Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kanta Mami tashafa tace “you will see her soon but calm down, bari namiki tea sai kisha kinji, kwanta kijirani” kwanciya tayi akan kujeran tai shiru tana kallon bangare daya na dakin tana a haka Mami tazo da tea takamota ta bata tea ahankali takesha, she finish everything, bakaramin dadi taji ba tana zaune tadaura kanta jikin Mami, Mami tashiga kwalama Aliyu kira, “Aliyu, Doctor zoka bata maganin ta farka”. Kusan 5min Aliyu yabata sannan yafito da magani guda biyu a hannunsa, saikuma first aid box yataho batare daya kalleta ba yazo wajen yamikama Mami maganin yace “she’s taking one each” Mami tace “okay” sannan yajuyo da kansa yakalli Ziora, hada idanu sukayi da jajayen idanunta tana kallonsa tai lamo ajikin Mamansa yace “Malama let’s get those knees treated” cikin wata yar karaman murya tace “Ya Moh treated it yesterday” Mami dake kallonsu kaman tasami TV dasauri tace “eh bari asamiki magani na yau sabida ya warke da wuri” Mami da kanta takai hannu tadanja riganta saman guiwan kadan dukta kurje sunyi jaaa, Aliyu ya kalli knee din sai kawai yabude first aid box din yaciro wani spray kawai ya bude ya fesa a knees din sosai at first bataji zafi ba yana gamawa taji zafi dasauri tarike Mami tace “Mami is hot” tana fashewa da kuka, Aliyu yamata wani kallo dayasa takai hannayenta saman bakinta ta taushe Mami cikeda fada tace “wai me haka Aliyu? Yarinya na fama da kanta kana damunta, kyalesa Amrah zo ga maganin sha” Mami takai hannu zata ballo maganin dasauri tarike hannun Mami murya chan kasa tace “I’m fin…..” bata karasa maganan ba sabida maganan Aliyu. “Take it” hannu tamikama Mami ta karba, Mami ta bata ruwa ta watsa abaki tana bata fuska Aliyu ya harareta yajuya yakoma sama abinsa Mami tace “tashi muje daki” kin tashi tayi kawai ta rirrike Mami sai Mami tabar ta ta kwanta ko 30min ba’a karaba bacci yayi awon gaba da ita Nurse tashigo gidan 9:30 ganin Ziora na bacci tace “ah Mami lafiya diyarki ke bacci”? Mami tace “bataji dadi bane”. ** Wuraren 10 motan da Daddy ke ciki yayi horn gaban wani babban mansion a Enugu, bude gate din akayi aka fito wani babban security ne Daddy yasauke glass na bayan motan security na ganinsa yace “welcome Sir” cikin gida yashiga kusan 1min yabata kafin abudema Daddy gate driver sa yashiga da motan gidan, kai kana ganin gidan kasan gidan masu kudine a Enugu sukai parking Dady yasauka daga motan mata ma’aikaciya tazo tace “welcome Sir, Madam Chimamaka Ngozi has been expecting you” gyadamata kai yayi Daddy yabita sukai ciki zuwa wani kayattaccen palour irin wanda ake gani a Nigerian films dinnan, ga statue na lion a gefe guda, zama yayi tareda sauke ijiyan zuciya aka kawomai palm wine mai kyau mai sanyi kawai yayi shiru yana kallon palm wine din, yayi murmushi yace “get me water instead” ruwa aka kawomai da Hennessy alcahol da pepperd naman kare, ruwan kawai Dady yadauka yabude yasha kadan ya ijiye chan saiga wata mata sanye da arniyan lace tashigo falon tanada kiba sosai da fuskanta a chuchure tsabagen rashin murmushi, su biyu aka Haifa itace first born sai Mommy last akwai yara biyu a tsakaninsu but duk sun mutu yanzu iya ke matsayin naman Mommy, cikin yare Daddy yayi murmushi yace “Ezigbo nikita that’s good morning” ba yabo ba fallasa matan tace “Kedu ka i mere? How are you”? Anatse Daddy yace “O dị mma that’s it’s good” ahankali Dady yace “Nwunye tazo nan dan Allah?” Wani kallo Ngozi tama Daddy tace “you’ve hurt my sister over and over and over again, me kakeso Ogenechuku you want her life”? Shiru Daddy yamata sai chan cus shi tun farko jininsa bai hadu da Ngozi ba yace “can I see her nazo sabida muyi discussing ne” cikin ihu da daga murya tace “she’s not seeing you, go back to your second hausa useless wife, you carry hausa woman marry wey no get sense they no sabi cook you join her with my sister en, now she choose a good suitor for Ziora kace no why are you so wicked Ogenechuku eh?” Allah yasani ran Daddy na baci amman ya danne. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 3️⃣2️⃣ SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI EPISODE 3️⃣2️⃣ Daddy ya daure sosai yace “I’m not here to fight with you Ngozi, I’m here for my wife, I need to see her and talk to her” Ngozi tace “see Kanwata zata iya hakura ta jure duka abubuwan daka mata but wlh wlh when it comes to the only girl da Allah yabata Ziora, see get ready to fight with not just her but her entire family, you know very well a Igbo land girl child is treasure, her marriage is like celebration of life and paradise, so whatever you’re planning akan Ziora ka shiga taitayinka, you are not the only owner of Ziora” gajiya Daddy yayi da maganan kawai yamike yayi stairs, Ngozi tace “where do you think you are going Mr Man this is my house not your” ko jinta baiyiba Daddy yace “Nwunye Nwunye” dakin daya tabbatar zai ganta yawuce direct yabude Mommy na kwance kan gado idanunta sunyi jajir sun kumbura ta tashi da sauri ganin Daddy tace “get out of her…..” bata karasa maganan ba sabida hugging nata dayayi da sauri yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah Alhamdulillah” ya kankameta shiru Mommy tayi takasa pushing nasa itama she feels kaman bata gansa ba for a year, Ngozi tabugo dakin ta shigo tace “leave this room stop hugging my sister” bai saki Mom ba zuwa wajen Ngozi tayi zatakai hannunta kan Daddy Mommy cikin rashin kuzari tace “Mom please” dakatawa Ngozi tayi tana kallonta, ahankali Mom tace “let us talk please” tsaki Ngozi tayi tajuya tafita daga dakin Mommy tama Daddy wani kallo tace “why are you here?” Cikeda so Daddy yace “why won’t I be here? My soul mate is here” lumshe idanu Mommy tayi tace “my baby girl is everything to me, you know what is Ziora to me in my life, don’t you trust me? Zan kawo mata abinda zai cutar da itane? I’m her mother fa I’m Ziora’s mother” tai maganan hawaye na zubowa daga idanunta, dasauri Dady yakai hannunsa ya share yace “I’m sorry I never mean to hurt you, I know bazaki taba cutar da Ziora ba wlh I know, I’ve always say this you are the best Mom, I know you have your reasons na son yarinyar tai dating sabida kinga rashin hankalinta da wayonta yayi yawane, i didn’t hate you, or hate religion dakike practicing remember I was once a Christian too” Daddy yadan yi shiru ya kwantar da murya yace “Nwunye Ziora is musulma, a musulunci a woman can not marry a Christian dan Allah dan Allah I’m begging you sabida banson muyita fada akan case din nan, let’s go back home yarinyar ki has been crying non stop she wants her Mom, she’s sick, gashi taji ciwo a knees dinta kinji” wani kallo Mommy tamai tace “yarka bazata auri Christian ba?” Gyadama Mommy kai yayi ahankali yace “yes bazata aura Christian ba” murmushi Mommy tayi tace “okay I think our marriage ends here na barmaka Ziora tunda ka nunamin niba mahaifiyarta bace ba, katashi katafi please” cikin fada sosai Daddy yace “why are you creating unnecessary problem Nwunye? When did you become so stubborn like this? Why creating issue over silly matter like this bawai auren Ziora zatayi yanzu ba then why creating all this mess eh”? Shigowa Ngozi tayi dakin da security guda biyu tace “Ogenechuku leave ko nasa afitar dakai” kallon Mommy Daddy yayi yace “let’s go home Wife” kallonsa Mommy tayi tace “I’m never coming back to you unless ka janye maganan ka” cikin kakkausan murya Daddy yace “just like da ace zance miki leave Christianity and join Islam bazaki yarda ba that’s the same way bazan yarda y’ata ta auri arne ba wlh” anatse Mommy tace “okay leave I don’t wanna ever see you in my life” sosai Daddy ke kallon Mommy ransa na baci Ngozi tamai tasawa Mr Man leave, kallon Mommy yayi sosai yace “banajin yaran mu maza cus they’re big boys but you see yar karaman yarinyar mu Ziora, if anything happens to that girl sabida ke I will never forgive you Nwunye, and if anything happens to her you will never forgive yourself too, don’t come back for me come back for your kids especially your daughter da yanzu ne take stage na bukatan mahaifiyarta, come back for Ziora, good bye” Daddy yajuya yafita ransa abace yazo ya shiga mota yadade zaune batare daya cema driver sutafi ba hoping zata fito yakai 10min shiru bata fitoba muryansa ba dadi yace “let’s go” kawai Ziora yake tunani baisan mezai gayama yarinyar ba, forget rashin jin nan nata da kiriniya bala’in son mamanta take, yaran dake yawan fada da Mamansu sunfi kowa son Mamansu, har airport sukaje yakasa tafiya sai kuma yacema driver su tafi gidansa yama Mommy text message you have till end of today to decide ina gidana I will leave to Abuja gobe da safe. 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 3️⃣3️⃣ SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI EPISODE 3️⃣3️⃣ Wuraren 12 Chidi yashigo gidan ba kowa a falo sama yawuce yabude dakin Ziora bata ciki ahankali yace “Amrah” cus yadauka tana bathroom yawuce yayi knocking yace “are you inside” shirun dayaji hakan yasa yabude bata ciki, fitowa yayi yawuce dakin Mommy bata ciki, dakin Daddy bata ciki, dakinsa bata ciki na Obinna ma bata ciki sai yafito yasauka yana kiran line nata yana ringing ba’a dagawa, yawuce side na step Mom din tai knocking yar aikinta tabude kofa yace “Ziora na nan?” Dasauri tace “a’a bata nan” wucewa yayi gate ya tambayi security ko Ziora ta futa sukace eh tafita dasauri yashiga kiranta non stop. Mami tuntuni bata samu tai wanka ba saida taga baccin ya shigeta sannan tarufa mata bargo tajuya tawuce daki dan wanka, Nurse as usual tana kitchen tareda Chef. Aliyu ne yashiga saukowa yana sanye da faran yadi daya zauna ajikinsa da kyau, tundaga staircase yake ganin wayanta na haske yana vibration akan center table na falon karasowa yayi kaman zai wuce yayi fitansa saiya tsaya yakalli screen na wayan yaga Ya Chidi ga hoto akan contact din na tana around kaman 8yrs haka Ya Chidi ya goyata abaya, dan dago kansa kadan Aliyu yayi ya kalleta saiya dauke kai abinsa yawuce zai fita saikuma yadawo yasa hannu ahankali kaman baiso yadauki wayan lokacin wayan ya katse yadaga wayan yayi swiping screen din luckily ba password yadanna call din yashiga contact din ya bude contact din ya danna messege saiya dan kallonta saiya dauke kai sai yayi typing address na gidansu tareda rubuta “she’s sick, she’s asleep” ya ijiye wayan yawuce yafita bawai nisa zaiyiba aski yakeson yayi nan cikin unguwansu ne da kafa ma zaije. Messege din Ya Chidi yagani hakan yasa yawuce mota ya shiga da sauri ganin ana kiran salla saiya tsaya yayi zuhur yafito yashiga mota yaja motan dasauri har zuwa layin su Mami, agaban gidan yayi parking yasauko daga motan yafito normal jean da riga ne ajikinsa sai yayi wajen gate din ya dakata tareda tsayawa yadaga hannu yayi knocking, Gateman yaleko ganin fuskan dabai sani ba saiya bude kofa yafito anatse Chidi yamika masa hannu yace “good afternoon please inaso nai magana da mutanen gidan, I’m looking for my sister”? Gateman yace “toh bari namusu magana” ciki yakoma zuwa flat daidai Aliyu na zuwa wajen kamshin turaren da Chidi yaji yasa yajuyo dasauri suka hada idanu da Aliyu da kallo daya yamai yasan yayanta ne, Chidi ya mikamai hannu yace “Assalamu Alaykum” hannu Aliyu yabasa ya karba, Chidi yace “please do you live here?” Anatse Aliyu yace “come inside she’s inside” Aliyu yayi gaba sai Chidi yashigo, daidai gateman na juyowa daga flat din yace “Mami tace kashigo tana bacci” yakalli Aliyu yace “barka da zuwa yallabai” gyadamai kai Aliyu yayi batare dayayi magana ba. Da sallama chan kasa yasa hannu yabude kofan Mami ce kadai afalon tana sanye dawata atampa mai bala’in kyau bubu ga charbi a hannunta tanaja, Ziora na kan doguwan kujeran tana bacci an rufa mata bargo mai kyau da taushi tace “Aliyu ka shigo da Dr” cus tana ganin Chidi taganesa, shima Chidi na ganin Mami yaganeta yamaida kofan yarufe cikeda girmamawa yadan duka yace “ina yini Ma, ya karfin jiki”? Dan kallon yanda yaduka Aliyu yayi saiya wuce dinning kawai yayi zamansa yana bude MacBook dinsa dake wajen, Mami tace “tashi tashi, nace ace ka shigo ciki sabida bacci take, temperature nata bai dade da sauka ba Aliyu na yabata magana kasan shima likita ne irinku” karasawa gaban kujeran da Ziora take Chidi yayi yakai hannunsa yadaura saman goshin Ziora ba zafi kafin yakai yasauke awuyanta da dumi still amman ba zafi murya chan kasa yace “Ziora, Ziora, Amrah” bude idanunta tashiga yi gently ganin Chidi yasa tawani irin tashi da sauri tana yaye bargo takama hannunsa tarike tace “Ya Moh is my Mommy back”? Dan tsareta da idanu yayi ahankali ya girgiza mata kai yace “no, but let’s go home Daddy went to bring her back” makemai kafada tayi bakinta na rawan fara shirin kuka tace “I’m not going back home sai Mommy na tadawooo, I will stay with my Mamiii” Ya Chidi yayi shiru yana kallonta, baimaso ya takura mata gata batada lpy, shima Daddy by now yaci ai yadauko Mommy tadawo tun before 8 yace yasauka a Enugu, baice komiba sai kawai yazauna akan kujeran Ziora ta matso kusada shi sosai tana hugging nasa by the side, tashi Mami tayi just to give them a moment tace “ina zuwa” saita wuce kitchen tana kallon Aliyu dake dinning abinsa yana taba laptop kaman baisan akwai wasu falon ba tasa Chef takawo ma Chidi abubuwan shaye shaye sannan tafito ta shiga dakinta tana ma Aliyu kallon shima yadan tashi yabasu wuri amman baimasan Mami na yi ba. Wayansa Chidi yadauka yayi dialing number Dady, Daddy na zaune gidan nasa wayansa yahau kara ganin Chidi ne saiya dauka da sauri, ahankali Chidi yace “Daddy kun sauka an Abuja ne?” Dan jimm Daddy yayi kafin yace “she refuse to follow me wai saina amince da Ziora ta auri Moses, to be honest Mamanku is acting kaman ba itaba, namayi fushi harna kai airport saina kasa kuma nakoma gidana i still wanna give her some times nasan zata sauko nan da zuwa dare zuwa gobe da safe zata hakura zamu dawo gobe, ya princess ka koma guda ne?” Chanza harshe yayi daga English zuwa Igbo yahau gayama Daddy Ziora tazo gidan Mami ta zauna tace bazata tafi ba sai Mommy tadawo and she’s very sick but yaron matan is a Dr yabata magani, Ziora bata wanijin Igbo just few words, cikeda damuwa Daddy yace “is Matan a good person?” Ahankali Chidi yace “yes and very religious too I trust her Daddy she really loves Amrah” dudda Daddy ransa bai so ba amman tunda ta nace agidan zata zauna saiya barta thank God Chidi yaje yaga gidan, ahankali yace “if she’s happy awajen let her stay toh gobe ne ai zamu dawo” ahankali Chidi yace “okay” Daddy yace “bata wayan” Ziora yabama wayan yace “take Daddy” kin karban wayan tayi tace “My Mommy” tsaki kawai Chidi yayi yasa wayan a speaker yace “my dear talk to Daddy” cikin sheshekan kuka tace “I want my Mommyyyy” Dasauri Daddy yace “My Princess me and Mommy will come back tommorow morning okay Ya Chidi yace you want to stay with Mami you can stay tunda you love her as long as you’re happy, how is your body now”? Yanda take kuka har wani rerashi take tace “I want to talk to my Mommyyyy” dasauri Daddy yace “okay I will call you anjima and you will talk to her stop crying idan baki dena kuka ba we will just relax and come back weekend but if you stop crying kika kwantar da hankalinki zamu dawo gobe, please calm down don’t disturb the people you are with, I will even personally come and thank the woman you’re with, what’s her name?” Cikin kuka kadan kadan tace “she’s Mami, she’s my best friend now, she’s my only friend and my Besty” Chidi kawai kallonta yake shima Daddy hankalinsa yadan kwanta jin tai magana yace “okay my regards to your Bestyn, take care” gyadama Daddy kai tayi taba Chidi wayan ta kwanta lamo jikinsa saikuma kaman ance tadago tajuyo tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dashi ma ya kallota fuskansa abala’in hade dasauri tadauke kai gabanta na faduwa takoma jikin Chidi tai lamooo, yakarasa magana da Daddy sannan ya kalli Ziora yace “go and tell Mami zan tafi” gyadamai kai tayi tamike tsaye yabita da kallo saikuma yakalli dinning da laptop da Aliyu yake dannawa ahankali Chidi yace “do you have a moment Dr? Mind if I join you?” 💫KAUNA DA SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 3️⃣4️⃣ SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI EPISODE 3️⃣4️⃣ Dan kallonsa Aliyu yayi saiya gyada masa kai alamun okay, Chidi yataho dinning din yasa hannu yaja kujera dab da Aliyu yazauna calmly yace “I wanted to ask my sister daman idan tanada number your Mom, but gashi destiny brought me here” yadanyi shiru yana kallon Aliyu kaman yanda yake kallonsa yace “are you willing to enrol your Mom on another Cancer drug trail?” Tsaresa Aliyu yayi da idanu yana kallonsa ido cikin ido, ahankali Chidi yace “don’t get me wrong, that day your Mom told me she has given up I felt somehow, I have a friend tare mukai school he’s Pakistani, yayi devoloping drug that cures Cercival cancer” kai tsaye da wannan muryan tasa kaman ana rokonsa yayi magana Aliyu yace “how many people are on the trail? Menene survival rate din? Wat are the risk that comes with the drug? Is it world health approve”? Dan shiru Chidi yayi ahankali yace “this is where it gets tricky, trail din akan mata daya kawai akai running nasa which is his Mom and she’s of age itama just like your Mom, also World Health Organization basu riga sunyi approving ba gaskiya, the guy is a mad chemist, and pharmacologist and a doctor, why I’m telling you this is because his Mother is getting better, the result are good, maganin is burning the cancer, you know I’m not an Oncologist I’m cardiologist but I picked interest in your Mom and nace zan mata magana, rannan she told me her Son is a Doctor yanzu dana ganka I was like lemme tell you kaji tukunna kafin na mata maganan, maganin and everything will get to Nigeria today or tommorow, is because of your Mom nace yatura min mu gwada, would you wanna give it a try? I think is worth a shot” Shiru Aliyu yayi yana kallon Chidi zaiyi magana sukaji an bude kofa Mami ce tareda Ziora datake tafiya ahankali, Mami tace “laaa bakaci komi ba Dr Muhammad” murmushi Moh yayi yana mikewa yace “wlh Mom banajin yunwa, and daman nadawo na dauketa ne muje asibiti karta zauna ita kadai a gida Maman mu da Babanmu basa gari, yanzu zan koma clinic ne, Baban mu yace abarta anan, sannu da kokari Mom, please idan tadaneki call me zanzo na dauketa cus this girl akwai fitina” yaciro katinsa yana ijiye wa akan kujera Mami dake murna sosai jin Ziora zata kwana tace “a’a Amrah bazata dameni ba kodaya, Allah yadawo da iyayen naku lafiya, nagode da yarda in sha Allah she’s in safe hands” fuskan Ziora ya shafa tace “take care don’t disturb anybody” gyadamai kai tayi, Chidi yace “Mom sai anjima” yakalli Aliyu yace “bye Dr Aliyu” bye Aliyu yamasa da hannu, Mami takalli Ziora tace “muje kiyi wanka kiyi salla sai aci abinci Dr akwai maganin rana ne”? Batare daya kallesu ba yace “allura zatayi Mami” dasauri Ziora tarike Mami tace “Mami noooo” dariya abin yaba Mami tace “sharesa muje zanga mai miki alluran ina gidan nan” bin Mami tayi suka wuce daki, agogonsa Aliyu ya kalla 4:15 match din su Imam zai fara. Ita tafara shiga dakin Mami biye da ita tamaida kofan tarufe tace “yauwa jeki wanka, inada yan kaya danake sayowa na yammata irinku su Samha idan nai tafiya bari naciro miki, saiki shirya cikinsu kici abinci kisha magani banso ki kara kuka” gyadama Mami kai tayi, Mami ta bude wardrobe nata mai kyau dan neman kaya, itakuma Ziora ta tsaya awajen da zuciya daya abinta takai hannunta bayan zip na rigan jikinta taja kasa kawai tasauke rigan kasa daidai Mami na juyowa takwaso some sababbin kaya a leda zata ijiye gado taga Ziora na kiciniyan cire pant, dasauri Mami tadauke kai tace “kul Amrah, kul, mi haka, so kike na makeki”? Looking confuse Ziora tajuyo takalli Mami tace “Mami wat is it”? Mami batare data kalleta ba tace “wuce ki shiga bandaki ba’a cire kaya agaban mutane” ahankali tace “but I always remove my clothes in front of my Mommy” Mami tace “to ki dena kinyi girma tafi bayi” gyadama Mami kai tayi tawuce bayi ahaka tabude ta shiga, Mami kawai ta girgiza kai tawuce ta dauki yar riganta dake kasa tana kokarin linkewa akai knocking daki dasauri Mami tace “dakata Aliyu ina zuwa” cus tasan bakaramin aikin Amrah tasake fitowa ahaka ba. Wajen kofa Mami tayi tabude tafito tamaida kofan tarufe Aliyu na tsaye gaban kofan yadan kalleta, yasaka jearsy na kwallo da Imam yacemai yasa dark blue yayi wani kyau bana wasa ba yasaka da jean yace “Mami zanje kallon Imam” murmushi Mami tayi tace “okay kacemai nace he should make me proud” murmushi kadan yayi yawuce yayi tafiya kusan step uku saiya dakata batare daya juyoba yace “idan jikin yarinyar chan yakara zafi let me know sainai branching hospital and pick some drugs” Mami dake kallonsa tace “tom Dr Aliyu” yawuce yafita Mami tabisa da kallo sannan tajuya tabude kofan dakin, tsaye taga Ziora this time da towel dan karami daure a waist nata shima dan kar Mami tamata fada ne ta tsaya gaban gado tana bubbude kayan tana neman wanda zatasaka boobs dinnan farare sharr a tsaye masu black areola da nipples, kaman Mami takoma falo sai kawai tamaida kofan tashigo ta kawai dauke kai danta riga ta fahimci this is just Amrah, this is how she does at home, gradually zata chanza idan ana koyamata, dagokai Ziora tayi tana daukan pair na kayan tajuyo tana washe baki tana kallon Mami tace “Mami I love this” tanuna mata wani pink gown, Mami tace “to maza kisaka” da sauri ta kwance towel din ta ijiye Mami kawai tajuya tabude kofa tafita daga dakin tazauna a falo. Wuraren 5:20 yakai stadium din an dade da farawa ma, ticket dinsa yabada yashiga VIP ticket Imam yabasa anatse yake tafiya haryakai yasami waje yazauna, funny enough he’s not a fan of football dudda yana namiji, yafison basket ball and he plays that alot, da race yanason gudu shima, Imam kawai yake kallo dayake tsere a field, he’s so proud of his brother, tun yana karami yakeson ball harya girma, sunje half break Imam ya hangosa ihu yayi Yaya, Aliyu yayi murmushi yadagamai hannu nan da nan aka koma, ana gab da agama team na Imam sukai scrolling goal kuma imam ne yaci goal din Aliyu yatashi yana tafi sosai Imam yajuyo yana kallonsa, hakan brought the match karshe, agogon hannunsa ya kalla 6:15 sai kawai yawuce yanaso yafita kafinma mutane su fara fitowa, anatse yake tafiya harya fito wajen parking space nasu tundaga nesa ya hango wani babban mutum tsaye jikin motansa yabama motan baya dan cin tura Aliyu yayi ko baiga fuskan mutumin ba yasan waye juyowa mutumin yayi ya kalli Aliyu sauke kansa kasa Aliyu yayi yacigaba da tahowa ahankali haryazo wajen motan ahankali yace “ina yini Abba” batare da mutumin ya amsa ba yace “come with me” baiyi musu ba yabisa har zuwa wajen wata mahaukacin bullet

Chapter 14 of 26