Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wajen kare haƙƙin kowacce ba tare da ya zalumci wata ba, su ma ba wata rigima a cikin gidansu don ta yaransu ma ba za ka bambance waɗanne ne na wannan waɗanne na wannan ba komai nasu Ɗaya ne, Mommy ma ba ta da wata damuwa idan ta na ganin Jikokinta takanji farin ciki mara misaltuwa ko da ta fara tunanin baya sai Zuciyarta ta yi sawai. A dajin Boka, Bayan Rasuwar Alhaji Basiru da Ramadan da ya shanyewa jini ya ci gaba da gudanar da harkokinsa ba tare da ya damu ba don hakan ba baƙo bane a gurinsa. Yau bayan ya kwanta gabannin Asbahi da safe ya yunƙura da niyar tashi ya ji ya kasa kamar an daddanne shi, haka ya yi yin Duniya amma ya kasa nan fa ya fara ihu da neman temako amma shiru daga shi sai dabbobin cikin dajin. Tin ya na ganin kamar zai iya tashi har ya dena sa rai rayuwarsa ta zama anan inda ya ke kwance komai anan ya ke yi sai dai babu labarin Abinci, Aljanun da su ke masa wani hatsabibancin ya nemesu ba wanda ya saurare shi duk sun gudu sun barshi, ya na nan kwance har ta kai bayansa da ya ke a ƙasa ya fara zaizayewa ya na ruɓewa, haka azabar ta zame masa biyu ga ta yunwa ga ta tashin hankalin nan, ya fuskanci Ƙunci da Azaba sosai a gurin bayan wani ɗan lokaci ya Mutu. A Babban Gida Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya cikin Farin ciki da kwanciyar hankali, Iyalinsu ko da yaushe su na ƙara wayo da dubara, ta fannin Kasuwancinsu ma ba abin da ya ragu sai ci gaba haka Alkairin da su ke yiwa wanda su ka fi ƙarfi, ba su fasa ba. Alhamdulillahi. Anan na kawo Ƙarshen wannan labari, na ɗan taƙaita shi sabi da wani dalili. Kuskuren da ke cikinsa Allah ka ya fe mini. Ina Miƙo Gaisuwa ga Dubun Dubatar Masoyana da ba zan iya lissafo ku ba. Jinjina ta ban girma ga Ƙungiyar Marubara wadda ta zamo ƙashin bayana wato ELEGANT ONLINE WRITERS. Gaisuwa irin ta Sarakai gareki YaYa Binta Umar Abbale, Allah i taya miki. Ummu Sulaym Maryam Muhammad Ƙauna ce me zafin gaske tsakaninmu Allah i bar Zumunci . Ban rage kowa ba duk Masoyana Ina matuƙar Ƙaunarku. A wannan karon ba za ku ji Sunan Sabon Littafina ba kasancewar ban tsaida ba, Hallau ba za ku ji ni da wuri ba zan ɗan yi ban iska. Takun nan ce dai, Ni ɗin ce Fah, *INDO* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 30 of 30