Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
batamata rayuwa, shiya keta mata haddi, mahaifiyarsa yanzu tace bata sonta batason aurensa da ita, and in this his life Mahaifiyarsa na gaba da kowa da komi wlh, Mami ta isa tasakasa yayi komi yayi, ta isa tahanasa karyayi komi kuma bazaiba, how is he even gonna apologize and talk to Beeba, tayaya zai gaya mata gashi gashi, this news will be so devastating cus if there’s one thing daya sani is yanda Beeba ke sonsa, tayaya zai lallasheta yabata hakuri? Yace mata ne to name anything she wants yamata as compensation ko yaya zaiyi? He can never hurt Mami tunda ta hanasa yahanu ne kawai, yanason yarabu da mahaifiyarsa lafiya cikin soyayya da aminci. Yadan sauke ijiyan zuciya Amrah na zuwamai arai murya chan kasa yace “this crazy girl da Mami tahadani da ita” yayi shiru yana tunani how is he even going to start rayuwan aure da yar yarinyar nan wacce inda yayi aure since he’s sure daya haifeta, this girl har yanzu bata gama sanin inda ke mata ciwo ba, ga bakin surutu, ga rawan kai, ga shirme, why is Ammi taking him from frying pan to fire cus left to him daya auri yarinyar nan Amrah gwara ya auri babban mace dan baison wahala, baison kayan takaici, dan gajeren wahalallen tsaki yayi sai kawai yatashi yadauki wayansa albashi yaturama Chef da Nurse yace su dakata da aiki for now till further notice zai kirasu. Daga yanzu zai dingama Mami komi for now kafin ya nemo new workers and he won’t let this thing slide zai nemo kowaye behind it, yadade ahaka yatashi yatafi dakin Mami hartai bacci yayi shimfida ya kwanta yayi shiru yana tunani, Amrah yafara gani a idanunsa hakan yasa ya kori tunanin yana juya but yakasa daina ganinta, da kyar bacci yayi nasaran daukansa. ** Wuraren 5:30AM na safiya Ziora ke bude idanunta tun baccin datayi na jiya da yamma sai yanzu take farkawa, babu kowa a dakin sai Mommy datagani kan gadon tai hugging nata, lamo tayi ajikin Mommy Aliyu na zuwa mata zuciya, ita kanta abinda takeji is so new for her da batasan yazatayi da kanta ba, kawai she want him close to her, close sosai kaman irin na rannan nan da daddare data kwana gidan Mami, she just wanna hear yamata magana so calmly da yar karaman murya irin yanda yamata rannan da aka dauke wuta kaman yana magana da little Baby, bata tabajin dadin wani yamata magana kaman yanda taji dadi sanda Aliyu ke mata magana rannan ba. Ahankali tazame daga jikin Mommy tasauka daga gadon ahankali jikinta gabaki daya feels kaman ba nata ba batada karfi, ko’ina ajikinta ciwo yake mata, tafiya tashiga yi kadan kadan taje wajen kofa tafara kiciniyan bude kofan cus batada karfi, she just wanna see Aliyu tayi hugging nasa so that he will talk to her like his baby irin na that day in the night, abinda yatada Mommy kenan motsin dataji anayi da kofa, dasauri tabude idanu takalli wajen kofan, ganin Ziora daga ita sai hospital gown ba takalmi a kafafun nan tana kiciniyan bude kofa yasa dasauri Mommy tawani dirko daga gadon atsorace tace “My Baby where are you going?” Juyowa Ziora tayi takalli Mommy tana fama da kofan da yar karaman murya tace “Mommy come and open the door for me I want to go and look for My Yaya Aliyu” karasowa wajen kofan Mommy tayi tana kallon agogon bangon dakin sannan takalli Ziora tace “did you know what is the time now? Wait have you ever been in this hospital ma dazaki ce mini you’re going to look for one stupid Yaya Aliyu when you’re just waking up, are you sick upstairs abi them carry you do juju dakikaje gidansu” kallon Mommy Ziora tayi da sauri jin yanda tazagi Aliyu kalman yamata mugun zafi azuciya baki tabude zatai magana sai kuka ya kufce mata, tace “Yaya Aliyu bai miki komi ba you’re insulting him Mommy, why are you insulting my Yaya Aliyu why? I will tell Daddy” ta tsaya kikam awajen takifakai jikin kofa kawai tana kuka bil hakki sabida yanda Mommy ta zagi Aliyu, Mommy kawai tasaki baki takama baki tsabagen mamaki tana kallon Ziora tace “I know you’re sick saisa nake barinki wuce muje kizauna inba hakaba I will beat you blue black in this hospital stupid girl kawai, your father you and the Aliyu kinji see where is Doctor sef they should discharge us I hate this hospital we are going back to hospital na yayanki, tunder fire your mouth and the Aliyu” buga kafa Ziora tayi akasa tace “I am not going anywhere with you Mommy, I am going with my husband Yaya Aliyu, and no tunder will touch my husband” hannu Mommy takai da zafin nama ta fizgota takaima bakinta duka Ziora zatai ihu Mommy ta bugata da bango tana jijjigata gata da tsoron duka, Mommy tace “yimin shiru kona tattaka miki wuya, I said quiet” hadiye kukan Ziora tayi shima sabida tasan babu wani mai kwatanta a hannun Mommy ne saisa, Mommy taja hannunta tace “wawiya muje kiyi wanka and remove this hospital gown” bayin dakin Mommy tai da ita tana tara ruwan zafi a tap tafito dakin tadauki brush da toothpaste tasa mata tadawo bayin tabata tace “my dear brush” karba Ziora tayi tana kuka ba kakkautawa mara sauti tai brush tagama zuciyanta ba dadi Sam Sam, Mommy tacire mata hospital gown din takamata tamata wanka tass kaman har yarinya karama tabata towel zasu fita daga bayin cikeda rigima Ziora tace “ni I want to perfume ablution” Mommy tace “ke kika sani finish and come outside” Mommy tadawo daki tadauki box mai kyau da aka kawo mata jiya taciro ma Ziora wani dan gown red and black da brush na taje kai da perfumes, sannan tashiga hada mata tea dazata sha mai sanyi as usual tana cikin hadawa Ziora tafito kaga idanunta sunyi jazur tsabagen kuka Mommy ta ijiye tea ta taho tace “sit” zaunawa Ziora tayi akan gadon Mommy tasa karamin towel ta share mata jiki tass tadauki cream ta shafa mata sannan tabata pant tace “tashi kisa” ba musu karba tayi tamike tasaka takoma tazauna Mommy ta warware rigan tasa mata ya Allah! Wlh she look like a Baby doll floral gown daidai knees nata gown din ya tsaya yanada spaghetti hand, Mommy tadawo ta tsaya daga bayanta tasa brush ta taje mata kanta daya sukurkuce ta gyara tsaf sannan tasa red ribbon tamata parking takawo wasu clips red da ake sama babies akai tasamata akai sannan tadauki body spray nata ta feffesa mata tana kallon fuskanta da yanda take tabe baki, Mommy tace “this your mouth yakusan yagewa sabida tsabagen taleshi da turoshi da kikeyi duka, stupid girl” ashagwabe tace “where’s my hijab”? Mommy tace “ask your father when he comes I didn’t carry that one yesterday” Mommy tadauki tea tabata tace “take your tea” karba tayi Mommy takwashe duka abinda sukai amfani dashi ta hada a bag ta gyara komi nasu tanayi bini bini tana kallon Ziora datayi wani irin kyau amman ranta duk abace a muzgune, deep down Mommy na tsoro kodai this hausa people sunma yarinyarta abu ne cus Xiora da namiji baya gabanta ma yanzu yarinya tadage aure zatayi ai calls for attention. EPISODE 4️⃣3️⃣ 6:20 na safiya Daddy na bude kofan dakin dan daga mosque bai koma gida ba cus diyarsa na asibiti, Ziora na ganinsa tana zaune daga gadon tabudemai hannu tace “Daddy comeee” dasauri Daddy yamaida kofan yarufe yace “mesa idanunki sukai ja haka kuka kikayi”? Mommy Ziora ta kalla batare datai magana ba, hakan yasa Daddy yakalli Mommy data haderai yace “me kikama yarinyar nan?” Cikin fada Mommy tace “ask her mana gaka ga ita” cikin kuka Ziora tace “I wanted to go find Yaya Aliyu Mommy beat me Daddy and dragged me” Daddy yayi shiru yana kallonta Mommy ta tako zuwa gabansu tanuna Ziora tace “kaga tun muna mu biyu Ogenechuku warn your daughter tadena kiramini wani Yaya Aliyu anan, I hate that name I don’t even want the sound of the name a inda nake, gidansu dataje ta kwana abinda aka koya mata kenan, koko kin fara sleeping with me……n” “Florence!” Daddy yakira Mommy ransa yayi tsananin baci yace “wat are you saying? They’re things as a mother dabai kamata kina fadi ba, haba haba I’m extremely disappointed” Mommy tace “fine I don’t care about your disappointment, but just tell her karta kara kiran wani Aliyu a inda nake, even if you’re dying kina tashi you will not marry a Hausa man Ziora” wani kalan kankame Daddy Ziora tayi tana kuka harda ihuuuu jin abinda Mommy tafadi tace “Daddy I want to marry Yaya Aliyuuuuuuu” cikin tsananin fushi hankalin Daddy na tashi yace “wlh idan this route zakibi na samin yarinya kuka I will give her whoever she wants as long as nai running background check on the guy he’s from good home and he has money and work dazai iya feeding yarinya na dashi” cikin fada Mommy tace “if them born you well Ogenechuku get this girl married to Hausa Man and see” kirjinsa Daddy yataba dan baison raini from matarsa and Mommy was never like this to him yace “Nwunye ni kike cema if them born me well?” Mommy tace “yes nace, if them born you well get this girl married to hausa Man and see” Ziora datai lamo ajikin Daddy tana kallonsu suna fada Daddy ya kalla yace “you want to Marry Dr Aliyu My Baby?” Gyadamai kai tayi dasauri tana kai hannu tana goge fuskanta, Daddy ya jinjina kai yace “I will talk to Aliyu today and you will get married to him!” Wani washe baki Ziora tayi cike da farin ciki, Mommy tace “let’s see who own this girl Nwuke!” Bai kulata ba yayi hugging Ziora yana shafa bayanta yace “did you pray?” Ahankali tace “I don’t have hijab here” Daddy yace “okay I will tell brothers naki su kawo miki idan zasuzo anjima kadan sai kiyi” gyadamai kai tayi Mommy tai tsaki kawai ta dauki car key nata bata musu magana ba tafice Daddy yadade yana kallonta saiya dago Ziora daga jikinsa yakama habanta anatse yace “Baby do you know wat marriage is kuwa? You will stay with Yaya Aliyu for ever, just like how your Mommy stays with me, you will have children too, what about your school Amrah”? Ahankali tace “I don’t want school at all Daddy, I want to be Yaya Aliyu house wife” sosai Daddy ke kallonta yace “Baby wat if Ya Aliyu say he doesn’t wanna marry you?” Shiru tayi tana kallonsa idanunta sun cicciko da hawaye, ahankali Daddy yace “I don’t want you to get married now Ziora you are too small” ahankali tace “I want to get married now so that Yaya Aliyu will take care of me harna zama his big girl” Daddy yadade yana kallonta sai kawai yace “okay” yasake hugging nata ta side yana tunani da dama. Wuraren 6 yadawo gidan kafin 7 yagama komi na aikin gidan tsaf yahadama Mamie breakfast yamata simple abu dazataci da rana yakai dinning sannan yawuce sama ya shirya tsaf yau Friday so farin yadi yasa mai bala’in tsada da kyau yasa Hermes kubunan nan nasa a gyare yakama hula yana baza kamshi yafito Mami na falo tace “meya faru har yanzu Chef bata zo ba Aliyu”? Ahankali yace “ninace su huta yau Mami” kallonsa Mami tayi sai kawai tai shiru bata tambayesa why ba yawuce dinning yahada Coffee yadawo palour yazauna kusada Mami, Mami ta kallesa tace “inaso kafara zuwa wajen mahaifinka da safen nan kafin kaje asibiti kamai maganan damukayi jiya” dan kallonta yayi sai kawai ya gyada kai yagama sha yamata sallama yatafi. Shiga mota yayi yatada rabon dayaje gidansu harya mance yana horn aka budemai gate gateman nasu na murna na ganinsa Aliyu yasauko suka gaisa yabasa kyautan kudi sannan yawuce cikin yawanci war haka Abba na babban falonsa sometimes ma da baki hakan yasa yawuce falon yayi sallama yabude kofa yashiga girkan falon zaiyi girman wani fada Abba ne zaune sanye da jallabiya yana magana dawani Member haka Abba na ganinsa fuskansa ya fadada da murmushi yana mikewa yace “Aliyu come in shigo Son” shigowa yayi anutae yace “ina kwana Abba” yakalli Abokin yace “ina kwana” Abba yadaga kafadan Aliyu yana kallon bakonsa yace “wannan shine babban d’ana Dr Aliyu Hydar kenan, he’s an Oncologist” Abba yayi maganan sounding very proud Abokin yace “Masha Allah” Abba yakalli Aliyu yace “kana leave ne yau da baka tafi asibiti ba”? Ahankali yace “nazo ganinka ne Abba” dasauri Abba yace “okay okay” saiya kalli bakon yace “time for family we will discuss the matter more a office saina shigo” suka gaisa bakon yawuce yafita Abba yazauna yakalli Aliyu da kansa ke kasa yace “yauwa Son ina jinka” dan ijiyan zuciya Aliyu yasauke maganan nason yamai wahalan fitowa but tuna Mami kai tsaye yace “inaso kanema mini auren wata Abba” murmushi sosai Abba yayi yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace “who is the Lucky girl that won zuciyan my handsome boy? Ya sunanta”? Anatse Aliyu yace “Amrah” Abba yace “Masha Allah, yar wani gida ce” ahankali yace “she’s igbo Abba, they’re from Enugu amman anan Abuja suke Ogenechuku Family gidansu na Asokoro, her father, her stepmother, her siblings da ita are Muslim her Mom is a Christian” he’s telling Abba everything da kansa cus baiso Abba yaji daga wani waje Abba yadade yana kallonsa sannan yace “Aliyu why Igbo? Duk yammatan mu hausa Fulani na nan basu maka ba sai ka leka gidan inyamurai kuma ba wacce tafito daga gidan full musulunci ba Aliyu? Idan akace aure as a man you need to look beyond the love and think of future kids naku, da tarbiyan da za’a basu da sauransu, are you sure about the girl?” Ahankali Aliyu yace “yes Abba” sai chan yace “I want to marry Amrah Abba” Abba yadade yana kallonsa sai yace “Masha Allah Aliyu, I trust you da natsuwanka, Allah yasa albarka a auren, send me details na mahaifinta in sha Allah zamuje tareda aminaina munema maka aure in sha Allah” gyadamai kai yayi yace “nagode Abba” yamike tsaye Abba yace “bazaka tsaya kai breakfast ba?” Dasauri yace “I have patient a hospital I need to be there” Abba yamike yana biyosa yace “tom Allah maka albarka” daidai Aliyu na bude kofa Mama na karasowa wajen da tray na tea ganin Aliyu yasa tawani hada giran sama da kasa murya kasa kasa, Aliyu yace “ina kwana” ko kallonsa batayiba Abba yace “bakiji ana gaidaki ba” ficewa abinsa Aliyu yayi batare daya jira amsanta ba, daidai Imam na fitowa daga flat dinsu sanye da kayan gym ganin Aliyu saida yayi mugun mamaki yace “Ya Aliyu” yataho da gudu daidai Aliyu na shiga mota yace “yaushe kazo shine baka gayamin ba, wajen Abba kazo”? Kafin Aliyu yamai magana Mama da muryan fada tace “Imam zonan” kunna motan Aliyu yayi cikeda zafin zuciya yace “I will call you later” yaja mota yabar hospital din. Around 8:30 Mommy tashigo asibitin taci gayu sosai ta tsaya tana kallon wani Lamborghini dake shigowa hospital tana washe baki tana murmushi tana nunamai gefenta tace “park here my son” parking motan yayi sannan aka kashe aka fito Moses ne yafito yana sanye dawani lace fara kal mai kyau an mai dinki tasauka guiwansa, sai daga taciki yadaura zani na attire nasu na igbo yasa sandals, babu hula akansa akwai wata katuwar sarkan cross a wuyansa Mommy sai murmushi take yabude bayan motan yadauko wani katon babban leda na shopping sai yadauko wata babban teddy pink yarike Mommy tace “ohhh Moses you don’t have to do this, they will discharge her soon once her doctor is here” ahankali yace “I have to do it when I got your message that she’s in the hospital I couldn’t sleep I almost come to this hospital in the middle of the night Daddy stopped me” wani washe baki Mommy tayi irin yarinyar ta tagama sa’a tace “let’s go let’s go Ziora will love this teddy she loves pink” Mommy tai gaba tana fara’a sosai Moses biyeda ita suka shiga asibitin zuwa dakin. EPISODE 4️⃣4️⃣ Har zuwa dakin da Ziora take Mommy tama Moses jagora tasa hannu tabude kofan dakin, Daddy na zaune kan gado Ziora tayi pillow da cinyansa bacci yasoma debanta bata dade da yin salla ba Ya Chidi yakawo mata hijabi yatafi yanada emergency, shigowa Mommy tayi dakin ta tsaya ta wajen kofa tace “come inside Moses, bia, bia, bia, (come)” haderai Daddy yayi sosai, Moses yashigo while Mommy na maida kofa tarufe abinta, Ziora kawai ta kulle idanuwanta lub kaman baccinta yayi nisa cus batason wani sabon matsala akan Moses dinnan, Moses yakarasa wajen Daddy dasauri yana kai duka guiwansa kasa yace “Good Morning Daddy” Mommy dake tsaye wajen kofa tawani harari Daddy dayadan saki fuskansa kadan yace “stand up, stand up, how are you Moses”? Mikewa yayi yana gyara zanin kayansa yace “I’m fine Sir, how is Ziora? Hope she’s better now”Daddy yace “Alhamdulillah she’s getting much better thank you” Ziora Moses ya kalla yana ijiye ledan kayan akasa, yanda ta kwanta jikin Babanta kana ganin sama saman boobs nata sundan taso ta gaban rigan, rigan datasa yamata wani mugun kyau fatanta yayi haske shar kaman yadauketa daga jikin Babanta tadawo nasa yana shafata da kyar yacire idanunsa kar Daddy yagansa ya gyara murya yace “Hi Ziora” dasauri Mommy ta taho wajen gadon jikinta har rawa yake sabida yanda Moses ke son diyarta tai tapping Ziora a cinya kai tsaye tace “wake you Princess, wake up look Moses is here to greet you” wani kallo Daddy yama Mommy, while Mommy tace “are you not hearing me eh”? Bude idanunta Ziora tayi kadan ta turo baki tana tashi zaune tana kallon Moses din kaman zata maresa cikeda tsiwa Moses na kallonta shima da ace ba zani yadaura ba da sai sunga yanda jikinsa yake a tsaye, yadan rage murya yace “Hi Ziora” ballamai harara Ziora tayi kaman idanunta zasu fado ta dauke kai da kyar tace “you too” Mommy tamata wani kallo ta kada kai tazo wajen Daddy cikeda siyasa takama hannunsa tace “My Nwunke muje muyi wata yar magana” Daddy da ransa yake abace yace “muyi anan ina jinki” Mommy tamai wani kallo zatai magana akai knocking kofa dasauri Ziora ta kalli kofan gabanta na faduwa sabida kamshin turaren Aliyu dataji daidai ana bude kofan. Aliyu ne yashigo yana sanye dawata faran shadda dinkin jumper da akama aiki a wuya, yakafa hula akai cus yau Friday sak bahaushe abinsa, sajen fuskansa nawani kyalli ya kwanta tareda gemunsa while lips dinnan nasa sunyi pink bauuuu, kwayan idanunsa farare kal, he looks so fresh fatan fuskansa nawani irin glowing na safiya yau babu lab coat ajikinsa sai sthethoscope daya rike a hannusa dake daure da agogo na rolex, kafansa na cikin hermes sandals, sai nurses guda biyu tareda shi, wani zabura Ziora tayi ta sauka daga gadon ba takalmi a kafanta bata tunanin komi tawani taho da mugun gudu tayo kansa kaman zata fada jikinsa daga Daddy, Mom da Moses duk suka juyo suna kallonta babu wanda ya iya magana ma cikinsu sabida mamaki, wani mugun kallo Aliyu yamata abu na tsayamai a wuya sabida kalan kayan dake jikinta bakuma kallabi gawani gardi adakin, kallon daya mata yasa Ziora ta tsaya chak takasa karasawa jikinsa kirjinta na bugawa ba kakkautawa tana kallonsa kaman idanunta zasu hadiyesa, cikin kakkausan murya Aliyu yace “what are you doing?” Ko kunyan iyayenta bai jiba, kasa magana Ziora tayi tana kallonsa kaman wata sabuwan mayya, kasa jure kallon datakemai Aliyu yayi cus idanunta har sparkling suke kaman an wankesu da madara, batare daya kalli jikinta ba dudda yariga yaga abinda ke jikinta the moment ya shigo dakin yace “where are you going barefoot?” Baki tabude zatai magana strictly Aliyu yace “go back and sit on your bed” hakanan Daddy saiyaji bala’in dadin yanda Aliyu baya mata wasa kuma yaga tana shakkan sa, sum,sum,sum Ziora tajuya idanunta na ciko da hawaye ganin yamata kaman bai santa ba and bahaka yamata ba jiya da ta tashi, wucewa tayi har wajen gadon tahau tazauna ta tankwashe kafa tajuyo tana kallonsa kaman mara lafiya, Aliyu yafara tafiya cikin natsuwa da izza dakuma kwarjini yashigo cikin dakin fuskansa babu wasa ko kadan, Daddy yakalla yanadan sauke kai yace “good morning Sir, morning Ma” Daddy yace “morning Dr Aliyu ya aiki?” Anatse yace “Alhamdulillah” bai damu da jiran amsan Mommy ba yakai hannu yana daukan chart nata yana dubawa yaga ko night Dr yasa wani abu, Metron tace “Sir kindly excuse us, family are not allowed to stay when Doctor comes for consultation” respectfully Daddy yace “okay okay, let’s go Nwunye” Moses yawani matso kusada Ziora dake kallon Aliyu yasa mata teddy kan cinyanta yace “I got this teddy for you Love, I wish you a very quick and fast recovery” Mommy tawani washe baki “awwwn Moses you are so thoughtful” Moses na murmushi yace “anything for my baby Ma”yawuce ran Daddy na baci kawai he’s an elder ga Doctors ga Nurses bai kamata yaraba hali gabansu ba, amman yace ransa bai baci ba yayi karya, yafice kawai while Mommy da Moses suka fito while teddy na jikin Ziora ta kankame tana kallon Aliyu dake duba chart abinsa kaman baiji abinda yafaru just now ba, ijiye chat din yayi yadauki pad dake wajen ya tattaba yana duba result dinta daga lab da aka turo komi na system dinta yafita she’s clean now he will just write a discharge paper she’s good to go, saida yarubuta sannan ya ijiye wajen yajuya yacema nurses din dake bayansa “let’s go” duk suka juya Aliyu yataho zai wuce dasauri Ziora takama gefen rigansa gam da yar karaman muryan wacce ke shirin kuka tana breaking tace “Yaya Aliyuuu!” Chak ya tsaya nurses din suka juyo suma, kaman Aliyu baitaba murmushi ba yace “zaku iya tafiya” atare sukace “yes Sir” suka wuce abinsu, Aliyu yajuyo yakalli Ziora dake rungume da teddy har lokacin hannunta na kan rigansa yana rawa na fargaban rikesa yace “let go off my clothes” makemai kafada tayi kaman yar yarinya, ahankali tace “I….. want to follow youuu” yana mata wani kallo yace “kin sanni ne?” Ciccikowa da hawaye idanunta sukayi gabanta na faduwa tarasa yanda zatayi murya chan tace “I……I……..I……” Aliyu namata wani kallo yace “I wat?” She has been saying it to everybody but taga fuskansa tana shakka da tsoron fada masa, Aliyu yace “you know I have other patients ko? Will you speak ko saina mareki awajen nan” batasan mene ba sakin Teddy tayi yafadi kasa she just hugged him bazata ta kankamesa tasa fuskanta a kirjinsa tace “I love you Yaya Aliyu!!!”. EPISODE 4️⃣5️⃣ Bala’in faduwa gaban Aliyu yayi yanda tahada jikinta da nasa tawani rungumeshi, wannan da wani zai shigo dakin ai zata zubarmai da mutunci. “Ke!” Aliyu yamata wani tsawa da saida ta firgita tafito daga jikinsa da sauri, Allah yasani bawai zai mareta bane but zai kawai tsoratata ne hakan yasa yawani daga hannu zai wanka mata mari fashewa da kuka Ziora tayi sosai tai cikin gado jikinta gabaki daya ya kidime tace “sorry Yaya Ali……” hannu yadaura saman lips dinsa alamun tamai shiru hakan yasa tai shiru tana hadiye hawayen jikinta na rawa, cikin kakkausan murya yace “the next time dazaki kara tabani saina miki marin da you will go blind, foolish girl” yajuya zai wuce haryakai wajen kofa yajuyo yana kallonta yanda take kuka mara sauti jikinta ko’ina na rawa kuma sai yaji wani iri, saiya dawo ya tsaya gaban gadon yazuba hannunsa cikin aljihu murya chan kasa yace “have you eaten?” Dasauri ta kallesa da rinanun idanunta saita girgizamai kai, alamun a’a tsareta da idanu yayi yace “bakisha tea ba?” Bayan hannunta tana goge fuskanta kaman yar karaman yarinya tace “nasha” mugun kallo yamata saiya juya zai wuce saiya tsaya batare daya juyoba yace “the next time I will see you sitting like this in front of any man, your body open like this, with this your hair that looks like abacha,

Chapter 18 of 26