mi” ahankali Ziora tafara sakin Ya Chidi tafito jikinta duk yamata sanyi ta tsaya tana kallon yanda Daddy ke buga kofan Mommy tabude taki budewa, shima Chidi da Obinna duk fitowa sukayi suna kallon Dady all their faces looked worries, juyowa Daddy yayi yakalli yaran especially Ziora da itane karama sai yaji dukansu sun basa tausayi, keep everything aside Florence is a good woman, she’s a good wife, and she’s the best Mom, ko kishiyan nan daya mata sabida yakoma musulmi ne he just needed a companion that is a Muslim wacce zata dinga pushing nasa towards Islam tunda Mommy is not a Muslim amman indai sone Mommy remains his favorite life partner, tanada zuciya mai kyau, ga hakuri and she’s very very loyal, yazama Muslim dudda family ta sunce tabarsa bata barsaba she still stood by him and love him and support him dudda ta gayamai ita bazata taba komawa musulma ba, yakaro mata kishiya abin yamata ciwo but she still stays dashi kawai baruwanta da barrister ne har yau har gobe amman ko fada ko chachan baki bata taba yi da ita ba, baimasan yazai fadaba but he has deep respect for Mommy da baijin zai taba bama wata ba and gaskiya tafadi she supported all of them a musulunci, bata tabamai dragging yara takai church ba, she wakes and cook sahur for them, tamusu Iftar ta dafamai abincin sadaka yakai mosque, bata fahimci point nasa ba ne she feels kaman sun kyamaceta ne as a Christian and bahaka bane, hani take ita yana christa tazauna dashi akanme Ziora bazata iya zama da christa ba batasan how addininku works ba, ganin Mommy taki bude kofa fashewa da kuka kawai Ziora tayi Daddy yabar wajen kofan yataho wajenta yace “why are you crying kekuma” cikin kuka tace “I’ve made you and Mommy angry, Mommy is angry with you Daddy and Mommy never gets angry with you” Dasauri Daddy yayi hugging nata yace “don’t worry she will calm down okay okay now go to your room and observe magrib” Daddy yayi maganan yana kaita dakinta yabude kofa yasata aciki yakalli su Chidi yace “let’s go” wucewa sukayi suka tafi duk Mommy na jinsu, itama Ziora kasa tabuka komi tayi jin sun fita yasa tabude kofa tafito tazo wajen kofan dakin Mommy ta tsaya gaban dakin tafashe da kuka sosai tace “Mommy I’m sorrry, I didn’t mean to hurt you Mom, please open the door I want to hug you My Mommy” Mommy you’re my everything I love you okay” Mommy na jinta tai banza da ita tana parking kayayyakin ta tana hadawa a box nata saita ta kwashi komi datake bukata she needs to give them space dukansu make them realize how important she is in their lives even though ita Christian ce, zata nuna musu this Christian woman is very important to them, wayanta tadauka da bibble dinta da cards nata tajawo wani drawer na dakinta ta debi just 2 wrappers na 100 dollars da na yan 1k guda daya kawai tabude kofan Ziora dake kuka taga Mommy da akwati rawa jikinta kawai yafara tace “Mommy where are you going”? Ko kallonta Mommy batayi ba tawuceta tashiga jan akwatin zuwa staircase, Ziora tafashe dawani mahaukacin kuka tazo da gudu tai hugging nata tabaya tace “Mommy where are you going?” Cikin fada Mommy ta tureta tace “your mother is a Christian I hold no value nor importance arayuwanki dana yayyinki dana Babanki toh what am I doing here? I will go and meet my Son Micheal and become his mother only him” dawani irin sauri Ziora tadawo tagabanta tunda Mommy take bata taba ganin Ziora na irin kukan tashin hankalin nan ba, idan kuka ne Ziora itace queen of cry but duk kukan datake na banza ne da iskanci but yau Mommy saw that fear tace “Mommy I’ve never ever spend a day in my life without you, where are you going? Why are you leaving me who will be my Mommy”? fizge hannunta Mommy tayi ta nunata da yatsa tace “kika kara tabani saina daukeki da mari, I don’t care who will be your mother ai kinada step mother dakikeso, na haifeki kin gagareni menake cewa kiyi kiyi eh, menake cewa kiyi kiyi? Nabar muku gidan yanzu ga ubanku me the only Christian person in the house is leaving, you the Muslims should enjoy your life in peace” Mommy tai gaba Ziora tashiga binta da gudu tana kuka. “Mommy I will do anything you want Allah” jan jakanta Mommy tayi zuwa wajen motanta tabude baya tasa jakanta aciki tawuce zata shiga gaba Ziora tabita yanda Ziora ke kuka da ihu su Hassan da step Mom saida suka bude bude kofa suka fito, Mommy tadan a wani irin horn aka bude mata gate taja motan da mahaukacin gudu Ziora nabin motan da gudu har waje yarinyar tafito tana gudu Mommy tana kallonta ta mirror glass, wani mugun faduwa Ziora tayi sai kasa saida Mommy tadanci burki, har cikin jinin dake bargon kashinta taji faduwan kaman tai reverse tadawo but no, gata yama Ziora yawa batasan me rayuwa is time tashiga hankalinta tabugama motan wuta taja tabar anguwan while security gate nasu yataho da gudu zuwa inda Ziora take akasa tana kuka yace “stand up Miss Ziora” daidai lokacin su Daddy sun fito daga masallaci hango Ziora akasa da Dady yayi saida kirjinsa yabuga yataho da gudu yace “wat happened to her, Princess menene menene”? Yaduka yakama Ziora zuwa jikinsa Obinna da Chidi na zuwa wajen da sauri suma ganinta awaje.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣9️⃣
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 2️⃣9️⃣
Chidi yakalli security yace “what happened to her”? While Daddy da Obinna na daga Ziora sama knees dinta na jini, Security yace “she followed Madam car that just left” dasauri dukansu suka kalli security, sai kowa dai yayi shiru suka kama Ziora daka takawa da kyar tana dingishi suka shigo da ita ciki tana kuka ba kakkautawa, Daddy na kallon wajen motocin dan baiga motan Mommy ba hankalinsa yatashi, suka kama Ziora suka shigar da ita ciki Daddy yama rasa ina zaisa kansa Ziora dake kuka sosai zai lallasa ko Mommy zai fita ya nema, Chidi yawuce sama yadauko first aid box danta kurje a knee sosai, Daddy yaciro waya yana dialing number Mommy but ta kashe wayan hankalinsa yatashi ya ijiye wayan ya rungume Ziora kawai yace “stop crying your Mommy will come back okay” cikin kuka numfashinta har fizfizgewa yake tace “I……I… want…..my Mommyyyy” Daddy yace “I know, I know, stay with your brothers kidena kuka lemme go and get her” yakalli su Chidi yace “please stay with her kunlallasheta tadena kukan nan kar zazzabi yakamata you know how she gets idan tai kuka too much, treat her knees, I’m coming bari nabi Mamanku” duk suka gyadamai kai Daddy yawuce dasauri yafita yashiga motansa.
Ya matukar damu cus Mommy is not the type datake irin wannan fushin shi baima santa da daukan zafi haka ba, yamata abubuwan dayafi wannan bata barsa ba sai yanzu ne over karamin issue haka kan Ziora zatai fushi tabar gidansa, Church nasu yaje dan nan yafisa rai zai ganta amman batanan wlh kuma gashi bawai tana zuwa gidan kawaye bane, rayuwanta is just church then home, but dudda haka yan few members daya sani na church da Mom ke mutunci dasu yakira su ko Mommy tazo duk akace batazo ba. Where could she possibly go to this night?
Wasa wasa duk wani wanda suka sani a Abujan nan Daddy yaje ko yakira Mommy bata nan, saiya fara tunani to tafi gida ne? Florence is from Enugu zata iya zuwa airport ta koma garinsu da gaske, yarasa yazaiyi saiya tafi airport din he has few contanct nan da nan yace adubamai duk wani flight zuwa Enugu daya tashi daga 7:30 zuwa yanzu wajejen shadaya agani ko wata Florence Ogenechuku tayi boarding, it took almost 45min kafin azo office din afadamai yes tabi jirgin Obom Air to Enugu daya tashi 9:05 agogo ya kalla Mommy by now dayake 12 something ma tuni ta tsufa a Enugu maybe ma takai gidansu.
**
Wasa wasa har 11 nadare Mami takasa bacci sabida Ziora da bata kirata ba nor watsapp her, tun da yamma Mami ke kiranta taji kotakai gida lpy amman shiru ba’a dauka, Mami tamata voice note a watsapp takirata video call duk bata dagaba hankalin Mami yatashi, duk Aliyu na lurada ita amman baice komiba, har wuraren 11:30 yazo dakin danya kwana yaga tana dialing number Ziora tasa a kunne amman ba’a dagaba sai idanun Mami suka cicciko da hawaye, dauke kai Yayi yamaida kofan yarufe yadauki bargo ya shinfida akasa kawai ya kwanta abinsa, ya lumshe idanu wannan wace kalan yarinya ce data shigo rayuwan mahaifiyarsa ta fitineta ne haka? Why will Mami zata dauki son duniya yadaura akan yarinyar da basu santa ba, basu dan usulinta ba nor daga ina tafito banda yau dashi yakaita gida da kanta shima he intentionally did it just to know daga inama this girl ke zuwa, he’s not liking this kawai ba yanda zaiyi ne, by now yakamata tayi bacci, he’s very happy BP ta yazama normal yanzu zata fara damuwa BP yatashi, yana cikin xancen zucin yaji sheshekan kukan Mami saiya bude idanu yataso yazauna yakalli Mami dake kuka saiya taso dasauri yazauna bakin gadon dab da ita yace “Mami menene yanzu why are you crying” cikin kuka sosai tace “something yasami Amrah” tsare Mami yayi da idanu, Mami tabasa wayanta tana kuka tace “I’ve been calling her tun biyar da hamsin na yamma bata dagawa har yanzu and that’s so unlike her, I’ve watsapp her bata dagawa, nakirata video call bata dagawa that’s so unlike her wlh wani abu yasameta” yanda Mami ke kuka abin shakar dashi yayi yace “Mami why would you be crying akan wacce baki santa ba eh? What if something happens to you? Me ruwanki da yarinyar nan dazaki hana kanki bacci kina kuka sabida ita? Maybe ma tanachan ta manta dake ke kina nan kina kuka that some thing tamasan menene sha kuwa balle so maybe tama mance ki wani kallo Mami tamai dayasa ya hadiye maganan tace “tashi kabar gidan nan ka koma gidan ubanka daman halinku daya marasa mutunci wanda basuson farin cikina, kadauka kowa ne mai kalan zuciyan karfe irin naka, Amrah is not like that, bata mance dani ba, I know who that girl is dudda ban santa da dadewa ba, something happens to her” Mami ta rushe da kuka bana wasaba dayasa Aliyu ya matukar damu zuciyansa namasa zafi cus yasan kukan nan datakeyi baza’a kare lpy ba, saiya kalli number a wayan Mami data bashi yayi dialing wayan na ringing amman harya gama ba’a dagaba, saiya ciro wayansa daga aljihu yashiga kwashe number Ziora yayi dialing yakai kunne shima yafara ringing ba’a dagaba yasakeyi still ba’a dagaba, saiya kalli Mami cikeda lallashi yakama hannayenta yace “Mami maybe tayi bacci tagaji or wayanta na silent, I believe tamayi bacci bakiga rawan kanta da tsalle tsalle ba irinsu daman sukai bacci kaman sun mutu ne, she must have slept, ki kwanta gobe I will go and find her okay please calm down ki kwantar da hankalinki Mami” da kyar ya lallaba Mami ta kwanta bacci ya saceta ya zauna yayi shiru yana kallon Mami datai bacci saiya kalli wayansa, ahankali yasake dialing number ta but harya katse bata dagaba he saw sanda tashiga gida or something happened ne? Ya tambayi kansa bacci da baiyiba kenan yawuce kawai yaje yadauro alwala shimfida dadduma yana nafila.
**
Sai wajajen 1 nadare Ziora tai bacci shima ajikin Ya Chidi afalon sama, du kansu yaran babu wanda iyacin abincin dare ko yayi dinner shigowa gidan Daddy yayi yataho flat nasu yabude kofa yashigo ahankali yahayo falon saman ganin haka Ya Chidi ya kwantar da Ziora anan kan kujera ahankali duk suka tashi sukabi Daddy zuwa dakinsa yazauna kan kujera yana share zufa, Chidi yace “where did she go Daddy?” Ahankali Daddy yace “Enugu, and I’m calling her wayanta akashe, I will call her Elder Sister tommorow karku bari Ziora tasan Mamanta taje wani gari, I know Maman ku is just angry but nasan she will come back even if not for anyone of us she will come her for her little girl, I will be going to Enugu nima tommorow we need to sit down and talk” Chidi dayayi shiru yana kallon Daddy yace “Daddy I know Mommy feels kaman bamu mata adalci ba, but ba’a compromise a addini, I’m sorry to say but the thing that got her angry hartabar gidan is something that will never happen that’s Amrah marrying a Christian so just make it crystal clear and stand your ground kafin kudawo” Obinna yace “exactly”Daddy yace “no problem kubarta wajen nan kada ta tashi” yana maganan yawuce bayinsa yayi wanka yasa yafito yasa pajamas yafito Ziora ce kawai a falo sai Chidi dake zaune yana aiki da laptop ganin Daddy sai kawai yatashi ya shiga dakinsa Daddy yazo ya zauna yana kallonta yana shafa gashinta ahankali ahaka azaune bacci yayi awon gaba dashi.
Wuraren 5 Daddy yashiga bude idanu gabaki dayan Ziora ta shige jikinsa ta chukuikuyeshi ya shiga cireta daga jikinsa ahankali yazame yawuce yayi knocking dakin yayyinta yawuce nasa dan shirin salla yafito duk tare suka fita babu wanda yatasheta, wuraren 6 take bude idanunta Daddy kadai tagani kusada ita dasauri ta tashi zaune idanunta sun kumbura takallesa cikin wani irin shagwaba tace “where is my Mommy Daddy?” Tana maganan idanunta na ciko da hawaye.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣0️⃣
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3️⃣0️⃣
Cikin muryan kuka tace “Daddy I want my Mommmmm” Daddy yayi hugging nata tace “where’s my Mommy Daddy?” Ahankali Dady yace “I will go and bring your Mom,” kallon Daddy tayi tace “where did she go to?” Ahankali Daddy dan baimaga amfanin boye mata ba yace “she’s in Enugu tana Aunt Ngozi’s house” murya chan kasa tace “I want to follow you Daddy” dasauri Daddy yace “no stay at home, stay with your step Mom I will come back before 1na rana, now stand up go and pray and shower okay” gyadama Dady kai tayi duk jikinta yayi ba dadi Daddy yadagata har daki zuwa bayinta sannan yafito shikuma yawuce dakinsa ya shirya fitowa tayi tahau dadduma tai magrib da isha’i na jiya sannan tai subhi batamayi wankan ba takara fitowa tanadan dingishi guiwowinta zafi sabida ciwon dataji, direct tabude dakin Daddy tashiga taga su Chidi na wajen dukansu, Daddy daya kalleta yace “banace kiyi wanka ba” ahankali tazo ta zauna tana kallonsa tsaf ya shirya yace “shower and go to step Mom dinki do breakfast awajen don’t go anywhere today, while Obinna go to the company and handle things, Chidi go to hospital, your Mommy is just angry but that doesn’t mean she can abandon you all, so banson naga wani is sad okay, I’m going come here princess” tasowa tayi kuka na zuwan mata kafinma ta iso wajen Daddy takara fashewa da kuka tace “Daddy I want my Mommmm” Daddy yayi hugging nata yace “kinamin kuka haka so kike na rasa yanda zanyi da kaina eh princess? Oya stop crying karkisa nai missing flight dina” gyadama Daddy kai tayi da kyar tai shiru Daddy yasaketa yawuce tana kallonsa Chidi yakalleta yace “dalla wuce kije kiyi wanka kina abu kaman wata yar 5yrs” raurau tamai da idanu tawuce tafito tabude kofan tawuce dakinta tamaida kofan tarufe tana goge kwalla today is the first ever time takejin batajin dadin rayuwanta, kuka tayi sosai sannan tawuce tashiga bayi wanka tayo tafito hakanan kawai taji kanta na masifan ciwo tana rawan sanyi kuma bude kofa tayi tafito sai kawai tazauna bakin gado ahankali tana goge kwalla, ringing taji wayanta nayi dube dube tashigayi agaban mirror ta taga wayan hakan yasa tamike ahankali kanta na sarawa tawuce wajen tasa hannu tadauki wayan Mami tagani hakan yasa taji wani sabon kuka yazo mata tadanna wayan takai kunne kafin tai magana taji muryan Mami tace “Alhamdulillah Alhamdulillah, Amrah na ina kika shiga? Eh? Ina kika shiga tun jiya nake kiranki I’ve been so worried about you, lafiyan ki kalau? Are you okay eh Amreery?” Wani irin kuka Amrah tasakin ma Mami mai jiniya tace “Mami Mommyyyyyyy” Mami kawai tamike tsaye tana dafa kirji tace “meya faru? Meya sami Mommyn ki? Why are you crying like this eh?” Aliyu dake saukowa daga bene yakalli Mami kadan yadauke kai kawai, Mami tace “Amrah ya isa, ya isa, yimin magana menene”? Cikin kuka Ziora tace “my Mommy left meeeees, she and Daddy fought because of me” Mami tace “keda waye yanzu agidan?” Ahankali tace “Daddy left to airport he’s traveling to bring her back, he told me to go to my step mom my brother are going to work” cikeda so Mami tace “kinci abinci to?” Girgixama Mami kai tayi tace “a’a” Mami tace “turomin address na gidanku zan turo a daukomin ke yanzun nan, kizo nan” gyadama Mami kai tayi ta katse wayan Mami takalli Aliyu dayaje dinning ya zauna ga coffee gabansa yana taba waya yana sha, tace “Aliyu dan Allah ga wayana Amrah zata turo address a gidansu jeka daukomin ita” baice komiba ya karbi wayan kawai ba yanda zaiyine yamike yafita yashiga mota yaja motan, breakfast Chidi yakawo mata yace “eat kije wajen Step Mom I have emergency I need to go to the hospital now, stop crying okay, once nagama emergency I will come back home and pick u up mufita kinji” gyadamai kai tayi ya manna mata kiss a goshi yace “stand up and put on clothes” tashi tayi tawuce wardrobe nata shikuma yafita, pant tasa red sannan tadauki wani floral gown mai spaghetti hand daya tsaya mata a kasan guiwa da kadan red yanada flowers blue mai bala’in kyau, gashin nan nata kaman na mahaukaciya amman hakan makes her even looks prettier, tadawo ta zauna tana tunanin Mommy hawaye na gangarowa daga idanunta kanta nawani kalan ciwo zuciyanta ma yana tashi kaman zatai amai, ko kallon breakfast din batayiba, kusan 15min tana ahaka wayanta yayi ringing takai hannu tadaga ahankali, Mami tagani hakan yasa takai wayan kunne cikin muryan kuka da shagwaba daya shake tsabagen kuka tace “Mamiiiii” shiru Aliyu yayi yakai kusan 1min har saida Ziora tace “hello” sannan adikile yace “I’m outside kifito and don’t waste my time” wani rawa rawa kirjinta yake jin muryansa, mikewa kawai tayi ita tama mance wani kalan kayane jikinta and bata saka bra ba nor dankwali kawai tarike wayanta tafito tana dingishi idanun nan da fuskanta sunyi jajur sun kukkumbura tasaka wani pink crocs dinta tashiga tafiya batada karfi ko daya.
Aliyu na zaune a mota baruwansa yau gaban gidansu yayi parking dan har saida security sukamai magana yace he’s waiting for someone, yana daga wajen yaga Ziora tabude gate dinsu tafito Ya Allah! Wani iri Aliyu yaji kaman an watsamai yajin barkono ajiki yanda yaga jikinta gabaki daya ke waje, wani irin fari da hasken fata takeda shi kaman baturiya babu tabo ko daya ajikinta, kanta ba dankwali ga gashinta nada kyau virgin hair bata taba saka relaxer ba, dan spaghetti red hannun rigan dake kafadanta yakara haske jikinta kaman baby body, rigan v neck garesa gashi gajeren riga, she looks like wata baby kawai yaji abu ya tsayamai awuya ahankali ta taho tabude kofan motan da saida tai baya kaman zata fadi zata shiga yamata wani irin tsawa! “The next time I will see you anywhere in this world dressed like this as a Muslim girl saina tattake ki, go back inside and cover this your ugly body” dawani irin sauri Ziora tajuya tafashe da kuka sosai jikinta na rawa dukta tsorace zuciyan na bugawa takoma cikin gida Security na kallonsu har dakinta taje, hijabin sallanta data gani kan dadduma tadauka dark blue tasaka har kasa yamata wani irin kyau tafito still kuka take, tafito tazo wajen motan tabude da kyar this time around bayako kallon inda take tashiga tazauna taja kofan tarufe she’s still crying, tada motan yayi yajuya yaja yabar anguwan basu dawani nisa cikin 10min yakai gidan yana bude gate a compound yaga Mami tsaye looking super anxious dasauri tashiga zuwa wajen motan Aliyu yayi parking batare daya kalleta ba yasauko abinsa, Mami taxaga tabude mata kofa ganin idanun Ziora and she’s still crying batasan sanda tace “subhanallahi wat happened wannan kuka haka Amrah, zo zo zo” Mami takamata ta sauko tace “jikinki ma zafi akwai zazzabi muje ciki” saukowa tayi tawani shige jikin Mami Mami ma tai hugging nata back tace “it’s okay I’m right here okay, muje ciki” suna ahaka sukai ciki Aliyu na zaune a dinning yana sipping coffee daya bari yau bazaije aiki ba is off day musamman yadauki off sabida Imam.
Zaunar da Amrah Mami tayi a falo kan dogon kujera tace “bari namiki tea” cikin wani irin murya tace “Mami I want my Mommmyyyyy” dan dago kansa Aliyu yayi ya kalleta daga wajen, baitaba ganin shagwabbabiya like this girl ba, Mami tazauna kusada ita tace “tell me wat happened to your Mommy”? Cikin kuka tace “she and Daddy fought because me and she left to Enugu” tafashe da kuka sosai Mami na kallonta tace “after getting back home yesterday……. Ziora tashiga fadama Mami komi daya faru jiya harkan abinda yayinta sukace daya kara batama Mommy rai dayasa ta tafi, cikin wani irin muryan ban tausayi Ziora tace “I love my Mommy very much Mami, if she didn’t come back today I will die Mommy bata taba tafiya ta barni ba” tashige jikin Mami tahau kuka yarinyar tabata tausayi, shiru Mami taji ajikinta hakan yasa tace “Amrah, Amrah” dago Ziora tayi tafito daga jikinta luuuu dasauri tace “subhanallahi Aliyu! Amrah” ahankali Aliyu yataso yataho wajen ya tsaya batare daya tabasu ba yana kallon fuskan Amrah dayake a lumshe yace “she needs air Mami take off the hijab” Hijabin Mami taciremata, dasauri Aliyu yadauke zai juya Mami tace “Aliyu ina zaka kuma”? Dan gajeren tsaki yayi yataho wajen batare daya kalli jikinta ba yakalli fuskanta sannan yakai hannunsa yakama hannunta ahankali kaman baison yi, faduwa gabansa yayi yadaure yana sauraron pulse nata yana kallon lips nata yace “she’s dehydrated Mami” Dasauri Mami tahau tashi tace bari nakawo ruwa tawuce kitchen, dan kallonta yayi he needs to yadagota tazauna, dan jimm yayi cus baiso yataba ta, saiyakai hannunsa ahankali yadaura kan kafadunta, her skin is so soft kaman na jaririya, dan ijiyan zuciya yasauke yadagota yatadota zaune yadan matso yana kokarin jinginata da kujera jikinta zafi sosai, Ziora tadan bude idanu idanu kadan hakan yasa yazare hannunsa daga kafadunta yadan matsa baya, mikewa tsaye tayi zumbur sai kawai ta lumshe idanu ta taho luuuu zata fadi dawani irin sauri Aliyu yatareta tafado kirjinsa gabaki daya kirjinsa yawani buga dummm! Jikinsa na tsuma.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣1️⃣
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3️⃣1️⃣
He’s a Dr, baitabajin yana tsoron taba wata ba sai akan Ziora, yanda jikinsa ke tsuma was so obvious Mami tafito daga kitchen rikeda bottle water ganinsu yasa tace “subhanallahi” tazo wajen dasauri tace “kwantar da ita Aliyu” murya chan kasa kaman dan yaron dayakeson Maman sa tai saving nashi yace “Mam…..” muryansa was shaking sai yay shiru ya tattaro duka karfinsa yace “get her off me Mami” ijiye ruwan Mami tayi a natse saitakai hannunta takamo Ziora daga jikinsa, tace “zo taho Amrah” tajawota Ziora tafito daga jikinsa ahankali Mami na zaunar da ita back akan kujeran, Aliyu yajuya yace “give her the water tasha ki shafa mata a fuska get her to eat, i will bring drugs” Yayi staircase batare daya jira amsan Mami ba, Mami tabisa da kallo kafin tabude ruwan ta deba tace “Bismillahi” tashafa kan fuskan Ziora sannan takai bakinta tace “maza sha kinji” baki tabude ta karba, sosai kuma tasha ruwan sannan tabude idanunta da kyau takalli Mami muryanta baya fita sosai tace “I want my Mommyyy”
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 26