Aliyu ya kunna yana makalama Ziora dabata masan waye akanta ba Aliyu yace “what did you give her”? Chidi yace “is normal saline I picked daga pantry na Mami saina samata normal malaria dru…..” baigama maganan ba sabida hannu da Aliyu yadagamai yana kallon finger tip din Ziora da idanunta sukaje kai, all tips na fingers naga are looking greenish, dawani irin sauri yazo kawai yaja bargon dake wajen kafafunta bai damu da kananun kayan dake jikinta ba yakama kafanta yana kallo tips ba kafafunta sunyi green dawani irin sauri kawai yayi gadon ya cizge drip din daukan Ziora yayi chak a hannunsa yace “her organs are failing your sister is dying we need to act fast, she needs hospital now”.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣7️⃣
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃
EPISODE 3️⃣7️⃣
Dawani irin gudu Chidi yadauki can na oxygen da aka saka mata, yabisu da gudu Mami ma haka, sukasa Ziora a mota, Aliyu ya kalli Mami he can’t even tell her to go back home kawai yatada motan yaja da mahaukacin gudu yana kiran hospital nasu.
Suna kaiwa bed na jiransu suka sauko da Ziora aka sata agado ana gungurata da gudu Aliyu shima na gudu sosai yana kallonta yace “lab, I need you to run CBC, ABG, RFT, LFT, PT/INR, BNP, D-Dimer, RBS, Ammonia, I also need her tox screen, Blood culture with FAST scan nowww!!!!” Yayi maganan daidai suna shiga da ita wani daki, Chidi da Mami suka tsaya Mami kuka kawai take, ahankali Chidi yakama Mami ya zaunar da ita yace “stop crying Mom she’s gonna be okay stay here lemme call my parents” gyadamai kai tayi, Obinna yafara kira yace mai yazo asibitin nan sannan yakira Daddy ringing daya yadaga, ahankali Chidi yace “Daddy where are you?” Ahankali Daddy yace “gani gaban gidan Maman ka sunma hanani shiga” dan shiru Chidi yayi sai yace “can you just keep everything aside and come back now I mean right now?” Dasauri yace “meya faru Chidi?” Ahankali yace “Ziora is in ICU Daddy I can’t say more just come back” kankarewa Daddy yayi kafin yace “Innalillahi wa innailaihi raji’un” katse wayan kawai Chidi yayi Daddu yace driver yawuce dashi airport jikinsa na rawa before you know it Obinna yazo duk suna waje.
Mammakala Ziora sukayi da machine Aliyu na kanta he’s doing everything to save her ganin Lab na batamai lokaci and he needs the damn result now kawai yafito da kansa yana wani irin gudu daga Mami Chidi da Obinna duk suka bisa da kallo gabansa na faduwa yawuce Lab din yace “I need the damn result” basu taba ganin Aliyu haka ba, dasauri suka basa some of the test that are ready, ya karba yana dubawa he’s more interested in her toxicology screen report nata, substance din da yagani ance angani a report din he couldn’t believe it yace “can you run this tox screen again” namijin dake lab din yace “this is the 3rd time nake running test din i couldn’t believe it too Sir” Dawani mugun gudu Aliyu yashiga tahowa Chidi dasauri yataresa yace “Dr tell me what is going on?” Ahankali Aliyu yace “your sister needs dialysis right nowwwww!” Ya mannamai paper report nata a kirji yawuce dakin Chidi yadaga paper yana kallo Obinna yazo wajen yace “wat happened Ya Moh wat is wrong with her”? Wani kalan dukawa Chidi yayi Obinna da idanunsa yasoma cikowa da hawaye yace “what happened to my sister?” ahankali Chidi yace “how did she come in contact with this substance?” Obinna yace “wani substance?” Ahankali yace “anga traces na maganin dake shutting all organs dan adam down yamutu gabaki daya? How did she gets it? This is something da sai a manya manyan hospital ake samu, a manya manyan hospital dinma a safe ake boye maganin, how did Ziora gets it?” Yasake tambayan kansa sai duk suka koma suka zauna kusa da Mami dake jan charbi tai wani iri looking super worried.
Wayan Chidi ne yahau ringing yakalla Daddy ne yadaga Ddady yace “ina hospital dinku baku nan kuna Wani hospital” ahankali yace “lemme share my location” yama Daddy sharing, cikin 25min saiga Daddy yana dogara sanda cikinwasu fararen kaya masu bala’in kyau Chidi da Obinna suka tashi Daddy duk ya rude yace “where is my Baby? Where is she”? Jikin Daddy har rawa yake dukansu mikewa sukayi, harda Mami da Aliyu ya kalli idanunta, yana isowa atare Daddy da Mami sukace. “How is Amrah Dr”? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yace “she’s on dialysis, it will help with flushing d toxins out of her body after that she will be okay” yadan kalli Daddy anatse yabasa hannu yace “Assalamu Alaykum Sir” Daddy ya karba dasauri yace “wa’alaykumus salam, thank you Aliyu for saving my princess thank you” Aliyu ya gyadamai kai ya kalli Chidi yace “a Moment” Chidi yabisa suka matsa gefe Daddy sai kallon Aliyu yake, anatse Aliyu yace “does she follows you to the hospital”? Girgixamai kai Chidi yayi yace “no” duk sukai shiru Chidi yace “are you sure lab basuyi mistake ba”? Girgixamai kai yayi yace “no basu yiba, muna fara Dialysis din tafara samin sauki, she’s just lucky we caught it early plus she’s young batada wani underline health issue so immune system nata is strong data mutu and also Allah ya kaddara kwana ta na gaba” duk sukai shiru Aliyu yace “I wanna take Mami home” Chidi yace “exactly I was about to say that kar wani infection yashigeta tanada weak immune system please think about the trail dana fada maka” Aliyu ya gyadamai kai yabasa hannu saiya taho yazo wajen Mami yace “Mami lemme take you home” fashewa da kuka Mami tayi tace “I want to stay with my Amrah nika barni Aliyu” kawai Mami tarikicemai Daddy yace “please Ma follow him go home and rest, the way Ziora loves you if anything should happens to you nobody will sleep tafara mana kuka Ma’am” ahankali yace “Mami please zan kawoki anjima ki dubata yanzu bazama abarku kushuga ba” Chidi yace “Mom please follow him” gyadamusu kai Mami tayi Aliyu yakama hannunta yana tafiya da ita ahankali suka fita daga hospital din daidai Beeba na shigowa sarai Aliyu yaga motanta yayi kaman baigani ba yabude Mami yasata aciki yaxaga zai shiga mazaunin mota Beeba tazo da gudu kafin takaraso yaje motansa dan tun rannan nan yakejin haushinta bayama daukan wayanta sukabar asibiyin Beeba tabisa da kallo ha’a jikinta ne? Me tazo yi a asibiti? Wai haryau ba’a samata drip bane? Daddaikun ranakun duniya ne da Mami bata karban drip what happened she’s still alive? Wucewa yayi ta shiga hospital din.
Tunda Mami tashiga mota take goge hawaye sosai abin ke damunsa ahankali yace “Mami she’s out of danger stop crying okay” gyadamai kai kawai Mami tayi har sukakai gida yayi parking fito da ita yayi yakama hannunta ahankali take tafiya she’s so stress and this is abinda bayaso he’s happy she has been okay but yanzu jikinta zai rikice sabida dan damuwan nan, wucewa flat nasu sukayi, already nurse tazo Chef ma tazo Nurse kadaice a dinning ta mike tace “welcome Mami I’ve been calling you naga wayan na daki gateman yacemin kun fita” gyadamata kai Mami tayi batai magana ba Aliyu yawuce da ita dakinta kofa yabude yace “Mami you need to shower bari naciro miki kayan dazakisa then have breakfast and take drugs” batai musu ba hijab din tacire saita shiga bayin Aliyu yarufo mata kofa yawuce wardrobe yabude yana zaro mata kayan dazata sa yazo gado zai ijiye idanunsa suka sauka akan drip da aka sama Ziora dayaga yakoma kore, gently ya ijiye kayan akan gado, yataho wajen yanabin komi da kallo ya dauki alluran dayaga Chidi yayi which is normal na malaria, drip din yazare yakalla is normal saline tunani yahau yi could this be ruwan dayagani rannan nan dayake shirin yaduba yaga kaman ya chanza color but maganan Imam ya daukemak hankali dasauri yajuya ruwan yaga ko yayi expire ne yaga duka duka 3months ago akai manufacturing ruwan ma kwata kwata expiring date nasa bai matso waswasi ransa yafara masa like could this water be the thing dat has abinda yakusan kashe Ziora? All of a sudden yarinya organs nata na shutting down da ace Mamin sa ce…..
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣8️⃣
EPISODE 4 is up on YOUTUBE go and read don’t forget to subscribe 💃
https://youtu.be/K1yIRKx5Cu4?si=V2uhl9YVHoT9JSk8
EPISODE 3️⃣8️⃣
Da ace Mami aka sama drip din there’s no miracle that will save her from it she would’ve died, yayi shiru what if he’s just getting paranoid? Kawai zargi yake? Could his nurse be? Yayi maza ya dakata arayuwansa baison zargi, nurse dinnan na son Mami sosai, kuma there’s no fucking way a nurse can get this lethal injection, no way ne, but, but, but, dakatar da kansa yayi sai kawai yajuya yafito rike da drip din yafita waje yabude motansa yasa aciki, he will get it checked, komawa ciki yayi yace “akaima Mami abinci nurse kuma tabata magungunan ta” yawuce sama dakinsa yashiga yabude kofa ya tsaya ahankali gaban madubi yana kallon kansa idan yace he’s not worried about the whole thing he’s lying and he will get to the bottom of this, yanzu akai examine ruwan and akaga anan maganin yake ciki wat will he do? Any magani na gidan nan shi yake sayowa, drips dinnan shiya sayo with his own money from hospital nasu ma yasaya everything was fine da hannunsa yazo yayi arranging nasu a wajen ijiye drip, idan har aciki abin yake then someone purposely did it to harm his mother could it the Nurse? Wat if someone paid her and gave her yace tasa a drip din dasauri yace nooo Aliyu stop ba kyau zargi, as long as Mami is alive and this small girl too taji sauki Alhamdulillah he will dismiss the nurse and the Chef too he can’t keep anybody around Mami, he will just go on a leave yacigaba da kula da Mami da kansa, wayansa ne yayi ringing yazaro wayan ya kalla Beeba ce ijiye wayan yayi yawuce bayi yay wanka yafito yashiga shiryawa saiya dauki wayansa Imam yakira ringing na biyu yadaga yace “Yaya gani nan zuwa wlh nayi missing Mami” dan ijiyan zuciya yasauke dan dama yana kiransa ne yazo, ahankali yace “okay saikazo” ya ijiye wayan jean yadauka yasaka black yasaka wata milk shirt mai karaman hannu na polo avenue yamai kyau sosai turaruka ya feffesa sannan yadauki sunshade da sun glass yafito baida so Mami tasan zaije asibiti cus bazai kaita ba yana saika daga stairs yaji ana bude gate tsakar gidan yafice yajira Imam yayi parking yafito yana sanye da 3quater da yar riga yataho yace “Yaya gani nan” anatse Aliyu yayi wajen motansa yace “come” biyosa Imam yayi dasauri, anatse Aliyu yace “can you stay with Mami harna dawo daga hospital?” Dasauri yace “yes of course I’ve missed Mami yau I’m spending the whole day with her” ahankali Aliyu yace “please keep an eye on the Nurse and Chef, you know all the drugs da Mami ke sha na rana dana yamma makesure idan zata bata kaduba, any intervention da nurse din zatayi ma Mami keep and eye on it Maheer” dasauri Imam yace “is something going on Yaya” ahankali Aliyu yace “I wanna find out too cus I think someone is trying to kill Mami and that girl yama sunanta”? Dasauri Imam yace “Amrah?” Gyadamai kai Aliyu yayi yana yatsine fuska yace “yes she, she took the bait instead of Mami she’s in the hospital right now” dasauri gaban Imam na bugawa dumdum yace “wat is going on Yaya?” Ahankali yace “I will tell you everything when I’m back just stay with Mami, any food aka kawo mata test it first before she, I can easily save you cus you’re healthy but if anything should go wrong with Mami that is the end” yayi maganan idanunsa na kadawa sukai jaa murmushi Imam yamai yace “don’t worry nothing will happen to Mami mu Yaya, ga gaishenin da Amrah” gyadamai kai Aliyu yayi yashiga mota yabar wajen, koda yashiga hospital nasu ana sallan zuhur parking yayi yawuce yayi alwala yashiga masallacin daidai ana sallameta Daddy yayi sallama yaga Dr Aliyu na shigowa sai kawai ya tsare yaron da idanu Aliyu yawuce ya kabbatarta salla Daddy sai kallon yanda yake salla yakeyi harya idar yana zikiri for like 3min saiya tashi yafito daga masallacin baida kalle kalle baima lurada Daddy ba yawuce wajen motansa yaciro drip din yasa a bagpack dinsa yarataya ya rufe motan yashiga cikin hospital din baiga su Obinna ba department nasu na toxicology yawuce wanda yake wajen is a friend sai ya basa drip din yace “can I count on you to be discreet with this?” Dasauri mutumin yace “haba Dr Aliyu always” Aliyu yace “run this for me off charts” mutumin ya karba yace “I got cha once nagama I will call you” “thanks” Aliyu yafadi yajuya yafita office nasa yawuce kakan ya ijiye yadauki lab coat nasa ya zura yadauki sthethoscope ya makala a wuya yafito yana cikin tafiya saiga Dr Beeba tashamai gaba tace “Baby how are you ya jikin Mami” murya chan kasa yana cigaba da tafiya yace “fine” dasauri tace “dazu naganka da Mami I was trying to greet my mother Inlaw kayi tafiyanka abunka dana shigo naga that Mami’s girl she was on dialysis tanada liver issue ne?” Tana maganan suna kaiwa wajen ga Daddy da Chidi duk suna kallonsa saiya dakata yace “excuse me” dasauri tace “sure” tawuce shikuma yataho wajensu Daddy yadan sunnar da kai yace “good afternoon Sir” dasauri Daddy yace “sannu da dawowa Dr ya Mmanka” anatse yace “she’s fine tana gida” saiya dago kansa yakalli Chidi yana basa hannu yace “lemme check on her” dasauri Chidi yace “thank you” wucewa Aliyu yayi yashiga dakin da Ziora ke ciki yabude kofan yana kallaonta, ga hospital gown ne ajikinta dayasa nurses suka samata dazu, su blood tubes makale ajikinta idanunta lumshe jininta na fita dialysis machine din na tacce jinin tsarkakakken jinin nakoma jikinta, maida kofan yayi yarufe yakarasa gaban gadon machines din yafara kallo kafin ya kalli agogon hannunsa nan da 20min zai gama is just 4hrs ake dialysis, and they need to run another series of test to make sure abun yafita daga jikinta, karasawa gaban gadon yayi yasa hannu yana daukan hand gloves yana sawa sannan yadan duko kanta yana kallon fuskanta da idanunta dake lumshe, faduwa gabansa yashiga yi kawai yadake yakai hannunsa wajen idanunta yabude kadan yana haska wata yar touch just to get color na idanunta sannan yataho ta wajen karshen gadon yadaga bargon yabude dan yaga kafanta yaga yatsunta that are very fine and clean farare dasu sunyi haske dan ijiyan zuciya yasauke kadan yamaida bargon yarufe kafanta sannan yakama hannunta yarike yana duba finger tips dinta motsi hannunta yayi hakan yasa yakalli fuskanta da sauri ahankali ta shiga bude idanunta yana rikeda hannunta har lokacin yana kallonta, ahankali Ziora ke bude idanunta dasuka mata nauyi jikinta feels like is not hers anymore, jikinta namata wani sanyi kaman an sakata a fridge, wani iri takeji kaman ba itaba, idasa bude idanunta tayi dasuka sauka kan the only mutum datagani a dakin tsaye yana sanye da farin labcoat ga sthethoscope a wuyansa yana kallon fuskanta hannunsa rike da nata lumlumshe idanun take tana budewa kafin ta idasa budesu da kyau dudda batasan takamanman inda kanta yakeba but bata taba ganin mutum namiji mai kyau kalansa ba, wani shauki zuciyanta yadauka saitai motsi da hannunta trying to hold him ahankali Aliyu yakawo kansa yaduko yana kallon kwayan idanunta da kyau kaman yanda take kara ware gajiyayyun idanunta tana kallonsa awani irin hankali Aliyu kaman yana magana da yar jaririya yace “Amrahhhh” bugawa zuciyanta yayi ta lumshe idanu takara budewa tana kallonsa shima haka ya tsare idanunta da kallo bayako kyaftawa yace “welcome back” sake lumshe idanu tayi tabude tace “Mamiiiii” tana maganan idanunta na cikowa da kwalla Aliyu ahankali yace “me ruwanki da Mamana lazy girl?” Tsaresa tai da idanu yanda yayi maganan yamata mugun kyau in a very slow and low voice tace “I love My Besty, Mami is my best friend” hannusa that is free yakai wajen bakinta yace “saina cire bakin nan that calls Mami Besty, Naughty lazy girl” yayi maganan yana kallon agogon hannunsa yace “lemme call your parents” yasaki hannunta zai zare nasa Ziora tarikesa da sauri tana fashewa da kuka tace “don’t gooooo” juyowa yayi yakalleta yanda take kuka sai yasa baiyi magana ba yayi shiru yana kallon yanda tarikemai hannu sai kawai yakai hannunsa pocket dinsa yakira receptionist na hospital nasu anatse yace “tell room 7 family to come in do you know them?” Dasauri tace “yes Sir” katse kiran yayi yamaida wayan aljihu yajuyo wani irin kallonsa Ziora takeyi kaman bata taba ganinsa a duniya ba ahankali yace “let go off my hand” makemai kafada tayi cus bataso ta sakeshi baice mata komiba yazare hannunta daga nasa ya ijiye kan gado daidai lokacin akai knocking tareda bude kofan Aliyu yadan matsa baya da gadon kadan Daddy yashigo tareda Obinna da Chidi kawai jikin Daddy yahau rawa ganin abubuwan da aka makala ajikin Ziora da machine din dake jiki sai kawai yayi gadon yaduka yayi cupping face nata magana yakeso yayi yakasa sai kawai ya rungumeta yace “Princess” murya Chan kasa tace “where is My Mommy” dasauri Daddy yadago yakai hannunsa yana goge fuskansa dan hawaye yafito yace “your Mommy is at home cooking for you she will come soon ko Chidi” dasauri Chidi yace “yesss” Obinna yazo inda take yace “Babysis” alamu Aliyu yama Chidi dasuje waje Chidi ya gyadamai kai Aliyu yajuya yafara tafiya kawai Ziora tafashe da kuka arude Daddy yace “menene Princess?” Shima dakatawa Aliyu yayi jin kukan datayi cus yadauka wani abune, Aliyu tanuna tana kuka sosai tace “I dont want him to goo Daddy” kowa baki yasaki yana kallonta, Chidi knows Daddy bazai iya magana ba hakan yasa ya harareta yace “we want to discuss something Dr Aliyu Bismillah” Chidi yabude kofan Aliyu yafice shima biye dashi Ziora na rushewa da kuka Daddy yace “stop crying Princess, common common” suna bakin kofan hakanna shima Aliyu kasa natsuwa yayi yay maganan saiya kalli Chidi yace “can we leave it later I need to take her off the machine” anatse Chidi yace “sure” bude kofan Aliyu yayi yashigo Ziora na kuka tana ganinsa kukan ya tsagaita sai kallonsa take daga Daddy har yayyinta kallonta suke, ko kallon fuskanta Aliyu baiyiba tubes din yashiga cirewa daga jikinta bayan ya tsayar da aikin da machine din yake, sannan yadan kalli Daddy baya wani iya kallon idanun Daddy saiya kalli Chidi yace “I will order for a test rerun, inhar this dialysis was able to flush everything which I’m hoping so she will not need another Dialysis, we will just watch her and monitor her for 24hrs daga yanzu before muyi discharging nata” tunda Ziora take bata tabajin turenci mai dadin sauraro hakaba, muryansa is so calm and he speaks eloquently and intelligently, Aliyu yace “she needs to eat abata fruit or fruits juice” Daddy yace “sure” chats nata Aliyu yadauka yana rubuce rubuce Obinna sai kallonsa yake baitaba haduwa da bahaushe dayakeso like this guy ba he’s super intelligent ga natsuwa ga kyau kaman shi yayi kansa, ijiye chat din yayi sai yadan juyo da idanunsa yadaura su akan Ziora dake kallonsa batako kyaftawa anatse yace “behave and don’t trouble anybody here” kowa na dakin smile especially Daddy sabida from yanda Aliyu yayi maganan kasan bawai irin mutum mai yawan magana bane, yajuya zai wuce Ziora takama hannun Daddy tana kuka kasa kasa, sarai Aliyu yajita but bai juyoba yabude kofa yafita abinsa, dasauri Obinna yace “ke why are you crying for the doctor” makemai kafada tayi takalli Daddy tace “I love himmmmm”.
💫KAUNA DA SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣9️⃣
LAST FREE PAGE
NAYI KOKARI KO?💃💃💃
KAUNA DA SO IS JUST 1k ONLY NOW PAY AND JOIN US
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
YOU CAN WATSAPP ME WITH EVIDENCE OF PAYMENT VIA +2347012181461
EPISODE 3️⃣9️⃣
Ba Daddy kadai ba har Chidi da Obinna saida duk suka kalleta, Daddy yama kasa magana haka sauran, da kyar Daddy yadanyi gyaran murya yace “Obinna stand up and go home Chef namu should make fruit juice for Princess” Wani irin banzan kuka Ziora tashiga saki ita kanta batamasan meke damunta ba exactly kawai she’s feeling kaman ta cinye Yaya Aliyu tahuta da abinda takeji and abinda yafaru last night shi kadaine abinda take tunawa akanta batama tuna tayaya tai landing in hospital dinnan data tashi ta ganta, every minute hannunsa takeji a jikinta, tanajin kamshin turaren sa ajikinta, his whispers, his breathe, tana tuna yanda yayi hugging nata, kwata kwata tarasa inda zatasa kanta, yanda take kukan yasa cikeda lallabawa Daddy yace “wai you want to be sick again eh princess? Why are you crying now?” Cikin murya mai raunin gaske tace “Daddy I love Dr Aliyuuuu” dukansu sake kallonta sukai sakaka, ta nuna kirjinta da hannu ahankali tace “sai tunanin shi nake as im talking to you now, Daddy I don’t want him to leave my side, call himmmmm, call him backkkkkk” tana wani irin sheshekan kuka dikta rude, cikeda hikima Daddy yace “naji toh I will call himmmmm, Obinna get the fruits” Dasauri yace “yes Daddy” yamike yafita, Chidi yadauki wayansa kawai yayi snapping Ziora Daddy gabaki daya baima sani ba ya shiga watsapp yaturama Mommy tana gani tabude saita shiga kiransa watsapp call yaki dauka yama maida wayan silent takirasa normal call yaki dauka.
Aliyu na fitowa couple of patient nasa yaduba sannan yashiga tafiya zai wuce office nasa, Lab Guy din yagani gaban office nasa hakan yasa yakarasa wajen baimai magana ba yaciro key yabude kofan ya shiga lab guy din yabisa ciki yamaida kofan yarufe Aliyu yawuce yazauna mutumin na tahowa yamikama Aliyu wata takarda yace “here’s your request” ahankali Aliyu yasa hannu ya karba, mutumin yace “I tested the saline 5times the injection is in it” Aliyu yayi shiru yana kallonsa, mutumin yace “now this is where it get interesting” saiya tashi yazagayo ta inda Aliyu yake zaune yana duba takarsan yadaura hannunsa wani waje yace “do you see this chemical reaction?” Aliyu ya gyadamai kai mutumin yace “this is a sign cewa the substance has been in the drip for like 5-6days now!” Dasauri Aliyu ya kallesa yace “yessss trust me Allah kawai yace that girl kwanan ta nagaba, I think you should report this” Lumshe idanu Aliyu yayi sai kawai yajawo drawer sa yaciro yan 1k sababbin guda biyu ya ijiye yace “thanks for doing this off record” hannu yasa yadauki kudin yace “I am your loyal boy Doctor anything you need” yawuce yafita abinsa Aliyu nata kallon paper, bude kofansa akayi direct yadaga kansa Beeba ce hakan yasa yajawo drawer yasa paper awajen baison kowa yasan case din.
Beeba ta taho wajen yana kallonta tazo tasami kujera ta zauna kaman zatai kuka tace “Haidar wai bakajin hakuri ne? Haka idan mukai aure zaka dinga wahalar dani? Tun rannan danazo nake rokonka haba Haidar you’ve stopped answering my calls look at the way na
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 26