Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya kare ni ne, duk yadda aka yi ni aka zo watsa min aka watsa mata a fuskarta, jikina ne yayi sanyi na koma aka nufi asibiti da ita, tabbas matar Malik ce, da yan sanda suka zo ni ce na bada shaida. Na kuma bada Number motar da ya kawo ta, sannan na bar gurin. Na dawo gida. Ina gayawa Ishaq a waya, fada yayi min Sosai akan me zan saka rayuwata a hatsari. Ban kuma cewa kome ba, na bashi hakuri tare da cewa ba. Na kashe kiran ina bashi hakuri.       Ina zaune a daki Mrs Muhmood ta shigo dakin tare da cewa. "Inayat kizo kinyi bako!" Kallon ta nayi sannan nace mata. "Aunty ba kuma Ishaq ba??"  "Kizo dai, ki gan shi." Ta faɗa min haka. Mik'ewa nayi na yafa mayafi, na fito. Kallonshi  nayi tare kauda kaina, sannan na juya zan koma dakin ya taso tare da riko hannuna. "Abin da ya faru a makarantar koyar da ilimin rayuwa! Kuskuren ne, ki taimake ni ki janye shaidar da kika bada, akan Mata na, ki janye sabida bana son tashin hankalin da zai faru dake, nasan wacece matar da nake aure. Ta kashe mutum akai na ba abu me sauki bane! Shi yasa nake baki shawara ki rabu da kanki cikin damuwar mata ta, please ba dan tsoro ba, sai dan Aliyu da Rukayyah!" _Anya zata saurare shi kuwa? Kuyi hakuri bamu da wuta ne! Amma Insha Allah na sami power bank, banyi alqawarin baku da dare ba, wasu dalilai. Indan kome yayi Kyau zaku ji.... Thank You 🙏🏼💋 *_KOME DA LOKACIN SA_*  https://my.w.tt/NTcMmudh4ab             Chapter 37 No nation can rise to the height of glory unless your women are side by side with you. Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a  dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama. Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka. Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1 Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH     ~~~~~~~~~~~~~~~~ Wani irin kallon banza nayi mishi sannan na sake murmushi, nace "mishi lallai kana da aiki idan har nice zan tsaya shiru, wallahi ba zanyi shiru ba, sai dai kayi duk abinda zaka yi amma tabbas sai matarka tayi tayi jail hankalina zai kwanta, wato baturiyar bata da daraja, matar kace matar so! Kaji dakyau babu makawa sai na gaya musu abinda Matarka ta aikata. Ficce ka bani guri ka godewa Allah dan Ni ba lauya bace da takare muku kai da Mahaukaciyarka.". Na juya tare da barin shi a gurin yana wani jin haushi. Bani da lokacin sa, domin matar shi sai tai gidan yari hankalina zai kwanta. Dan haka na kudiri aniyar sai na ga bayanta tunda ta zab'i haka. Washi gari muna zuwa makarantar aka tura mu inda za a gudanar da shari'ar, kawai na isa gurin da ake  shari'ar, kamar da wasa aka fara abun tun ba aje ko ina ba, lautoyin Malik suka tabbatar da matar shi tana fama da cutar birkicewa Ƙwaƙwalwa. Dan haka bada gangan bane. Kuma can suna da tsari dole suka janye batun, muna fitowa muka kalli Juna da shi, murmushin bakin ciki nayi mishi na ka rasa inda yake na kalle shi sannan na kalle ta. Nace musu. "Aikinku yayi kyau! Tunda kuka zab'i haka. Allah yabawa mai rabo Sa'a. Amma ka shirya kuka har karshen rayuwarka. Domin zaka ga abinda zai dame ka.". Ja na Ishaq yayi yana kallon Malik a sanyayye.kwace hannuna nayi tare da fashewa da kuka, cikin d'aga murya nace mishi. "Wallahi takalmin kafana sai ya fika darajar a idanuna, sai ka biya abinda ka aikata, sai kayi dana sanin abinda ka aikata, sai ka roki mutuwarka da abinda zaka gani, wallahi Malik sai kaji bakin ciki sama da wanda muka ji,Malik kai da matarka zaku yi fatar baku Sanni  ba." Cusa ni a mota Ishaq yayi ina kuka tare da ture hannun shi.  Dakyar muka bar gurin domin na hautsina kowa da kuka, har muka iso gida sai da nayi kwana uku ban fita ba. Sannan na cigaba da fita. Ina nan ina shiryawa matar. Malik Iskanci iya ganin idanunta. Abinda na fara shine wayata da muka kira matar MALIK inda na shiga duba wayar ta true call, ina ganin Zeemalik na fahimci ita, akwai wani yaro a makarantar mu, mayen computer ne dan haka na bashi Number yayi min hacking Number ta, kawai na koma gefe ina ta tura mata hoton mijinta wanda nayi Editing ta photo shop, kafin  wani lokaci. Na haukata matar shi.          Sannan na rabu da ita, ina zaune a makaranta yazo min da bala'i, kallon shi nayi na mike zan tafi ya rike ni yana huci. "Ke dakikiyar ina ce?" "Na gidanku mana! Ko baka da labarin an samu sahoramin da ya auri dakikiyar gidan su." " Ina kina takurani fa? Ki bari ki samu ki gama karantunki lafiya ba. Tare da an..".  Ware idanuna nayi tare da rike baki nace mishi. "Kenan idan ban yi shiru ba,zaka iya min fyade kenan? Ko kuma zaka saka a kashe ni ka huta da jarababbiya irina!".    Shiru yayi yana kallona,"wato baki jin magana ko? Zan gyara miki zama!" Dariya na sake tare da rike bakina nace mishi. "Wato duk zaman da nake akanka baka fahimci kome ba, gaskiya back to school." Daga haka nayi wuccewa ta na bar shi a gurin. Mun yi haka da kwana uku, na shiga wani mall sayan kayan abinci kawai naji an fisgo ni, tare da d'aga hannu zata mare ni na rike hannunta, na mayar sannan na kifi mata mari sai da ta fadi. Na kuma d'agota na tsinka mata mari, sannan na kuma tsinka mata mari uku! Kafin nace mata. "Ki tambayi mijinki! Da zai kwanta dani sai da ya daure ni, sabida nafi karfin shi. Ba kina hauka sabida tsabar rashin hankali bane da sunan kishi ba,? Ki koma ki tambaye shi, awa nayi yayi yana cina? Ki tambaye shi awa nawa yayi yana cina? Ki koma kice mishi Malik da gaske kaci Inayat? Kije ki tambaye shi me yasa ya haukace akan Inayat? Sabida yaji Hq da yafi naku dad'i! Yaji ni'imar da yaci uban naki zaki! Wallahi kika sake na shiga rayuwar mijinki! Sai kin bar London da kafarki. Ke kin san a inda aka haife ni kuwa? A cikin unguwar da ko dan nepa bai isa ya shiga ba, balle ke sata sabu tumaki b'allo jaki." Daga haka nayi wuccewa ta na barta rike da baki, hannu a fuskar ta. Wallahi ina kice da su. Ita da mijinta...  Tana komawa gida suka shiga bala'i kamar zasu d'aga gidan, kamar me karshe dai taja ya maketa, ya kuma tabbatar mata, eh ya aureni. Kuma ya cini. Sai me? Ita da bata san darajar gyara kanta ba, kai abubuwa marasa dad'i sai da ya gaya mata, tare da jin haushin ta.            ---- A cikin wata goma sha daya, da muka yi,babu kwanciyar hankali. Domin mun sha rigima da matar Malik, har biyo ni tayi tare da sawa a kamani,ina da baki da wannan Allah ya kwace ni, a hannun ta. Amma kuma idan ni da ita ne sai tasha mari babu na wasa, zaneta ne banyi ba Amma tasha duka babu iyaka ni kaina har mamakinta nake, yadda nake maketa sai shegen Bala'i babu karfi ko na ass... Mun gama karatun da ya kai mu, ba tare da ya fahimci zamu bar kasar ba. Muka gama hada kayan mu, ranar da aka sallame mu, muka bar ƙasar. Maloho yana can yana jiran fitowa na. Kullum zai je ya tsaya ko zai ga nafito. Sai da ranar Mrs Muhmood ta ganshi tsaye kawai ta gaya mishi ai kusan kwana biyu kenan da muka bar garin. Wannan abu ya dame shi. Dan haka da ya dawo, su ya Mana ba shi da walwala, zaka gan shi. Kamar me farin ciki amma da zaran ka nutsu zaka fahimci yana cikin damuwa sosai, sannan yana iya kokarin ganin ya dawo gida, amma abu ya faskara..    Abuja.. Tunda nayi waya zamu dawo, Ammyn take ta haɗa mana kayan ciye ciye, tare da gaishe mu da hanya. Murmushi kawai muke, wucewa nayi na shiga wanka da na fito, na samu ko ina tsaf. An gaya min Dakin. Sai da na nutsu sannan na iya fitowa,naci abinci kadan kafin na dawo, dai-dai nan  muka shiga hira yaushe rabo. Ina zaune sai ga Hasshir ya dawo shi da Khady, ai muna hango juna muka tashi da ihu muka rungume juna, muna murna abin tausayi. Mun dawo yarana suna makarantar, dan haka koda suka shigo babu wanda ya gaya musu na dawo sai..... Kuyi hakuri don Allah 🙏🏼 wallahi bani jin dadin yadda kuke kallona, na gaya muku bamu da wuta ne, shi yasa ake samun tsaiko akan typing ɗin don Allah ku barni zan Insha Allah zan kokarta... _KOME DA LOKACIN SA_*   https://my.w.tt/nxgJ8QCE5ab             Chapter 38 Expect the best, prepare for the worst. Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a  dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama. Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka. Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1 Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH           ---------- Ina can daki ina barci, suka shigo duba ni, ko har yanzun ban dawo gare su bane. Kawai suka hango ni kwance ina barci, da gudu suka hauro gadon, tare da fadawa kai na. "Ammah!!!" Bude idanu nayi tare da sake murmushin jin dadi, na kuma rungumo su jikina, yana fadin. "I miss You guys! Ya school ya da islamiyya?" Allah Sarki Uwa mai daɗi, kwantar da kansu suka yi a jikinta suna sauke ajiyar zuciya. Ta kuma rungume su sosai. Kamar ba zata rabu su ba. "Ammah we miss You!  Amma ba zaki kuma tafiya ki bar mu ba ko?" "Lovely ina zani na barku ai sai mutuwa ce zata kuma raba mu da ku. Babu inda zan iya tafiya na barku..hasken rayuwa ta "   "Ammah Ina Daddy Ishaq?" Jan kumatun Anoosha nayi sannan nace mata. "Yana gidan shi, zai zo anjima. Yanzun ku barni na huta".  "Ammah ina chocolat din mu?" Nuna musu bag dina nayi, na kuma jan bargon. Suka sauka da sauri tare da bude jakar, suka ciro laidar roxy, aikuwa suka shiga ciki. Ina barci. Koda suka gama fita suka yi dan sun fahimci na gaji. Suna fita aka musu wanka tare da saka musu kaya, koda aka basu abinci basu ci ba, sabida sun dura  zaki a cikin su. Tun da na koma barci nake mafarkin matar dakin Neemrah! Rike hannuna tayi sannan tace min. "Kin gama min kome! Kuma Nagode dan zan tafi  suna na Zulaikha! Zan so ki duba labarin Neemrah, duk da nasan wacece ke! Amma ina rokonki da ki duba tarihin Nimrah da Malik, sannan ki taimakawa Uban yaran ki, daga inda yake. Sannan ki duba jakar kayanki, na dauko wani abu guda biyu na zuba a cikin su. Ki lalata su don Allah, ni ba mai cutarwa bace. Sai dai ina ƙoƙarin cika Burin mutum, shi yasa na dame ki, amma bayan haka babu wani abinda zan miki. Itama Neemrah na shiga jikinta ne sabida ganin yadda idanunta suka nuna akwai wani abu da yake son cimma ne, shi yasa na shiga na tab'a zuciyarta, kafin mutuwarta, burinta MALIK! Ke kuma baki da buri sai ganin ya wulakanta. Don Allah ki rage tsanar shi. Zan tafi."     Daga haka na farka, naga wulgawar mutum, tashi nayi kaina na ciwo, sannan na shiga ban daki nayi wanka da alola, koda na fito, Mahnoor na gani tana dariya tace min. "London ya amshe ki Yar budurwa! Kinyi fess da ke,"  murmushi yayi sannan nace mata. "Kina da aiki! Amma ba wani budurwa! Uwar yara dai." Murmushi tayi sannan tace min. "Kin hadu gaskiya me kike ci a can ne?" Share ta nayi sannan na wuce na shimfid'a abin sallah, na saka doguwar riga bayan ma fesa turare a jikin shi na fara sallah. Ina idarwa na zauna nayi addu'a sannan na juya muka gaisa sannan muka shiga hira, bayan na mike tare da zuge jakar da kayan na yake, naga wasu manyan kwalabe, rufewa nayi na dauko daya jakar na shiga cire kayan mutane, ina nazarin abinda Zulaikha ta gaya min har na cire wa kowa tsarabar shi. Na cire Na Ammyn.            Mun jima muna hira sannan ta fita, bayan fitar ta, na samu damar bude jakar, naga abinda suke ciki. Wani iri amai naji ya taso min ma rufe, sannan na dauka na saka a cikin wardrob dan bazan iya bude wannan abun ni daya ba. Dole na nimo Khady.            Tunda muka dawo Dr Ishaq ya saka ni a gaba muka tafi gombe, inda muka isa gidan Mariama anan muka wuni, ma dawo gidan Nusaiba ka kwana, Dr Ishaq ya tafi gidana ya kwana, muna ta hira da Nusaiba, har ta tambaye ni batun Baban Yan biyu. "Mun hadu a London, amma ban bashi damar ya dame ni ba!". "amma kuma Addah Inayat! Ina ga da kin bashi damar ya gyara kuskuren shi. Tunda ya gane yayi miki laifi". Murmushi nayi sannan nace mata. "Ba zan iya ba, sabida shima yaji yadda kowa yake shi. Nan da wata uku, zamu je Cameroon anan zan gabatar da Ishaq.".   Ware idanun tayi tare da cewa. "Don Allah! Kai Alhamdulillahi! Na ji dadin wannan al'amarin yayi min dad'i sosai, zamu sha biki Kenan, amma Addah Inayat zaki yi gyaran jiki ko! Akwai wata kawata da na sani tana sayar da kayan gyara." Juya mata baya nayi sannan na kuma kwanciya na ce mata. " Babu wani abun da nayi, wallahi karki dame ni!" "Addah Inayat! Yanzun fa an dai na aure lami!" "Toh wai Kinga anyi auren ne? Nifa karki dame ni!" Duk yadda nake kwace mata, sai da ta addabi rayuwata muka yi maganar, sannan muka kwanta, da asuba na farka naga bata dakin, yar renin hankali. Wato ta gudu gurin mijinta, ina idar da sallah na koma na kwanta, ban farka ba sai karfe bakwai da rabi, na samu har yaran tayi musu wanka, sai sunkuyar da kai take, ita nan tana jin kunyata. Murmushi nayi tare cewa. " Bana ciki da gulma ince da kika ga nayi barci shine kika gudu abinki!". Ware idanun tayi sannan ta tura min baki, ai kuwa Anoosha tace mata. "Mommy kinyi kama da Ammah kema kina shagwaɓa kamar ita." Murmushi muka yi sannan muka zauna. Muka ci abinci sanan nayi wanka, tare da shiryawa muka fita zuwa gidan mu. Ban yi mamakin yadda matan Baba suka rud'e ba, sai dai mun gaishe su, tare da shiga dakin da Baba yaƙe. Yana nan da bakin halin shi. Bai fasa gaya mana magana ba, Nusaiba tayi fushi zata fita na rike ta ina fadin. "Dama a cikin wannan yanayin yake ciki baku tab'a tunanin gyara Mishi daki ba, haba Nusaiba? Ina laifin a gyara mishi makwancin shi ba. Sai a barshi a kazamce." Mik'ewa nayi na cire hijab dina na fara aikin gyara d'akin, bai fasa cewa. "Kin gama yawon dandinki kin zo zaki min sanabe." Bai dame ni ba, na gyara ko ina tsaf, sannan na je rijiya naja ruwa zan zuba a tukunyar Inna Jumalo ta kwace abunta tana faɗin. "Ke raba ni da kinibibi, bani kayana. Ba zaki min aiki dashi ba." Haka na nufi dakin Asabe na amso nata, nazo nayi amfani dashi. Na juye ruwan sannan nazo nayi amfani dashi ruwan na zafi. Na juye mishi tare da turawa aka sayi min soso da sabulu, na fito da shanyayyun kafar shi, nayi mishi wanka. Tass sannan na gyara mishi gurin kwanciyar shi, na saka mishi abincin da aka sayo min, banza yayi dani. Har zan tafi yace min. "Kema kiyi kokarin zuwa ganin dangin Mahaifiyar ki!" Baba ne yake bani shawarar naje naga dangina. Juyawa nayi na kalle shi sannan nace mishi. "me yasa ba zaka je gare su ba" "toh uwar gumaida, ba zan tafi ba"  daga haka na bar shi a gurin tunda ba wai yasan ciwon mu bane.  Tunda na gama mishi kome na muka bar gidan, ina jin su suna zagin mu, bamu kula su ba.     Kwana na biyu na shiga kashere, anan muka kuma kwaso rigima da Dr Jamil, ya kuma yi alwashin sai ya biyo yayi yadda yake so dani, a garin Abuja. Dan kamar gida ne mishi. Kuma sune da abuja, dan haka nayi a hankali idan ba haka ba zai gigita min rayuwa. Ban kalle shi ba. Na gama abinda zaiyi a garin na dawo Gombe, aikuwa sai ga mara kunya ya biyo ni. Aikuwa ya gama b'ata lokacin shi bai same ni ba. Kwanan mu goma sha biyar, muka dawo abuja. Inda muka shiga hidimar komawa aiki. Kamar da wasa muka shiga aiki kamar ba gobe ba.   Yau da rana na tafi aiki. Dan haka ban san lokacin da Yaran zasu dawo ba, kawai dai na bar musu kome a d'akina, Kai Anoosh da ya shiga dakin yana niman chocolat, kawai ya shiga janyo jakar kayan da na boye a saman wardrob, kawai me zai faru jakar ya fado kasa, fusss ya fashe gabaki daya kwalaben ciki. A tsora ce ya fita a dakin, haka jakar yayi ta, girgiza kamar zasu fashe. Dakyar wasu irin iska ya fita da karfi suka haura saman dakin.       --- London. Yana tsaye ana tattaunawa akan kasuwancin da zasu yi. Yana tsaye sai ganin shi suka yi ya yanki jiki ya fad'i, yana wani irin girgiza, kamar zai tashi. Da sauri aka dauke shi suka nufi asibiti da shi.  Domin kuwa ya gama rikicewa. Allurai ya shashi. Kafin aka nimo matar shi. Sai da ya kwana uku kafin ya farka, yana tashi abinda ya fara tambaya. "Ina Ammyna?" A tsora ce ta kalle shi.  Kallonta yayi sannan yace. "Me ya kawo mu nan? Ina Ammyna? Ina Kuma Inayat?" Mik'ewa yayi tare da wurgi da zanin da aka lullube ta. Tun da birkice mata kamar ba shi ba, haka ya bar asibitin, domin kuwa. A ranar ya tattara zai bar ƙasar, hankalin ta a tashe ta shiga dakinta tare da jan wardrob ɗinta abinda ya gani ya fashe da kuka, tare da shiru. Tana nazarin waye ya sauka mata kayan aikinta. Ranar da aka biyo ta akan watsawa yarinyar makaranta acid, aranar ne wasu mutane uku suka shigo, taga wata a cikin su tana mata wani irin kallo. Kafin ta gama basu amsa,ashe har sun fitar mata da kayan, ihu tasaka tana fadin " wallahi bani da  bazan bika ba." Haka ta faɗa ta karfi, yana gama hada kayan shi yazo ya same ta, "tashi muje bamu da lokaci.". Ya riko hannun ta, bugewa tayi tare da cewa. "Babu inda zani! Ka gaya min.meye ya same ka? Me yasa kake kiran Inayat?". "bamu da lokaci na gaya miki" dole ya tisata a gaba, ta haɗa kayanta tana kuka, tana hada kayanta. Zuwan Inayat ya lalata mata kome nata, tana ji tana gani suka bar london. Tayi kuka tare da alqawari sai ta dauki fansa akan abinda Inayat tayi mata. Abuja. Shigowa ta kenan, naga Irin b'arnan da Yaran suka min, ina kiran su na tambaye su,  a sanyayye ya gaya min tare da fashewa da kuka, shafa kan shi nayi nace mishi. " Bana son rashin ji! Idan ka kuma zan zane ka" gyada min kai yayi na sallame su sannan na tattara sauran kayan na kai can bayan gidan na koma su, sannan na dawo cikin gida. Da dare na haura sama, bayan na zauna a gabanta. Shiru nayi na rasa yadda zan mata bayani, amma kuma nasan zata fahimce ni, cikin nutsuwa na gaya mata kome akan Ishaq, kuma ina son zan gabatar dashi a garin mu, idan muka tafi. Shiru tayi cikin damuwa sannan tace min. "Shi kenan, Allah ya tabbatar da Alkhairi, amma naso da nayi miki miji, amma kuma kana naka Allah yana na shi. Ubangiji ya kai mu lokacin Nagode sosai." Wallahi sai naji duk tabani tausayi, nasan very Soon  yana dab da ita, Insha Allah. Murmushi nayi sannan nace mata. "Nagode sosai Ammyn, zan gayawa Dr Ishaq ya shigo ku Hausa dan ina son ya kaini naga yan uwan Mamah..  🙏🏼 Kuyi hakuri sunce yau zasu gyara wutar har yanzun shiru... *_KOME DA LOKACIN SA_* https://my.w.tt/rrR4b6Zc7ab               Chapter 39   The more we give, the more we receive. It's important to give back, because the seeds you plant today, you will harvest tomorrow.           Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a  dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama. Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka. Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1 Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH      ------- Murmushi tayi sannan tace min. "Karki damu, Allah ya miki Albarka, ya kuma sawa rayuwarku Albarka, sai ta bani tausayi, idanuna suka shiga cika da kwalla. "Ammyn na gode sosai,  ban zan tab'a samun irin ki a rayuwata ba, nagode sosai Ammyn kin gama min kome, Ammyn kin zame min uwa, kin rufa min asiri kin min gata, kin bani ilimi Nagode sosai. Allah ya duba bayanki."         "Babu kome! Allah yayi miki Albarka." Naji dad'i sosai.   A cikin yan kwanaki ƙalilan, muka fara shirin tafiya Cameroon. Dan har yaran sun samu hutu, dan haka na hada kayan mu.         Ammyn tayi kwaron baki, bata tambaye ni ba, nima.kuma ban gaya mata kome ba, har muka bar garin, sai da muka isa Airport Dr Ishaq yake gaya min ba zai samu zuwa ba, amma muna isa mijin Zehrah zai kai ni gida. "Toh amma!". " Insha Allah wani sati ina zuwa" ya faɗa min bayan ya katse min abinda zai fada. Daga haka ya gama min kome sannan muka shiga jirgin.         Haka ina ji ina gani muka barshi. Ina rungume da yarana, kamar nayi kuka,garin da baka sani ba, akwai matsala sai dai yace min mijin Zehrah yana can. Shi yasa na samu kwanciyar hankali.       Dubai hotel Idan ran Malik yayi dubu sai da ya

Chapter 19 of 22