sukace “sorry Sir” sukayo cikin field din dan tare Ziora that’s having the best time for her life, ganin mutane sun taho daga front nata da gudu suma saitaji hakan ya kara faranta mata rai, kawai saita tsaya tahau tsalle tai wani ihu da muryanta mai bala’in zaki tace “catch me if you can” sosai Nabeel kawai yasaki baki yana kallon ikon Allah, Ziora na juye juye da tsalle abinta, Mira da ranta yagama baci saitaga ma ai she can take advantage of the situation yayi noticing nata, kawai saita shigo field nasu tazo dab da Imam tace “sorry dan Allah, i think she’s on something lemme get her, Ziora” tashiga tafiya tana juya ass ko kallo bata ishesu ba, Ziora saida taga duk kowa yazo ana shirin kamata kawai saita duke suprisenly tai wani rarrafe kaman yar yarinya tabi ta tsakiyansu tafito daga rundunan haba Nabeel yafashe da dariya yace “wanan kuma wave genz mahaukaciya ce” tana wutosu Ziora tamike tsaye tahau gudu tayo wajensu Nabeel duka jama’an na biyota daidai security Mommy na shigowa wajen tana ganinsa ta tsaya chak tana kallon security Mommy tana lumshe idanu kafin tabude tajuyo batare datama kalli gabanta ba kawai tasa hannunta ta fizge stick na hannun Imam for the first time yadago fuskansa ya kalleta daidai itakuma ta maida fuskanta kallon security Mommy dake tahowa ta turo baki sosai, faduwa gaban Imam yayi hakanan, wani kallo security Mommy yamata saita kasa motsi yana tahowa fuskansa ba wasa kawai Ziora saita fashe da kuka sosai da duka karfinta tace “I don’t wanna go back home, tell Mommy I’m not coming back, I want to travel to the sky see my flight is there” tanuna wani bishiya tana kuka idanun Imam tsaf akanta, anatse security yazo wajen yakalli Imam da Nabeel da ma’aikatan saikuma yakalli su Mira da Bella da jikinsu yayi sanyi yace “I am so sorry if she spoils anything I will pay for the charges” sannan yakalli Ziora dake kuka yace “I dont wanna force you Ziora your Mom asked me to bring you back home, quietly follow me” makemai kafada tayi tana lumlumshe idanu taki magana, dasauri Mira tace “please we will bring her b…..” wani kallo security Mommy yamata dayasa tai shiru, strictly yace “what did you give her”? Wani kallo Mira tamai tace “what do you mean?” Kafin yayi magana kawai Ziora tazauna akasan grass na wajen tafashe da kuka, the whole drama was annoying him hakan yasa yajuya zai wuce kawai yaji an rike mai writs na hannu bala’in faduwa gabansa yayi dasauri ya juyo yakalleta tana zaune a kasa tama lumshe idanu tace “tell Mommy I’m not coming backkkkkk!”.
https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 7️⃣
JOIN GROUP DIN DAMUKE POSTING KAUNA DA SO💃
https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3
Dasauri security ya karbe Ziora yakalli Imam da Nabeel yace “please I apologize on her behalf” fashewa da kuka sosai Ziora tayi tana kallon Imam tace “I want to follow him! I want to follow you” sake kallon Ziora Imam yayi da kyau cikin bakin glasses dake idanunsa sai kawai yajuya aiko Ziora takara fashewa da kuka tana ihun uncle awajen kawai security yadagata yakama hannunta yawuce yatafi da ita zuwa parking space, Imam na kokarin shiga motansa yaji kukanta dan tsayawa yayi sai ya shiga motan ya rufe Nabeel na kokarin tada motan ahankali yace “wait Nabeel” yajuyar da kansa yana kallon wajen not knowing why yakema kallo, sata security yayi a bayan mota yarufe sai yawuce yakoma ciki dan zuwa karbo abubuwanta, dayake motan ba tinted bane nasa motan tinted ce daganan inda yake zaune yana kallon yanda Ziora ke dukan ko’ina a motan da kafanta dake sanye da sneakers fari, kaman gajiya tayi saita tsaya, chan saikuma takai hannunta ta cire pcap din kanta ta jefar kitsonta ya bayyana da fuskanta da this is the first time suke ganin fuskanta da kyau, sai kawai Ziora ta manna fuskanta ajikin glass na motan hancinta na nanewa da fuskanta tana wani juya idanu abun was so funny da hakanan yasami kansa da sakin gajeren smile ta gefen bakinsa, calmly yace “let’s go” Nabeel yace “why are you looking at her”? Wayansa yadauka yace “cus she’s a fool” Nabeel ya kwashe da dariya yana jan motan yace “irin yaran nanne Dr ya tsana to the core” dan murmushi kadan yayi baice komiba.
Haderai Security yayi sosai yamika ma Mira da Bella hannu yace “give me her stuff”? Mira dan ba kunya gareta ba tace “mu yan ijiyan ta n….” Dasauri Bella ta tareta dan batason hayaniya tace “I will get for you, akwai abubuwan mu a motan” tawuce ciki zuwa changing room nasu tadauko komi suka taho har parking space suka tattare yinasu yinasu na motan suka basa key motan ya kulle yatafi motansa ya shiga ya kunna yadan juyo ya kalli Ziora data manne fuskanta jikin glass tana surutai da basu fitowa dan pink lips din nata suma a manne suke jikin glass din, saichan ga hawaye idanunta na juyawa sosai, yaja motan yawuce gida yana magana da Mommy dake kiransa back to back a waya.
Gajiya tayi da manne fuska a mota ta kwanta flat tana daga rigan nata sama, Allah yasa akwai vest a jikinta da wlh haka zaiga komi, ahaka sukakai gida, Mommy na compound shima Chidi da shigowan sa kenan daga hospital kawai saiya tsaya gabansa na fadi cus Mommy cemai tayi kanwarsu tai shaye shaye ta tura security nata ya kawota, sannan takira Daddy yana hanya shima, tunda Mommy taga ana bude gate tafara tafiya zuwa wajen, security yayi parking Mommy dasauri tasa hannu tabude bayan motan, ganin wani barbaric kwanciya da Ziora tayi tadaga riga tana shafa ciki, da ace babu vest da har kirjinta za’a gani, kawai Momm taji zuciyanta yamata duhu ranta yabaci batai wata wata ba lafiyayyen duka mai zafin gaske takaimata a cinya tace “get up stupid girl” a firgice Ziora ta taso tana kokarin bare baki jin duka Mommy ta yanka mata mari dayasa tai wani irin ihu da saida gidan duka ya dauka ta dafe kuncinta tana kuka but a buge Mommy tace “shaye shaye zaki faramin? Abinda yayyinki maza basu yiba ke zakiyi?” Takara kaimata mari na biyu dayasa kawai Ziora tashiga sakin fitsari takama gaban jeans nata sosai jikinta na rawa ran Mommy yakara baci tace “fitsari kikeyi a jiki? Yau zanci ubanki yarinyar nan” tajuya tana neman abinda zata daketa dashi tai wajen flowers dinsu ta karyo itacce tadawo tana masifa. “I will deal with you today and bazaki kara fitaba daga yauba, I’m tired of you Ziora are you trying to take my life” zatai kanta Chidi yasha gabanta yariketa yace “Mommmm” zuciyan Mom na tafarfasa tace “ka kyaleni Dr, just leave me, Ziora wants to kill me just allow me to kill her first” cikin kwantar da zuciya yace “all this you’re doing right now she doesn’t know sabida bata hayyacinta, let her come back to normal kinj…..” shiru yayi ganin Ziora ta taso cikin kuka sosai tana tafiya tana layi jeans dinta ya jike sharkap tana tangadi wani irin heart breaking look Mommy kebin ta dashi sai kuma takasa daurewa tafashe da kuka jikin Chidi tace “what am I doing wrong eh? A ina nake slacking a rayuwan Ziora? Why is this girl spoiling akan idanuna? Right before my eyes? Metasha Chidi? Am I a bad Mom? Am I not training this girl? What is happening to your Sister? Eh? What is she trying to become”? Patting bayan Mommy yashiga yi bai iya yace komiba, ahaka Dady yashigo gidan ganin yanda Mommy ke kuka sai yakasa magana kawai sai yayi hanyar flat nasu yana bude kofa yaga Ziora awajen kofan kwance akasan tiles da wando jikake tana bacci, one thing about shaye shaye duk randa kafarayi na farko daman haukan daban ne sabida jikinka bai saba dashi ba, zuwa wajen Mommy da Chidi sukayi jikin Daddy yayi sanyi sosai sai kawai yaduka yadago kanta a sanyaye yace “Amrah” dago kanta Ziora tayi ganin Daddy yasa ta washe baki tana layi tace “Daddyy your wife” tadaga hannu tanuna Mom tace “she slapped me two” tanunamai yatsunta guda biyu tace “two times” dagokai Daddy yayi yace “meya kamata a mata Chidi”? Anatse yace “lemme fix lime water shi zatasha” Daddy yace “okay” sai kawai yamike yakama diyar nasa dan yasan Mommy bazatai ba, Ziora bamata iya tafiya kusan daukanta gabaki daya Daddy yayi bai damu da fitsarin ba yawuce da ita dakinsa na sama rigan yacire mata dayake akwai vest ya kwantar da ita akan gadonsa yafito yakalli Mommy daketa share hawaye yace “can you help me kicire mata wandon ko nayi da kaina”? Ran Mommy a mugun bace tace “kayi da kanka ai kai kabata ta” bai sake cemata komiba kawai yashiga dakin Ziora dake kusada nashi yadauko wani short gown yadawo dakin shima Chidi na zuwa ya ijiye lime water din, Daddy yace “dagamin ita tsaye Chidi” dagata Chidi yayi tana bankarewa ita a dole a barta ta kwanta, Daddy yasamata rigan ta sama kan singlet nata saida rigan ya sauka a knees nata sannan Daddy yasa hannunsa ta kasan rigan yacire botur na jean din baiji kunya ba yarsa ce duka duka yaushe yadena mata wanka da kansa, ya sauke jean din kasa ya zaunar da ita, Chidi yazare wandon daga kafafunta zata kwanta Dady yariketa yace “bani ruwan” yakai bakinta yace “drink Amrah” batai musu ba ta karba tanajin tsami tacire kai ta fesoma Daddy a fuska. “Ashhhhhhh! Pisshhhhh!” Har wani zabura take sabida tsami, Chidi yana kallon Daddy ya goge fuska baiji haushi ba wlh ko kadan, yasake riketa yace “daure kisha my Princess” Daddy extremely loves this girl and idan har yanaso Amrah ta gyaru saiya danne wannan soyayyan, kawai Chidi ya kwashi kayanta yajuya yafita yawuce dakinsu, Babban yayansa dayakebi Micheal yakira. One thing is dudda shi Micheal bai musulunta ba but yanada kirki and he loves his siblings especially kid sister sa Ziora and baiji dadi ba dayaji zancen tafara drugs suka yanke shawaran zasuma Dady magana a tare bari yagama da ita, da kyar Daddy yasamu tasha sannan ta kwanta tana daura kanta a cinyansa tana hamman bacci, kanta Daddy yashiga shafawa kaman yar yarinya ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Daddy yayi shiru yana kallonta he remembers the day da aka haifeta she’s always akan kafafunsa har yanzu da girmanta, yayi shiru, ahankali yace “you going to su dancing class menene menene da kikeyi i understand you, kullum ina dagamiki kafa cus nasan eventually zaki chanza duk yarinta ne” Daddy yayi shiru ahankali ya shafa kumatunta yace “Amrah drugs are deadly, they kill, suna lalata hanta, koda, suna bata jini, suna bata brain, su bata lungs why Amrah? I’ve always wanted you to be happy but this is not the happiness danake so kiyi happiness na drugs” yayi shiru chan ahankali kawai ya gyaramata kwanciya yaja bargo yarufa mata, yana kallonta akai knocking yajuyo Chidi ne yace “Dady please come”tasowa Daddy yayi yafito babu Mommy a falon, Chidi yace “let’s go to my room” binsa Dady yayi yana shiga yaga Maman su zaune gaban system suna video call dawani yaro mai kama da Daddy saidai yafi Chidi girma, yaron na ganin Daddy yace “Dad good morning” Gyadamai kai Daddy yayi yace “Abdullahi how are you”? Anatse yace “fine” kafin ahankali yace “Dady what are we going to do about Ziora? We can’t fold hands mu barta ta shiga shaye shaye, tun wuri zamu tareta Dady, please Daddy drop emotions aside ka hukunta yarinyar nan inba hakaba I will come back to Nigeria this week na ladabtar da Ziora sosai Daddy” dan ijiyan zuciya Daddy yasauke sannan yahade fuska yace “nobody should touch Ziora! Marin da aka mata ya isa!” Mommy tace “kunga halin Babanku ko? Wai tacigaba da hali haka wazai aureta? Ko kai zaka aureta?” Cikin masifa Daddy yace “to abarmin y’ata mana, nace nagaji da ita ne iyye? Nidai na fada wlh duk wanda yataba mini yarinya saiya gamu da fushina, abarni da Amrah I will handle her my own way, ai ni ba Wawa bane da so zaisa nabar yarinya na shaye shaye ko? Everybody should step out of this and leave everything to me” yana maganan yawuce yafita Mommy tasake rushewa da kuka tace “kungani ko? Sabida shi yarinya tagama baci gabadaya, sai randa Ziora zataje tai arm robbery kota kaisa police station shine zai taking action? And yace kar atabata ita ga sarauniya” ahankali Micheal yace “calm down Mommy, stop crying please” Chidi yashare mata fuska, Micheal yace “I’m sure Daddy will do something about this Mom, he’s not that blind dazaibar Ziora tafara abinda will kill her, he’s not going to joke with this trust me Mom kinji” gyadamai kai Mommy tayi, Micheal yamusu sallama while Chidi na lallashinta.
Daddy yau yana kwanan Barrister amman ko takan zuwa dakinta baiyiba yana nan zaune yana gadin yar gaban goshinsa, bini bini yaduba yaga ko tana numfashi sabida yanda take wani irin bacci kaman matatta har gari yawaye bacci take.
Wuraren 9 tashiga bude idanu kadan kadan kanta yamata bala’in nauyi na hang over ga kanta na ciwo as well dakin tashiga kallo tana tuna abinda yafaru the last abu data tuna is suna wajen golf ta karbi magani tasha that’s all data tuna ta dago kanta a firgice ganin tana dakin babanta karaf suka hada idanu da Daddy da bata taba ganin ya hade mata rai hakaba, babu wasa kan fuskansa yace “stand up go to your room, brush, shower, sannan kiyi sallolin dake kanki farawa tundaga azahar, idan kin gama ki sauko ki sameni a falo” kasa ma amsa Dady tayi ta shiga sauka daga gadon tai layi zata fadi da sauri Daddy yariketa tadan kalleshi sai kawai yafauke kai yabude kofa yafito da ita yabude kofan dakinta ya shiga da ita ciki har zuwa bayi yasauke shigan da ita bayin gabanta sai faduwa yake ganin ran Daddy abace, shower yabude da kanshi yana tara hannu saida yaji ruwan yadawo zafin da yamai sannan yasata a kasa yace “kiyi wanka” yawuce yafita.
Sosai gaban Ziora ke faduwa ruwa na sauka a jikinta tana tunanin abinda yafaru takasa tunawa kaman asiri ko amman dai tasan it has something to do with maganin datasha ohhh takai hannu bakinta ta ciza yanzu zasu fara blaming su Anna da Bella yanzu yazatayi? Ta tambayi kanta kafin tasan saki ranta cus tasan Daddy na nan, kaya tacire tai wanka tana mamakin waya cire mata kaya ma tagama tai brush tafito tazo tasha mai ta feffesa spray tadauki wani short gown white iya knee nata tasaka ta kulle igiyoyin hannun a shoulder tadauki dogon hijabinta har kasa tasa tai salloli tai azkar sannan ta cire hijabin tashiga neman wayanta dan kiran kawayenta taji meya faru? But bataga wayan nata ba, dan tahowa wajen kofanta tayi tabude kofan kadan kaman mara gaskiya tadan leko karaf tahada idanu da Ya Khaleel Obinna yamata wani mugun kallo yace “Daddy na kiranki” turo baki tayi bata wanijin tsoro as long as Daddy na nan tasan babu abinda za’a mata, Yayanta na gaba tana biye da shi abaya suka shiga sauka kasa inda Daddy yake zaune kan one sitter haka ma Mommy, sai Ya Chidi duk suna kallonta da dan riganta iya guiwa gashi tayi shegen kyau tazo falo bata yarda ta kalli kowa ba tazo gaban Daddy ta tsaya tace “gani Daddy” yanda Daddy yaga bata damu bane ma yakara batamai rai, anatse yace “me kawayenki suka baki kikasha jiya?” Turo baki tama Daddy cikeda tsiwa danta dauka yau rannan wasa ne tace “why do you feel like my friends always have something to do with my condition? Stop calling their names Dad” yanda Mommy ke kallonta kaman ta dauketa da duka amman tana danne zuciyanta yayinta ma kaman su tashi su tattakata, Daddy yadaka mata tsawa yace “you think I’m joking? I said what did they gave you?” Dan matsawa baya kadan tayi still tana turo baki tace “ni babu abinda suka bani, I just wanted my head to be light tunda damuna kuke a gidan nan especially Mommy shine nasaya” tawani kara turo baki ashagwabe tayi tace “you guys are so annoyin……..” Tasssss! Daddy ya dauketa da mari da saida tai tangal tangal dan batada karfi ko kadan Mommy taji kaman tazuba ruwa kasa ta shanye, wani irin kallon Daddy Ziora tayi dan ta firgita iya firgita har bargon kashinta kawai jikinta yafara tsuma cus Daddy baitaba dukanta ba tunda tasan kanta.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 8️⃣
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO💕
MASU SO SU KOYI KISSA🎊
MASU SO SU IYA KISSA🎊
MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊
KISSAN IYA KWACE MIJI🎊
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU’UMA!
KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
+2347012181461
NOW GET THIS BOOK ON AREWABOOKS CHAPTERS DAYAWA
I just published "10" of my story "KAUNA DA SO"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=684fc02238313bffe1cfcf64
Jikin Ziora ba karamin rawa yake nawani irin tsorata da Daddy datayi ba dataga ya wanketa da mari, takalli kowa na dakin, Mommy, Ya Obinna, Ya Chidi ne kawai tadanga Rahama kadan a fuskansa hakan yasa tamikamai hannu tana wani irin fashewa da kuka irin yazo ya ceceta dinnan, Daddy ya dakamata tsawa da saida gidan yadauka yace “me kikasha nace?” Dukawa tayi da sauri tana rushewa da kuka tagama tsoracewa tace “I I….I don’t know the name Daddy!” Daddy dake huci kaman wuta yace “who gave you?” Dasauri tace “is Mira!” Kadakai Daddy yayi yakalli yayinta yace “nabaku izini duk randa kuka kara ganinta da yaran nan ku karkaryata! Ku karkaryata ku kawomin ita zan kaita asibiti, and school ne dai bakiso ko shikenan, Alhamdulillah all my kids have gone to school sun gama dayane kawai yake marine ke ki zauna agida, don’t go to school I will never force you again, dagayau bazaki kara fita daga this gate ba, stay in this house and help your Mother with household chores, you think I will seat down and watch you start taking drugs and smile with you? How old are you Amrah? Wlh wlh saina sassaba miki, yaran nan suka kara zuwa inda kike saina kullesu, idan ba kinaso nasa a kullesu ba and file a Petition kan şuna drugging y’ata and send them to jail avoid them, kicigaba da mu’amala dasu ki gani, stupid girl kawai mai kan goruba, stand up and get out of my sight, I’m grounding you, no going out and no phone, be helping your Mom in the kitchen, get out of my sight wawiya mai kan kaza!” Tashi Ziora tayi tana kuka sosai takara kallon Daddy cus she can’t believe Daddyn tane yadaketa haka taga ba Rahama a fuskansa, Mommy ta kalla data mata wani mugun kallo hakan yasa tawuce sama ahankali duk suka bita da kallo instead of tawuce dakinta saita wuce dakin Ya Moh ta kwanta agadonsa taja bargo tarufe har kanta tana kuka.
Wajajen yahauro sama yabude kofansa ya tsaya turus jin sheshekan kuka shigowa yayi yamaida kofan yarufe yace “get out of my room” yaye bargon tayi tataso daman Allah ya zuba mata iya kuka kaganta zaka dauka mutuwa aka mata, kallo daya yamata yadauke kai zai wuce ta taso daga gadon da gudu tazo batai wata wata ba tai hugging nasa tasake rushewa da kuka tana shaking tace “Ya Moh Daddy slapped me” yana tsaye yace “good for you tunda kin zama wawiya trying to ruin your life, meya hadaki da drugs Amrah? Bakisan hukuncin shaye shaye a musulunci ba? Annabi yace duk wani abu maisa maye haramun ne, you want to enter hell fire?” Girgizamai kai tayi tace “no kawai i wanted to know how it feels ne amman bazan karaba” calmly yace “stay away from those girls you call friends cus they aren’t, your way of life plus their way of life is totally different, idan baki da wasu friends ba dole sai kinyi dasu ba am I clear?” Gyadamai kai tayi alamun eh, mugun kallo yamata yace “wlh duk randa nasake ganinki dasu ranki saiya baci am I clear?” Gyadamai kai tayi kafin a shagwabe ta shafa inda Daddy ya mareta tace “Daddy slapped me” wani kallo yamata yace “serves you right” yawuce yashiga bayi abinshi yayo wanka harya fito yana daure da towel tana dakin tana kalle kallen fuskanta da camera wayansa, baicemata komiba ya shirya tsaf abinsa yamika mata hannu yace “bani wayana kiwuce kije kiyi breakfast” wayan tabasa tana makemai kafada tace “I don’t wanna see Daddy and Mommy” abinta ma dariya yake basa yace “to kisha zamanki stupid girl” yajuya abinsa harya bude kofa yajuya ya kalleta yace “arrange my room nagayamiki change those sheet dakika bata with your tears” yafice abinsa.
Kiri kiri Daddy kasa fita yayi sabida ya mareta abin ya mugun damunsa dudda Mommy na lura dashi batacemai komiba tabarsa kawai, chan ya kalli Mommy yace “bazataci abinci ba”? Mommy tahadarai tace “ohon mata ni ina ruwana, tama kwana ahaka” hade fuska yayi yace “kirata taci abinci, why are you like this? I beat her the least you could do saiki jata jiki but you’re ignoring her saita shiga wani hali”? Tashi Mommy tayi ta kira yar aikinta aka hada mata breakfast da tea aka kaimata sama.
Har dare tana abu daya dukta damu ba waya bawani abu saitaji abin na neman zaman mata zazzabi ma, kanta ciwo jikinta yayi zafi sosai, kaman Ya Moh yasan za’ayi haka daya dawo yazo yabata magani tasha bayan yayi da gaske yabata tea sannan yasa ta kwanta tace ya aramata wayansa yaki haka bacci yayi awon gaba da ita.
One thing about Ziora shine batada ruko sannan shariya na damunta kaman me, su fada, masifa da menene menene basu cika damunta ba dan a inda akayi anan take zubarwa amman aka shareta jitakeyi duniyan yamata duhu daga Mommy har Daddy tun jiya babu wanda ya kulata, ko lekota basu yiba, Dr ne kawai yake kula da ita, kodan tai bacci ne da wuri ta tashi ma da wuri, jira take Daddy yazo yatadata sallan asuba saidai Ya Moh yatadata salla sai kawai ta tashi ta shiga gyara dakinta da kanta tadauko vacum ta share tafito tafara gyara falon sama ta sharo tsaf har zuwa falon kasa daga ita sai wani vex pink iya cinya, sunada turare ita kesa Mommy siya ma dan bata amfani dashi ta kunna, saita wuce kitchen ta tsaya. Farko farkon fara girmanta tanason girki tana makale da Mommy a kitchen but tunda ta gane yawo dasu Mira bayan ya shiga university dinnan 2months ago tadena saidai Mom ko Chefs dinsu suyi, kawai saita shiga hada breakfast ta kunna AC kitchen din, normal tea tayi ta soya fries tai omlet saitai uwkobi gidan duka yadauki kamshi takai komi dinning ta gyara kitchen din ta wanke hannunta tafito falo still bakowa, sama tawuce ta tsaya tana kallon kofan dakin Mommy saitai jim tawuce dakin knocking tayi shiru sai ahankali tabude Mommy na zaune abinta sanye da pajamas ga glasses a idanunta hannunta rike da bibble tana karantawa kallo daya tamata tace “leave my room immediately” fashewa da kuka Ziora tayi sai kawai tajuya harta fita saita dawo dagudu tai wajen Mommy kawai tafada jikinta tace “I’m sorry Mommmm” Mommy tai shiruuuu saita ijiye bibble din a gefe tace “sorry for what when I know bazaki chanza ba”? Dasauri tace “I will change, Mommy I’ve arranged the house and made breakfast” wani kallo Mom tamata tace “I will watch you nagani” washe baki tayi tace “to kin hakura”? Gyadamata kai Mommy tayi da gudu ta rungume Mommy tace “yauwa Mom you’re my
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 4 Chapter of 26