raliya da Najiba,kasancewar duk ta rabu ƙawayen nata.A dai dai haɗaɗɗen ƙaton gidan na sa da basu daɗe da komawa ba mai part biyu motoci suka parker kafin aka wangale musu ƙaton gate ɗin suka shige ciki duk kuwa da yawan motocin..Mutane na ta sambarka da fatan Alkhairii ga amarya tare da Binta da addu'ar samun zama lafiya,Haka aka ciro ta daga mota inji gwaggonin ta da yan biko kan ta aƙasa sai kuka take yi da zullumin yadda zata gudanar da sabuwar rayuwa a gidan wani mijin.,Sai kuma musamman tuno da Jazlan ɗin ta dake bacci a gida ta san sai ya farka neman ta sauƙin ta ma madara yake sha yanzu.A Dai lokacin da take saka ƙafar ta ta dama tana yin Bismillah cikin bin umurnin gwaggonin na ta,Dai dai kuma lokacin da littafin RAYUWAR MU AYAU ya yi sallama da makarantan sa da masu son sa da wayen da basa son sa...🥱Kuma anan na ajiye alƙalami na✍️ Amarya NADIYA sai dai muce Allah ya bada zaman lafiya.✍️ END.✍️ ALHAMDULILLAH!. ALHAMDULILLAH!. ALHAMDULILLAH!. Da da, dama da mun dama dawo mun sha,mun samu ƙarfi a jikin mu,Dan fura mai sanyi Badai daɗi ba😋💃💃,da tabbas zan cigaban muna da labarin muga yadda rayuwar gidan Auren Nadiya zata kasance,Shin zata samu farin ciki,ko akasin sa,amma tabbas hundred percent na san zata samu fiye da wanda muke mata hange,juma'ar da zata yi kyau tun daga Laraba ake gane ta,inji ba haushe,duk da haka na san wasu zasu so ganin angwancewar amarya Nadiya,🙈🤸🤸😹😇🤭 Amma kash labarin haka yazo ma Firstlady da masoyan sa,ina fatan kuma zaku karɓe shi a yadda kuka ga ƙarshen.🙏🙏 ALLAH NA GODE MAKA DAKA BAMU IKON KAMMALA WANNAN LABARI LAFIYA DA DAƊI DA BABU DAƊI.MUN FARA LAFIYA MUN GAMA LAFIYA Alhamdulillah WANNAN DUKA CIKIN IYAWARKA NE YA UBANGIJI da KUMA NI'IMOMIN KA. ALLAH INA TAWASSALI DA SUNAYEN KA TSARKAKA,ALLAHU,ARRAHAMANI,ARRAHIMU...ALLAH KA YAFE MUNA KUSKUREN DA MUKA AIKATA A CIKIN WANNAN LABARI,INDA MUKA YI DAI DAI KUMA ALLAH YA BAMU LADA. KUYI HAƘURI ƊAN ADAM AJIZI NE NI NA NASAN AKWAI INDA BAN TAƁO ba DA KYAU A GAFARCE NI ABUBUWAN BA GUDA BA..🙏 NOTE...✍️ PLS MASU KARATU A ƊAUKI MAI AMFANI A WATSAR DA MARA AMFANI.A DUK ABINDA AKA SANYA GABA ANA SON samun CIGABA DAMA DOLE SAI AN SAMU ƁATAWA DAN HAKA A YAR DA MARA AMFANI A YI AMFANI DA MAI AMFANI,NI KULLUM BURI NA NAYI RUBUTU MAI AMFANFANI WANDA ZAI IYA SHEKARA ƊARI ANA AMFANA DA ABUNDA KE CIKIN SA A AIWACE. Tun a farkon labarin rayuwar mu a yau na faɗa muku labarin da ban yake ya ƙunshi duk wani abu da muke fuskanta a rayuwar yanzu kuma ku kan ku da kuka karanta kun shaida.Allah yadda nake son labarin nan ko littafin A mafarki Nasanta da ya wahalshe ni 🥰 bai kai shi ba.Ba dan komai ba sai yadda labarin ya zo muna.Ina fatan za,a ɗau darussan dake cikin wannan labari,ina fatan su zamo izina ga duk wani mai hali da ya samu ɗai daga cikin yanayin rayuwar sa a wannan labari. Allah ya sa muda ce🤲 . SAƘON GODIYA A GARE KU MASOYAN WANNAN BOOK NA CHANNEL DA NA GROUP,ALLAH YA SAKA MUKU DA ALKHAIRI YADDA KUKE BIBIYA HAR MUKA GAMA ALLAH YA SA KU SAMU NASARA MAI ƊINMBIN YAWA A RAYUWAR KU..🤲🤲 MASU react faeeh na godiya💯💋💔🤝🙏 Sai mun haɗe a littafin mu na gaba.KK STORY✍️ *(💋KURMAN ƘADDARA💋)* DAGA ALƘALAMIN✍️ *FIRSLADY*🙌 DOMIN MAGANA DA MARUBUCIYA KAI TSAYE NEMAN ƘARIN KO SHAWARA. KO KINA SON TAYI SAVING NUMBAN KI,KU RIƘA VIEWING STATUS NA JUNA DM *08069059746* CHAT ONLY. *FA'EEH BG CE 🤙* *GIMBIYAR TASKIRA*👑💔💔 Share pls,like and comment. Wattpadian pls 🙏 Vote. Nagode Allah ya haɗa mu a aljanna.🤲 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 39 of 39