Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
su tayi yawa da Neemrah, kasa hakuri yayi tare da Kallon Ammyn yace. "Ammyn Inayat!"   "Kar na kuma jin bakin ka cikin wannan alamarin." Dole yayi shiru, sai da yabawa Dr tausayin.    Washi gari aka shirya tafiyar har da kanen Malik, suka nufi Cameroon. Addu'a yake idan Inayat rabon shine Allah ya bashi ita babu wani tashin hankali, idan kuma ba rabon shi bace Ubangiji ya sanya mishi hakuri da dangana. Haka yayi matukar sanya mishi nutsuwa a ran shi har suka isa garin. ......        Dake tun Jiya Dr ya gaya min zasu zo dukkan su, kafin su iso har na gama abin da zasu ci,na kama Yaran nayi musu wanka, nake gaya musu gran Mah, zata zo ita da Daddy tare da Abban su, take Anoosha ta b'ata rai, tare da cewa. "Ammah ni ba Abbana bane Abban Anoosh ne"  "idan na kuma jin haka sai na yanka bakinki na bawa police dog ya cinye, mara kirki!" Kuka ta saka min tare da rike bakinta, yaran Abuja wai ba musu fada, zare mata ido nayi tare da ɗaukar tsintsiyar kwakwa, zan calla Mata. Ta fita.   Karfe biyu na rana suka iso, Anoosha ta yarda da kowa amma banda Malik, dan kallon makiyinta take mishi abinda ya d'aga hankalina kenan, na taso zan dake ta ya dauke ta, kiciniyar kwace kanta tayi tana cewa. "Bana sonka, I hater You, kai ba Abba na bane." Haushi ta bani na dauki mafifici na kuwa samu gadon bayanta nayi ta kwala mata, tana ihu. Direta yayi zai kwace abin dukar na kuwa samu goshinta, sai da ya fashe. Karb'an mafifincin  Maman Dr tayi ta wanke ni da mari, sai da na razana, kwalla ya shiga cika min ido. "Amma Inna baki ga!".  "Yarinyar bata san shi ba! Kece kika santa."  Nan suka rufe ni da faɗa, kamar sosai. Haka nayi ta kuka. Sabida nasan gaskiya ne kawai nuna min da suka yi suna bayan na koma gidan Malik ne na shiga tashin hankali, nayi ta rokon su. Tsakanin Malik da Ishaq, suma sun shiga Chakwakiyya me zafi, dan sau biyu suna hada kirji zasu daku.. karshe dai Dattijo ya taramu, akan na gaya mishi waye nake so.  Tun kafin haka, dama Yan uwan Mamah sun min nasiha da nayi biyayya,ni kuma na tare Malik na gaya mishi magana. Da cewa. "Wato kazo ka nuna min bayan kudi da kayi amfani da shi a farko yanzun kuma ka buya a bayan zumunci zaka tozartani, shine ka dibo jiki kana dambe a kaina, dama nasan ba zaka tab'a sauyawa ba, ba zaka canza ba, son kai da son zuciya ya maka dabaibayi, shi yasa kake jin kome zaka samu da karfin tsiya." Riko hannuna yayi cikin nutsuwa yace min. "Ki dawo gare ni, Yaran mu suna bukatar mu, don Allah karki nesanta kanki damu, muna matukar maraicin ki, don Allah." Zare hannun shi nayi a fuskana, cikin kuka nace mishi. "Nasan ba zaka sauya ba, shi kenan, amma kasani bana sonka." Abinda ya faru kenan. Dattijo yace min. "Inayatu Rahman. Da Ishaq da Malik waye kike so a cikin su?". Gyara zama nayi, sannan na kuma sunkyar da kaina, nace mishi. "Dattijo bani da zab'i sai naka, duk wanda ka zab'a min zan amsa hannu bibbiyu, amma bazan tab'a farin ciki ba, idan ka bani wanda bai min ba, amma a shirye nake nayi maka biyayya koda kuwa abinda zaka bani raina baya so." Shiru yana jinjina abinda tace, dan haka yace musu. "Kuje bayan sallar la'asar zan daura miki aure da wanda yayi min." Dan haka koda muka fito, zama nayi naci kuka, Tabbas Malik ya nuna min shi mara mutuncin ne, dan haka. Na koma daki na kwanta sabida zazzaɓin da ya rufe ni, kafin la'asar. Har an daura auren ina kwance. Shigowa Yayi dakin ya zuba min ido,kafin yace min. " Nagode sosai Inayat!"  "Ai nasan bazaka tab'a sauyawa ba, Hankalinka ya kwanta, ka same ni, a wulakance. Wallahi baka da Imani, baka da tausayi. Baka damu da kowa ba matukar bukatar ka zata biyu, kai kanka ka sani, baka san kowa ba. Malik idan dan abinda nayi maka yasa ka nace min." Kuka ne ya ci karfina na zauna ina kuka, sabida rashin adalcin da aka min, ya tako gaba na, yana rungume da Anoosh, gwiwar shi ya zuba a kasa, yana kallon yadda nake kuka. "Ka tafi kawai bana son ganinka, kaje kayi ta jiran ranar da zaka same abinda yake kara kwadaita maka ni, amma da raina da lafiya bazan baka kaina ba, koda kuwa zan mutu na dawo. Ka cuce ni, amma yanzun ka dawo kayi amfani da Yaranka da zumunta, kasa an daura min aurenka, sabida kana da dukiya kome zaka samu, amma baka tab'a tunanin meye ke damun wani ba, kai kanka ka sani ba kowa ba, nagode sosai. Na zata nice kake so, zaka iya bani damar nayi rayuwa ko babu kai, shine ka tsaya kai da fata sai da ka aikata abinda zai sanya zuciyar ka farin cikin, kayi murna, kaji dadin ka. Inayat ta zama mallakinka, hankalinka ya kwanta, ka tafi Malik nagode. Sai dai ka sani gangan jikina zaka aura zuciyata tana ga Ishaq, kayi hakuri da abinda na gaya maka, tunda nayi maka rashin kunya a karo na biyu.". Murmushi yayi sannan yace min. "Toh ya na iya dake Mrs Ishaq Ahijo!.... Don Allah yau zan huta wallahi 🙏🏼 *_KOME DA LOKACIN SA_* https://my.w.tt/NZ2woqHPabb               Chapter 42            If you want to make peace with your enemy, you have to work with your enemy. Then he becomes your partner. Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a  dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama. Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka. Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1 Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH      -------          Cike da mamaki nake kallon shi, murmushi yayi sannan ya tako gabana yace min. "Baki da damuwa, Allah ya baki zaman lafiya da mijinki, Inayat kin nuna min ba kome Arziki yake badawa ba. Duk da zuri'a kusan guda muka fito, bai hana ki nuna min sakamakon abin da nayi ba. Inayat Nagode domin kin taimaka min fahimtar kome da lokacin sa, lokacin da na samu sai wani lalura yayi gaba dani na manta da bayan da na bari, Idan da ace kowa haka yake kamar ke Tabbas da an sami kafuwar adalci, kin burge ni bawa kanki adalci. Sannan idan ba zan takura ki ba, zaki bani aron yaran ki kafin ku dawo daga Honeymoon. Kafin nan nima Allah ya kawo min wacce zamu zauna da ita cikin kulawa da juna."              A sanyayye na tako gaban shi nace mishi, "nice da godiya! Da ka bani abinda Zuciyata ke so"          "Alhamdulillahi! Ubangiji ya datar damu Alkhairi, Ishaq bai da matsalar kome mutumin kirki ne." Murmushi nayi tare da sunkuyar da kaina, nace mishi. "Nasan da haka!" "Kuyi rayuwar farin ciki!" "Mungode sosai! Ina maka fatan Alkhairi, ka tafi da Yaranka, sannan ga wannan sakon daga Neemrah ne, matar ka ta gida kuma kayi ƙoƙarin rabuwa da ita, domin tayi barna dayawa, karka fara niman wata matar baka rabu da Zeeh din ka ba. Ina maka fatan alheri, Ubangiji ya baka wacce tafini kome, kai kuma kayi ƙoƙarin zama lafiya da ita, ga yaran nan karka damu dani, domin Allah ya nufa zasu zo daga gare ni ne, Ina maka godiya sosai. Da kasancewar ka Uban Yarana, nasan zasu zama masu farin ciki da kima a idanun duniya."      Daga haka na mika mishi Littafin da na dauka a dakin Neemrah, sannan na koma inda nake zaune, shi kuma ya fita. Wasa wasa ban ga kowa ya leko ni ba, sai  kanen Ishaq da Malik. Suka zauna muka sha hira, kafin Ammyn ta shigo tayi min nasiha me shiga jiki sannan zata fita na rike hannunta nace mata. "Ki yafe min! Da cin fuskar da nayi miki."  Dariya tayi sannan tace min. "Karki damu! Ai tun da na ganki na fara istahara akanki da Malik, na fahimci babu wata zama da zaku yi, a tsakanin ku. Ranar da kika gabatar min da Ishaq, a daren banyi barci ba sai da nayi istahara, na kuma ji na gamsu da yadda kika son shi domin nima naji nutsuwa a tarayyar ku. Kuma da kika ce Ishaq kike so wallahi ban ji kome ba, sabida nasan Al'amarin Ubangiji gaskiya ne, wallahi bazan tab'awa Mahnoor Abinda bata soba dan haka ki kwantar da hankalinki. Bani da duhun kai. Na yarda da ƙaddara me kyau ko mara kyau." Sannan ta fita. Bayan fitar ta. Ya shiga d'akin, a sanyayye ya iso gaba na, tare da riko hannun na, sunkuyar da kaina nayi. Ina sauke murmushi. Mikar dani yayi sannan yace min. "Sannu jarumar mace! Kinyi faffutikar ganin mun zama a inuwa d'aya." D'ago kaina nayi cikin jin kunyar shi nace mishi."ba yakina ni daya bane! Har da taimakawanka, A zahirance." Jan kumatuna yayi sannan ya tallafo fuskana yana kallon lumshashen idanuna yace min. " Zamu wuce Honeymoon, Malik yayi mana kome, nima kuma naso haka, sannan idan ba zan takura ki ba, ba zamu kuma komawa Nigeria da aiki ba. Ina da asibiti na, daya anan garin ake ginawa. Daya kuma yana can Yauden. Ince zaki zauna dani a haka.". Murmushi nayi sannan nace mishi. "Ko da baka kai haka ba zan zauna da kai dan nice na zabi rayuwata da kai."a sannu ya matse ni a kirjin shi tare da kai bakin shi saman nawa, wani irin nitsassen kiss yake min, cikin nutsuwa da hankali. Yake tafiyar da bakin shi, kamar zan zube haka na rike shi gam, sai da ya kai ni gado, tukun na fahimci iya sumbata kawai mun kusan fita hayacin mu, dan haka nayi maza na kwace bakina ina me boye fuskana sannan yace min. "Karki ji kunyata, domin matukar muka hadu yau, ko gobe zaki yabawa aya zalunta." Boye fuskana nayi ina dariya tare da cewa. "Ni tsoro kake bani ". "tukun nan yar nan!" Daga nan ya fita, bai kuma dawowa ba, sai can da ya gama shirya kome, sannan ya fito dani tare da kai ni gurin Iyayen mu, aka yi mana Nasiha, sannan Dattijo yace. " Wallahi ka kuskura ka juya mata baya, toh na rantse da Allah, sai na raba auren na gaya maka ka ajiye a ranka, kome zata yi maka dole kayi hakuri da ita, sabida ta hakura da uban Yaranta ta zabe ka, kaga kenan tilas ka rungume damuwarta, kar naji kar na gani  wani abu ya fito dan zan raba auren ba makawa." "Insha Allah Ni da Inayat mutu kara ba, takalmin kaza." Daga nan nima yayi min nasiha, sannan muka fito daga gidan, muka nufi inda motar shi yake,  muka bar garin. Cike da kewar yan uwana. Malik kan babu abinda ya  dame shi. Dan ji yaƙe kamar ya sauke wata ƙatuwar nauyi da yake kan shi ne.        Abinda ya faru kuwa shine. Jiya da aka kira su INAYAT, har ta tsayar da Malik tayi mishi magana, ashe Ammyn tana jin su. Kuma tana son ta dakatar da Malik, akan ya hakura da Inayat ya barta ta auri Ishaq. Shine taji irin rokon da Inayat take mishi, ta kira shi tayi mishi fada, sannan taje gurin Kawunta ta zauna sannan tace mishi. "Kawu, nazo akan Maganar Inayat ne, don Allah idan ka ɗauke ni kamar Sauran Yan uwana da ka haifa, don Allah ka bar ta auri Ishaq, sabida shine nake ji Alkhairi a tare da ita, sannan nasha musu istahara wallahi bani jin kome akanta da Malik,.koda naji na wani lokaci ne, amma Ishaq nakan ji har abun yana fado min a raina, sabida nutsuwar da na samu akan su.  Don Allah ka barta ta rayu dashi, Yara kuwa idan taso ta tafi da abunta idan ta gadama ta bamu, wannan nata ne, shima Malik din akwai Kanwar Neemrah Sabreen Insha Allah za ayi bikin su da ita nan da wasu watanin, itama kusan kamar su daya da Inayat ma, kaga kenan Insha Allah kome zai zo ya zama ya wuce dan dama amsu iya magana na cewa kome yana da lokacin sa. A duba magana ta don Allah."       "Shi kenan! Tunda kin goyi bayan Y'ayanki, kin watsar da bawan Allah, Ubangiji ya albarkaci rayuwar su, shi kuma Allah ya bashi ta gari."      Abinda ya faru kenan.      *** A wani hotel muka tsaya, fadar haduwar hotel din bata lokaci ne, amma dakin da Ishaq ya kama mana, Exclusive ce ta haɗu iya haɗuwa. Tunda muka shiga ya riko hannuna muka shiga ban daki ya tara mana, ruwa kin cire kayana nayi, shi ya cire min. Tare da bude min kome, dake na juya mishi baya ne, sai da ya juyar dani, fuskana rufe da hannuna, zare hannun yayi sannan ya sauke su, kasa ya d'ago fuskana ya shiga kiss din baki na, kamar zai cinye min baƙi na.  A hankali ya dauko shower gel, ya shiga shafa min a jikina yana kuma sumbatar bakina. Kafin ya janyo ni muka shi tub ba wanka, inda ya shiga tab'a duk wani kafa na sadarwa na jikina, a ban daki Dr Ishaq ya kusan zautar da ruhina. Sannan muka fito bayan mun yi alola, muka gabatar da sallah, tare da nafilla, odan abinci yayi mana, tare da kayan motsa baki.       Ana kawowa, ya shiga bani da kanshi.  Sai da na koshi shima yaci shima.            Bayan ya gama, ya jani muka shiga toilet muka wanke baki da hannun mu. Sannan muka dawo. Dakin daga nan ne fa Dr ya shiga matsa boons dina tare da saka hannun shi daya, a yana wasa da mara na, zuwa cikina. Hmm ban san me zance ba amma tabbas Dr ya jiyarda ni soyayyar shi mai tsayawa a rai. Iya romancing kawai yayi dani, na jike jagab, kafin ya dauki hanyar shi. Anan na tsorata ashe na Malik wasa ne, sai da Dr yayi da gaske sannan ya shige ni, kamar kaina zai buɗe haka nake jin shi. Amma nasha wuya dukda Malik ya dauke kome, amma Dr Ishaq nashi zubin halittar ta manyan maza ne, masu ji da kansu. Babu wani abin da namiji zai nuna mishi lafiya yaje dashi kamar wani doki, dakyar ya kyale ni, shima kawai ya tausaya min ne. Ina kwance a jikin shi yana shafa bayana yace min. "I love you Inayat, kece rayuwata nagode sosai." Gyara kwanciya ta nayi ina jin wani irin yanayi kan shi me cike da soyayyar shi. Kafin wani barci yayi gaba da ni. Cikin dare ma Dr bai barni na huta ba. Dama haka maza suke da naci, gashi duk yadda ya tabani sai na gasa jiki na sosai. Washi gari muka kama hanyar Saudiyya, muna yi Umrah, na tsawon sati biyu, muna idar da ibada muka wuce Dubai inda zamu kalli wasan tsaren dawakai, sati Daya anan muka nufi Faris, anan muka kalli oscar award, sannan muka dawo Naija inda muka sami labarin gaggawa. Akan Anoosh. Sai da muka zo Asibitin duk na rud'e, sai da Dr ya rungume ni, na fashe da kuka. Ina cewa. "Dr kar ya mutu!"  "Insha Allah ba zai mutu ba." Nan Malik yake bamu labarin abinda ya faru.     "Da sauri na fito zan je Office ina da baki, dake shi ya makale min ita kuma Anoosha ta makalewa Ammyn, shi ne na dauko shi idan ya kwana biyu ya koma, Shine kawai na hango shi a can swimming pool yana wasa da ruwa. D'ago kai da zan yi na hango wancan bakar ƙaddarar ta jefa shi ciki ruwan shine ashe ba diro ta ban sani ba, kawai ba isa cikin ruwan na ciro shi da sauki ai, dan jiya ne ma kamar ba zai kai ba.".    "Kayi hakuri zan tafi dashi." Na gaya mishi. "Toh Inayatu duk abinda yayi miki, duk daya ne, su duk na mune ko?" Abin tausayi haka duk muka rud'e. A nan yake bamu labarin bikin shi da Kanwar Neemrah, sannan, ita kuma Zeeh ya sake ta.  Barka nace mishi. Sannan muka fito daga asibitin, lokacin Ammyn da Mahnoor Zasu zauna da yaron, kamar wacce aka hana fita haka na dawo, nace su je..          --- Yau zasu dawo har dare, can naga Khady ta shigo idanunta jajjur, sannan ta fita tare da Ammyn, wani irin sanyi ne ya shige ni, dole na Kwanta a kusada Anoosh.  Zazzabin yana hawa yana sauka, kafin zuwa asuba Ammyn ta shigo ta same ni ina nafilla, bayan na idar ta shiga min nasiha.. daga nan ta gaya min hatsarin su Malik da Dr, wanda Zeeh ce ta aiko a kashe Malik, shine tsautsayin ya rubta da mijina. Shiru nayi tare da dauke wuta. Malik ma yana nan ya bugu akan shi, dan suna zargin ya samu tabin ƙwaƙwalwa... Wallahi naso gama labarin nan Yau Amma Insha Allah yau zan gama shi... https://my.w.tt/HFt5OaDmcbb *_KOME DA LOKACIN SA_*               Chapter 43   Turn your wounds into wisdom.           Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a  dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama. Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka. Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1 Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH      ------- Cikin wani irin dauriya da hakuri na girgiza mata kai, Sannan nace mata.. "banji kome akan mutuwar ba, Ammyn lokacin da Mamana ta rasu Naji a jikina, amma ban ji Ishaq ya rasu ba. Sabida ina jin bugun zuciyar shi a raina, fitar numfashin sa tare yake da nawa, kisan me yasa na ban yarda ba, mijina a zuciyata yake, ban yarda zai mutu ba. Da sauran lokaci. Don Allah karku..."        Shigowar Mahnoor ya sani shiru, ina kallon ta. Idanun ta jike da kwalla, cikin kuka tace. "Ki godewa Allah INAYAT mijinki yana raye, mune dai muka rasa namu Yayan Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, Ba Ishaq bane ya rasu. Ya MALIK ne da Kayonde, driven da yake jan motar."     Ji na ne da gani na ya dauke baki daya, ban san ya akayi ba sai dai na san dai na tintsira, daga nan ban kuma sanin me ya faru ba, sai bayan kwana biyar da rasuwan Malik, tashi nayi zan zauna aka mai dani, tare da cewa.. "Sannu Inayat! Allah ya baki lafiya, Ya kuma bamu hakuri Rashin Malik." Kuka nake son yi. Amma na kasa, dan dole na yi shiru tare da lumshe idanu na, ina ganin hoton rayuwar mu dashi na baya, da irin fadar da muka yi da duk abinda ya faru a tsakanin mu..hawaye ne masu zafi suke zuba daga idanuna. Ina tausayawa Yarana zasu tashi babu Uba. Dole naga bayan Zeeh dan rama abin da tayi min. Ina kwance Naman Dr ta shigo lokacin Ammyn ta. Tashi itama zata ban daki tace mata. "Hajrah ta farka, amma bata son magana ko zaki mata magana ta wanke bakin ta, sai yaci abinci." Ta shiga ban daki, tayi uzurinta sannan ta fito ta zauna. Haka bayin Allah nan suka yi ta hidima dani, abun mamaki cikin Jikina wanda bai wuce wata uku ba, dan bai maka kai ba. Wanke baki nayi na fara shan tea Ina zubda kwalla. Ina son yin magana amma sai na kasa haka na zuba musu Ido. Shigowar Kuwwah da Hajnan ya sani zuba musu ido. "Ammyn an kama Zeeh fa! Amma babu amfanin riketa dan ta haukace tana can tana cewa Neemrah zata kasheta, abubuwa marasa kyau, dan cisge gashin gabanta da namar take tana ci, tare da ihu tana fadar ita ta kashe Neemrah, taso kashe Aunty  Inayat  tafi karfinta. Yanzun yan sanda sun kaita asibiti amma tana can tana tona asirin kanta. Munyi kokarin ganin Iyayen ta da Suka zo ta'aziya sun tsaya suka ce a'a babu ruwan su duk abinda taga yayi mata shi ne daidai." .      Ban tab'a sanin ina son Malik ba sai yau da Yarana suka zo jikina cike da maraicin uban su, musamman Anoosh. Dan haka na rungume shi tare da yar uwarshi nayi kuka na more.             Lokacin da batun mutuwar ya isa cameroon Dattijo. Yazo mana a bakin shi nake jin amfitar da Ishaq daga kasar sabida ya sami matsala a spinal code din shi sun tafi kasar Germany dan sun san aikin kashi da sauran su.  A hankali rayuwa take gwara mana, cike da kewar Malik dama Manzon Allah yayi gaskiya da yace idan zaka yi soyayya kayi dan dai dai, idan Aka yi kiyayye kayi dai dai. Yau gashi ina masifar kewar Malik sabida tsanar shi ya juye min kewar shi, ban san ya aka yi ba, sai dai Lokacin da Mamah Dr kuma Yayar Mamana, da zata bar garin Abuja, naji Ammyn tana mata godiya tare da kuka sosai. Kamar zata durkusa mata.              Bayan tafiyarta Ammyn ta kira Hammadada tayi ta mishi godiya, nan take gaya min, ai sun bar mata Dr ne, kamar Yadda Malik ya nime bayan tafiyar mu daga Kamaru.     Abinda ya faru muna barin garin. Suna zaune tare da Dattijo, da Maman Dr, suna bashi hakuri murmushi yayi sannan kyawawan hakorin shi suka bayyana yace. "Wallahi bani jin kome akan na rasata, kawai uzurin da ta kasa min ne nake jin babu dad'i, amma don Allah koda ta dawo ita da Ishaq karku wareta idan kuka yi haka toh tabbas zan kasance cikin salama, sannan ina rokonku ku bar Dr Ishaq ga Ammyna, bana jin zanyi nisan kwana nan gaba, don Allah ku bar Ishaq ya kasance da Ammyna mana, haka zai saya ni samun nutsuwa. Don Allah ku cika min burina." Sun bashi kwarin gwiwa tare da tabbatar mishi rayuwa da mutuwa duk na Allah ne,  wannan al'amarin ya girgiza Dattijo. Shi yasa da zasu tafi suka bar mata Ishaq.           Nayi kuka na tausayawa Ammyn. Tabbas ita aka yi wa mutuwa.        Bayan wata biyar, aka dawo da Ishaq ya samu Lafiya.            Gidan Malik aka gyara mana, muka koma tare da yaran, Idan yaje gidan Ammyn baya dawowa Sai yaga dare ya raba, ya tabbatar kowa ya kwanta, sannan ya ke dawowa. Bai cika min magana ba, amma kome ina mishi. Yana min na rayuwa kawai dai hakkin aure ne bai hada mu.         Gashi wannan cikin ya sani feelings sosai, dan haka naje har dakin shi, na zauna a bakin gadon shi. Kallon shi nake yana zaune ya tallabe fuskar shi. Sanya hannu nayi na janye tagumin da yayi nace mishi. "Ina cutuwa da halin ko in kular da kake nuna min,

Chapter 21 of 22