Reading Gargada So By m Shakur Chapter 1 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng [9/10, 10:17 AM] M Shakur: đŸ’« GARGADAN SO đŸ’«




âœđŸ»M SHAKUR




DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI




ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da bakin ciki kun
yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa shin kun yarda? KU BIYONI A
WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE MUKU ZARENđŸ„ł




1
EPISODE
1ïžâƒŁ 1

Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban
attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan
kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana
sanye da manyan kaya ya kafa hula aka, sai kuma wasu mataye guda biyu suma da zasukai kaman 49 ko
50yrs haka duk zazzaune cikin shiga ta alfarma shigan da kudi ke ihu suna screaming, duk wanda ka kalla
cikin falon kana iya ganin tsananin tashin hankali dasuke ciki, kap mutanen nan babu mai magana, sai
zancen zuci da kowa keyi, agogon dake daure a wrist din attajirin ne yayi kara hakan yasa yadago kanshi
yakalli sauran mutanen dake dakin da duk sun dagokai suna kallonshi sabida karan da agogon hannunsa
yayi yabude zaiyi magana amman ba murya dan gyaran murya yayi. “Uhmm uh’umm” sannan yace “this
is 72hours daidai kenan tun bayan munkai kudin dasuka bukace mu damukai amman shiru, basu saki
yarinya ba, basu kiranmu ba” saikuma ya zauna da sauri kan kujera yana kallon attajiran matan da ke
kuka dudda bata bari hawaye ya taba fuskanta dan tarike tissue tana mammannawa dayan matan dake
kusada ita dake nuna kaman kawarta ce sabida yanda take bubbuga bayanta yace “Noor is just 4yrs, yau
kwananta 5 in captivity” sai kawai yatashi kaman wanda aka tsikara da saurin gaske yayi wajen kofa
dayan Alhajin yabishi da dan gudu yasa hannu yabude kofa yafice wasu manya manyan security dake
sanye da kayan sojoji ne kusan su 10 gaban dakin sunyi layi biyar na kallon biyar.
Babban Riganshi ya shiga tattarewa yana sauri dayan na binshi da sauri shima yace “ina zaka Your
Excellency?” Cikeda tashin hankali yana tafiya still batare daya tsayaba yace “I’m going to see Khaleelu”
daidai wasu securities na budemai wani babban kofa ya shiga cikin wani lafiyayyen falo dayay
mahaukacin haduwa ga duhu ya cikashi, hannu yasa ya kunna wutan dakin yayi haske dau, yawuce
wajen lift dake falon ya shiga yakaisa sama babu komi dake aiki adakin banda AC, wani kofa yabude
dakin shima duhu dasauri ya kunna wuta, ya Allah! Kyan dakin is worth rubutawa a littafin world record,
wani matashi ne kadai zaune adakin akasa kan wani lallausan fur carpet dagashi sai joggers na aritza ash
color da rigansa farin t-shirt, yabama kofan baya hakan yasa bayansa kadai zaka iya gani that’s huge and
full da gashin kansa dakeda dan yawa and it’s kind of coily kaman na dan fulani baki kirin.

Dasauri attajirin yayi wajen da yaron yake ya zaga ta gabanshi yaduka cikeda damuwa yace “Khaleely,
Khaleel, Son!”



Ko motsi yaron da ake kira baiyiba dayan Alhajin dai ya tsaya wajen kofa yana kallonsu, dasauri attajirin
yakai hannayenshi biyu yakai wajen habansa yadago kan matashin cikin tattausan murya yace “Khaleel”
ahankali matashin yabude idanunshi dakenan manya manya sannan dara dara kaman idanun yar
budurwa wanda suke cike da dogayen black eyelash hakama giranshi yanada gashi sosai and giranshi is
very thick gakuma fadi zaikai ahada giran wani guda biyu waje daya shine fadin nasa gashi kuma gashi ya
cikasu tam, gashin kansa ma yafi na wata, bawai yatara gashi chanchan bane kawai dai akwai gashin and
sunyi coils, lips dinshi are pinkinsh but ba chanchan ba, but yanada plumpy lips that’s so masculine in
nature and sexy, ga dogon hanci kaman jijiyan tattasai, yanda ya zubama mutumin da kana ganinshi
kasan mahaifinshi ne idanu yasa mutumin yayi kaman zaiyi kuka yakai hannunshi kan wuyanshi yace “jibi
yanda yarona ya rame eh, look at you Khaleelu you don’t eat anything saidai ruwa yau day 6 babu
proper meal in this ur tummy, da wanne zanji eh”? Saikuma yakai hannunshi yakama kafadanshi yace “i
come to tell you I will not sit still naki komi sabida this takadiran kidnappers dinnan sunce kada muyi
involving police then sainai folding hannu inbar wani abu yasameka and jikata”sai alokacin ya iya bude
baki shima kana gani kasan karfin haline kawai ahankali yace “Pops if anything should happen to Noor I
don’t know wat will become of me” Dasauri Baban yace “I know Khaleel, nima idan abu yasameka I
don’t know what will become of me da mahaifiyarka, tsaya kaji Khaleely” ture hannunshi Khaleel yayi
daga kafadanshi yace “Pops banso naji, don’t involve police! I don’t care idanma wani kudin sukeso they
should keep calling zanta basu koda duka abinda na mallaka zai karene i just want my daughter back
Dad” baki baban yabude zaiyi magana Khaleel yatashi azafafe ya tsaya tareda pointing door wai yanada
tsawo and cikakken huge man ne, kai tsaye yace “leave my room Pops I wanna be alone!” Baban zai sake
magana ya kara nunamai kofa cikeda karfin hali yace “nace kafita, leave Pops i want to be alone idan sun
sake kira” kallonshi babban yayi irin kallon tsantsan soyayya dakuma kauna da tausayi da damuwa duka
dinnan sannan yatashi yana gyara babban rigan yace “muje Musbahu” wucewa sukayi suka fice, suna
fitowa Abba yace “get me DIG awaya kahadani dashi” dasauri Musbahu ya tsaya yana kallonshi cikin
damuwa yace “I know abinda nakeyi I will never put my granddaughter in danger but this nonesense
have to end, muje office dina” office nashi suka wuce nan ma bude musu kofa akayi suka shiga ciki
Babban office ne dakana gani zaka gane kaman na yan siyasa ne dan ga hotonshi an rubuta Senate
President Alhassan Mangal, zama yayi kan kujera yana kallon Musbahu dake waya sai chan yamikomai
wayan karban wayan yayi yasa a speaker kai tsaye cikeda isa irin yanda manyan mutane ke magana yace
“abinda nakeso nafada maka yanzu is something da banso yabi gari hartakai media dan it has to do with
jikata that is just 4yrs old” yayi shiru chan yace “On 21st of this month kwana biyar dasuka wuce kenan
ranan asabar ankai Noor park, it’s her usual thing weekend ana kaita park, she has 2 International
nannies da kuma 1 Nigerian, dakuma 2 securities nata wanda 1 happens to be driver, 5 people
accompanied her to the park but right under their nose aka saceta Noor tabace bata ba alamunta
kidnappers sun kira sunyi demanding for 100M munkai exact location 2days ago sun karba but shiru
basu saketa ba” yadanyi shiru yace “I thought we can handle everything on our own tunda kudi ne but
mun bayar but still shiru Noor is a baby, sunyi warning namu not to involve police ko bazamu sake
ganinta ba forever, my son is looking miserable I need your help DIG, I need your best team that can
save jikata without a scratch and wayanda zasu iya aikin discretely konawa kuke bukata I will pay”.

KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?

CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SAđŸ„°

A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.

MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA

CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA



wa.me/+2347012181461

[9/10, 10:17 AM] M Shakur: KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?

CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SAđŸ„°

A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.

MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA

CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA



wa.me/+2347012181461
đŸ’«GARGADAN SOđŸ’«




âœđŸ»M SHAKUR




EPISODE
2ïžâƒŁ

Cikin muryan jinjinan ban girma DIG yace “I feel honored your excellency dahar kai tunani na in this
difficult time, I have the best task force that can save Granddaughter ka Allah taimaki excellency, team
of 3 ne, the tech genius, the powerhouse, saikuma the criminologist dakeda highest record na decoding,
encoding, profiling and tracking kidnappers, trust me your Excellency this case is a piece of cake for Miss
Hawwa!” Dasauri Dad yace “I think I’ve heard of this name Hawwa” dasauri DIG yace “you will definitely
cus she’s a government asset, somehow somehow maybe takardunta ko work dinta yazo gabanka,
thanks to her akai rescuing almost all our kidnapped victims dasuka zo Ecowas summit daga Washington
DC” dasauri Dad yace “tabbas yanzu natuna sunan” DIG yace “yanzu dai wat will happen is, i need to
bring them over suyi proper investigation and ask you people lot of questions and watch how they save
Noor, 24hrs yamusu kadan inhar they gather information” dasauri Dad yace “okay but kuzo without
uniform, and karkuzo da office car cus I think the kidnappers are watching movement na gidana” dasauri
DIG yace “wannan ba matsala bane we will be there in an hour” ya katse wayan ijiye wayan Dad yayi kan
table ya sauke ijiyan zuciya Musbahu yace “Khaleel zai yarda kuwa?” Anatse Dad yace “zaima yarda ne
baida wani option, bazan folding hands ina kallonshi in pains ba”.




Wayanshi yadaga yakara a kunne babu wasa akan fuskanshi yace “come to my office now” wasu maza
guda biyu suna sanye da riguna da wando da tie kaman masu aikin bank sukazo wajen wani office sukai
knocking kofan, suka shiga sannan aka sake knocking kofan DIG yace “come in” ahankali aka turo kofar
office din, kafafunta ne suka fara lekowa cikin office din dake sanye cikin wani black cover shoe dakeda
dan tudu zuwa dogon navy blue wando normal trouser length material dake jikinta zuwa wata shirt mai
dogon hannu sky blue dake da stripes na white lines wanda shima bai kamata ba yakuma sauka dan
yarufe bombom dinta yasauka kan cinyanta daidai tsakiya, saikuma gyale datai rolling na kashka navy
blue dashi ma ya sauka yarufe kirjinta sai igiyan ID card nata data saka a wuya ID card din yasauka akan
kirjinta wanda fuskanta da sunanta ke jiki, fuskanta babu kwalliya ko guda daya banda milky skin nata
that is light brown in color dake sheki, ita ba fara ba and ba baka ba, sannan ba coffee ba, very light
brown skin fata gareta da saura kadan yakoma fari, she’s tall about 6’0, tanada round eyes dasuke nan
farare fattt ba manya ba kuma, sunada shape kaman na kifi da abun yakarama fuskanta classic v and
symmetrical shape, tanada dogon karami hanci dan dass dashi, tanada small lips that are full and very
pink, tanada gashin gira baki but baida fadi looking kaman tayi carving and tinting nasu nan ko batayi ba,
akalla zatai 29 ko 30yrs hakanan cus she looks matured and calm, bin yan office din tayi da kallo ba yabo
ba fallasa ta maida kofan tarufe sannan tazo gaban table din da DIG ke zaune yana kallonta ta saramai
cikin zakakkiyar muryanta dake da dadi tace “Sir!” Dan murmushi yamata kadan yace “ease Hawwa”
sauke hannun tayi tana kallonshi binsu duka ukun yayi da kallo yace “Hayatu, Abraham and Hawwa, the
3 of you are my biggest asset! I take joy and proud cewa ninai training naku kawowa this stage da
kasarmu gabaki daya ke alfahari daku, they can never talk about crime solving batare da an ambato
sunayenku ba sabida yanda kuke samawa kasa lafiya a sirrance, yanzu ma lokaci yazo dazaku kara baje
bajintarku” yayi shiru duk suma sukai shiru suna kallonshi jan kujeran dayake kai baya yayi yamike tsaye
yazagayo ta gaba inda suke yazauna akan table duk yana kallonsu yace “anyi kidnapping jikar Senate
president dinmu Alhassan Mangal, yau is the 6th day datake hannu abductors dinta and she’s just 4yrs”
dukansu kallonshi suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I don’t have full information na case din dan
yanzu yanzun nan case din yazo table dina basuso suyi involving force sabida kidnappers din warned
them not to kosu kashe yarinyar, but bayan sunkai 100M 2days ago har yau shiru ba kira ba yarinya yasa
Excellency yabani kiran sirri” yadan sauko daga kujeran standing straight yace “team!” Atare sukace “yes
Sir!” Yakallesu duka yace “you have just 24hrs to rescue that little innocent girl, Hawwa!” Anatse Hawwa
tace “Yes Sir!” Yace “I trust you! But ayau I just want you to make me extremely proud banso Excellency
yayi nadaman kiransu dan haka saving that little gurl is a must! Am I clear”?



Gyadamai kai tayi tace “yes sir” yace “okay you have 2min to get ready kudauki kome kuke bukata meet
me downstairs da motana zamu” gyadamai kai sukayi suka wuce suka fita duk yabisu da kallo wani office
tabude ta shiga dudda baida wani girma chanchan but it’s still very fine and okay ga shelves da award ne
suka ciccikashi, wani drawer tajawo tabude tadauki wata karamar bindinga AR-15, tabude taduba bullet
sannan ta maida ta hada ta daga riganta ta daura wani gun holder sannan ta makala bindingan aciki
sannan ta maida rigan ta sauke tadauki wayanta tadan tsaya tai jimm sai chan tadanna wayan yabudu
babu key hotonta dawata yarinya dasuke kama sosai yarinyar na mata kiss a kumatu sannan tabude
wajen calls nata tai daily number datai saving da Baba ringing daya yadaga, cikin very sweet voice dinta
ahankali tace “hello Baba” cikin muryan dattawa yace “na’am Hawwa ina jinki” abu ta hadiye awuya
kafin tadan rage murya tace “Baba inada wani operation dazanje bansan ko zan iya dawowa da wuri ba
shine nace bari na kira na sanar dakai” shiru Baba yayi kaman bazaiyi magana ba hakan yasa tace “Baba
kaji”? Daga ta dayan bangaren yace “najiki ai, banga amfanin aikin nan kina diya mace dake saki yawon
banza ba, saisa gashinan kinki auruwan ma kowa, duk mazan na gudun auren irinki, ace yarinyar na
neman talatin takasa auruwa, yau batanan gobe bata chan, shikenan ai, Allah kyauta, Allah bada sa’a”
yana maganan ya katse wayan, zaro wayan tayi daga kunnenta tarike wayan tana kallo akai knocking
tareda bude kofan atare Abraham ne rikeda vest dinta a hannunshi dake tare bindiga ya shiga jikin
mutum, yace “let’s go na dauko miki vest dinki, here grab” ya wurgomata vest din, chabewa tayi tarike
tana kakalo dan murmushi cus Baba yayi ruining mood dinta already tace “thanks” a hannu kawai tarike
vest din tadauki wayan nata dake kan table sannan tadauki wani dark sunshade tamakala a idanu sannan
tabiyoshi suka fito tare, elevator suka shiga su ukun harda Hayatu daya kaisu kasa suna zuwa suka shiga
jeep din DIG, shike driving Hayatu na gaba, itada Abraham abaya suka fice bini bini Abraham na kallonta
yanda take taba wayanta, shidai kawai Miss Hawwa na burgeshi, she’s super brilliant, baitaba ganin
Hausa girl that is as educated as Hawwa ba, she’s just a brain box, smart ass, fearless and bold, gata
she’s so charismatic and carries herself well batason raini, he wants to be her friend so bad but bata
bada room yarasa mesa, kodan dagashi har Hayatu ta girmesu ne oho, he’s 26, Hayatu kuma is 27, so
tsakaninsu relationship dasuke sharing is strictly professional, ahaka yana tunane tunane sukakai gaban
gidan.



She has been to presidential villa for wani security conference before but koshi ba’a bincika motansu
hakaba kodan da official office car sukaje oho, but the way ake duba motan da some machines zaka
dauka wani president din duk duniya house sukazo almost 3min suka bata sannan aka barsu suka shiga,
wani irin strange feelings taji ajikinta hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya Abraham dake gefenta yace “all
good Miss Hawwa?” Gyadamai kai tayi alamun yes aka sake budemusu another gate suka shiga gidan
suka cigaba da tafiya for like 3min sannan sukakai wani gate, kafin abude musu gate din suka shiga wani
gida inda taga wani security sanye da suit tsaye yana jiransu ya nuna musu inda zasuyi parking specially
wanda ya banbanta dasauran wajen parking din har wani guest parking space aka rubuta awajen,
parking DIG yayi yafito suma suka fito, tabude bayan motan sannan ta sauke kafanta kan grass carpet
dake wajen, sanyi taji yabi jikinta amman tadaure tafito tanabin ko’ina da kallo batare data zare glasses
nata daga kan idanunta ba security ya gaida da DIG yace “Excellency yace namuku iso to his office” yana
maganan yayi gaba duk suka bishi abaya har zuwa mahaukacin office din duk aka basu wajen zama suka
zazzauna.

[9/10, 10:17 AM] M Shakur: đŸ’« GARGADAN SO đŸ’«




âœđŸ»M SHAKUR



KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?

CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SAđŸ„°

A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA

CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA



wa.me/+2347012181461




EPISODE
3ïžâƒŁ




Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta
dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da
saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her
job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita,
and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da
dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro
jotter kai tsaye tace “for how long kenan rabuwansu”? Abba yace “I think duka duka aurensu lasted for
about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you still needs to see her?”
Kallon Abba tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Abba yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu




Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta
dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da
saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her
job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita,
and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da
dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen
dake makale awajen, kai tsaye tace “for how long kenan basa tare”? Dady dayay kaman mai tunani dan
yamanta yace “I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi
custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary”? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace “Yes Sir”
shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace
“your Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa
can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by
mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in
criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellency”
jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace “is that all abinda kike bukata?” Anatse Hawwa tace “for now
yes Sir!” Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace “bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da
aka sace” yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya
Daraja.




Ganinta yasa Dady yace “yauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matter” yayi
pointing Hawwa yace “she needs to talk to Noor’s parents, ko kinada number matar data haifi Noor”?
Dan yatsine fuska Momy Noor’s irin na isa dakuma rashin mutunci tace “I don’t have number ta but
lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina” dasauri Dady yace “okay kirata muji nima
Khaleely nake kira baya daga wayana” itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda
suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda
ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za’a
cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shu’umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall
black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko

kallon jama’an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda
yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace
“Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?”
Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace “Khaleely calm down kasan babu
abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special
Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force
shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you” cikin fushi sosai ya fizge
hannunshi yace “Mom if anything happens to Noo
..” taushemai baki Mom tayi da gudu tace “kul babu
abinda zai sami jikata don’t even utter dat word, come” Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake
kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace “calm down hasken idanuna and answer
them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa” tayi maganan tana juyawa
tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun
Khaleel din ya dauke hannunshi yace “don’t touch me Pops” dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai
kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace “toka yakuri kaji Khaleely” dauke kai yayi kaman badashi akeba,
Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace “ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask
him abinda zaki tambayeshi” dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta
saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa
daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye
tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace “Sir how close are you with your
daughter”? Batare daya kalli inda takeba yace “I’m her best friend and everything, what else”? Ya
amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace “he’s very close to her, just like
yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi”
gyadakai tayi tace “shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko
bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne”? Kai tsaye yace “no” still tana
kallonshi batare data dauke ido ba tace “kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and
are trying to hurt you and cause you pain at all cost”? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi
ahankali yace “I can’t think of anybody” alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace “Pops ko
inada shi?”



[9/10, 10:54 AM] M Shakur: đŸ’«GARGADAN SOđŸ’«




âœđŸ»M SHAKUR



5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASSâ˜șâ˜č

1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BAđŸ«Ł

2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄

3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉

4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BAđŸ˜«

5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BAđŸ”„



RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS
KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY
CLIENT PRIVACY

IS 5K ONLY

CHAT ME UP AND JOIN

wa.me/+2347012181461




EPISODE
4ïžâƒŁ
Calmly Excellency yace “uhnnnn I can’t think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai, to ko
maybe matayen ka kasan mata da kananun magana” ahankali Hawwa na kallonshi tace “banda
mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?” Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace “eh, dana aurenshi tara
but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu
6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin haushin yarona” shi kanshi DIG saida maganan ya daki
kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh,
rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace “can I know me suke
fadamaka idan sun kira ko kuma sako?” Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura
kanshi kan kafadar Babanshi yace “I don’t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked
him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu

Please Login or Register in order to submit comment