Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 🌸*RAYUWAR MU AYAU*🌸 Ƙarya ko sakin Aure Short story labari da rubutawa faiza Almustapha Daga Alƙalamin fa'eeh Bg ✍️✍️ Sadaukarwa ga mahaifiyata Abar ƙaunata Allah ya ƙara miki tsawon rai Mai Albarka Mama✨✨✨. Amin. Bismillahir rahmanir Rahim 💪📚📚 *TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION* {T.W.A} https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531 _Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari_ *Aƙalaminmu ƴancinmu💪* Da sunan ALLAH mai rahma Mai Jin k'ai. ALLAH Ina rok'on ka yadda kabani lafiyar wallafa wannan labari,kabani iKon Kammala shi cikin yardar ka,da lafiya ta da rayuwata,Kuma kasa ya zamo Abunda zai Amfanar da Al umma. Ban rubuta labari na Dan cin zarafin wani ko wata ba.Idan Kinga yayi dai dai da rayuwar ki kiyi hak'uri. Ban yarda Ajuya mini labari ba ta wasigar da daban ba. Idan har za,ayi anemi izinin marubuciya. 💪📚📚 *TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION* {T.W.A} https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531 _Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari_ *Aƙalaminmu ƴancinmu💪* ____________________________________________ Ɗan tsokaci akan labarin rayuwar mu Ayau✍️✍️ Shin wane Hali rayuwar mu take ciki ayau.Wace irin rayuwa MATA SAN MU da YAN MATA MU Suke gudanarwa.Me ke janyo sakin Aure,ko rabuwar Aure Atake awannan lokacin,Wanda ke Sanya yan mata shiga rayuwar zawarci,sai kaga k'aramar yarinya ta zamo k'aramar bazawara.Shin laifin su waye mazan ko matan ko Iyayen mu. Duka Zaku samu Amsoshin ku acikin wannan labari in Sha ALLAH. Labarin rayuwar mu ayau labari ne da ya tab'o wasu daga cikin halaye da mahimman abubuwa da Al umma ya kamata su hankalta dasu,Kuma su zamo da rasi agare su. *** RAYUWAR MU A YAU YA FITO NE.. DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN 💤 A MAFARKI NASANTA.💤📖 Free book. P.1 Wata matashiyar budurwa ce da bazata wuce shekara ishirin da d'aya ba ta fad'o cikin wani madaidaicin d'aki dai dai gwardo talaka k'aton falon ne Mai d'auke da k'atuwar tabarma sai yar TV irin ta da LG aje akan wani tebir falo ne Babba Wanda duka in ka dube shi da kyau ta ko Ina dai sai A hankali domin kuwa bangon d'akin gashi nan wani iri dauda ce oho ko kalar paint din ne,falon ko kujerun arziki Bai dasu sai wannan k'atuwar tabarmar sai Kuma wasu k'ofofi Dake nuna alamar d'akuna ne inda biyu Suke ajere sai d'aya agefe. Cikin kad'adi haka take rangwad'a acikin d'akin tana Tako d'ass Kai da kaganta ahakan bazakace kana iya tsintar ta awannan falo ba. Domin kuwa Bayan cire hijabin Dake jikin ta wasu shigar Dake jikin ta ta Bayyana inda kayan sun d'ame ta sosai ko dogon numfashi bata iyayi.. Cikin washe Baki ta Furta" Mama Hafsa ya kika ganni". Yar matashiyar matar da bazata wuce shekara arba'in ko k'asa da haka ta rangad'a gud'a cikin washe Baki ta Furta " Kai wannan kashe wanka Najeeba,yau kice in kika fita sai ansayekke muna shagun nan Kano ".takai karshen maganar tana washe hak'oran ta. "Aini Nasan wanka na na yau yafi na ko yaushe kyau". Ta bawa Matar Da takira Mama Hafsa. Cikin sauri ta sake Furta "Wai Ina wai ina mutuniyar ne". "Tana d'aki dubata".Mama hafsat ta Bata Amsa. Da sauri ta fad'a d'akin da aka nuna mata Wanda yake shikad'ai agefe ko sallama Babu. Da shigar ta kuwa Yar Matashiyar budurwar Dake akan Yar yaƙusasshiyar katifa cikin d'an madaidaicin d'akin Mai cin mutun biyu wadda ak'alla zasuyi sa,anni itama Yar Mai kyau da ita kamar wadda aka Kira Najeeba har suna d'an yanayi ma da juna. " Najeeba wannan wanka fa ya shige ni "inda tayi wani Jan numfashi irin ya shige ta dagaske.Dariya dukkanin su suka kece da ita cikin nishadi tana Furta " Za,a je gurin Beb kenan". "Kai Nadiya har sai kin tambaya bari dai in Yi sauri kar ya rigani in yaga ban Kira shi ba". Najeeba ta bawa wadda ta Kira Nadiya Amsa.Dariya dukkanin su suka kece da ita tana k'ara Furta "Wai Ina mutumen ki". Nadia cikin murmushi da Jin dad'in maganar ta Najeeba ta Furta Kai "Yayi tafiya jiya ni nama manta nasanar Dake yaje abroad". Murmushi itama Najeeba Tayi tana Furta" kice zamu ci tsaraba".shewa dukkanin su suka Sanya Atake."Bari inyi sauri Nasan Mama Hafsa ta sanarwa da Hajiyar Dubai zuwana". Amsa Nadiya ta Bata tana Furta " k'warai ko kiyi sauri Dan kar ya Riga ki asamu matsala tunda kin d'aukar wa kanki,ai ni Kam ko ajiki na na rantse shiyasa nake ce Miki kin fini bala,I, sauk'in ta ma akwai gidan hajiya Samira da bansan yadda zakiyi ba". Hararar wasa Najiba ta sakar mata sannan cikin murmushi ta Furta" Nifa nafi ki sauk'i ke lashe money naki yayi yawa idon ki idon ganin Naira,kin Had'a Abu biyu ga k'aryar love,ga k'aryar shiga,Saka sutura kamar d'iyar wani shege,sannan ga son kud'in tsiya ki Duba yadda kike ta tsar kud'in bawan ALLAH kin mayar dashi ATM naki". Inda takai k'arshen maganar suna kecewa da dariya duk su duka. Aiko Nadiya bata bari sun tsagaita dariyar ba itama ta Furta " muka dai tatsar, shi wannan garan da kike kaiwa gidan Hajiyar Dubai fa ba kud'in na sa kike ci ba,nifa ki yarda kin fini bala'i Dan gara ni ban wani matse da k'aryar gida ba Ina nuna Iyaye na masu kud'i ne,kefa har yanzu kin kasa zuwa dashi k'ofar gidan nan".. Inda takai k'arshen maganar tana sakin dariya tuno wani kunya da suka tab'a Sha a hannun wani tsohon saurayin na Najiba kafin wannan d'in inda bayan ya ajiye su ita da Najiba a k'ofar gate d'in wani Had'add'en gida na Alfarma a cikin GRA d'in Wanda kawai Najiba ta nuna gidan bayan ta sanar masa nan ne unguwar su,ganin gidan duk yafi kyau a unguwar ba tare da tasan ko gidan waye ba.Inda bayan sun fito daga motar ya lek'o a hankali Yana tambayar su cikin murmushi " Nanne gidan naku Yan mata".Kai Najiba ta d'aga Masa cikin dakewa da sakawa Rai wahala, Kai ya gya'd'a a hankali Yana Furta" to ku shiga ko,agayar min da umma ta". Tsaitsaye sukayi dukkanin su cikin murmushi da mamakin Yan matan da yau ɗin nan ya had'u da su ya Furta Yana kallon najiba wadda ita yake so shine silar haɗuwar tasu " Ni Kam dai bazan wuce ba sai naga wucewar my love ɗita ,Dan bazan barki nan ba wasu su kalle mini ke''.Nan fa Ido ya Raina fata Najiba,Nadiya ta kalle ta ita ta kalli Nadiya sun kasa dogon motsi suna cikin hakan sun rasa yadda zasu Yi kawai suka ga anbuɗo k'aramar ƙofar gate,inda wani tsoho ya fito yana Furta" Aah Alhaji k'arami ne nikam naji tsayuwar mota sai dai banji order ba shiyasa ban Yun k'uro ba".Saurayin Dake ta sakin murmushi ne yak'ara k'awata fuskarsa da wani Sabon murmushi Yana Furta Ai Baba karka damu zan Yi sallama da sisters gasu nan Ina Jiran su wuce ne sai na shigo Aiko da Jin furucin nasa hakan yasanya su Nadiya da ke cike da kunya fahimtar da sukayi shi yaron gidan ne suka runtuma aguje kamar basu Nadiya yan gayu ba hills ɗin ma a hannu aka riƙe su da jaka haka suka ke ta tiƙar gudu kamar wayenda kare ya biyo..,ko kafin ya gama magana da Baba tsoho har sunyi gaba,sai dai yaji Baba tsohon na Furta "Anya wayen chan lafiya Suke gasu chan suna ta tik'ar gudu yan matan da ke kace suwetas zaka yi sallama da su". Haka yake kallon su ta madubi yana tiƙar dariyar sa shi kaɗai cikin motar ga kuma furucin baban wai suwetas,sister ɗin da ya furta shine suwetas, sannan bayan ya tsagaita ya furta A hankali cikin dariyar da ta kasa sakin sa " Baba tsoho ƙyale su kawai ".Sannan aka wangale masa ƙaton gate ɗin yana faɗawa cikin katafaren gidan. Dariya dukkanin su suka Sanya Dan duk sun tuno da yanayin da yadda komai ya kasance alokacin wanda basu taɓa jin kunya makamanciyar ta ba har yanzu. Najeeba ce ta furta "kai gayen nan nan anyi shege ".tana ƙara sakin dariya. Kuna son sani su waye Nadiya da Najiba. Ina Najiba take shirin fita...???? Mu haɗu next chapter. Kuyi sharing pls yadda zai zagaye ko ina kai tsaye akwai darasi mai yawa acikin sa darasin shi yafi daɗin sa yawa.✍️ Yar lelen Taskira 🌹 Firstlady🙌🙌 Daga Alƙalamin ✍️✍️ Fa'eeh bg. Ƙarin bayani👇 08069059746. Chat only📲 Zan cigaba da posting a channel ɗita mai buƙata sai yayi following ɗina.. *🌸RAYUWAR MU AYAU🌸* Ƙarya ko sakin Aure Short story labari da rubutawa faiza Almustapha Daga Alƙalamin fa'eeh Bg ✍️✍️ Sadaukarwa ga mahaifiyata Abar ƙaunata Allah ya ƙara miki tsawon rai Mai Albarka Mama✨✨✨. Amin. Bismillahir rahmanir Rahim 💪📚📚 *TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION* {T.W.A} https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531 _Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari_ *Aƙalaminmu ƴancinmu💪* P.2 Najiba ce ta Furta cikin dariya" Kai ALLAH ya shirye ni,ni Najiba,Bari inzo in kama hanya naga Kiran beb Nasan ya matsu". Tana d'aukar wata madaidaiciyar jaka tare da d'ora hijab ɗin da ta cire akan kayan nata Wanda ta cire bayan tad'an k'ara Duba madubi sannan ta fice.Bayan Karb'a Adawo lafiyar da Nadiya ke mata. A falo ma Mama Hafsa ce ke jera mata Addu,oi tare da wasa mata kanta har ta fice daga gidan. Gida ne dai gwarwado na talaka domin ko suminti Bai dashi atsakar gidan,sannan baida wata rumfa sai wata Yar rumfa ta darnin Kara da alama madafa ce ta hanyar manya manyan tukane ne da ke jere agurin irin na tuƙa tuwo wayenda sunyi Baƙi harsun gaji.Sai Kuma wata k'ofa da nafi tunanin ta toilet ne Shima Dake chan agefe da Yar takangar shi ma tayi k'asa kasancewar ginin ƙasa ne sai aka d'an rufe da kalo (tabarmar buhu)sai wani d'aki Shima Wanda daga gurin zaka ga duk abunda ke gurin tsabal tsabal tukane irin wayenda ke cikin rumfar Karan Suma gasu nan fess k'ofar d'akin ma haka komai tsaf. Haka ta fice daga gidan batare da ta Koma D'ayan d'akin ba Wanda da alama daga chan ta fito. Da Fitowar ta tasamu nepep ɗin ta Wanda yasaba wannan juye da ita ta fad'a nepep din inda cikin sauri ya taso.Haka tabar unguwar bayan gayar da wani tsoho Dake zaune awata rumfar ta Kara sai dai kamar yadda tayi tsammani Bai Amsa ma ta ba.Shiyasa cikin Rashin damuwa ta shige nepep ɗin inda kamar kullum ya sauke ta a wani tangamemen gida na Alfarma,Yana ajiye ta Kuma ya juya bayan sunyi wata Yar magana wadda ban fahimci kota me cece ba. Da shigar ta ko minti biyar ba tayi ba tayi kiran Beb d'in ta na sanar Masa da ta shirya,inda dama ashiryen ta take mayafin kad'ai ta Sanya bayan cire hijab d'in.Hajiya Samira ce Dake d'an danne danne awaya ta Furta Aranta ALLAH ya shiryar Dake k'awata keda ya yanki kin b'ata taki Kin b'ata ta kishin samri ALLAH ya shiryar daku Ina mamakin wannnan k'arya Abu kusan wata shidda shi sakarai har yanzu Bai gane komai ba, ALLAH ya kyauta ta Furta ganin zata Sanya ma kanta damuwar da ba tata ba. Shafe nan murza nan haka take ta yi agaban ƙaton madubin dake a ƙaton faon na Hajiyar Dubai ɗin bayan kiran wayar ta da akayi ita dai Hajiya Samira ikon ALLAH kaɗai take kallo har ta fice tana mata sallama tana furta" umma Samira na tafi " "Adawo lafiya" ta furta mata cikin Tausayin rayuwar yarinyar. Wata dalleliyar mota ce ta ci karo da ita bayan fitowar ta, ta yar ƙaramar ƙofar gate ɗin gidan.Mai gadin gidan kuwa leƙowa yayi kamar kullum yana wasa kanta yana furta" Allah ya tsare ki Hajiya Autar Alhaji da Hajiya,Dubai taku ce kiyi yadda kike so Hajiya Najiba,''.Baki Washe Najiba da tasanya tsohon nan yin wannan uban jawabi da kirari tana biyan shi ɗan ihsani taciro wasu Yan kuɗaɗe ta damƙa masa cikin girmamawa tana furta Baba Nagode ya isa haka. Murmushi tsohon yayi afili azuciyar sa kuma ya furta Allah ya shirya ki yar nan. Karɓar kuɗin yayi yana saka mata Albarka ta tare da bin ta da Addu,a. Ciki ya koma yana juya kuɗin yana wasar baki kamar anbiya masa Makka kasancewar yau kuɗin mai tsoka ne aka bashi. Juye juye Tafara agaban tinted glass ɗin ƙatuwar motar ta alfarma daganin ta kasan Naira ta zauna mata sai sheƙi takeyi da alama ma sabuwa ce dan kamar yau aka fara hawan ta.Haka take juya mazaunan ta tare da ɗan jajjan uban gashin da ta ƙara akan nata,ga kayan ya matseta sosai domin ko ina tantan Ni shi ma daƙyar. Daga cikin motar kuwa A hankali aka fara zuge ga Galss ɗin inda wani haɗaɗɗen guy ya bayyana ɗan Black beauty dashi kamar dai ita haka yake ƙare mata kallo,kamar yadda yake Binta da idanun nasa acikin motar.Murmushi ya saki A hankali kafin ya furta'' Baby naj wallahi i love you " yakai ƙarshen furucin yana haɗa hannyane sa da alamar nuna mata wankan ta yayi very nice, wayar sa ya fito da ita ƙirar iphone very expensive one 14prmx Sannan yayi mata hoto kamar guda uku yana furta Beb muje ko. Murmushi Najiba tayi wanda dama wannan juye juyen nata tana yin sa ne saboda shi dan ya ya ba, dan haka take yi masa duk ta fito kafin su wuce. Takawa tayi a hankali cikin shegun hills ɗin nan nata wanda koda ta je har ya buɗe mata ƙofa.Shiga tayi ciki inda take ƙamshi turaren ta mai mahaukacin ƙamshi ya karaɗe ko ina na daga cikin motar numfashi ya ja da sauri kafin ya sauke Ajiyar zuciya.Yana furta "Baby Naj ina muka nufa yanzu". Murmushi tayi ganin yanayin da ya shiga wanda tasan ta kashe sa da ƙamshin ta domin kusan kwalba ce ta zube ajikin nata inda hakan ɗabi,ar tace sanya turare sai dai fahimtar yana son ƙamshi bayan haɗuwa dashi sai taƙara mai da himma tana bursuna shi da yawa kamar abun hauka. A hankali cikin iyayi da yanga ta furta " Ya Jamil baka siyi kwalliyar ba fa" takai ƙarshen zancen tana ɓata kyakkyawar fuskar ta.Murmushi ya saki inda ya ɗan shafa kansa tare da furta " Haba karki manta Naj ce Jamil,Jamil ne Naj abun na raina so nake sai munje gu na musamman ". Murmushi tayi sannan ta furta " Yes exactly my Beb we are one ". Murmushi ya saki sannan ya ja motar yana barin unguwar gaba ɗaya. Fira suke ta ɓawa A hankali cikin ƙaunar junansu inda basu yi tsinke ko ina ba sai wani haɗaɗɗen ShopRite na musamman wanda sai wane da wane ke iya shigar sa saboda tsaruwar sa da yadda komai nasu yake da in a high price komai ka taɓa babu sauƙi. Koda suka shiga sai da ya kashe mata kusan dubu ɗari sannan suka fito bayan kiran wayar sa da akayi. Restaurant suka shiga shima anan aka ci aka sha sannan akawo wa su Nadiya tsaraba wanda dama ɗabi,ar su dole sai sun je da wani abu gida in sun fita. Guraren Bayan isha amota suke kowa ya gaji saboda sai da suka kusa yawace garin Kano amota kafin tace ya kawo ta gida inda a mota ma sai da ta ƙara chajar shi dubu hamsin in da tasanar masa ankon ƙawar su za,ayi inda take kuwa ya bata wayen Nan kuɗaɗen. Haka ya ajiye ta aƙofar gidan suna yin sallama cikin jin kewar juna kamar ba tun ɗazu suke tare ba. Da sauri ta shige gidan da uban kaya ahannun ta tana shiga kuwa ta leƙo a hankali sai da ta tabbatar da ya bar gurin sannan ta fito da sauri bayan ta sanar wa mai gadin zata koma gida yanzu a sanarwa hajiyar Dubai zata Turo akarɓar mata kayan ta da tabari. Da sauri ta faɗa nepep ɗin nata wanda ke chan zaune agefe yana jiran ta daama tayi masa text alokacin suna cikin mota wanda har sai da Beb ɗin ya tambaya wa take turawa saƙo haka da sauri kamar abun urgent inda daƙyar ta sanar mishi da amaryar da zasu yi bikin ta ce.Take tambayar ta wani abun. Cikin tafiyar da bata wuce ta minti goma ba sai gasu sun dawo a inda aka ajiye ta da sauri ta fito cikin shigar Tata.Inda A hankali cikin Rashin damuwa ta gayar da tsofaffin dake gurin wayenda suke ɗan taɓa fira bayan gama sallar isha ɗin kamar yadda suka saba a yar rumfar da suke zama ta kusa da ƙofar gidan wadda Nadiya ta laƙawa rumfar gulma. Wasun su sun karɓa mata wasu kuwa basu karɓa mata ba kamar dai wannan mutumin na ɗazu dake cikin jama,ar da wani shima wanda suna ɗan yanayi da juna da shi. " Malan Abdul Basiɗ ya kamata Ku yiwa wannan lamari iyaka yaran nan naku abun su kullum sai gaba yake ƙara yi yanzu ka dubi yadda yarinyar chan tayi shiga kamar ba yar ku ba fisabilillah haka zakuyi ta kallon su suna yawon bita gari babu mafaɗi ". Wanda aka kira da malam Abdul Basiɗ har wannan mutumen yakai aya bai tanka masa ba sai ma wani irin ƙuna da zuciyar sa ke masa na raɗaɗin abun da yake ji azuciyar sa sai dai ba shida wata makama domin bai iya yin komai ko yayi yunƙurin yin hakan ya kan samu rauni da ciwon zuciya take wanda shine dalilin da yasanya sa yake zubawa yaran idanun sa. Mutumen da ke kusa da shi ne shima mai kama dashi ɗin ya furta" Gaskiya Malam Bala ke faɗi yaya Ya kamata muyi wani abu Nikaina abun na damuna sai dai Ni ma ban isa nayi komai akai ba yaya ya zuba ido toni meye nawa a ciki nima nakan rasa natsuwa ta Aduk lokacin da nayi yun ƙurin dakatar da wayen Nan yara sai dai kawai mu bi su da Addu,a da kuma cigaba da sanya musu idanu ya kai ƙarshen zancen idanun sa na rikiɗewa kamar na malam Abdulbasiɗ ɗin." " Amin Malan rabu,U.Tsohon da aka kira malam Bala ya furta tare da miƙewa yana barin gurin kamar yadda wasun su da babu ruwan su ayi rai ko a mutu suka watse daga gurin tun fara zancen dan wannan ba sa banbane a wajen su.Har mamakin Su malam Abdul basiɗ ɗin sukeyi sun kasa aiwatar da komai akan ya yan su gasu suna batun lalacewa atiti sun sha furta musu su Aurar dasu kawai Amma har yanzu Allah bai kawo ƙarshen ijabar ba. Da rangwaɗa ta shiga gidan babu ko sallama inda ta faɗa ɗakin na farko batare da tayi tana rangaɗa sallama ba. Bayan shigar ta da minti biyu zuwa uku sai gata ta fito da sauri kamar zatayi kuka tana gunguni. Wata mata ce ta fito daga ɗakin bayan fitowar ta Najiba tana furta " Najiba ki kiyaye Ni wallahi ban hana ki fita da wannan shigar ba sannan na hana ki zuba turare haka bakya jin magana ko kaɗan wallahi aljannun ki su kiyayi tsamiyata so kike ki mayar dani mara mutunci agari Najiba kullum cikin faɗan abu ɗaya nake da ke bakya jin magana ko kaɗan,Yanzu ko kunya ta kin cire agaban nawa sai kici wanka kifi ta kuma dan rashin ta ido kizo mini da wasu kaya chan na banza ki ce wai nawa ne uban wa nace ya sai mini ko ance Miki ƙwaɗayin su gare Ni " sai hawaye Shar cigaba da magana tayi su uwayen ku sun zuba ido suna kallon ku Ni bazan iya ba dan haka da ki kashe Ni da rayuwata Gara ki tattara inaki inaki kibar mini ɗaki na ki koma chan inda ake riƙa miki wannan shirmen Ni bazan iya lamun ta ba ki koma chan na barwa Yaya Hafsatu ta ƙara Ni kibarni da raliya ta ta isheni kuka ne ƙwace mata inda ta koma da sauri haka ta jefowa Najiba kayan ta dake acikin wata ƙatuwar bakko tana furta karƙi ƙara dawo mini ƙofar ɗaki sai kin zama yadda nake so ki je chan ki ƙarata na yafe wa Yaya Hafsatu takai ƙarshen zancen tana juyawa da sauri cikin kuka.Yar Matashiyar budurwace wadda take kama da Najiba sai dai daga nin ta babu wasu shekaru kanta ta furta." Umma kiyi haƙuri dan Allah itama cikin kuka dan kusan kullum haka mahaifiyar Tata ke fama da Najiba ba dare ba rana dan wasu lokuttan bata ma sanin fitar ta sai dai taga dawowar ta saboda ta kan fake da ɗakin mama Hafsatu zata je wanda kuma Mama Hafsatun ke ɗaure mata. Mama Hafsatu ce da ta fito jin hayaniyar ta yi yawa cikin kyaɓe baki duk da tasan abinda ke faruwa ta furta

Chapter 1 of 39