Reading KALBIM BOOK 2 BY MAMUHGEE Chapter 11 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fanfon kitchen din hakama bata waiwayoba duk da tanajin idanuwan Falaq din akanta.

Wani irin kallo Falaq din ta zuba idanuwa tanaiwa Jannah din tsawon lokaci kafin ta sauke numfashi tana dauke idanuwanta ta dawo dasu kan Madam Sisi tace

"Tuwo"

Dukkanin kallanta suka dago sukai suna boye mamakinsu
Madam Sisi tace

"Tuwo kuma?
Tuwo da Miya?

"Yes,inason ayimun tuwo na rice da Miya koma wane iri ne"

Washe baki madam Sisi tayi tana cewa

"Angama Ms Falaq"

Juyawa tayi batareda ta kalli Jannah ba itama Jannah har lokacin bata juyoba ta fice.

Aikin tuwon suka fara Wanda zai jima tinda magrib ma tayi.

Karfe 8 na dare aka gama cin abinci fiddausi ta tattare komai masu gidan kafin 9 kowa ya haye sama sai kuma gobe bame sake saukowa dan haka har an kashe komai sai haske kadan.

Mama kai tsaye tana dakinta da Nicky suna kulla maganganun auren da zaa fara bikinsa.

Karfe 9 ta wuce suka gama abincin tuwon suka jere a dining
Madam Sisi ta hau har sama taje dakin Falaq ta sanar da ita angama.

Numfashi ta sauke ahankali kafin ta kalli time tace

"Zuwa 10 idan sun gama gyara kitchen din wace a cikinsu ta iya aiki yanda ya kamata?

Da sauri madam Sisi sbd mugunta da son wahalar da Jannah tace

"Jannah ce, zata iya kwana ta aiki ma"

Batareda ta kalli Sisin ba cikin rashin kulawa tace

"suna gama komai ki aikata gyaran palo da bedroom din Bangaren Daddyna"

Da sauri Sisi ta kalli Falaq din tace

"Ms Falaq ai ya shige tin dazu kaman yana ciki"

Dagowa tayi ta kalleta a gazarce da kosawa da kallan fuskanta tace

"Yana office dinsa na palon baya Yana aiki sai tsakar dare zai koma,
Kuma ba buqatan me aikin tasan bangaren waye zata sbd kada tayi tinanin daukan wani abin"

"Zata iya kuma indai Jannah ce akwai son rayuwar karya bayan Allah bai basuba"

Hannu Falaq ta daga mata tana cewa ya isa.

Ficewa Sisi tayi zuwa qasa.

Tana zuwa ta samu har Jannah ta wuce tin dazu dan haka bin bayanta tayi.

Ko data isa Jannah din harta shiga wanka.

Tana fitowa madam Sisin ta sakata gaba ko shiryawa sosai bataiba tace suje.

Rigar bacci doguwa ce kawai ta saka saita sako dogon hijab akai.

Suna isowa koina an kashe komai dan haka kayan shara da mopping ta dauka ta wuce saman.

Dayake palonsa daban nasu Mama da Falaq daban tini fiddausi ta rufe nasu palon tareda kashe komai suka shige.

Itama madam Sisi komawa tayi bangarenta tana zubewa sbd gajiya tana kallan agogon karfe goma sha daya har tayi.

Kai tsaye palon ta isa ta bude a natse ahankali ta shiga.

Ga mamakinta AC a kunne hakama wani irin qamshin da bata saniba bane me wani irin sanyi bayyanarda class dinsa suka doki hancinta.

Gurin bai mata kama da inda ba kowaba sbd komai na palon kana gani kasan gurin asalin wayayye me abin duniya ke rayuwa ne sbd komai na palon luxuries ne kawai tako ina.

Ajiye kayan hannunta tayi tafara yi tana kashe AC dan bata buqtaan abinda zai dauketa mintina a bangaren duk da Mai bangaren baya Nan bama ya qasar Amma jin takeyi numfashinta na shaqewa.

Babu Kurar komai a palon barena datti da baiga guri ba dan hkaa kai tsaye bedroom din ta nufa dan farowa daga can..

Tana gap da isa kofar bedroom din ta dakata ahankali tana jin kafafunta na tsananin sanyi bugun zuciyarta ma na tsananta sbd Sanin dole zata iya ganin wani abin da zai tinatar da waye me dakin,

Ko baya Nan bata kaunar haduwa da duk abinda zai Tina mata shi da rayuwar datai dashi a baya...

Rintse idanuwanta tayi tana sauke numfashi da ajiyan zuciya sbd tana buqatan yin abinda aka sakatan ta bar gurin ma da gaggawa.

Bude idanuwanta tayi tareda takawa ahankali ta isa kofar bedroom din ta Dora hannunta a natse ta bude kai tsaye anan ma wani irin sanyi da qamshi ne ya sauka a fuskanta ahankali Wanda ya sakata shigowa dakin tana kallan wutar dakin dake da duhu baa gani sosai ta isa makunnin wutar ta dora hannunta akai tareda kunnawa tana juyowa Yana fitowa daga bathroom daure da brown towel na Albiosos a qugunsa ruwa na bin farar fatar jikinsa suna gangara ahankali sbd tsantsi da hutu dayake cikin fatar.

Towel dayake rufe da fuskansa ya yaye ganin haske a dakin idanuwansa suka fara sauka akanta itama sai alokacin nata idanuwan suka juyo inda taji an bude kofar toilet din.
#MAMUH
#AZIZ LIMBA
#THE GREAT LIMBA
#JANNAH ZAADEN
#JAN ZAD LIMBA

07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 23

*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโ€™ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganciย  cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumiย  1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWAย  NEW PROMO YA KAMMALA๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ™ƒKazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐Ÿ˜‹ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infectionย  1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.

******************
Idanuwansa kasa kyaftawa ko motsawa sukai ya kafar dasu akan fuskan daya gasgata abinda yake gani sbd ya saba gizon hakan sedai kuma bugawan zuciyarsa Yana kokarin banbance masa mafarki da gaskiar dake gabansa ayau...

Daga ina?
Ta yaya?
How?
How?

Sune kalmomin dake juya Kansa da karfin gaske suna aika wani irin yanayin dayai shekaru Yana dannewa a kirjinsa.

Ita kanta a cikin tsananin mamaki da shock din daya hanata motsawa take kallansa sbd ta kasa ydda da gaskia ce a gabanta take kalla sbd a saninta baya qasar kuma babu ynda zaayi ya dawo su Dad dinta bsu saniba da sun sanar mata tinda shine bakin gate bazai taba shigowa batareda sun San ya dawoba.

Kasa yadda tai da shi dinne sbd tasan daman tana shigowa inda yayi rayuwa zata iya samun wannan gizon dan haka take kallansa da idanuwanta da suke ja ahankali suna tara wani irin hawayen 'dacin zuciya da sabon kuncin dayake cike kirjinta batareda ta motsa ba.

Cikin wani irin slow da sautin dayake tone dukkanin sirrin zuciyarsa akan abinda yake gani gabansa ya bude baki ya furta

"4&4" Wanda sauti ne daya sauka cikin kunnuwanta Yana tada dukkanin gashin jikinta daya dawo da ita hayyacinta cewan ba mafarki ko gizon ne take ba shi dinne a gabanta,

AZIZ LIMBA dinne a mutum da kansa yake gabanta...

Dauke idanuwanta da suka qarasa komawa jajir tayi daga Kansa tareda juyawa take ta nufi kofa tana kokarin bude baki ta furta sorry sbd ganinsa yanda bai kamata ba Amma wani irin dacin daya danne kirjinta me tsananin nauyi ya hana muryanta fitowa dan haka kai tsaye ta fice daga dakin tana hadiye dukkanin abinda takeji na tsananin daci da baqin cikin wannan seconds din na rayuwarta ta tareda controlling kanta sbd bata buqatan manta ita ba kowa bace face me aikin gidan da babu wata sanayya bayan hakan.

Gurin kayan aikinta ta isa da dan sauri ta tattara ta dauka tareda miqewa ta nufi kofar ficewa dgaa palon tana Dora hannunta zata bude hannunsa ya riga nata sauka ahankali Yana dafe kofar tareda riqo hannunta daya da dayan hannunsa ta bayanta.

Cikin sauri ta qwace hannunta tana janyewa daga jikin kofar tareda juyowa kanta bai dago ya kallesa ba ta bude baki kai tsaye tace

"Am Sorry Sir na shiga ne aiki bansan akwai kowa a ciki ba"

Tana gama fadar hakan ta rabesa ta bude kofar ta fice har lokacin kayan aikinta n hannunta.

Mutuwan tsaye ya sake yi a gurin sedai batai nisa ba ya sake binta batareda damuwa da babu komai a jikinsa ba bayan towel.

Bata ganin gabanta take taka stairs din saukowan sbd yanda idanuwanta suke rufewa da tsanar ranar ta yau gabaki daya.

Jinsa a bayanta tafe shima ko ganin gaban nasa bayayi ita kawai yake son riqowa ya tsayar a gabansa ya gama samun gamsuwan ita dince a gabansa amma tana kasa basa damar hakan.

Tana jefa kafarta a stairs din kusa da karshe ta dora ba daidai ba sbd rashin ganin gabanta.

Da sauri ya miqa hannu zai tareta ta hana hakan ta hanyar kaucewa ta fada gabaki dayanta hadda kayan dake hannunta.

Rintse idanuwanta tayi cikeda tsananin azabar kanta daya bugu da hannunta.

Neman dena bugawa zuciyarsa ke yi sbd gabaki daya shi yama kasa gane meyake faruwa ko gamo yayi s cikin gidan.

Da hannuwansa biyu ya saka ya dagota lokacinda take kokarin tashi ta sake tafiya ya girgizata da karfi tareda furta "4&4" da karfin gaske sbd yanda take fizgewa daga riqon nasa tanajin kaman a wutar lantarki ne aka jonata.

Ihunsa dabai yisa a hayyacinsaba y sakata tsayawa cak tana qin dagowa ta kallesa har lokacin sbd wani irin riqon da yayi mata me tsananin karfi da ciwo.

Rawa hannuwansa suka fara a jikinta ya zuba mata ido jajir Yana tabbatarda ita din ce tabbas a gabansa,
4&4 ce zahirinta a gabansa ba hallucinating yake ba...

Tsananta rawar jikinsa ta fara ya saketa numfashinsa na sarkewa sbd ayau Karo na farko ya sakata a idanuwansa bayan shekaru,

Ayau Karan farko ya tabata da hannuwansa bayan shekarun nema da jira,

Ayau ta bayyana a gabansa bayan rantsuwar datake Kansa ta mahaifiyarsa na rashin nemanta sai gashi Allah ya kawo masa ita gabansa,

Meyake faruwa?
Tayaya hakan ta faru?

Sarawan gaske kansa yafara sbd tinnainsa dayake rikicewa hakama jikinsa gabaki daya rawa yakeyi sosai...

Ganin ciwonsa dayake nemen tashi ya sata janyewa ta sake zamewa ta bar gurin tareda bi ta kitchen ta bace bat daga bangaren.

Ragewa ganinsa keyi harta bacewa ganinsa bai iya motsawa ba sbd baya gani sosai hakama jikinsa tsananta rawa yakeyi.

Cikin taurin zuciyar da bayajin koda aljana ce zai iya barinta tinda har tayi kama da 4&4 ya tinkari inda tabi gadan gadan daidai nan Sayd ya fito daga palonsa sbd kusan babu Wanda baiji qarar muryansa ba data amabaci 4&,

Sayd daya San waye 4&4 shiyasa ya fara fitowa cikin mamaki da shakka.

Ganin yanayin AZIZ din da kayan da babu ajikinsa ya saka hankalin Sayd mummunan tashi ya qaraso da sauri yan taresa fita a hakan Wanda yayi daidai da fitowan Mama da Nicky sbd dukkaninsu sunji sautin muryansa sosai duk da basu tantance me ya ambata ba.

Mama na ganin yanayin da yake ta saki salati me karfi hankalinta na mummunan tashi jikinta na rawa d muryanta tace

"Innalillahi wainna ilayhi rajiun
Na shiga uku me zan gani haka?
Tabin hankali ne ya samesa?
Na lalace Ni Sakinatu da wannan mugun gani AZIZ baya hankalinsa wlh "

Sayd da shima hankalinsa ya gama qarasa tashi jnsa yayi suka bar palon qasan da sauri suka koma sama.

Kuka Mama ta fasa Wanda ya saka su Falaq fitowa daman a tsaye suke sbd tsoron da suma yafara kama su.

Nicky kuwa mutuwar tsaye tayi sbd tinda ta saukar da idanuwanta akan fitinanniyar kirar jikin AZIZ LIMBA gabaki daya shaawarta ta tsananin buqatan Namiji ta taso mata sbd karfin dayake bayyane a kirar jikinsa kadai ta isa ta tabbatarda duk macen data shiga hannunsa zatasan ta shiga hannun cikakken Namijin da zai saka kowace gaba ta jikinta samun gamsuwa.

Bata iya dauke idanuwanta akansa ba ta gangaro da idanuwanta kan qugunsa datake jin inama zata samu damar Dora hannunta akai ta zagayosa ta rungumesa.

Kukan Mama da adduoin tashin hankali data kasa dainawa ne suka saka Nicky din juyowa ta kalleta bayan Sayd yabar palon dashi ta nufeta tana cewa

"Mama ki kwantar d hankalinki ba abinda kike tinani bane inshallah kawai dai inga mummunan shock ko wani abin ne daban ya samu amma Mine bazai taba samun abinda kike tinani ba."

Mama da zufa yafara jiqata kasa bawa Nicky amsa tayi sbd tasan wlh tallahi ba lafiya ba sbd duk abinda yasaka AZIZ saukowa a haka to wlh ma yafi gamo da aljani dan ko aljani bazai sakasa fitowa hakan ba.

Tsaye suke dukkaninsu babu wnda ya iya cewa komai kuma sai kaida kawo sukeyi suna jiran saukowan Sayd suga lafiyar AZIZ tukuna.

Falaq da fiddausi ma gabaki daya hankalinsu na kan kofar saman Falaq na jin kaman tahau t dubo idan Jannah n ciki kokuwa sbd ta kasa gane komai,
Tsoronta koda maganar Maman ta tabbata Daddynta ya samu matsalar kwakwalwa sbd har abada haukacewan ce kawai zata sakasa fitowa a yanayin da Maman tace.

Hawaye ne suka cika idanuwanta ta miqe tsaye tana jin sabon tsoron kodai ciwonsa ne y tashi?

Shin baiga Jannah din bane?
Basu hadu bane?
Meya faru?

Sayd ne ya fito yazo gurin su Maman kafin ya bude baki yace komai aka sake bude kofar saman gabaki dayansu suka juya suna kallan saman da dukkanin hankalinsu da ido bude..

Saukowa yafara yi Yana qarasa saka bottoms na gaban transparent rigar daya sako fara da farin quarter sweatpnt Yana cewa Sayd

"A sanar da securities ko mage Kar abari ta fita mansion dinnan ina buqatan ganin duk wani me Rai da numfashi dayake mansion dinnan koda dabba ne kuwa yanzun nan a fadawa duka securities suyi raiding koina"

Take Sayd ya nufi kofa da sauri Yana cewa

"Yanzu kuwa" sbd Sayd baya taba tsayawa tambaya ko bata lokaci akan umarnin AZIZ ko wane iri ne dan haka kai tsaye da sauri ya fice yana fidda wayarsa tin bai isa gate ba ya bugawa securities din ya sanar musu take dukkaninsu suka fito.

AZIZ dinma yana saukowa ficewa yayi batareda yaji Kiran da Mama take masa sbd gabaki daya baya cikin hayyacinsa 4&4 din daya gani kawai yake sake son gani koda aljanarta ce kuwa.

Falaq na jin hakan tasan yaga Jannah ne dan haka da sauri tabi bayansa hakama fiddausi,

Nicky ma bin bayansa tayi dukkaninsu suka fita sbd take gidan yake neman maida kowa tsaye cikin Daren.

Mama har wani sarkewa kafafunta keyi tabi bayansu sbd jin AZIZ yace duk Wanda yake da Rai a mansion din ko mage ce a fito da ita
Fatima kenan itama fitowa zaayi da ita ko me??
Inaaa.

Fitowa tayi a rikice bata ko gani sosai ta nufesa,

Tashin hankalin datake ciki da rikicewa ya hanata ganin mummunan yanayin dayake ciki sbd koina jikinsa wata irin rawa yakeyi Yana kokarin controlling kansa sbd yanason ganin komai da kowa idanuwanta indai 4&4 ce yagani yasan zaa fito da ita dan haka bazai bari ciwonsa yafi karfinsa ba a daidai wannan lokacin yanason ko fuskanta ne yafara gani kafin yayi loosing control.
#MAMUH
#AZIZ AY LIMBA
#JANNAH ZAD

07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 24

*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโ€™ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐Ÿ—ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ™ƒKazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐Ÿ˜‹ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.


******************
Koda Maman ta isa garesa gabaki daya ya fara loosing control gashi take duk Wanda yake aka maida kowa tsaye cikin qanqanin lokaci securities suka dagawa kowa hankali sai ga masu aiki da duka maaikatan gidan ana fitowa dasu kaman anzo patrol..

Jannah datake qanqame da Ummah a dakinsu data taddata taxo tana kokarin daidaita bugun zuciyarta dayake fita da karfi Yana mata ciwo a kirji me tsananin gaske idanuwanta sunyi jajir sake qanqame Umman tayi Wadda itama take sake rungumeta da kyau tana son tambayarta lafiyanta kuwa Amma kuma ganin yanayin nata sai ta fasa ta rungumeta tanajin kaman ta kurma ihun ganin Jannan ahaka.

Jin ana busa wani irin security whistle na tashin hankali ya saka Fatma dake kokarin tambayar Jannah lafiya ta fito.

Su madam Sisi da sauran kowa duka anfito hankali tashe cikeda tsoro da fargaba jiki na rawa,

Duk wanda ya fito yaga maigidan da kansa a tsaye shiga tashin hankali da sabon tsoro yakeyi.

Mama dake neman mutuwa sbd bugawan zuciya gabansa ta tsaya zatai magana Dzad ya bayyana gaban AZIZ din idanuwansa akan AZIZ din wanda shima nasa idanuwan suka tsaya cak akansa cikin wani irin tsananin mamakin dayake sake tsananta yanayinsa,

Maheer ne ya fito bayan Dad shima idonsa akan AZIZ din kafin Ammar wanda idanuwansa sukai jajir yana kallan AZIZ din cikeda wata irin tsana da baqin wannan lokacin fiyeda kowane lokaci na rayuwarsa..

AZIZ LIMBA duk yanda yaso boye yanayinsa kasa boyuwa yayi Wanda ya saka Sayd dayake cikin mummunan shock shima saurin jansa yana barin gurin dashi sbd kowane lokaci kowa zai iya gane waye AZIZ LIMBA a boye sbd yanayin yafara fin karfinsa.

Falaq ma datake hawaye tinda taga yanayin Daddynta tasan ciwonsa ya motsa gabaki dayane da sauri ta bi bayansu tana kokarin riqe hannunsa daya sedai ba damar hakan sbd gabaki daya ya rikice.

Mama data gama jiqewa da wani irin mummunan gumin tashin hankali da firgici itama kasa tsayuwa tayi sbd tana gab da yanke jiki ne ta fadi gaban AZIZ din Wanda tasan hakanne kawai zaisa a dakatar da wannan tashin hankalin na tsakiyar Daren da a gareta ba alkhairi bane.

Ya riga yaga Zaadens Amma hakan a yanzu bai dameta ba akan yaga abinda yake tattareda Zaadens din.

Toshewa numfashinta yake sake yi sbd bata fita tashin hankalin data shigo b dan haka Nicky ce ta kamata har zuwa dakinta daga Nan kowa ya watse aka koma ciki Banda securities da suka kwana a tsaye kan aiki sbd bazasu iya barin ko mage fita ba indai sun ganta har sai maigidan ya bada umarnin.

Mama na komawa daki ta samu nutsuwanta tafara dawo mata ta sallami Nicky.

Dare har ya raba sosai bata iya rintsawa ba tana zaune Daram cikin rashin nutsuwan xuciya da damuwa..

Sai data tabbatarda har securities sun koma waje ta miqe ta fito daga dakinta cikin rashin hayaniya ko dogon motsi ta nufi bangaren masu aiki ko karfin jiki batada sbd bata gama dawowa daidaiba har lokacin dan ba qaramin tashin hankali da shock ta shiga ba.

Ko data isa cikin kaman yanda tayi tinanin suma suna zaune zasuyi kwanan baqin ciki sbd ganin su da AZIZ sun hadu,

Hakan ta samesu a zaune dan haka kai tsaye ta tsaya gabansu babu bata lokaci ta fidda daurin sabbin Dollars dake hannunta ta ajiye gabansu batareda kwana kwana ba ko batawa kai lokaci ba tace

"Na baku damar tafiya batareda kunban Fatima dinba ku tattara a cikin Daren Nan ko asubar farin kubar nan,

Amma da sharadin zaku sanar Dani duk inda kukaje sbd Fatima zan Aiko masu dubata sbd zan nema mata lafiya"

Ammar da zuciyarsa ke gap da bugawa hakama kansa juyewa yakeyi yana sake juyawa miqewa yayi jikinsa na kakkarwa me tsoro ya shaqo wuyanta da karfin gaske Yana hadata da bango da karfin gaske.

Ihun azabar da bata taba ji ba a rayuwa taso fasawa Amma tinawa da halinda suke ciki ya sakata hadiye ihun tana wuni gurnanin azaba ido a waje,
Baki takeson budewa ta nema ceton su Dad Amma ba damar hakan sbd shaqar rabata da duniya Ammar yayi mata dan haka hannu ta ringa dagawa dakyau tana kokarin cetan kanta.

Dad da Maheer ne suka miqe suna banbare Ammar din daga gareta Amma gabaki daya baya hayyacinsa ya koma kaman wata halittar daban ma.

Da karfin gaske suka ringa kokawa dashi suka cirosa da kyar Maheer na qanqamesa da karfin gaske Yana rufe masa baki da karfi sbd wani irin numfashi Mai hade da ihu dayake kokarin sakewa.

Kallan Maman dake neman hanyar fita a rikice dad yayi yace

"Ki dauki kudinki ki tafi zamu tafi a cikin Daren Nan bazaa tashi damu ba
Nema kuma idan kin matsu kinsan Yan uwan Fatiman ki sanar musu su nememu kokuma ke ki kawosu gurinmu"

Yana fadar hakan ya juya itama bata tsaya daukan kudin ba ta fice tana cewa

"Ku tabbatarda Kun bar nan kafin safe"

Hanyar komawa ta kama tana hada hanya da numfashi koina jikinta na rawa.

Ko data Isa dakinta qasa ta zube tana son fasa kuka amma yaqi xuwa sbd wannan ne Karo nabiyu tana shan dukan mahaukata a cikin gidan nan.

Bata iya bacci ba sbd fargaba da yanayin datake ciki na tsoron daya kasa sakinta na shaqar Ammar da kuma gadin window taga ficewansu.

Akan idonta karfe biyu saura suka fito dukkaninsu ba Sanin kowa suka fito suka fice gate na biyu.

Ajiyan zuciya ta sauke tana zubewa bakin gadonta cikin samun wani abu me nauyi da tsoro da suka danne kirjinta.

Sai alokacin taji wani irin zazzabi ma Yana sauko Mata daqyar ta kwanta wuyanta na tsananin ciwo.


Suna isa babban gate kai tsaye aka dawo dasu tareda sanar dasu taku daya wlh idan dayansu yayi zuwa qarasowa gate zasu fasa qashin kafar mutum da bullet.

Babu annuri ko sauki ko kadan a duka fuskokin securities na gidan Wanda kuma har wani dogon Imani basu dashi dan haka zasu aikata abinda sukace dole suka dawo suka koma dakunansu suka kwanta.



******Washe gari sai qarfe 9 na safe AZIZ ya farka daga alluran da Sayd yayi masa a cikin Daren.

Kansa yayi nauyi dan haka kan yake a toshe baya iya tinanin komai saiya dawo daidai.

Toilet ya nufa ya sakarwa Kansa ruwa.

Ya jima sosai Yana duk abinda y saba kafin ya fito sanyeda bathrobe fara.

Sallah yayi wadda ta zame ta latti sosai haka sbd lalura shiyasa baya son yayi loosing control sosai ta yanda sai anmasa wannan allurar dake kaman sumar dashi kaman sakasa bacci na awanni.

Yana gamawa ya dade Yana istighfar da adhzkar kafin ya miqe.


Mama ma tayi Lattin tashi sbd zazzbin data kwana dashi Amma kuma tinawa da matsalarta ta kau sai ta tashi zuciyarta fes ba damuwan komai dan haka karfe 9 da rabi dukkaninsu suka fara fitowa breakfast daya bayan daya.

Suna zaunawa Shima ya iso a natse a kame Yana fidda kwarjinsa da haibarsa Yana daukan idanuwan duk Wanda yake kallansa.

Nicky da yanayinsa na jiyan yake dawo mata wasu mayun yawu ta hadiye tana masa kallan maita.

Gaida Mama yayi a kame hakama a Kamen ya amsa gaisuwan kowa Yana zaunawa.

Fara breakfast din sukai wanda Yana daukan cup din gabansa yakai bakinsa Fiddausi da Jannah suka sako kai a palon...

Jannah ce baya cikin nutsuwarta da a kame fuskanta bata kowace halitta a cikinsu ba ta qaraso gurin Nicky dauke da qaton plate din chicken potato.

Sayd daya dago a lokacin tea din dayake bakinsa ne ya dawo masa da karfin gaske haryana biyo ta hancinsa sbd mummunan firgicin da ba zato.

Mama m kusan abincin bakinta dinne ya dawo mata ta sarke da karfin gaske tana neman agajin ruwa da gaggawa sbd

Please Login or Register in order to submit comment