b'aci, ba dan kome ba. Sai dan yanayin da aka samu na hazo a wasu yankunar Afrika, wanda tabbas tafiyar ba zai tab'a yiwa ba. Dukar table din gaban Mutanen da suke koro.mishi jawabi yayi cikin b'acin rai yace.
"Akan me? Yau kwana uku, ace gari babu kyau.". "yallabai kayi hakuri! Zuwa gobe zaku wuce Insha Allah, amma yanayin hazon ya munana!"
Haka ya bar ofishin su, yana jin kamar ya sheke kowa ya huta, ji yaƙe kamar ya dake su ko zai ji sauki, amma babu yadda ya iya, har ya iso dakin su. Ya samu Zeeh kwance, idanunta biyu. Juya baya tayi dan d'azun ya maketa tayi mishi rashin mutunci. Shi kuma ya maketa ya huta da takaicinta. Ina dalili? Burin shi bai wuce ya gan shi a cikin gidan su ba, ya kuma ganshi gaban Ammyn shi da INAYAT ba, yayi imani zata yafe mishi amma fir jirgin su yaki bada hadin kai.
Cire kayan shi yayi tare da fadawa ban daki ya sakawar kan shi ruwa. Yana ji ruwan na ratsa ko ina na jikin shi, kewar Rashin kunyar Inayat kawai yake, wanda yasan da zasu hadu sai sun kai ruwa rana, kwalla ce ta cika mishi ido, tabbas yanawa Inayat so daya tak. Akanta ya san abubuwa dayawa, akanta yasan ciwon kan shi. Akanta ya yarda shi ba kowa ba ne, bata duba matsayin shi ba, bata duba girman shi ba, ta gaya mishi abinda ya fito bakinta, cikin yarda da kanta, wannan itace mace! Bata damu da kanta kamar yadda ta samu da aikinta ba, ta sadaukar akan aikinta, domin kare martabar aikinta ta gwammaci ta ki amincewa ta kula mara lafiya, ya gabatar da kan shi tayi mishi diban karen mahaukaciya, ta nuna mishi Bara tab'a jin sunan shi ba, idan bai kaunace Inayat ba, wacece ta dace da shi? Wacece zata mishi tsauri ido haka, koda yake zai iya cewa alhamdulillahi, tunda ya cinye bakinta yaji kasu arba'in na kewarta sun fecce, (😒 ji sakarci) shafa wuyar shi yayi cikin nutsuwa tabbas bakin ba dai laushi ba, ga wani uban tsantsi. Ji yaƙe kamar yanzun yake cinye bakin. Wani dad'i yake ji. Tabbas ko da lokacin da ya tab'a tenders boons ɗinta,dara dara dasu. Ga girma da soft, ajiyar zuciya ya sauke lokacin da yaji shi tsaf a online, ji yaƙe kamar ya dawo da ranar da ba zai tab'a mantawa ba. Ranar da yake cikin ranakun tarihin Rayuwar shi, ranar da koda zai mutu ba zata mantawa da ranar ba. "Inayat kenan Kaddarata! Kin zame min jiki kece jinin jikina. Zan manta kome amma ban dake, INAYAT farin cikina yana tare dake! Inayat ina nan zuwa gare ki"
Haka yayi ta shirme, kafin ya fito, ya sami Zeeh itama zata shiga wanka, kwace towel din, ya turata saman gadon. "Ko ba zaki bani hadin kai bane?" "Ka kyale ni, kaje Inayat ta baka abinda na gaza baka! Mara zuciya." Buge mata baki yayi tare da Binta da mugun kallo, sannan ya shiga murzata bai kyaleta ba sai da ya nutsu sosai, dan Zeeh tana jin kamar ma ya ji mata ciwo. Dakyar ya mike tare da nufar ban daki ta same shi yana wanka, sai juya mishi baya tayi tare da yin nata wankan ta fita. Bai damu ba tunda bukatar shi ya biya.
A cikin kwana biyu jal Zeeh sai da tayi danasanin mara iyaka, dan ji take gwara su bar ƙasar su je can a buga na karshe a huta. Tana wannan nazarin ya shigo tare da ɗaukar kayan shi yace mata. " Idan zaki iya tafiya taso muje!" Haka ta mike ta kwashe kayanta suka fita. Tana zabga mishi harara kamar idanunta zasu fado ƙasa.
---
Karfe biyar na yamma.
Na sauka daga jirgin airline, a hankali nake raba idanuna akan mutanen da suke gurin. Daga nesa na hango Zehrah tana ta d'aga min Hannu, "Addah Inayat!"
Zata zura da gudu, ya riko hannunta, yana Binta da wani irin kallo, wanda ya sata dole tsayawa tare da langwabe mishi kai tare da rau-rau da idanu, zata yi kuka. Sumbatar goshinta yayi tare da kai hannun shi kan cikinta, yana fadin. "Ki duba baby na, yanzun muka same shi dole muyi tattalin shi don Allah ki taya ni kula dashi." Gyada kai tayi tare da kwantar da kanta a kafad'arshi. Tana share kwalla, sabida bata tab'a sanin yana mata irin soyayya haka ba, sai da ta sami ciki. Daga shi Har Kawu Shu'aibu ji suke kamar lashe ta, dan bata tab'a kawo suna mata irin wannan kaunar ba, dan da farko da bata samu cikin ba, su take ganin kamar suna damuwa, akan rashin haihuwar. Sai da Hammadada yayi musu nasiha, dan har mahaifiyar shi ta fara cewa yaje ya nemi yar kanwarta. Abin tausayi, haka Zehrah ta zama abin tausayi. Murmushi kakan su yake mata. Dan ya lura tana mugun son Faruq, dan haka da kan shi ya shiga daji ya hadi mata saiwowi, ya kawo mata. Tana dafawa kullum tana sha. Sai da tayi wata daya tana sha, sai ga ciki. Tun daga ranar Maman Faruq, ta shiga ina - ina da ita, kamar ba ita ba ce take cewa a yi auren ko rabon wani ya danne nata. Yanzun cikin watan shi biyar. Ji ake da cikin dan tun bai kai wata biyu ba ake jidar mishi kayan sawa. Uwar kuwa kome dare tace hmm! Lokaci guda zai birkice mata, Mahaifiyarshi ta dauka musu yarinyar da zata na tayata aiki. Duk bayan sati biyu, Hamma yana tura mata da ruwan addu'o'in. Kaf dangin ji da a ita kamar me. Daga can ake turo mata da duk abin da take buƙata. Haka yayi matukar kwantar mata da hankali. Yayun mahaifiyarta kuwa, kullum suna kiranta a waya, ko nason jin meke damun ta. Wannan kenan.... Zuwa yayi ya amshi jakar hannuna yana murmushi, yace min. "Addarmu yau kece a kasarmu." Murmushi nayi cikin jan girma na, nace mishi. "Wallahi kuwa gamu nan." Haka ta iso tare da kwantar da kanta a kafad'ana tana fadin. "Addar mu!" Sai kuka, rike hannunta nayi muka shiga tafiya, ina murmushi nace mata. "Autar mu! Meye na kuka? Ba gani ba." Juyawa tayi zata durkusa ta dauki Anoosha na dakatar da ita, tare da cewa. "Na yafe bar min su Maman Biyu" dariya tayi cikin jin kunya, a hankali muke hira har gurin motar su..muna shiga hira ta kacame mana, shi kuwa mijin yana kwaso mana kayan mu, har ya gama, muka bar airport din. Gidan ta muka nufa, kai Alhamdulillahi Mun godewa Allah maka, Yaran Mama dai mun huta, gidan yarinyar ya haukata ni, sai na zama bakauyi ina kallon har taja hannuna zuwa side ɗinta, nan na yarda da Mahakurci mawadaci. A hankali nake share kwalla, sabida kome yayi min. Kallona tayi sannan tace min. "Addar mu! Ribar biyayya da muka yi, gashi na sami mijin zarce Sa'a, baki ga Gidan Balkisu ba dan ita mijinta soja ne babba." Murna kaman kar na zubda ruwa a kasa na sha.
Bayan mun huta muka sauke sallar kan mu, sannan muka shiga hira yaushe gamo, tare da tattaunawa, anan take gaya min yadda kome ya faru dan Ishaq bai gaya min kome ba, nayi kuka nayi kuka, har Faruq ya shigo yayi ta mata fada, tare da nuna mata yayi fushi, akan abin da ta gaya min. Nan naga hankalinta ya tashi. A nutse na rarrashin ta, sannan nace ta bashi hakuri. Haka ta tafi can sai gata ta dawo fusakarta dauke da dariya, mata da miji sai Allah.
..... Har dare muna hira, bata tafi gurin shi ba, sai da na koreta gurin shi. Washi gari,bayan mun karya muka wuce can Adamawa.
Mun isa lafiya, amma a kasa fitowa. Sai da Faruq yace min. "Baki yi laifin kome ba, dan haka feel free, ki fito abinki." A sanyayye na saka kai zan fita naji tausayin Mama ya kamani, a hankali na fito tare da kallon yaran da suka zagaye mu. Suna murnan ganin mu. Tunda na fara tafiya Hawaye yake zuba min, har muka shiga cikin gidan. Kowa na jirana, Ni kuka, Balkisu da ba sameta a gidan kuka. Kai wani irin soyayya Mama takewa Baba ta tsallake wannan gatar ta bishi. Me aka yi da Baba, wallahi na tausaya mata, sabida tun da aka kai ni dakin Dattijo, yake mana addu'o'in, yana tofawa a ruwa. Yace na bawa yarana, sannan nima na sha. Ya kuma mana. Muka sha, sannan yace min. "Baku niman tsari da kambun baka, baki ga Yaranki sunfi kama da dangina na Kuwait ba, dan haka karki yi wasa da addu'o'in niman tsari, dan na ganki kema jajjurtacciya ce, tunda gashi ina dauke addu'o'in kafin na kai tsakiya kin amshe min, anya ba kwacen baiwa na kika min. Wai tsaya tukun. Ina kika baro min Mariam da Nusaiba, kwanaki Nusaiba ta turo min da dambun naman, tare da miya, tun daga can gombe, haka itama Mariam ta turo min da kilishi, Yaran autana, sun zame min hasken rana tafi baya karewa, amma duk wannan Alkhairin bai kai wanda yake lullube dake ba, ke akanki nasara ce, balle kuma wani ya rab'e ki, Duk da nayi fushi da auta, amma ban daina mara addu'o'in samun nutsuwa a rayuwar ta ba. Nayi addu'a koda ita bata samu Alkhairin rayuwa ba, Ubangiji ya sanya tsatsonta, su zame min abun alfahari a duniya, (ku duba Suratul Ali Imrana, da Suratul Mariam! Sai baqara, Ibrahim, Allah Subhanahu wata'ala, ya kawo mana kissar Mahaifiyar Nana Mariam wacce tayi mata addu'a tun daga kanta har Zuri'ar ta, sai Annabi Ibrahim, wanda yayi addu'a bayan sun gama gina dakin ka'aba! Addu'ar Iyaye ga Yaran su babu Hijaba, Allah yake amsarta, kuyi hakuri. Masu tunanin copy cat nayi, ku bi, dakyau. Labarina akan bin iyaye nayi shi jigon labarina bin iyaye da kishi, dan haka ina ganin yana da kyau na tuna muku, Halin baban Inayat da gaske yana faru, dan haka kiyiwa kanku adalci. Amma ba kome Ubangiji yana madakata🙏🏼)
*_KOME DA LOKACIN SA_*
https://my.w.tt/IXJ7bEQE7ab
Chapter 40
Persistence is very important. You should not give up unless you are forced to give up.
Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku
Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama.
Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka.
Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1
Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH
-------
"Nayi addu'a a boye nayi. Bayyane dan Allah ya dawo min da ita gare ni, sai gashi gawarta zan gani Alhamdulillahi tunda kun zo kuma naji dadin ganin ku cikin Amincin Allah, Ubangiji ya albarkaci rayuwar ku!" "Amin Ya Allah." Na faɗa tare da share kwalla, nan Yayun Mama suka shiga hidima da yaran karshe sai da aka ɗauki Yaran har garken shanu.
Na jima muna hira da Dattijo, kafin na fito muka yi sallar azhar. Daga nan muka shiga sauran gidajen dangin da suke kewaye da gidan Dattijo. Ko ina muka shiga maganar daya ce, yaran suna musu kama da Zakiyah. Dan tana yawan zuwa Cameroon. Duk inda na saka kafa sai kaji zancen abun da kanena suka yi,haka kawai sai naji wani irin karsashi yana yawo min a raina, ina jin tabbas zan yi abinda kanena suka yi, ko nace sai nayi sama da abinda suka yi. Sabida na wanke laifin Mamah haka muka gama yawo. Yarana kafin na dawo dasu gida sun yi barci muna isowa kofar gidan dake tare da Suraj kanin Kurma mijin Balkisu muke, yana rungume da Anoosh Ni kuma Anoosha. Muka ga baki a kofar gidan mu, "INAYATU kizo ga yan uwan Baban ku, sun zo d'azun sun hadu da kawunki ya gaya musu kinzo ko zaki.".inji Kawu Habu, gyada kai nayi sannan na shiga da yaran na kwantar dasu dan magariba yayi dan har anyi sallah, ina fitowa na durkusa na gaishe su, sannan na tsaya muka yi yar magana sannan na koma cikin gidan. zabuwa na samu an gyara ta sai madara dafaffiya, tare da sugar, zama nayi dake munyi sallah a gidan Innah Salma, nan na fara ci. Ina cewa Dattijo. "Nifa a koshi nake amma dake naga kayan kusa da baki kaga sai wani loma nake kar na cinye maka.". "ja'ira koda kin cinye zaki sani. Ina mijinki?" Ya min tambayar da tasani d'ago kaina, kafin na sunkuyar da kai kasa, "toh da ya barni bai kuma dawowa ba, sai zuwa na karatu inda yake muka hadu. Dattijo ni bana yin shi bana ra'ayin shine, Don Allah ku barni da Hamma Ishaq." Murmusa min yayi sannan yace min. "Toh Yaran ai ba zai bar miki ba? Kin nemi dangin shi?" Kauda kaina nayi sannan nace mishi. "Na zauna a hannun Mahaifiyar shi! Na shekara daya, da watanni kuma mutuniyar kirki ce! Akasin kaddarar muce bata." "Mai zai hana ki koma gare shi? Tunda kin fahimci akwai akasin kaddara?" "Tun daga haduwar mu, babu kaddarar so! Sai dai ta rashin fahimta, Dattijo bana son shi ne ko daya, da ina son shi toh da zan iya hakuri da halayyar shi. Amma bana jin kome akan shi." "Ni kuwa sai nake ganin babu wanda yafi dacewa dake sai shi! Sabida Yaranku, da yau daya ne zance miki ki rabu dashi, amma yara biyu, kyautar da ba kowa ke samu ba. Biyu kyautar Allah!" Sunkuyar da kaina nayi sannan na shiga wasa da zoben hannuna kafin nace mishi. "Dattijo, idan akan kai na ne, Ni me maka biyayya ce, amma idan a zab'ina ne, bana son nafita daga wannan garin, yadda nazo na dawo cikin mahaifata ce idan yana bukatar Yaran shi wallahi bazan hana shi ba, sabida da uba ake ado, bada uwa ba idan na ce nice kadai zan rike su Allah zai iya barina dasu karshe na kasa rike su. Dan haka zan bar mishi yaran shi tunda suna da fatan su. Nasan namiji ne yake gabatar da kan shi a gidan iyayen Yarinya, amma ni na gabatar da kaina. Sabida hakan ce." Tura wutar dake ci a gaban shi yayi sannan yace min. Ya jima da gabatar da kanshi tun kuna London, ya gabatar min da kan shi, abinda na kasa fahimta anan, shine akwai abinda ya gaya min, idan ta shine mai sauki ne, kece yake gudun abinda zai bata miki rai. Kuma na fahimci haka!" Kallon shi nayi na wani lokaci kafin na sauke numfashi, nace mishi. "Zai yi wuya na fahimci abin da yake nufi sai dai yace min yana nan tafe. Don Allah Dattijo karka biye mishi bai damu da kan shi ba, sai wasu. In dai akan mutane ne zaka ga bai damu ba, zai kyautata musu, amma shi ba zai tab'a damuwa da kan shi ba, shi yasa naki amincewa da bukatar shi. Idan na zai iya yiwa kan shi Adalci ba toh babu ruwana.". Dariya yayi sannan yace min. "Toh wallahi sai ki same shi domin zan iya samun akasi akan ra'ayin ki, Allah ya zab'a mana abu mafi alkhairi." Amin Ya Allah!" Nace mishi. Sannan na bar gurin shi zuwa dakina. Na kwanta bayan na kwanta naji bazan iya barci ba sai nayi wanka, dan haka na tashi na duba madafin matar Kawu, na dibo ruwan zafi na shiga ban daki nayi wanka sosai, dakyar na gyara jikina na kwanta sai barci.
Abuja.
Kwanan mu biyu da barin garin, suka diro, yana isowa ko gidan su bai shiga ba, ya wuce garin gombe, har asibitin su yazo inda aka gaya mishi Dr Ishaq yana Abuja. Sannan nima na bar garin ba su san inda nake ba, kamar zai yi karamin hauka haka ya kuma dawowa gidan su, nan yaga hotonan Yaran, a falon Ammyn shi. Zuba musu ido yayi cikin tashin hankali. "Ranka shi dad'e! Ya hanya ka dawo lafiya! Takawarka lafiya sarki MALIK!" Kunyar mahaifiyar shi yasa shi sunkuyar da kai, a sanyayye ya isa inda take, ya kwantar da kan shi, a kafad'arta. "Na tuba! Ki yafe min, wallahi." "Allah ya yafe mana baki daya, Ina Matarka?" "Ban san inda take ba, sabida muna zuwa na wuce gombe, kuma ban sami abinda ya kai ni ba!". "wani abu ya..". "Ammyn meye bai faru ba! Auren boye yayi ba tare da sanin mu ba, sai da ita ƙaruwar ta gaji ta biyo shi London tare da rakiyar Abokin shi! Wallahi Ammyn Malik ya cuce ni, yasan ban tab'a haihuwa ba sai da ya shiga ya fita yayi auren boye shine ya.." aikuwa ta rushe da kuka, banza yayi da ita, sannan ya shiga gayawa Mahaifiyar shi abinda ya faru, wanda Duk Zeeh ta aikata mishi. Tare da gaya mata iya gaskiyar. Murmushi tayi sannan tace mishi. "Meye sunan Yarinyar da ka aura?". Kan shi a sunkuye ya ce. "Inayatu Rahman!" Juya mishi laptop din ta tayi, sai ga hotunar su ita da yaranta suna dariya, kamar ya shiga cikin na'urar computer yake ji, kasa hakuri yayi, ya fara zai mata magana ta share shi sannan tacewa Matar shi. "Kiyi hakuri! Amma tabbas bai miki adalci a, kuma zan gamu dashi Insha Allah, ki kara hakuri kinji." Gyada kai tayi tare da cewa. Amma ita Bazata dawo rayuwar mu ba ko?" "Wannan kuma alamarin Ubangiji ne ban isa nace mai miki eh ko a'a ba, sai yadda Ubangiji yayi da ikon shi, amma karki damu kanki Insha Allah." Da wannan batun ta ji sanyi a ranta.. nan ta mike tabar gidan shi kuma ya nacewa Ammyn sai ta gaya mishi inda Inayat take, tayi banza dashi, dan fushi tayi dashi gashi zasu yi magana amma taki dauko mishi batun Inayat da yaranta, haka ya kuma d'aga mishi hankali, mik'ewa yayi zai fita tace mishi. "Wallahi naji labarin ka kuma barin kasar nan sai ranka ya b'aci." Kuyi hakuri don Allah
_KOME DA LOKACIN SA_*
https://my.w.tt/932uXdvR8ab
Chapter 41
If I had asked people what they wanted, they would have said ‘faster horses.
Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku
Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama.
Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka.
Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1
Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH
-------
Kallon ta yayi a raunane, kamar zai magana, sai tsintar kanshi yayi da jin tausayin kan shi ya tako a hankali ya zauna bai kuma d'ago kai ba, har ta gama abinda zata yi ta bar falon yana falon. Wasa wasa wuni guda yayi a falon sallah yake yadda shi. Sai da ta sauko ta gan shi zaune inda ta bar shi. "Baka tafi gidan ka ba? Na zata ka tafi ai." Gyara zama yayi tare da gyada kai yace mata.
"Aikin ce kar na tafi ko ina!" Murmushi tayi sannan tace mishi. "Ba haka nake nufi ba, kayi tafiyarka, kawai kasar ne bana son ka bari, ka zauna muma muna bukatar ka, gida babu mahaifinka babu wani namijin babba bayan kai, shi nake nufi bawai ka zauna ba.". D'agowa yayi a sanyayye zai mata maganar Inayat ta zuba mishi ido, "Bana son jin kome akan Inayat!" "Naji amma kiyi hakuri nayi Kuskure!" Yadda yayi maganar uwa ce kawai zata iya fahimtar kome akan halin da d'anta yake ciki. Amma adalci Inayat ta nima, sai yanzun ta kuma fahimtar dalilin da yasa Inayat bata kaunar maganar Uban yaranta, da take mata.
Bayan kwana biyu tana lura dashi idan ya shigo dakin Inayat yake shigewa,dan tun ranar da ya leka yaji kamshin turaren ta, gabaki daya ya tare a dakin ko barci zai a dakin yake kwanciya. Haka ya kuma kara mishi kewar ta, da tsiwarta. A sannu a hankali ya sauya daga yadda baka zato baka tsamani, ya zama mara son shiga mutane, sanan duk wani abinda yake mai muhimmanci ya ajiye, kawai ya zauna jiran abinda Ammyn zata ce mishi. Sannan tsakanin shi da Zeeh hantara, da tsana ƙarara yake nuna mata. Haka bai dame ta ba, dan ita kadai tasan shirin da take mishi.
---
Na shiga cikin dangi na, har gidan su Baba naje, mutanen gidan. Sai kuka suke suna roƙon gafarar mu. Nayi murmushi tare da cewa. "Wacce kuka yiwa nasan koda tana raye, nasan ta yafe muku dan haka, ni babu wani abinda kuka min Allah ya yafe mana baki daya." Daga nan na dawo gida. Kusan kowa yasan na dazo ga Balkisu da muke tare kamar zamu koma cikin juna. Ina ta lissafin zuwan Ishaq. Dan haka nake ta kara Addu'o'in Allah ya tabbatar mana da bukatar mu. Yarana har Mantawa nake dasu, wani lokaci kuwa so zo min sun sha danyen madara. Har mamaki suke bani, sun sake sai uban kiba suka yi kamar suna gidan Ammyn.
---
Tsautsayin cin duka ya kawo Dr Jamil yasa zuwa Abuja, asibiti yazo ya shiga rashin hankali da yadda zaune tsaye. Cak kuwa Allah ya aiko MALIK, dai-dai Jamil yana faɗin. "Ina Inayat take! Yarinyar da ta gama zaman kanta, tare da tsarabar shegu, shi ne ɗan b'ata sunan Asibitin...". Wani iri duka aka kai mishi a keya, sai da yayi gajeriyar suma, kafin Malik ya farfaɗo dashi da duka kamar hauka, sai da Ishaq yazo ya janye shi. Yana nunawa Jamil yatsa. Na gargad'i. Dan zuciyarshi ta kai makura na b'acin rai. Jikin Ishaq ya kuma sanyi indai Har za a aibata Inayat ya haukace haka, toh ya ke nan? Dole ya fara jin wani irin yanayi akan auren shi da ita.
Haka aka fitar da shi, ya ci mugun duka, hmm.
.......
Satin Inayat biyu da barin garin, Dr Ishaq yayi sallama zai bita, har gidan Ammyn ya je, suka gaisa, Shigowar Malik ya tadda sabon hira. Anan yake gaya masu. "Ammyn zan tafi Garin mu." "Toh kai ma zaka bi Inayat ne, gashi duk kun watse zaku barni da fatan zaka dawo nan ka cigaba da aikinka ko?" Murmushi yayi sannan yace mata. "Zamu dawo Insha Allah." Cikin jim Tace mishi "wani gari ne haka?". Gyara zama yayi sannan yace mata. "Adamawan Cameroon.". "ikon Allah! Ai muma muna da dangi a can. Akwai Kawuna a can, Malam Hammadada!" Cike da mamaki ya rike bakin shi. Yace mata. "Toh ai ni jikan shi ne! Kuma daga ni har Inayat duk jikokin shi ne". "ikon Allah! Malik ka gani ko? Kuskuren da ka aikata ka cutar da Yar uwanka, ta kusa bata nesa ba." Inji Ammyn, "wannan tafiyar tare zamu yi zan gayawa Zakiyah.". Cikin farin ciki me hade da fargaba Dr Ishaq yace. "Toh ai ba damuwa!" Daga nan hirar ta mike, Malik ko tari bai yi ba, yana kuma tuna ranar da ya ganta asibiti, da yadda kamar
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 20 Chapter of 22