Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yayi shiru chan yace “gidansu yarinyar chan” Mami ta tabe baki tace “kaji dashi Amrah ce yarinyar chan” Dan ijiyan zuciya ya fuzar cikeda takaici yace “I want to see yanda everything can be done within this week cus inaso kifara treatment” dudda maganan yama Mami dadi amman ta tabe baki tace “gwara dai inba hakaba naki yin trail din sabida ka yardama ka auri Amrah nima na yarda zanyi” kawai kallon Mami yake, tace “gobe za’a fara gyaran flat naka nasa akiramin kuma gobe zan fara fita sayan kayan akwati” kaman yayi ihu yace “Mami all this aren’t necessary this girl idan tazo she can stay a any room datakeso upstairs ko dakin ki ma anan duk wannan shirin aka gama treatment dinki za’a yisu ko”? Mami tace “lemme just pretend banji makace ba, kudin karasa ko ubanka yarasa kudin da yarinya Amarya zata zauna a flat nata, ni wlh sabida ma jikina ne da maitan ka cus nasan kona kadaka wanchan gidan bazaka iya kwana ka barni ba da wlh ma gidan da Babanka yabaka nan zance kutafi ku tare abinku” yahade rai Mami tace “ka gyara side dinchan naka tsaf and order for lafiyayyun kayan daki for matarka, give Amrah the best baza’a kawota aga ka ijiye yar mutane in my flat that looks like hospital ba kajini dai Aliyu, jama’a wai ina Imam yashiga inata kiran dan nan awa nawa ake buga kwallo ne? Wlh ina kewan Mahiru”. Mikewa Aliyu yayi ahankali yace “idan zan dawo zan biya naduba sa” Mami tace “yauwa dan Allah” tashi yayi yace “natafi Mami” Mami batace komiba saida yakai wajen kofa tai murmushi tace “adawo lpy ango kar amanta dai a tsaya ama surikan tawa sayayya” dasauri Aliyu yajuyo yakalleta Mami tadauke kai tana cin fruits abinta Aliyu yabude kofa kawoa yafice, awani super market ya tsaya baimasan mezai sayaba amman kome hannunsa yataba sawa yaje a basket yabiya kudi ya karba yawuce abinsa har gidansu awaje yayi parking yakira Chidi kan yana waje, Chidi da kansa yafito compound yace “abude gate” yazo ta wajejen gate din yana kallon motan dayasan ta Aliyu ce yace “come in Dr” shigo da motansa Aliyu yayi Chidi na nunamai inda zaiyi parking wajen tent nasu na parking yawuce yayi gidan ko’ina haske kaman yanzu gari yawaye Chidi yakaraso yabudemai kofan yace “welcome Dr” gyadamai kai Aliyu yayi yafito yabasa hannu suka gaisa Chidi yace “Daddy and Uncle are waiting for you let’s go” gyadamasa kai Aliyu yayi suka jera Chidi sai kallonsa yake bawai cus of sister sa nada wani matsala ba but sai yaga kaman Mami cheated the boy datasa yazo ya auri Amrah mara hankalin nan cus guy din yahadu over, ga kyau, ga class, ga kudi, ga resume!! Flat na step Mom dinsu sukayi Chidi yabude kofan da sallama Daddy ne zaune tareda brother sa dakuma Barrister sune hira babu yara a falon sai kamshin turaren wuta yake, suna ganin Aliyu suka mimmike Uncle yace “Chineke ooo my son Inlaw fine fine, Lollo (Madam)” haka yake kiran step Mom yace “na so una people dey fine eh Lollo” Step Mom tace “an gayamaka munana ne Hausawa, barka da zuwa Dr Aliyu Bismillah shigo” dukawa Aliyu yayi har kasa kunya yakeji anatse yace “ina yini Hajiya, good evening Sir” Uncle yazo dasauri yana dagosa yace “stand up stand up, my name is Uzubo and I’m your wife’s uncle Ziora I come from Enugu this morning, welcome Doctor ahh I have to give you an Igbo name” Barrister tace “kwarai kuwa wannan shine daidai kaman yanda na baka Malam Audu, yayanka kuma Malam Modda” Daddy yayi dariya kawai yazauna, cike da barkwanci Uncle yace “you are so handsome so I have some name options for you, your father Inlaw will choose one for you” Daddy yace “muna jinka” Uncle yana dariya yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace “he’s calm, handsome and very composure so zan kira sunaye that reflect such virtue, Chinedu meaning God’s lead, Nnamdi means my father is alive, Ifeanyi means nothing is impossible with God, Uchenna God’s plan, Chinonso means God is close, wanne za’a samai ciki Brother?” Daddy na murmushi sosai yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace “I’m giving my Son in law the name IFEANYI ma’ana nothing is impossible with God, the fact that my daughter married him a hausa tribe really represent the name, so Aliyu you’re Ifeanyi daga yanzu a yarenmu kanaji”? Gyadama Daddy kai Aliyu yayi akunyace Barrister tahau dariya tace “surukina Ifeanyi akwai kunya kam” Daddy yace “dama kai muke jira muyi dinner let’s have our meal Barrister” Aliyu kaman yayi ihu yanaji yana gani suka wuce dinning aka kawo abinci lafiyayen Akpu da Okazi soup da Oha soup, sai abatcha, gawata startch da akai a gefe yellow yir dashi actually Uncle yayi girkin dan ya iya girki cus ita kanta step mom bata iya girke gurken nan ba, Uncle yace “in our tradition if an outsider comes to marry our daughter he must eat from our plate and eat what our mother land harvest so let’s eat” Chidi ya matso kusada Aliyu yamai whispering “you are in soup brother” Daddy yadakamai duka yace “wuce kaje ka kiramin Ziora” gyadama Daddy kai yayi yana dariya yawuce Daddy yabama Aliyu bowl na ruwa mai kyau da tsafta yace “wash your hand Ifeanyi” hannu Aliyu yasa a ruwan ya wanke hannunsa gabansa na faduwa sosai. Flat nasu Chidi yashiga Mommy na sama tana waya Ziora ce kadai a falon da tea a hannunta bata wani dade da tashi ba tai bacci sosai maybe harda maganin datakesha idanunta duk sun kumbura jean ne ajikint dogo har kasa sky blue dawata sweater black na Kulu na Zara mai line line cus sanyi tadingayi yamata bala’in kyau fuskanta ba dankunne ba ba hula kan nan dayake a gyare baccin yada she’s looking sick yace “bakida loy ne?” Girgixamai Kai tayi yace “dauko dankwlai Daddy is calling you yana dakin step Mom” Gyadamai kai tayi tadauki dankwlain LV na Mom dake kujeran tadaura tamike rike da cup dinta na tea tabi Ya Chidi tasaka white crocs nata suka fito kwata kwata batasan Aliyu na gidan ba suna kokarin bude kofan dakin Step Mom taji kamshin Aliyu kaman tai magana gudun kar Ya Chidi yamata bala’i tai shiru kawai tada hannu tabude kofa sandRewa tayi sabida Aliyu data hango zaune a dinning tareda Daddyn ta da Uncle dakuma step Mom ga abinci dayawa gabansu danai tababa Daddy yace “come here princess” wani irin murmushi Ziora tayi gabanta na faduwa batama tsaya cire crocs dinba tashiga dakin tawuce dinning din dasauri tayi wajen Daddy as usual kawai tahau kan jikinsa tana kallon Aliyu tana wani irin murmushin kunya Step Mom tace “bazaki gaida Yaya Aliyun naki ba” akunyace tace “Yaya Aliyu good evening” kasa dago kansa yayi da kyar murya chan kasa yace “how u”? Dasauri tace “fine, Yaya Aliyu we are married you are my husband and I am your wif……” Daddy yayi maza yace “kimana shiru tashi daga jikina zauna kusa dani” ashagwabe tana gyara zama kan cinyansa tace “me I want to sit on your lapssss” dasauri Daddy yace “naji toh amman kimana shiru” ta gyadamai kai dasauri tana kallon Aliyu. Chidi ma yazauna Uncle yakawo yellow startch da okazi soup yace “in Igbo land miya is called Ofe, so this is Ofe Okazi meaning miyan Okazi anayinsa da Okazi leaves, shikuma startch is made from startch da manja da ruwa, we the igbos treasure this food so Ifeanyi dig in” ahankali Aliyu ya gyadama Uncle kai Ziora tawani kwantar da kanta kirjin Daddy kaman yar yarinya tana kallon Aliyu kirjinta na bugawa tana wani irin mugun sonsa kaman ta hadiyesa. Barrister dake kallon Aliyu tace “randa yazo neman aurena haka aka sasu cin tuwo miyan kuka da man shanu da yaji, duk wani abincin gargajiya babu wanda bai ciba dan haka karkaban kunya nima represent me Aliyu” Uncle da Dady sukahau dariya cus sun gane me Step Mom tace, ahankali Aliyu yakai hannu cikin startch din wlh wlh gwarama Akpu yataba gani amman baitaba ganin startch ba hannu yasa zai gutsuro kawai yaga tuwo kaman gum tabiyosa harda plate din gabaki daya haba zokaga dariya harda Chidi duk dariya akahau masa itama Ziora haka Aliyu yamaida hannu ya ijiye yadan kalli Chidi dake dariya yace “help” Chidi yamike yasa hannunsa aruwa ya gutsuro startchdin yace “kaga haka ake gutsura” Aliyu ya gyadakai ya gutsuro shima ya dangwala amiyan dayayi green yir ganyen Okazi kaman nikawa akayi ba kaman miyan ganye daya sabaci ba ya dangwlao yakai baki yayi bismilla yasa ciki, kowa na kallonsa starch din yahau taunawa abin na mai zulup zulup yana tsalle a bakinsa baya taynuwa uncle yace “hadiye wa ake” aiko yahadiye baitaba cin abincin ba it taste wired abakinsa but he have to be respectful to other cultures is just normal food and miyan yayi dadi ba laifi, yadan dagokai ya kalli Uncle suka kara kwashewa da dariya uncle yace it’s okay next dish, aka basa akpu Ofe Oha, Uncle yace “Akpu is made from casava kashin Rogo while miyan oha da oha leaves cocoyam gwasa paste dakuma manja, you must finish this one” ahankali Aliyu yasa hannu ya gutsura warin abu sai yaji yana neman sakasa amai da kyar yadaure yahadiye ya tsaya Uncle yace “Ifeanyi you need to eat like an Igbo man, Chidi nunamai yanda Igbo ke cin swallow” Aliyu duk ya gaji abinda yazoyi baiyiba sun tasasa agaba da this food, wanke hannu Chidi yayi ya gutsiri Akpu yawani mulmula ya wurga sama ya chapke, yasake wurgawa sama Aliyu na kallon ikon Allah sannan ya dankwala miya yaci Uncle yahau clapping for Chidi yace “your turn Aliyu do just like Chidi” gutsuro Apku Aliyu yayi ya mulmula ya yadan jefa sama zai tare yafadi kan dinning haba sai dariya Daddy yace “stop stressing my Son Inlaw, anyways Chidi told me wat you want already so your wife is here discuss idan ta yarda d wedding should happen in 7days she’s ready to move in with you ba promb….,” Kafin Daddy yagama magana Ziora tace “Daddy I’m ready, me I even wants it tomorrow, I want to move in with my husband” kaman su kifeta da duka Daddy ya dagata daga jikinsa yace “oya biko, biko standup let us excuse you guys” daga daddy tayi tana murmushi kowa ya mike Daddy da Uncle da Chidi sukai waje while Step Mom tawuce sama abinta. Dinning din yarage daga Aliyu sai Ziora dake kallonsa shikuma kansa na kasa saida ya tabbatar da bayajin motsin kowa sannan yaciro wayansa daga aljihu yana tabawa number Imam ma yayi dialing but yagama ringing bai dagaba, Ziora sai kallonsa take takosa yamata magana cikinta har wuta wuta yake yana mata kululuuu kusan 5min suna ahaka shiru ganin yaki kallonta saita fara tunanin kodan tana nesa dashi ne tana dayan bangaren na dinning sai kawai ta taso ta zagayo tazo ta inda yake taja kujeran dake next to nashi zata zauna hakan yasa Aliyu yadago kansa idanunsa looking extremely wild yace “wat are you doing?” Gabanta faduwa yashiga yi sosai ahankali tace “uhmm….I want to….sit down close to you, you are not looking at me in there” tanuna kujeran data tashi dagakai, mikewa tsaye Aliyu yayi hakan yasa gabanta ya fadi kawai tarasa dalili amman still bata matsaba cikin yar kankanuwan murya da ita kadai zata iyaji Aliyu yace “I dont think I will ever love a cheap girl dake nuna tanason Man karara like you ba! Never!” Bugawa kirjin Ziora yayi sosai taji abu ya tsaya mata awuya kaman k’aya yana mata daci da zafi, Aliyu yace “you successfully made Mami forced me to marry you so congrats, just know this there’s nothing special about this Aliyu apart from pain and trauma, I don’t even consider you a woman talk more of a wife, so welcome to hell Amrah, you just use your hand ruin your little fairytale princess life, see you in 7days time” yana maganan yajuya fuuu yafice Ziora tabisa da kallo tanajin abu na zuwan mata wuya dakeda daci, dacin har bakinta da kirjinta da duka jikinta ma idanunta na tsatso da hawaye, the exact feeling datakeji ma is unexplainable. Allah sarki Ziora batasan menene soyayya ba yanzu zatasan different between reality and rayuwan gidansu😂 Aliyu will make you get sense ke ba yar love ba Allah kara😂😂😂😂 EPISODE 5️⃣3️⃣ Haka Ziora tabi Aliyu da kallo yana tafiyan nan cikeda kamala dakuma zafin nama irin na d’a namiji mai lafiya harya fice daga falon zuciyanta namata zafi sosai da daci, kaman ta mutu haka takeji, wani kuna da yaji kirjinta kemata, sai kawai tadaura hannu kan fuskanta tafara kuka sosai mara sauti mai ciwo, in all her life kukan datakeyi na yau daban ne sabida wani irin bakin ciki da daci da zuciyanta kemata bata masan yanda zata kwatanta the way she’s feeling ba, bude kofa akayi Daddy ne da security dake rike da katuwar jakan da Aliyu yabasa yakawo mata suka shigo, Daddy dazai magana ganin yanda Ziora ke kuka saiya kasa yataho da kyar yacema security “drop it here” sannan yakaraso wajen Ziora dasauri yace “what happened Baby why are you crying?” Aduka rayuwanta tunda ta taso Daddy baitaba mata tambayan dataji takasa basa amsa ba sai yau, hakannan kawai saitaji bazata iya gayamasa abinda Aliyu yagaya mata ba, batason Daddy to hate him cus anybody that makes her cry koda Mommy ne Daddy use to fight with the person, ahankali tace “I don’t want Yaya Aliyu to go Daddy” murmushi kawai Daddy yayi yay hugging nata ta side yace “nan da 7days ai next Saturday you will move into his house forever” gyadama Daddy kai tayi tai lamo ajikinsa, Daddy yace “ga abinda yakawo miki chan jeki dau abinki” sakin Daddy tayi tawuce wajen jikinta duk ba kuzari, ta juye duka komi na ledan akan kujera snacks ne da perfumes dayawa she packed all the perfumes da few chocolates and cookies sauran tace “Daddy tell Hassan this is for them me I’m going” kafin Daddy yayi magana tafice abinta takoma flat nasu, Mommy bata falo sai kawai tawuce sama dakinta tashiga tawuce gado ta ijiye abubuwan ta kwanta tana tunani gabanta sai faduwa yake tana tuna Yaya Aliyu da yanda eyes nasa sukayi dayana maganan nan, he looks so scary like a monsters, ita mesa ma take sonsa? Kara wayanta yahauyi hakan yasa tadago takai hannu tadauki wayanta dake saman table ganin Mami ne dasauri ta tashi zaune tadanna wayan takai kunnenta tace “Mamiiiii oyoyooo, Mami I’ve been calling your line switch off what happened? Mami I saw my new Daddy they came to our house me and Yaya Aliyu are husband and wife now Mami I’m so happy, Yaya Aliyu just left this house not long ago, Mami how is your body how are you feeling?” Tunda tafara maganan sai yanzu ta tsaya duk Mami na jinta tai shiru tana murmushi she’s so happy ganin Ziora na son auren abin yamata dadi anatse tace “I am fine my Besty now my daughter” washe baki tayi tace “Mami I want to start packing all my things tommorow I’m very very happy” Mami tace “I am very happy toh Amrah, ya jikin naki?” Dasauri tace “babu abinda ke damuna Mami” hira sukayi sosai da Mami sannan Mami tace taje ta kwanta sukai sallama. Tunda yahau titi yake tunane tunane ransa baci yake kawai, baison damuwa, baison surutu, bai kuma son abinda zai sa yadinga magana, mesa Mami zata hadasa da yarinyar dan Allah? Yana tunane tunanen harya iso gidansu mai gadi nata gaidashi parking yayi ya sauko daga motan direct flat nasu yawuce yabude kofan kai tsaye babu kowa a falon sai Samha da waya ke kunnenta tana ganinsa saida gabanta yafadi tace “Ya Aliyu ina wuni” bai amsataba yace “je sama ki kiramin Imam” dasauri tace “baya nan, he travel yesterday” anatse Aliyu dake kallonta yace “to where?” Ahankali Samha tace “dazu yakira Mama wai yana Lagos” shiru Aliyu yayi that means yaga calls nasa baiga daman dagawa bane ko returning calls din same with na Mami, juyawa yayi zai fice Samha tace “Yaya congratulations Allah baku zaman lp…..” wani kallo yamata dayasa takasa karasa maganan tawuce sumsum tai stairs Aliyu kuma yajuya yafita daga gidan. Daddy gabaki daya yakasa bacci, Allah yasani yana bala’in son Amrah, he wants her happy, yamata auren nan datakeso ne kawai danta nuna tanaso, Aliyu seems like a calm gentle boy but dudda haka his prayer is Allah yabasu zaman lafiya and his concern yanzu is mahaifiyarta, yanaso yama Ziora biki lafiyaye yayi inviting mutane Mommy ta taka rawan gani, a culture nasu basa yima yarinya kayan daki duty na mijin ne yama Matar daya aura kayan daki, su sukan yima yarinya kayan kitchen sannan ana bada list na abubuwan da ango zai kawoma family but all this can not happen without support na Mommy so tayaya zai lallaba Mommy? Shiru yayi yana tunani, the earlier yafada mata d better dan haka gobe he will tell her koda sama da kasa zasu hadene. Tashi yayi yadauro alwala yayi sallan dare yanama auren yarsa addu’a. EPISODE 5️⃣4️⃣ Bayan Daddy yadawo daga asuba tareda yaran flat na Barrister yaje a kitchen yasameta yace “nawa kikace kina bukata for abubuwan da akema new Amarya in Hausa land?” Murmushi Step Mom tayi tace “gyaran jiki da turaren wuta da show glass nasa 10m ya isa everything” Daddy yace “okay I will transfer d money for you” sannan yawuce flat na su Ziora afalo yaga Mom tana kurban tea a tsaye dasauri zata church yau Sunday anatse yace “what time zaki dawo I have something to discuss with u” ahankali tace “yau bazan dade a church ba 1 zuwa 2 nadawo” Daddy yace “okay nima zani office yanzu i will be back zuwa lokacin” Mommy tace “Allah bada sa’a” ta ijiye cup ya taho ta mannamai kiss a kumatu tace “natafi Nwunke” Daddy ya gyadamata kai tafice tana kwalama Obinna kira tace “Bakace you will drop me off ba Obinna” fitowa yayi dasauri yana gyara belt na wando yace “I’m right here Mom let’s go” suka wuce Daddy yawuce sama dakin Ziora yabude yaleka ta tashi tai salla amman takoma bacci, dakinsa yawuce zai shiga Chidi yafito shirye Daddy yace “don’t tell me you have emergency” ahankali yace “a very critical one Daddy” Daddy yace “tom Allah bada sa’a nima yanzu zan fita amman bazan jimaba zan dawo” wanka Daddy yayi ya shirya zai sauke Uncle a airport yawuce office yadauki wani file yadawo, tsaf ya shirya ya sauko sukai breakfast tare da Uncle sannan suka bar gidan flat din yarage saura Ziora kadai dake bacci on Sunday masu musu aiki basa zuwa dawuri suna zuwa church masu ma Mommy aiki duk Christians ne gaskiya. Har Church Obinna yakai Mommy yace “Mommy I have friends ta area nan bari naje 1 zaki closing ko I will come pick you up” Mommy tace “okay saura na kiraka baka dagaba remove your phone from that silent dakake sawa everyday” gyadamata kai yayi yace “bye sweet Mom” Mom tasauka tawuce tashiga church while Obinna yaja motan yabar church din Moses dake cikin wata black Benz duk yana kallonsu he wants to have a moment with Ziora yanaso yaganta since Mom na church he can go to the house yace Mommy tace yakawota that is wat will happen kawai ya kunna motan yaja abinsa baya tunanin kowa cus ya lura kaman Mommy nada capacity agidan from abinda tayi a hospital that day. Wuraren 9 Ziora tafarka daga bacci tana hamma gabaki daya gashin kanta ya wargaje, tashi tayi zaune tana yaye bargo short ne ajikinta fari iya guiwa kal dawata half vest kayan bacci ne, hairclip na kanta tasa hannu tadauka daga gadon tai parking gashinta sannan tamike ahankali tawuce bayi brush tayi da pee tana kallon mirror bayin fuskanta still looks very sleepy hakan yasa ta dauraye fuskan tafito tana bayin tana tafiya ahankali tabude kofa tafito daga dakinta gidansu ba kowa stairs tashiga saukowa ta sauko falon tawuce gaban tv ta kunna tadauki remote tasaka cartoon itafa tanason cartoon dasu anime sannan tawuce kitchen tadauki cup mai kyau tafito tana deban plenty milk da Milo ita ke karan da kayan tea gidansu dan ita kadai ke sha, Mommy da Daddy sun dena sha wai tsufa su Yaya Chidi da Obinna kuma team Coffee so sabida ita kadai ake sayo milk and Milo a side nasu deba tayi tana juyowa tana kallon tv tabude flask ta tsayaya ruwan zafi kadan tajuya saida ya narke sannan tawuce fridge ta debo ice tadaka tasa ruwan sanyi tadawo dinning tana daukan spoon zata juya tea taji anyi knocking kofansu dasauri tajuyo takalli kofan daidai ana turo kofan Moses tagani yana sanye da jean da riga today ga katuwan sarkan cross awuyansa daure fuska Ziora tayi tadauke kanta abinta tasa chokali abinta tana juya shayin, Moses yashigo falon yana maida kofa yarufe yana wani irin kallonta Ya Allah hi tundaga kan fararen kafafunta yake kallo zuwa hips nata da waist nata dakuma ass dinta dakana gani kasan yabada mugun laushi and is not that flat su irinsu jikin Ziora najin namiji zasu bude, ga cikinta very flat yadaura idanunsa kan kirjinta boobs dinta ma fa is not as small as yanda yake tunani sai yau da kayan bacci ke jikinta yagani kawai sabida batada kibane ake ganin kaman batada nono tanada ful nono dazai cika hannunta tam tsayayyu ga alamun nipples dinta dayake gani dudda a kwance suke but yanayin rigan baccin yasa yana gani wlh wlh ya salalo ya zone kawai sabida yasamu yadanyi hira da ita freely yau cus shi yana sonta amman ganin Ziora haka da jikinta dakuma gidan dayaga kaman ba kowa ciki sai ita kadai sai yaji duk lissafinsa ya rikice, baimasan meyake yi ba, yakaraso yasami kujera yazauna yana kallon Xiora yace “my wife” dagokai Ziora tayi cikeda tsiwa tace “wat did you just call me? For you information I’m a married woman now, married to Dr Aliyu so back off and leave this house Mom has gone to church” tadauki tea dinta zata wuce dasauri Moses yamike tsaye yana kallonta tana tahowa, Ya Allah idan Ziora na tafiya kirjinta suma suna binta suna tafiya, wani tampatsa tampatsa da zakaji kaman ka saceta, ko kallonsa batayiba tacigaba da tafiya abinta harta karaso ta saitinsa zatai stairs kawai yarike mata hannu yace “My Wife” tsabagen rashin kunya da jin haushi Ziora batasan santa ta watsamai tea hannunta a fuskansa ba tea ya wankesa kayansa na baci tace “who is your Wife? Are you okay”? Moses yaji ransa yabaci yabude idanunsa tea na bin gashin idanunsa yakalli Ziora yace “is this the kind of upbringing your mother gave you?” Ganin yanayin fuskansa yasa gaban Ziora yashiga fadi tana kokarin fizge hannunta tace “leave me” Moses yace “be like say man never enter you saisa kikema maza rashin kunya ko” Ziora tana kokarin fizge hannunta tace “leave me or I will shout” Moses bako tsoro yace “shout now u think say Moses dey fear” dasauri Ziora tai ihu “Daddyyyyyyy” Moses ya kwashe da dariya yace “nobody is in this house apart from gate security, keep shouting I will deal with you today” kawai yakai hannunsa zai taba kirjinta dake tsolemai idanu Ziora tai ihu sosai ta daga kafanta ta hambare masa gaba shima yayyinta suka taba koyamata, idan she encounter dan iska a rayuwanta kick his private part and run, this is tun tana yarinya suke gayamata, aiko tanayi taga Moses yasaketa dasauri yana dukawa yakama gabansa ta wando yace “Jeesus Christ!” Haba wani irin dadi Ziora taji kawai saitahau dariya tace “you want to touch me, I will kick your private part, see you now you want to cry is painful abi?” Wai sai ta tsaya tana kokarin leka fuskansa cus bata taba sanin zafi abin yake musu ba sai yahau bata tausayi saikuma tai zuru dudda Moses is in pain but yaga rashin wayan Ziora sai kawai da gangan yawani fadi kasan

Chapter 21 of 26