Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
datakeso as long as it doesn’t endangers her life, ransa ko kadan baiso ba amman hakanan adikile yace “okay” kawai yayi gaba abinsa, Mami takalli Ziora da itama ranta baiso ba tace “ba abinda zai miki idan yamiki fada kowani abu tell me kota watsapp ne baga wayanki hannunki ba” gyadama Mami kai tayi, Mami takama hannunta suka fito tare har compound, Aliyu harya shiga cikin wata faran Range Rover sport, Mami tasa hannu tabude gaban tazo tabaya tana zarema Ziora jakanta daga baya tarike a hannu tace “maza shiga ki zauna” ahankali Ziora ta shiga ta zauna Mami tasamata jakan ajiki tace “take care okay, Aliyu kasamin yarinya kuka ni da kaine” Aliyu ya kalli Mami baice komiba yadauke kai, Mami zata rufe kofan Ziora takama hannunta murya chan kasa kaman na munafuka tace “Mami come” dasauri Mami ta matso ta sosai, agogon wrist na Aliyu ya kalla ransa na baci duk Mami na kallonsa tai banza da shi ta taho tace “gani Amreery” dukowa Ziora tayi takawo bakinta saitin kunnen Mami cikin whispering da sarai Aliyu ke jinta tace “I love you Mami my best friend” dariya Mami tayi sosai da har saida Aliyu yadan saci kallonta ganin yanda take dariya, Ziora tai wani murmushi ganin yanda Mami ke dariya kaman I love you yamata dadi sosai, Mami takai hannunta ta shafa fuskanta tace “I love you nima Amrah kawar Maminta ko”? Wani kallon Mami Aliyu yayi yana yatsine fuska, irin Mami wat are you doing with this small girl, are you for real? Kwance da jaririyar nan? Mami ta hararesa tace “kai Haidar ina rabaka da bakin hali” dauke kai yayi, Mami ta kalli Ziora tace “makesure you eat dinner okay” gyadama Mami kai tayi Mami tarufe musu kofa Aliyu yaja motan gateman yabude musu yafita waje, motan bolt din yagani Ziora saita bude jakanta taciro kudin danta bashi sanan tacemai sorry Aliyu yayi parking tana kokarin fita saitaga yarigata fita yaje wajen motan kawai taga yasa hannu a aljihun baya yazaro kudade yaba mai motan ya karba yana masa godiya sosai. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣6️⃣ KISSA TRAINING CLASS SABO SALO💕 MASU SO SU KOYI KISSA🎊 MASU SO SU IYA KISSA🎊 MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊 MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊 GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊 KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊 KISSAN IYA KWACE MIJI🎊 BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊 ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!! 5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU’UMA! KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️ ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳 KISSA CLASS PAYMENT IS 2k GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 10k EACH JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS wa.me/+2347012181461 EPISODE 2️⃣6️⃣ Batasan nawa bane but taga mai bolt din yafito yanamai godiya sosai while Aliyu yajuyo yabude motan dasauri ta dauke kai, yashigo yazauna yarufe motan yaja yashiga hanya, somehow somehow tasan hanyar baze saitaga ba hanyar baze sukayi ba gabanta sai faduwa yake takasa magana shakkansa takeyi cus taga baida kirki baya magana da Ya Imam ne da tuni tamai magana, wlh ko kadan batasan inda sukaje ba but wani farmers plaza taga yashiga mai kyau da ake saida fruits daban daban sosai, yasakko daga motan batare daya kashe AC ba yamaida kofa yarufe still bai kalleta ba, Ziora nata kallonsa har yakai inda zai saya, daga motan duk inda yayi tana binsa da idanu, yana nuna fruits dayakeso, some yana karba ma ya duba freshness dinsu, he looks super intelligent, and he’s very fine, sai kallon lips dinsa pinkish din nan dake motsi kadan kadan yana magana take, bata taba ganin namiji mai kalan pink lips dinsa ba, abin looks kaman yatabajin ciwo a lips din and yamai kyau, kusan 15minuted yabata babu kalan fruits din dabai sayaba aka kwasomai aka kawo aka bude booth aka saka komi sannan yabude motan yashiga batare daya kalleta ba yace “where is your house?” Dasauri Ziora takallesa kirjinta na bugawa ta daure kaman matsoraciya tace “I am going back to school Baze University” juyoda kanshi yayi for the first time ya kalleta directly yamata wani kallo da saida hanjinta suka kada, strictly yace “I don’t repeat question” raurau tai da idanu gabanta na faduwa, ya tsareta da idanu saiga hawaye, gabanta nawani faduwa ganin kallon dayake mata, cikin kuka tace “house number 7 Asokoro Layout” baice komiba yadauke fuska daga kallonta yayi ya kunna motan yaja, sai hawaye Ziora take, wayanta dake kan cinyanta takai hannu zata taba fuskansa nakan titi amman cikin husky voice yace “if you touch that phone i will harvest your organs and sell” wani zaro idanu tayi kirjinta na dukan uku uku tazare hannuwanta daga kan wayan dasauri tana kara maimaita abinda yace saita kara kallonsa da sauri takai hannu tana gogewa hawaye still hoping zai dauki hanyar Baze kawai taga yadauki hanyar Asokoro saita fashe da kuka cus Mommy ce yau zata dauketa batason masifan Mommy, sarai Aliyu na jinta yamata banza, dama yasan Asokoro suke daya fara kaita before coming to buy fruits tsakaninsu basuda wani nisa, batare daya kalleta ba yace “I need to take you to your father and tell him you don’t go to school, you are coming to our house to be looking at adults, involving in adult matters, making friends with people that are old enough to be your grandparents then drinking tea and then sleep” dasauri Ziora cikin kuka na shagwba sosai tace “Yaya Aliyuuuu!” Wani mugun birki yaci a tsakiyan titi wlh da mota na binsu abaya direct da sai sunyi accident yanda takira sunansa d tone d voice yasa gabansa yafadi baimasan yataka break ba, horn akahau musu dasauri yaja motan Ziora murya chan kasa tace “I will be going to school from today, just drop me here I will trek back home” kaman bada shi take magana ba har cikin unguwansu yashiga saita kara sautin kukan daidai suna tunkaran gidansu aka bude gate motan Daddy ke fitowa gabaki daya tama mance motarsa is tinted kawai ta sauka daga chair ta duke awajen, kallonta Aliyu yayi sai yadanyi slowing down ya tsaya nesa da gidansu daya hangi number 7 ajiki, strictly yace “Madam stand up and get out of my Car” dago fuskanta tayi ta kallesa hada idanu sukayi ahankali tana goge fuskanta tace “Mommy will beat meeee” lumshe idanu yayi yabude yace “you deserve much more than beating” raurau tamai da idanu tana turo baki taki motsi yace “leave!” Ahankali ta taso tana rike da jakanta tabude kofan motan ahankali ta sauka instead of ta maida kofansa tarufe saita tsaya ta goya jakanta abaya tana gyara zaman riganta dasauri Aliyu yace “Ke” dasauri ta kallesa, hannu yanuna mata yace “go home!” Dasauri tajuya tafara tafiya samun kansa yayi da binta da kallo har taje gate nasu ta shiga ciki sannan yayi reverse kawai yabar anguwan. Tana shiga gidansu tashiga tafiya har flat nasu tana kallon wata mota dabata sani a gidan ba, bude kofan falonsu tayi tashiga sunada mini parlour before main palour tundaga mini parlour ta hango wata matashi fari kal dashi zaune yana sanye da suit ajikinsa baki ga kayayyakin abinci daban daban an ijiyemai a tray tv na aiki na falon, ita bata sanshi ba maybe friend din Ya Obinna ne ko na Ya Chidi fadawa falon tayi goye da jakanta tace “Mommmyyyy” fitowa daga kitchen Mommy tayi tace “ba yanzun nan Dave security yafita to go school naki ya daukoki ba did he fly”? Dasauri tai wajen Mommy tace “oyoyooo Mommy na ni dakaina nadawo” Mommy ta kalleta tace “dakanki?” Gyadama Mommy kai tayi tace “toh ba kunki bani key motana ba i will be coming back on my own baruwana” Mommy batason biyemata ga bako falonsu dasauri ta juyata tace “ga Moses baki gaidasa ba” juyowa tayi takallesa Mommy tace “meet Moses, Pastor Black Son” yaron sai kallon Ziora yake kaman zai hadiyeta ahankali Ziora tadan duka tace “good evening” cikin very sweet voice yace “Hey Ziora call me Chike” murmushi sosai Mommy tayi yaron na kara burgeta tace “bari taje ta chanza kaya saitazo” Ziora ita bata wannan take ba tace “Mommy wat did you cook for me, I’m having dinner today wallahi Mommy” ohh wannan yarinya tata kwata kwata bata iya soyayya ba bata iya abu kaman classic budurwa ba tace “nai naji muje toh daki ki chanza kaya” Mommy takama hannunta sukai sama tace “we are coming Moses make yourself at home okay” Mommy na bude dakinta ta maida kofan tarufe cikin dan fada tace “wai ke bakisan yanda ake yanga gaban saurayi ba kina abu kaman namiji” kotakan maganan Mommy batabi ba tace “Mommy they should bring my dinner here” dakuwa Mommy tamata cikeda takaici tace “kinci ubanki da dinner” tsayawa Ziora tayi tana kallon Mommy Mommy tace “that guy sitting right there in palour is your boyfriend” wani kallo Ziora tama Mommy na confusion boyfriend kuma, itindai Boyfriend datake gani wajen su Mira is that not abinda Mommy bataso tayi what is happening now, cikin rabe murya Mommy tace “he likes you, he has seen you wai a eatry tulip” Dasauri Ziora tagane inda ta taba ganinsa shine ya amsa number ta wajen si Mira Mommy tace “he’s PhD holder, Pastor’s Son, God fearing guy, an Igbo guy, and he’s handsome, you’re so lucky to have this guy as your boyfriend” mtswwwe! Ziora kawai tajama Mommy tsaki da zuciya daya tana turo baki tace “uhmmm Mommy leave me with boyfriend wat am I using wani boyfriend to do now en? I’m too small when I go I will find my boyfriend” tai maganan tana kwabe riga abinta gaban Mommy Zata cire pant abinta Mommy ta fizgota tace “ke zonan foolish girl sit here” Mommy ta zaunar da ita kan gado ita Mommy ta duka gabanta tana dafa guiwanta Mommy tace “I know you don’t know what love is, nor do you even know amfanin Maza cus you literally grow up acikin maza, Ziora you are a girl, you will get married one day, this Moses right here is the Man that I choose for you, I want you guys to date zuwa maybe ki shiga 22yrs kin kara wayau da hankali sai kuyi aure okay, but now I want you to take him as boyfriend naki, kufara soyayya yana zuwa nemanki, yana hira dake yana kiranki yana kaiki outing you know all of those things lovers do dakike gani a movie” tunda Mommy take maganan Ziora ke kallon Mommy kaman tv saida Mommy takai aya gabaki daya cikeda tsiwa cus maganan boyfriend menene menene ya isheta tace “he’s not a Muslim Mommy” dasauri Mommy tace “and so? Wat are you trying to say” Washe baki tayi as usual tace “Mommy me I want to marry Muslim, they’re very fine especially Hausa and Fulani” hakanan tai maganan Aliyu da Imam na zuwa kan idanunta da imagination nata dan su kadaine mazan Hausawa datama taba coming in contact with har sukai magana Mommy ta mike ta daki kafadanta kaman wacce tai zunubi da maganan ta tace “God forbid ki auri any tribe daba Igbo ba I reject it for you, you will never ever marry outside Igbo” dasauri ta dafa kanta tace “I’ve heard you Mommy but me I don’t like him, so I won’t date him”. Ni Mommy I don’t even want boyfriend basa burgeni so leave me aloneeeee taja maganan kaman zata fashe da kuka, Mommy ganin wannan wawiyan yarinyar da gaske take inba ta lallabata ba tsaf Ziora zata bata kunya hakan yasa asanyaye tace “yanzu bazan iya saki abu kiyiba Ziora? I’m your Mother! I brought you to this world, out of all my children you are the only girl I have, ansan mata da tausayi da jinkan iyayensu but ke you’re not like that, I thought kince kin chanza so you’re still showing me ban isa dake ba”? Mommy tai shiru Ziora na kallonta zuciyanta yayi sanyi Mommy tace “shikenan bakomi have it your way” tajuya zata wuce dasauri Ziora ta kama hannun Mommy Kaman zatai kuka tace “Mommy toh ni mezan mai yanzu?” Mommy tawashe baki tace “good girl, zakije kimai yanga kina tafiya da yanga agabansa answer him, and just communicate okay, kuyi hira, wait let me get you clothes da zakisa” Mommy tabude wardrobe nata taciro wani half floral gown mai bala’in kyau da tsada takamata tace “tashi tashi kisa” Tashi Ziora tayi Mommy tasa mata rigan daya tsaya mata a knee, Mommy takaita gaban madubinta tadauki wani red lipstick tashafa mata a lips sannan ta shafa mata hoda ta feffesa mata turare sannan takama hannunta tace “let’s go” dudda this is normal clothes datake sawa agida but today she feels uncomfortable Tundaga staircase Moses yake kallon Ziora da Mommy takamawa hannu tana murmushi while Ziora na kallon Mommy fuskanta ba annuri, mikewa Moses yayi gabansa na fadi yanda kayan sukayi mata kyau baisan sanda yakoma yazauna yana harde kafafu ba Wlh wlh baitaba ganin Igbo girl as beautiful as Ziora ba gashi batada kiba, bawai tanada booby na hauka bane but tanada wasu daya gani a kirjinta cikakku full round and perky Wanda namiji zai mora, kuma irinsu ne namiji nafara tabasu suke fara girma kaman an jika da yeast, kawota falon Mommy tayi tazaunar da ita kan kujeran dake kusada Moses, Mommy tace “she’s here Moses you guys should gist and have fun okay I will be upstairs” Dasauri Moses yace “thank you Ma” Ziora ta kalli Mommy data kashemata Ziora ta turo baki Saida yaga Mommy tawuce sama sannan yakalli Ziora dake kallon gefe daya cikin wani tiny love voice yace “Hey My Love” haushi abin yabama Ziora da atasan sanda tajuyo cikeda tsiwa tace “who’s your love”? With full confidence Moses yace “you’re going to be my wife”. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣7️⃣ KISSA TRAINING CLASS SABO SALO💕 MASU SO SU KOYI KISSA🎊 MASU SO SU IYA KISSA🎊 MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊 MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊 GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊 KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊 KISSAN IYA KWACE MIJI🎊 BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊 ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!! 5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU’UMA! KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️ ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳 KISSA CLASS PAYMENT IS 2k GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 10k EACH JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS wa.me/+2347012181461 EPISODE 2️⃣7️⃣ Hakanan maganan da Moses yayi was irritating her saitai shiru bata basa amsa ba sabida tasan yanda Mom keji da Pastor Black tai wani abun yanzu Mommy might get seriously angry, murya chan kasa yace “I would love to take you out on a date tomorrow my love, are you free”? Dasauri Ziora tace “no I wanna go to stadium and watch football tommorow, I have my ticket” yadade yana kallonta the way she speaks can make a lazy man wet his panties, da kyar yace “I already have your number, since I have the permission now I will call you today” Ziora batacemai komiba sai hannunta data mika tana chanza channel na TV zuwa na cartoon, Moses bai damuba yace “I love you Ziora” juyowa tayi ta kalleshi cikeda rashin kunya ta wankamai harara tace “I don’t love you even a bit” murmushi Moses yayi yace “I know that but I know it’s just for now, anyways I have couple of things to tell you, you’re the only woman in my life and I’m going to marry you, I don’t want you to be seeing any Man or talking to them, I’m a very very jealous person” dan kishingida Ziora tai da kujera tana kallon TV abinta bamata jinsa, tanaso ta tashi amman tsoron Mommy take, Moses zai cigaba da magana aka bude kofa dasauri dukansu suka kalli kofan ganin Ya Moh ne Chidi yasa Ziora tawani taso da gudunta tazo wajen tai wani hugging nasa Moses nabinta dawani irin kallon maita da saida Ya Chidi yagani yahade fuska strictly yace “why are you wearing this half dress haka?” Dago kanta tayi ta kallesa tai zuruuu, Moses yataso dasauri cikeda fara’a yace “you must be Dr Chidi? I’m Moses nice to meet you Dr” yamikama Chidi hannu Chidi yaki karba kawai sabida kallon dayaga yama Ziora he’s not comfortable with him at all, batare daya karbi hannun ba ya gyadamai kai sai kawai yakama hannun Ziora yayi sama da ita yasata gabansa yana biye da ita suna hayowa sama, jin steps yasa Mommy tabude dakinta tafito ganin Chidi da Ziora yasa tace “Ha’a is Moses gone ban sani ba”? Tai maganan tana lekawa falo daganan sama while Chidi da Ziora sukai shigewansu dakinsa, hango Moses zaune shi kadai afalo yasa ran Mommy yabaci tabude dakin Chidi ta shigo takalli Ziora dahar ta kwanta akan gadonsa tace “why are you here”? Turo baki tama Mommy tace “me I don’t like him Mommy, me I don’t like Pastor, me I don’t even like Igbo, I want to marry a good and handsome Man like Ya Chidi ko” cikeda masifa Mommy tayo kanta tace “zanci miki mutunci” wani tsalle Ziora tayi da gudunta tai bayan Ya Chidi dake tsaye gaban wardrobe nasa ta kankamesa tace “Yaya Mommy wants to beat me” Mommy takalli Chidi dake kallonta tace “allow me to beat nonsense commot from this girl” asanyaye yace “Mom please nina kama hannunta and take her away from parlour” cikin fushi Mommy tace “and why is that? Pastor black Son ne fa eh, is not good kun barsa haka shi kadai” anatse Chidi yace “I don’t like the way he’s looking at Ziora, also this should be the last time she will be dressing in front of any outsider ko guest like thisr, Mommy Ziora is not more a little girl tana girma she’s an adult, not all the men in this world are her brothers, I don’t like the way he’s looking at her and so also banson guy din” wani kankame Ya Chidi Ziora tayi sosai ta baya tace “Yaya I love uuuu you’re the best, me too I don’t like him at all, he doesn’t have dimples nor sport body” Mommy nawani irin kallonsa tace “daman how do you want him to look at her? You want him to look at her the same way you guys looked at her? Is he her brother, kaci kaniyanka da you don’t like the way he looks at her, ba sonta yake ba obviously kallon soyayya yake mata, he’s the guy a choose for her, she will marry him” yana kallon Mommy sosai yace “a Christian”? Mommy tace “ni uwarka wat am I”? Ahankali yace “Amrah can not marry a Christian Mommy please” Mommy tace “I’m a Christian and I’m still married to your father” yana kallonta yace “I know that Mom, in Islam Muslim lady is not allowed to marry a Christian man, but a Muslim man can marry a Christian woman, Mommy Amrah is a Muslim, stop this alliance cus she will not marry yaron Pastorn ki” Mommy was bitterly angry da yanda Chidi kemata magana itako Ziora ko ajikinta tana kankame dashi ita dukta damuma so take taje dakinta tai waya da Mami, Mommy na kallonsa sosai tace “nina haifeka, nahaifi Micheal, Obinna, Ebenezer and this girl ko, dukanku bantaba takura wani to practice abinda baya so ba, I’ve much respect for religion din dakuke practicing Islam which ban taba hanaku ba, I went as far as natashi 4AM cook for you guys during Ramadan, Ziora is a small girl when her Dad told me yarsa is Muslim and she’s Amrah dudda karama ce bantaba ce bari nakamata nakaita church ba, inhar ni nai rayuwa da ubanku musulmi sanda yayi ridda yakoma musulmi ban gujesa ba I still stood by him, yakaromin wata matar i still stay banga ubanda ya isa yahanani making decision for my only daughter ba, banda buri akanku mazan but inada buri sannan naci buri akan Ziora sama da yanda kake tunani, this girl is my next of kin, so baku isa kuhanani ba, I’m her mother, let’s go Ziora” daidai ana bude kofan Daddy ne yashigo tun dazu yashigo yajuyo duka maganan su anatse yace “go where?” Juyowa Mommy tayi tace “zamuje falo taje wajen Moses, I want them to date, you know Pastor Black sarai, you know how good he is, you know the upbringing of yaransa, you are the first person dayamasan Pastor Black before me, you are always telling me how good he is saisa I decided to join them with Ziora for them to get to know each other harzuwa tadan kara wayau amusu aure when she’s 22yrs” wani kallo Daddy yama Mommy na rashin jin dadi yace “l don’t want us to have problem Nwunye akan this girl so I will say couple of things to you” ya gyara tsayuwa Ziora kaman munafuka ta leko ta bayan Ya Chidi data rike har lokacin tana kallon Dady, yace “my daughter is only 19 approaching 20 banama yimata tunanin aure yanzu, sabida in anyway banga sense na aure ko zama da miji ma atare da itaba, har yanzu Amrah doesn’t even know exactly inake mata ciwo, my daughter still sees all the men in this world dsame with her brother, zuciyanta har yanzu baiyi maturing na growing or harbouring those feelings of love ba nor affection, to why push her to even commit kanta in any relationship Nwunye?”. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣8️⃣ SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI EPISODE 2️⃣8️⃣ Daddy yafada adan zafafe, yace “secondly I want my daughter to graduate, finish school kafinma nafara mata tunanin aure gaskiya, and thirdly shine ko Amrah ta tashi aure, she will never ever marry a Christian, ke infact koda itane dakanta takawomin Christian guy and said Daddy I want to marry him she will not marry him, my daughter will only wed a Muslim Man, know this and know peace kiwuce kije ki sallami guy dinchan yakoma inda yafito banson matsala please” tunda Daddy yake magana Mommy ke kallonsa bude kofan akayi aka shigo Obinna ne dayake shi he works a company Daddy yace “Daddy I’ve even told him to leave, sannan I politely told him my sister can only marry musulmi not christa he just left” sosai Mommy ke kallonsu idanunta yakada yayi jajur, kasan yau she’s deeply hurt and angry, tace “wowww, ni kukama haka? Ni kuka wulakanta kuka ciwa mutunci? Nida I stood by all of you and supported dukanku da addininku, bantaba takura muku ba or anything, yau nakawo request guda daya duka kun juyamin baya kun nunamin ban isaba, is this wat musuluncin ku is all about? Bantaba kyaran addininku ba, ban kyamaceku ba, ina tashinku salla ,menene menene dudda ana gulmana a church hakan baitabasa naji kunyan nuna cewa my family, yarana da mijina are Muslims ba and nobody dares to insult dukanku a inda nake cus I’m a Mother I love my children and I respect the path they choose, still today bacewa nayi zan converting Ziora to a Christian ba, i only wants her to date yaron Pastor dina that happens to be a good boy but look at abinda kukamin ni mahaifiyar ku, mi matarka” Mommy ta kalli Dady idanunta na cicciko da hawaye saita juyo da kanta ta kalli Ziora suka hada ido, wani kalan abu Ziora taji azuciyanta daya mata badadi, yamata daci dakuma zafi, da sauri ta sauke kanta kasa takasa kallon Mom sai kawai Momy tace “thank you all of you” tajuya tabi gefen Obinna da jikinsa yayi sanyi tabude kofa tafita daga dakin tawuce dakinta ta shiga tarufe kofa ta murza key. Daddy yafito daga dakin yabiyota yazo gaban dakin zai bude amman tasa key yashiga knocking yace “Nwunye, Nwunye open the door now we need to talk en, biko naa, bikonu okay, Nwunye

Chapter 12 of 26