An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
*_KOME DA LOKACIN SA_*
Chapter 1
Reedillah🌹
https://my.w.tt/kTxcqPSjqab
"Toh wallahi zan iya daukar kome! Ban da na kallon wannan yaran dube su fa." Ya nuna yaran da suka kasance mata, su uku.
Shiru Mahaifiyarsu tayi tana zubda kwalla.
"Amma malam yaran nan, duk naka ne! Kuma ban san inda zan kai su ba. Yara mata da kake kokarin na haifa maka su malam ka kai su bola tunda baka son su, kaje ai bani daya ba ni kadai bace mace a gidan nan."
Inji matar, zaburowa yayi kamar zai rufe ta da duka, yaran suka rufa akanta, suna kuka tare da kiran Mamah.
"Ai malam gwara ka gani, tunda mutane basu san meke musu ciwo ba, nan Zehrah ta min rashin kunya da na gayawa Rakiya sai ce min tayi wai nayi hakuri yara ne!" Inji wata mata daga bakin kofar,
..... Shiru yayi yana huci, sannan ya fita, daga yana fita wata matar shi ta fito daga daya dakin tana murmushi tace Mishi.
"Malam! Jiya me niman Atika yace zai turo iyayen shi."
Dai-dai shigowa na gidan, a sanyayye dan yau tun asuba Innarmu take kirana, nasan Baban mu ya tadda rigimar shi, a hankali nake tafiya, har na shigo gidan.
Kayana na asibiti na tattara, na durkusa tare da cewa.
"Ina kwana Baba!"
Gyara tsayuwar shi yayi tare da cewa.
"Inayat! Sau nawa nakira ki?"
"Malam! Da ka daina damun kanka da Maganar Yaran Rakiyah. Domin ai ko Inayat ai kwana take da sunan aikin asibiti."
Da sauri na d'ago kaina, ina kallon Inna Jumalo, cikin tashin hankali. Idanuna yana cikowa da kwalla.
"Toh wallahi ba a gidana ba, Domin kuwa, ba za a barbada min suna a cikin unguwa ba, a barni da jin kunya ba"
Haka yayita fada, kaina a sunkuye, karshe na tashi na Barsu. Ashe haka ma ban tsira ba, sai da ya biyo Ni, dakin ya zage mu tass da Mamanmu, sannan ya fita. Haka muka sha kuka,muka more.
Kallon Mama nayi sannan na ciro kudin albashi na, na mika mata, sannan na tashi zan shiga uwardaki tace min. "Amma malam yasan kin sami albashi kuwa?" Girgiza kai nai sannan na wuce zuwa dakina, na zauna ina share kwalla, har Nusaiba ta shigo, itace ke bina, sai Mariam, da Balkisu. Sai Yar aurar mu, Aeesha. "Aunty Inayah, dama akan waec din nan ne, ko zaki duba Alamarin, wai zamu bada dubu sha biyu. Gwamnati zata bada sauran." "Shikenan zan baki gobe Insha Allah" ina gama magana da ita Mariam ta shigo tare da ajiye min list din abinda muke bukata, sannan na kalleta nace mata." Yan mata. Keda wa zaki kasuwan dan wallahi ba zan fita ko ina ba!" "Aunty nida Balkisu ce da kuma Zehrah" murmushi nayi sannan na wuce daki na ciro kudin da za su kashe na basu, sannan suka fita.
Nice ya ta farko a gidan mu, daga ni kuma Mama bata haihu da wuri ba, har sai da aka cire rai, sannan ta haifi Nusaiba, sannan ta kuma haifi Mariam, bayan shekara daya ta kuma Haihuwar, Balkisu. Sai auta Aeesha. Kafin su Baba yayi aure inda ya auri Inna Jumalo, tana da yara biyar maza uku mata biyu, mazan sune manya, dan haka suke bina. Ahmadu sai Sadiku da Haruna, sai Jamila da Hinduh, dakin Inna Hajjo itama yaranta shida ne! Hamisu da Kabiru.
Halima da Binto, Ummi da Shema'u tare da wasilah. Tun daga kan mazan zuwa kan matan ana ji dasu, dan kowani daki akwai maza. Mu kuma babu sai ni. Maman mu tasha wahala, a hannun kishiyoyinta tare da uwarmijinta. Har ila yau, da muka girma. Mu yan jahar Gombe ne, a karamar hukumar Gombe, muna unguwar jeka da fari, duk da Unguwar mu yayi kaurin suna, gurin tara tsagerun matasa, amma akwai hadin kai sosai. Sannan matasan mu suna ƙoƙarin inganta ilimin addini dana zamani. A hankali na fito daga dakin mu, na nufi bakin rijiya na shiga jan ruwa, ina gamawa na nufi ban daki, na watsa ruwa, gidanmu a matse yaƙe sosai, domin idan ka shigo zaka fahimci haka, gefen inda zai kai ka ban daki, akwai dabbobin da matan Baban mu suke kiwon su, ko ina na cikin gidan a jakale yaƙe. Ina da kyakyami, shi yasa ban cika yarda ina zama a tsakar gidan mu ba. Sai dai na shige dakinmu na zauna.
A hankali nake wanka ina gamawa na fito, na kalli yadda matan makotan mu suka shigo, gulma dan kamar gidan mu ne ma tattarar gulmar su, ina fitowa suka buga shewa, ban damu ba nayi wuccewa ta, ina jin ciwon abinda matan Babana suke mana, fitowa Zehrah. Ta kalle su kafin tace."wallahi ku bar gidan nan, ko na zabga muku rashin mutunci." Sun san halinta dan haka da sauri suka saka kai zasu fita, tace musu." Na kuma ganin kafarku a gidan Nan" da haka suka fita.
***
A hankali yake saukowa daga step, yana gyara zaman rigar shi, gefe daya wata kyakyawar matar shi rike da brifcase din shi, gefen kunnen sanye yake da bluetooth, yana gyara sittings na wayar hannun shi. "Ya Malik! Don Allah karka manta alqawarin mu! Karka manta babu cin amanar juna! Babu kishiya! Babu batun Haihuwa, babu batun kara aure! Babu batun kowa sai nawa!"
"Kai! Indai kai na ne! Na miki alqawarin babu macen da zata tab'a ketare iyakar ki, inyi ki domin kece, Zee, kuma zan cigaba da kasancewa dake har karshen rayuwata." A hankali ya juya tare da kai bakin shi goshinta, ya sumbaci goshinta, sannan ya amshi brifcase din, zai fita, da sauri ta rike hannun shi tana kallon fuskar shi, kamar zata sake kuka tace. "Nayi imani da Allah kai mutum ne mai kamun kai, amma ina tsoron ranar da wata zata juya min tunaninka. Sabida kai naki kowa nawa, naki karatu, naki Haihuwa. Ya Malik, am real love you" ta faɗa tana me fashewa da kuka. Rungumo ta yayi cikin damuwa sabida babu hanyar da zai tab'a butulce mata. Babu ta inda Zee ta kasa mishi, shi kan shi yana jin daɗin ta, matsalarta raguwa ce. Murmushi yayi ya shafa fuskarta tare da sumbtar bakinta, sai da ya d'an cijeta. "Zeemalik! Har abada babu ha'incin a zamanmu, ina sonki Sosai, amma kisani kome da lokacin sa! Idan lokacin yayi babu wanda ya isa dakatarwa, ina sonki sosai." Yana gama fadar haka ya juya zai fita ta rike shi tare da zuba mishi ido. "Ya Malik! Kana nufi duk abinda ka lissafa min zaka iya aikawa." Cikin sauri ya dakatar da ita da cewa."babu abin da zan aikata! Zeemalik! Ni naki ne har abada, bazan tab'a cin amanar ki ba." Rike kanshi tayi tare da sumbatar bakin shi, sun jima suna tsotsar juna, kafin yayi breaking kiss din, kallon yadda idanun ta suka yi jajjur yayi, sannan ya sake murmushi, damar dalilin da yasa yaja hirar kenan, amma dake yar karamar tunani ne da ita har ta faɗa cikin komar shi, sake jakar yayi tare da daukarta, ta sakala hannun ta a kafad'arshi, tare da kai bakinta gaɓɓai shi tana kiss din shi. Dama tun jiya yana bukace da, dan haka.
Suna shiga cikin dakin su, ya ajiye ta a bakin gado, a hankali ya shiga balle botirin rigar shi, tare da d'ago ta,. Yana matse bom-bom, ɗinta, daga nan suka shiga zazzafar romancing...
***
"Inayat!" D'ago kai nayi ina kallon Mamah, tare da cewa"na'am Mamah! Na amsa a sanyayye."dama akan yadda kome yake zuwa mana a bazata ne, shine nace ko zaki fara karb'an maganin!" Cike da mamaki nake kallon Mama mace me Tauhidi da iklasi, yau ita ke ce min na fara amsar maganin, gyara zama nayi sannan nace mata."kome da lokacin sa, lokacina ne bai yi ba, idan yayi babu wanda ya isa dakatar da ni, Mama nasan ba halinki bane, kin gaji da maganar mutane da Baba ne, amma ki sani, duk abinda zaki yi matukar lokacin bai yi ba, babu wanda ya isa, ya sani dole. Aure da Haihuwa, arziki da dukiya, duk na Allah ne, sai ya shirya kome zai tabbata, don Allah ki daina biyewa mutane suna kai mu inda Allah bai kai mu ba, karki damu akan dan su Nusaiba da Mariam zasu ya aure har yanzun lokacina bai zo bane. Amma nayi imanin idan yazo babu wanda zai hana faruwan haka." Ina fadar haka na gyara zaman rigar aikina. "Akaramakiya, irin wannan dogon huɗubar,maza bani kasona, da ladan barinki kiyi aikin gwamnati, duk da bita da kulen da kike ja min, bai dame ni ba maza cika min aljuhuna da kudina!" A hankali na ciro takardan da na ajiye mishi kasonsa, na mika Mishi, sannan na dauki jakar da nake fita da ita, na nufi hanyar fita, har na kai bakin kofar Mamah tace min.
"Allah yayi miki albarka, ya kuma baki sa'a." "Toh toh! Ni kuma Allah ya kwashe min albarka ko? Rakiyah kina son ganin Annabi kuwa? Da alamu kece kika min faraku da yar albarka, kina hassada dan ta bani kudi ke kuma kina zaune hotiho, yar bakin ciki a haka zaki kare, Ke Inayat karki manta idan zaki dawo gobe ki saya min kilishi, sannan ki hada min da buredin miyatti! A dawo lafiya, Allah ya tsare a dinga dariya dai, domin kuwa haka zai sanya alhazzan birni suyi ta ribibin ki, ga mace har mace, bakin jinin uwarki ya shafe ki, duk cikin y'ay'ana ke kyakyawa ce, mace kamar anyi ta da zallar madara." Haka yayi ta surutu, har na bar d'akin, a tsakar gida na samu su Yadiko, har zan wuce Inna Jumalo tayi magana cikin dan karamin murya tana faɗin. "Yar nan ashe har kin karb'i albashi, gashi ban dawo miki da wanda na a raba a wancan watar, kuma matar Hamisu tana gab da Haihuwa. Ko zaki." Murmushi nayi sannan na mika mata dubu biyu, na kalli Inna Hajjo itama na bata, sannan na fita da sauri, kallon juna suka yi sannan suka fashe da dariya, suna faɗin." Muna nan dake, Wallahi keda aure sai dai a lahira idan ana yi ba mamaki zaki yi."
Federal Medical Centre Gombe, anan nake aiki ni malamar jinya ce, kuma Alhamdulillah albashi na, sannan ba kuma ina aiki da wani asibitin kudi, idan na fita da karfe biyu, zuwa babban asibitin, karfe bakwai nake nufar dayan asibitin kudin da nake aiki, shi yasa nake samun albashi me tsoka, da haka nake kula da mahaifiyar mu, da kuma kanena, mahaifina bai da sana'a sai ta zama a majalisar su ta manyan mutane suna zagin Y'ay'an mutane, sannan bawai iya yaran jama'a ba a'a har damu ma da baya son mu, zagin mu yake can you Image yana gayawa mutane cewa, ai ni nafi karfin shi ne shi yasa ya zuba min ido, but kwai ranar da zai fecce mu ya huta.
*_KOME DA LOKACIN SA_*
Chapter 2
Na MrsUsman400
Nima Yar gatan wannan shafin naki ne 😍🤩 tare da jikar kulu 😍
........
https://my.w.tt/FEIqBUDsrab .................................................
You guys stop worry yourself my book is Free..
"Wowwww! Take me all, Ya Malik f**ck me! Wayyo Allah na zan kawo Baby." Take fada a haukace, ya kuma san tabbas zata kawo din ne bayan shi bai samu ko rabi ya kai ba, dan haka ya shiga moving a hankali yana kuma matsa bom-bom ɗinta, yana kuma murza nipples dinta, tare da kiss din bakinta kamar zai cinye ta. Sake zarewa yayi sannan ya kuma mai dashi a hankali, ta sake wata ajiyar zuciya. Sannan ta k'amk'ame shi sosai, tana wani irin kukan dad'i, zuba mata ido yayi dan lokaci guda mood dinta ya sauya, bai damu ba ya cigaba da abinda yake yi bai fasa ba sai da yaji ya cika mata mara da zazzafar ruwan jikin shi, sannan ya koma gefe yana sauke numfashi, ya kalleta kafin yace. "Zeemalik ki ringa daurewa ina samun nutsuwa dake dan wallahi, bana koshi dake." Mik'ewa tayi tana faɗin. "Baby kai baka da aiki ne sai na s**x ni Wllhy har Mantawa nake akwai s**x a cikin aure, gashi har Gombe zaka kuma ban san lokacin da zaka dawo ba don Allah ka taimaka min ka rufe idanunka akan yan mata, domin bana jin zan iya daukar maganar kishiyar nan, sannan zanje gidan Hajiya na duba su, naji wai Mahnoor ta haihu." Murmushi yayi sannan ya mike tare da fisgota faffadar kirjin shi ne cike da gashi, tare da kyakyawan sura irinta mazajen da suka amsa sunan su. "Honey! Kina da kirki wato hajiyata har bata iya fadar Alkhairinki, shi yasa kullum muke kara son junarmu, Insha Allah yau zamu dawo, karki damu. Kiyi ta min Addu'a, Allah ya bamu sa'a." Ban daki suka nufa, dakyar suka yi wanka sannan suka fito yana kallonta, shi mutum ne me son mace me gashi kuma Allah ya bashi zeemalik tana dashi, zuwa bayanta yayi ya zare towel ɗin ta ya wurga a kasa, ya juyata tare da hadata da bango yana sumbatar wuyarta zuwa kirjinta, sai da ya gama rage zafi, sannan ya janye daga jikinta. Ya nufi closet d'inshi, ya ciro wata slimsuit ya saka da takalmin wingtip, makala agogon hannun shi yayi ta azurfa, yayi kyau sosai, nan ya fito matashin me kuɗin shi, turaren wood oud ya fesa. Sannan ya dauki brifcase din shi ya kalleta tana ta gyara fuskarta, yazo ya sumbaci wuyarta, sannan ya fita."Ya Malik!" Ta kwala mishi kira, cak ya tsaya ba tare da ya juya ba. Tasowa tayi sannan tace."don Allah zauna ina zuwa." Da sauri ta leko kasa taga babu kowa. "Tarah!" "Yes Mah! Yar aikin ta leko daga kasa, kallon Zee tayi sannan cikin tsananin tsoro tace mata. "Mah have you call me!" "No am not one that i call you, nonsense zaki wuce ki rufe kanki sai Malik ya fita zaki fito, idan kina sake kuka hadu sai na kashe ki har lahira, dan ubanki!" Ta faɗa a fusace, da sauri yarinyar ta shige dakin taja kofar ta, ta rufe. Juyawa tayi ta kalle shi, ya zuba mata ido, fari tayi mishi da ido, ya riko hannun ta. Har falon da yake cikin part dinta na sama, ya zaunar da ita, yace."Zeemalik! Bana son kina kishin nan, sabida zai iya zame mana matsala a rayuwar mu, don Allah ki..." Buge hannun shi tayi sannan ta zuba mishi ido, cikin damuwa tace. "Kowani tsuntsu kukan gidan su yake nima kuma kukan gidan mu nayi meye laifina dan nayi kishin mutumin da nake so kamar rayuwata, don Allah ka daina gaya min wani abu da zai d'aga min hankali, dan zan iya kashe mutum akan ka, wallahi na gaya maka." Daga haka ta koma dakin ta shi kuma ya fita,
A motar shi sabuwa fil, ya fita sai da yaje Gwarumpa, ya gaida iyayen shi, sannan ya nufi airport, inda zai isa gombe da wuri.
....
Malik Aliyu Mai Nasara, d'an ga tsohon mataimakin shugaban kasar, Mahaifiyarshi balarabiyar Kuwait ce, yana da kane mata uku, da namiji d'an autan su. Malik, su kadai iyayen su suka mallaka, asalin su yan Garin Katagum ne na jahar Bauchi.
Kasancewar Yan uwan Baban shi basa son Mahaifiyarsu, ko lokacin da yake raye, yasa bai shiga harkar su, sai dai kash 🤦🏽♀️ wani zuwam shi, Katagum din ta'aziyar Kanwar baban shi suka haɗu da Zee, tunda ta ganshi ta haukace, sanin iyayenta ba yarda zasu yi ba, ta sami wata kawarta me suna. Nadrah suka tattauna, karshe ta bata shawara akan suje gurin wani malamin a can garin charanchi na jahar Katsina, aka rufewa Iyayenta baki, sannan shima kuma aka nima mata shi a hannu, yadda ba zai iya katabus ba. Haka yayi masifar mata dad'i. Domin itama lokacin mahaifinta d'an Majalisar dokokin jahar Bauchi ne, me wakiltar zaki Katagum, tunda ta gabatar da Malik, dayawa basu wani ji dadin haka ba sabida akwai wanda aka shirya musu aure da shi, bayan kwana biyu da kanta take har abuja, ta sami Malik, tunda ya ganta jikinsa ya shiga barabare,. kamar zai kwanta tabi ta kanshi, tana zuwa tace mishi."ina sonka" gyada mata kai yayi sannan yace mata."Idan kin amince zan aure ki" kuma wannan duk tsarin bokanta ne, dan haka tace mishi." Kazo katagum!" Duk da yana jin shakkar zuwa amma baya jin zai iya rabuwa da ita ba. Bayan ta bar ofishin sa, ta nufi Bauchi dan ta gama aikinta,
Da ya dawo gida, bai b'oyewa Ummin shi ba, ya gaya mata abinda yake so, kallon shi tayi sannan tace mishi." Malik! Yan uwan baban ka bawa sona, sabida naki barin su, suyi wadaka da dukiyar ku, sannan kuma kace yar su zaka dauko? Anya babu wani abu a kasa?" Kanwar shi mai suna, Mahnoor sai da ta kasa boye b'acin ranta, tace mishi."Yaya mutanen da basu kauna ce mu ba, taya zasu baka Yar su, ga Neemrah tana haukar sonka, amma ka kasa fahimtar ta." "Mahnoor itace ke bin shi, sai Kuwwah sai Hajna, sannan Haysam, shine autan su, Suna matukar kaunar junan su.
"Ina sonta kuma bazan iya rabuwa da ita, ba, don Allah ku barni na aureta," sanin darajar rayuwa da soyayya, yasa Madam Azizah ta tafi nimawa danta auren Zeeh, duk da sun mata rashin mutunci, bata damu ba. Kawai tana gaya musu cewa."ko kuso ni, ko ku kini! Malik da yan uwansa naku ne, sannan ban san me yasa Allah ya hada su ba, dan haka ban isa na raba wannan tsakanin ba." Sosai jikin su yayi mugun sanyi. Duk yadda suka so su yi amfani da hakan taki barin su, karshe ta zuba musu madarar kudi, daga sadaki har kayan na gani ina so tace za a kawo musu. Duk da dangin mijinta ne, amma haka suka ki tsaya mata sai da ta kira kaninta Abdul Rahman daga Kuwait yazo ya amsa mata auren Malik, kuma shine mahaifin Neemrah, da take masifar son Malik, anyi bikin Sosai a garin Abuja, sannan suka kuma tattarawa zuwa Kuwait, kasancewar dangin Madam Azizah, attajirai ne domin suna da rijiyoyin haƙar man fetur a kasar, suna da Kamfanonin da yawa, wasu ma na Azizah da yaranta ne, ga wasu Kamfanoni kera zinari na Malik, sai kamfanin ƙera motar shi da yake Japan, yana da masifar arziki, wanda shi kan shi bai san yawan shi ba... Lokacin da suna isa aka yi bikin da walima, A gurin Zee taga yadda Neemrah take mata kallon tsana, da tsangwama. Bata kawo kome a ranta ba, suna zaune Malik ya mike ya fita, tana ganin Neemrah ta bi bayan shi ranta yayi masifar b'aci, bata iya fahimtar me ake yi a gurin, amma taji a ranta dole takawar da Neemrah, wacce ta kira da Aljanah, Zeemalik baka ce doguwa me jiki, tana da dan kyau ba laifi amma bata da hakuri akan abin da take so.
Zaro wayarta tayi ta tura sakon wa kawarta.
"_Baby kina ina ne?!_"
Sako kawarta ta turo mata da cewa. _Gani a hanyar charanchi_
_Yawwa ki cewa malam ya rufe min bakin kowa! Zan kashe wata yar karamar yar iska_ a tsora ce Baby ta turo mata sakon da cewa _Zee baki da hankali ne? Ko kinyi hauka ne?_! _Eh na hauka ce! Wallahi babu wata me rabon Malik nawa ne Ni daya na, do wat i said!_! _Shi kenan an gama Insha Allah_
Kashe wayar tayi tana kallon lokacin har Malik ya dawo suka fito fili suna rawa, ana watsa musu kudin, Neemrah tana shigowa ta shiga watsa mishi kudi tare shigewa jikin shi, haka Wani irin abu ya tokare kirjin Zeemalik, zuwa wuyar ta, kallon su take hawaye na cika eyes ɗinta. A hankali ta zare alluran da aka saka mata wanda zai rike mata mayafin dake kanta, ta jefa a bakinta, ai kuwa ya tafi ya tsaya a makogoranta, ta shiga kakari, da sauri aka katse kidan da ake yi a gurin, ganin jini na zuba ta bakinta, babu wanda ya kawo sabida kishi ne, cikin tashin hankali aka kira motar asibiti, inda aka kaita. Anan suka yi ta fama sannan aka ciro mata, amarcin da ba suyi ba kenan sai a gadon asibiti, haka Malik yayi ta jinyarta har na tsawon kwana uku, aka sallame ta, tana magana da kome, sake kiran Baby tayi sannan ta tanbayeta ko anyi aikin, baby ta tabbatar mata anyi aikin, dan haka koda suka dawo daga Asibitin kwanan su biyu suka tattaro zuwa naija, ta kuma san Neemrah zata biyo su, bata san ajalinta zata biyo ba.
Koda suka dawo nayi amarci me mugun dad'i, wanda har sai da aka tafi Honeymoon, a can Malik ya tsara mata yadda zasu yi rayuwar su, inda yasa aka rufe mata bakin mahaifa, bayan yayi mata alkawarin babu kishiya kuma bazai tab'a niman Haihuwa ba, idan suna bukata zai sanya a bude mata bakin mahaifanta. Watan su biyu, da yin auren Neemrah tazo, hutu gurin yayan Babanta Madam Azizah, kasancewar ita
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 22