feeding karami sai Ziora tadanci tasha tea, kiransa akayi ya dauki wayan anan yaga tai transfer ya kalleta yace “mezaki da 10M” turo baki tayi tace “I dont have money” bai kara magana ba ta mike ta mannamai kiss a kumatu tace “bye Step Mommy, boys see you later, Bye Daddy” bye suka mata ta wuce ta tafi abinta Daddy yabita da kallo hartakai kofa saikuma yamike yace “be careful walk slow karki fadi” juya idanu tayi tace “ohhh okay Dad”.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 5️⃣
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO💕
MASU SO SU KOYI KISSA🎊
MASU SO SU IYA KISSA🎊
MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊
KISSAN IYA KWACE MIJI🎊
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU’UMA!
KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
wa.me/+2347012181461
Flat nasu tawuce tana bude kofa taga Mommy zaune a dinning sanye da pajamas ga cup na hibiscus tea a gabanta maid na ijiye mata tray na breakfast dinta, tsareta da idanu Mommy tayi cus tasan daga ina take, wucewa dinning Ziora tayi tazauna akan cinyan Mom kaman yar Baby tace “good morning Mommy nazo dakinki but you were sleeping” strictly Mommy tace “saisa kikaje chan ban hanaki zuwa ba”? Turo baki tayi tace “wajen Dadyna fa naje I wanted money” Mommy na tsareta da idanu tace “Money for what? Ina kudin da aka baki just last week?” Rawa bakinta yafara tai yunkuri zata tashi Mommy tace “bakisan neman kudi da wuya ba ko? Why is your father spoiling you haka wai? I don’t like it, anyways let’s pray” Mommy takai hannu tadaura saman kanta tana kulle idanu. “In the mighty name of Jesus…..” turo baki Ziora tayi idan da sabo tasaba kullum Mommy saita mata addu’a, hannu ma tasa tadauki wayan Mommy tana dannawa while Momy na addu’ointa, Chidi daya shirya tsaf zai tafi asibiti hannunsa rike da lab-coat yafito yagansu ahaka yayi tsaki yay kofa yace “I’m off to clinic Mom” dasauri Ziora tace “bye Ya Moh! I love you a little cus u beat me” juyowa yayi ya harareta yace “who wants your love stubborn girl kawai mai katon kai” Ziora zatai magana Mommy dake mata addu’a cikeda masifa tace “uhnn’nmmm” turo baki Ziora tayi cikeda gajiya da addu’an while Chidi yayi dariya yabude kofa yafice abinsa, kusan 10min Mommy na mata addu’a gajiya tayi ta kabar da hannun Mommy daga saman kanta tace “Mommy na gaji kaina harya fara ciwo” baki kawai Mommy tasaki cikeda takaici tace “evil spirit ke damunki, Allah shiryamin ke have breakfast” dasauri tace “Daddy na yamin tea” sama ta wuce dakinta bayi tafada wanka tayi tafito daure da towel tana kallon wayanta da tun jiya takashe, zama tayi ta shiga shafa mai sannan tamike tabude wardrobe nata, wani short tasaka iya cinyanta blue, da crop top red tana kallon agogon dakinta kawai tasa hijab tana fesa turare tajuyo daidai Dady na bude kofan yace “yauwa Ustaz dinku yazo Amrah muje” fitowa sukayi Mommy na falo tabisu da kallo tana tabe baki suka wuce har waje suka shiga wani building da wani Malami ke ciki da kannenta itama ta shiga tazauna while Daddy na gaisawa dashi, karatu sosai sukayi, Al Qur’ani, tajweed, fikhu, hadisi, tauhidi, sai arabiya tana kokari sosai by 11 yatafi ta tashi daidai tana fitowa daga class din security gidansu na tahowa towards her yace “Good morning Ma’am you have guest Mirabel and Bella” dasauri takallesa probably basu sameta a waya ba saisa suka biyota har gida, dasauri tace “let them in” tana tsaye daga wajen aka bude musu gate yan mata ne su biyu, Mira is 26, Bella kuma is 25 duk sun girmeta, a school dinsu tahadu dasu, dukansu ba yan Abuja bane, Mira yar Jos ce while Bella daga Nasarawa tazo, Mira na sanye da wani mini skirt orange da milk crop top ana ganin saman boobs nata sosai ga attachment tasaka na gashi mai kyau har duwawu, kafanta sanye da sneakers masu kyau, ga leg chain akai, fuskan nan yasha makeup sosai, dayan kuma tana sanye da shirt gown bai karasa guiwanta ba itama taci make up ga uban attachment amman ita kitso ne kanta, dan kyau sunada kyau dukansu black beauties ne, tana ganinsu Ziora tai murmushi ta taho da gudu tai hugging nasu tace “shine baku fadamin zakuzo ba” Mira mai mini skirt tafara sakinta tana hada fuska tace “wat happen to your phone did Mommy seize it ne?”Girgizamusu kai tayi, cikeda fada tace “toh mesa kika kashe banace ki dinga sanar dani before ki kashe waya ba”? Kaman wata yar karaman baby Ziora tace “sorry Mira” Bella tace “please remove this thing from your head get ready muje golf club din” zare hijabin tayi ba musu tace “lets go inside” suka wuce flat nasu sai kallon gidansu suke yammatan, suna shiga falo babu kowa ciki sai yan aiki Ziora tace “bring breakfast for my friends Joy” dasauri maid din tace “okay” sukai sama sai kallon falonsu yammatan suke, sunsan gidan amman basu taba zuwa ba, suna shiga dakinsu tashiga cire kayanta gabansu while sukuma suka shiga tabe tabe, tabarsu tawuce bayi wanka takara yi tafito daure da towel tawuce wardrobe nata dasauri Bella ta taso tabiyota zuwa wardrobe data bude tana kallon kayayyakinta tace “Woww look at your clothes” Mira tace “please allow her to dress Bella, zamuje musai kayan zuwa golf club kafin mu wuce chan fa we’re wasting time, my crush ance will be there by 4:30 na yamma, kin karbi kudin daga wajen Daddy Ziora”? Juyowa tayi ta gyadamata kai tace “yess” jean tadauka tasaka blue da shirt pink mai stripes mai bala’in kyau, tasaka earring na channel, sannan tadauki veil baki karami zata daura akai Bella tace “why now?” Hararanta tayi tace “so kike a hanani fita ko”? Knocking kofan akayi tareda budewa Momy ne tashigo tabisu da kallo ranta kawai yafara baci tana ganinsu taganesu dasauri duk sukace Mommy good morning, gyadamusu kai tayi takalli Ziora tace “come with me” maida kofan wardrobe Ziora tayi tarufe tabi Mamanta while su Mira na tabe baki aranta tace “do your worse your daughter can never leave us” Bella ta kalli Mira itama haka suka kara tabe baki atare sannan suka shiga fesa designers turarukanta abinsu suna kwasan wanda yamusu a bags nasu.
Dakinta Mommy tashiga Ziora ta shigo ta maida kofa tarufe, Mommy tace “what are those girls doing in my house ban rabaki dasu ba?” Hade fuska Ziora tayi tace “they’re my friends Mom, besides wai me suka miki you just hate my friends even though they’re Christians like you” dasauri Mommy tace “don’t you dare call those girls Christians dake bin maza suna shaye shaye” dasauri Ziora tace “a ina kika taba ganin su suna bin maza Mommy why are you like this?” Shiru Mommy tayi tana kallonta tace “ni kike maidama magana because of your friends” cikeda shagwaba tace “Mommy I’m an adult! Allow me to make my friends in peace nobody can spoil me, not them not anyone” dan shiru Mommy tayi chan tace “Ina zaku?” Ahankali tace “I feel like playing golf today muna gamawa zan dawo baranje ko’ina ba I promise please Mommy” dan ijiyan zuciya Mommy tasauke tai kwafa tace “adawo lpy” washe baki Ziora tayi saitazo da gudu cikeda jin dadi tai hugging Mommy tace “thank you Mommy” tajuya tafita dasauri Mommy tabita da kallo saita daga wayanta tasa security daya yabita batare daya bari sunsan dashi ba tana tsoron yaran nan bataso su bata mata yarinya.
Tana shiga dakin tadauki handbag nata da wayanta da ATM da car key tace “let’s go” ko damuwa da abubuwan dasuka dauka batayi ba suka fito, Mommy na falo suka mata bye na yarta kawai ta amsa Mommy tace “drive safe” wata lafiyayyen bmw ta shiga Mira nagaba Bella abaya tai horn aka bude musu gate suka fice, suna ficewa tasa waka suka kara volume sunabi, Mira tadaga wayanta zatai snap tace “please remove this thing u tie your head with, this black scarf” ba musu tai parking ta cire dan kwalin, kalaban kanta suka sauko sosai ta wurga baya yarage just Riga da jean ajikinta, Mira nabin wakan tana snap da ita sosai while tana driving tana murmushi har wani mall na mugun masu kudi ana saida kayan buga golf dasu stick din awajen.
Parking tayi hakanan gabanta ya buga, fitowa sukayi tamaida motan tarufe suka shiga ciki, she looks so beautiful wlh, kafin ka kalli sauran da jikinsu ke nunawa saika kalleta, suka shiga shagon suna trying kayan buga golf, kananun skirt ne farare da half vest da p-cap, bawai ita she can’t wear kayan bane but she’s scared kar Dady ya ganta ko yayyinta hakan yasa she just bought white sneakers white p cap and white shirt zata saura kan jean na jikinta kawai yafi mata, tai zamanta tana danna waya su Mira suka cigaba da selecting abubuwa batare da sunma tambaya ba cus sunsan money is there ko babu tana kiran Babanta zai tura mata, tana zaune awajen dayake mall ne wajen ta hango wani shagon da ake saida ice cream that looks so tasty ga yara na saya, mikewa tayi zumbur tace “I want ice cream ina zuwa” bata jira amsansu ba tafice daga shagon da saurinta tai wajen ice cream din tana murmushi ta tsaya tana kallon flavors din kafin azo kanta, a cone tasayi nata, saita sayama su Mirabel a normal cup tabiya da card nata, tarike nasu na cup da aka samata a leda a hannun haggu, while wanda aka samata a cone dinta a hannun dama tana murmushi ita kadai tana tafiya tanakai baki tana lasa ko kadan bata lura da inda aka saka sign na slippery awajen ba, yanzun nan aka gama mopping wajen kawai tasa kafanta dake cikin sneakers tahau tafiya awajen, bazato ba tsammani jikake zuuuut ta zamiye, ice cream na cone nata sai fuskanta ya juye har yana shigan mata idanu da hanci, ledan ice cream nasu shima yayi kasa hakan yasa tai ihu. “Auchhhhhhhh” jama’an dake wajen mezasuyi inba dariya ba anga fine yar budurwa tafadi, hannunta takai tana kwashe ice cream na fuskanta ga sanyi tanama kokarin bude idanun takasa yan samarin wajen na cewa iyayen yanga da kafidiri Allah kara, faduwa gaban Ziora yayi sabida step din dataji dake takowa a natse approaching her saita fara yunkurin tashi zaune ma tana share ice cream na fuskanta da hannunta tana goge na hancin, wani kamshi taji ya ratsa hancinta mai wani irin dadi da bata tabajin kalansa a rayuwanta ba da batasan sanda tafara bubbude hanci tana waige waige da fuskanta ba tana neman kamshin ba, wani appealing calm voice na namiji ne ya sauka kan kunnuwanta. “Stay still!” Hakan yasa ta tsayar da shafe shafen fuskan datakeyi kirjinta na dukan uku uku, wani warm and soft piece of clothe taji a hannunta dasauri takama tarike. “Wipe your face with this” taji muryan yasake mata magana dasauri Ziora takai abin daya bata fuskanta dataji kamshi sosai shima kaman na jikinsa that means handkerchief ne ta goge fuskan tass tazare tai kokarin bude idanun amman yaji ga danko da sauri tace “Daddyyyyyyyy my eyess” wlh tama rude ta yarfe hannu sosai cikeda tashin hankali, bottle water taji kan hannunta dasauri tarike taji muryan yace “wash your face with this” muryanta na rawa sosai kaman wacce ke dab da sakin kuka tace “is the bottle open Sir?” Dan shiru taji anyi harsaida tace “uhmm?” Cikin wani husky voice mutumin yace “yess” dasauri ta karkata goran tadebi ruwa a hannunta duk yama diddiga jikinta ta wanke fuskan daidai security mall din na zuwa wajen. “Sorry young lady” karasa wanke fuskan tayi tasss sannan tabude idanunta tasss suka budu tabi wajen da kallo security guda biyu ne kawai agabanta saita mike da sauri tana kallon piece of clothes na hannunta taga handkerchief ne nawani soft yard fari mai bala’in kyau saidaga tip na handky din bangare daya an rubuta Dr AH dasauri takalli security tace “where is the Man that help me? The one that gave me this”? Daya daga cikin security yayi pointing exit door na fita dake nesa dasu yace “gashi chan yana fita” dasauri ta kalli wajen daidai wani dogon mutum dake sanye dawani sky blue yadi anmai dinki jumper yana fita kansa sanye da hula hannunsa rikeda leda, kafansa na cikin takalmin Hermes na maza, wayanta ta duka ta dauka da bottle water daya bata ta kwasa da gudu tai exit door din, tana ficewa ta tsaya tana kalle kalle ta hangosa parking space gaban wata Mercedes baka, da gudu tai wajen tace “Sir, Sir, Sir” baima jiyota kokuma yajiyota but baisan dashi akeba takara karfin gudun yana kokarin bude kofan motan tana isowa wajen cikin muryan haki tace “Sir” juyowa yayi at once tareda dago kansa ya kalleta, wani irin black skin guy ne dakeda tsayi sosai yanada jiki but murdadden full jiki, yanada muscles na bala’i ga chest dan rigan kaman ma ta matsesa a kirji tsabagen huge chest nasa, yanada wani irin saje mai bala’in kyau da gemu da baida tsawo but a kwance gawasu irin pink lips that looks kaman lips din na ciwo ma tsabagen how pinkish they are, yanada siririn dogon hanci, ko kadan bataga idanunsa ba sabida wani shade ne a idanunsa na rayban baki saidai taga tilin gashin giransa, yanda mutumin yama Ziora kyau wlh wlh mance abinda tazo tafadi tayi daidai ana bude dayan bangaren motan na gaba wata doguwar mace tafito datafi Ziora tsayi da kiba da maturity sosai tana sanye da abaya tayi rolling gyalen itama fara ce kyau yawa ga makeup a fuskanta ga janbaki ta hadarai takalli Ziora dake kallon mutumin tace “lafiya kika biyomini miji”? Yatsine fuska Ziora tayi dan bata gane hausan ba tace “what? Can you speak English please” wani banzan kallo matan tamata tace “why are you following my husband” wani banzan kallo itama Ziora tamata tace “your husband helped me” saita kalli mutumin dake tsaye har lokaci da zuciya daya da wannan free spirit nata kawoa ta matso kusa dashi wajen kofan motan tamikamai handky da bottle water da ruwa yarage tace “thank you Sir, I’m okay now” dan yatsine fuska kadan yayi kaman wanda aka roka yayi magana yayi da kyar sounding so mean da english yace “trash it!” Wlh batama ji meya fada ba sabida yanda yake rowan muryan tsabagen wulakanci but movement na lips nasa yasa tagane meyace kafin tace wani abu ya shige mota abinsa ya kunna itakuma matar mai abayan tai wani dariyan keta tace “munsan irinku karuwan mall” azuciye Ziora tace “say it in english” zata sake magana aka danna horn hakan yasa dasauri tashiga motan kafinma ta idasa rufe kofan yawani ja motan da mahaukacin gudu yabar wajen hakanan Ziora taji zuciyanta yamata zafi sosai, ranta yabaci sosai sabida uban gudun datayi ashe baida mutunci dan wulakanci ne sabida yaga yanada kyau, kyan dan maciji, dagashi har matansa marasa mutunci, batasan sanda ta jefar da handky da water bottle din kaman mara hankali anan kasan wajen ba tashiga tattakesu da kafanta kaman dasu take fada saida farin handky yayi baki kirin sannan tawuce fuuuu tai cikin mall din.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 6️⃣
Komawa shagon tayi har lokacin shopping suke ta zauna kawai duk ranta yabaci batama gayamusu meya faru da ita ba.
Sai wajajen 3 suka gama aka musu packing komi da manya manyan jakunkunan su about 7m tabiya da card dinta suka fito sukakai komi mota, Mira tace “I’m hungry lets go for lunch” cikin rashin kuzari dan kaman ma ta tafi gida takeji kawai batason suga tamusu wulakanci ne Ziora tace “ina zaku cin abinci?” Bella tace “tulip” motan kawai ta kunna taja batako magana sukaje wajen suka shiga sai order abinci suke ita batama da apatite nacin abincin haka aka kawo Bella dake kallonta tace “nidai zanga randa zaki dinga cin abinci Ziora” juyawa Mira tayi karap taga idanun wani matashin saurayi kan Ziora dake danna wayanta hannunta rike da glass na juice da bata wani shaba, Mira takai hannu ta tabata tace “hey Ziora someone is looking at you over there did you know him”? Dago idanunta Ziora tayi karap tayi idanu dawani matashi fari sol dazaiyi mate da Chidi, gawata diamond necklace mai kyau a wuyansa irin wanda all this musician ke sawa dinnan irinsu Davido, he looks like Igbo sef, dauke kai tayi abinta daga kallonsa tacigaba da sipping juice abinta haka suka gama, su Mira sukai take away Bella takira akawo bill, mai kawo bill zai taho farin matashin ya tsaresa, kusan 2min saiga waiter yazo yace “that Man wanchan yabiya muku” mikewa kawai Ziora tayi tawuce ko kala batace ba dan she’s so moody yau dinnan, while su Mira sukai godiya sannan sukabi bayanta, har downstairs ta shiga mota Bella da Mira na shirin shiga motan matashin yadan tsaresu, calmly yace “Hi Girls” atare sukace Hi, adan hankali ya kalli motan yace “please can I get her number” murmushi Mira tayi hakama Bella atare sukace sure suka basa number ta suka wuce mota, Mira na duba time tace “oh my God muyi sauri he’s there already” jan motan Ziora tayi har zuwa wani private Golf club, from cars dake parking space din zaka gane dan wane da wane ne awajen nan not wajen yaku bayi, fitowa sukayi suka dauki kayayyakinsu dasukai shopping suka shiga anan reception sukai registration Ziora tace “VIP sukeso dan Mira tace crush nata a VIP yake, 5M ta biya su uku sannan aka kaisu changing room nasu su kadai dan chanza kaya, Mira da Bella sun chanza kayansu duka, Ziora riganta kadai ta cire tasa farin shirt data saya ya zauna ajikinta da kyau, tasa p cap fari ta gyara gashinta ya fito ta hujin hulan, tasa farin sneakers din tayi wani irin kyau bana wasa ba, tazauna tana jiransu, batasan mesaba kanta ciwo ciwo yahauyi just like that, ko uban gudun datayi dazu ne oho, dan kishingida tayi a kujera Bella data kasa daurewa tace “wai what is it Ziora? Tundazu you’ve been so moody” Lumshe idanu Ziora tayi, ba shagwaba takeba but yanayin maganan yayi kaman shagwaba tace “headache, I’m having headache Bella” dasauri Mira tajuyo takalleta tace “i have something to boost your mood and cure your headache, it’s called crack nabaki?” Dasauri Bella tace “how did you enter wajen nan da crack baki tsoro kike yawo da abubuwan nan? How come those scanning machines basuyi detecting ba Mira?” Murmushi tayi tace “ke nine fa” ta ijiye makeup brush din tadauki yar handbag nata taciro wallet taja wani lungu tacire wani yar paper saiga kwayar magani guda daya rak tamikama Ziora dake kallonsu tace “take” dasauri Bella tace “dalla Mira are you serious about giving her this, you want her to od ne? Bata taba shan something like this ba fa” Ziora najin haka ta zabura ta tashi cikeda curiosity tace “ya akeji akasha?” Bella tace “you will feel on top of the world kaman kinfi kowa farin ciki aduniya babu abinda ke damunki ko miki ciwo” zaro idanu Ziora tayi tace “ohh wow zansha wlh” takai hannu ta fizge maganin daga hannun Mira tana kallo, Mira tace “idan bata faraba when will she start abeg she’s an adult, she’s a big girl” dasauri Bella tace “ni dai baruwana, kinga Mom nata doesn’t like us, if anything happens to her baruwana, my father is not rich like them” Ziora tace “why are you talking like this, forget Mommy she’s always grumpy saisa Daddy yamata kishiya” aiko suka kwashe da dariya ta sunkuci bottle water tabude zatasha Bella tace “please don’t take it Ziora” Mira tace “don’t mind this one tafi kowa shaye shaye tana hanaki black belly” wurga wa bakinta Ziora tayi abinta tasha ruwa, da normal magani ne da sai anyi drama kafin tasha amman dayake kwaya ne tasha ba musu, ijiye bottle water tayi takallesu with so much excitement tace “nasha banji komi ba ya akeji?” Dariya sukahauyi ta mugun basu dariya, Bella tace “zakiji ne yarinya nan bada jimawa ba”.
Around 4:30 wata jeep cherokee ta SUV ta shigo golf club din tai parking wajen, bude kofan mazaunin driver wani matashi ne zaune cikin motan baki yana sanye dawani dogon wando na linen dark blue sai canvas a kafansa but sport canvas fari, jikinsa yana sanye dawata t-shirt fara kal wuyanta mai zip na channel kansa sanye da p-cap itama fara, idanunsa akwai black shade na channel akai dayama fuskansa da gemun daya tara wani irin bala’in kyau, yanada dogon hanci dakuma lebensa that’s dark daya kara defining face nasa, wayansa ne yahau ringing hakan yasa yakalli screen din Nabeel aka rubuta hakan yasa ya danna yakai wayan kunne ahankali yace “I’m here!” muryansa bala’in dadi, yunkurowa yayi yasauko daga motan ya tsaya yana gyara zaman rigansa, yanada tsayi, boot na motan ya bude ya kwaso sandunan buga golf a wani irin jaka mai kyau yabi ya rataya yamaida boot din yarufe yafara tafiya kana ganin tafiyansa kaga footballer, daga shigowansa ko’ina ya dauki kamshinsa, direct field yawuce inda wani hadadden guy fari ke wajen already yana playing shikuma yana sanye da farin wando da farin takalmi da hula but yasaka dark blue t-shirt da dark shade a idanunsa yajuyo yakallesa yace “you’re always on time why were you late Imam?” Sauke jakan yayi yasa hannu yadauki stick dinsa ya tsaya da kyau yana kallon target dazai buga ball din yana gyara stick din cikin husky voice yace “I was with Mami” dariya Nabeel yayi yace “Dr fa”? buga ball din yayi professionally ko kaine sai abin ya burgeka, Nabeel yahau clapping, Imam yayi murmushi yace “wanna challenge me?” Nabeel yace “yesssss!” Daidai Mira na fitowa Bella biye da ita da stick nasu sunyi bala’in kyau Ziora na binsu abaya kanta na mata light light sosai kaman paper ita ko stick dinma bata dauka ba, tunda Mira tafito take kallonsa har tana neman tai tripping tafadi tai maza tai controlling kanta suka wuce suka shiga field din, Ziora kawai binsu take jikinta gabaki daya ya saki, balls dinsu ma’aikata suka kawo musu Ziora ta karbi ball daya ta rike tana juyawa tana kallo sosai kaman bata taba gani ba, Bella takai hannunta takamata tace “muje ki zauna achan and watch us play Ziora” make mata kafada tayi ta jefar da kwallon da hannu tana ihu tace “I’m going to play” yanda yar siririyan muryanta mai bala’in zaki ya cika wajen saida Nabeel da sauran ma’aikata suka juyo suka kallo wajensu, Ziora tai wani murmushi daya karamata bala’in kyau tace “look at my ball over there, I’m going to get it” kafin Bella ko Mira suyi magana tabi kwallon da gudu tana murmushi tanajin wani irin dadi da farin ciki da annashuwa kaman ba itaba, kunya duk yakama Mira sabida yanda Ziora tayi kaman wata classless girl zataja arainasu a irin wajen nan, tasan yaran waye a bangaren nan kuwa? Dasauri Bella tabita cus bataso anything yasaketa su shiga uku ta shiga kiranta. “Ziora Ziora….” Daukan kwallon tayi saita juyo jin ana kiranta ganin Bella tabiyota da sauri abin yamata wani dadi hakan yasa ta kwashe da dariya kawai tashiga gudu tafada bangaren filin wajen su Nabeel tana gudu sosai tana dariya tana waigen baya, tunda aka fara hayaniya bai dago ya kalli yammatan dayaji suna ihu ba sai yanzu dayake shirin buga ball nasa, yana bugawa zai sami yarinyar dayaga tana tahowa da gudu tana yawo a field din tana kallon bayanta sabida wata na biyota dake sanye da mini skirt, ransa baci yayi yama ma’aikatan wajen wani kallo dayasa duk
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 26