Reading KALBIM BOOK 2 BY MAMUHGEE Chapter 9 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ™ƒKazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐Ÿ˜‹ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.


******************
Dad cikin tsananin mamakin dayafi kowane mamakin daya shiga a dan wannan lokacin na rayuwarsu ya dago ya kalli Maman Wadda ta sauya lokaci daya dukkanin annurin fuskanta ya kawar ya zuba mata ido yana nazarin ko dai bata hayyacinta ne,
Kodai dukan da Ummah tai mata ya taba kanta ne a lokaci daya?

Maheer ma kallan ba lafiyar tinani yake mata sabanin Ammar da hannuwansa suke dan rawa Yana jin kaman ya shaqe Maman harsai ranta ya fice jikinta koma zasu samu sassaucin abinda sukeji gameda LIMBAs din.

Jannah ma kallan mamakin takewa Maman ta bude baki ahankali zatai magana cikeda kasa gasgata Maman ce kokuwa Dad ya tareta ta hanyar takowa ahankali ya fito fili daga kariyar da Maheer da Ammar suka bawa Umman.

Tsayawa yayi a gaban Maman tareda waiwayowa kadan ya kalli Ummah Wadda itama shi ta kalla ganin ya kalleta tana sake qanqame hannunsa da dukkanin zuciyarta batada niyar sakinsa ko Jannah.

Wata sabuwar soyayyarta ce ta sake cike dukkanin zuciyarsa sbd yanayin rashin lafiyanta ya saka da gasken gaske take tsananin sonsa da yayansa wnada ya Sani babu abinda zai taba sauya hakan daga zuciyarta to bare su,

Idan har ita mara lafiya tana musu tsananin wannan son to su masu cikakkiyar lafiya nasu ya wuce hakan bare daga lokacinda ta riga ta amsa sunan Zad to sun hadu kenan dan mutuwa ce kadai take cire Zad daga Zaadens.

Mama ya juyo ya saukewa wani irin kallan tsanar da yake ganin batama cancanta samu daga garesu ba sbd sunfi son masifa da duk Wanda yake cikin familyn LIMBAs dan haka dan dauke idanuwansa ma yayi daga kanta yace

"Sakina kina mantuwa Amma ki tambayi shi 'dan naki bazai taba mantawa da babu abinda duk duniya yake raba Zaadens bayan mutuwa,

Allah dayayo mu ahali daya shine kadai yakeda wannan ikon na rabamu ta hanyar daukan rayukan daddaya daga cikinmu Amma babu mutum ko wata dukiya bare daular duniya da zata rabamu,

Fatima da kika magana ta riga ta zama Zaaden,
Sunan Zaadens take amfani dashi,
Shine a bakinta kuma shine a zuciyarta,

A ganin ido Bata isa haihuwanki ba kaman yanda baki isa haihuwanta ba Amma duk da hakan ko a matsayin uwa da ya kuke koma uwa daya uba daya kuke wlh ni bazan baki matata ba har abada idan kuma kina son tabbatarda zancen saninta ko alaqardama duk take tsakaninku ina buqatan cikakkiyar sheda da bayyanarwa duniya da zancen bawai iya mu Nan a daki ba a cikin tsakiyar dare sbd magana ake akan Matar dzad uwa ga Zaadens a yanzu,

Bayan wannan duka idan bakida wani abin bama buqtaan son kai safe a cikin gidan nan bcz we are suffocating "

Dago jajayen idanuwanta da suka qara jajir Mama tayi tana kallan Fatima datake jin tsananin ciwon yanda take zabar makasan Yarta a gaban idonta sbd kawai ciwon hauka Wanda ko hauka tasan nata yakamata ace a jikinta taji tsanar Zaadens koda bata hayyacinta.

Akan Jannah Mama ta maida idanuwanta tana tsayar da dasu akan kirjin Jannah din tana kallan yanda kirjinta ke harbawa tanajin sabuwar tsanar Jannah din na rufeta sbd tanada tabbacin zuciyar dake kirjinta ce ta samu kauna daga Umman wanda ta take feelings na tsanar daya kamata taji tai musu sai kaunar tayi nasara akan tsanar,

Har xuwa yaushe ne Zaadens zasu ringa samu da mallake komai na Fatima data ita kanta Fatiman,

Sun mallake zuciyar Ummitah sun qwace,
Sun qwace mata AZIZ dinta Wanda bai taba fada ba Amma ta gani da idonta ta Sani ta qara Sanin Soyayyar Jannah tayi nasara akansa da fansarsa,
Soyayyar Jannah Zad ta sauyasa daga AZIZ LIMBA dinta na baya,
Soyayyar Jannah Zad tayi nasara akan Soyayyar Ummitah tinda har ya zabi Jannah akan fansar ran Ummitah,

Ayanxu data riqesa ta dauresa daga dukkanin Soyayyar da babu amfani a cikinta tayi nasarar shiga tsakanin Soyayyarsa da Jannah har abada kawai rana tsaka sai Fatiman da zai iya komai akanta,
Fatiman da tin yana qaraminsa haryanxu bai taba dena nema da quncin rashintaba,
Fatimar da itace rayuwar data rage masa yanzu dazai iya sadaukar da komai akanta,
Fatiman da batasan tsakanin ita da Ummitah waye yafi tsananin so ba
Shine kwatsam ace ta bayyana a cikin Zaadens kuma a matsayin macen Dzad??

Wannan shine abinda har abada bazata iya yadda dashi ba sbd AZIZ zai zabi Fatima ya kuma zabi wanda ya kawo masa Fatima,

Tasan har abada AZIZ bazai taba barinta ba amma kuma bazai taba barin wanda suka kawo fatima garesa ba amma kuma shi kansa zai shiga mummunan baqin cikin samun mahaifiyarsa a hannun Zaadens.

Zata karbi Fatima bazata taba barin su tafi da ita ba sbd koman Daren dadewa zata bayyana tinda tana hannunsu ta Sani zasu sake daga kansu sbd bazasu taba zama ahakan ba a wannan lokacin ne duniya zatasan Fatima a matsayin uwa a Zaadens kuma AZIZ zai gani kuma zai san ta sani dan haka bazata taba barin hakan ba.

Kallan dzad tayi ta sake bude baki a Karo na biyu tace

"Zan ninka muku abinda nace a farko so biyar ka bani Fatima ku tafi duk Inda zaku tafi dan Gina sabuwar rayuwa"

Tsoki Ammar ya sake Mai cikeda tsananin baqin cikin dayake cinsa ba damar duka,

Maheer ma cikeda mamakin yace mata

"Babu rayuwar dtaake ta siyarwa a Zaadens
Idan da gaske kinsan Yan uwanta ki bamu bayanai da address din komai zamu nemesu da kanmu Amma ki Sani da Sanin danki zamuyi hakan sbd komai ya zama a bude"

Jannah kasa cewa komai tayi sbd lamarin ta kasa yadda kwata kwata da Mama ce ke tsaye a gabansu.

Dad bai iya cewa komaiba ya kalleta yace

"Wallahi tallahi Fatima bazata shiga hannun kowaba sai ranar data samu lafiyanta da kanta ta furta ita din wacece da bakinta dan haka ki Sani ko Banda komai kika sake kwatanta darajar matata da dukiya zanyi sharia dake a kotu koda banda komai kuwa"

Wani irin sarawa kan Mama ya sake yi idanuwanta na sake rinewa sbd ganin komai na neman kubuce mata dan idan yace kotu Fatima zata bayyana kenan sbd ba abu bane da zaa boyewa AZIZ idan aka sakata qara kotun duk da tanada power da kudin da zata hana shariar amma Zaadens bazasu bari ba sai sun tabbatarda sunyi abinda zai janyo hankalin mutane akan case din Wanda hakan ne zai saka AZIZ ji ko gani dan haka bazatai wannan gangancin ba,

Idan har bazasu bata Fatima ba to tabbas bazasu taba barin 4&4 ba kuma bazata taba barin AZIZ yasan Fatima na 4&4 din ba har sai lokacinda ta samu karbeta ta Koresu tukuna ta bayyanar masa da ita.

Juyawa sukai dukkaninsu zasu fice dan barin mansion din gabaki daya ta qurawa hannun Ummah dake cikin na Dzad idanuwanta ki tsaye kaman saukan tsawa sukaji saukan maganarta....

"SALEEM ZAADEN!

cak dukkaninsu suka tsaya babu wanda gabansa baiyi mummunan bugawa ba

Jannah da Ammar ne suka fara juyowa da sauri suna kallan bayanta zuciyoyinsu na wata irin rawar firgici da wani irin yanayi na tsananin kewa.

Dad kasa juyowa yayi sbd yanda zuciyarsa ta cike da wani irin yanayi na tsananin ciwon rashin 'dansa da bai San dalilinta n ambatarsa yanzu ba,

Maheer kuwa ita ya juyo ya zubawa ido sbd kai tsaye yasan tasan ina Saleem yake tinda ta ambaci sunansa.

Numfashi ta sauke a boye sbd ganin ta sara akan gaba dan haka ta sauke ajiyan zuciya a fili tana bude baki cikeda tabbacin abinda zata fada tace

"Saleem Zad Yana raye kuma yana tare da AZIZ LIMBA,
Yana hannunsa,
Ni kadai nasan inda yake,
Ni kadai nasan wane hali yake,
Ni kadai zan iya kubuto muku dashi ya dawo gareku ku taru kuyi rayuwa gabaki dayanku,

Idan har kace dukiya bata siyan daya daga cikin Zads to ai Rai zai iya siyan Rai ko???

Hawayene masu tsananin zafi da tsananin kewa da kaunar Saleem suka gangaro mata ta rintse idanuwanta tana jin farin ciki me tsanani bayan tsawon lokaci jin Saleem Yana raye,

AZIZ LIMBA bai taba mata Saleem dinta ba,
Saleem Yana raye,
Saleem Yana cikin koshin Lfy kenan.

Hawayen farin ciki ne suka cigaba da gangaro mata tana kasa sharewa.

Dukkaninsu farin ciki ne ta wani bangaren me tsananin gaske ya cike zukatansu sedai basu nuna mata hakan ba.

Dad ya sake kallanta jikinsa na mutuwa da jin nutsuwar 'dansa na raye a natse a sanyaye yace

"Saleem idan har Yana raye har xuwa wannan lokacin na tabbatarda ya tsayu ya jajirce ne ga duk azabar rayuwar dayake fuskanta a hannun AZIZ LIMBA dan hkaa nasan zaici gaba da jajircewa har ranar da wahalarsa ta qare dan haka haryanxu babu abinda a duniya zaki iya samun Fatima dashi daga hannuna sai lafiyarta idan ta samu"

Da fushi Mama da hakurinta ya gama qarewa tace

"Indai bazaka ban Fatima ba to bazaku bar 4&4 da itaba idan kuma ka tirsasa tafiyanku da ita wlh nayi maka alkawarin bazaku isa inda zaku ba saika samu labarin Saleem Zad yabar duniya..."

Wani irin jiri ne ya dibi Dad wanda ya sakasa dafa bango da sauri Yana rintse idanuwansa.

Kowama irin shock din Dad ya shiga Banda Ammar dayayo kanta Kansa na neman juyewa Jannah ta riqesa da sauri tana qanqamesa.

Kallan baqin cikin ganinsu da takaici Mama ta sake musu tana cewa

"Zaku zauna a 4&4 a matsayin ku na masu aiki zaku ci gaba da zama matsayin Yan aiki sbd harsai lokacinda kuka yanke shawarar bani Fatima,
Idan AZIZ kuke baqin cikin gani to yafi ku baqin cikin hadewa daku
Idan kuma 'yarka kake baqin cikin ta dawo LIMBAs to har abada nima bazan bar hakan ba sbd bata cikin rayuwar AZIZ kwata kwata a yanzu yanada wata Matar dan haka zamuyi rayuwa daku a gida daya akan dole bakwaso bama so duk lokacinda kuka gaji zaku iya bani ita ku tafi,

Karku manta Saleem Zad rayuwarsa ce take a tsakiya,
Ban hanaku tafiya ban kuma hanaku qara ba Amma dai kafin kuyi nisa a duk abinda zakuyi Saleem ya karbi hukuncin.
Ina fatan zamu zauna lafiya akan hakan."


Tana gama fadar hakan ta juya ta fice sbd tana buqatan ajesu a mansion din kafin dawowan AZIZ ta samu hanyar dauke Ummah daga garesu kafin ta koresu sbd taga alamar bazasu taba bata itaba dan haka a yanzu datai amfani da sunan Saleem tasani bazasu taba tafiya ba zasu zauna sbd shegen son junansu.
#MAMUH
#LIMBAS
#ZAADENS

07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 19

*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโ€™ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganciย  cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumiย  1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWAย  NEW PROMO YA KAMMALA๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ™ƒKazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐Ÿ˜‹ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infectionย  1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.

******************
Tana isa dakinta zubewa tayi a gefen gado tana dafe kirjinta sbd ciwon dayake mata a lokaci daya ciwon zuciya na neman kamata sbd Zaadens da ciwon Fatima.

Magani ta ballo tasha ta sauke numfashi da ajiyan zuciya ahankali tana tinanin lokaci yayi da dole zatasan inda Saleem Zad yake sbd bayan Sayd babu Wanda yasan inda AZIZ yakai Saleem a tsawon shekarun nan,

Idan har zata ci gaba da juya Zaadens akan Saleem to yakamata tasan inda yake,

Hakama ta bangare daya a yanzu batada baqin cikin zamansu a guri daya matiqar zata samu nasarar dauke Fatima daga garesu a lokacin ne zatai musu korar kare ta kai fatima ta ajiye inda itace da kanta zata bayyanarwa AZIZ da ita Amma idan ba hakan ba komai nata lalacewa zaiyi sbd Zaadens hatta AZIZ dinta zasu iya shiga tsakaninta dashi gwara ta hadasa da mahaifiyarsa da kanta sbd ya sake Sanin itace dai uwarsa da babu me kaunarsa kamarta ko Fatiman data haifesa kaunarsu sedai taxo daya.

Ta bangare daya kuma tana buqatan hana AZIZ dawowa kasar Nan a yanzu.

Da wannan tinanin ta kwanta baccin me Yar nutsuwar samun biyan buqata na daukanta.

Acan Zaadens kuwa dif kowannensu yayi mutuwar zaunen da babu sauran tinanin daya rage akansu saina baqin ciki da rashin mafita,

Basa kaunar LIMBAs,
Basa kaunarsu,
Ayau sun sake tsanarsu tsana me girma sbd duk duniya baa taba sakasu a tight spot ba irin wannan.

Idan tayi hakan dan karbe Ummah daga hannunsu to tayi babban kuskure sbd hakan bame yiyuwa bane,
Hakama idan riqesu a 4&4 shine take ganin zata iya komai akansu to tabbas tayi kuskurenda batasan ina wannan rikicin zai kaisu ba.

Ta bangare daya kuma dukkaninsu idan har Mama ta dage haka sosai akan Ummah to tabbas tasan wani abin akanta Wanda suma a yanzu sunason Sanin wacece Umman dan haka suma saisun tabbatarda wacece Umman sbd daman rashin karfi da ikon ne ya hanasu neman asalinta Amma yanzu lokaci yayi daya kamata Susan hakan tinda har Mama ta riga ta nuna Sani akanta.


*****Washe gari da safe dukkanin Wanda ke 4&4 da mamakin Mama suka fara tarban safiyar sbd fes ta tashi hankali kwance kaman bata taba ciwon komaiba,

Mamakin jamaar gidan bai qaru ba saida sukaga Zaadens sun fito bakin aikinsu kowa hankali kwance batareda bayyanarda tsananin baqin cikin rayuwa a 4&4 din dake cikin ransu ba,

Fatma da garba sunsha mamaki sosai sbd duk wainar da aka toya da tsakiyar Daren basuda labari sundai wayi gari da komawa bakin aikinsu dan haka sukai farin ciki da hakan,

Madam Sisi da kwata kwta bataso hakan ba gurin Maman taje kai bayani kai tsaye Mama tara kowa har securities din main gate ta sanar dasu Zaadens zasu ci gaba da zama da aiki a 4&4 ba buqatan tambayar komai.

Da mamaki kowa ya watse sedai ba damar tambaya.

Fiddausi data riga tasan akwai dalilin hakan itama a nata bangaren yanke shawarwari ta fara yi akan zabar LIMBAs ko Zaadens wanda zatai hakan ne sbd Falaq dinta Amma zata Kara jira tagani.

Nicky ma alaman tambaya me girman gaske ta Dora kan Zaadens Musamman ganin Mama sosai take hana barinsu hutu aikine sukeyi yanzu ba kadan ba Wanda duk takun Maman Zaadens na sane kuma sun shanye sunqi nuna damuwa ko gazawansu.

Itama Nicky qara takura Jannah tayi da ayyukan fiyeda na baya Wanda itama Jannah din Sam bata damuba.

Mama umarni me girman da tsaurin gaske ta bawa madam Sisi akan duk rintse kada a ringa barin Umman Jannah fitowa fili kada a taba barinta fitowa bangaren masu aiki koda hakan na nufin ringa sakawa bangaren tsaro ne.

Fiddausi duk yanda taso ta ringa taimkawa Jannah Sam Jannah din bata bari sbd batason ayita fada ko hayaniya idan Mama ko Nicky sun Sani,

Mama ta saka fiddausi duk rintsi kada ta bari Jannah da Falaq su hadu kaman yanda itama Jannah din batason harta bar gidan ta hadu da Falaq sbd zuciyarta zata iya samun raunin da zata iya bawa ahalinta matsala dan haka duk abinda zai kaita sama aiki tana tsananin kiyaye haduwa da Falaq wadda haryanxu Allah bai hadasu ba.

********Ahankali tafiya ta sake fara tafiya lokaci na qara tafiya duk lokacin Mama taji tahowar AZIZ saita tabbatarda ta hanasa ta hnyar datasan zai fasa da kansa,

A duk lokacinda yayi maganar tahowa kai tsaye take nuna masa ta matsu da dawowan tasa sbd Yana dawowa alkawari ne sai anyi aurensa da Nicky zai koma,

Tana fadar hakan yake fasa tahowar sbd bazai taba iya musa mata din ba idan haryazo tabbas zai aikata abinda tace din.

Bayan hakan akwai babban Al'amarin dayake riqesa acan din Wanda koyaushe baya cire tsammanin zuwan Wadda yayiwa alkawarin jira na har tsawon rayuwarsa a cikin sakonsa dan hakanne kwata kwata barin qasar baya cikin tsarinsa saida Falaq ta sakasa cika nata alkawarin na dawowa Nigeria Amma duk da hakan shi bayada tabbacin dawowansa gaba daya sbd alkawarin dayake Kansa.

Wata irin tsana ce wadda take a bayyaane Mama da Nicky kewa Jannah a gidan wadda take sake saka Jannah din zama jaruma sbd komai da suke mata ta hadiye tana shanyewa,

Duk abinda ake mata Su Dad sun Sani Amma a haka suke hadiye baqin cikin da ciwon duk abinda suke ji sbd ta nuna musu zata iya kada Wanda ya damu da komai.

Abu daya ne yake girgiza zukatansu fiyeda zafin qin da sukewa LIMBAs shine dawowan AZIZ LIMBA da kansa da basa fata suna nan sbd basusan yaya Jannah zata iya karban hakan dan haka a fili a boye addua da fatansu daya kada Allah ya kaddari haduwarsu dashi sbd Jannah dinsu kawai.

Ammar yafi kowa shiga tashin hankali na boye da tsananin rashin nutsuwa akan dawowan LIMBA wanda a yanzu adduarsa ta koma akan Allah ya hanasa dawowa harsai ranar da Allah yayi suka bar 4&4.

******
Karfe 7 na safiyar da Jannah ta raba dare tana yiwa Mama aiki a dakinta ya saka Fiddausi kasa riqe zuciyarta daga abinda takeson aikatawa Wanda shine zai kawo AZIZ LIMBA gabaki daya a qasar koda Sanin kowa ko bada sanin kowa ba sbd Mama bazata taba barin ya dawo ba matiqar Zaadens na gidan.

Tsaye take a kitchen tana kallan tray din da cup data dafawa Falaq madara yake tanajin bugun zuciyarta na qaruwa hakama idanuwanta na cikowa da ruwa...

Mama ta sakata alkawarin bazata taba fadawa Falaq ko Sayd Zaadens na gidan ba hakama ta sakata alkawarin bazata taba barin falaq taga Jannah ba to batada zabin daya wuce ta saka Jannah zuwa ga Falaq din da kanta hakama AZIZ LIMBA yazo ya kawo Kansaย  ga 'yarsa da duk abinda yake koma menene zai aje yazo.

Tsoro ne yake cike kirjinta da fargaba sosai,
Shakka takeji matiqar gaske amma kuma duk motsinta Mama da madam Sisi harma da Nicky suna sane dashi dan haka batada zabin daya wuce hakan.

Kwalban chemical based sweetener dake hannunta ta daga tana kalla Wadda ana ajiyesa ne sbd Nicky dake amfanin dashi sbd komai nata kamar bana mutane ba.

Budewa tayi ahankali idanuwanta na cikowa da hawaye ta zuba sosai a cikin tea din tareda maidawa ta rufe ta dauki spoon din ta juya tea din a hankali ta maida kwalban inda take ta goge hannuwanta zuciyarta na wani irin nauyi ta bude baki ahankali ta tace

"Falaq ki yafemun,
Daddyn Falaq and Jannah duka ku yafemun Banda zabin daya wuce hakan ne kuma bazan taba illata falaq ba ciwonta kawai zan tayar"

Daukan tray din tayi ahankali tana ficewa daga kitchen daidai lokacin su Fatma suka shigo dan fara nasu aikin Jannah na bayansu sosai sbd da dan zazzabi ta tashi yau din.


Ahankali fiddausin ke takawa zuwa saman tanajin kaman ta fasa abinda take niyar yi din sbd zuciyarta dake hanata hakan dan tamkar jinin daya fito daga jikinta take jin Falaq...

Duk da abinda zatai tana kokarin yi dinne sbd hada Falaq da abinda take tsananin kauna amma kuma tana jin kaman bazata iya sakata a mummunan hali ba sbd ta hadata da Jannah da kuma zuciyar asalin mahaifiyarta.

Kofar bedroom din Falaq ta tsaya cak tana jin bazata iyaba.

Ajiyan zuciya da numfashi me zafi da daci ta ringa saukewa tana hana zuciyarta.

Ta share tsawon mintina biyar a tsaye bakin kofar dakin kafin ta juya ahankali jikinta a tsananin sanyaye ta fara takawa Falaq ta bude dakin ahankali da wayarta a hannunta charger dinta taqi yi tin jiyan dan haka ta fito dole dan neman fiddausi din.

Ganin fiddausin na kokarin sauka da tray din tea din datasan ita ta hadowa ya sakata fitowa gabaki daya tana nufo fiddausin tana cewa

"Ina zaki kuma tinda nariga na tashi zansha kawai daman da yunwa na tashi da haushin wayana ya kasa caji and I really need to talk with my daddy"

Sauri fiddausi ta qara tana kokarin basarwa tace

"Yayi sanyi bara na sake dafa Miki wani"

"Inji waye bayan I can still see its hot"

Yanda fiddausi take sake sauri yasa Falaq sake dariya tana binta da gudu tinda sun saba irin wannan wasan.

Hayaniyarsu ya saka Mama fitowa da sauri jin falaq na sauka a daidai lokacinda bata saba sauka ba kuma Jannah na nan.

Fitowan Mama ya saka Nicky fitowa a tare suka nufo qasan.

Daidai isar fiddausi palon qasa tana tsananin addua da fatan Jannah tana palon tana aiki..

Falaq kuwa biyota tayi ta riqeta a tsakiyar palon tareda dauke cup din da sauri tana juyawa da gudu tana kai cup din bakinta tafara Sha tana kokarin komawa sama Mama na saukowa fiddausi kuwa sakin tray din hannunta tayi cikin tsananin tashin hankalin tea din da Falaq din ke Sha tana dariya sbd sun dade basuyi wasa irin haka ba.

Qarar faduwan tray din hannun fiddausi ya saka Falaq juyowa tana qarasa shanye tea din da yayi wani irin taste zatai magana Jannah da Fatma suka shigo lokaci daya a palon sbd qarar faduwan tray din,

Fatma ce ta fara sako kai kafin Jannah din a natse tana dago fararen idanuwanta tana saukesu akan fiddausi...

Cup din hannun Falaq ne ya subuce daga hannun nata yana faduwa qasa ya tarwatse tana kasa motsawa daga abinda idanuwanta suka gano mata Wanda kaman bazai taba yiyuwa ganin Jannah a 4&4 ta bayyana....

Mama wani irin baqin cikin dayake rufe idanuwanta ne yake saukowa daga samanta zuwa qasanta idanuwanta akan Jannah Wadda itama qarar watsewan teacup din ya sakata dagowa idanuwanta na sauka akan Falaq wadda tai mutuwar tsaye..

Kafafunta da suke mutuwa Falaq ta daga har lokacin idanuwanta basu dauke daga kan Jannah ba ta fara saukowa bugun zuciyarta na tsananta yana sauyawa da karfin gaske sbd shock da kuma abinda tasha..

Taku biyu tayi Mama ta riqe hannunta tana hanata qara taku ko daya sedai kafin kowa yayi kowane irin motsi Falaq din ta yanke jiki ta fadi a stairs din tana gangarowa wnda ya saka fiddausi fasa ihun kuka tana yi kanta.

Ita kanta Maman kan Falaq din tayo hankali tshe.

Jannah taku daya tayi idanuwanta na sauyawa zata isa ga Falaq din sai kuma ta dakata tana komawa gefe ta tsaya zuciyarta na wani irin radadi.

Hankali tashe Mama da fiddausi suka dauketa zuwa sama Mama na cewa Nicky tayi gaggawan Kiran likita.

Da sauri Nicky ta dauko wayarta amma kuma batada niyar fara Kiran doctor saita fara Kiran AZIZ ta fada masa mummunan halinda Falaq din ta shiga sbd tasan yau bazai kwana ba saiya biyo jirgin zuwa Nigeria Wanda zuwansa shine aurensa da ita daman tana neman hanyar kawosa Nigeria yau Allah ya kawo mta dan haka bata damu da gargadin mama datace kada Wanda ya sanar masa ba.

Kiran farko datai bai daga ba dan haka kai tsaye ta kira Sayd Yana dauka ta fasa wani irin kuka tana cewa

"Falaq ta ynke jiki a stairs ta fado tana bleeding tako ina"

Dayake a handsfree take AZIZ na zaune Yana jin abinda ta fada dukansa dan haka dif kawai taji wayar ta mutu sbd Sayd bai dauka abinda zata fada ba ya saka handsfree din.
#MAMUH
#AY LIMBA
#AZIZ LIMBA
#ABDULAZIZ LIMBA
#4&4 LIMBA

07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 20

*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM

Please Login or Register in order to submit comment