dan ijiyan zuciya, ahankali tace “menene ke damunka Alhaji?” Murmushi yayi yace “you always know when there’s problem ko ban fadaba” murmushi tayi tace “sabida i love you, tell me now, menene?” Dan shiru yayi sai chan yace “is Ziora Barrister!” Yasake yin shiru yana tunani saikuma yakalleta yace “if I tell you I know what to do about her matter nayi karya, when I looked at the girl is as if ita anyi brain nata different from duka mutanen duniya kaman nata na kallon different direction ne, batada hankali sam sam” yasake yin shiru saiya kalli yatsunsa yace “batason school at allll, she’s mingling with bad friends dasuka girmeta, and they smoke, wai kuma she wanna become a dancer, kullum she’s up to something, yarinya batason makaranta, nabarta taita gantalin banza bazatai makaranta tazama wani abu ba? Yazanyi da ita? Salla saitaga dama takeyi, she dresses anyhow Mamanta bata hanata cus that is not her concern, she doesn’t see exposing body as anything cus she’s a Christian, I just don’t know what to do with Amrah Barrister I just have zero clue on wat to do akanta” tunda yafara maganan take kallonsa cikeda kulawa one thing datasani akan mijinta shine yanama Ziora wani kalan so da babu wanda yakema irinsa agidan nan kap dinsu, Daddy hmmmm mutumin nan na son Amrah sama da tunanin me tunani, and so ne yasa yakega baisan yaya zaiyi da ita ba dan baiso yaga bacin ranta, ko yaganta cikin damuwa ko tana kunci saisa bazai iya mata fada ba, wlh da Maman Amrah ba tsayayya bace ma da tuni tafi haka lalacewa, kawai dai Allah ya shirya, bata cika shiga harkan du ba dan basa jituwa ita da kishiyanta at all to mezatace ma, dan ijiyan zuciya ta sauke tai shiru Daddy dake kallonta yace “speak me a mind dinki?” Dan shiru tayi kaman tana contemplating amman saita daure ta dake tace “toh kamata aure!” Yanda maganan ta zaburar dashi saida yamike tsaye yace “wat!”? Ijiyan zuciya ta sauke kawai batace komiba ta tsaresa da idanu, Daddy yace “19yrs old Ziora zanma aure?” Barrister tace “ba next month zata shiga 20yrs ba” dasauri Daddy yace “and? Ke yanzu nace zanma Ziora aure ma saiki barni?” Shiru tayi tana kallonsa shima haka saitasa hannu takama hannunsa tace “sit down Alhaji” zama Daddy yayi, Barrister tace “a al’adan mu ta hausa idan yaro ko yarinya, suna kiriniya, rashin ji, sun addabi iyaye akance a musu aure, sai kaga ana musu aure saisu natsu, I’m just suggesting bawai nace lalle kamata bane” dasauri Daddy yace “good cus namata aure yanzu ai cutarmin da Baby za’ayi, itama din trust me banda yayyinta there’s no any man in her life, maza ma basa gabanta at all saisa in everything datakeyi hankalina akwance sabida nasan ba maza a rayuwanta balle wani yabata mata rayuwa, yarinyana is still a baby namata aure ai cutanta mijin zaitayi, she doesn’t know anything about marriage” anatse Barrister tace “kasan yawanci yara mata dasuka taso cikin maza daman suna tasowa da rashin ji da kiriniya, kawai kacigaba da mata addu’a, ka bada sadaka, zata natsu she’s still a small girl 19 kam” Daddy yace “yauwa kin fahimta” murmushi kawai tayi hmm son Amrah daban ne, anatse tace “sa kaya muje kayi dinner” ahankali yace “akawo min nan banda energy” gyadamai kai tayi tamike tafice dan kawomai abinci.
Kofan dakinta tabude, wani hadadden princess room ne komi na ciki is pink, dakin kaman ba’a Nigeria ba, jakan ta ijiye a kasa tawuce bayi dasauri, kayan jikinta ta cire, tafada wanka tai brush tai alwala tafito daure da towel, tabude wardrobe nata, wani karamin singlet tasaka daya rufe bombom nata da kadan tadauki wani dogon hijabi tasa dark blue mai hula Ya Allah yamata kyau abunka da fara, dadduma ta shimfida tahau, tafara salla, kana ganin sallan dai kasan akwai gyara sosai amman tayi 3 na magrib, ta sallame ta mike tai isha’i 4, dukadai buga buga ko 1full minutes batayi ba ta idar da duka, duk rashin jinta tana 5 daily prayers dinta and tana yi daidai iya iyawanta, sannan duk Saturdays and Sundays na duniya Ustaz nasu na zuwa yakoya musu karatu from 8-11AM na safiya. Tashi tayi dagakan dadduman taja hijabin ta cire ta yar tamike tawuce wajen jakanta tabude taciro wayanta tahau gado, watsapp tashiga tabude groups nasu na dancing academy din taga anata maganan abinda Mommy tamata ranta baci kawai tai exiting group din ta jefar da wayan gefe, ta tsani abin kunya, Mommy ta yarfata, komi yahau dawo mata daya faru, yama akayi Mommy tasan dancing academy dinsu? Is the way Mommy ta daketa tajata kaman tayi sata ne ma yafi bata mata rai, saikuma rashin mutuncin datama yan wajen harda zata rufe musu shago, kawai ta kife kanta akan gado tahau kuka, takai kusan 2min tana kife ahaka akai knocking kofanta tareda budewa yayanta ne Obinna amman Khaleel ne Islamic name nasa, shima fari ne kaman dukansu, shitake bi but ya girmeta sosai dan lokacin Mommy tahakura da haihuwa tayi maza hudu bata sami mace ba, yana rike da tray da abinci ke kai ya kalleta yanda take a kwance kanta a kife kan gadon kawai yashigo dakin yamaida kofa yarufe, yan gidansu duka da turenci suke magana basu wani iya hausa ba sosai but dukansu ma sunfi Ziora jin hausa cus ita bata iyaba sai few words, batare data dago kanta ba tace “get out of my room, I wanna be alone, kun gama embarrassing dina, me zakamin a daki yanzu? Kai kadai nafadama that dancing academy I know you brought Mommy there, I will never talk to you again” Yana murmushi yazo wajen gadon yace “how did you even know is me not Mommy”? Tana kunkunin kukan ahaka tace “I’m not talking to you again” zama yayi a bakin gadon bayan ya ijiye tray a side drawer yakai hannunsa yadaura saman bayanta yace “you’re super intelligent Amymy then why waste all this talent a gidan rawa? Kinabin yaran da are not even your standard?” Cikeda wani irin tsiwa ta tashi zaune daga gadon tasauka da dan riganta iya cinya ana ganin kirjinta sosai cus rigan bacci ne ajikinta mai spaghetti hand idanunta sunyi ja gashin nan sun sauko a kafadanta, sosai tai wani irin kyau takama waist dinta cike da tsiwa tace “cus is my life and it’s my rule! Ni yarinya ce? Am I Hassan ko Hussain da zaku dameni? I can hang out with whoever I wants to? I don’t care idan su Mira and Beck aren’t my standards sabida Dadyn su is not as rich as My own Daddy, I like who I like me ruwanku dani? Idan kuna damuna I will pack my things and move out of this house and stay on my own like my frien……” bude kofan akayi hakan yasa tayi shiru takalli kofan dasauri ganin Mommy ne ranta yayi tsananin baci dantaji duka abinda tafadi, rawa bakinta yahauyi sai kawai takoma da sauri ta zauna kusada Obinna dake bakin gadonta tai hugging nashi sosai tanamai whispering a kunne call Dady Ya Khaleel, yayi banza da ita yakalli Mommy dake mata wani kallo yace “Mommy don’t mind everything she said”? “I should not mind what she said Obinna?” Mommy tai maganan ranta abace tana kallonsa, tanuna Ziora dake manne dashi sosai tace “how old is this girl gabaki daya datake threatening namu da zatai moving out of this house? Sabida kin hadu da yaran da iyayensu couldn’t take care of them suna yawo a titi suna zaman kansu suna karuwanci?” Turo baki sosai Ziora tayi ta tsani ana zagin kawayenta gashi yan gidansu duka sun tsani kawayen nata.
Mommy tace “if them born you well nakaraji an ganki da yan iskan yaran nan, ko naji ance bakije class gobe ba, I will mercilessly deal with you” fashewa tayi da kuka na irin sangartattun yaran nan tana buga kafafunta akasa sosai tace “I want to become a dancer ni ku barni nai leaving life dina can’t I make my decisi…….” Tsayawa maganan yayi a wuya sabida bude kofa da akayi na dakin nata, wani farin matashine yafi Obinna girma sosai yana sanye da 3 quarter da t-shirt fara yanada gemu da saje mai bala’in kyau, yahade rai sosai yashigo ciki kawai yayo gadon strictly yace “Mommy is talking to you like that”? Ihu Ziora tayi ta tashi da gudu zatai bayi tafiya daya ya fizgota yar rigan saida hannunta yacire yasauka amman ko ajikinsa Ziora tai ihu. “Daddy, Daddy” hannu yadaga zai make bakinta Obinna yatashi dasauri yace “please Ya Moh don’t beat her dan Allah” azuciye dan shi yanada fada sosai yace “she’s very stupid, sannin zan iya kakkaryaki yasa ban bisu nemanki ba dazu, but try that tomorrow you will see what will happen, are you insane?” Girgixamai kai tayi alamun a’a tana kuka, Momy sai kallonta take yarinya sai rashin ji gashi ko abinci bataci, the only thing tasha this morning was tea ba bread ba egg and she’s sure shi kadaine acikinta har yanzu, duk ta rame sabida ba abinci tabar Chidi yaci ubanta ai saita sume musu, dan kwafa kawai Mommy tayi tace “let her be Chidi kamata hakuri, let’s go” Mommy ta matso takama hannunsa tazare daga jikinsa sakinta yayi suka juya zasu tafi kawai Ziora dake kuka tasa hannu ta kabar da duka abincin da Chidi yakawo cikeda rigima tace “and I won’t eat” wani juyowa Chidi yayi jikake tasssss! Yadauketa da marin da saida Mommy tajisa ajikinta.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 4️⃣
KINA NEMAN INDA ZAKI DINGA SAMUN UPDATE NA KAUNA DA SO?
JOIN MY GROUP NOW💃💃
https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3
Ziora tai mahaukacin ihu tana kuka tace “Mommyyyyy” Mommy tace “don’t call me, serves you right bake bakiji ba” Ya Moh yace “are you mad? Abinci kika zubar? Did you know how many people are hungry in this world dakike wulakanta abinci? I will deal with you today” yafara yunkurin kwance belt Ziora batasan sanda ta duka da gudu ta shiga sa hannu bibbiyu tana kwashe abincin tana kuka sosai tana kallonsa tana kallon abincin ba. “I will not do it again Wallahi Ya Chidi, I’m sorry, I’m sorryyyyy” jikinta duka kyarma yake tana kwashewa tana kallonsa Mommy tarikesa tace “let’s go Son” wucewa duk sukayi suka fice, Mommy ta aika mai aiki aje a sharo dakinta kafin taje ta taka kwalba, Mommy takoma kasa tazauna kan kujera, dudda idanunta nakan tv but hankalinta baya kai tunani ne kawai yamata yawa, sai wajajen 12 tamike daga wajen, da kanta tashiga kitchen tea tashiga hadawa, tun Ziora na yarinya she loves tea, asa madara sosai, da choco da ruwan zafi kadan sai asa ice da ruwan sanyi, ruwan zafin sabida yayi dissolving madaran da choco dinne kafin akara ice, she loves ice tea she hates hot tea, sawa Mommy tayi a tray tadauka tahayo sama dakinta tabude ahankali, batai bacci ba tana zaune kan gado idanun nan sunyi jajur tana ganin Mommy tajuya mata baya dasauri tareda folding hannayenta a kirji dan haushin Mommy tafiji in everything, maida kofan Mommy tayi tarufe tashigo, tazo har wajen tazauna bakin gadon tamika mata tea tace “have this Ziora bakici komiba” make mata kafada Ziora tayi tace “ohh’ohh” tai shiru itama Mommy haka taki mata magana, sai kawai Ziora ta daura hannuwanta kan fuskanta ta fashe da kuka cikin muryan shagwaban nan da kuka tace “I didn’t do anything you come to my dancing school and beat me in front of all my friends, now I can never go back there again, what kind of Mommy are you that embrasses me everywhere, ni yarinya ce eh?” If there’s one thing she know about this girl Ziora shine she will not eat saita lallasheta, tun tana yarinya haka take idan ba’a lalalsheta ba bazataci abincin ba, cikeda so Mommy ta tashi ta zagayo ta gabanta ta zauna ta kalleta sake dauke kai Ziora tayi tana turo baki, Mommy ta tsareta da idanu kawai tana godema Allah daya bata this stubborn girl gashi inde kyau ne Allah yabata and she’s so charming kotai laifi baka iya fushinma da ita, saisa sometimes bata wani blaming Babanta sosai, Ziora nada wani irin bewitching aura da baka iya hakura baka tankata ba ko ka lallasheta ba, whenever take irin abubuwan nan kara shiga ranka take wlh, fushinma dan dole take daurewa ta nuna mata tayi sabida Babanta baya iya kwabanta, tabiyemai itama baci yarinyar zatayi sosai amman wlh she loves Ziora sosai, yarinyar is so damn adorable, she’s sweet, cute and super beautiful, matsowa Mommy tayi takawo fuskanta dab dana yarinyar tamata peck a kumatu tace “My fine Adaku! My princess royal, My Babybim, Owalichan wa, sorry Dady’s favorite girl uhmm smile for me” Mommy tamata chakulkuli aiko saiga murmushi that’s another thing da zaisa duk wanda ya zauna da ita yasota, she’s so simple and soft, so easy going, kana lallashinta shikenan ta hakura, bata da riko and she trust easily, sannan batada rowa, kuma bata iya boye boye ba, kuma bata karya, and she loves who she loves kome duniya zatace akansu baruwanta, Mommy tace “sha tea to sai muyi magana” karban tea tayi tace “Mommy Ya Moh is very wicked, kuma ba Ya Chidi ba Ya Cincin kawai” Mommy tai murmushi tana kallon yanda take harara da idanu tace “yayanki ne cincin baruwana yajiyo ki, sha tea and give me the cup” tass ta shanye tea taba Mommy cup din, Mommy ta ijiye saita jawota jikinta tace “come here” kaman Baby tashi tayi tahau jikin Mommy tashige tana kankameta tai lamo tana manna kanta akan kirjin Mommy tareda sauke ijiyan zuciya, ahankali Mommy tana patting bayanta tace “you know I will always support your dreams ko, I was never against you dancing su Babanki ne basu son dancing din sabida ya maidaki musulma, I’m a Christian dance if u want to dance” turo baki kadan Ziora tayi jikinta na dan sakewa sabida bacci daga shiga jikin Mommy tace “Mommy I’m a Muslim, my name is Amrah don’t mislead me, inason islam” baki Mommy ta tabe tace “ku kuka sani, I just want you to study and focus on your studies kinada brain, you just started university amman har kin hadu da yan iska sai bataki suke, please focus on your studies I want you to become an accountant and manage funds na Daddyn ki, I love you so much Ziora, ke kadaice my Baby girl stop stressing me, I have high hope on you please, kinji” shiru da Mommy taji yasa ta duko da kanta ta kalleta amman tayi bacci, sai ijiyan zuciya take saukewa ajikin Mommy, Mommy tabi jikinta da kallo, ganin tafara girma yanzu sosai tasoma zama asalin budurwa, Ziora tadade batai boobs ba hartakai 18yrs babu wani boobs a kirjinta but all of a sudden tana shiga 19 dinnan suka fara fitowa they’re okay but ba irin girman haukan nan ba, next month zata shiga 20yrs, sai kallon boobs din Mommy take dan wuyan riganta duk ya bude, ijiyan zuciya tasauke na damuwa tayaya zata rabata da yaran nan? She’s a catholic, Catholic Church take zuwa, they believe in kai virginity naka gidan mijinka, pre marital sex is haram a al’adansu na Igbo, kawo budurci gidan miji babban abune da har celebrating mace ake a kauyensu lokacin, this is one abu dayasa Babansu Ziora will always love and respect her and she will always be his Lolo sabida takai budurcinta gidansa, batason kawayen nan su koyama Ziora iskanci taje tai loosing chastity nata even though tama Ziora wani irin tarbiya da iskanci da dai ya danganci maza baya gabanta, ta taso cikin maza so maza ma in general doesn’t intrigue her ganinsu take daya, ba dadan tana mata fada bama da har zama cikin yayinta take batasa kayaba yanzu ne tahanata, cus bata da kunya batadauki jiki as anything ba she’s very very free, but yanzu dinma da tanasa kaya wani cikin yayinta zai shigo dakin bata damu ba cus tana ganinsu are one zata cigaba da abinda takeyi ne, so batason wani yayi taking advantage of innocence and stupidity yarinyarta, she knows what to do, idan Ziora taki rabuwa dasu ita zatasaka su surabu da ita.
Gyaramata kwanciya Mommy tayi taja bargo tarufa mata tawuce tabar dakin.
One thing da Dady he takes addini seriously, and he keeps learning every single day, infact masallacin anguwan nasu ma shiya gina babban gaske, duk bayan sallan asuba sai limamun ya koyamai karatun Al Qur’ani, he join musulunci 20yrs ago but sai yanzu yakai suratul Naba’i wato amma, he’s very slow a koya sabida harshensa amman yanada kwazo kuma yanason addinin saisa community na area su suna respecting Daddy sosai.
Kullum saiya tada yaransa yahada kansu sun tafi masallaci, cikin yaransa babban dansa ne kawai bai musulunta ba Micheal Eze a UK yake zama baiyi aure ba but yanada girlfriend daya riga yayi proposing to baturiya ce, he’s super rich shima yana real estate work a UK, they live together, daga shi sai Moh, Muhammad Chidi, yagama school he’s a Dr, sai Khaleel Obinna shima yagama school yanada MBA he works a company Daddy, sai Ebuka Umar Faruq shi yana school yanzu haka na marine yana koyan tuka jirgin ruwa a Florida sai Amrah last born.
Moh ne yashigo dakin nata wuta ya kunna yahada fuska ya kalleta yanda take bacci ta dukunkune a bargo dasauri yawuce yama kashe AC gabaki daya saiya taho gaban gadon yana kallon idanunta dasuke a lumshe tana bacci bayason yana dukanta cus she’s now a big girl but jiya tabasa haushi dole ana tsawatar mata once in a while tunda batada hankali, hancinta yaja yace “Amrah, Amrah” motsi tayi tabude idanunta ganin Ya Moh yasa dayar karaman muryan bacci tace “time for subhi salat Ya Chidi?” Gyadamata kai yayi yace “yes now get up” ahankali ta yaye bargon ta tashi zaune kusan duka kirjinta a bude Chidi kawai ya harareta yace “stupid girl” yajuya yayi kofa, binsa tayi da kallo ta murgudamai baki sannan ta tashi tawuce bayi, brush tayi ta dauro alwala tafito har bata iya bude idanu da kyau sabida sun mata nauyi tadauki dadduma zata shimfida aka bude kofan dakinta Daddy ne sanye da jallabiya ganinta tana shirin yin salla yasa yawashe baki itama da sauri tasaki dadduman tazo kofa kawai tayi hugging nashi tace “Dady Ya Chidi beat me yesterday kaga I’m running temperature, kuma Allah sa nayi ciwo ya wahal….” Cikeda fada Daddy yace “stop wishing illness ma kanki haba princess” turo baki tayi, Dady yace “okay go and pray nima natafi zaisan yatabaki idan nadawo” juyawa tayi tawuce tadauki wani dark blue hijab tasaka har kasa yamata kyau sosai tai sallan tazauna tana istigifar tayi yan addu’an data iya sannan tamike tadauko Qur’an dinta tabude tazauna bata waniyi nisa a Qur’ani ba duka duka sai yanzu take suratul juma’a kuma Saturday zata badashi Ustaz zaizo by 8, ahankali take karatun batada wani special kira’a karatun ma sounds more like English accent karatu, tana karantawa tanabi da yatsanta kakarewa tayi Chidi yashigo ya gyaramata takalleshi ta turomai baki ashgwabe tace “good morning” bai kulata ba yajuya yafice tamike tsaye ta zare hijabinta da dan guntun rigan tafito abinta bude dakin Mamanta tayi Mommy is still on bed hakan yasa kawai tafice tasauka kasa ita kewan Dadyn ta take ahaka tabude kofa tafito tasaka wani flops fari tafara tafiya, she’s dead pretty, jikinta ba tabo ko daya and akwai yanda take tafiya dakeda ban sha’awa and it looks seductive kaman tana rangwada, flat din step Mom dinta tawuce, knocking tayi tareda bude kofan daidai Barrister dake gyara dinning tadago kanta ganinta saitai murmushi tace “come on in Ziora” tai maganan tana tahowa wajen kofan itama Ziora shigowa tayi tareda maida kofan tarufe tana murmushi, Barrister ta taho wajen kai tsaye takai hannunta takama spaghetti hand na rigan daya fado ya sauka hannunta ana ganin kirjinta sosai tamaida shoulder ta tace “banace ki dinga covering jikinki sosai ba Ziora? Look at your boobs is outside, this tiny short gown tundaga thighs naki har laps dinki da kafafunki duk a waje, kanki ba dankwali and haka kika fito duk ma’aikatan gidanmu na kallonki da safiyan Allahn nan” dayake da turenci ta mata maganan so tagane everything data fada, adan shagwabe as usual tace “na manta ne Step Mommy” tana maganan tai gaba abinta tana tafiya tace “ina su Hassan?” Step Mom tace “suna dakinsu” kaman jira take stairs tayi abinta da gudu step Mom tabita da kallo tana tafiya riganta kan daga ma harka hango white pant data saka this is just Ziora, mamanta bata koya mata act of covering ba, infact tama chanza yanzu da tana yawo babu ma kaya that’s just the way they’re, tasan cewa rashin addinin Mamanta ma contributed to yanda yarinyar take, wucewa tayi abinta tana karasa hada musu breakfast, dakin kanninta Ziora ta shiga, dakinsu bunk beds garesu na maza guda hudu dakin babba ne sosai Adam ne auta kawai ke kwana a dakin step Mom, tanada wani irin zuciya itafa ba ruwanta da rashin jituwan Mom dinta da step Mom dinta, ita tanason kanninta kodan tadade bata da kanni wlh tana mugun sonsu, tana shiga tawuce gadon Haris da Haleem kawai taja bargonsu tace “wake uppp guys” dasauri suka bude idanu jin muryanta tahau bene ta zauna kan gadon Haleem dake bunk na sama yace “Anty Ziora where’s the poker cards dakika ce zaki kawomin”? Ahankali tace “I forgot but ku kawo ludo mu buga” dasauri Hussain yadauko suna mugun sonta, suma dukansu suka hayo gadon saman Hassan, Hussain da Haris da ita, su 4 suka buga game din banda Haris dake cordinating suna ihu sosai dan sai wayau take tana cinsu Hussain dazaran an cisa an maidasa gida kuka yake haba zoka gansu dariya, fitowa Daddy yayi daga dakinsa dan hayaniya ta ishesa daidai Step Mom na zuwa itama yace “wai yaranki bazasu bar mutum yayi baccin safe ba”? Dariya tayi tace “muje kayi breakfast bari na tarkato su” tana maganan tabude kofa shima Dady daga wajen ya hangosu duka a sama harda Ziora, he loves yanda takeson kanninta dasauri yashiga dakin yace “come down Baby I told you to stop going up, bakisan bunk na sama is for boys ba idan zaki sauko kika fado fa” batare data kalli Babanta ba tace “morning my grumpy Daddy” dariya su Hassan sukayi sukace “Daddy good morning” baima amsasu ba duk Barrister na kallonsa yazo wajen gadon yamika hannunsa yace “zo nan sauko nace Amrah” juyawa kawai Barrister tayi tafita daga dakin she knows kap gidan nan babu wanda Daddy zai tabaso kaman Ziora she get that bawai she hates the girl bane, she understood ita kadaice mace, she prays itama Allah bata mace ta haifo masa.
Fitowa duk sukayi sukai dinning Ziora na zaune kusada Dady ta karbi wayansa tabude bank app nasa ita kadai tasan duka codes na Dady while Barrister na serving nasu, transfer Ziora tama kanta na 10M zuwa account nata karaf a idanun Barrister sannan ta ijiyema Dady wayan ta mike dasauri Dady yace “breakfast fa” girgixamai kai tayi tace “I will eat later Dady” tajuya zata wuce yarike hannunta yace “Maza zauna lemme make tea for you” zatai magana Dady yace “shuppp I don’t wanna hear a word” da kansa yamike yawuce kitchen yahada mata tea yawuce freezer yadebo ice yazo yasa yabata karba tayi tana turomai baki Step Mom tace “nasamiki chips”? Girgiza kai tayi tace “no Step Mommy thank uuu” Dady yace “ke wai bazaki ci abinci ba look at you kullum baki kiba sai katon kai da goshi” dariya yaran sukayi tai raurau da idanu step Mom tace “don’t mind your Dady bakida katon kai kuma goshinki is wat makes you extremely beautiful” hararan Daddy Ziora tayi tace “I will not talk to you today” zata tashi Dady yakama hannunta yace “tuba nake my Baby” haka tazauna shi ya dinga feeding nata chips din yaran na kallo dayake maza ne basu da damuwa ko Adam baya
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 26