Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
you will see the other side of Aliyu, with your mouth like I love you” wani murmushi Ziora tayi dayasa ya tsareta da idanu da soft voice yace “what is funny”? Ahankali like a little girl tace “how did you know Abatcha? Is Igbo food” hararanta yayi yace “with your big forehead I will soon give u a knock” yayi magana yana wucewa sai murmushi Ziora take harya sa hannu zai bude kofa tace “Yaya Aliyu” juyowa yayi dasauri tadauki pillow tadaura saman fuskanta tace “I love youuu” sarai yajita yayi kaman baijiba yabude kofa yafice. Mommy na tsaye tareda Moses while Daddy yana tsaye alone, cikeda kamala yayi wajen Daddy dake kallonsa anatse yace “you can take her back home Sir, narubata drugs dazakuyi picking a pharmacy” Daddy yace “okay okay saikuma our bill a ina ake biyane?” Ahankali yace “you don’t have to Sir” Daddy zaiyi magana Aliyu yajuya dasauri yawuce Daddy yabisa da kallo wlh yanason yaron, sai kawai yawuce yabude kofa yashiga dakin yatarar da Ziora na murmushi ita kadai tana blushing ga Mommy akanta tana hararanta, baice kalaba kawai yawuce yadauki hijab na yarinyar yabata crocs nata yace “let’s go and get your drugs from the pharmacy” Mommy kawai kallon Daddy take wato bayason yabar yarinyar nan tai magana da Moses black hijab dinta Daddy yasa mata wanda ya tsaya mata iya ciki, gown din iya guiwa kana ganin ragowa kafafunta suka fito suka tafi pharmacy tana rike da hannun Daddy sai kalle kalle take, Daddy yasayi magungunan yabiya kudin tsaf sannan yakamata sukai waje yace “let’s go to my car kizauna” wucewa sukayi waje tazauna wajen motansa yabude gaba yace “shiga ki zauna” instead of ta shigan saitai hugging Daddy tafashe da kuka sosai tace “I don’t want to go Daddy, I want to go to Yaya Aliyuuuu” ran Daddy baci yake cus yagaji da lallabata yace “wai ke bazaki natsu ba? Wat did I tell you yesterday? I told you I will do something about it, this is his work place so kike naje masa da wata maganan ki someone that is busy trying to save lives, Ziora you’re getting me Angry oo, you are getting me angry ooo, my friend get in the damn car right now” shiga motan tayi ba musu taxauna tana kuka gwanin van tausayi Daddy yamaida kofan yarufe yawuce yakoma ciki yashiga dakin baima kula Mom ba yadauki jakan Ziora yace “we are going we’ve been discharge” ya wuce yafita abinsa yashiga mita yaja sai gida Ziora kuka take. Around 1 Aliyu yabar hospital din kwata kwata baiga Beeba bama yau bai samu yakirata ba dan tunda ya shiga hospital din bai zauna ba, Masallaci yaje yayi sallan Juma’a dayake yama Chidi message kan yanaso ya gansa regarding trial din Mami sunyi zasu hadu a hospital dinsa by 3 na rana, agaban hospital dinsa yayi parking yakirasa waya kan yafito Chidi yace “yashigo” bude motan Aliyu yayi yamaida yarufe yashiga hospital din yana shiga Chidi na karasowa wajen shima native ne ajikinsa but yard yasaka milk color yaja ganin Aliyu yamikamai hannu yace “Assalamu Alaykum” ahankali Aliyu yace “wslm” Chidi yace “let’s go to my office” wucewa sukayi office. Shiga office na Chidi sukayi that looks really fine Chidi yace “sit please I spoke to Daddy yace anyi discharging nasu ma suna gida” gyadamai Kai Aliyu yayi alamun eh, Ya Moh yabude fridge nasa sai yayi turus ganin baida drinks kodaya Aliyu yayi murmushi yace “water is okay Dr” dan murmushi Chidi yayi yace “okay Dr Aliyu” yadauko bottle water yakawomai tareda kulle fridge din yadawo yazauna Aliyu yabude ruwan yayi sipping kadan ya ijiye anatse Ya Moh yace “are you ready for the trail everything is ready komi ya iso zan iya hadaka da my friend kayi magana dashi kaji progress na mahaifiyarsa” anatse Aliyu yace “no need I believe in you” sai sukai shiru yace “I come here to know everything I’ve convinced Mami she’s ready for the treatment” cikeda farin ciki Ya Moh yace “wow Alhamdulillah Alhamdulillah, Congratulations Aliyu” anatse Aliyu yace “when can we start”? Dasauri Chidi yace “no time to waste bring her to the hospital tommorow we need to run to test daganan saimu fara we will admit her to watch her progress kafin musan idan zamuyi discharging nata takoma gidane ko bazakuyiba just be positive i will do everything i can to save Mami Aliyu” lumshe idanu Aliyu yayi yabude yakalli Chidi kawai ransa ya natsu da Chidi sosai dan shiru yayi chan yace “Muhammad” dasauri Chidi yace “Naam Dr Aliyu” dan shiru Aliyu yayi yace “can you tell Daddy my parents want to come see him” yayi shiru saiya dauke kai yace “I want to seek her hand in marriage” ware idanu Chidi yayi abin yazomai as shock wai kodai Daddy yama yaron magana ne? Baison kunya yasa Aliyu ya aikata abinda bayaso anatse yace “Aliyu are you sure? Ziora is a little girl I think nan da 3 ko 4days nema shine sata shiga 20yrs, my sister is not like the normal yaran Hausawa daka saba gani, ba wannan upbringing din tasamu ba, we have mix parents, my Dady converted and join Islam 20yrs ago our Mother is still a Christian, Amrah is lacking in so many aspects na culture ku, I don’t think tanada one single friend hausa balle ma tasan anything akan culture naku, her mode of dressing, talking attitude ya bambam ta da regular yaran society plus she’s very slow with Qur’ani batai nisa ba, şu Hadith da sauransu duk manage ne, I don’t think she can make one single hausa food, overall Aliyu bazan maka karyaba Sister na batada hankali bata da wayau are you sure about this?” Dan murmushi kadan Aliyu yayi he loves the way Moh was so honest hakan yasa yace “nasan waye Amrah and I wanna marry her!” Yayi shiru sai chan yace “my Mom loves Amrah beyond description Dr Muhammad” murmushi sosai Chidi yayi harga Allah da wannan Pastor ya auri kanwarsa gwara Moh sau dubu hakan yasa yace “you have my support Aliyu I believe in you and I love your mother and I pray Allah should her her total healing dan haka all the best, I will let my father know in sha Allah” mikewa Aliyu yayi yamikamai hannu yacd “thanks” karba Moh yayi suka fito tare tarako Aliyu har mota yafice yana fita Chidi yaciro wayansa da sauri yashiga kiran Daddy. Daddy na dauka Moh yace “Daddy kama Aliyu maganan Ziora ne?” Daddy yace “no no banmai ba” Chidi yace “yazo hospital dinmu yacemin yanaso na gayamaka iyayensa sunaso suzo su ganka yanaso ya nemi auren Ziora” Daddy yayi shiruuuu kaman mai tunani chan yace “I don’t know why but wlh zuciyana ya natsu da yaron even though ban taba ganinsa ba in my whole life, do you think I should give him Ziora?” Moh yace “Toh Daddy if you think about it ba school take zuwa ba, babu abinda takeyi ga Mom ta dage with this Moses Pastor boy the best thing to do is kamata aure, but wait and see his parents kadan waye yaron muyi binvike kawai mu mata auren, Allah knows best Daddy, zatai hankali a gidansa, his Momy is coming to my hospital tommorow zata fara cancer trail” Daddy ya jingina kai yace “poor woman, Allah yabata lpy, kacemai nace ina gida his parents should come and see me by 10”. Text yama Aliyu kan Daddy yace iyayensa suzo 10 gobe Aliyu yamai reply da okay sannan ya aikama Babansa sako da address na gidan Abba yace okay shima Allah ya kaimu, Daddy ya sanar da step Mom ayi lafiyayen girki gobe a barayinta zai kawo bakin. EPISODE 4️⃣6️⃣ Beeba texted him that cikinta na ciwo ne saisa batazo hospital ba, he’s feeling so bad for her he decided yadanje yadubata, super market yabiya yamata shopping just random things, su perfumes, chocolates da sauransu sannan yaja mota zuwa gidansu wajajen 6:30 yayi parking yakirata tana dagawa yace “I am outside” wani ihu tayi cus batasan zaizo dubata ba, kusan 2min yana zauna sai gata tafito tana sanye da abaya ta yafa gyalen abayan asaman kanta ta karaso, bude motan tayi ta shigo tana kallonsa cus yamata kyau sosai tace “My Doctor, thanks for coming” kaman yafada mata ga abinda ke faruwa but sai yaji yakasa she looks sick, ahankali yace “kinsha magani?” Gyadamai kai tayi tace “yes injection nama kaina, I can’t wait to get married nadena ciwon cikin nan” tai maganan zata kama hannunsa, dauke hannunsa yayi yakai bayan mota yadauko ledan abinda ya sayo mata yamika mata dasauri Beeba ta ijiye wayanta tace “wowww My Haidar thank you so much all this for me” tashiga bude ledan tana kallon abubuwan ciki tana murmushi sosai, daidai ana kiran salla, Aliyu yace “I have to go an fara kiran salla, take care of yourself Allah kara sauki” gyadamai kai tayi ranta fesss dudda bawai taso yatafi da wuri haka bane tace “toh love you Haidar” ahankali yace “me too” yana tada mota tasauka tarufomai kofa yayi kwana abinsa yatafi, sosai yake sauri cus yanaso yaje gida yama Mami dinner anguwansu yakai yasauka yashiga masallaci yayi salla yafito yakaraso wajen gidan yayi horn aka budemai yashiga daidai yanajin ringin waya daba tasaba dasauri yakalli gefensa wayan Beeba yagani wow ya akayi tabar wayanta a motansa, bai damu dayama kalli wanda ke kira ba yakarasa yayi parking daidai wayan na sake ringing yakai hannu yadauki wayan yaga Mama ke kira, kin dauka yayi harya katse saida kiran yakara shigowa sannan yadauka yakai kunne yayi shiru, muryan Beeba yaji tace “Alhamdulillah Haidar a motanka nabar wayana”? Ahankali yace “yesss” dasauri tace “okay zan ma Abdul kwatance yazo yakarban mini” ahankali yace “okay I just got home zanba gateman ya karba wajensa” dasauri tace “toh toh, thank u Dr” zare wayan yayi daga kunnensa ya katse daidai WhatsApp message na saukowa daga sunan dayaga tai saving da Best Cousin tace “ai wlh naso ta mutu sabida kuyi aurenku ba damuwa mayyar mata, taki mutuwa kaman tana jira a busa kaho” yadade yana kallon sakon kawai saiya mika hannu ya ijiye wayan ya yunkura zai sauka saikuma yasake daukan wayan yadanna screen din, tanada password alphanumeric pattern password ne, yadade yana kallon screen din kaman mai tunani kawai saiyayi typing Hydar kawai wayan yabude abin ma saida yasa yabama kansa tsoro yanda yayi guessing sunansa ne a password dinta, kawai saiya danna watsapp dinta ya shiga tanada chats da different mutane ga sunayen maza dayawa but hakanan ba sune matsalan sa ba direct Best Cousin yaje gabansa na bugawa, yawanci voice note ne chats nasu, hannunsa ne ya danna voice note na Best Cousin din yaji dariya takeyi kaman mahaukaciya tace “wlh natayaki murya Beeba da auren nan amman wlh naso itane tasha drip dinnan ta mutu ba inyamura ba, mesa ma baki mata alluran direct a jikinta tana bacci ba”? Daidainan voice din yakare gaban Aliyu kawai yashiga bugawa saiya danne next voice wanda yake na Beeba tace “ke rufamin asiri ai rannan danaje gidan yana nan, kaninsa na nan shima, sai inyamuran yarinyar na nan itama, kinsan waye Aliyu kuwa he is very smart wlh zai gano I did somthing” gabansa faduwa yake none stop cus kwata kwata brain dinsa baitaba kawo masa Beeba ba this thing that happened, wait how did she get that injection ko shi as Dr baida accesss to that lethal abu? How did she gets it? Komawa yayi yana sauraron hiransu na baya baya wanda yawanci cousin din nata tambaya take har yanzu Mami bata mutu ba, sai kuma inda Beeba da kanta take bata labarin Inyamura yarinyar ce kaman fa karbi drip din ba Mami ba, rannan harda kukan bakin ciki sAbida Mami is still alive, rawa jikin Aliyu yashigayi ya ijiye wayan da sauri yana dafe kansa Innalillahi wa Innailaihi raji’un Beeba! Like Beeba? Me Mami tamata? Rannan datazo gidansu was the first ever time ita da Mamin sa suka hadu to me Mamin sa ta taba mata datake so ta kashemai mahaifiyar? Innalillahi wa innailaihi Raji’un how could human be so cruel no wonder Mami tace batason yarinya zuciyanta bai natsu da ita ba, Mami baiwar Allah jitayi ajikinta Beeba is not a good person, okay so take ta kashe Mami sabida suyi aure da gaggawa runtse idanu yake ayanda yakeji kaman yaganta shima zai iya kasheta cus da ace Mami aka sama abin nan wlh halan kafin sukai asibiti ma Mami tarasu amman bakomi and he will make this promise ko da Beeba ce the last woman on earth bazai taba hada jini da ita ba balle aurenta saidai yakoma ga ubangijin sa ba aure da kyar yafito daga motan yadauki wayan yawuce wajen gateman yabasa da kyar yace “za’a zo a karba” yajuyo ahankali yadawo ciki yabude kofan flat nasu ya shiga babu kowa a falo kansa sarawa kawai yake, imagine ya dakatar da Chef da Nurse suspecting them not knowing Beeba ce ta aikata abin, and she’s the least person dayayi expecting cus bawai tawani San Mamin sa bane, zama yayi akan kujera ransa a mugun bace yake saisa ma baiso Mami tagansa yadafa kansa ya lumshe idanu ko 15min ba’ayi ba bacci ya daukesa mai nauyi sosai. EPISODE 4️⃣7️⃣ Fitowa daga daki Mami tayi cus tasan taji alamun an shigo bataga mutum ba Aliyu tagani zaune kan kujera yayi bacci awahale dasauri tazo wajen tazauna tana kallonsa takai hannu ta taba kansa taji dumi hakan yasa ahankali tace “Aliyuuu” bude idanunsa yayi dan baida nauyin bacci sosai ganin Mami sai kawai ya kwanto yadaura kansa kan cinyanta murya chan kasa yace “Mamiiii” “na’am Aliyu meke damunka?” Baice komiba yayi shiru yana lumshe idanu kawai yakoma bacci. ** Tana kwance adakinta kaman marainiya Daddy yashigo kallonsa Ziora tayi batace komiba, Daddy yayi murmushi yazo bakin gadon yazauna tareda dagota yace “I come with good news but it’s between us banson Mommyn ki tasani” kallon Daddy kawai Ziora take, Daddy yayi murmushi yace “tommorow in the morning Aliyu father is coming to this house so that we will discuss marriage naku with Aliyu” dawani sauri Ziora ta tashi tace “Daddy are you saying the truth?” Daddy yace “wlh” wani irin mikewa Ziora tayi sai kawai tahau rawa tace “Daddy I’m very happy, Daddy that means i am getting married tomorrow”? Daddy yace “I don’t know yet” Ziora tazo dasauri tazauna kan cinyan Daddy tana shafamai gemu yace “Daddy please I want to marry Yaya Aliyu tommorow” Daddy yace “shiiii, stop talking my friend, tommorow is Saturday you know your Mommy use to go to Church both tommorow and next so they will come here when she’s in church so just keep your mouth shut, your step Mom will dress you up tommorow so that u will greet your inlaws now sleep” dasauri tasauka daga jikinsa tahau gado tahau bacci bawasa ta runtse idanunta tana murmushi sosai tana ganin Aliyu tana numfashi sama sama Daddy yana kallonta there’s nothing dayake so aduniyan sama da farin cikin Ziora he watched her har bacci yayi awon gaba da ita. Washegari Around 8:00 nasafe Mommy ta shirya tsaf abinta zuwa church sai 2 ko 4 ma zata dawo, while Obinna da Chidi sun tafi airport dauko Only Brother Daddy kaninsa he uwa daya uba daya but shi har yanzu he’s a Christian, Ziora wani irin farin ciki take, Daddy yakadata wajen step Mom dinta dan ashiryata. Kannin Daddy na kama da Daddy sosai sai ga Yayan Barrister Alhaji Sani wanda yazama Abokin Daddy sosai, sai best friend din Daddy Abokin kasuwancin sa shima Igbo ne Amaraka duk suka shirya cikin Igbo attire na gani na fada wanda kana gani kasan an barar da kudi. Da asuba Abba yama Imam text kan ya shirya zasu fita wajajen 10, Imam yamai reply da toh. Wajajen 10:30 suka iso Imam sai kallon gidan yake baisan inane ba, aka bude musu gate suka shiga compound, Daddy na tsaye sun fito tarbansu, tareda brother sa dasuke kira Igwe, da Amaraka da Alhaji Sani, Chidi da Obinna duk suna compound Daddy din tsaye, Daddy na rike da wannan sandar Odogwu dinnan, Imam sai kallonsu yake cus yaga kamansu sosai da Ziora gabansa kawai na fadi non stop. Motar convoy ce sai jeep guda uku, budema Abba akayi yasauko yana sanye da Babban riga Imam ma ya sauko Daddy na kallonsa yaganesa cus waye baisan minister Abuja ba, daman Aliyu dan Minister ne? Banda haka sun taba Business da dadewa tun kafin yazama minister Abba yabude baki yace “Chuku!” Daddy yace “Alaji” dasauri Daddy yawuce while Abba shima na tahowa suna ganin juna suka wani kashe suna dariya irin na manya tawagan Abba duk suka fiffito ana gaidasawa Daddy yace “muje muje” suka shiga cikin flat din Barrister da komi yake kal kal yana kamshin turaren wuta, Ziora dake dakin Step Mom nata tana bata atampa tan sakawa tace “Step Mommy my father Inlaw is here ohh today is my wedding day it’s happening” dariya sosai Barrister tayi tace “today is not your wedding Madam” Dasauri Ziora ta make mata kafada tace “Uhm’un today is my wedding day nidai” Step Mommy tace “abeg banni naje nai serving baki” dasauri Ziora tace “I want to go too” baki Barisster tarike tace “innalillahi ke waya kiraki, idan ba’a kiraki ba you are not allowed to go outside karki fito okay” kaman zatai kuka ta gyadamata kai. EPISODE 4️⃣8️⃣ Wadata ko’ina akayi da abinci, gaban Imam sai bugawa yake none stop, cus taking a closer look at Chidi da Obinna da Daddy he knows suna gidansu Ziora dan ga kama nan dasukayi, what are they doing here? Wani meeting na election stuff yakawo Abba gidan nan? Kannin Daddy yamike cikeda mutuminci yace “welcome everyone” cikin harshen turenci yace “a al’adan mu anything dazai hada iyayen yaro da yarinya waje daya means we are forming alliance nasu that means aurensu zamu hada, zamu bada labarin yaranmu wanda iyaye Uba ke fada so Ogenechuku over to you” murmushi Daddy yayi yace “2005 aka haifi Ziora March 27th, I remember lokacin shekara daya dana koma musulmi kennan, I use to say anytime na haifi Baby girl zan bata suna Amrah cus lokacin danaje aikin Hajji a wajajen Rauda naga wata Mother dake gudu tana neman diyarta tana ihu Amrah, Amrah and yarinyar from no where just hugged me so I promise myself idan Allah yabani baby girl Amrah zan samata” Daddy yayi shiru kaman yana tunani yace “I have 10 children Amrah is my only girl, anan Abuja aka haifeta anan ta girma bata taba zuwa kauye ba gaskiya, tagama secondry school she just started university tana 100 level accounting, a bangaren Islamiyya tanada izifi biyar akai hadda takeyi ta iya hadis, tauheed da little Arabic, my daughter as per yarinyar data taso cikin maza is stubborn” kowa yayi dariya a falon, Daddy yace “but she’s very very kind, she’s so soft hearted, she’s free and she’s a very sweet young lady, I know tashiga family naku zataga alot of cultural shock duba da she’s Igbo but I hope you will hold her hand and walk her through this new path with love not with bitterness” Abba yace “in sha Allah, in sha Allah” Imam na kallon kowa jin kaman maganan aure ake amman still bai gane ba brain dinsa kaman baya functioning, Daddy ya kalli Abba yace “who is your son”? Dasauri Imam yakalli Abba deep down hoping yaji labarinsa za’a bayar, Abba yayi murmushi cus he loves culture yace “Aliyu shine yarona na farko my first son!” Sosai gaban Imam yafadi, Aliyu? Meya hada Aliyu da Ziora? Bashi ke son Ziora ba? Abba yace “shi tun yana dan kankani baida surutu baida hayaniya ba irin wannan ba” yanuna Imam dake gefensa, yace “bantaba sanin Aliyu ma can become a Dr ba a irin yanda baida surutu but I guess ciwon mahaifiyarsa motivated him, yayi secondary school nasa anan he finished at 14yrs yatafi university Havard yafara medicine he finished school very early yadaura masters yagama yayi PHD all kafin age of 35yrs he’s an Oncologist” Abba yayi shiru saikuma yace “he’s very calm baida magana da sometimes zaka dauka bakin hali ne but ka fahimce sa zaka gane haka yake, for Aliyu his mother is his life, baya wasa da ita, he’s kind too, baida wani mugun hali that I know of, saisa mukazo nemamai auren yarku, muma we hope zaku nunama danmu culture naku with love for things to move smoothly” Daddy yace “in sha Allah idan kun shirya I will love muyi auren musulunci yanzu then we let our children fix date for celebrating wedding nasu” bakaramin dadi Abba yaji ba yace “sure sure Alhamdulillah, Bismillah muyi” yanda zuciyan Imam ke bugawa kasa daurewa yayi yamike yana daga wayansa kaman an kirasa yace “Abba ina zuwa ana kirana” Abba yace “bazaka tsaya a daura auren yayanka dakai ba” dasauri yace “it’s important yanzun nan zan dawo” yawuce yafita da sauri har jiri jiri yake gani Chidi yabisa da kallo, imam yayi gate nasu yafita dasauri sai kawai yasa gudu kaman mahaukaci kirjinsa namasa kaman zai kama da wuta, daman ya iya gudu aiko haka yake gudun har zuwa bakın junction na unguwan yatare machine daya gani yahau baimayi magana ba sai hawaye yanakai bayan hannu yana gogewa he felt betrayed, how can Aliyu da Mami zasu yaudaresa haka after everything dayamusu? Shi Aliyu ke bari yayi babysitting uwarsa harya dawo daga aiki but babu wanda yagaya masa cikinsu zai auri Ziora. Daura aure akayi tsakanin Aliyu da Amrah akan sadaki naira miliyan biyar Baban Aliyu yabiya cash guards nasa na video ana hamdala ana shafa fathiha, su Chidi da Obinna duk suka shafa, Daddy yace “bari afito maka da yarka” Abba yace “kwarai kuwa yakamata” Tashi yayi yawuce ciki yabude kofa tsayawa yayi Daddy yana kallon Ziora da Barrister ta shirya cikin wani sabon lafaya dinta pink tasaka normal black bodyhug aciki Ziora tai wani irin kyau kaman ba itaba tana murmushi sosai tana kallon Daddy, Daddy yace “Barrister are you sure this is my Baby or you change her”? Dasauri Ziora tace “Daddy is me” Barrister tai dariya Daddy yaje wajen saiya mata peck a goshi yace “you’re now a married woman Dr Aliyu’s wife, muje ki gaida your husband’s parent” dawani sauri Ziora tasaki hannun Daddy zatai gaba Barrister takamata dasauri tace “Amrah keee wannan zumudi haka, bari na lullubeki har kai, banda rawan jiki” Barrister ta yafamata mayafin itama ta dauki nata tasaka ita da Daddy suka kama hannun Ziora suka fito da ita duk ana video Abba yamike yana gyara Babban Riga yace “Masha Allah Masha Allah, Amrah” wani irin yaye lullubin Ziora tayi daga kanta kawai tayi hugging Abba ba zato ba tsammani tace “yesss, yessss, my new Daddy good morning” sauke kai kasa Barrister tayi cikeda kunya shi kansa Daddy saida yaji wani irin kunya. EPISODE 4️⃣9️⃣ Abba saida ya lura da yanda parents na Amrah felt disappointed da abinda tayi hakan yasa as a wise elder mai hikima yadan tapping bayan Ziora yace “My daughter how are you?” Fitowa Ziora tayi daga jikinsa tasa hannunta takama hannun Abba dasauri cikin tsananin farin ciki tarike tana murmushi sosai tana kallonsa ganin Baban Yaya Aliyu for the first time tace “I am very fine thank you My new Daddy” tana kallon fuskan Abba sosai kaman zata hadiyesa da fararen idanunta ganin yanda Aliyu yayi kama da Abba, Barrister ce tai karfin hali tace “baki gaida sauran iyayenki ba” dasauri taleko still bata sakin hannun Abba ba tace “good morning everyone I’m Amrah Mrs Aliyu” Daddy dai ganin zata iyayin wani abin kunya yasa yace “toh bi Maman ki kutafi daki” Ya Chidi jiyake kaman ya kwadeta sabida takaici, sakin hannun Abba Ziora tayi tace “My New Daddy take care of yourself okay, see you later” gyadamata kai Abba yayi yace “you too take care Allah miki albarka” Amrah tabi step Mom tana kwashe daurin lapayan sama fararen kafafunta suka bayyana dan ji take kaman zata fadi bata saka kalan

Chapter 19 of 26