da shayar da juna.Sannan ya bata umurnin shiga toilet ta wanko bakin ta tare yin wanka. Haka kuwa akayi tana fitowa shima ya faɗa ya ɗauro wankan na sa domin dukkanin su Kowannen su nada cikakkiyar tsaftar sa.
Dan shi kan shi Jamil mutun ne mai tsanda da tsantseni talauci ne kawai ya mashi katangar bayyanar wasu halayen sa.
Kayan barcin ta ta saka da ƙyar wayen da ya kawo mata daga chan ɗakin ta,saboda kunyar da ke mamaye ta tana jin bata iya gudanar da duk yadda ƙawayen su suka tsara musu.
Gadon suka hau ta hau na alfarma kasancewar tana jin ta wani iri dan har ya gama shirin sa ya hau gadon tana a tsaye.
Sai yanzu ne ta hau kan gadon bayan ganin ya nuna alamar kamar ba wani abun.
Jamil dake kallon ta yana sakin murmushi ya sauke numfashi tare da yi kamar bai ga yanayin na ta ba sai ma gyara kwanciyar sa da yayi yana rufe idanun sa tare da yin kamar bacci ya kwashe shi.
Haka Najiba ma ganin ya kwanta sai ta ɗan samu natsuwa Addu,a tayi ta kwanta tana bashi baya tare da sauke Ajiyar zuciya duk yadda suke shirin Wannan dare sai ta ji tsoro ya mamaye ta ta kasa sakin jiki da sanyin idaniyar ta.Hawaye ta ɗan share a hankali tana tunowa da huɗubar mahafiyar su da tausayin kan ta da ya shige ta ƙalau.Tana cikin wannan tunanin ne bacci ɓarawo ya kwashe ta.
Kamar a mafarki take jin sabon yanayin na Ratsa dukkanin sassan jikin ta da gaɓaɓɓan ta ga wani irin sanyi da take ji yana huda duk wata ƙofa ta gashin jikin ta da ta buɗe a take.
A cikin ɗan ƙaramin hasken ɗakin ta ke kallon Jamil ɗin da ke neman zauta tunanin ta da yanayin nasa domin kuwa ido biyu tayi dashi half naked bazata iya cewa hankalin ta bai tashi ba sai dai matuƙa ta shiga wani irin tsoro sai dai tuno zancen ƙawayen na su ya sa ta ɗan saki ranta tunanin ta lamarin mai sauƙi ne kamar yadda suka sanar musu hakan ya sa ta rufe idanun ta kawai bata hana shi yin duk wani abu da yake yi ba.Jamil kuwa cikin farin ciki yake sarrafata son ranshi zuciyar shi fess dan bai yi tunanin zata miƙa wuya da wuri ba musamman yadda yake ganin alamar tsoro akan fuskar ta.
Najiba dake karɓar saƙon sa daki daki ta wanda take jin tana neman zaucewa a salon da yake bin ta,ta ƙwalla yar ƙaramar ƙara jin sabon babin da suka shiga ita dashi.Ya ƙushi kam ya sha shi,sai dai tun tana iya kuka har ta kai ta kasa tayi laƙwas domin kuwa Jamil ya nuna mata shima fa sabon hannu ne.A wannan dare kam Jamil ya mayar da Najiba cikakkiyar mace mai ƙima a idon abokin zaman ta kuma mijin ta inda ta samu ƙima mai daraja irin wadda duk wata mace mai mutunci wadda ta kai mutuncin ta Agidan mijin ta ke samu.
Hmmm
NAJMIL🥰 Allah ya bada zaman lafiya.😁
Team Najiba a zo gashi da alama Jamil yayi ....🙈🏃🏃
Like and share
Pls 🙏
*🌸RAYUWAR MU AYAU🌸*
Ƙarya ko sakin Aure
Short story
Na
Faiza Almustapha Murai
Daga Alƙalamin
Fa'eeh Bg ✍️✍️
Sadaukarwa ga mahaifiyata Abar ƙaunata Allah ya ƙara miki tsawon rai Mai Albarka Mama✨✨✨. Amin.
Bismillahir rahmanir Rahim
💪📚📚
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari_
*Aƙalaminmu ƴancinmu💪*
> >>><<<<<<<<<<<>>>>>>>>>>>>>>>>>>
_*Daga marubuciyar littafin*_
_*A Mafarki Nasanta*_✍️
P.15
Tun da ƙawayen nata suka watse da taron zugar su bayan gama sayen baki,tare da kawayen Ango wayen da suma suna gama taɓarar su suka washi kuɗin su suka yi gaba babu wata nasiha babu wata shawara mai kyau, masu hankali cikin su ne kawai suka bisu da Addu,ar zama lafiya da samun zuri,a mai albarka daga cikin ƙawayen nata kawayen Ango kuwa babu wannan domin dukkanin sun san matsayin auren na sa,shi ya sa babu wata magana mai daɗi, dan dukkanin su kamar halin su ɗaya haka ɗabi'ar su take in suna son su lashi zumar ki haka suke yi kamar yadda Tanim yake ƙoƙarin yin hakan.Zaune take kan madaidaiciyar kujerar ta ta side tun bayan fitar su tare da Angon na ta ta cire Kayan jikin ta ta tsala wanka ta ci ado,bayan ta gama kukan ta mai cike da ƙissa.Kwalliya ce taci kamar mai shirin zuwa gasar kyau ta ci adon kayan barci wayen da dasu da babu su duk ɗaya dan ko ina nata a sake yake haka ma dogon gashin ta da ya sha gyara ta sake shi.Ɗaura Ƙafa ɗaya kan ɗaya tayi tana sakin murmushi tare da ƙara sauraren voice da ɗai daga cikin ƙawayen na su ta Turo kasancewar chat suke yi agroup ɗin su na Whatsapp ana ƙara bata shawarwari irin na su na shirme.
" Ni ta wasan ce a aka faɗa Miki ".
Ta faɗa a fili ta na sakin murmushi bayan gama sauraren voice ɗin.
" Da take furta mata kar ki raga masa ki maƙalƙale abunki ki nuna masa ba Raguwar mace ya kai gida ba dan kar ya rainaki ".
Dariya tayi ganin amsar da wata ta bata daga cikin su tana dariya tana furta.
"Ai na san ki ba wasa kam daga nin ki Nadiya,Najiba ma bata leƙo ba da alama tana chan tana karɓar gashi ".
Dariya itama ta kece da ita sannan ta furta " da alama kam Dan ya Jamil shima da alama yana ɗaukar saiti".
Dariya dukkanin su suka sanya ta shaƙiyanci.
Motsin da taji ne ya sa da sauri tayi ta yi ƙasa da murya tana furta " Guys gashi nan bye ".
Daga haka ta tura voice note ɗin tana kashe data ɗin ta tare da ƙara gyaggyara kan ta da fesa ɗan turare kafin taƙara gyara zaman tana ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya kamar ɗazu dan ta sauke ta.Inda yanayin zaman ya bayyanar da laps ɗin ta da suke a sake sai walƙiya suke yi na gyaran da suka sha da kuma hasken fatar ta irin na gogaggun mata.
Shigowa yayi cikin ɗakin yana sakin wani Shegen murmushi musamman da ya hange ta zaune kamar yadda tayi zaman inda take zalamar sa ta ƙara fitowa fili idanun sa suka ƙara shanye wa.Idanun sa ya zuba mata Wayen da suka ƙara sauya wa lokaci ɗaya wanda a yanayin sa zaka fahimci ba lafiya ba dan yana yin ɗan layi kaɗan sai dai bai bayyana ba yana cikin sauran hankalin sa bai shawu da yawa ba wanda zai Bugar dashi kamar yadda ya saba zuwa club ya shawu abinshi yau bai samu damar zuwa ba,sai ya ɗan taɓa kaɗan saboda yadda yake mararin ranar.Ganin yayi tsaye ya kasa matsawa kusa da ita hakan ya sa ta miƙe tana wani irin tafiya da rangwaɗa kamar wata tarwaɗa a cikin ruwa tana sakin wani irin murmushi a zuciyar ta kuma tana ɗan ya mutsar fuskar ta saboda haka kawai ta tsinci kanta cikin jin Haushin sa da ƙyanƙyamin sa duk da dama ta san bata son shi amma bata yi zaton hana masa kan ta da take yi a chan baya a yanzu taji hakan ba.Sai dai tuno da burin ta na cin arzikin sa ta wannan hanyar hakan ya sa ta saki jiki ta shige jikin sa kafin ta fara shasshafa jikin sa tana sakin nishi mai tada Rigima.Tanim dake jin ta idanun sa ne suka ƙara yin wani jaa dama a hannu yake kuma ba iyakar abinda yake ji ba kenan domin harda desire tablet ya sha cikin sauri ya kama bakin ta yana tsutsa kamar wanda ya samu Lollipop abunka da jira nake yi inda take dukkanin su suka fara fita hayyacin su sai dai ganin dagaske abun bana wasa bane ya zare jikin sa a hankali gudun lalacewar shirin na sa inda ya fice Falo madarar Hollandia ya zo da ita a kwalin ta ɗaya kuma a ƙaramin glass cup inda ya haye kan gadon yana sakin murmushi kamar yadda ya bar ta kwance haka take sai bin shi da idanun ta da tayi wayen da suka sauya itama lokaci ɗaya kasancewar ta ɗuri maganukka na fitar hankali har wanda bai dace ta sha ba ta sha shiya sa take ƙara tsintar kan ta a wani irin yanayi.
Bai furta mata komai ba kawai ya ɗago wuyan ta da wani irin ƙarfi ya kafa mata a baki bata Musa ba kuwa ta haɗiye ta duk wadda ya juye mata a baki saboda tana da ɗan yawa har tana ɗan zuba a gefen bakin ta.
Wadda ta zuba a gefen bakin na ta ya fara lashe wa kamar wani maye kafin a hankali ya zare rigar jikin ta ya fara tuttula mata madarar.
A hankali yake bin jikin na ta da ya tsiyaya madarar yana lashewa tare da wadda ke ƙoƙarin sauka a jikin ta kamar wani tsohon maye.Nadiya kuwa an samu abun da ake so sai ƙara gantsarewa take yi tana sakin ƙananan nishi bai daina ba sai da ya suɗe ta tass sannan ya koma kan lips ɗin ta suma Nadiya kuwa take ta fara mayar masa dan haka kawai ta samu kanta da kasa mayar masa kamar yadda suka saba tun kafin Auren su da kuma kasa aiwatar da komai kamar yadda ta sanar wa da ƙawayen su da shawarar da suka bata da ɗaura ta akan mugun saiti.Wani irin zut zut take ji a jikin ta wanda lokaci ɗaya wata irin buƙata ta taso mata maganin da ya saka mata a madarar ya fara ta siri.Jin sabon salon da ya ɗauka hakan ya sa ta kasa haƙuri ta fara sakin wani irin Shegen kuka mai tayar da tarzoma.Ai ko kamar ta ƙara ma Tanim ƙaimi.Jin jikin ta ya fara saki hakan ya sa babu Addu,a babu komai ya afka mata kamar wani Akuya haka yake mu,amalantar ta Nadiya kuwa ta kasa kuka duk da azabar dake ratsa ta sai dai maganin yana son ya rinjaye ta Dan ma tana da karfin Jini ne. A wannan dare ne Tanim ya cika burin sa ya kore ƙishin sa akan Nadiya,ƙishin da ya daɗe yana Dannewa ƙishin da ya lulluɓe da sunan soyayya,ya tsinci kanshi cikin farin ciki domin kusan zaucewa yayi zagayen da yayi akan ta kuwa ya kusan bakwai kasancewar ya sha maganin da yafi ƙarfin jinin sa shima.Dukkanin su sun jigata sai dai hakan bai hana komai ba saboda har yanzu akwai ƙwayar dake sarrafa jinin su da take saka shi yana ƙara motsa duk wata kwayar haliita ta jikin su mai ɗauke desiring.
Bacci ɓarawo ne Allah ya saukar musu Har Nadiya da taci wahala taɗan fara kuka,kafin kuma na gaskiyar ya zo mata sai dai saboda wahalar da tasha baya fita ma sosai sai a jiyar zuciya.Domin bata san haka ake ji ba duk yadda ita kan ta,ta matsu da ranar,da son jin abinda ranar ta ƙun sa saboda yadda Akullum suke tayarwa da juna hankali suke cikin buƙatuwa da juna duk da ita Nadiya ba sosai ta saka abun ba kamar shi uban gayyar ba da shine sanadin bin duk wata hanya dan samun ta da samuwar burin sa da lashe maitar sa..
***
Kuka take a hankali mara sauti bayan farkawar ta wani irin raɗaɗin azaba na ratsa ilahirin gaɓoɓin ta haka lamarin yake mai yasa tayi ƙoƙarin kai kan ta a wahala kamar yar uwar ta,wanda take ganin hanyar burgewa ce a rayuwar ta,shin wannan shine Auren ? Ko kuwa,A hakan Nadiya take ƙoƙarin miƙa kan ta a kyauta ga Tanim wanda bata da tabbacin idan ta riƙe kan ta kamar yadda take yawan faɗa.
Wani irin numfashi ta sauke tana katse wannan tunanin inda Tausayin Raliya ya fara taso mata tunanin halin da zata shiga kamar nata a ayanzu wanda take da tabbacin itama ta ɗanɗana.Bata jin NADIYA ta fi jin Tausayin Raliya ganin ko su sun fita shekaru amma ji yadda ko kan ta bata son ɗagawa saboda yadda yake sara mata ga wani irin nauyi da yayi mata tayi tunanin yadda ake cewa idan shekarun ka sun ja bazaka ji irin zafin da suke gani a novel ana faɗa ba ko ƙawaye na faɗa kamar dai yadda su Bibie ƙawar su ta faɗa wadda ko Auren bata yi ba.
Hawaye ta ɗan share gudun kar ya gani kasancewar yanzu ne shigowar sa ɗakin tun bayan farfakawar su da asuba suka yi wanka inda da taimakon shi ta gasa kan ta.
Jamil kuwa murmushi ya ɗan saki yana sakin Ajiyar zuciya a ɓoye yana ƙara gode ma ubangiji da ya mallaka mashi Najiba wanda ya san ko yau aka ce ya mutu burin sa ya cika na mallakar abar ƙaunar sa da muradin sa.
Ƙarasowa yayi bakin gadon ganin ta farka kafin ya riƙo hannun ta yana sakin murmushi a karo na biyu wanda ya bayyanar da wani irin kamala da ta ƙara saukar masa ga wani irin hasken angwanci da ya ke fitarwa.
" Kin tashi Qlbi "
Ya furta da sabon sunan da yayi mata cikin salon ƙauna.
Kai ta gyaɗa masa tana sakin murmushi itama .
" Kan ya daina ciwo da ciwon chan ko "?
Kai Najiba ta sauke ƙasa kafin ta furta " Eh ".
Saboda ya bata magani wanda ya siyo abun shi kafin ya shigo gidan tare da ƙawayen na shi dan ya san sai ya buƙace shi kan shi ƙila.
Ta furta masa haka ne dan kar hankalin shi ya ƙara tashi ta ga yadda yake cikin damuwa mai yawa wadda take a bayyane, wanda shi kuma damuwar ta game masa biyu tunanin ranar da komai zai buɗe masa yake yi yadda zai iya fuskan tar Najiba da irin maganar taya zata fahimce sa ,?Taya zata iya zama da talaka irin sa,kuma maƙaryaci irin sa,taya ma.iyayen ta zasu yadda da Ya cigaba da zama da igigiyoyin ta akan sa,yana cikin damuwar ne duk da ya san wuƙa da Nama a hannun sa suke amma ya san duk inda za,aje bai da gaskiya ta ko ina shi maƙaryaci ga kuma tsoron ranar da iyayen sa zasu gane yayi Aure mai cike da karyayyaki.
A jiyar zuciya ya sauke yana zuba mata idanun sa jin wani irin Tausayin kansa ya ƙara kamasa da nata Bayan yanke zancen zucin na sa da ya samu kan sa da yi bayan kafe ta da idanun sa.
Miƙewa yayi yana furta Bari na kawo miki " breakfast naki anan Hajiya ta ta yo miki girki na musamman da kan ta ta shiga kitchen ".Ya kai ƙarshen zancen yana sakin murmushi da ficewa.
Murmushi Najiba tayi itama cikin jin daɗi Dan ta san iyayen na sa masu mutun ci ne tagan su a waya sai kuma ƙannen sa biyu mata suma haka,kuma ta taɓa yin waya da Hajiyar sau ɗaya.Shiru tayi tana jan Ajiyar zuciya kafin ta ƙara bin ɗakin na sa da kallo wanda komai irin na ta ne sai dai tsarin shi ya banbanta dan kamar na shi yafi kyau bisa ga nata ɗin.
Jamil kuwa cikin sauri ya shigo da manyan food flask ɗauke a cikin basket na saƙa jikin shi har rawa yake yi dan wata irin ƙaunar ta ce ke mamaye ruhin sa.
Da tausayin ta mai tsanani mai cike da begen ta.
A jiye basket ɗin yayi sannan ya Fiddo da manyan food flask ɗin da ya zube manyan kuɗaɗen sa ya aro su da kuma biyan kudaden abincin dake cikin su daga cikin kudaɗen da abokanan da suka ɗan haɗa masa da sauran wanda ya ara.
Filet ya Fiddo guda ɗaya sannan ya buɗe kulolin guda biyu ya Fiddo mata " zaɓa " Ya furta mata bayan gama bubbuɗe su duka.
Cikin ɗan ya mutsa fuska Najiba ta nuna haɗin Pepper chicken wanda ke ta tashin ƙamshi.
Ɗiba mata yayi yana ɗaura shi akan ɗan ƙaramin table da ya janyo anan kusa da gadon.
Da taimakon sa ta sako ƙafafun ta ƙasa sannan ta ya fara bata da kan shi kasancewar naman yaji dahuwa sosai irin wadda ko tsofaffi mara haƙora zasu iya tauna shi.
Sai da ya tabbatar ta ƙoshi sannan ya janye komai tare da bata ruwa masu ɗan sanyi tasha maganin ya ƙara bata ganin jin jikin ta har yanzu da sauran zafi.Ganin tana Lumshe idanun ta alamar baccin ne ya sa ya fara ƙoƙarin fita, kiran da ya shigo wayar sa ne ya sanya shi ficewa daga ɗakin gaba ɗaya cikin ɗan sassarfa.
***
A ɓangaren Su Raliya kuwa taci adon ta tayi kyau sosai wanda ya ƙara bayyanar da ƙuruciyar ta.Wanda bayan tashin su tayi wanka tare da kimtsa ko,inda take gidan ya ƙara yin wani haske duk da dama ba wani datti ne dashi ba.
Ibrahim ma haka shima ya sha kyau cikin wata shaddar Sanann ya ficewar sa bayan sunyi karin kumallo wanda aka Turo daga gidan su Ibrahim ɗin.Kasancewar ya san gidan zai cika da dangin sa na nesa da kuma na Raliya hakan ya sa bai zauna gidan ba ya ficewar sa.Inda take kuwa gidan ya cike kasancewar shaɗaya na rana tayi ana maganar sha biyu ma.
Kowannen su sai Masha ALLAH yake yi da yaba ma zaɓin ɗan uwan na su da ya samo yarinya yar kirki,yar gidan mutunci gata da natsuwa da alkunya domin duk yadda suka so ta saki jiki da su ta kasa sai ma yin ƙasa da kan ta da take yi tana sakin ɗan murmushi ba tare da ta amsa ma taubasan shi da suke tsokanar ta ba da wasa ba,sai dai tayi shiru yayyen sane ma masu ɗan mayar musu da amsa suna dariya da farin cikin kasancewar ta cikin a halin su duk da suna da labarin yan uwan ta basu wani nuna mata ba ko wani yayi zancen halayen yan uwan nata saboda gidan mutunci suka fito koda wasa baza su iya yi mata gori akan hakan ba,domin sun san Allah ke shiryarwa kuma shine mai tsara rayuwar bawan sa tun daga haihuwar sa har mutuwar sa,kuma ma Ibrahim ya ja musu kunne daga ƙannen nasa har yayyen wanda shi kaɗai ne Namiji sai ɗan Autan su ne kaɗai maza a gidan nasu sai dai sun ɗauke shi kamar uban su saboda shi ke iya ƙoƙarin sa yaga kowannen su ya wadata shi ya sa akoda yaushe yake fafutika akan su shiya sa duk da matan biyu sun girme sa haka suke bashi girma cikin kaunar sa kasancewar ya ci sunan mahaifin su,wanda kuma shi suke kallo a matsayin sa yanzu.
Haka suka watse inda aka bar mata yar macen ɗaya wadda ke bi ma Autan su wadda zata yi sa,a da su Najiba.Duk yadda budurwar mai suna Hansa'u ke ƙoƙarin jan Raliya Ajiki abun ya gagara domin ta kasa sakewa musamman ganin yadda take ƙoƙarin bata girma duk da ta san ta girme ta.
>>>> > >>>>>
Tun buɗe idanun ta take bin bedroom ɗin da ya ƙawatu da kallo. kan ta ne da yayi mata wata irin sarawa ta dafe tana ƙoƙarin tuna komai da ya wakana sai dai kamar an shafe mata,sai kuma a hankali ta sauke numfashi wanda ya zo tare da duk wani tunanin ta idanu ta runtse jin ta kamar a cikin danshi danshi hannun ta ta taɓo a gurin jinin da ta gani ne a hannun ta ne ya sanya ta ɗan rufe idanun ta jin wani irin zafi ya ƙara mamaye ta wanda ya ratsa illahirin gaɓɓan ta da suka mata wani irin tsami da nauyi.Shiru shiru tana jiran fitowar sa dan ta miƙe da taimakon sa sai dai shiru a zaton ta yana toilet.Sai dai sai da ta kusa share mintina kusan biyar a haka sannan ta miƙe ta da dubara tana cije bakin ta gaɓar gadon ta tsaya kafin fara ƙoƙarin saukowa kan gadon sai dai ko second ɗaya ba tayi ba ta buɗe runtse idanun ta da ƙarfi jin wani irin zafi wanda yafi na farko ya ƙara mamaye ta jikin ta da ya ɗauki rawa ta zame tayi ƙasa.Hawaye ta share masu zafi na raɗaɗin a zaba kafin a hankali cikin cije baki da runtse idanun ta da suka yi luhu luhu da su saboda kukan da ta sha A daren na jiya. A gogon ɗakin ta duba hakan ya sa ta waro idanun ta da ƙarfi wayen da ba su buɗewa sosai cikin mamaki haka take kallon lokacin da agogon ya nuna wanda ya nuna ƙarfe sha biyu na rana da kusan rabi.Mamaki ne fal a cikin ta na yadda tayi barci har haka Dan tun bacciin wahala da ya kwashe ta a daren na jiya bata ƙara sanin abin da ke faruwa ba sai yanzu da ta farka hakan kuma yana da nasaba da maganin da aka saka mata bayan desire tablet Dan har da na barci ya saka mata sai dai bai yi wani aiki a lokacin ba saboda tana da karfin Jini sai yanzu.Sai dai abinda bata sani ba Tanim ya ƙara yin amfani da ita kusan sau uku wayewar safiyar ta yau wanda bacciin da ya mata mugun riƙo ya hanata fahimtar hakan ya faru a gare ta sai dai azabar da ta tattarar mata.Tanim kuwa duk da ya ga yanayin da take ciki,Kasancewar ya cika burin shi hakan yasa ya raɓa ta yashige toilet ya ɗauro wankan sa jin shi sakayau maganin da ya sha ya gama aikin sa.Wankan sa ya ɗaura sannan ba tare da wani tunanin ta ba ko ya take ciki ya fice War sa hankalin sa kwance cikin rashin tausayi,sai dai abinda ya kasa yi shine sakin ta kamar a safiyar ta yau kamar yadda ya tsara, hakan ya sa cikin rashin sanin dalilin hakan ya ficewar sa sabgar gaban sa.
Numfashi Nadiya ta sauke kafin ta sauke a jiyar zuciya sannan ta gyara zaman ta da ƙyar kan tiles ɗin da ke malale a ɗakin ta fara jan ƙafa kamar wata sabuwar gurguwa haka take tafiya tana zubar da hawayen azaba ga wani irin tsoro da ya ke shigar ta lokaci ɗaya na tsoron samun ciwukka a jikin na ta da take jin kamar an jajjaga mata ƙanana tarugu an zuba mata.
A haka ta isa har cikin toilet ɗin Wanda ta kusan cin minti talatin kafin ta isa duk da yar ƙaramar tafiya ce ta saconni.Kuka kuwa kamar ranta zai fita,sai yanzu ta ji nadamar Auren na ta da Tanim bata taɓa sanin bai da imani ba sai yau kuma tana ji a jikin ta ba haka kawai ya bar ta ba.
Hmmm Nady Dan ma baki san sauran abun da ya faru ba.😒😒
Saboda rashin imanin sa a ce a wannan yanayin da take ciki ya tsallake ta ya tafiyar sa,zuciyar ta wani irin zafi take mata ga wata irin tsanar sa da take ƙara mamaye zuciyar ta saboda ƙarfin da ya nuna mata na gayya da rashin tausayi.
Ruwan da ta haɗa wa kan ta da ƙyar ta shiga tana fasa ƙara saboda ruwan sunyi zafi sosai kuma bata iya tafiya bare ta samu ta ƙara controlling na su wanda da ƙyar ta haɗa su kasancewar ta tarar da wasu ruwan masu sanyi a cikin bahon wankan sai ta ɗan zuba wasu dake aƙasa cikin heater ta ƙasa,duk yadda ta so ta surka ruwan ta kasa saboda inda zata samu na sanyin yana
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 39