Reading Gargada So By m Shakur Chapter 33 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabashi yadaga hannunshi dasauri
zai kabar da hannunta kawai ya suma ajikin Excellency Babanshi, Hawwa karan kanta dudda ta tsani
Khaleel but saida ta tsorata ganin kalan suman da Khaleel yayi ta tako tazo wajen da sauri, Excellency ya
rude yace “Mahe c….a……ll his his docto……… Innalillahi Ya Allah! ya Allah!” Dasauri Mahe yashiga ciro
wayanshi Excellency yarikeshi gam gam yana kallon Mommy data fashe da kuka yace “are you happy
yanzu? Kika kasheshi ai sai ki huta, kin manta yanda right from age 8 zuwa age 13 Khaleel was
hospitalized battling for his life, kin manta sabida kinga he is happy and living life” girgixamai kai Mom
tayi tace “I’m sorry, I’m sorry Innalillahi Khaleel kayakuri kaji, wlh ina sonka sama da rayuwana gabaki
daya” duk suna wajen saiga Dr yashigo aka sashi awani bed aka fita dashi asandare, Excellency yakalli
Hawwa da hankalinta yatashi from her eyes yace “koma flat naki ki zauna ki huta in sha Allah babu
abinda zai sameshi, Khaleel was once a cancer patient but he has been cancer free tun at the age of
13/14 bansan meya sameshi ba nima ba, but lokacin da suma suma sumewa irin wanda yayin nan yanzu
yafara ciwon har akai diagnosing nashi da cancer, no no nooo” Pops ya girgiza kai yace “Cancer Khaleel
bai dawoba in sha Allah, nasan babu abinda zai samu yarona koma dakinku kinji babu abinda ko wanda
zai kara damunki” gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tajuya tawuce.

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment