proof Lexus jeep dawasu body guard guda hudu ke tsaye sanye da bakaken suit, yajuyo yakalli Aliyu strictly yamika masa hannu yace “give me your car key” asanyaye ya kallesa kafin ahankali yaciro car key nasa daga aljihun wandonsa yamikama Baban yakarba yakalli bodyguard nasa yace “you guys go with his car” yabasu sannan yabude kofan bayan motan da kansa yama Aliyu wani kallo yace “get in” ahankali Aliyu yashiga yazauna Baban ya shiga bodyguard daya yarufe musu bayan driver yaja motan motan body guard yabisu saikuma motan Aliyu da body guard daya keja wayansa Aliyu yaciro nurse yama text taba Mami maganin dare kafin ta wuce sannan ya ijiye wayan yana kallon gefe mahaifinsa na kallonsa kaga Aliyu kaga mahaifinsa dan bai dauko hasken fatan Mami ba, tun bayan yarabu da mahaifiyar sa Aliyu hated him, bawai yataba masa rashin kunya ko wani abu bane, akwai abubuwa da dama da yaro yakeyi ya nuna ya tsaneka baya bukatan ka arayuwansa, yadena karban kudinsa, yabar gidan yakoma wajen mahaifiyarsa da zama da sauransu.
Wani gida sukaje gidane mai bala’in kyau hadaden gaske sabo fil akai parking Abba yasauko yakalli Aliyu daya zauna yacd “bazaka sauko bane Doctor” ahankali Aliyu yasauko sai Abba yayi gaba Aliyu biyeda shi suka shiga gidan bakomi na furnitures agidan duplex ne babu dakin da basu shiga ba dan kyau gidan yayi wani irin kyau haka suke tafiya kaman kurame tsaf suka gama suka fito compound din Abba yace “muyi magrib” alawala sukayi anan pampo compound an shimfida wani babban tabarma Abba yawuce Aliyu daya gama alwalan yataho shima da bodyguard biyu dasuke musulmai gateman dake dafa shayi shima ya bar wajen yazo daddy takallesa yace “ja mu salla Doctor”.
KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣5️⃣
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3️⃣5️⃣
Ahankali Aliyu yashiga gaba yajasu sallan, suna idarwa Abba yace “akawo mana shayin da nama” shayi aka kawo musu da gasasshen naman rago Abba ya tsayaya shayin a cup na Aliyu kafin yasa a nasa ya ijiye sannan yakalli Aliyu anatse yace “how are you?” Ahankali Aliyu yace “Alhamdulillah” Abba yace “hospital fa?” Ahankali Aliyu yace “shima Alhamdulillah” sosai mahaifinsa ke kallonsa Aliyu nada zurfin ciki, he knows yamasa laifi na sakin mahaifiyansa dabatada lpy amman Aliyu yaki nuna fushinsa yarike abin aciki yana kallonsa dashi kullum, ahankali Abba yace “mahaifiyarka fa”? Sauke kansa yayi kasa calmly yace “she’s fine” Abba yace “Masha Allah” yadauki tea yakai baki ya kurba sannan yakalli Aliyu yace “shayin ma saina rokeka zaka sha?” Hannu Aliyu yakai ahankali yadauki tea yakai baki ya kurba kadan Abba sai kallonsa yake bayako kyafta idanu sannan ya ijiye cup din Abba ma haka, ahankali Abba yace “Aliyu”
dago kansa Aliyu yayi yakalli Abba yace “na’am Abba” anatse Abba yace “even though you hardly calls me ka gaisheni, ko katako kazo gida ka dubani duka kadena that doesn’t mean ni ba mahaifinka bane, you are and you will always be d’ana na farko, my first son, Magaji na kuma next of kin dina” Abba yayi shiru yana kallonsa saiya kai hannu yadauki wata jaka mai kama da briefcase dake gefensa yabude yazaro wasu papers haka yamikama Aliyu yace “amshi” hannu Aliyu yakai ahankali yakarba, Abba yace “bude kaduba” budewa yayi Aliyu yayi, papers na farko is paper na gida, sai nabiyun kuma papers ne na asibiti dudda he knows what they are saiya dago kansa yakalli mahaifin nasa Abba yace “the papers is for this house, gidan kane dakuma hospital danake gina maka wanda ake dab da kammalawa” ijiye takardun Aliyu yayi akasa baice komiba, Abba yace “this is not why nataso nazo staduim dinnan just to see you sabida nasan zakazo wajen” Abba ya gyara zama,
Ahankali yace “jibi zanyi celebrating 65yrs aduniya, I have yara hudu kadai, kai sai Imam, da Samha da Yusra wanda suke yara yammata kanana, Aliyu you’re 35yrs yau da zan fadi na mutu dole kaine zaka rike gidan sannan zaka aurar da kannenka, I’m not getting any younger dan haka inaso kafito da mata kai aure dan nasami jika!”Dasauri Aliyu yakalli mahaifinsa, Abba strictly yace “I’m very serious, kagama makaranta, kana aiki, me kake jira? Kai da Imam kuna manyan yarana kannanku mata da yanzu ne ma suka fara university, yaushe zakai aure kabani jika? Na tsaya naita kallonka”? Ahankali Aliyu yace “Abba bazan iya aure yanz……” “dakata!” Abba ya tsaresa yace “bazaka iya aure yanzu ba sabida rashin lafiyan mahaifiyarka is that abinda kake fadi”? Aliyu ya gyadamai kai, Abba yace “dakai aure tana raye dakai aure bayan tarasu wanne yafi?” Aliyu yayi shiru, Abba yace “shi rayuwa Allah ne yakeda ita, kuma mutuwa babu wanda yasan gawan fari, ni yanzu danake lafiya ta kalau saikaga nafadi namutu ita tana raye, banda haka nothing is beautiful a zuciyan mahaifiya sama da taga danta yayi aure akan idanunta tasamai albarka dan haka itama mahaifiyar taka zan kirata yau dinnan” Aliyu yayi shiru, Abba yace “you have from now zuwa karshen watan nan idan baka fito da mata ba zan tambaya a dangi na zabo maka wata ka aura”
Aliyu yayi shiru Abba yadauki nama mai tsoka sosai ya mikamai yace “ungo” kallon mahaifinsa yayi sai yasa hannu ya amsa batare dayakai baki ba Abba sai kallonsa yake yanaso Aliyu yasaki dashi yarasa yazaiyi baya nunawa ne amman yafison Aliyu kan duka yaransa Aliyu kuma ya tsanesa sabida yasaki mahaifiyarsa.
Wasa wasa haka Abba yarikesa kaman kada yabarsa yatafi gashi sai tunanin Mami yake sai wajajen 11 sannan yacemai zai iya tafiya yatashi yatafi bayan yamasa sallama dayake inda yakaisa da nesa baikai gidansu ba sai wajajen 12:10AM nadare, parking yayi yafito yana tafiya ahankali yakaraso flat nasu hannu yasa yabude kofan falon ahankali, falonsu duhu babu abinda ke aiki banda AC da TV dake aiki cartoon ke playing da volume chan kasa, yakalli dogon kujera inda Ziora ke kwance kai ta rufa da bargo but fuskanta awaje hakama hannayenta awaje hannunta na dama na rike da remote idanunta are fix to tv tana kallo, but if you look close enough zakasan tunani take, bayan Mami tasha magunguna ta suna isha’i tareda Mami, Mami tai bacci itama baccin ya kwaceta tayi, kodan sabida taci bacci da rana ne ko 15min ba’ayi ba da tashinta daga baccin ba, bataso ta dami Mami datasan batada lpy saita sauko tafito tazo parlor da wayanta tai dialing number Mommy amman akashe shine kawai tasa cartoon ta kwanta ta rufa da bargo sabida sanyi, tana kallo tana kuka tana goge hawaye da bayan hannu dan bataso ta tashi kowa, yanda tai zurfi a tunani batasan ma wani yashigo ba, shima Aliyu harda bude kofa dayayi ahankali sabida baiso yatada Mami baida kyau mai matsalan BP na samun yankewan bacci, tsare Ziora Aliyu yayi da idanu wacce hasken wutan TV ke hasko ta, gashinta abude ba dankwali akanta daga shoulder ta ya hango dan siraran fararen hannun riga dake nuna shimi ne ajikinta ga hawaye yagama yanke mata idanu, takowa yayi kaman zai wuce saikuma yaci tura a daidai nan bayan dogon kujeran ya tsaya yana kallonta yanda take kuka tana kallon TV yasa cikin kakkausan murya yace “Ke!” Awani irin firgice Ziora tajuyo da kanta daidai zata kallesa dip aka dauke wuta, unguwan ba’a taba dauke musu wuta kowa yasan area a Abuja so masu zama a side dinma basama saka wani inverter ko susai generator cus is 24hrs light. Wani kalan faduwa gaban Ziora yayi ganin duhu ko’ina harta wajajen windows da compound babu wani atom of haske, awani haukace tazabura ta yaye bargon ta tashi dagakan kujeran ta mike tsaye saman kujeran while Aliyu na tsaye inda yake yana tattaba aljihunsa dan neman wayansa kawai Ziora tai ihu. “Maaaam….” Cikin zafin nama Aliyu yace “If you scream here I will slap your mout……” bai karasa maganan ba sabida wani irin hugging nasa da Ziora tayi tana tsaye kan kujeran shikuma Aliyu na tsaye ta bayan kujeran yana neman waya, Allah yasani ita Ziora tsoro da firgita tayi sabida tana gidan daba nasu ba all of a sudden kuma wuta ya dauke atleast taga Yaya Aliyu takuma ji muryansa, while Aliyu faduwa gabansa yayi daya rasa dalili, Beeba hugs him all the time bayajin komi but this little girl, tsuma jikinsa yahauyi yanajin butterflies na yawo acikinsa yama dakata da neman wayan yabude baki zaiyi magana but tsabagen yanda kirjinsa ke racing yakasa yi, da kyar yayi gyaran murya. “Uhm’uhn” ko motsi Ziora batayiba tana kankame dashi tadaura kanta akan kirjinsa ta kulle hannayenta abayansa tana sauke ijiyan zuciya ahankali tana shakan kamshin dayakeyi dataji yana kashe mata jiki sosai, da kyar Aliyu yace “ke!” Kasa magana tayi, ahankali yace “Amrahhhh” wani irin bugawa kirjinta yayi jikinta na kara mutuwa batasan sanda tace “uhmmm” like a little baby ba, calmly Aliyu yace “let me go I left my phone in the car” murya chan kasa tace “I’m scared! I don’t like darkness” kaman bashi ba Aliyu yace “okay leave me then hold my hands instead then come down from the chair” bugawa kirjinta yashiga yi haka takejin takamasa motsi murya chan kasa Aliyu yace “please” dan dago kanta daga kirjinsa tayi ahankali, Aliyu nakawo hannunsa yace “hold my hand” hannunta takai tashiga kokarin neman hannunsa tana tattaba masa jiki bawani abu azuciyanta, dawani irin sauri yakai hannunsa yakama dan karamin hannunta cikin rikakkiyan murya yace “Malama come down from the chair and stop touching Man”tsawan daya mata got her cconfuse gashi bata gani, ga jikinta namata wani iri, ga tsoron Aliyu kuma, instead of tasauko daga kujeran bata gani kawai saitahau asalin saman wuyan kujeran kawai kafanta yazame zata kifo tafadi Aliyu ya matso da sauri yana tareta tafado kan jikinsa fuskanta na sauka kan nasa, hancinta na haduwa da nasa, lips dinta na mannuwa da lips nasa dukansu sankarewa sukayi lips dinta bala’in taushe.
Tunda Amrah take in her life bata tabajin abinda takeji kaman what she is feeling yanzu ba, har wani sanyi sanyi taji tanaji kaman zai huda mata gangan jiki, gawani irin kamshi da Aliyu keyi kaman yana kara mata wani irin yanayi lips dinta kawai yashiga rawa dake manne da nasa, shima Aliyu ba zuciyansa kadaiba har kansa bugawa yake baimasan meke damunsa ba shima jikinsa yamutu, lips dinta felt like babies lips akan nasa, da kyar yayi namijin kokarin jaye fuskansa baya yaraba lips nasu itakuma Ziora da kanta ba saiti ko daya tabiyosa dan tsoro takeji cikin wata yar karaman murya tace “I’m scaredddddd” lumshe idanu Aliyu yayi yabude su da kyar sun kankance yace “can you get off me girl”? Sake kwakumeshi tayi sosai kaman tasami Ya Chidi awani irin mugun shagwabe tace “take me to my Mamiiiiiiiii” tai maganan tanakai hannayenta biyu duka kan kafadansa tai wani cuddling nasa tana shafamai kirjinta awajajen wuyansa yanajin wani cool kamshi datakeyi breath nata na sauka kan fuskanta that’s so fresh lissafinsa yasoma kwancewa, hannayensa daya dunkule ya bude ahankali yakai saman bayanta lustfully wani yirrrrr Ziora taji jin hannun Aliyu kan bayanta yadaura with the most gentle touch saita kara kankamesa sosai da sauri batare datamasan tayi ba jikinta nawani irin saki, something was pushing Aliyu to use abuse this her tiny kwaila body cus he’s so turned on amman yadake da kyar, murya chan kasan makoshi dake fita kadan kadan Aliyu yace “A’uzubillahi mina shaidanin rajimmm” Dan clearly Ziora ba hankali gareta ba batamasan kotanamai wani abuba while shi yashiga matsanancin hali.
ALIYU WAT IS GOING ON EH?😂
ZIORA WAI KINSAN CEWA NOT ALL MEN ARE YAYUNKI KUWA??
KINSAN MENENE RAPE?
ALIYU YANZU YAYI RAPING NAKI FA HABA YARINYA SAI MANNA MAI KAYA TAKE😂
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣6️⃣
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃
The way kirjin Aliyu ke bugawa ita kanta Ziora naji gashi hakanan batason suma rabu saita kara kara wani kankamesa nipples dinta na erecting yana feeling nasu a wuyan nasa, zare hannunsa yayi daga bayanta dasauri yana shirin fita daga jikinta aka dawo da wuta falon yayi hasken tv, komawa baya yayi yahade fuska batare daya kalleta ba yana lumshe idanu cus bayama so ya kalli kirjinta yace “Malama saken” dasauri Ziora tasakeshi gabanta na faduwa tana juyawa dan kallon TV dataga yayi haske ko kadan bata damu bama data rufe kirjinta da nipples dinta dasuka fito sosai a singlet din, da zuciyanta daya abinta tajuya tana kallon TV Aliyu yadan bude idanunsa kadan idanunsa suka sauka kan kirjinta dasuke nan cikin singlet dayadan mata yawa, ga nipples dinta sun fito sunyi dot dot, wani irin dauke kai Aliyu yayi kansa na hargitsewa baitaba ganin yarinya like this girl ba, cikin kakkausan murya yace “the next time I will see you in this house dress like this you will see the other side of me ugly big forehead girl, common go to you room and sleep kafin na tattakaki” turo baki Ziora tayi idanunta na cika da hawaye ta dirko daga kan kujeran ta baya kaman zata fado jikin Aliyu boobs nata na wani rawa dimmm suma, Aliyu yakoma baya dasauri yace “wat are you doing?” Kaman zatai kuka tace “you said I should go inside” dafe kansa Aliyu yayi cus the way she’s talking ma zata kashesa da sauri yajuya mata baya yama kasa magana sabida takaici Ziora ta turo baki tawuce ta tafi abinta, jin tafara tafiya kaman wani abu na fizgansa Aliyu yadan waigo dawani irin sauri yasake dauke kansa, short ne ajikinta na singlet din Babypink da singlet din shima Babypink, kanta ba dankwali, baitaba ganin yarinyar da batasan menene kunya ba sai this girl, kirjinsa bugawa kawai yake nonstop saida yaji karan bude kofan dakin Mami da rufewa sannan yawani fuzar da ijiyan zuciya, baida kuzarin komawa waje ma yadauki wayarsa hakan yasa ya lallaba yashiga kitchen he’s just praying Allah yada sunada lime lucky sunada shi matsawa yayi a cup ya zuba hot water daga dispenser yafito yakashe tv yatafi sama.
Daki yashiga yamaida kofa yarufe yazauna yakafa cup din abaki saida ya shanye ya ijiye wlh baida karfin tashima yayi wanka yaji, runtse idanu yayi yana kwanciya kan gadon ahaka, maganan aure da Abba yamai na dawomai, idan harya shiga busy battling da rashin lafiyan Mami mancewa yake dawani sha’awa, but this days miraculously Mami ko ciwon kai batayi abinda baitaba gani ba, BP ta yasauka and it’s all thanks to haduwa da naughty girl dinnan, dan shiru yayi tunawa da Ziora dayayi yadauke kai yana mamakin akanme yar karaman yarinya haka zata tadamai da sha’awa da rashin hankalinta, shiru yayi yana tunani yasan yayi aure Mami will be very very happy, Beeba yayi shiru yana tunani deep deep deep down kasan zuciyansa baiso ya aureta kawai sabida yasan shine ya lalata mata rayuwa it’s only right for him to marry her.
Ganin yakasa bacci yasa ya lallaba yatashi yafada bayi yayi wanka yadaura alwala yafito yazo yayi salla har 4 yana salla kafin yafito yasauka kasa yabude kofa yatafi motansa yabude kofa yadauki wayansa dayaga tana haske yaga hospital dinsu ke kiransa basa taba kiransa war haka sai idan akwai critical emergency, ringing wayan ya shiga yi hakan yasa yasa a kunne yayi shiru yace “okay I’m coming” motan kawai ya shiga ya danna horn mai gado yafito yabudemai gate yafita yanama Mami typing message I have emergency a hospital zan dawo as soon as I can take care Mami.
***
Tunda Ziora tadawo daki tahau gadon kasa bacci Ziora tayi jikinta gabaki daya ya chanza, bata tabajin abinda takeji irin na yau tunda aka haifeta ba, kawai maranta na ciwo gabaki dayan jikinta smells like him, wandon dake jikinta taji duk ya jike hakan yasa ta sauka tawuce bayi tacire wandon kawai tai fitsari ta wanke jikinta tana mamakin menene this slimmy white water bata taba ganin irinsa ba ajikinta, bata taba having discharge on any sort ba banda menstruation datakeyi every month wandon dabata maidaba kenan ta wurga washing machine din kanta na daukan ciwo jikinta na daukan zafi tadawo tahau gadon, ahankali sai kawai ta matso tai hugging Mami yanda take hugging Mom hakan can help her sleep ta lumshe idanunta Aliyu tagani dasauri tabude idanunta back wasa wasa kawai mugun zazzabi dayafi na jiya ne yakamata ta rirrike Mami, dudda maganin dake sa bacci da Mami tasha bai hanata jin zafin jikinta ba tashiga bude idanu lokacin biyar na asuba ta kalli yarinyar data shige jikinta sosai Mami ta shafa bayanta tace “Subhanallahi Amrah, Amrah zazzabin yadawo” tai maza tadagata Ziora na kuka hawaye na bin gefen fuskanta Mami tadauki wayanta zatai dialing number sa taga message dinsa kan yatafi hospital yanada emergency, ijiye wayan tayi sai kawai tadauki wayan Ziora ta danna saitai dialing number Ya Chidi ringing daya yadaga Mami tace “Assalamu Alaykum Muhammad nice” dasauri yace “good Morning Ma” ahankali Mami tace “dan Allah ko zaka iya zuwa zazzabin Ziora yayi tsanani Aliyu yatafi asibiti tsakar dare emergency” dasauri yace “okay okay gani nan zuwa Mami” Mami ta katse wayan ta ijiye tawuce bayi ta debo ruwa tasa towel aciki ta bala’in damu wallahi tana mutuwan son Amrah har ranta, bazama ta iya fayyace yanda takeson yarinyar nan ba, and tana kara sonta sabida yanda itama Amrah ke sonta, yarinyar bata damu da bata da lpy kotadanja baya da ita kota kyamaceta, yarinyar is just so pure innocent da sauransu, Amrah gives her hope and life daga haduwa da Amrah ta mance watannin dasuka rage mata akan that 6months basufi wata uku ba, shafa mata towel din tayi Amrah tadan bude idanunta kadan saita kama hannunta, Mami tace “don’t worry zakiji sauki ko and your Mommy will come back kinji Amrah na” gyadama Mami kai tayi basuda nisa nan da nan Chidi ya iso gidan yakira Mami takira gateman aka budemai gate yashigo yayi parking Mami tazo falo tabudemai kofa ya shigo sthethoscope na hannunsa da injections na malaria cus malaria ne ke sata kalan ciwon da wannan fever din, Mami tace “Bismillahi” shigowa yayi yace “Mami sannu da kokari keda ke bukatan hutu this girl tazo tana damunki da zazzabi” murmushi Mami tayi tace “what are you saying? Amrah diyata ce kuma wannan dawainiyan dakakema kallon dawainiya shike sani na mance ma ina ciwo Alhamdulillah rabon danai ciwon kai tunda nasan Amrah” daidai sun iso dakin, Mami tabude kofa Chidi yashiga yayi wajen gadon yana kallon Ziora da idanunta sukai ja kanta na ciwo yatabata yace “wat are you feeling?” Ahankali tace “cold and headache” anatse yace “you have Malaria” yasaka stethoscope nasa yasaka yana dubata sannan yakalli injection din hannunsa wannan sarkin kukan data tsani allura zata iya juya gidan nan sama da kasa kan alluran nan yakalli Mami yace “Mami akwai drip agidan nan dasu canula”? Mami tace “babu abinda babu agidan nan indai na asibiti ne, duba cart na falo akwai drip dayawa daban daban kaine likita kasan wanne za’a samata” tashi Chidi yayi yafito falon yaje wajen shelf na magunguna da drip, canula yafara dauka sannan yashiga daukan drip one by one yana dubawa, Mami nada cancer so yasan akwai different drips anan, just Normal Saline yakeso that will help with dehydration dakuma electrolytes nata, yayi injecting alluran cikin ruwan saiya deba jinin ta yakai asibiti yayi test yaga meke damunta, Normal Saline drip yagani sama sama yadauka yace “perfect” sannan yajuyo yadawo dakin, Mami na zaune gefenta dan murmushi yayi shima he’s beginning to love matan sabida yanda takeson Ziora, Mami tace “kasami drip dakakeso”? Dasauri yace “yes Ma” tasowa Ziora tayi cikin rashin kuzari tafashe da kuka tana shigewa jikin Mami tace “Mami I don’t want injection” Mami tace “yakuri bazaiyi zafi ba drip zai samiki Zokiga” kamata Mami tayi yazo yakama hannunta ya shafa komi yasoka alluran Ziora tafashe da kuka sosai yayi fixing kanulan yamakala drip din a karfe sannan yakama hannunta yamakala drip din sannan yayi injecting alluran ciki kafin yazo ya seta zuban ruwan yace “Mami bari ta kwanta” ya karbeta daga hannun Mami ya kwantar yana kallon fuskanta cikeda lallabawa yace “don’t worry you hear, mommy will come back today” gyadamai kai tana lumshe idanu, Mami saita mike ta fice daga dakin dan zuwa tai salla abinta wayanta yahau ringing Aliyu ne tace “Aliyu ya emergency din hope lpy” ahankali yace “I was able to manage it, ya jikin ki Mami”? Ahankali tace “I’m fine ni, Amrah ne ba lpy danaga message naka sai kawai na kira yayanta yazo yama saka mata ruwa yana nan ma kaga yanda jikinta ke zafi kuwa” dan shiru yayi chan yace “yanzun nan zan fara dawowa” Mami tace “toh saika dawo, drive safe” tai maganan tashiga bandaki tadauro alwala tafito anan falo
Zama Chidi yayi bakin gadon looking so worried yana kallon Ziora wayansa ne yahau kara Obinna ne yadauka yayi shiru chan yace “she’s here she can’t talk, lemme try Mommy and see” ya katse wayan yayi dialing Mommy luckily wayan ya shiga, tunda ta tafi sai yau yake saminta awaya ya katse yasake kira akaro na uku ta amsa tace “wat is it Chidi”? Cikeda fada dan ijiyan zuciya yasauke yace “Mommy I know you’re angry with me I don’t mind that punish me I will take it, but can you please come back for this girl? Kin tafi look how miserable she’s looking Mommy, she’s very very sick please come back” Mommy batacemai kala ba ta katse wayan ya kalli wayan dan bude idanunta Ziora tayi dasauri ta kalleta yama dauka kuka zatayi saiyaga takai hannunta da ba drip ajiki tadaura kan
Kirjinta tana dukan kirjinta dasauri Chidi yace “what is it?” Kasa magana tayi sai buga kirjin take da sauri yakalli drip din baya zuba dayawa yawan zuban ruwan drip dayawa wani zubin yana kawo yawan bugawan zuciya but drip din na fita slow slow dasauri yasa sthethoscope a kunnensa yatashi dasauri yakai yadaura akan karjinta yana matsar da hannunta dayaji yanda kirjinta ke bugawa saida ya tsorata dasauri yazare sthethoscope din yakamata dasauri yana dagota daga kwance yana zaunar da ita yace “Amrah tell me exactly ya kikeji”? Baki Ziora tabude zatai magana kawai saita fara fizge fizge kaman mai epilepsy tana wani irin nannadewa gabobin jikinta ma haka tsorace yace “Ziora! Ke Amrahh!”
Yayi wani irin ihu da saida gaban Mami dake Jan charbi a falo yafadi wai irin tabasu wurin nan tuntuni ta idar da salla ta zabura ta mike daga kan dadduma daidai ana bude kofan falo Aliyu na shigowa yaga Mami tai dakin da gudu daga wajen yanajin muryan Chidi na Amrah Amrah, sai kawai Aliyu yayi dakin da gudu, Chidi is a very very good Doctor but kawai ganin Sister sa na something dabaima gane menene ba yakasa komi kawai yariketa yana kiranta tana fizge fizge, Mami tashigo tace “Innalillahi meke damunta Amrah Amrah?” Daidai Aliyu na shigowa daidai lokacin Ziora tafara wani irin numfashinta kaman mai sikla tana wani irin bankarewa Mami tafashe da kuka sosai dawani irin sauri Aliyu yashigo yakai hannunsa guda biyu yadaura kan gefen kunnenta yakalli Chidi da jikinsa ke rawa yace “sister ka nada any ciwo misali epilepsy?” Dasauri Chidi yace “no no, bata taba ciwon daya wuce Malaria ba?” Dasauri yace “bring Mami oxygen from palour hurry, Mami go outside please” kasa motsi tayi da gudu Chidi yakawo oxygen din
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 15 Chapter of 26