Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Mami taga tana kuka yasa tazo wajen, she knows matan insulted her but batasan meta gayamata ba, sai sheshekan kuka take ita daya, batamayi kukan da kyau yanda take bare baki ba sabida batason Mami tasani, kamshin turaren dataji danhar yau takasa mancewa da kamshin tunna super market dinnan yasa tadago kanta da rinanun idanunta fuskanta ya wanke da hawaye, hada idanu tayi da Aliyu daya taho backyard din yamata wani kallo yace “Malama my shoes” dasauri takalli kafafunsa takoga slippers ne farare yasaka itakuma nasa tasa ashe, tasowa tayi tana tafiyan tana tura baki ita kadai tana kuka tana tafiyan masifa, kawai Aliyu ya tsaya yana kallonta, zuwa tayi gabansa ta tsaya dab dashi yana kallon kafanta baruwanta ta tsaya very close to him har saida yaso yadan matsa baya amman yadake ya tsaya inda yake taciremai takalman tajuya zata wuce yace “and wat are you doing here?” Juyowa tayi kaman jira take tace “I’m crying and I want to go and cry again” tai maganan tanakai bayan hannunta fuskanta tana sharewa, dan rage murya kadan yayi yace “why are you crying”? Kallonsa tayi tace “your wife insulted me” tsareta yayi da idanu yace “how did you know she insulted you”?Kallon fuskansa tayi tana irin kukan masifan nan da yara keyi tace “I don’t know but I know is an insult” dan rage murya kadan yayi yace “you don’t know but you” zura takalman sa yayi data cire yabar slippers din sannan yajuya abinsa saiya tsaya ya dakata, saiya juyo ya kalleta tana kokarin saka slippers dinsa daya cire yace “she said you have big forehead” raurau tayi da idanu tana kallonsa sai kawai tafashe da kuka this time tace “Mamiiiiiiii” tsayawa Aliyu yayi yana kallonta saikawai ta rushe da kuka sosai ta taho kaman zata tashi sama sabida rigima tawuce sa fuuu tana kuka tana kiran Mami da faska faskan slippers din kafafunta da suka mata yawa yabi yan kafafun da kallo karma taje ta fadi sabida fitina da bala’in haukan rashin hankalinta na yara, ta shiga flat nasu shikuma yawuce yashiga mota yafita abinsa. Tana shiga falon Mami na fitowa harda Nurse da Chef duk suna lpy, Mami tace “Subhanallahi why are you crying Amrah meya faru?” Cikin kuka tace “Yaya Aliyu said his wife tace inada big forehead”? Mami tace “Aliyun yace haka?” Gyadama Mami kai tayi, Mami tace “meya faru?” Cikin kuka tace “I gave her the bag and she started saying things to me in hausa Mami she said ke dal cha badeke ke ba dimya ar..aruna or arna” Chef din Mami da Nurse zubewa sukayi suna dariya sabida hausan, Mami ma tai murmushi somehow tadan gane hausan Beeba cemata tayi diyar arna, amman cikeda hikima tace “shine Aliyu yagayama miki meaning din wai kinada big forehead?” Gyadama Mami kai tayi takai hannunta ta shafa goshinta tace “Mami is my forehead big?” Mami tai murmushi tace “kwarai kuwa amman ai shiyasa kikeda kyau gaki da kama idanu, forehead is beauty, this is the first thing mutum notice a Amrah, in Hausa ana cewa, goshin kyau, goshin ado, Amrah mai goshi” murmushi Ziora tayi sosai maganan na mata dadi, Mami tace “yauwa dena kukan goge hawayenki” Mami takai hannunta ta share mata fuska daidai Imam na shigowa gidan dasauri Ziora tajuyo ta kallesa shima ita ya kalla kaman zai wuce yace “kekuma why are you crying in our house”? Mami tace “meruwanka salon kasa takara wani kukan”? Tabe baki yayi yazo kawai yazauna kusada Mami yace “Mami I’m hungry” Mami tace “wai tashi, kai bazakaje office kai aiki ba” tabe fuska yayi yace “inada match anjima” Ziora sai Satan kallonsa take yanda yake magana, yayi maganan yana taba pocket nasa yaciro wasu ticket guda biyu yamikama Mami yace “give your friend” Amrah Mami tabama ticket din takarba da sauri tana murmushi tadago kanta da sauri ta kalli Imam wani kallo da Imam yamata yasa kawai saitaji kunyansa yakamata tamike tsaye tace “lemme go and put it in my bag, I will give Obinna we will come together” ta tashi dasauri tawuce daki Mami takalli Imam tace “zonan” murmushi yayi yazo kusada ita yazauna, Mami tace “kasan Habiban nan amman maisa baka gayamin ba?” Ahankali yace “Mami kinsan Ya Haidar, ni baigayamin komi ba, kawai na ganta dashi a office dinshi and that’s something da ban taba gani ba, bantaba ganin wata a office nasa ba infact bantaba ganin wata mace in his life bama sai Beeba, kuma nakanga suna waya” Mami bata sake magana ba, dariya Imam yayi yace “Mami don’t worry ni zan auro miki yar yarinya, ni Yaya ma idan bai shirya auren nan ba zan rigasa ne wlh” baki Mami tasaki tace “waikai kodan kunyan nan nawa bakaji ko?” Dasauri yace “Mami ni adakinki ma zamuyi first night” dasauri Mami tajuya zata dauki throw pillow Imam yatashi da gudu yana dariya yayi sama Mami tabisa da kallo tana murmushi kawai. Yau kwana nawa ko kanta baiyi ciwo ba and she’s so strong gawani surge na enerrgy datake ji duk sabida Ziora tai murmushi kawai ta tashi tawuce dakinta tabude kofa akan gado taga Amrah na lumlumshe idanu alamun bacci takeji cikin muryan bacci tace “Mami I want to sleep” Mami tace “toh sleep”. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣3️⃣ SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI EPISODE 2️⃣3️⃣ Wuraren 11 nasafe Mommy takai church nasu bayan tayi dropping Ziora a Baze, Babban church ne sosai, the biggest Catholic Church a Abuja, and tana cikin manya manyan well respected members na church nasu, parking motansu yayi security ta yafito yabude mata baya, wani dankwali na LV mai kyau da tsada ta warware ta daura akanta saman wig dake kanta, tadauki Bibble nata tasauko daga motan, sanye take dawani half gown daya tsaya mata a guiwa, wlh idanba kasan Mommy tanada manyan yara ba bazaka taba yarda ta haifi manyan yara ba cus jikinta nada kyau and she’s very very pretty, da tsufanta da komi but people still pause and look at her, gashi ta iya gayu, hill ne akafanta, tawuce ta shiga church din tana tafiya anatse da kyau, first row a church din daman nasu ne respected members na church, tazauna tana gyara zama takalli agogon dake daure a wrist dinta na rolex ganin Pastor su baizo ba, bata karasa maida hannunta ba saiga wani dattijon pastor yafito da akalla zaikai 70yrs yana sanye da fararen kaya tareda wani yaro da zaiyi 34yrs biye dashi yana sanye da bakin suit, yasa necktie da cover shoe mai kyau, Mommy ta tsare yaron da idanu, fari ne matashin, ga gashi yatara akansa dayake a gyare yana kamshi, yaron is so handsome all this yaran Igbo masu kudin nan, shima rikeda Bible nasa a hannu, har sukakai gaban podium yaron na cikeda natsuwa yan church kowa yamike tsaye dan agaida Pastor, Pastor yayi murmushi yana gyara zaman mic ya saita bakinsa yace “welcome holy Members for I will not give an opening prayer today” yayi shiru saiya kalli dansa dake sanye da suit ya nunasa yace “this is my Son, Doctor Moses Chike, he just got back from d UK, he just Obtained PHd nasa under Chemical Engineering, I will want him to give us opening prayer” kowa ya gyada kai, mahaifin ya koma baya sai yaron ya matso ya tsaya gaban mumbarin yakalli uban mutanen cikin church din sannan ya runtse idanu yakai hannunsa kirji cikin muryansa mai dadi yace “Heavenly Father, we come before you today with hearts full of gratitude, thanking you for gathering us in this sacred place, as we enter your house, we invite your presence to dwell among us, fill this place with your peace, your love, and your holy spirit, lord, prepare our hearts to receive your word. Open our ears to hear your voice, our minds to understand your truth, and our spirits to respond in faith. May everything we do today bring glory to your name, bless each person here, strengthen the weary, encourage the doubtful, and fill us all with fresh hope. Guide my Dad as he preach, that Your message may flow through him with clarity and power. We surrender this service to You, Jesus. Lead us, teach us, and transform us for Your purpose. In Your mighty name of Jesus we pray” kowa na church din ana ihu akace “Amen” Mommy ma haka tabude idanunta tana kallon yaron wanda cike da natsuwa yakoma baya Babansa yadawo shiya sauko yazo yasami waje yazauna yana bude bibble dan zasu fara karatu, Mommy taji yaron ya burgeta sosai she just wish inama Chidi ko Obinna ko Ebenezer tane haka but no Daddynsu duk ya maida mata da yara musulmi, only first born nata Micheal shine kawai ta tsira he’s still a Christian, cigaba da kallon yaron tayi sai taji kawai tanama Ziora dinta sha’awan yaron sosai. 3hrs services sukayi but bini idanunta nakan yaron dake bude bibble yana karatu yanabin mahaifinsa dayake yana zaune a dayan row dake gefenta she could see him, ana tashi tamike daman as usual tana daya daga cikin important members na Church din, she comes from a rich home, sannan she’s married to a rich man tanada kudinta, banbancinta da Daddy is ita she comes from riches, Daddy kuma works hard and makes money yayi kudi, bata taba sa kudin Daddy a church stuff nata ba, is her own personal money take donating a church nasu sosai. Alamu Pastor yamata da come with me hakan yasa ta tashi tana tafiya ahankali har zuwa office na pastor dake upstairs ta shiga Pastor yazauna yace “have a sit Madam Florence” zama Mommy tayi dasauri tana crossing leg daidai yaron na shigowa office din, yaron yazo da sauri har kasa gaban Mommy yaduka yasa all legs nasa akasa yace “good afternoon Ma” murmushi Mommy tayi takai hannunta ta taba kafadansa tace “afternoon Son and what’s your name”? Ahankali yace “I’m Moses Chike Obiora” Mommy tace “oh Chike, it’s so nice to meet you Moses” anatse yace “thank you Ma, and thank you for all you do the this Church, May the Heavenly Father bestow and shower his mercy, and blessings on you” Mommy tace “Amen, Amen, thank you” mikewa yayi yakalli Babansa yace “Daddy I’m going home now I need to rest” Gyadamai kai yayi yace “see you later” Wucewa yayi yafita Mommy tabisa da kallo Pastor na kallonta yayi murmushi yace “how is Ziora Madam Florence”? Mommy tasauke ajiyan zuciya tace “she’s fine you know, just that stubbornness plus she hates school, but I’m greatful this week taje school, infact I dropped her off before coming here” Pastor yace “I’ve prayed and prayed on her matter I had a revelation as a prophet, God shows me her marriage is soon” dasauri Mommy takallesa tace “she’s only 19, she will be 20 in the next coming week”murmushi Pastor yayi yace “it’s a good marriage base on wat i saw” Mommy tai believing in Pastor nan sosai dan lafiyayyen prophet ne, ahankali tace “is Moses single?” Murmushi Pastor yayi yace “he saw your daughter with her friends at a restaurant can’t remember the name, he snapped her secretly and showed me her picture that he loves this girl he just saw her sitting with some girls a eatry, I told him ha’a I know the girl, I will discuss it with you, Ziora is our daughter though her Dad claims she’s a Muslim, but Ziora blood belongs to Christ” Mommy ta gyadakai tace “exactly” tana murmushi though Allah yasani ko kadan batason Amra tai aure yanzu dai, atleast ko 22yrs ne takai cus she’s so small and batada hankali kwata kwata shine another problem nata, sannan she can swear ba abinda tasani game da men ko marriage ma, but hadasu suyi dating is not a bad idea, maybe ta natsu dan bata taba dating wani ba, infact bamata san menene soyayya ba batada saurayi ko daya, then they watch wat will happen from there idan auren ne yizasuyi, the way bata takurama yaranta kan saisun zama Christian ba haka idan har Ziora taso yaron nan Babanta bai isa yace sai musulmi zata aura ba wlh wlh nan ne zasu sami matsala fa, Mommy takalli Pastor tace “you know Pastor Black we both are parents, and I’m a strong believer of Christ, i actually love your Son for my little Princess, and I will love them to date and get to know each other, my daughter is a virgin and I will love for her to remain so till marriage, Can Moses promise me not to go that Angle?” Dasauri Pastor yace “in my family we don’t practice pre marital sex, Moses is that child among my kids that wanna take after me, he wants to become a Pastor just like me, I assure you he will never take that route with Ziora” Mommy tace “in that case it’s settled he’s welcome to come to my house and see her let them get to know each other” sun dade suna maganganu kafin Mommy tabar church din zuciyanta cike da farin ciki inhar everything works well Ziora will be the luckiest girl on earth she will not suffer, zata auri rich man of god kuma tribe nata Igbo. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣4️⃣ SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI EPISODE 2️⃣4️⃣ Wuraren 2 Mami ta tsaya gaban gadon tana kallon yanda take sheka bacci kaman kada ta tadata amman takai hannu tace “Amrah, Amrah” bude idanu kadan tayi Mami tace “tashi ayi salla ko” gyadama Mami kai tayi ta tashi zaune kafin ta mike tasauka tashiga bayi tadauro alwala tasa hijabin Mami tai salla dako minti daya bai kai ba, tana idarwa tajuyo takalli Mami dake kallonta dan sallan gabaki daya akwai gyara ta tashi ta hayo gadon kawai ta kwanta tadaura kanta kan cinyan Mami tace “Mami natashi are you fine”? Gyadamata kai Mami tayi tace “idan mace tagama al’ada metakeyi”? Kallon Mami take kaman mai kokarin tunawa dasauri tace “ghusl bath” Mami tace “okay ya akeyi”? Dasauri ta tashi daga jikin Mami tasauka daga kan gadon ta tsaya da zuciya daya kawai ta kwaye tai sama da riganta sama cus Mami was able to see black pant datasaka dayama jikinta masifan kyau zata idasa cire rigan Mami tace “wat are you doing?” Dasauri tace “I’m taking off my clothes Mami” dasauri Mami tace “no, no, you don’t have to”tsayawa Ziora tayi rike da kasan rigan a kirjinta still batare data saki ba looking at Mami, Mami ta dafe kanta ganin shirmen da Amrah keyi tabarta yanzu saitai tumbur ko su Amrah batasan menene kunya ba tace “sauke rigan mana Amrah are you not shy”? Sakin rigan tayi ta maida ya sauka har kafanta, Mami tace “nunamin ahaka da kayanki jikinki” ahankali tana tsaye a wajen tace “Ustaz told me I will put my hand under shower wash them first ko Mami”? Mami tace “yes after making intention zaki wankan” Amrah tace “yes then I wash from my nevel” tasake kai hannu ta dage riganta sama tana nunama Mami yar karaman chibiyanta, Mami tace “stop doing that Amrah just demonstrates ta saman riga” dasauri Ziora tasaki rigan tace “I will wash from there to my knee” Mami tace “yes” Zoira tace “then I will washhhhhh…..” tai shiru tanabin jikinta da kallo trying to remember but wlh ta mance tace “I think pouring water on my head ko Mami?” Da hannu Mami tamata alamu tace “come here Amrah” dasauri tazo gadon sai Mami tashiga gwada mata one by one yanda akeyi tana kallon Mami sosai kaman TV, Mami is so brilliant, she’s educated both in western education da arabi, Mami tace “when and when meke faruwa da ake ghusl bath?” Ahankali Ziora tace “my Ustaz said montly after my period” tai shiru, Mami ma tai shiru how is she going to help this girl? Ko ta sata islamiya ne idan tagudo tazo nan tadinga zuwa islamiyya cus Ustaz din baya koyar da Amrah yanda takeso, maybe sabida kanninta duka yarane, ita kadaine Babba cikinsu kuma mace sauran duk maza yaran step Mom din, maybe Ustaz din na kunya yamata deep topic agaban kananun yara, yanzu tasata a islamiyya kaman she’s encouraging her ta dinga gudu daga school ne kenan. Cikeda hikima Mami tace “wat happens idan a Man and Woman marries”? Dawani mugun gudu tace “Mami they have sex and makes Babies” there’s a way yaro zai fadi abu babba kawai yagane baimasan menene abinda ya fada yake nufi ba, Mami tace “who told you?” Murmushi tayi tace “Mira and Bella, they said is sweet Mami is it true”? Mami tace “kaniyanki da min tambayan nan” tafada da hausa dudda Ziora bata ganeba but words din sounds funny saitahau dariya, Mami tace “after having the sex in Islam you have to do the ghusl bath always remember this” gyadama Mami kai tayi tace “toh” Mami tace “tommorow I will teach you how to pray properly okay” gyadama Mami kai tayi tace “okay” saita tashi daga jikin Mami, Mami tace “ina zaki”? Ahankali tace “I want to drink tea Mami” Mami kawai tai murmushi tace “jekiyi” bude kofa tayi tafito Nurse ne kadai a falo takalli Ziora tace “an tashi daga bacin yarinyar Mami?” Gyadamata kai Ziora tayi tace “I’m hungry” direct tawuce kitchen tadauki cup da spoon tafito tazo dinning tabude madara tadebo takai bakinta tanasha Nurse na kallonta tana dariya sannan tazuba a cup da Milo tarufe tai wajen dispenser tasa hot water kadan tajuya yayi dissolving, kafin tabude fridge tazuba ice da ruwan sanyi sannan tajuyo rikeda cup din tana juyawa tana tafiya Nurse tace “tea zakisha da rana anyi abinci?” Ahankali tace “I want teaaa” dago kanta tayi daidai Aliyu na zuwa wajen gaban dakin Mami hannunsa rike da stethoscope da abun duba BP yana sanye da black 3quater da black tee mai bala’in kyau ko kallonta baiyiba yabude kofa ya shiga dakin kaman tazauna a falo saita turo baki tabude kofan ta shigo, Aliyu na zaune bakin gadon kusa da Mami yana warware abin duba BP Mami ta kalli Ziora tace “kin hada tea?” Murya chan kasa kaman ba nataba tace “yesss” Mami ta lura tsoron Aliyu take hakan yasa tace “zoki zauna nan kusada ni” hawa gadon tayi itafa baruwanta tafiya tashigayi akan gadon tana tattakawa Aliyu dake kokarin nannada abun auna BP a hannun Mami dole ya dakata yahade giran sama da kasa, wajen bangon gadon Ziora tazo tazauna dab da Mami tana rike da tea nata Mami tace “yauwa to sha tea dinki” Aliyu shikuma yacigaba, ahankali Ziora ta kwanto jikin Mami tana leka daure dauren da Aliyu keyi a hannun Mami yagama yamakala stethoscope a kunnenshi yafara, Ziora takalli Mami dataga ta lumshe idanu cikin yar karaman murya tace “Mami is it hurting”? Ahankali Mami tabude idanunta ta kalli yarinyar dake kallonta cikeda damuwa tace “not at all my Amrah, ba zafi” lamo ta kwanta jikin Mami tana kallo takai cup din baki ta kurbi tea dinta, tsayawa Aliyu yayi yana kallon BP Mami that is not elevated at all, yama sauka kan normal yanda kullum BP ke sama, kullum baya raguwa saidai kawai managing nasa suke ahaka karya karu yawuce hakan amman yau jininta ya ragu sosai yadawo normal, jiya ma daya tambayi Nurse she told him Bp ta is good but bai tambaya number ba and bai dubaba chart nata ba sabida jiya he was angry da Beeba, ganin yanda ya tsaya yana kallon number na BP ta yasa Mami tace “lafiya”?Dan kallon Mami yayi ahankali yace “BP ki ya sauka completely Mami” Mami tadade tana kallonsa he’s not showing it but hankalinsa yawani irin kwanta and he’s extremely happy, ahankali Mami ta kalli Amrah dake jingine da ita kaman wata auta tanashan tea tace “BP na ya sauka it’s all thanks to you ko Amreery”? Washe baki Amrah tayi tanason yanda taji Mami nace mata Amreery tace “really Mami, don’t worry I will take you out tommorow and buy you ice cream” dasauri Aliyu ya kalleta karaf suka hada idanu sauke kanta kasa tayi taja hannun rigan lace dake jikin Mami ta rufe fuskanta, Mami ta kalli Aliyu tace “wai bazaka kiyayi yarinyar nan ba”? Cikin harshen hausa yace “banson rashin natsuwa Mami” Mami tace “kaikasan inda kaga rashin natsuwa tashi kabarmana daki yarinyana tasaki, leave our room” jin abinda Mami tafada da English yasa tasaki hannun rigan Mami da sauri danta kalli yanda zaibar dakin tadaura kanta saman kirjin Mami takai cup din baki tana kallonsa yawani kalleta da sauri ta kulle idanunta a cup din yajuya kawai yafita daga dakin. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣5️⃣ KISSA TRAINING CLASS SABO SALO💕 MASU SO SU KOYI KISSA🎊 MASU SO SU IYA KISSA🎊 MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊 MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊 GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊 KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊 KISSAN IYA KWACE MIJI🎊 BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊 ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!! 5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU’UMA! KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️ ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳 KISSA CLASS PAYMENT IS 2k GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 10k EACH JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS wa.me/+2347012181461 Binsa da kallo kawai tayi ganin yafice daga dakin. Fita yayi daga dakin yawuce ya ijiye komi wajen cart na drugs na Mami saiya duka yakai hannunsa yana daukan drip din da Beeba tai injecting cus yaga kaman color ya chanzamai a idanu, zai kalla da kyau Imam daya sauko sanye da kaftan riga da wando na yard milk yace “Ya Haidar zakazo match dina tommorow”? Juyowa Aliyu yayi yamai wani kallo na yasan baida time for all of that hakan yasa Imam yahade fuska kaman zaiyi kuka yace “please Yayaaaaa” ijiye drip din yayi kawai yamike tsaye cus Imam yadamesa, yajuyo yakallesa baice masa komiba saiya taho abinsa zai wuce stairs, Imam ya saki baki yana kallonsa ganin kenan da gaske bazaizo ba, saida yahau bene daya biyu, uku yadakata batare daya juyoba, cikin yar karaman murya yace “send my ticket to my email, I will see if I can squeeze my schedules and come watch little Maheer” wani dadi Imam yaji baisan sanda yataho da gudu kawai ya rungume sa ta baya yace “yeessss! Yesss, thank you Yaya Aliyu!” Dan murmushi kadan Aliyu yayi yanda dimples nasa suka lotsa saida Imam yasaki baki yana leko da kansa yana kallonsa sosai cus he can’t remember the last time dayaga yayansa yayi murmushi tun kafin afara crisis na ciwon Mamin nan dasauri yace “Ya Aliyu you just smiled” hade fuska Aliyu yayi ya fizge kansa dasauri yawuce sama abinsa baison shirme Imam namai dariya yajuya shikuma, saukowa yayi kaman zai shiga dakin Mami but dan kunya kadan yake ya kalli Ziora gaban Mami sai kawai yawuce yafita. Saida Amrah tai la’asar sannan Mami tamata rolling veil din da kanta ta goya jakanta abaya suka fito daidai Aliyu na saukowa this time ya chanza kaya zuwa 3quater dark green dawata faran simple tahirt da babu any rubutu ajiki, key mota a hannunsa yana pressing wayansa Mami na ganinsa tace “Amrah tsaya, tsaya, jira kiga” takalli Aliyu tace “ina zaka Doctor”? Kallon Mami yayi yadan batarai yace “I wanna go get fruits Chef told me ba fruits” Mami tace “yauwa tayani dropping Amrah a baze” dasauri Ziora ta kalli Mami sai kawai ta turo baki takai hannunta zata rike hannun Mami, Mami takalleta tace “gwara Aliyu ya saukeki, ni ban wani yarda da yan taxi dinnan ba ko bolt nema ake kiransu oho, zuciyata bata natsuwa naji kina ciki” takalli Aliyu tace “dan Allah drop her off for me inyaso sai kabama mai bolt din hakuri awaje” baya taba iya cema Mami no tun yana yaro ma kafin tafara rashin lafiya balle yanzu da he just wanna give her everything

Chapter 11 of 26