Reading KALBIM BOOK 2 BY MAMUHGEE Chapter 14 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tasu Yar"

Tinda ta fara magana bai dagoba ya kalleta sai datakai karshe ya dago idanuwansa ya kalleta,

Magana yaso yi akan cikakken aurensa dayake kan Jannah din da tin daga ranar data sakasa alkawarin rashin sake ambatar sunanta bai sake ambatar sunan ba Sedai 4&4 daya saka mata wanda bayan Sayd babu Wanda yasan maanarsa,

Wani abu me nauyi da zafi ya hadiye a moqoshinsa zuwa kirjinsa kafin ya hadiye maganar ya fasa fada sbd auren dai ba mutuwa zeyiba koda hakan na nufin rasa rayuwarsa ne bazai iya bawa kowa 4&4 ba koda mahaifinta daya haifeta ne kuwa hakama shi kansa idan har kowa na tinanin aurensa da ita ya qare tintini baya buqtaan fadawa kowa da bakinsa lokaci duka zai bayyanarwa da kowa kaman yanda ya zabi ya bata lokaci ta sauko daga fushinta ita kanta Jannah din sbd a yanzu iya tsanarsa ce kawai yake gani a tattare da ita wadda hakan ze iya kashesa daga tsaye.

Miqewa yayi ya fice daga dakin Maman tabisa da kallo tana sauke ajiyan zuciya sbd ta hakan dai tasan zai bawa Zaadens baya koma kila ya bari a basu damar tafiyarsu ta yanda komai zai tafi mata a daidai,

Koda basu tafi a kusa ba tasan dai yanzu zai dauke idanuwansa kwata kwata daga Zaadens ita kuma zata saka Sisi tsananta tsoron hana Fatima fitowa koina duk rintsi kafin ta samu hanyar fiddasu daga gidan.

Yana saukowa kai tsaye fita yayi bayan ya bada umarnin a gyara samansa.

Mota ya dauka ya fice daga gidan gabaki daya.

Fiddausi ce tahau saman da kanta taga aikin sosai ne sbd glasses koina dan haka ta kira Fatma sbd Jannah a gurinsu har abada ta wuce zama Yar aiki.

A gurin gyaran Fatma ce idanuwanta suka fara sauka akan bra din Jannah dake yashe a tsakiyar dakin ta dago a sace zata kalli fiddausi wadda itama ta gani tin dazu ta kasa cewa komai.

Cikin sanyi Fatma ta dauke bra din ta dauke hadda rigar suka qarasa gyra koina suka fito.

Fatma na wucewa itama fiddausi sama ta nufa tana Kiran Sayd ta sanar dashi ba mirror na dresser da Ctable na dakin AZIZ din sbd a kawo wasu gobe.

Fatma na zuwa da kayan hannunta dakinsu takai batareda ta bari su Dad da kowa dake zaune ana dan fira b sun gani tukuna ta dawo ta zauna cikinsu ana yi da ita.



*******Washe gari a gidan kowa fes ya tashi da sabon kudirin daya daukanwa Kansa,

ZAADENs dai suna Nan akan bakansu babu har abada abinda zai sake hadasu da LIMBA,

Hakama maganar auren Jannah da Ammar ba fashi Dad ya fada ya tabbatar hakama Maheer dan haka Ammar ya samu karfin gwiwan gaske Musamman ganin Jannah din kanta shi take so shi ta zaba,

Ita kanta Jannah batajin akwai sauyi a kudirinta na rabuwa da aurensa batareda ma kowa yasan akwai auren ba hakama babu sauran muamala a tsakaninta dashi bayan ta matsayinsa na Boss a gareta da familynta.

A bangaren fatma ma tayi shiru babu alaman tasan komai ma sbd kada su Dad su gano kaman yanda Jannah tace batason kowa ya Sani dan haka zata tayata boye dukkanin sirrin dayake tsakaninta da AZIZ.


****AZIZ LIMBA da kansa ma ya daukewa kowa dayake gidan sbd gabaki daya Yama dena zama ya saka kansa zama busy sosai,

Kwata kwata ya dena saukowa dining sbd da safe yake fita da dare yake dawowa.

Hakan yayiwa Mama daidai yanda takeso dan haka ta warke ta saki jikinta tana komawa huldodinta da Nicky wadda itama sai datai kwana biyu kafin ta dawo cikakken hayyacinta.

Ticket da komai na komawa AZIZ yayi mata ta tashi zarewa saida Mama ta dakatar da tafiyar tareda sake tada maganar aurensa da Nicky din.

Duk lokacinda ya bawa Jannah na rage fushinta bai alaman hakan zai yiyuwa bayan a nasa bangaren a cikin azaba yake rayuwa a yanzu,

Rashin ganinta kadai ya saka lafiyansa na neman gagaransa hakama a tsakaninsa dasu Dzad kwata kwata babu wata fuska ko alaman akwai sassaucin gaba da tsanar da suke ciki sbd ko kallansa basa kaunar yi kaman yanda shima haryanxu ya kasa jinsu ko kadan a zuciyarsa,

Jannah kawai yake son,ita kadai yake buqata,itace lafiya da warakar da kawai yake nema a wannan rayuwar tasa da rashin Ummansa da Ummitah suka birkitata.

Nicky wadda yau ta fita tareda Ammar wanda ta sakar masa fuska Amma shi bai sauya daga yanda yake ba ba sakewa a tsakaninsu..

Sai yamma sosai suka dawo gida har ta fice motar ta dawo ta bude jakar hannunta ta miqa masa robar Soft drink na pineapple tace

"Ina fatan abinda duk ya faru ya wuce"

Gyada kai kawai yayi batareda ya kalleta ba ya karba ya wucewansa.

Yana gap da isa dakinsu ya hadu da fatma ya jefa mata Yana cewa

"Ki bawa wani Ni bana Sha"

Cikin dariya fatma tace

"Nagode ya Ammar"

Kitchen zata dan haka ta shiga daki ta ajiye ta fice zuwa kitchen.

Jannah dake toilet tana fitowa daga wanka ummah na shigowa dakin ta zauna tana cewa

"Ruwa zansha"

Cikin kulawa Jannah tace

"Ummah ba ruwa a dakin Nan amma bara na shirya naje na dauko Miki kinji Umman Jan"

Girgiza kai Umman tayi idanuwanta n sauka kan soft drink din ta miqa hannu ta dauka tareda bawa Jannah tace ta bude mata.

Turaren hannunta Jannah ta ajiye tana karba ta bude mata tana cewa

"Fatma ta ajiyesa kisha idan naje kitchen na dauko mata wani"

Budewa tayi ta bawa Umman ta karba ahankali takai bakinta Tasha ta sake Sha taji bai mata dadiba dan haka ta miqawa Jannah din tana cewa

"Na koshi bana Sha"

Karba Jannah tayi cikin sauri ta qasara shanyewa ta ajiye robar tana saka hijab kan kayanta ta fice sbd aikin data bari kitchen.

Nicky wani irin farin ciki da nutsuwa ta samu tana jin ayau matsalarta data Mama zata kau sbd matiqar Ammar yasha abinda ta basa ayau bazai kwana ba saiya haiqewa Jannah wanda ko bai haiqewa Jannah ba to zata yanda zatai ta tura Falaq can ya haiqe mata ta yanda AZIZ zai tsani Zaadens tsana mafi muni idanma bai illatasu gabaki dayansu ba.

Kallan mama tayi bayan ta gama jero mata bayanin komai ta miqe tana fatan Ya haiqewa Falaq sbd itace AZIZ LIMBA zaifi haukacewa akanta,

Ita kuwa Mama ajiyan zuciya ta sauke tana jin kome zaiwa Jannah tinda daman aurenta zaiyi da saukobatareda tasan menene a zuciyar Nicky akan Falaq ba,
Hakama kodai baiwa kowa komaiba yayi attempting ta yanda AZIZ zai Koresu dan itadai fatarta kawai a koresun koma menene laifin.

Wannan ne kadai zai faru a gidan AZIZ ya tsani Jannah ya Koresu su huta duka da wannan masifar da basusan ranar qarewanta ba.

*****Karfe 7 suka gama ayyukansu suka bar kitchen din,

Zazzbi Jannah taji tanaji me karfi sbd koin jikinta dake zafi dan haka bata iya zama cikin su Maheer ba daki ta wuce ta sakarwa jikinta ruwa sbd jin abin na neman fin karfinta.

Ummah ma wani irin zafi jikinta yayi Wanda ya saka Dad tinanin batada lafiya ga zufa tanata yi sai fita yake mata.
#MAMUH
#LIMZAD
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 30

*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
https://chat.whatsapp.com/IexiuY21PP75lt4yoJtNsK
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.



*****************
Yanayin Ummah da kaman zazzabita ke qara qarfi da Jannah daman da bata samu fitowa ba ya saka kowa ya watse suka shige da wuri daman kowa a gajiye yake.

Fatma ko data shigo daki karfe 9 ta dan wuce Amma har lokacin Jannah bata saka kaya ba duk sanyin dakin na ac zufa takeyi tana zaune ta qanqame jikinta.

Qarasowa Fatma tayi tana kallanta cikin mamaki tace

"Jannah kina lafiya kuwa?

Kasa dago jajayen idanuwanta da suka shige ciki sosai tayi ta kalli Fatman ta dauke kafafunta daga qasa tana hawowa gadonta dasu ta girgiza kai ahankali alaman batada lafiya batareda ta iya bude baki ba.

Sake kallanta Fatma tayi da kyau taga kwata kwata bata cikin yanayi me kyau hakama zufanta sai qaruwa yakeyi.

Abin fita Fatma ta juya ta dauko tareda dawowa ta zauna kusa da ita tafara mata fita tana saka abu me kyau tana share mata zufan dayake ya sake jiqata.

Bude ido Jannah tayi tareda kallan Fatma idanuwanta na cikowa da hawaye da sanyin murya tace

"Fatma kaman jinina Yana konewa nakeji,
Kaman zan mutu nakeji?
Bansan meya sameni ba hadda marana Yana ciwo...." Hawayen idonta ne suka gangaro tana rintse idanuwan tana kwantawa jikin na dan fara rawa.

Damuwa da tsoro Fatma ta dan shiga ta kalleta tace

"Jannah ko naje na fadawa Su Dad ko Maheer ne ko zaa kaiki asibiti ne?

Girgiza kai tayi tana tashi zaune ta ziro kafafunta qasa tana saukowa daga gadon ta nufi toilet ta sake saukarwa kanta ruwa sbd anan ne take samun dan sassauci.

Bakin toilet din Fatma ta tsaya har Jannah din ta fito suka sake komawa bakin gado zuwa lokacin Jannah ta fara maye ta jiqo har dogon gashinta dayake a kunce Wanda a ranar Fatma ta wanke mata shi zasuyi kitso bata samu anyi ba sai gobe Fatman tai mata.

Gabaki daya jikinta ta jiqasa ta fito tana tafiya ahankali idanuwanta sunyi wani laushi sosai cikin mayen data fara tace

"Fatma ruwa"

Ruwa Fatma ta tashi da sauri ta dauko mata ta bude mata ta bata a baki tana goge mata ruwan dake gangarowa daga gashinta suna sauka jikinta.

Tin lamarin na kadan kadan har dare ya qara tafiya Fatma na fama da ita zuwa lokacin gabaki daya hankalinta ya gama tashi ta shiga tsoro sosai kada wani abin ya faru kafin safe ta rasa me zata fadawa su Dad.

A daidai wannan lokacin Dad na can na yana fama da Ummah itama a cikin irin wannan halin sbd nata daya hada da rashin lafiyan kwakwalwa sai itama lamarin yayi nauyi sosai.

Yanayin yanda take zufa da dafe mararta tana cewa "Dad ciwo sosai anan" ya saka yafara tinanin mara take nufi,

To meya hadata da ciwon mara shine ya fara tinani kafin ya sake kaita toilet ya zare mata doguwar rigarta yabarta daga ita sai farar vest qal dake jikinta me dan tsayi ya kunna mata shower Yana goge mata ruwan dake sauka kan fuskanta sbd kada ta shaqa ruwa.

Daga shi har ita duka sun jiqe sbd ta kasa tsayawa murkusus takeyi sosai tana cukuikuyesa karshe ma kuka ta saka masa wanda ya rasa ya zaiyi sbd damuwa da tsananin tausayinta ya rungumeta Yana dawo da ita daki aka cire jikakkun kayanta ya saka mata wasu kayan marasa nauyi na bacci sedai gabaki daya ta qarasa rikice masa dan haka ya kwantar da ita jikinsa Yana mata addua yanajin tana cakudasa cikin wani irin mayen dayake rufeta koinanta.

Rintse idanuwansa yayi ahankali yanajin wani irin yanayin datake kokarin tayar masa wanda ya dade da dannewa riqewa sbd tinda ya aureta bai taba mata komaiba sbd Yana fatan ta samu cikakkiyar lafiya ta amshesa a matsayin mijinta a hankalinta Amma ayau kaman hakan bazai yiyuwaba sbd ita kanta kaman ciwon dayake neman illata kenan a cikin Daren.


****Fatma ganin masifar dake neman fin karfinta cikin karfin hali ta kama Jannah din ta saka mata qaramar rigar shan iska da hijab suka fito tana dan riqe da ita sbd su samu iskan waje ya daketa ko zata dena wannan zufan datake tayi.

Fitowa sukai lokacin karfe goma sha daya saura dan haka sunsan kowa ya shige.

Suna fitowa iska me dan karfi ya fara buga Jannah din wadda tafara jero ajiyan zuciya tana rufe idanuwanta.

Fili suka fita sosai inda iskan yafi kadawa Fatma na riqe da Jannah din har lokacin tana mata sannu.

Hasken mota ne ya sako kai harabar gate na biyun gidan wanda garba ne da bai shigeba sbd Sanin me gidan be dawoba yaje ya bude musu gate motar black Royce Royce ta sako kai cikeda wani irin rashin kukan dayake bayyanarda ba kudin qananun masu kudi ke siyanta ba.

Garba na rufe gate din ya juya ya nufi hanyar dakinsu ya shige batareda ya hango su Jannah din ba.

Fatma dake cikin tsananin damuwa ita kanta bata wani damu da waye ya dawo ba bare Jannah da batama ji ko ganin komai sbd ita kadai tasan masifa da balain take ciki.

Kashe motar Sayd yayi tareda dan juyowa ya kalli AZIZ Wanda ayau baida niyar kwana baiga Jannah dinba dan haka m wayar Falaq yake kokarin kira dan aikata neman Jannah din
Cikin sanyi da mamaki sayd Yana maida kallansa kansu Fatma yace

"Kaman 4&4 ce acan tareda dayan me aikin"

Dakatawa AZIZ din yayi daga Kiran dayake kokarin sakawa tareda dagowa ahankali ya sauke idanuwansa akan inda Sayd din ya fada.

Ba haske sosai a gurin Amma kallo daya yayiwa gurin ya ganta tsaye a jikin Fatman.

Kashe wayarsa yayi gabaki daya tareda ziro kafafunsa waje daga kofar da sayd harya fito ya bude masa.

Kai tsaye inda take ya nufa Yana dago hannunsa ya kalli time ya maida kallansa akanta Yana qarasowa.

Fatma da bata lura dashi ba sai dataji wani fitinanniyar qamshi na dosota ta juya tagansa yana qarasowa bata fa fuskansa ba saida ya iso gap dasu fuskansa ya bayyanar mata,

Mugun firgita tayi da ganinsa gabanta na mugun faduwa dan haka a rikice tayi baya tana sauke kanta qasa tana dabarcewa tareda manta halinda Jannah ke ciki a jikinta.

Janyewanta ya saka Jannah da bata iya tsayuwa se a jikinta din zamewa zata zube qasa.

Hannu daya ya saka ya tarota batareda ya bari ta kai qasa ba Yana kallan fuskanta da idanuwanta suke rufe tana sauke numfashi me tsananin rashin karfi.

A jikinsa ta zube Yana sake riqeta jikin nasa da kyau ya dauke idanuwansa akan fuskanta dake bayyanarda ba lafiya take ba kwata kwata ya kalli fatma wadda ta sake qasa da kanta sosai cikeda girmamawa.

Bude baki yayi a natse da kamewa yace

"Me yake faruwa?

Cikin kama kai Fatman ta bude baki tace

"Batada lafiya tin dazu kuma ta hana na fadawa su Dad"

Sayd daya iso lokacin kallo daya yayiwa Jannah din daga jikin AZIZ din ya dauke idanuwansa Yana dawo dasu kan fatma yace

"Tsawon awa nawa ne?

Shiru tayi sbd bazata iya Tina ko awa nawa bane.

Magana AZIZ ya bude baki zeyi Jannah ta dago kanta tareda sama da kanta zuwa cikin wuyansa ta shago qamshinsa taja cikin hancinta tareda bude idanuwanta da sukai jajir tana kallan bakinsa daya bude zeyi magana take taji wani irin maitarsu na cikata ta dago hannunta ahankali ta Dora akansu tai musu wata irin shafar data sakasa mutuwar tsaye yana kallanta da tsananin mamaki.

Sayd saurin sauke kansa yayi Yana dan ja da baya batareda ya dago ba.

Fatma ma rikicewa ta qarasa yi ta juya batareda ta Sani ba ta ringa jefa kafarta duk inda ta samu tabar gurin zuwa dakinsu.

Riqeta yayi da kyau ganin tana kokarin zubewa qasa ya kalleta da kyau yaga tana sake jiqewa da zufa.

Fuskanta ya Shafa ahankali Yana goge mata zufan fuskanta da handkerchief dinsa daya ciro daga aljihu ya bude baki cikin sauti mara hayaniya da tsananin kulawa yace

"Menene kikeji Yana damunki?

Girgiza kai tayi batareda tasan tayi ba kafin ta bude idanuwanta ta saukesu akan lips dinsa dake motsawa suna maganar da batajin komai jinta ya dauke..

Gangaro da idanuwanta tayi wuyansa dayake motsi ahankali Shima ta sake dago hannu ahankali ta shafi wuyansa tana yi sama ta sake shafan lips dinsa tareda hadiye wasu yawun da suka wuce maqoshinta ahankali tanajin taste din bakinsa a nata bakin...

Ganin tsayuwar ta gagara ya dauketa gabaki dayanta ya juya ya bar gurin da ita.

Sayd na ganin hakan ya wuce gaba da sauri ya bude masa kofar da zai wuce kai tsaye Yana isowa ya shige da ita tana sake cusa kanta cikin wuyansa tana janyo qamshinsa dake qara tsananta halin datake ciki.

Babu kowa a palon qasan sai fiddausi data sauko daukan ruwan daya qare a palon sama zata kai tana fitowa kitchen Yana sako kai palon da Jannah din dan haka itama da sauri ta dakata tareda komawa baya kitchen din tana sauke kai qasa.

Samansa ya wuce shikuma Sayd ya tsaya ya rufe koina kafin ya wuce nasa dakin.

Fiddausi data tabbatarda sun shige ta fito itama ta haye nasu saman tana isa a palo data bar Mama da Nicky suna fira cikin tsananin nishadi ta kalla cikeda mamakin Mama da bata kai wannan lokacin batai nisa a bacci ba.

Cikin mamaki tace

"Mama haryanxu biki bacci ba lokacin baccinki yanzu ya sauya lafiya ta qara samuwa yanda mukeso"

Duk da Maman na fushi da fiddausin har lokacin Amma tinda sun sama sakewansu kuma tana cikin farin ciki dan haka Murmushi tayi tana cewa

"Eh yau dai kam baccin ya tafi sai zuwa anjima kila kokuma dan nay baccin rana ne"

Itama fiddausin cikin murmushi da nata farin cikin tace

"Nima dai yau banajin baccin Nan bara na kai ruwan fridge Nazo na taya Mama da 'yarta fira mu raya Daren kila alkhairi ne a cikinsa"

Nicky da takejin kaman tayita ihun farin ciki cewa tayi

"Kwarai wannan Daren na alkhairi ne"

Mama dai murmushi kawai takeyi tana hadiye dadinta ita kadai.

Fiddausi na ajiye ruwan ta dawo ta zauna a cikinsu suka hau fira duk da hankalinsu na kan madam Sisi da suke jiran ihunta sbd Nicky ta tabbatar mata kada tayi bacci tayi gadin bangaren su Jannah tana ganin Ammar ko alaman namiji tayita kurma ihun da kowa seya fito.
#MAMUH
#BEST LOVE
#TOO HOT
#ROMANCE
#JANNAH ZAD LIMBA

07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 31

*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
https://chat.whatsapp.com/IexiuY21PP75lt4yoJtNsK
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.


************
Dukkaninsu bacci ne yake zuwar musu me karfi Amma zuciyoyinsu sun kasa yadda da baccin dan haka suka qara nacewa Daren,

Fiddausi data gaji bazata iya ba ta miqe ta shige daki tabarsu Anan wanda ba jimawa dukkaninsu suma baccin ya daukesu a palon.


AZIZ kuwa Yana isa sama ajiyeta yayi a tsakiyar palonsa Yana kokarin zare mata hijab dinta sbd ya qara mata AC kafin ya samu daman Kiran Sayd ya kira mata likita Amma Sam ta kasa tsayawa,

Bayason ciro mata hijab din ta qasa yazo wuyanta ya bata matsalar nade mata fuska Tasha wuya bayan wadda yaga tana Sha zuciyarsa bazata dauka ba dan haka daga wuyanta ya yaga hijab din yana zame mata shi qasa yana sake kamo fuskanta ya amabaci sunanta cikin kulawa Amma bata amsaba sai binsa takeyi da wani mayen kallo da idanuwanta dake kashesa...

Gashinta dayake a jiqe ya kalla kafin ya gangaro da idanuwansa wuyanta yaga ruwa kaman na gashin kaman zufa ya dago idanuwan ya kalli fuskanta itama shi take kalla har lokacin tana sake shiga yanayinsa..

Daukanta ya sake yi ahankali ya isa kujera da ita zaunar yaje ya dauko qaramin towel me kyau ya dawo,

Rankwafowa yayi gabanta ahankali cikin nutsuwa Yana sake ambatar sunanta da wani natsatsen sauti yana kai towel din wuyanta ya shafo tareda kai hannunsa daya Yana janye mata gashin fuskanta...

Numfashinsa me dumin gaske ne ya sauka a fuskanta da wuyanta daya matso yana goge mata wuyan ta rufe ido ahankali tana jin gashin jikinta gabaki daya suna miqewa taja wani kasalallen numfashi...

Saukan lallausan tafin hannunsa akan fatar wuyanta yana gogawa ya sakata bude ido akansa tareda Jan wani sabon numfashin daya sakasa kallanta Yana karantar yanayinta Wanda kusan idan yana karanta daidai tana cikin tsananin desire ne Wanda yasan bata hankalinta dan idan tana ciki bazata taba nemansa ba sbd fushinta akansa,

Ina ta hadu da koma menene?
Waye ya bata? Sbd yasan har abada bazata taba shan koma menene a Karan kanta ba?

Kukan data fasa ahankali ne ya sakasa kallanta Yana bude baki zeyi magana ta rigasa cikin kuka da cewa

"I hate you AZIZ LIMBA" da qarasa maganar ta kamo gaban rigarsa tareda fizgosa da karfi ta kalli lips dinsa da suke kaman fresh ta kai bakinta akansu tana hadesu da nata tareda bude bakinta tana jefa harshenta a bakinsa tana masa wani irin lafiyayyan shan daya saka towel din hannunsa faduwa Yana jin duniyarsa data wargaje tana haduwa guri daya.

Kissing din data kewa bakinsa tana jin dukkanin zafin jikinta na ragewa Yana sauka ya saka kanta sake juyewa ta saka hannuwanta biyu ta zagayo wuyansa tana lumshe idanuwanta qamshinsa kawai yana sake kashe wutar dake ci a jikinta.

"Sorry 4&4" ya furta a hankali bakinsu na hade kafin ya saka hannuwansa biyu ya kamo qaramin qugunta yayo sama da ita Yana fara tsotsan bakinta cikin wata irin nutsuwa da tsananin sonta dayake cin jini da zuciyarsa kowace daqiqa.

Kan ctable ya zauna tareda bude kafufunta ya zaunar da ita akan kafafunsa suna fuskantar juna ya bude jajayen idanuwansa Yana bin fuskanta zuwa wuyanta da kallo Yana jin kaman ya hadiyeta da dukkaninta sbd abinda yake ji akanta.

Itama shi takewa wani irin kallo a cikin mayen dayake sake juyata....

Rigar dake jikinta mara nauyi ya tattaro ahankali Yana Shafa lafiyayyun cinyoyinta bakinsa yakai gefen kunnenta ya sakar mata numfashi me tareda zira harshensa ahankali ya laso fatar hannunsa na isa kan mararta da yayiwa wata irin shafa da tafin hannunsa taja numfashi me karfin gaske tana zagayo wuyansa da hannunta daya dayan kuma tana bin hannunsa cikin rigar ta dora akan nasa hannun tana jin kaman zata zare.

Cibiyarta ya Shafa ahankali Yana sake cusa kansa cikin wuyanta Yana sakar mata kiss masu sanyi da numfashin dayake sake saka jikinta daukan zafi.

Sama yafara yi da hannun Yana Dora bakinsa akan bakinta Yana tsotsa lips dinta da sukai jajir....

Saukan hannunsa a samanta ya saka su biyun numfashinsu daukewa a lokaci daya Yana sake matseta da karfi jikinsa..

Gashinta ya kama yayi baya dashi kanta na baya ya saka kansa cikin rigarta gabaki daya yana hadesu guri daya..

Bude idanuwanta ta basa ganin komai da komai bayan shi kadai da zuciyarta takewa so daya babu wani bayansa ta zagayosa da hannuwata tana son bude baki tayi magana Amma bata iyawa sbd abinda yake faruwa a cikin rigarta da kansa yake ciki...

Numfashin dayake fitowa daqyar take saki tana neman rasa kanta gabaki daya tana sake rungume Kansa cikin tsananin shauki da son daya taso mata gabaki daya a cikin yanayin.

Kansa na ciki ya saka hannu ya zare musu rigar wadda ta barta babu komai a jikinta sai black panties...

Hannuwanta ta saka ahankali gaban tsadaddiyar rigar dake jikinsa ta budeta gabaki daya lokaci daya botiran rigar suka zube qasa ya dago Yana mata wani mayen kallon dake bayyanarda wannan moments sune best moments na rayuwarsa sbd idanuwansa dake nuni da hakan tareda mamakin 4&4 dinsa dayake sake jinjina karfin abinda yake aiki akanta.

Wurgi tayi da rigar jikinsa shi kuma ya saka hannu ya mannota kirjinsa da nasa suka hadu ya lumshe ido Yana Jan wani fitinanniyar numfashi me karfin gaske ya budesu akanta ya bude baki daqyar yace

"4&4 banason da safe ki tsani kanki akan abinda yake faru.....

Bai qarasa ba ta saka bakinsa cikin nata tana sake mannuwa dashi.....

Miqewa yayi da ita a jikinsa qafafunta na zagaye dashi ya nufi bedroom dinsa da ita Yana zuqo yawun bakinta da ko iya su darajarsu tafi masa duk abinda ya mallaka yana.

A lafiyayyan gadonsa ya jefata ahankali Yana zare doguwar Sweatpnt din dake jikinsa Yana binta da wani mayen kallon dake sake juyar da kansa.


Bakinsa ya dora akan Mararta ya sakar mata wani irin zazzafan kiss tareda saka harshensa ya lashi cibiyarta ta qanqame pillow da karfi tana rasa numfashinta na Yan daqiqu...

Asalin lafiyayyar fatarta me laushi da tsafta ya saka harshensa Yana lasa Mararta zuwa cibiyarta ya qarasowa tsakiyar kirjinta inda da harshensa da numfashinsa a tare suka sauka ta bude baki zatai wani irin numfashin cetan Rai ya dago kanta Yana rufe bakinta da nasa yana hannunsa na bin kirjinta zuwa bayanta da wata irin shafar datake sake rabata da numfashinta Amma ya hana hakan sbd bakinsa dayake bata wata irin tsotsan da taste din bakinsu ya zama daya...

Yanayinsa fara fin karfinsa yayi yafara loosing control na kansa sbd yanda yake yake tsotsanta Yana bata zafafan romance Musamman kirjinta da sukai

Please Login or Register in order to submit comment