Reading Gargada So By m Shakur Chapter 5 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

“ana
gamawa select the best kayan bacci sai akaita bangarenshi”.




Wuraren 1:53 nadare bodyguards dinshi suka shigo dashi abuge yanadan surutu da bazaka ganeba
dasauri Momy ta taso tazo wajen tana kallonshi tace “ku kaishi dakinshi” ta shafa fuskanshi cikeda so
tace “good night baby” abuge idanunshi har basa buduwa da kyau yace “Moooooooomyyyyy I
need…….ahhhhhhmmmm…” yadaura hannunshi kan kumatunshi yana turo pink lips dinshi looking so
cute, saikuma yasauke hannun yakai saman wandonshi yana kokari bude belt gaban wandon natashi
dasauri Momy tace “take him to upstairs his room tell the lady to take care of my Son” atare sukace “yes
Ma’am” side nashi sukai dashi Momy takoma wajen zamanta tana sipping tea, sama sukai dashi yana
tutturesu har zuwa gaban dakin da kai tsaye suka bude suka shiga adan firgice yarinyar ta tashi zaune,
bodyguards din sukace “madam tace take care of her son” suka juya suka fito shikuma Khaleel ya jingina
da bango yana bude belt din wandonshi yana turo baki, kallonshi yarinyar take tadade tanason Khaleel
cus yana social media, every lady crush ne a online sabida yanda yakeda kyau and he always post
workout pictures and videos nashi, he’s the Most followed bachelor a IG yanzu with over 25Million
followers baya following ko mutum daya shi, idan yayi posting abu zaka iya ganin comment sama da
dubu yau gata gashi, mijinta, ohh inama Allah yasa ta sami cikinsa yau, sauke wandonshi yayi kasa a
buge yana sauke boxer ma idanunta suka sauka kan katon gabanshi kaman rodi tangal tangal yafarayi da
kyar yakai gado sannan cikeda maye yace “comeeeee here” dasauri tazo tace “gani yallabai” dick dinshi
ya nuna mata yace “suc……k meeee” kneeling tayi ahankali takai bakinta sama roughly yasa hannunshi
ya danna kanta akai idanunshi na juyawa yana tsuke baki kafin chann ya fizge dick din yatashi da kyar
yana tangadi yajata yasa tai bending ya tsaya ta bayanta baiyi wata wata ba kawai ya danna ciki…..




Kusan 10min Mommy na zaune a falo tana kallon agogo bangon dakin tana sipping tea, sai chan tafarajin
ihun Khaleel sosai yana sumbatu harda na maye, ijiyan zuciya ta sauke sannan ta ijiye mug na tea ta tashi
tawuce samansu zuciyanta kal.



Har shiddan safe Khaleel abu daya yake, koyadan huta chan zai juyo yafara, da kyar wuraren bakwai ya
feso ambaliyan sannan yawani turata tafado kasa daga gadon yajuya yayi rufda ciki yahau bacci mai
nauyin gaske, shiru yarinyar tayi tana maida ijiyan zuciya tana kallonsa, he’s not her first, datana school
tadan taba sex but then bata tabayin wahalallen sex like this ba ko first time bata wahala like this ba,
tundaga kan yatsunta ciwo suke mata, fatan jikinta yayi jazur sabida yanda ya mutsitsikata awulakance
yayi kaman irin amfaninta kenan dama, ga dukan bombom dayakeyi kaman irin toy abin wasa dinnan,
neman kudi da abin duniya yasa takenan, family su Khaleel family ne da yammata dubu ke fatan su shigo
cikinsa, the only son na richest man in Nigeria, idan this is wat it takes being in this family ba kasa ba ko
abayi zai dinga wurgata idan yagama she’s ready to stay and to serve him and please him, in sha Allah
bazata tabayin abinda zaisa yasaketa ba, In Allah ya yarda ta shigo kenan, ta yunkura ta dafa bango
ahankali tana tashi daga kasa, da kyar tabude kofa tafito daga dakin, Mommy ta hango zaune nan falon
sama tai shiga na alfarma tana wani mahaukacin kamshi ga jarida a hannunta tana budewa tana sipping
tea, da sauri ta gyara riganta Mommy ta kalli PA ta dake tsaye gefenta batare datai magana ba hakan
yasa tazo da sauri da taimakonta suka karasa inda Mom take zaune, har shakkan Mom take sabida
yanda kana ganin matan kasan ba kanwan lasa bace, ahankali tace “good morning Ma” awulakance
Momy tace “take her away tai wanka tai breakfast anjima tafito wajen shakatawa damu” PA tace “yes
Ma”



Ficewa sukayi, yarinyar na ganin ikon Allah, haka masu kudi ke rayuwa, kaman irin she’s just robot din
dansu din nan, Momy tadan jima awajen sannan ta mike tsaye tai murmushi ta tashi tawuce tafita daga
dakin.
Wuraren karfe 3:00 na rana ya bude idanunshi kanshi na bugawa, da kyar yatashi yazauna yana yatsine
fuska chan yadauki wayanshi yashiga camera yafara hoto ba riga ajikinsa, he looks super hot da
idanunshi dake nuna yanzu yatashi daga bacci, lips dinshi sun kara pink sosai dan idan yadansha
abubuwa haka suke kara pink yir ba baki ba, shi kanshi yasan yanada kyau, yadaura hoton a IG story
sannan ya ijiye wayan yasauka daga gadon yanabin boxer nashi da abubuwanshi da kallo dake kada
yafada bayi, wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya chanza kaya ya shimfida dadduma anan yayi salloli
tundaga na asuba sannan yatashi sabida ciwon kai na hangover yasa yau baiyi training ba, flip flops fari
yasaka yashiga saukowa kasa yana dandanna wayanshi looking relaxed and happy, sauka kasa yayi yafita
daga dakin sai gaidashi ake wanda yayima ke bata baki dan hankalinsa nakan wayan, yana fitowa yan aiki
suka shiga dan gyarawa, yataho ta wajajen falon Momy daya gani tareda Noor dake ta bayanta akujera
tana rawa saikuma ga wata yarinya tana sanye da hadaddiyar atampa mai kyau zaune looking
uncomfortable but still okay, jin kamshin turarensa yasa Noor tazo da gudu tace “Dadyyyyyyy, My
Daddy” da gudu tai wajenshi tai tsalle ya dauketa yana mata kiss a kumatu yace “my princess” dasauri
tace “Dady kaga Momy tahanani zuwa wajenka ko” dasauri yace “don’t mind your old grandma din nan”
Noor ta kwashe da dariya tana jin dadi, Momy tace “zakici gidanku fitsararriya” zuwa yayi ya zauna
kusada Momy dake musu murmushi tace “akawomai abinci”? yatsine fuska yayi yadan shafa kai yace
“Coffee first Mom banjin yunwa” sosai yarinyar ke kallonshi har abin yasa yaji ajikinsa ana kallonsa
yadan dago karaf suka hada idanu dasauri tace “barka da tashi ina yini” hade giran sama dana kasa yayi
sannan yakalli Mommy da zuciya daya yace “who is she Mom?”




Dan murmushi Momy tayi daidai an kawo tray abinci tadauki Coffee tamikamai ya karba Momy tace
“she’s Minal, she’s among mata hudun da aka aurama jiya, she’s the one you shared night with” tabe
baki yayi yakai coffee baki yayi sipping kadan he knew he spend the night with wata jiya but wlh baisan
wacece ba, yarinyar dake zaune gwanin ban tausayi duk taji wani iri, wannan wani kalan family ne da she
doesn’t even know how to describe them, ko kadan basusan darajan dan Adam ba, tea yasake sipping
yace “Momy can she excuse us” dasauri Momy tace “tashi kifita” takalli PA tace “take her back to her
room” yes Ma ta amsa tai wajen yarinyar tace “tashi muje” gyadamata kai Minal tayi tana kara satan
kallon Khaleel dake sipping tea yana kallon wayanshi yana dan murmushi suka fice, Momy ta shafamai
kumatu cikeda so tace “Khaleel are you happy?” Gyadamata kai yayi hankalinsa nakan wayansa, anatse
Momy tace “to Alhamdulillah” ijiye wayan yayi Noor tace “Dady I want your coffee” murmushi yayi yace
“is hot Princess” yadebo a spoon kadan yakai bakinta tasha tana tabe baki tana sha, Momy kuma tana
kallon yanda Noor ke tayashi shan coffee tana tabe fuska tana sha still tace “kai wannan yarinya da
kwadayi”gwalo tama Momy tace “I will call my Fairy Angel Anty to catch you” dan dariya Mom tayi da
sauri Noor ta sauka daga jikin Khaleel tace “Dady ai Fairy Angel Anty nada karfi ko, Grandma kinga the
bad man wanted to hit my Dady, shine FAA ta pushing My Dady and hit the bad guy with leg like this” ta
shiga gwadawa Khaleel yayi shiru yana kallon Noor kaman mai tuna wani abu, Momy tace “oh ni Noor
menene kuma FAA”? Dasauri tai tsalle tace “Fairy Angel Anty Grandma” tashi Khaleel yayi yace “Noor
stay with grandma zan fita” da sauri takama hannunshi kaman zatai kuka tace “Dad zaka kaini gidansu
Lulu nima”? Dan tsayawa yayi yay jimmm yana kallonta dan baiso tamai fita kuka, ashagwabe tace
“Dadyyyyy” dasauri ya tsugunna yace “okay but that’s gonna be tomorrow or next, I have somewhere to
be now, is that okay Princess? Good gurl” gyadamai kai tayi ya manna mata kiss sannan yatashi yayi kofa
ana budemai Momy tace “have fun Khaleely” ficewa yayi zuwa wajen wata Rolls Royce fara aka budemai
ya shiga baya aka maida kofan aka rufe driver yaja motan security nashi daya agaba daya abaya suka fice
sai motocin mopol daya agaba daya a bayansu tasa a tsakiya.

[9/15, 10:26 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
1️⃣
5️⃣ 1️⃣5️⃣




EPISODE
1️⃣
1️⃣ 1️⃣1️⃣



A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃



1- Menene SEX?



2- ANATOMY OF VIJAY



3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX



5- BEGGINERS SEX SYLES



6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX



7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI



8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI



9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA



10- BEGINNERS SHAN DIDI




11- KUNYAZA



12- CAT



13- MM



14- NIPPLE PLAY



15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya



WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461




Tunda tai wanka tadawo daki tai salla batabar kan dadduma ba haka bacci yayi awon gaba da ita.

**



Around 4 cikin bacci ta shiga juyi agado tanadan kankame filon dake gadon saikuma chan afirgice ta
tashi zaune cikin muryan da baya fita da kyau sabida bacci tace “hasbunallahu wa ni’imal wakeel”
wayanta ta shiga tattaba gadon tana nema chan ta juyoshi da sauri ta dauka ta kunna flash dakin yayi
haske ta ijiye wayan akan gadon sannan takama cikinta tarike tana kankame idanu, kusan 3minutes tayi
ahaka sannan ta dago filo ta dauka ta daura kan cikinta tarike saikuma ta kwanta da kyar tana kallon silin
dakin chan kuma saita mirgina tahau kan filon tana kulle idanunta tana sauke ijiyan zuciya saikuma
takara tashi zaune da rarrafe ta sauka daga kan gadon ta duka tana kife kanta akan gado chan tasake
tashi tana layi tashiga tafiya atsakar dakin kafin tasake dawowa tahau gadon ta kwanta akan filo ta mika
hannunta tadauki wayanta kiran Samsung S20 Ultra tabude number datai saving da best ta shiga kira
wayan na gab da katsewa aka daga cikin muryan bacci Ni’ima tace “Best” ahankali cikin muryan da baya
fita sosai Hawwa tace “Best na shiga uku, yauma yadawomin abin ke kadaine?” Da sauri Ni’ima ta kalli
Aliyu dake bacci a gefenta saita tashi da sauri tawuce tafita daga dakin tana maida kofa tarufe tawuce
falo ta zauna batare data kunna wuta ba tace “gani nan nashigo falo, don’t worry Baban Yaseer na bacci,
Best this week alone this is the 2nd time da sha’awa ke tadaki daga bacci, ina maganin dana baki”?
Kaman zatai kuka tai wahalallen tsuki tace “na shanye” ahankali har wani fiffizgewa jikin Hawwa keyi
tsigan jikinta na tashi tace “mezanyi yadena Best? Cikina har ciwo yakemin” dasauri Ni’ima tace “sannu
kinji Best shan kanwa is not good for mata dasu lemon tsami, just ki daure kije ki watsa ruwa mai sanyi
sosai zaki warware kinji, Allah yakawo miki miji duk ki huta da wahalan nan, jeki watsa ruwan sanyi”
ahankali Hawwa tace “okay” ta katse wayan, zare wayan Ni’ima tayi daga kunne daidai nan ana kunna
wutan falon da sauri tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dagashi sai gajeren wando yana kallonta cikin idanu
da dan damuwa kan fuskanshi yace “what is wrong with Hawwa?” Dan kallon mijin nata Ni’ima tayi
saikuma ta tashi daga kan kujeran ahankali ta taho wajen dayake da dan sanyin jiki tace “just girls
problem ne Husby sorry na tadaka daga bacci muje mu kwanta” tai maganan zata wuceshi ta shiga
bedroom nasu taji ya damki hannun bata ankara ba taji ya fizgota da karfi zuwa gabanshi har saida
wayanta yafadi akasa ya daka mata tsawan gaske kaman ba Baban Yaseer ba yace “tell me meke damun
Hawwa?” Ayanda Ni’ima ta firgita batasan sanda bakinta yace “sha……..sh….sha’awa ne Husby, Uhmm
daman ina bata magani so yakare shine yau take wahala” dan lumshe idanu Baban Yaseer yayi yadan
sauke ijiyan zuciya, adan rude Ni’ima tace “what’s wrong Baby ko bakada lafiya ne?” Takai hannunta
zata taba wuyanshi hannunta yakama batare daya bari ta tabashi ba kawai ya jata ciki zuwa gado rikice
mata yayi saida aka fara kiran salla ya barta ya sauka yawuce bayi tabishi da kallo kaman akwai abinda
ke damun Aliyu har yau takasa ganewa, tashi tayi tana kallon wayanta dayake kasa chan sai gashi yafito
wayan nata ya kalla dake kasa karasawa wajen yayi yaduka yasa hannu yadauki wayan yaduba ganin
wayan is fine yasa yamike yataho wajen gadon datake tsaye yamika mata wayan tareda mata murmushi
yace “tashi kije kiyi wanka kiyi salla, anjima sai muje mu gaidata ko tareda su Yaseer”? Gyadamai kai tayi
asanyayye tasa hannu ta karba wayan, hannunshi yakai yashafa kumatunta ahankali yace
“Ni’ima”kallonshi tayi asanyaye daukanta yayi yay gaban bayi da ita ya sauketa yace “go and shower”
shikuma yajuya ya shirya yasa jallabiya yafice.




Hawwa na fitowa daga bayi taci karo dawata wata mata da tadan manyanta rike da buta a hannu ga
asuwaki a bakinta tsaye dab da bayin tana mata wani kalan kallo dasauri Hawwa ta dauke kanta cikeda
dan kunya dajin nauyi danta daura towel akanta tace “ina kwana Umma” mugun kallo Umma ta
watsamata ta juya ta tofar da ruwan asuwakin bakinta a wajen tace “anje anyi abinda aka sabayi tohh
Allah kyauta tir da wannan hali” dudda Hawwa tajita bata bata amsaba tawuce dakinta ta shiga da
basket din sabulunta da soso dakin ta ijiye taje gaban mirror taja dan stool ta zauna tana kallon kanta
dake daure da dankwali da duk ya jike zare dankwalin tayi ta ijiye gashin kanta ya zubo sannan tadauki
abubuwan face nata tafara shafawa kafin ta shafa cream ajikinta ta feffesa turare sannan tawuce tabude
sip tadauki wani simple gown tasaka lokacin an fara kiraye kirayen salla, shanya zanin da towel data cire
tayi a kofa sannan tasa hijabi tahau kan dadduma.



Tana kan dadduman nan har gari yawaye sannan ta tashi tazauna tana duba hannunta da har yasoma
warkewa tai shiru she’s just happy yau bazata aiki ba DIG yabasu off taga message din a group dinsu na
watsapp, kwanciya tayi agadon tadauki wayanta ta danna tana kallon hoton dake jikin screen dinta da
wata yarinya ce dake kama da ita ahankali tace “I miss you Mims” tashi tayi tafara gyara dakinta da babu
datti tafito da sharan waje sannan tafara share tsakar gidan lekowa daga kitchen Umma tayi ganin itane
yasa taja tsaki takoma cikin kitchen din abinta.

Tana cikin sharan Baba yashigo gidan da sallama using crutches dinshi dukawa tayi gabanshi tace “ina
kwana Baba” binta yayi da kallo kaman mai nazarin wani abu sai chan yace “kin tashi lafiya, yau babu
aikin naki ne”? Kanta na kasa tace “ance muhuta yau sabida operation damukayi” shiru yasakeyi kawai
kallonta yake chan yace “muga hannun” ahankali ta dago kanta for the first time ta kalleshi da dan
masifa Baba yace “kina kallona Baban Yaseer ya sanar dani kinji ciwo a hannu wajen aiki, tashi ki
nunamin in gani” ahankali ta mike tsaye daidai lokacin Umma na lekowa daga cikin kitchen tahaderai,
dan jan hannun dogon riganta tayi tanunamai ciwon wanda yake small cut, matse crutches nasa Baba
yayi a hammata yakai hannunshi ahankali yakamata hannunta dan boyayyen ijiyan zuciya Hawwa ta
sauke rabon da Baba yarike hannunta tun tana secondary school, kallon fuskanshi take, cikeda so dan
damuwa Baba yace “bakince ke a office ko a mota kike aiki ba meyakai har kikaji ciwo haka iyye? Idan
wani abu yasameki fa iyye Hawwa”? Baba yayi maganan yana dago kanshi yana kallon fuskanta, maida
kanta kasa tayi batai magana ba, ahankali yasa hannunshi yadawo da hannun riganta yarufe yace “ai
shikenan, Allah baki lafiya, zansaka Auwallu ya karbo mini maganan hausa saiki shafa awajen kinji ko”?
Ahankali tace “to Baba nagode” sakin hannunta yayi yace “gama sharan kizo falo muyi kari tare”
ahankali tace “toh” yawuce ciki itakuma Umma takoma kitchen rai abace ahankali ta duka ta cigaba da
sharan shikuma Baba yashiga katon falonsu ya daga labule ya daura a kofa ya zauna yana kallo Hawwan
dake shara yanason diyarsa wani zubin haushi da bakincikinta ke mamayemai zuciya yayita zuba masifa,
hango Umma tafito daga kitchen rikeda flask, Hawwa tace “ina kwana” ko kallon inda take batayiba
tawuce ta tazo ta shiga daki ta ijiye abubuwan data dauko tasake ficewa takwaso sauran abubuwa
tadawo ta ijiye komi ta shiga budewa zata zubamai ya juyo ya kalleta yace “zuba dana Hawwa” dagokai
tayi ta kalleshi rai abace tace “kadaisan bana abincina da yarka ko? Bakuma yau yarka tasaba ciyar da
kanta ba” hade giran sama da kasa Baba yayi yace “yo da bata kawo kayan abincin ba da a ina zaki sami
wanda zakici eh mara kunya” kallon Baba tayi baki sake saichan tace “wannan kuma tsakaninku har gobe
ni kaine ke ciyar dani ba wata ba dan kai nake aure kuma kaike bani kayan bacci, banda haka naga ai
nima nawa yaran na kawomin kayan abinci” dan dariya kadan yayi yace “Zainabu kenan yau banso
nafara rigima dake dan nasan ba cikakken mutunci gareki ba, to meya hanaki cin abincin yaran naki? Bari
kiji idan ni nayi fushi da diyata wannan ni mahaifinta ne, bakida ikon fushi da ita, ke har kinada bakin
magana dabadan Hawwa ba da tayaya zamu aurar da yammatanki hudu mu musu kayan daki ni da bani
aikin komi, wayasa Aminu a university? Wayakai Maryama boarding yake biyan kudin makarantan ta?”
Magana Umma zatayi ya nunata da hannu yace “kul, karki batamin rai da safen nan zubamata kari nace”
hadiye abu Umma tayi daya tsayamata a wuya tashiga zubawa Baba yajuya ganin tagama shara tana
wanke hannu yasa yace “zo kiyi karin kumallo Hawwa” Gyadama Baba kai tayi ta wanke hannu ta taho ta
shigo dakin Umma ta tashi ta shige ciki ko ajikin Baba yace “yi kari maza” dumamen tuwo ne da shayi
dayaji kayan kamshi hannu tasa tafara ci Baba yace “yaushe ne ziyaran Maryama a school”? Ahankali
tace “nan da kwana bakwai ne Baba next week” ahankali yace “Toh Allah kaimu” saikuma yayi shiru
yakai kofi baki ya kurbi shayi chan ya kalleta yace “Hawwa inaso nai magana dake!”



Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace “Hawwa baki
tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa
suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye?
Hawwa!” Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace “gashi baki murmushi kullum
fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta’adda” Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace “nasan aikin nan ke
ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan
zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido” yayi shiru yace “maganan danakeso nayi dake itace nama
Malam Sama’ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun satın daya gabata, ya sanar ina nema
miki miji” ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace “dazu da
asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara
wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke
hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki
auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina
ko”? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba
yacigaba. “Idan akai nasara Malam Sama’ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan
badake” dasauri Hawwa takalli Baba tace “amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin”
dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace “kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin
addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito
yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga
cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko”? Sauke kanta
Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar
gidan yace “wai Malam Sama’ila yace nayi sallama da mai gidan” annuri ne ya fadada a fuskan Baba
yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace “Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa
Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji” da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta
dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami
waje tazauna tace “ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake” ijiye
cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace “ni da mahaifinku
tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da
mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami
matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri
uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma
haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na
sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace
komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace “Umma kenan ai ko
azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci
kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba” tayi maganan tana mikewa
Umma tace “sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai”.

[9/15, 10:26 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
1️⃣
6️⃣ 1️⃣6️⃣
JOIN MY WATSAPP GROUP

https://chat.whatsapp.com/DvCYR6o87F40OMWr9J8HZL



Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da saurinshi.
“Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah” tsayawa tayi chak tace “na’am Baba” cikeda farin ciki Baba yataho
yace “maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar
gida” yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada
dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama’ila
gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula
akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari
fari Baba yace “bismillah ku bismillah ku” zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace
“Zainabu kawo musu ruwa”Malam Sama’ila yayi gyaran murya yace “to Malam Hamisu bayan maganan
damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d’a dakake gani nakowa
ne” Baba yace “kwarai!” Malam yace “Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar
sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba
balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi”

Yanuna mutumin yace “dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso
marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali,
yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari” Baba jikinsa har rawa yake
yace “uhmm Masha Allah da kyau” Malam yace “yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada
gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta,
baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo
kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji
Kabiru”? Anatse ya gyadakai yace “kwarai Allah gafarta Malam hakane” dariya Baba yayi irin na manya
yace “indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan
irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba
hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba”?
Kabiru yace “hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa” washe baki Baba yayi kaman an
basa kujeran makka Baba yace “Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa” ba musu Malam
Sama’ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace “maza kifito kinada
bako Hawwa” sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen
Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she’s feeling so
sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is
wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he’s not seeing clearly, she’s
regretting abinda yasa bataje aiki

Please Login or Register in order to submit comment