Reading Gargada So By m Shakur Chapter 13 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasa yace “ina
zaki ya jikin”? Ahankali tace “bari nadan sayo magani Baba” da dan damuwa ya gyadamata kai yace “toh
shikenan kije karki jima” gyadamai kai tayi tafice shiga mota tayi ta tada tawuce gidansu Ni’ima babu
wani nisa sosai daga layinsu shiga layin tayi har zuwa gaban gidan tai parking tafito tashiga da
sallamanta, Mama na zaune a tsakar gida tana gyara wake itada yar makotansu da aka aiko yaranta duka
sunyi aure yar aikin ta kuma ta aiketa tana ganin Hawwa tai dan murmushi tace “ahh yau su Hawwa ne
agidan” shigowa ciki Hawwa tayi cike da girmamawa tace “Mama ina yini” murmushi Mama tayi tace
“lafiya lau ya kike Hawwa yasu wajen Baban naki” ahankali Hawwa tace “lpy lau” tazauna awajen tai
shiru takasa magana kaman wata marainiya, Mama ta kalleta sosai tabata tausayi dan tausayi duktai
wani iri, yarinyar dake zaune Mama ta kalla tace “tafi Husna ki gaida Mamanki kice mata zan shigo
anjima” tashi yarinyar tayi tafita, Mama ta kalli Hawwa tace “sabida Ni’ima kikazo ko?” Gyadamata kai
Hawwa tayi, Mama tasauke ijiyan zuciya tace “Hawwa dagake har Ni’ima ba yara bane, tariga ta sanar
dani komi dake faruwa, she’s just trying to protect her home so I think is best idan kinyi respecting
decision nata and give her space datake so, idan tanaso kudawo da kawancen zata nemeki, don’t blame
her rayuwa yazama abin tsoro, sai ana sara ana duban bakin gatari fa, kibarta and move on ba dole
Hawwa, tunda abu yakai ga haka kifita daga rayuwanta kinji” sosai Hawwa ke kallon Mama dake
maganan irin ko ajikinta dinnan, wani iri Hawwa taji hawaye na taruwaa idanunta, Mama tace “kidena
nacin nan dan Allah antaba kawance dole? Yo amintan dole ne? Idan kuma kin nace sai kinyi to kema
Hawwa ki yarda da mijin da Baba yamiki mana Malam Kabiru kiyi auren kowama yahuta kinayi nasan
Ni’ima zata dawo gareki, kinji kiyi tunani akan abinda na fadamiki” Hawwa takarayin shiru zaune awajen
akasan simenti, Mama tace “tashi to kitafi” ko motsi Hawwa takasa yi, Mama ta tabe baki tace “Allah
kyauta, tashi kije dan Allah nima kada ki sake zuwan gida, wacce ta hadamu tace batayi, kowa nasa
yasani aduniyan nan ba’a kuma dole, just don’t take it personal, Ni’ima is protecting her space ibada
take, a musulunce miji yafi kawa sau dubu ko nine mijina zan zaba bawata kawaba ana zaune lafiya,
yanda kikeda wayau da ilimin nan ko kece a situation din Ni’ima haka zakiyi wlh put yourself in her shoe,
y’ata ta samu gidan hutu yo idan kawa zata mata summun bukumun basai aja mata layi ba kowa yayi
takansa? Kingani saida safe bari nahadama Malam abincin dare” tawuce kitchen abinta, Hawwa kawai
tafashe da kuka da kyar ta dafa bango ta mike bayanta har yanzu ciwo yakemata fita tayi ta shiga
motanta, taja ahankali tabar unguwan takoma gida.

Baba bayanan but tana shiga dakinta taga ya ijiye mata kula zama tayi ahankali tabude kulan kaza ce ta
soyu ansaka kulikuli da yaji gasu cabbage, tana ganin girkin tasan Baba yadafa mata dama yace dayana
saurayi yayi sana’an balangu da su gasassun kaji, hannu takai ahankali tadauki daya takai bakinta daidai
nan Baba yayi sallama ya shigo yana rikeda leda ganinta zaune gaban kulan yasa yayi murmushi yace
“yauwa Hawwa gashinan naje bakin hanya na sayomiki chivita na grape mai sanyi, ranan nan na
dandanashi yamin dadi zakiso shi”



Yazo yazauna kusada ita yana ijiye karafunan a gefe lumshe idanu Hawwa tayi jin Baba ya zauna kusada
ita tabude su tana ganin yanda duk yadamu yana bude mata juice din, this is the first time takejinta so
vulnerable she’s tired of being a strong girl, komima na duniya yamata ahankali tadaura kanta jikin
hannun Baba gently tasaka hannunta takama hannunshi ta kankame sosai a kirjinta tafashe da kuka mai
tsuma zuciya, bala’in tashi hankalin Baba yayi dasauri yajuyo yace “Hawwa, ke, Hawwana? Me akamiki
mesa kike kuka haka? Hawwa” sheshekan kuka take jikinta har rawa yake tarike Baba sosai takasa
magana dasauri Baba yadago kanta saikuma yajuyo da kyau idanunshi sunyi jaa yace “zonan Hawwa zo”
yajawota yasata a kirjinshi tai hugging Baba so tight this is abinda bata tabayiba hugging Baba saidai
maybe datana yarinya, bayanta Baba yashiga bubbugawa yace “ya isa Hawwa ya isa, zakisa hankalina
yatashi, koma menene ke damunki baifi karfin Allah ba, ya isa Jiddalo na, ya isa, yi shiru yi hakuri kinji,
kinada matsala awajen aikinki ne?” Girgixamai kai tayi alamun a’a tana tsagaita kukan tana sauke ijiyan
zuciya ba kakkautawa a kirjin Baba, ahankali yace “to menene ke damunki”? Murya chan kasa tace
“Baba aure nakeso nayi nagaji da yanda kowa keyi dani sabida banyi aureba” ahankali Baba na buga
bayanta yace “karki damu zaki aure, anmini kwatancen wani Malami na Islamic chemist ranan asabar
tunda ba aiki zan kaiki muje muji ko aljanu gareki dake hanaki aure, kokice baki sonsu kosu sugudu
zamuji dalili kidena damun kanki namiki alkawari bazan kara takura miki ba, lafiyanki yafi komi
mahimmanci agareni Hawwa na, kiyakuri kinji yarinyana yar albarka kiyakuri da rayuwa, komi tsari ne na
ubangiji kizama mai juriya da hakuri akwai Allah Hauwa’u kinji” gyadamai kai Hawwa tayi, Baba yayi
shiru chan yadago ta daga jikinshi yace “zafin jikinki ya baci kinsha magani kuwa?” Gyadamai kai tayi
ahankali Baba yace “to zai sauka, sha lemon kici naman bari naje masallaci, kada kuma kisake kuka
kinajina” gyadamai kai tayi yadafa gadonta yana mikewa daukan crutches din tayi tabashi ya karba yafice
tabishi da kallo saikuma ta kalli abincin bata iyaci, wayanta ne yahau ringing da mugun sauri takai
hannunta ta dauki wayan Ammi tagani a screen sanyi jikinta yayi tadauki wayan Ammi ma sake kwantar
mata da hankali tayi sun sade suna waya ahaka bacci yayi gaba da ita koda Baba yadawo ganin tayi bacci
yawuce yana jawo mata kofa duk ya damu ganin bataci abinci ba.



I KNOW SOME PEOPLE MIGHT BLAME HAWWA ACE KE BAKIDA ZUCIYA NE MENEMENE



LİSTEN I THINK IDAN KANAMA MUTUM SON GASKIYA YOU DO EVERYTHING IN YOUR POWER TO HAVE
THEM BACK IDAN KUN RABU.💔



IDAN SO DA KAUNAN NA GASKIYA NE AT FIRST BAZAKA YARDA LALLAI LALLAI KUN RABU BAFA SAI
REALITY HIT YOU💔



DONT BLAME HAWWA, SHE VALUE NI’IMA, BUT KUNA GANIN ABINDA MAMAN NI’IMA TAMATA SHINE
DAIDAI????



[9/19, 11:55 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
3️⃣
0️⃣ 3️⃣0️⃣



KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?

CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.

MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA

CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA



wa.me/+2347012181461

Washegari around 5 ta farka da ciwon kai har bata iya bude idanu da kyau, gashi tai staining kayanta da
wajen abinda bata tabayiba, ta tashi tacire kaya da zanin gadon batada karfin wanki a basket na laundry
tasa, tasake kwanciya ko daga kafa tayi saitaji akanta, tana ahaka Baba yayi knocking da sallama da
katuwan muryan nan nasa yace “zan shigo” kofan yabude ya shigo dakin yaganta kan gado hankalinshi
yakara tashi ganin sosai Hawwa fa batada lpy, batama iya bude idanu, cikeda damuwa yace “Hawwa na”
yazo wajen gadon yana dagota jikinta kaman fire Baba yace “subhanallahi, Hawwa zoki lallaba kiyi
wanka muje asibiti, kokuma bari kiga nakira Ni’ima” wayansa yaciro daga aljihu yashiga kokarin kiran
Ni’ima Hawwa na kallonshi da kyar harya katse bata dagaba yace “bata dagaba bari kinsan asuba ne hala
bata tashi ba, bari nasake kira” yasake dialing number saiya cema Baba busy kusan sau 4 yana trying
yace “busy busy yake gayamin” dan murmushi kadan Hawwa tayi ganin shima Baba tai blocking nashi,
cikeda karfin hali muryanta baya fita da kyau tace “Baba karka damu bari naci abinci zan lallaba naje
asibitin nasu adubani” gyadamata kai Baba yayi yajuya yace “shirya wankan bari nahada miki ruwa”
sosonta yaduka yadauka yafita yana dungura sanda yashiga kitchen Umma na kitchen din ta banka uban
tsaki ko kallonta baiyiba, ruwan da aka ijiyemai nashi na wanka yajuye mata yadauka yafito yatara na
sanyi ruwan yayi dalam dalam dan jikinta akwai zafi sosai yakaimata bayi sannan yadawo dakin yabuga
mata yace “fito Hawwa” fitowa tayi da hula akanta ahankali take tafiya tana dafe kanta da hannu daya
hannu daya tana dafe bango, Baba yakama hannunta gwanin ban tausayi ya jinginata a bangon wajen
yaci bari nakawo miki kujera, kujera ya dauko yasamata abayin sannan ya shigar da ita yarufo mata kofa,
bata taba sani ana irin ciwon kan nan aduniya ba, kowani motsi tayi sai kan ya amsa, tadan jima tabude
kofan Baba na jiranta, brush yabata daya koma daki yadauko mata tayi yariketa yakai daki ya zaunar kan
gado, Allah sarki da kanshi yabude sip yazaro mata yar doguwan rigan da yagani na atampa green, ya
ijiye mata kusada ita, tabishi da kallo yanda yake dingisawa yadauko mata mayyukanta yakawo gadon ya
ijiye duka kusada ita murya chan kasa yace “sa kaya ganinan zuwa” yawuce yafita, da kyar ta tashi
tadauko su pad, pant bra tashiga shiryawa ahankali tasaka green atampan da Baba yadauko, dogon riga
very simple yet stylish dinki dan har collar gareshi rigan, ta zauna ahankali kome zatayi kaman kanta zai
fadi, dan karamin gyalenta green ta dauka ta yafa tasake kwanciya agadon Baba yashigo da shayi a
hannu yazo gadon yazauna kusada ita yace “zoki sha muje” hannu tadagamai alamun bazata iyasha ba,
tana lumshe idanu saikuma dan gajeren bacci yayi gaba da ita wuraren 7 ta farka, jikinta har kyarma
yake sabida zazzabi kaman ana tsinka hanjin cikin jikinta, idanunta sunyi jajir, gyalen tasake dauka tayafa
dan bazata iya daurin dankwali ba ta lallaba ta mike tana daukan wayanta da handbag da car key a
hannu tasaka flat shoe black tafito, Baba na compound tafito yamike dasauri yataho da sauri yana
kallonta yace “kin tashi” dan murmushin karfin hali tamai tace “bari naje asibitin su adubani” Baba yace
“zaki iya tuki kuwa da ciwon kan nan”? Murya cha kasa tace “zan iya Baba karka damu” har mota
yarakata ganin hankalinshi bai kwanta ba da fitan ita kadai yasa ahankali tace “Baba ko Ni’ima zata iya
dawo dani kazauna kaji” gyadamata kai yayi ya maida mata kofan yarufe ta tada motan taja Baba yabi
motan da kallo.



Ahankali take tukin, da kyar take iya bude idanu har jiri jiri take gani amman sabida karfin hali haka
tashiga hanya jikinta kaman wuta, ko kadan bata gudu sosai cus jiri take gani, har layi take, hospital nasu
na yan sanda takeso taje tunda Ni’ima tace tadaina zuwa hospital nasu wanda shine hospital datake
using idan batada lpy, sunkai wajen traffic light na zone 3 ta tsaya tana jiran yakai turn nasu tawuce, dan
tsayawan kawai yasa taga idanunta sun fara ganin duhu, kawai idanunta suka fara kukkullewa suna firfir,
internally taji kaman an kunna wani engine na vibration a jikinta, kawai jikinta yafara rawan da bata iya
controlling tana fisfisgewa tafara convulsing.



Bakin rigiman Noor yasa yau yatashi da wuri cus tace shizai kaita school, tunda suka shiga motan nan
surutu takemai, ganin an kirashi yafara waya yasa ta barshi tawuce window tamike tsaye tana kallon
hanya ganin sun tsaya chak, motan dake next to them a layi yar corolla data tsufa ba irin tasu ba ta kalla,
ihu tayi tace “Dady loook someone is sick, Dady someone is shaking, I think is Fairy Angel Anty, Daddy!”
Yarinyar tai ihu dayasa Khaleel yadan dakatar da wayan dayake yazo wajen yace “Princess menene”?
Leko da kanshi yayi shima idununshi suka sauka kan Hawwa dake convulsing acikin mota ita kadai kanta
na karkacewa yawu nabin gefen bakinta, daidai tawani mike ta sandare ta danna tootle motanta yayi
gaba yana arnen gudu jikake karakakakakap!!!! Motanta yana dukan motocin dake gabanta with full
speed…

Dawani irin sauri Khaleel yabude bayan motan yafito yanabin motanta da gudun bala’i kaman bashiba
acikin traffic din nan some people ma nafitowa dan some people anga Hawwa na convulsing, every gudu
da Khaleel yake he’s telling her in his mind don’t die! Don’t die! Saida motanta yahada 5good cars suna
gudu saida sukakai jikin wani trailer ne akai gwarap!!! Dole motocin suka tsaya hakama nata ya tsaya but
still pushing nata keyi sabida kafanta, glass na gaban motanta ya tarwatse kwasha kwasha kanta na jini
hannayenta na jini, lafiyayyen accident Hawwa ta hada, Khaleel yafara reaching wajen motanta yana
zuwa wajen motan nata dake hayaki sosai yashiga budewa jama’a nataruwa ana tayashi budewa ana
zuwa wajen sauran motocin yana kallonta yana kokarin bude motan yanda har airbag na motan yafito
yatareta tagaba, bude motan yayi nasaran yi yashigo jini nabin hannuwanta da goshinta ga some
kwalabe ajikinta, ya zare sitbelt dinta, Hawwa tafado jikinshi tana convulsing kumfa nafitowa ta gefen
bakinta da yawu, jini nabin gefen goshinta, dasauri Khaleel yasa hannunshi yariketa, yakai hannunshi ya
zare kafafunta daga tootle flat slippers nata nafita daga kafafun, lips nata na jini sabida yanda take biting
nasu zata cigaba dasauri Khaleel yakai hannunshi yasa abakinta ta shiga tattaunewa tana datse hakoran
akansu, daidai Salman da bodyguards nashi da mopol dinshi rikeda bindigoginsu sunzo akahau kallonsu
jama’a while ana ciro sauran mutanen da Alhamdulillah babu wanda ya mutu saidai ciwo, rike Hawwa
yayi gam ajikinshi yace “Salman pay for all damages she caused, I’m taking her to the hospital!”.
[9/19, 11:55 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR



EPISODE
3️⃣
1️⃣ 3️⃣1️⃣

KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?

CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰

A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.

MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA

CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA



wa.me/+2347012181461



EPISODE
3️⃣
1️⃣ 3️⃣1️⃣




Wucewa yayi two bodyguards na binshi abaya daya rike da jaka da wayan Hawwa da Salman yabasu su
biyoshi, dayan babu komi a hannunshi, suna zuwa wajen rolls Royce dinshi suka budemai baya shiga ciki
yayi yana rike Hawwa ajikinshi Noor tafashe da kuka tana kallon yanda jikin Hawwa ke fizgewa, Khaleel
yace “sauke glass na motan kasa she need breeze” saukewa yayi, driver yayi kwana kawai suka fara
gudu a lane din kafin su sami uturn su dauki wani hanya, hannun dogon long sleeve dinshi Khaleel yakai
bakinta gently ya goge yawun dake fitowa daga bakinta yana kallonta damuwa sosai akan fuskanshi
kaman zai kirata da idanu yace ta farka ta farka tsabagen yanda yake kallonta, Noor na kallonsu tace
“she’s biting your hand Dady” murya chan kasa yana kallon Hawwan dake jikinshi yace “she’s sick that’s
why” dasauri Noor tace “Dady I love her alot can I take her pain away?” Shiru yayi yana kallon fuskan
Hawwan yace “pray for her” yanda Oga yace aje hospital yasa driver yakaisu hospital din Excellency daya
gina, hamshakin hospital ne, kallon Hawwa Khaleel yake bayako kyafta idanu, suna parking ana zuwa,
karbanta akai daga jikinshi sukai ciki da ita.



Sauka yayi daga motan yabama bodyguard nashi hannu alamun yabashi wayan da handbag din Hawwa
ya karba yace “drop Noor a school” yakalli Noor saikuma ya matso ya manna mata kiss a goshi ahankali
tace “Dady will my FAA be fine?” Gyadamata kai yayi yace “she can fight! She will fight the sickness trust
me” washe baki Noor tayi tace “My FAA is very strong right Dady” gyadamata kai yayi, ahankali tace
“Dady please stay with her don’t fight like that day at super market” shiru yayi saikuma yace “you talk
too much go to school” yarufe mata kofan yawuce yashiga cikin hospital din zuwa dakin emergency da
aka kwantar da Hawwa, wayanta dake hannunshi ne yashiga ringing dasauri yadaga yaga suna Baba,
jimmm yayi he remembered Salman yagayamai mutumin baida kafa he’s crippled that means he’s a sick
old man idan yatadamai hankali fa? No! Yafadi ahankali.

Yana tsaye awajen rike da wayan harya katse, daidai Nurse tazo wajen da form a hannu ta mikamai tace
“Sir can you fill the form or you have to call her family” sabida yagaya musu hatsari tayi yakawota, paper
yakalla da nurse din kaman wanda baiso yayi magana yace “I will call the family”, sannan yadanna
screen na wayanta ganin babu key yasa yashiga call log nata number daya gani da Ammi yayi dialing
ringing daya Ammi tadaga tace “Hawwa na kin dena damuwan ko” shiru Khaleel yayi baisan yanda ake
communication da normal mutane ba sai masu kudi yan league nashi muryan matan is so calm, “Hello
Hawwa” Ammi tasake magana, dan gyaran murya Khaleel yayi kaman wanda aka bama big task adan
hankali yace “she just had an accident Ma’am she’s in the hospital they’re call for her family” “Innalillahi
wa innailaihi raji’un, Hawwa tai accident, tana ina kace? Wai Hawwa na? Jidda ake magana?”




Dan sosakai Khaleel yayi yajuya kozaiga security nashi yabasu wayan suyi yatuna yasasu sukai Noor
school, murya yar kadan kaman wani bawan Allah yace “yes Ma’am” sai kawai yaji Ammi tafashe da
kuka sosai dasauri yacire wayan daga kunnenshi yana dan yatsine fuska irin mehaka takeyi saikuma yaji
muryan namiji Babba na Hello Hello maida wayan yayi kunnenshi yace “yes” Baffa yace “bawan Allah
awani hospital take? Ya condition nata yake, idanunta biyu ne kahada mu da ita muyi magana” kai tsaye
Khaleel yace “she’s very sick, she’s unconscio…..” ai kafin yakarasa maganan yaji kukan mutane dayawa,
Baffa yace “ya sunan asibitin”? Ahankali Khaleel yace “Leadway” “to mungode gamunan zuwa, mu muna
zaria zankira Babanta yanzu zai taho”

Baba na zaune a kofar gida yaga number Ammi na kiranshi kin dauka yayi chan saiga number mijinta
Baffa hakan yasa yadauka yana kokarin mai sallama Baffa yace “Malam yanzun nan aka kiramu da
number Hawwa” faduwa gaban Baba yayi sosai bana wasaba yace “Hawwa, Hawwa? Batajin dadi ai taje
asibitin su Ni’ima” Baffa yace “wanda yakiramu yace tayi hatsari amman ka kwantar da hankalinka tana
asibitin Leadway nan aka kaita katashi kaje ana neman yan uwanta na jini badai musan me ake ciki ba”
salati Baba yafara yana sallallami baima tsaya yakarajin wani bayani da Baffa keyiba da sauri yamike
yakoma ciki yana salati kaman wanda ya haukace duka kudadensa dabaya kashewa ya tattaro yafito
yana salati kawai. “Innalillahi wa Innailaihi Raji’un, Ya Allah Hawwa na, Ya Allah y’ata, marainiyata Ya
Allah, Innalillahi Wa Innailaihi raji’un, Allahuma ajirni fi musibati, Lahaula walaquwata illabillahil aliyul
azeem” salati kawai Baba yake ko kallon Umma dake tambayanshi lafiya baiyiba yafito luckily saiga
keken daya sauke mutane zai juya taresa Baba yayi yashiga yafadamai sunan asibitin yashiga still salati
yake.



A gate na asibitin aka sauke Baba ya shigo baya hayyacinsa dauriya kawai yake irin na maza da crutches
nashi yake dungurawa yana hoping yana shiga yana kallon asibitin da tunda yazo duniya baitaba ganin
asibiti mai kyau irinsa ba yana kara tsorata yana addu’a Allah yarufa musu asiri, Khaleel na tsaye a
reception din yana waya Baba yashiga kiciniyar turo Glassdoor dakeda karfi da aka rubuta push ajiki,
tsabagen yanda baida karfi kuma yarude baisan sanda karfenshi ya turgude yafita daga hannunshi ba
Baba yafadi tim karafunan ma na zubewa dan takalminshi na kafa daya dayake sawa shima yafita yayi
tsalle zuwa wani waje, dasauri Khaleel dake waya yadago jin kara ganin tsoho mai kafa daya yafadi
hakama crutches nasa yasa dasauri yacire wayan daga kunnenshi yayi wajen kafin others suzo yarigasu
yabude kofan yafita da sauri, one thing about him tun yana yaro yanada tausayin masu nakasu any
disabled person have a special place a zuciyan Khaleel.

Ahankali yaduka agaban Baba yakai hannayenshi yakama kafadan Baba da jikinshi ke rawa yana
ambaton Allah har lokacin sama, cikeda tausayi yace “sorry” tsayuwa yayi da kyau yana jingina da bango
yana kallon fuskan Khaleel dahar ya duka yana kwasanmai crutches din yataso yabashi da sauri, ahankali
yace “sorry, are you hurt anywhere”? Yashiga duba Baba yana kakkabemai gaban riganshi yasake
komawa yadaukomai slippers nashi wari daya ya duka gabanshi ya ijiyemai Baba yasaka, Khaleel yasake
tasowa for the first time yayi hausa ganin kaman mutumin bai gane turenci ba yace “kaji ciwo? Akwai
inda kema zafi?” Girgizamai kai Baba yayi yace “thank you Allah maka albarka babu inda kemin ciwo
y’ata ne dai ke ciwo” Kaman zaiyi kuka yace “kirana akai y’ata Hawwa tayi hatsari tana asibitin nan ko
kasan inda ake tambaya? Ni wama yakawota nan? Bamuda kudin biyan irin wannan asibitin, Innalillahi
wa Innailaihi raji’un Allah karufamini asiri” Baba yana maganan yana kalle kalle he’s just distabilize,
ahankali yasa hannu yamai pushing door din, Baba yasake kallonshi yace “nagode kaji” yashiga ciki
Khaleel yabishi, sannan yamai pointing dakin da Hawwa take ciki yace “kaduba wanchan dakin” dasauri
Baba ya kalli Khaleel saikuma ahankali yace “nagode ko yaro ya sunanka”? Dan kyafkyafta idanu Khaleel
tayi sau biyu yakai hannunshi ya shafa kanshi kaman mara gaskiya ahankali yace “Ibrahim Khaleel”
ahankali Baba yace “nagode Allah maka albarka Ibrahima bari naje” gyadamai kai Khaleel yayi ahankali
Baba yawuce Khaleel yabishi da kallo saikuma yawuce yafita dasauri.



Baba na kaiwa wajen dakin ya hango Hawwa kwance ga bandage a goshinta da hannunta shima ansa
bandage ga ciwo a lips dinta sosai an samata drip kala uku all at once bude dakin yayi yashiga yana salati
da sallallami yarike hannun Hawwa kawai saiya fashe da kuka yama kasa magana, shigowa dakin akayi
wata nurse ce tace “sannu Sir kaine mahaifinta”? Dagowa Baba yayi yana share hawaye yace “eh” tace
“Baba muna bukatan information nata dakuma signature” ijiyan zuciya Baba yasauke yana karban
takardan gabanshi na faduwa yace “toh Allah karufamana asibiti nawane duka abubuwan nan? Nawa
zamu biya?” Dan murmushi nurse din tayi tace “karka damu Baba bawan Allah daya kawota yabiya kudin
komi tatas” Dasauri Baba yace “ohh Allah waye shi? Yana ina nagode mai”? Murmushi nurse din tayi
tace “ai naganku tare just now kuna magana awajen kofa” baki Baba yarike yace “Ibrahima? Yanzu shine
daman amman shine bai sanar dani ba kuma harda nunamin dakin, to Allah yamai albarka, Allah
yarabashi da iyayenshi lpy, bari nayimai godiya sainazo na cike” yamika mata paper zai tashi dasauri
tace “yatafi ai” yadai ijiye wayanta da jakanta dani, ijiyan zuciya Baba yasauke saikuma ya shiga rubutu,
tass Baba yayi komi yabata tafita chan takawomai wayan Hawwa da jakanta Baba ya karba yana
tofamata addu’a, Ammi tashiga kiranshi dagawa yayi Ammi na kuka sosai tace “Malam kakai wajen
Hawwan yaya take”? kaman ba Baba ba yace “ya isa ya isa dena kuka gatanan dai Alhamdulillah banga
likitan tukunna ba amman ance convulsion tayi a mota harta jawo hatsari wani bawan Allah yakawota
asibiti yabita kudin komi” cikeda damuwa Ammi tace “Alhamdulillah Alhamdulilah nima ina hanya” Baba
yace “Allah yakawoku lpy” wayanshi Baba yadauka yashiga kiran Ni’ima ya sanar da Ita kawarta tai
hatsari amman baya shiga hakan yasa ya nemi number Baban Yaseer yakira ringing daya yadaga anatse
yace “Baba barka da warhaka” cikeda damuwa Baba yace “Aliyu Hawwa tayi accident gatanan a asibiti
rai a hannun Allah” yanda zuciyan Baban Yaseer yabuga yakusan fitowa yace “wat?! Baba Hawwa tayi
hatsari!”?



[9/21, 5:34 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
3️⃣
2️⃣ 3️⃣2️⃣




KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?

CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.

MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA

CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA



wa.me/+2347012181461




Ni’ima na kwance adakinta dan tun rannan maganan kirki baya shiga tsakaninsu, shima Baban Yaseer ya
tattarata ya ijiye a gefe dan baison wahala da hayaniya, idan yashigo dakin yazo daukan kayane, yanda
ya tattarata ya watsar abin bakaramin cimata rai yakeba, duktai wani iri kaman ba itaba, batada aiki sai
shan kayan matan da Mama ta aiko mata dashi sabida duk randa zasu shirya yadawo yaga chanji, tana
kwance awajen taji muryan Baban Yaseer ya ambato sunnan Hawwa, mummunan faduwa gabanta yayi
dasauri ta zabura tamike tsaye tasauka daga gadon tai wajen kofa tasa hannu tabude tafito tahaderai tai
folding hannu a kirji tana kallonshi, daidai lokacin Baban Yaseer yana sauke wayan daga kunnenshi da
bala’in damuwa yakalleta yama manta basa wani maganan kirki fada suke yace “Hawwa had an accident
Wife, Innalillahi! Suna asibitin Leadway, je dauko mayafi lets quickly go, ya Allah please keep Hawwa
safe for me, please please please, yi sauri wife dauko mayafi” yayi maganan duk yadamu baimasan
meyake fita daga bakinshi ba, tunda Ni’ima ta ayrı Baban Yaseer bata tabajin bakin ciki kansa kaman na
yanzu ba, yanda yakeyi wlh koda tana labour room zata haihu bataga kalan rudewan nan atattare dashi
ba, kirjinta kaman ana sassake kitsen wajen sabida suyan dayake mata na azaba, azuciye tashigo cikin
falon yana kallonta danya dauka akwai wani abu dazata dauka awajen, batai wata wata ba tasa hannu
tadauki car key shi dake kan table tarike gam a hannunta, Baban Yaseer yakalleta dasauri, Ni’ima

Please Login or Register in order to submit comment