Reading Gargada So By m Shakur Chapter 8 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suke basuda time amman saita bisu yanzu
haka? Motanta ta kalla hakan yasa security yace “you don’t have to worry about motanki Ma’am ko ina
kike za’a iya kawomiki kokuma adawo dake har nan kidauki motan ki wuce” dan ijiyan zuciya ta sauke
tace “okay” hakanan she’s feeling so uneasy, bude motan tayi security ya matsa gefe tadauki wayanta da
jotter tanada pen makale a aljihu already ta maida kofan tarufe tamai key tasa key a aljihu, Salman sai
kallonta yake baitaba ganin police mace da uniform yama kyau kaman itaba, she’s damn beautiful, gashi
tai rolling gyale akanta abinta sai tai kaman balarabiya, dan kallonshi tayi, cikeda good etiquette yanuna
mata jeep nasu yace “after you Ma’am” gaba tayi yana biyeda ita har sukai wajen motan daidai takai
wajen motan ta tsaya Salman yataho yasa hannu ya bude mata motan kamshi mai bala’in dadi yafara
mata sallama da sanyi kafin idanunta su sauka kan Khaleel dake zaune cikin motan yayi crossing legs
yana sanye da Ralph Lauren polo custom fit oxford shirt white dayayi folding dogon hannun, as usual
babu kusan botura 3 na gaban rigan bai makala ba kana iya ganin kirjinsa, yasaka AMI Paris logo track
short brown, short din yau ma baikai knee ba adan cinya ya tsaya, kafafunshi sanye da slides na Yeezy
brown suma ga kumbunan kafanshi farare tass agyare diddigenshi kaman kasha sabida yau fari tass
yasha spa pampering, writs nashi daure da agogon nexus pro smart watch, yasaka Burberry brown
shades dasuka mai shegen kyau yana zaune cikin motan comfortably yana rikeda wine glass da wine
keciki yana kallonta kaman yau yafara ganinta, juyawa Hawwa tayi azafaffe bawasa ko nonsense kan
fuskanta takalli Salma dake tsaye abayanta tace “mai gidan nazo gani ba dan masu gidan ba!” Tajuyo ta
kalli Khaleel tareda nunashi da hannu cikeda cin mutunci tace “Babansa nazo gani!” Wow! Har kirjinsa
Khaleel yaji sigan maganan Hawwan cus she stepped on his ego and pressed it sooo hard!

💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




22️⃣
00️⃣
EPISODE 20




FOLLOW MY TIKTOK ACCOUNT DAN SAMIN FIRST UPDATE NA NOVEL DIN NAN💃

https://www.tiktok.com/@mshakurr?_t=8pnC3XYCgvl&_r=1



Zafi kirjinshi kemai sabida abinda ta fadamai tamugun rainashi yarinyar, wlh baitaba haduwa da any of
this creatures data rainashi ba like this girl in his 32yrs of life, but zaiyi maganinta, ko gezau baiyiba balle
yayi wani alamu na zaiyi magana, cikeda girmamawa Salman yace “Excellency bayanan but he
specifically made it clear kiga Yallabai on his behalf” da dan fushi kan muryanta tace “children like him
manta sakon da aka basu suke” ba Salman ba har sauran security dake wajen da shi kanshi Khaleel din
saida suka kalli Hawwa, ta kirne fuska tajuya tace “I need to check in with my Boss” tai maganan tana
barin wajen motan tai chan gaba tana ciro wayanta tashiga kiran DIG ringing daya ya daga tace “Sir
Excellency bayanan fa zan dawo” dasauri yace “ohh na manta ban gayamiki ba Mr Khaleel will attend to
you, ki tambayi Mr Khaleel za’a kaiki wajensa kiyi magana dashi” wayan na kunnenta tadan juyo takallo
motan dataga Khaleel yajingina abinshi da mota kaman ma bacci yake da dan damuwa kan fuskanta
tadan rage murya tace “Sir naga Khaleel din wai saidai na shiga motanshi cus meeting zashi he will
update me on our way” dasauri DIG yace “to kishiga mana, Senate president namu na bukatan service
namu don’t ruin my reputation, kishiga tsoro kike duk rashin jinsa he can’t do nonsense with Nigeria
asset, let’s take the case quick I have to go” ya katse wayan, zare wayan Hawwa tayi daga kunnenta tana
kallon screen din gabaki daya zuciyanta bayamata dadi, ta tsaya awajen taki motsi Salman yataho yace
“we are running late Miss” juyowa tayi takalli Salman da idanunta dahar sun kada sabida bacin rai sai
kawai tawuce fuu azuciye kaman zata tashi sama, kai tsaye ta shiga motan ta zauna akan kujeran dake
facing na Khaleel, Salman yazo yarufe musu motan ya zaga ya shiga gaba driver yaja motan mopol daya
na gaba daya na baya suka shiga titi, dan ijiyan zuciya Hawwa tasauke no matter wat dai tasan ba
kasheta zaiyiba with all this people around.

Tunda ta shiga motan taki dagakai ta kalli inda yakema tsabagen yanda batason ganinshi jiranshi take
yagayamata abinda zai gayamata amman shiru. Tundaga boot na kafanta Khaleel ke kallo dake kyallin
polish gwanin kyau har zuwa fuskanta, kusan 5min kallonta yake baya ko kyafta idanu, sannan yakai
wine glass din bakinshi ya kurbe duka tass ya ijiye glass din yabude dan fridge na wajen yaciro kwalban
wine yana budewa yashiga zubama kansa cikin wine glass, cikin murya datake adan shake mai bala’in
dadi da zaki and calm yace “Hawwa Mamman Alhassan! Age 29, graduate of Bwari LGA school, BSC and
MSC degree holder in criminologist, a police officer assign under a special Anti Kidnapping task force led
by DIG, currently running PHD in same field, First daughter of crippled old man with 6 younger siblings,
4girls married, brother in uni last sis in boarding house at Minna, Mom died when you’re young, raised
by step mom” dago kanta Hawwa tayi ahankali tadaura dara daran idanunta akanshi daidai yagama zuba
wine din ya ijiye bottle din yadauki glass din da hannun dama yajuyo yakalleta kaman yanda take
kallonshi, heart melting smile yasakin mata tareda nuna mata wine glass cup din yace “cheers” sannan
yakai baki, ya akayi yasan everything about her like this daga jiya zuwa yau? Zare cup din yayi daga
bakinshi yarike yana kallonta, danne duk wani tsoro Hawwa tayi tadanmai murmushin keta tace “wow I
must be interesting! Wannan daga tsakanin jiya da yau harka haddace bio na” dan murmushin tayi tai
bending head kadan like a little baby cikeda raini tace “interesting, tell me how many hours kabata
akaina kana kokarin haddace all this? You don’t look like wanda keda saurin hadda” cikeda bakin iskanci
Hawwa ta zaro idanu tadaura hannu abaki kadan tace “don’t tell me Pops boy baiyi bacci ba all night
cramming information dina yake dan ya karanto mini first thing daya ganni today” baki zuciyan Khaleel
yafarayi yadan fara huci, cikeda son ta cusamai bakin ciki tace “dama wat was I expecting from a jobless
guy? You have nothing doing, so u have all the time dazaka dinga binciken background din mata” Kaman
wuta haka Khaleel yaji maganan aransa amman saiya daure ya danne yana kallonta yace “a jobless guy
that have the whole time in this world to put arrogant girls like you in their rightful place” murmushi
kadan Hawwa tayi tace “kanka akeji, can you skip the talk and cut to d chase? Wani sako Babanka
yabaka kabani”? Yatsine fuska Khaleel yayi saikuma yasa hannu yazare glasses na idanunshi ya ijiye a
gefe ya juyo ya watsamata sexy mugayen idanunshi dakeyi kaman zasu kulle sabida bacci and bawani
bacci yakeji ba yace “there’s no any bodyguard that’s missing, I just wanna play with your time and have
some fun with you!”.



Faduwa sosai gaban Hawwa yayi ta dake takalleshi tareda zubamai idanu kaman yanda yake kallonta
shima yakai glass cup din bakinshi yana sipping wine but still kallonta yake kaman wani bakin aljani, kafin
yacire glass cup din daga bakinshi daidai ana budemusu wani dataji karan music kota ina, another gate
aka bude musu, nan taga mata da maza ana party a pool wasu ma tsirara suke wlh babu komi ajikinsu
matan, ga disco, ga security ta ko’ina ana gadinsu, ga abinci, ga drinks, gasu shisha, ga DJ, wai dama a
Nigeria ana irin party haka da rana tsaka? A unguwa? Dasauri Hawwa tadauke kai daga kallonsu dan
bata saba kallon tsiraici ba? Hawwa tajuyo ta kalli Khaleel dasauri tana hade fuska tace “ina ka kawoni”?
Kallonta yayi yanadan biting lips nasa kadan sai kawai taga yayo kanta kaman zaki saida ta manna kanta
jikin kujera tana numfashi da sauri dasauri, dab yakawo fuskanshi to nata yana kallon kwayar idanunta
kaman yanda take kallon nashi, murya ciki ciki ta yanda koda wani zaizo wajen bazai iyajinsu ba yace
“I’m here to have fun with you, you call my attention and you have all of it now” lumshe idanu Hawwa
tayi dan kamshin da bakinshi keyi yau da breath dinshi kaman blackberries da akai mixing da rosted
mints and cinnamon, kaman yasa turaren baki, bin dogayen eyelash nata Khaleel yayi da kallo kafin
yadan koma baya ahankali jin hakanan heart beat nashi yayi destabilizing yayi knocking kofan batare
dayayi magana ba hakan yasa Salman yabudemai kofan ya sauko ahankali yace “ask the gurls to bring
her over” yawuce abinshi, Hawwa tabude idanu da sauri tawani taho amman sun rufe kofan tashiga
buga kofan da karfi tana kiran “Khaleel, Khaleel, what is wrong with you? Menakeyi anan? Kubudemin
kofa nakoma office, open the damn door” gafa security tsaitsaye jikin motan tana bugawa tana ihu
amman kota kanta basubi ba, wani tunanine yazo mata da sauri takoma tashiga ciro wayanta daga aljihu
but taji wayam ba waya da sauri ta tashi tashiga duba sit din data zauna amman ba wayanta ba alamun
wayanta, gashi bata dauko bindiga ba, tasake leko glass na window taga harya wuce wajen wasu gayu
irinsa suna gaisawa yakai shisha bakinsa yanasha yana murmushi dake karamai kyau kadan kadan, sai
kawai takoma ta zauna taredasa hannu ta buge glass cup daya gamashan wine tayi ihu. “Ahhhhhh!
Wannan wani kalan dan iskan yaro ne” glass din yafashe a motan, hannayenta tasa ta dafe kanta trying
to calm herself down, taji ana kokarin bude kofan da sauri ta dago kanta wasu basamudayen mata ne
guda uku sanye da swimsuit irin bodybuilder girls din nan ne, kaman security ne suma irin bouncers din
nan, suna ganinta sukai murmushi sukace “Hi Officer, let’s go Oga yace akawoki” cikeda masifa Hawwa
tace “shege kafasa wani cikinku yatabani yaga” babban cikinsu takallesu tace “awwwn isn’t she too
cute? Soo angry! Waya batama baby rai” takai hannu zata taba Hawwa, kwasheta Hawwa tayi da kafa ta
zube akasa, ta gyara tsayuwa da sauri a motan tai making fist da hannunta kaman mai shirin wrestling
babu tsoro kan fuskanta takalli duka matan cus biyu na kasa dayace acikin motan tace “kuzo, kuyi
mistake din tabani” shi kanshi Salman da sauran security kallonta suke aranshi yace “wowww, this girl is
fun” wacce Hawwa ta kwashe dake kasa tafashe da dariya kafin ta tashi ahankali tana kallon Hawwa tace
“let’s go ladies” kawai suka shigo motan suna kokarin kamata Hawwa ta shiga kokawa dasu tana
kaimusu good good punches kawai suka dagata chak dan kattai ne su har uku suka fito da ita, Hawwa na
ihu tana kokarin kwace kanta daya ta kama mata kafafu, daya ciki, daya hannu suka sata a kafafa kaman
sun dauko rake sukai gaba da ita, dudda ga abokananshi that click nashi na guys about 10 da babes nasu
awajen amman ko ajikinsu Party abinsu suke.




Moh dake kusada Khaleel a zaune yace “kaikuma an ina kasamo yar sanda Lee”? Dasauri Sam yace “itace
FAA din Noor?” dan tabe baki Khaleel yayi yana kallon yanda take kokawa dasu yana huro hayaki daga
bakinshi daidai an kawo ta gabanshi suka sauketa da sauri Hawwa ta tashi tai wajen Khaleel azuciye
daidai zatai kanshi matan suka sha gabanta daya tace “common Baby why are you so Feisty? This party
is for you, let’s have some fun” kawai suka shiga zagayeta suna rawa shima Khaleel yatashi daga kujera
yadaura hannunshi daya asaman gaban wandonshi yadaga hannunshi daya da pipe din shisha ke ciki
yana very classy and iskanci dance Hawwa ta tsaya chak tana kallon Khaleel dake huro hayaki yana rawa,
kunnuwanta kaman zasu fashe sabida bass da beat na speakers na DJ.



Lumshe idanunta tayi trying to get a grip of her temper before tabude idanunta dasukai ja tace
“Khaleeeeel!” Sabida yanda ta zuciya wlh duk karfin speakun wakan muryanta surpassing karan chak ya
tsayan da rawan dayakeyi hakanan kawai yaji muryanta har cikin kololuwan kokon ranshi, suma matan
chak suka tsayar da rawan su Sam da Moh da sauran mazan ma haka, da sauri DJ ya kashe wakan yana
kallon yanda kowa ke kallon Hawwa datai ihu idanunta sunyi jazur tana wani nishi kaman zakanya tana
kallon Khaleel kaman zata kashesa shima yana kallonta chak baya ko motsi kawai zuciyansa na bugawa,
hannu daya tasa ta watsar da matan dake gabanta tafara tafiya kaman zakanya dake dauke da izza da
zuciya tayi gaban Khaleel dab dashi ta tsaya tana kallonshi da wild eyes nata kaman zatai kisan kai tai
wani irin ihu da gidan gabaki daya ya dauka. “I don’t work for you nor do I work for your father Ibrahim!”
Wlh saida maganan ya amsa agidan sabida yanda muryanta yayi echo, ta daga hannu tai pointing nashi
da index finger idanunta na kyalli sunyi jajir tace “don’t ever and ever try to mess with me again cus
saina baka tarbiyan da ba’a baka agida ba” tamai wani irin kallo kaman zata katsamai mari sannan
azuciye ta juya zata wuce gidan yayi tsit kaman anyi mutuwa tayi kusan 5steps taji an kama left hand
nata an rike gam abala’in haukace Hawwa ta juyo tadaga hannunta zata daurama Khaleel mari chak
yarike hannun tana kokarin kwace hannun takasa tace “how dare you touch me!” Dan murmushi yayi
yay giggling irin dariyan kunyan iskancin nan, kafin yamata wani kallo yace “not just your hand I can’t
touch duk inda naga dama ajikinki and nothing will happen” yayi wani dan dariya dayasa yan iskan
abokanshi da matayen suka bushe da dariya akahau dariya awajen sunamai tapi, Hawwa tabi kowa da
kallo kafin takalleshi tace “Khaleel idan kayi kuskuren taba jikina saina gwada maka nobody touches
Hawwa and gets away with it” wani kalan kai hannunta baya yayi ya murde yaturota gabanshi kirjinta
yahade da nashi dan kusan tsawonsu daya baifi yafita tsayi da 3 ko 4inches ba, ijiyan zuciya yasauke
alalace sabida yanda full chest bata yayi pressing against his, faduwa gaban Hawwa yayi ganin yaron nan
fa da gaske dan iska ne bakinta yashiga rawa tafara kiciniya dashi tana komawa baya shikuma yana
tahowa, yace “lemme do you a favor and kiss you it will calm this ur anger spirit down” ganin gadan
gadan yataho zai manna bakinshi da nata yasa Hawwa ta fizge kanta da karfinta tai baya bata ankara ba
tafada pool dan batasan takai pool ba.




THIS IS BATTLE BETWEEN EGO AND HONOR



LIKE WHO DID POP BOY THINK HE IS!



GIVE IT TO HIM HAWWA HOT HOT 🥵
OKAY TELL ME MEKUKESO GAME DA OFFICER HAWWA?❤️



TELL ME MAISA KIKESON HAWWA BY CLICKING ON THIS LINK

wa.me/+2347012181461

💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
2️⃣
1️⃣ 2️⃣1️⃣



FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT AKWAI FREE COMPLETE NOVELS DAYAWA AWAJEN KUSHA KARATU💃



https://www.wattpad.com/user/MSHAKURworld?
utm_source=ios&utm_medium=link&utm_content=share_profile&utm_campaign=invitefriends&wp_pa
ge=home&wp_uname=MSHAKURworld




Nutsewa Hawwa tayi cikin pool din, bata iya ruwa ba, batada wani relationship da ruwa banda sha
dakuma wanka, pool din Khaleel ya kalla Hawwa na tasowa sama atsorace tana dukan ruwan da
hannunta tamikama Khaleel hannunta tana nishi kaman wacce ke freezing dan ruwan sanyi tabude baki
tace “Kha….” Ruwa ya shige bakinta tana kara komawa ciki ruwan, folding hannunshi Khaleel yayi a kirji
yana kallonta so duk rashin kunyan nan batada any idea yanda ake swimming, sake tasowa tayi tana
nishi kaman zata mutu idanunta sunyi ja ruwa duk ya shiga cikinsu ta mikama Khaleel hannunta eyes
nata are telling him to save her gwanin ban tausayi ya tsaya chak yana kallonta, he’s enjoying the way
she looks scared and terrified, and helpless, chan takara nitsewa cikin ruwan ganin bata tasoba kusan
4min yasa gabanshi yafadi, da sauri yafada ruwan yayi diving ciki, swimming pool din nada zurfi hango
Hawwan yayi tanayin kasa tabude hannuwanta gyalen kanta ya cire, bakin kitson shukunta na lilo
idanunta a lumshe, in his entire life banda Noor da akai kidnapping today is the second time yakejin
mugun urge to save someone in danger, da sauri yacigaba da swimming towards her, ahankali yakai
hannunshi yakama hannunta wani irin shocking yaji da sauri yajawota ahankali yasa kanta a kirjinshi
yariketa da kyau, yakai hannunshi daya yasa abanta ya mannata da kirjinshi da kyau hannunshi daya
kuma yana swimming up dashi yafito sama yafito da ita ya dauketa chak yahau matakala yafito ya
kwantar da ita agefen ruwan hannunshi yakai zai danna cikinta yana kallon fuskanta saikuma ya fasa
yadanyi smirking na iskanci, ya kalli Sam yace “Sam take some good shots” cizan lips yayi yace “u are the
baddest in this game cousin” yadauki wayansa iphone 16 yace “all set” kawai Khaleel yakai bakinshi dab
da nata like idanba kana kusa dasuba bazama kasan ba kiss sukeba yakai hannayenta yadaura a waist
nashi.

Bude duka baturan riganshi yayi yakama hannuwanta yadaura yakama kaman irin she’s grabbing his
shirt dinnan Sam yadau hoton, Khaleel yakai hannu ya daga kanta ya daura kan kirjinshi skin to skin Sam
yayi snapping, fuskanta ya kalla saikuma gently yadaura fuskanta kan kumatunshi irin ita tamai kiss din
nan akai snapping, kafin yayi murmushi sosai yace “that’s enough ” yatashi hannunshi yadaura kan
cikinta dayaji babu komi ya matse kusan sau uku yayi sannan tafara tari yazare hannun nashi kawai
yatashi ya tsaya chak yana kallon yanda take tarin da gashin kanta da yanda gashi suka kwanta akan
goshinta, kafin tabude idanunta tass tadaurasu cikin nashi, ruwan gashinsa ne ya diga akan fuskanta da
sauri ta lumshe idanunta, dan murmushi yayi yace “you can go I will call you tomorrow akan case din”
yajuya yawuce abinsa, takai kusan 1min a kwance wajen sannan ta yunkuro ta tashi ahankali tana kallon
wajen yanda suka cigaba da party su abinsu DJ yasaki waka, mikewa tsaye tayi ahankali ruwa na diddiga
daga jikinta tana kalle kalle kozata gyalenta, hango gyalen tayi acikin ruwa chan tsakiya for the first time
taji hawaye na neman zubomata tadaure tahana shi zubowa ta fuzar da iska tajuyo da kanta hangoshi
tayi shisha na bakinshi yana rawa ahankali juyawa tayi tafara tafiya ahankali jikinta na rawa rawa ji take
kaman akwai ruwa acikinta da wuyanta, ruwa na diddiga daga jikinta har zuwa gate tafito taga su Salman
tsaye da blanket a hannunshi da wayanta da sauri yataho wajenta yace “Yallabai yace abaki thi…….”
Wani mugun kallo tamai sannan tasa hannunta ta fizge wayanta tawuce, dasauri Salma yace “yace muyi
dropping naki agida ki dauki motan ki” ko kallonshi batayiba tafice daga gidan tashiga tafiya jinta take
kaman tsirara ba dankwali ga kayan jikinta na tsiyaya Allah yasa unguwanma babu mutane wajen wani
bishiya taje ta tsugunna wayanta ta bude tai dialing number Ni’ima wayan na gab da katsewa tace “Best
please I will share my location kizo ki daukeni” muryanta Ni’ima taji yasa atsorace tace “what happen to
you Hawwa? Why is your voice sounding like that? Are you sick”? Voice nata nadan rawa tace “I will tell
you idan kinzo” cikeda damuwa tace “bazan iya zuwaba yau accreditation akema hospital namu but bari
nakira Baban Yaseer yazo ya daukeki yana gida send me the location” tana maganan ta katse wayan
Hawwa tai sharing lokacin din, tana duke awajen kusan 11min taji anyi horn dasauri tadago kanta Baban
Yaseer tagani yana fitowa daga mota da sauri yazo wajen tana kallon yanda har lokacin take diga yace
“wat happened to you like this”? Girgizamai kai tayi tama kasa magana tana kokarin mikewa tsaye
bishiyan ta dafa tamike kanta akasa, da damuwa yace “Hawwa” juyodakai tayi zata kalleshi sai kuma tai
baya zata fadi cus jikinta ya sandare sanyi takeji kodan sabida yanda ta firgita tajita cikin ruwan da bata
taba shigaba dawani irin sauri Baban Yaseer yakai hannunshi yakama hannunta yace “Hawwa” tsayar da
ita yayi ganin yanda ta kankame jikinta tana shaking yasa da sauri ya saketa ya shiga cire jacket na
jikinshi na suit da sauri ya daura tabayanta itama Hawwa da sauri ta kankame jacket din jikinta na rawa
asanyaye yace “let’s go” fara tafiya tayi still taji kaman zata fadi da sauri Baban Yaseer yatareta gently
yasa hannunshi akafadanta yana kallonta yashiga tafiya da ita tana takawa ahankali har zuwa inda
motan nashi yake yabude gaban motan daidai zai sata motan Khaleel yafito daga gidan idanunshi suka
sauka kan Hawwa dayaga an karama jacket wani ya dafe kafadanta yana bude mata mota tana kokarin
shiga, tsare motan da mutumin da Hawwan yayi da ido, ta shiga ta zauna ahankali shikuma Baban Yaseer
ya maida kofan yarufe mata yawuce yabude booth yana addu’a Allah sa akwai something na Ni’ima
abayan motan yabata….



Khaleel na kallon motan yace “slow down” rage gudu driver yayi, hannu ya mika batare daya dauke
idanunshi daga kallon motan Baban Yaseer ba yace “give me that veil” Dasauri Salman yabashi wani
leda mai kyau da wet gyalenta ke ciki karba Khaleel yayi daidai sunzo saitin motansu yace “break” taka
burki driver yayi yasa hannunshi ya sauke glass na bayan motan kasa yace “horn aggressively!” danna
horn driver yayi da karfin gaske na rashin mutunci yanda Ogansa yace kaman zai cire musu kunne dayasa
Baban Yaseer dake neman abu a booth yadago kanshi ya kallesu itama Hawwa ta dago kanta jikinta na
rawan sanyi takallo motan dake musu horn din bala’i, ido ta hada da Khaleel dan motan Baban Yaseer ba
tinted bace, wani irin kallon zamu sake haduwa yama Hawwa kafin yasa hannunshi yaciro wet gyalen
yajefo saman motansu ranshi amasifan bace sannan yace “let’s go” driver yaja glass na motan sama da
gangan yasa aka bade Baban Yaseer da kura suka wuce abinsu, rufe booth din baban Yaseer yayi yadawo
gaban motan ya kalli gyalen yasa hannu ahankali yadauka yadawo side na Hawwa yabude yana kallonta
yace “ba gyalenki bane wannan ba? Me yaranchan suka miki? Meya hadaki dasu?” Yayi maganan ranshi
adan bace, yace “What did they do to you? Sune suka saki a ruwa? Basusan you can’t swim ba?” Dan
lumshe idanu tayi kafin tabudesu asanyaye tace “swimming pool na fada by mistake basu suka saniba”
Tausasa muryanshi yayi yace “what are you even doing anan area private properties ne nan na manya
yawanci anan yaransu ke hada parties” ahankali tace “aiki aka turoni” dan shiru yayi yana kallonta
ahankali yace “if anybody hurts you, u can always tell me Hawwa? I would be your protective shield, Are
you sure you’re fine babu abinda aka miki”? Gyadamai kai tayi tareda sauke kanta cus batason yanda
yake kallonta veil daya gani yabata ta amsa yarufe kofan yadawo yatada motan ya kunna heater sannan
yaja motan bini bini yana kallonta chan yace “motan kifa”? “Yana chan gidansu gobe zan tura colleagues
dina su daukomin” gyadamata kai yayi agaban wani shago yayi parking ya shiga coffee yasaya mata me
zafi da abinci yafito side nata yabude ya ijiye mata yana bata coffee karba tayi tace “thank you” maida
kofan yayi yadawo yashiga yatada motan yasake parking awani shago yasai hijabi yadawo yazauna
yabata yace “put this on kafin Baba or yan anguwan nan naku afara surutu kin dawo ba hijabi” gyadamai
kai tayi ahankali tace “thank you” har gaban gidansu yayi parking yau Baba baya kofar gida bude motan
tayi ahankali tace “thank you Baban Yaseer” harta yunkura zata fita softly yace “Hauwa’u” ahankali
tajuyo ta kalleshi hada ido sukayi dasauri ta dauke kanta, dan fuzar da ijiyan zuciya yayi kaman abu na
damunshi murya chan kasa yace “promise me you will take care of yourself” dan murmushi kadan tayi
tace “tom” tasake yunkurawa zata fita asanyaye yace “if something happens to you bansan yaya
rayuwana zata kasance ba!” Da bala’in sauri Hawwa ta dago idanunta ta kalleshi, gyadamata kai yayi
yace “Ni’ima will be devastated and duk abinda yasami Ni’ima nizai taba ko”? Murmushi tayi tace
“hakane, thank you Baban Yaseer a gaida Yaseer and Yasmeen, saida safe” gyadamata kai yayi tafita zata
maida kofan tarufe yace “Hawwa” dadan sauri ta kalleshi kaman akwai magana abakinshi ganin kaman
tana kokarin gane abu yasa yace “if you need anything tell me or your friend kinji” gyadamai kai tayi
tana dauke kai tajuya zata wuce yace “Hawwa” sake juyowa tayi dadan sauri akuma rude murmushi
yamata mai kawata fuska yace “hijabin nan yamiki kyau”wani irin bambaram maganan yamata a kunne
hakan yasa kawai tajuya da sauri ta shiga gidansu.

[9/18, 7:39 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
2️⃣
2️⃣ 2️⃣2️⃣



LUKUKU GENERAL ENTERPRISE gidan spices kenan da abubuwa daban daban, babu kalan spices din da
basuda shi, tundagakan su ginger, garlic, tea different kind da sauransu, this is tasted and trusted brand,
chat them up kisai spices now!!!!!




wa.me/+2348095660030



Babu kowa a tsakar gidan hakan yasa tawuce dakinta tasa hannunta a aljihu taciro key motarta dake
wandonta key dakinta dake jiki tasa tabude dakinta ta shiga ciki ta ciccire kayan jikinta tanemi wasu kaya
harda rigan sanyi ta saka ta kwaso kayan tafito tasasu a bucket anjima idan tarage jin sanyi zata wanke
su yunwa takeji sosai abincin da Baban Yaseer yasaya mata ta faraci tadauki wayanta tana daddannawa
har zuwa magrib tafito tai alwala tashiga tai salla tana zaune tana zikiri kaman daga sama taji muryan
Baba na kiranta kaman zai daga gidan ransa abace tafito, cikin fada sosai yace “wato yanzu kin kawo
matsayi kin isa sabida kinga kece ke bada abincin da akeci agidan sai yanda kikeso zakiyi, bakiji ina
kiranki bane?” Baba fa ya iya masifa sometimes itama takanga kaman zafin Baba ta dauko baki tabude
zatai magana yadaga mata hannu alamun tai shiru ya nunata da hannu yace “Hawwa yanzu nizan
kawomiki abu sabida tsabagen isa da son nunamini ni ba kowane arayuwanki

Please Login or Register in order to submit comment