Reading Gargada So By m Shakur Chapter 3 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kwashesu ya barar dasu ya sumar dasu duka within a blink of an eye yasa tape ya kulle
musu hannu sannan yawuce ciki dasauri sauri gudu gudu shiga cikin container yayi zuwa inda yarinyar
take kwance baiyi wata wata ba ya duka zai dauketa yaji an bugamai kai ashe dawani adakin but drone
baiyi capturing ba sabida daga window suka leka dakin, dasauri gayen yafito yana kalle kalle ganin
they’re under attack, ganin wani yafito daga container ba Hayatu ba yasa Hawwa tace “oh no, Hayatu,
Hayatu, talk to me” tashiga kiranshi but shiru arude Abraham yace “what happened Miss Hawwa? Meya
sami Hayatu”? Kafin Hawwa tai magana taji mutumin yayi blowing whistle sannan yadaga kanshi yana
kalle kelle kaman ance ya kalli sama, ganin drone yasa yaciro bindigar shi Hawwa na gudu da drone din
but yayi shooting drone din yayi crashing suka daina ganin komi a screen na controller Hawwa tace
“shit!” Dasauri Abraham yace “what happened? Miss Hawwa gasunan they’re leavin……..” shiru Hawwa
taji hakan yasa tace “Abraham, Abraham” adan rude Khaleel yace “wat wat…..wat happened”? Cikeda
damuwa Hawwa tace “my team are down” tayi maganan tana tashi tamika hannunta tadauko katuwar
jakan Abraham dake front sit tashiga neme neme a jakan luckily taga grenade, da sauri tasaka a pocket
na vest nata, ta zaro bindigarta tana kokarin fita, asanyaye Khaleel yace “where are you going?” Dan
juyowa tayi takalleshi ba yabo ba fallasa tace “going to rescue your daughter”? Dasauri Khaleel yace
“maza ne u can’t go alone sun miki yawa, call for backup mana” tana kallonshi ganin damuwa kan
fuskansa sosai tace “I can’t wait for backup kafin suzo an tafi da yarka sun gudu cus they know we are
here, before we track them again it will take time, maybe muma sun kashemu before back up yazo, if I
leave now I might be able to save your daughter so I have to go” takai hannu zata bude motan karaf taji
yarike mata bakin gyale hakan yasa gently Hawwa tajuyo tazubamai mayun idanunta, shi kansa Khaleel
baimasan mesa ya riketa ba, cikeda damuwa sosai yace “I can’t let you go alone it’s too risky, you’re just
a gurl, zan biki and protect you” duk yanda Hawwa kejin haushinsa saida tai smirking tace “I’m not just a
girl, I’m police officer!” Ganin yaki sakinta sai kallonta yake cikeda damuwa yasa ahankali tace “kataba
rike bindiga”? Girgiza mata kai yayi alamun no, juya idanu Hawwa tayi irin na raini din nan tace “how can
you protect me kenan u can’t shoot? Just stay here I don’t want to be looking after an adult when my
mission is your daughter, stay here ina zuwa don’t jeopardize my work” wannan karan bata jira
amsanshi ba ta karbe gyalenta tafito da sauri Khaleel ya sauko shima Hawwa ta kalleshi zatai magana
saita fasa kawai ta wuce tana tafiya ahankali without making a sound, Khaleel na binta abaya sukai
wajen, har zuwa bayan bishiyan da Hayatu ya tsaya dazu ta duka ta leka tana kirgasu tajuyo ta kalli
Khaleel dake kallonta looking damn scared cikin whispering tace “if you stay here u might be alive, I’m
going to rescue yarka now” cikin yar karaman murya Khaleel yace “kefa?” Sounding like a bad ass bitch
tace “uhmm, I don’t think yau zan mutu” sosai Khaleel ke kallonta yanajin wani adrenaline na bin jikinshi
ganin suna filin daga and she seems to be having fun, shiko zuciyansa kaman zai fito ta baki, Hawwa tasa
hannu taciro grenade daga aljihun vest din dake jikinta, takalli Khaleel dake kallonta tace “wanna see
magic Pops Boy”? Sosai Khaleel yamata wani irin kallo jin sunan data kirashi dashi, Hawwa tasake
smirking tadauke kai ta cire pin din grenade din sannan ta leka ahankali ta wurga musu grenade din
awajen tajuyo takalli Khaleel tace “booom!!” Mahaukacin tashi bomb yayi da Khaleel baisan yayi
hugging Hawwa ta gefe ba ya manna fuskanshi a kafadanta jikinshi na rawa ba cus baitaba experiencing
something like this ba, ko harbin bindiga baitaba ji ba saidai a movie, he has never experienced crime
world so he panicked.



💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR




EPISODE
8️⃣



JOIN GARGADAN SO GROUP



https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE

Mahaukacin faduwa gaban Hawwa yayi jin yanda Khaleel yariketa fuskanshi manne a kafadanta jikinshi
na rawa kana gani kasan this is the first time yataba jin karan ko ganin bomb ma, da dan sauri ta tureshi
yakoma baya yana kalle kalle kunnenshi sunmai dummm baiji ko kadan, yana kokarin kunnenshi yadawo
daidai yaga Hawwa tai wani irin super tai wajen aguje tana shooting nasu, wow! Dabadan he knows this
is real ba and he’s present a live location dinba dayace action movie yake kallo, she’s so fast in harbi, and
wayanci he notice ba shoot to kill take ba, cus baiga wanda ta harba akai ko zuciya ko ciki ba, she mostly
target legs and hands, da gudu ta shige cikin container yarinyar Hawwa tagani tana kuka sosai tana ihu
ta kankame kunnenta sabida karan bomb ga wuta data gani, ahankali Hawwa ta duka gabanta tasa
yatsanta akan lips nata tace “shiiiiiiu I’m fairy Angel Anty I come to rescue you from bad guys,, dena
kuka” juya mata baya tayi tace “hop on my back, hau baya” takai yatsunta biyu tana taba wuyan Hayatu
ganin yana numfashi yasa tashiga kiransa “Hayatu Hayatu, wake up” ahankali Noor tahau bayanta ta
kankameta, dasauri Hawwa ta tashi she will come back for Hayatu, Noor first fitowa tayi ahankali goye
da Noor ganinsu yasa Khaleel yatashi yataho wajen su da sauri yazo ta bayanta yana murmushi sosai
looking and sounding so emotional ganin little baby shi that looks so scared and terrified a bayan Hawwa
yace “Noory” dasauri yarinyar tace “Dadyyyyy” karban ta yake shirin yi daya daga cikin criminals din data
harba a kafa dake wajen yadauki sandan dake wajen yadaga zai bugama Khaleel dake kokarin karbe
Noor daga bayanta, karaf Hawwa tagani dawani irin sauri tai pushing Khaleel yafadi a side nata sandan
ya sameta a hannu da karfi ya yagi skin nata sai jini, kafa tasa ta daki kan thug din ya sume dasauri
Khaleel yatashi yana kallon hannunta da jini yabata hannun rigan already yace “you are bleeding”
ahankali tace “it’s fine, leave Noor help me pick Hayatu” gyadamata kai yayi tawuce dajin goye da Noor
neman Abraham taganshi a sume akasa, dagashi tayi sukai mota tasashi abaya tasauke Noor ta sata a
baya itama daidai Khaleel na zuwa da Hayatu a sheme ya ijiyesa abaya yasa hannu ya dauki Noor ya
kankame ajikinshi yarufe kofan baya yadawo gaba yashiga ya zauna Hawwa taja motan da mugun gudu
tana calling DIG office waya for backup. “I repeat my team are down, goons are also down seriously
injured calling for backup, code 22028IV” Khaleel ya kankame Noor data kankameshi dukansu suna
kallon Hawwa dake tuki around 11 nadare tana magana har saida DIG yadaga wayan dan da farko
voicemail ne, ahankali Khaleel yakalli hannunta dudda baya ganin ciwon but hannun riganta was bloody.
Kusan around 1:13AM na tsakar dare sukakai gidan sharp sharp aka bude musu gate cus DIG yarıga ya
sanar da zuwansu, tun kafin su karasa tsakar compound din Excellency da Momy da mutanensu ke
tsaitsaye suna jiransu, tun kafin tai parking Excellency da Momy suka shiga gudu suna tahowa wajen
motan, tana parking mota Excellency yabude gaba Mommy tafashe da kuka tana kallon Noor datai bacci
yarinyar ta rame tace “look at my Noor oh no no” takai hannunta tana karban Noor daga hannun
Khaleel, shikuma Excellency yasa hannu yana fito dashi Khaleel yasauko yace “Dad did you call her Dr”?
Dasauri yace “yes yes everything is set, yana clinic” Mommy tashiga shafa Khaleel da hannu daya tace
“hope babu abinda yasameka Khaleely na welcome Alhamdulillah, babu abinda yasame ka”? girgiza
mata kai yayi ahankali, Hawwa tadan matso taja kofan motan duk suka juyo suka kalleta takoma driving
sit, Excellency yace “you guys did a great job Miss Hawwa welldone, dare yayi kuzauna anan zuwa
safiya” calmly and politely tace “my team are down zan kaisu clinic dinmu” dasauri Excellency yace “ai
da kin bari Dr ya gansu anan we have clinic anan” anatse tace “DIG yariga yace na kaisu clinic dinmu”
dan ijiyan zuciya Excellency yace “okay but drive safe, bari nakara muku mopol su biku for extra security
is night” dan gyadamai kai tayi cus batason ta kara gardama tai reverse da motan sannan tai kwana
hakanan Khaleel samin kanshi da kallonta yayi daidai tana figar motan da gudu Excellency yace “ayi gudu
a sannu” Khaleel yajuya ahankali yayi ciki.

[9/12, 10:23 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE 🔟



JOIN INTIMACY CLASS WITH 5k ONLY

CHAT ME UP KISHIGA +2347012181461




Tabuga tagumi, a girl is a girl and will always be a girl, while a Man is a man kawai, daga gani kasan tagaji
bacci kawai take.
Ahankali Hawwa ke bude idanu ta saukesu kan agogon dakin ganin 7 yasa da sauri ta tashi zaune babu
kowa a office din, ahankali ta sauka daga gado tawuce bayi bata wani dade ba tafito daidai Ni’ima na
shigowa tace “kin tashi”? Ahankali Hawwa tace “maisa baki tadani ba nasa kin dade” murmushi Ni’ima
tamata tace “muje kiyi breakfast a canteen” dasauri Hawwa tace “not now banyi brush ba sainaje gida”
hararanta Ni’ima tayi tace “brush idan kin koma gida kindaisan that woman ba baki abincin zatayi ba ko,
don’t tell me zaki girki idan kin koma gida you can’t cook, kin gaji and kinada ciwo a hannu let’s just go
na saya miki” tana maganan tazo gaban gadon tadauki gyalen Hawwa ta yafa mata saman kai batare
data mata rolling ba takama hannunta suka fito suka shiga canteen abinci tamusu order sukaci still
tamata takeaway wanda zataci da rana sannan suka fito tace “wai kinsan tun dazu Baban Yaseer na
nan”? Dasauri Hawwa ta kalleta tana haderai, Ni’ima tace “ai daman nasan dana gayamiki bazaki tsaya
kici ba, wlh tun kina bacci yazo ya daukeni, kuma shima yace makesure na tsaya kinci abincin, muje ku
gaisa” taja hannun Hawwa batare data jira tai magana ba, yadade zaune cikin mota cus tun around 6:30
yazo daukanta, kallonsu yake kyar bayako kyafta idanu, yanda Ni’ima ke jan Hawwa itakuma tadan
haderai kana gani kasan bataso tazo har zuwa wajen motan dayake nan Lexus na 2022 hadaddiya baka,
ahankali yabude motan yafito




Bakin dogon gaye ne kyakkyawa gashi da tabon salla a goshinsa, duka duka bazai wuce 36yrs ba yana
sanye da farin jallabiya mai kyau yasa faran hula akai sai zuba kamshi yake, a kunyace Hawwa tasauke
kanta kasa dan tanajin kunya da nauyin Baban su Yaseer aduniyan nan, she always regard him as
Yayanta, sabida shida Ni’ima su dauketa yar uwarsu tajini sun tsayamata, adan kunyace tace “ai dakai
zamanka aciki Baban Yaseer Ina kwana, dan Allah kayakuri munbata maka lokaci” kafin yayi magana
Ni’ima tarikemai hannu tace “Baby kaga kamata fada, niko na mata fada batajin tawa amman kai nasan
zataji naka tunda tana kunyarka, field taje yau harda injury a hannu kalli hannun” tanunama Baban
Yaseer hannun dayake tai folding hannun riganta sama, anatse yana kallon hannun sounding serious and
caring yace “Hawwa why did you go to the field eh”? Adan kunyace tace “kidnapping jikan senate
president akayi shine Oganmu ya aikamu I have no option saisa” dan ijiyan zuciya yasauke yana kallonta
yace “but yaya hannun yanzu? Are you sure you’re fine? Babu wani abu dake miki ciwo kuma? Tayaya
kikaji ciwo haka eh Hawwa”? Ahankali tace “wlh I’m fine is just a minor injury I can’t even remember ta
yanda na samu” anatse yace “Hawwa!” Ahankali tadago kanta ta kalleshi kasa jure kallon dayake mata
tayi da sauri ta sauke kanta Baban Yaseer kwarjini yake mata sosai ahankali tace “karki kara wani aiki
dazaisa kiji ciwo haka, ni da Mom Yasmeen will support akoma mekikeso but we will never support
something dazaiyi harming lafiyanki ba, you’re a criminologist not a fighter am I clear” cikeda jin dadi
Ni’ima tace “yauwa bada amsa muji” Baban Yaseer cikin dan kakkausan murya yace “kada ki kara bari
something yayi tampering da lafiyarki kinji” gyadamai kai Hawwa tayi tace “naji” dan murmushi kadan
tayi tace “thank you” tafi Ni’ima tafara tace “Baby kome kakeyi da wannan mai taurin kan kejin maganan
ka nima zan koya sabida tadingajin maganata” dan hararanta Hawwa tayi, kallon Ni’ima yayi yace “tana
tareda motarta ne komu kaita gida wife?” Dasauri Hawwa tace “zan iya tuki” strictly Baban Yaseer
yamika mata hannu yace “bani your keys zansa akawo miki motan gida muje mu kaiki” wlh kawai dan
tanajin nauyin Baban su Yaseer ne saisa, jakanta tadauke daga kafada tasa hannu taciro key motar
ahankali tabashi ya karba Ni’ima tabude mata bayan motansu tace “zoki zauna” zuwa tayi tana
ballamata harara Ni’ima tai mata gwalo tai kwafa ta zauna tarufe mata kofan takoma gaba ta zauna
sannan shima ya shiga gaba yaja motan.




Sosai Ni’ima keta musu hira a motan Baban Yaseer na amsata jefi jefi, bini bini yana kallon Hawwa ta
mirror datai shiru tana hamma once in a while cus harda gajiya ke damunta, har unguwansu, unguwa ce
dake cikeda mutane da dama yara anata wasa, ga manya haka yan anguwa da samari, mahaifinta ta
hango kofar gidansu zaune, kana ganinshi kaga mahaifinta don tayi kama da Babanta ya manyanta sosai,
yana zaune akan wata yar tsohuwar kujera 2sitter dake wajen ga crutches dinsa guda biyu a gefe a
jinginasu dan kafansa ta haggu an guntule daidai wajen guiwan sabida wani hatsari daya tabayi da
dadewa, tunda molar ta shigo anguwan yake kallonta, dan layin nan kakap idan kana neman wanda
yasan yaro da babba da jika da duk wani labari na anguwan da dangin kowa to aka sami Baba an gama
danshi kofar gidane wajen zamansa, to baya aiki the only abu dake shigar dashi gida shine idan lokacin
bacci yayi ko zai zaga bayan gida. Parking Baban Yaseer yayi yabude motan yafito hakama Ni’ima itama
Hawwa tafito, Baba naganin Baban Yaseer da Ni’ima fuskansa ya yalwatu da murmushi shiga rumfar
sukayi yana nuna musu tabarma yace “maraba maraba yau Baban Yan biyu da Maman yan biyu ne
agidan namu ga waje bismillanku, ku zazzauna yan albarka” hannu Baban Yaseer yabasa suka gaisa yace
“ina yaran mesa baku kawominsu ba” daidai lokacin Hawwa takaraso wajen ahankali tace “Baba ina
kwana” kallonta yayi saikuma ya dauke kai yakalli Ni’ima yana nunata da hannu yace “kalli kawarki ke
bakijin kunya kinama binsu zindimemiya dake ba aure ba miji sai kwana awajen aiki, kap layin nan yaran
dakuka taso tare sunyi aure, kannensu sunyi aure, kannin kannensu ma sunyi aure banda ke” sosai
Ni’ima kirjinta yahau zafi cus Baba irin mutanen nan ne masu katon murya sai kallonsu ake sabida duk
anajin maganan sa, juyawa Baba yayi ya kalli Baban Yaseer da kansa ke kasa yace “Aliyu” ahankali Baban
Yaseer yadago kanshi yace “na’am Baba” nuna Hawwa da kanta ke kasa Baba yayi yace “cikin
Abokanenka babu me neman mata? Koda yake karnaje da nisa ni wlh ko bakaniken ka ne ma idan zai
aureta zan bashi, kannin Hawwa biyar hudu sunyi aure, Miemie ma datake sha hudu yanzu inamai
tabbatar maka tsaf zata iya gama makaranta tazo tai aure wannan batayi ba, wlh wlh nagaji, Hawwa
taxame mini abun kunya arayuwata nine mai kai karan yaran wasu kan amusu aure nagansu suna zance
da samari sunyi girma yau gatawa diyar taki aure, nagaji da Hawwa agidan nan, nadauke ka amatsayin
d’ana Aliyu kaganta nan da iyalinka tun suna yan kankanu yan dugul dugul dasu suke kawance, jibi
Ni’ima tayi aure abinta ga yan biyunku sun girma dabadan barin datayiba dakuma wanda ta haifa last
year ya mutu da yanzu yaranku hudu ni tawa diyar taki aure sai operation din dare” tashi Ni’ima tayi dan
bazata iya daurewa ba tayi wajen Hawwa dake tsaye tace “mushiga ciki, kinji ciwo a hannu Baba na
magana da Baban Yaseer” tayi ciki da ita dasauri dudda haka suna jiyo maganganun Baba daga cikin
gidan ma, tsakar gidan tsaf ko ina yasha fenti flat ne Babba saiga wani daki dake facing flat din sukai
wajen, Ni’ima ta karbi jakanta taciro key tabude dakin suka shiga daidai lokacin hawaye na saukowa
daga idanun Hawwa dasauri ta share but saida Ni’ima tagani.



EPISODE 10




Wait ni kadai ne kejin some type of chemistry from Baban Yaseer to Hawwa??🔥



I have a question for parents, IDAN YARANKU SUKA DADE BASUYI AURE BA, BA MIJI, PRESSURING NASU
SHINE THE BEST OPTION?

IDAN KENE MAHAIFIYA KO MAHAIFIN HAWWA WAT WOULD YOU DO???

[9/12, 10:23 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
9️⃣




https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE



Har clinic dinsu ta kaisu tajuya zata wuce Abraham daya bude idanu cikeda ciwon kai yace “kefa i think
you need to see Doctor kema” yayi maganan yana kallon hannunta, yatsine fuska tayi takalli hannun
tace “no I’m fine is not that serious, office zanje nacire vest din nan na wuce gida” tayi maganan tawuce
tafita da sauri, office nata taje tadauko jakanta tafito tazo parking space nasu tashiga motarta kiran
corolla na 2006, taja motan sannan taciro wayanta tai dialing number da tai saving da Best N, ringing
daya ta daga ahankali tace “kina clinic dinku ne? Wannan dakika dauka u must be on night duty, kina
nan”? Daga ta dayan bangaren wata murya mai dadi tace “yes inanan but inadai shirin tafiya around 5
nadau permission, kaman kina driving me kikayi da kikakai ware haka an office? Anyways just come I
know u will tell me, Yau kwana nawa bamu hadu ba? Please come ko 1minutes ne kiganni” dan
murmushi kadan Hawwa tayi tace “bribe me” dasauri tace “I will not beat Yasmeen da Yaseer all through
this month I promise” murmushi Hawwa tayi sosai tace “good girl” dan tsuki tayi tace “you’re just lucky
I’ve missed you ne da dagake har yaran naki nayi biji biji daku” tabe baki tayi tace “shege kafasa sabida
kinga ina gate, barima najuya” da sauri tace “yakuri mana Hawwa” dan dariya kadan tayi tashigo asibitin
tai parking motanta tadanyi jimm sannan tabude tafito tafara tafiya tawuce ciki, direct wani office
tawuce daidai takai hannu zata bude aka rigata budewa wata mata ce aciki fara ce tsawonsu daya da
Hawwa kawai dai tafi Hawwa jiki ne saidai itama bawai irin kiba sosai din nan ba ne kawai dai tadan ciko
ne, tana sanye da kayan nurses dark blue riga da wando, wani irin rungume Hawwa tayi da sauri tace
“oyoyoooo” “asssshh Ni’ima My Hand” Hawwa tafada ahankali dayasa Ni’ima ta saketa da sauri takalli
hannun tace “wat happened to your hand kikaji ciwo haka eh?” Dasauri tajata suka shiga office din ta
maida kofan tarufe tawuce ta daurata akan kujera tana kwaso abubuwan dressing tace “wat happened
ya akayi kikaji ciwo?” Dan yatsine fuska Hawwa tayi tace “banmasan tayaya naji ciwon ba ni karan kaina
Best, na manta” zama Ni’ima tayi akujeran dake facing nata takama hannun tana wankewa da ruwan
spirit tace “I thought we had agreement cewa bazaki dinga involving kanki in field work ba saidai office
work” ahankali Hawwa tace “and it has always been like that, koda naje field ma bana shiga aikinsu, yau
ne kawai and its circumstances saisa but ai I’m fine ba zafi sosai ma ciwon” kallonta Ni’ima take fuskanta
duk ya nuna damuwa da rashin jin dadi hakan yasa Hawwa tace “common I’m fine it’s just a scratch”
anatse Ni’ima tace “da inada wata kawa daban damu ba, but you’re all I got tun ina yar yarinya”
murmushi Hawwa tayi tace “tun zamanın primary school” ahankali Ni’ima tace “please take care of
yourself kinji Hawwa” gyadamata kai Hawwa tayi tana dan yarfe hannu da style cus shegen zafi yake
mata and bataso Ni’ima tagane ta damu, hannun Ni’ima ta karba tadauki wata paper daga kan table
tashiga fifita mata ciwon tana kallon ciwon ahankali tace “Hawwa I was never against kinason ki zama
police sabida I know yanda kikeson justice, da kare hakkin dan adam but deep down Allah yasani
banason aikin, my worst fear arayuwana shine wani nawa wanda nakeso yazama soja ko dan sanda cus I
always believe mutum yazama police ko soja kaman ya yanki automatic ticket na mutuwa ne” taidan
shiru tace “dakika fadamin anyi promoting naki bayan kinyi solving that kidnapping case an saki under
special kidnapping task force u are not even in shi asalin police station I was happy, very happy sabida i
know talent dinki is identifying, profiling criminals and knowing criminal minds kina taimakawa wajen
kamasu da relating dasu da gane abinda zasuyi ko suke shirin yi, understanding zukatansu nasan that is
basicially your work ba aikin dazakije filin daga ba kina combat da maza ba” dan murmushi kadan
Hawwa tayi tace “kai Best is just a scratch kike surutan nan randa za’a kawo miki ni kiciremin bullet f…..”
“Hawwa!” Ni’ima takirata adan fusace tace “will you stop joking around I’m serious, Hawwa I will always
support you kinsani but not in this” tanuna ciwon hannunta tace “kodai kidena zuwa filin daga and stick
to office paper work helping to solve crime behind the mask ko kibar aikin” Dasauri Hawwa ta kalleta,
hawaye taruwa yayi a idanun Ni’ima tace “akanme kina mace zaki dinga fada da maza duk abi ajijjimiki
ciwo amiki tabo ajiki” dan turomata baki Hawwa tayi looking damn sexy tace “ni bance kimin kuka ba
sarkin kuka, I swear Ni’ima circumstance yasa dole na shiga field, shima ciwon is a mistake, don’t forget I
got training fa a police academy, na iya fada, nasan how to attack and how to defend myself, I can shoot
and so much more, this was just a mistake trust me and I promise you bazan kara barin kaina naji ciwo
ba” gyadamata kai Ni’ima tayi tadauki tissue tana goge idanunta kar hawayen su fito, Hawwa tai dan
murmushi cikeda tsokana tace “yan Nigeria da ganin mace musulma police as wani abu hmmmm”
ballamata harara Ni’ima tayi dayasa tai shiru tasa hannunta a lips, Ni’ima ta karbi hannunta tacigaba da
fifitawa cikeda masifa tace “naga kin kara jima kanki ciwo kiga abinda zan miki wlh” dariya sosai Hawwa
tayi tana cire hannunta dagakan lips cikeda tsokana tace “I’m sorry Maman Hawwa” zabura Ni’ima tayi
da sauri Hawwa ta tashi tana dariya tayi gadon office din tahau tana zare gyalenta ta ijiye a gefe tasa
kanta akan filo tana sauke ijiyan zuciyan gajiya, shiku ne akanta dayayi mata kyau gashinta so black ga
tsayi, tasaka stud gold earring dan karami dashi tace “bari nai bacci kadan, kitasheni by 5 natafi gida” ta
lumshe idanu Ni’ima ta kalleta saikuma takoma ta zauna.

[9/14, 10:07 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
1️⃣
1️⃣ 1️⃣1️⃣



A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃



1- Menene SEX?



2- ANATOMY OF VIJAY



3- FORPLAY



4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES



6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX



7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI



8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI



9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA



10- BEGINNERS SHAN DIDI




11- KUNYAZA



12- CAT



13- MM



14- NIPPLE PLAY



15- EROTIC MOANS




AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461




Daki ne kwara daya yanada girma ga window da akasa curtains mai kyau pink dakeda zanen flower
dayawa, katifa ne number one mai tudu akasa shima an shimfidamai pink bedsheet yayi kyau sosai, ga
dan table data jera Kayan shafa da kwalliya gwanin ban sha’awa dasu turaruka da stool na zama awajen,
sai kuma dan wardrobe mai 2 rack wanda daga gani kayanta ne aciki sai kuma gefe daya da keken dinki
ne mai bala’in kyau ga basket a gefen keken dinkin wanda da alamu abubuwan dinki ne aciki, tsakiyan
dakin akwai carpet mai laushi bakin gado, Hawwa tawuce dasauri tazauna tana kokarin danne
hawayenta itakuma Ni’ima ta tsaya jawo net na kofan tasa sakata tana sauke labule sannan tajuyo ta
taho bakin gadon da sauri tazauna kusada Hawwa dake bude jakanta tana kokarin ciro wayanta tana
kallonta, ahankali takai hannunta zata tabata sai kawai Hawwa ta rungumeta da sauri tareda fashewa da
kuka, wani irin tsinkewa zuciyan Ni’ima yayi sabida da wuya Hawwa ke kuka, it’s being years bataga
kukan Hawwa ba, tariga takoyama kanta dauriya dan taga rayuwa, banda haka duk duniya ita kadai ke
ganin kukan Hawwa wanda idan tayishi kasan ta tara abu dayawa aranta ne, cikeda damuwa Ni’ima tai
patting back dinta tace “wlh Hawwa idan kina kuka sani kike inaji kaman tawa takare aduniya cus you
are the strongest woman dana sani aduniya, please kidena minding maganganun Baba inda sabo yaci
ace kin saba, wlh harda tsufa ke damunshi cus make it make sense for me idan kika barsu haka wazai iya
ciyarwa agidan nan? Dagashi har matar nasa da yaransa wazai ciyar dasu? Ba aikin dayake zagi kullum ke
ciyar dasu ba? Kece cinsu, shansu, suturansu, da kudinki aka aurar da yaransa hudu, kene school din
Aminu, kene school din Maryama, still kece magungunan sa, I’m sorry to say baida aiki sai zaman kofar
gida baya taba fahimtanki, an gayamai kene kika hana kanki aure? Ni wlh iyayen dake takurama yaransu
kan zancen aure na bani mamaki aduniya bayan sune yakamata su dinga bawa yaran nasu karfin guiwa
suna gayamusu cewa aure lokaci ne, suna nuna musu su yarda da kaddaransu, duk sanda

Please Login or Register in order to submit comment