Reading Gargada So By m Shakur Chapter 6 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata
wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa
tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala’in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko
compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he’s too
old for her! He’s not handsome at all, he’s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki
dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa’azi, itafa tanada taste,
she loves fine classy men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace “Hawwa calm down”
lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net
din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace “mace har mace
wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada
sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba”




in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji tayi
kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne sabida tadinga binshi, dük yanda yaso yajaye idanunshi karya
kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka,



Kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta yasa Hawwa ta dauke kai har takai gaban tabarman taja
ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga kallo yace “da
fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama mahaifinki lokaci”?
Dasauri Hawwa ta zubamata shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi dahar hakan yasa
bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace “nan da kwana uku dan kawo kudin auranki
dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo” yashiga saka takalmi zai wuce Hawwa ta
mike hannunta taya ta tarasa da kakkausan murya tace “Kai!”



Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace “Hawwa baki
tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa
suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye?
Hawwa!” Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace “gashi baki murmushi kullum
fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta’adda” Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace “nasan aikin nan ke
ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan
zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido” yayi shiru yace “maganan danakeso nayi dake itace nama
Malam Sama’ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun satın daya gabata, ya sanar ina nema
miki miji” ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace “dazu da
asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara
wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke
hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki
auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina
ko”? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba
yacigaba. “Idan akai nasara Malam Sama’ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan
badake” dasauri Hawwa takalli Baba tace “amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin”
dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace “kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin
addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito
yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga
cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko”? Sauke kanta
Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar
gidan yace “wai Malam Sama’ila yace nayi sallama da mai gidan” annuri ne ya fadada a fuskan Baba
yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace “Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa
Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji” da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta
dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami
waje tazauna tace “ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake” ijiye
cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace “ni da mahaifinku
tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da
mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami
matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri
uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma
haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na
sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace
komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace “Umma kenan ai ko
azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci
kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba” tayi maganan tana mikewa
Umma tace “sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai”.




Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da saurinshi.
“Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah” tsayawa tayi chak tace “na’am Baba” cikeda farin ciki Baba yataho
yace “maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar
gida” yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada
dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama’ila
gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula
akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari
fari Baba yace “bismillah ku bismillah ku” zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace
“Zainabu kawo musu ruwa”Malam Sama’ila yayi gyaran murya yace “to Malam Hamisu bayan maganan
damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d’a dakake gani nakowa
ne” Baba yace “kwarai!” Malam yace “Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar
sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba
balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi”
Yanuna mutumin yace “dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso
marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali,
yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari” Baba jikinsa har rawa yake
yace “uhmm Masha Allah da kyau” Malam yace “yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada
gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta,
baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo
kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji
Kabiru”? Anatse ya gyadakai yace “kwarai Allah gafarta Malam hakane” dariya Baba yayi irin na manya
yace “indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan
irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba
hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba”?
Kabiru yace “hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa” washe baki Baba yayi kaman an
basa kujeran makka Baba yace “Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa” ba musu Malam
Sama’ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace “maza kifito kinada
bako Hawwa” sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen
Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she’s feeling so
sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is
wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he’s not seeing clearly, she’s
regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata
wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa
tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala’in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko
compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he’s too
old for her! He’s not handsome at all, he’s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki
dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa’azi, itafa tanada taste,
she loves fine classy men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace “Hawwa calm down”
lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net
din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace “mace har mace
wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada
sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba” in reality yahade fuska cus bayason ta
rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada
ne infact she’s lucky ma yazo, jahadi yazoyi sabida tadinga binshi sau da kafa sabida karya gudu shima,
duk yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka, kallon
dayake mata kaman zai tashi ya lasheta, abin yakara tunxura Hawwa ta dauke kai har takai gaban
tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga
kallo yace “da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama Babanki
lokaci”? Dasauri Hawwa ta zubamai shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi rasss dahar
hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace “nan da kwana uku zan kawo
kudin aurenki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo, and kuskuren dakikai na yau
kada ki saka gwada kwatankwacin irinsa” yashiga saka takalmansa zai wuce Hawwa ta mike hannunta
daya ta taresa kaman irin ta tare dan cikinta dinnan da kakkausan murya tace “Kai!”.
Bala’in faduwa gaban Alhaji Kabiru yayi yabi hannunta dake dab da tabashi a saitin kirjinta da kallo that’s
so milky yana shinning da fararen kumbanta dasuke nan dogaye a gyare sosai yadai daure da kyar dan
hakanan yaji kawai yana shakkanta wlh tsoro ma yaji tana bashi, sauke hanunta Hawwa tayi tadan tako
ta tsaya agabanshi daidai kusan tsawonsu daya dan Hawwa nada tsayi, cikin wata kalan sansanyar
lalatacciyar voice na cikakkiyan mara kunya tace “kasan what I do to men like you a office dina?” Tayi
maganan slowly tana kallon kwayar idanunshi kaman yanda yake kallon nata, yatsanta ta daga tayi
pointing goshinsa sannan tashiga sauke yatsan kasa yana bin yatsan da idanunshi hartakai yatsan wajen
gefen gabansa tace “i thrash men like you!” Dum dum dum gabanshi ke fadi yana kallonta dan she could
see fear a idanunsa batasan wani kalan baiwa Allah yamata ba but maza na dan tsoronta saidai idan bata
zuba musu idanu ba, dan duko da fuskanta tayi takawo dan da nashi tace “Idan you don’t want to end
up akan table dina nayi thrashing naka! Avoid Hawwa! Bazan taba aurenka ba! Ka kama kanka da
sharadinka kabar gidan nan” dan komawa baya tayi tana kallonshi sannan tajuya abinta yabita da kallo
zuciyanshi na bugawa dum dum dum har lokacin kaman zai fito sannan yayi hanyar zaure da sauri.

[9/16, 7:31 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
1️⃣
7️⃣ 1️⃣7️⃣




A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃



1- Menene SEX?



2- ANATOMY OF VIJAY



3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX



5- BEGGINERS SEX SYLES



6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX



7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI



8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI



9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA



10- BEGINNERS SHAN DIDI




11- KUNYAZA



12- CAT



13- MM



14- NIPPLE PLAY



15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya



WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461



Fadawa dakinta tayi tacire hijabinta ta yarda ta zauna kan gadon tayi tsaki, ba’a wani jimaba Baba yayi
sallama yana bude kofan abinda baicika yiba da wuya yazo dakinta saidai ya aiko akirata da sauri ta tashi
zaune shigowa yayi yana murmushi sosai kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki yace “Hawwa kinga
Alhaji Kabiru ko ai sai yanzu Malam kemin kwatancen mahaifinsa da kyau wlh nima naganesa aminin mu
ne” yayi maganan yanajan kujeran wajen kayan kwalliyanta ya zauna yana ijiye crutches nasa a gefe
dasauri Hawwa ta tasauka kasa ta zauna Baba yace “Alhamdulillah nagode ma Allah Hawwa, to yanzu
yace yanason kibar aikin jibi zai aiko da magabatansa da kudin aure kinji”Abu tahadiye daya tsaya mata
awuya she respects Babanta so much and she loves him alot sabida ko ba komi duk wuya duk runtse
yariketa ta taso a hannunshi ai bai bari Umma ta azabtar da itaba, sai dai wanda bada saninsa ba, yayi
makesure tai makaranta yabiya mata WAEC dudda anan ya tsaya da biyan komi ita tasa kanta a
university da kudin dinki datakeyi tun tana yar 3yrs ta taso taga Mamanta na dinki wlh bata taba koyan
dinki ba samin kanta tayi ta iyawa dan Baba yabata keken dinkin Mamanta as shine gadonta ahaka tayi
school, Baba supported school nata tunda babu miji while sauran kanninta daga sunyi WAEC Baba ya
aurar dasu, bayan tagama criminologist kawai taji tanaso tashiga police nan fa saida aukai fada da Baba
but daga baya ya yarda taje police school a Kano tafito tafara masters kafin ta sami aiki, she loves Baba
and tanaso tarabu dashi lafiya, but this she can’t do, tabar aiki wazai rike gidan bataso suyi fada hakan
yasa tace “shikenan Baba amman bansan sanda zasuyi approving resignation later na ba” Baba sosai
yayita murmushi ganin batamai gardama ba yasa yace “inhar sunyi signing kafin auren da sauki zan
iyama Kabiru magana ya barki kicigaba da zuwa ai naganshi mutumin arziki ne mai saukin kai, Allah miki
Albarka kinji Mamana” gyadama Baba kai tayi takalleshi jin sunan daya kirata dashi, Kafin yatashi yafita
yana kwalama Umma kira dan yabata labari.

Lumshe idanu tayi, aduk fadin duniyan nan da Baba da Umma kawai take tolerating itama Umma
darajan Baba takeci forget suna fadansu but Baba he deeply cares for her, batason wani abu dazai
dagamai hankali tariga ta girma yanzu tundadai ba dukanta Umma zata iyayiba tariga ta shafe chapter ta
cus she’s her least problem.



Wayanta ta dauka dan kiran Ni’ima taga Alert 1.5Million ya shigo account dinta dasauri tashiga taga DIG
ne yatura musu da sauri ta kunna data taga yayi magana a group din dasuke just su hudu yace “the vice
president appreciate efforts namu with some token, i sent kowa his share, Weldone guys get some rest i
will see you tomorrow at work” taga su Hayatu da Abraham sunyi godiya itama tai typing thank you Sir,
she’s happy with the money, bude account nata tayi tasama Ni’ima 100k, ta turama Aminu 50k, Asiya
50k, Rahma 50k sai Nanah 50k, ahankali tace “I will keep 50k for Mims” tadanyi murmushi daidai kiran
na shigowa wayanta datai saving da Aminu Bro, katse wayan tayi dan she always act like the big sis to
kanninta takirashi back, ringing daya yadaga da so much excitement yace “Ya Hawwa you are the best
big Sis ever thank you” murmushi tayi tace “ya school din? Ya project kagama?” Da murna akan
muryansa yace “yau zankai chapter 4” gyadakai tayi tace “okay” adan natse yace “hope you’re fine ko
Baba da Umma basu damunki, hope you are okay?” Dan murmushi tayi tace “I’m very okay babu mai
damuna just study well if you need anything ka kira” gyadamata kai yayi yanda Ya Hawwa ke kulada su
ko Umma mahaifiyarsu bata kula dasu haka, ahankali yace “thank you Ya Hawwa” anatse tace “bye”
tana katse wayan kiran Asiya na shigowa ta katse ta kirata dasauri Asiya tace “Ya Hawwa naga sako
nagode nagode Allah amfana” batason ana mata godiya hakan yasa dasauri tace “Ya Akram yana cin
abinci yanzu”? “Eh yafara ci, har tuwo ina bashi but da miyan yauki yakeci” murmushi tayi tace “okay a
gaida Baban su bye” bye all sisters nata saida suka kirata, dudda duk sunsan mahaifiyarsu batason
Hawwa su suna kaunanta cus she takes care of them, tanada very good and matured relationship da
siblings dinta, tana gama wayan saiga na Ni’ima ta daga, tana dagawa Ni’ima tace “wai dawa kike waya
haka?” Murmushi tayi tace “kishi kike nayi sabuwan kawa ne”? Dariya Ni’ima tayi tace “akwai invincible
name dina a goshinki babu wacce ta isa tai kawance da kawata, naga kinsamin kudi I’m refunding it right
now” kai tsaye Hawwa tace “ba naki bane Hajiyata calm down na Yaseer ne da Yasmeen, an bani bonus
na aikin damukayi, so I wanted to spoil them idan ke ba evil spirits bane kidawo da kudin mugani” dan
shiruuu Ni’ima tayi chan tabude baki zatai magana cikeda tsokana Hawwa tace “toh Mamana zata
faramin wa’azi kan kashe kudi yanzu zatace kayan daki yakamata nadinga siya ina tari” dan murmushi
Ni’ima tayi da dan damuwa tace “Hawwa idan aka tashi aurenki bakida mai miki, Baba bayida karfi shima
adan albashin naki yake surviving, u will be the one to do everything ga gyaran jiki so many things” dan
tabe baki Hawwa tayi tajuya idanu alamun tagaji da zancen tace “zanhau keke nayi dinki anjima zanje
kasuwa nadan sayo kayan abinci bye” Ni’ima zatai magana Hawwa ta katse wayan da sauri chan saiga
messege tace “thank u Best, I love you, yaranki suma sunce Allah amfana”.




Murmushi Hawwa tayi batare datayi replying message dinba ta tashi tawuce wajen basket din tabude
tana ciro wasu materials datariga ta yanka ta warwaresu akasa sannan tadauki wani ta hau kan keken
tana saita zare tahau dinki, yawanci dinki yanasa tana mantawa da damuwanta, tana cikin dinkin akai
sallama wani yaro yakawo mata makullin mota inji Baba ta leko ta amsa.



Sai bayan tayi la’asar sannan ta shirya cikin wani black abaya mai kyau sosai ta daura gyalen asaman
kanta batare datai rolling ba, tadauki handbag da wayanta da car key tafito kaganta zaka dauka yar mai
kudi ce tanada expensive body, fitowa waje tayi Baba yace “ina zaki”? Ahankali tace “zandan karo kayan
abincin gidan ne Baba an biyani bonus, zan kuma siyo landing da zaren dinki ina dinka wasu kaya ne
banda abubuwan dinki” jinjina mata kai yayi yace “to saikin dawo Baban Yaseer ya aiko da motan ki
dazu” gyadamai kai tayi tawuce wajen motan nata dataga an wanke har ciki yayi tsaf tsaf yana kyalli
tabude ta shiga tanabin motan da kallo dataga an samata turarukan mota masu bala’in kamshi harda
wani expensive car diffuser, murmushi tasakeyi ta shiga tada motan yan anguwa sai kallonta suke inda
sabo ta saba tai reverse ta juyo sannan tafice daga anguwan kasuwa tafara shiga tasayo buhun abinci
dasu jarkan mai akasa mata a boot sannan taja motan zuwa wani super market dake wuse 2 mai shegen
kyau yawanci anan take samin wani botura masu kyau foreign datake sawa gaban shirts dinta na zuwa
office.



Parking tayi tabude motan tafito tana rike jakanta a hannu tanajan gyalen gaba sabida yanda gashinta ke
fitowa gashi kitson yadanyi tsufa, maida kofan tayi tarufe tama motan key sannan tai ciki tana tafiya
ahankali one step at a time harta shiga tafara duba wajen supplies din kayan dinki duk abinda take
bukata saida ta dauka sannan tabar wajen tana tafiya ahankali rikeda basket din datasa abinda tasayo
ciki, wajen shelves na books ta tsaya tana daukan novels tana duba authors din cus tana karanta English
novels sosai kamshi mai bala’in dadi ne ya daki hancinta daidai ta dauki wani novel abin har saida yasa
takai novel din hancinta cus she was curious an fara scented novels ne? Jin ba novel din ke kamshi ba
yasa ta janyeshi daga hancinta, she don’t want to look stupid but wlh kaman tajuya ta nemi mai kamshin
and ask sunan turaren cus she loves the scent, tana tsaye awajen kaman daga sama taji an rungumeta ta
baya. “FAA yayyyy!” Adan tsorace Hawwa ta juyo dan har saida gabanta yafadi jin yanda muryan little
girl an kuma riketa atare, da sauri ta juyo daidai Noor ta saketa tana dagowa tana wani irin murmushi
tana kallonta, kyakkyawan yarinya ce tana sanye dawani half gown, kallon yarinya Hawwa tayi sosai
from facial expression dinta kasan bata ganeta ba saikuma tabi gabanta da kallon ko zataga iyayen
yarinyar, ganin maza tayi su hudu wanda tana ganinsu tasan bodyguards ne, hannunta taji an kama
dasauri Hawwa tadauke kanta daga kallon bodyguards din takalli yarinyar dake murmushi sosai tana
washe baki tace “I can never ever and ever forget your face Anty, Anty you don’t remember my face”?
Ahankali Hawwa ta duka tana kallon yarinyar that is so beautiful and the way she talks is so adorable
tace “Hi cutie” still trying tagane yarinyar dasauri Noor takai hannunta goshi tace “oh noo, I’m Noor
Ibrahim Khaleel Mangal, and you saved me, your are my fairy angel Anty FAA” zaro daradaran idanunta
Hawwa tayi tace “Ohhh Noor I’m sorr……” bata karasa magana ba Noor ta matso tareda manna mata
peck a goshi tace “Noor loves Fairy Angel Anty, come and see my Dady” yarinyar tayi maganan tana
kama hannun Hawwa data tashi da sauri awkwardly tace “uhm Noor, no….” jan hannunta da karfi Noor
tayi tace “please, please please FAA, yanzun nan Dady na yafita yayi waya” yanda bodyguards din suka
wani bude musu hanya yasa ba yanda ta iya tabar basket na abubuwan dazata saya awajen tabiyota
suka fito waje Noor tarike hannunta gam gam kaman za’a kwace zuwa wajen wata arniyan customize
Maybach dake pake a tsakiyan motocin mopol guda biyu gawani lafiyayyen bodyguard tsaye gaban
motan dayana ganin Noor yabude bayan motan, tana zuwa wajen motan batai wata wata ba tasaki
hannun Hawwa data tsaya awkwardly tana kallon yanda yarinyar tashiga motan ko 1min batayiba tafito
tana jawo black hand waje da karfinta kaman yanda taja Hawwa dazu tace “Dadyyyy” rasa yanda zatayi
Hawwa tayi Noor tajuyo tana kallon Hawwa tana dariya sosai kaman mara lafiya nan ko tsabagen murna
ne tace “Dady see my Fairy Angel Anty she saved me that day from those bad people, Dady comeeeee”
tai maganan ashagwabe kaman zata fashe da kuka dayasa gently ya sauko da kafafunshi kasa hakanan
Hawwa taji gabanta yafadi dayasa dasauri tace “Noor Dear, Dady don’t have to see……” Kasa karasa
maganan Hawwa tayi sabida yanda Khaleel yafito daga motan yana sanye da 3quater wando daya
tsayamai a knee, yasaka wani black sneakers na givency mai tsinannen kyau, yana sanye da shirt lilac
color shirt da butura ukun sama duka a bude kana hango black huge chest dinsa cus babu singlet aciki,
waya na kunnensa yana yatsine fuska a wulakance amman yayi wani irin mahaukacin kyau, gashin kansa
na sheki kaman yayi barin hair butter akai, ko kallon inda Hawwa take baiyiba, kallo daya Hawwa tamai
tadauke kai da sauri, from his dressing kasan irin yaran nan ne marasa ji, Noor tana rike da hannun
Baban nata, dayan hannun nata that is free takama hannun Hawwa dashi da sauri tarike tana washe
mata baki dan bala’in son Hawwa taji tanayi tace “My Dady is on call FAA he will finish now kinji, saiki
gaisa da Dady na ko” azuciyan Hawwa tace “wannan wace irin yarinya mai naci ne haka”? Azahiri tadanyi
yake tana mamakin yanda yanzu daga fitowanshi tafarajin kamshin data jiyo dazu, Noor dake kallonta
har lokacin tace “FAA you look very very beautiful, and you are tall like my Dady” kallonta Hawwa tayi,
Noor tamata wani sweet smile tace “kusan tsawonki daya da Dadyna” dan murmushi kadan Hawwa
tama yarinyar tanajin yanda yake magana comfortably one one kaman ba jiran sa akeba, ita kanta small
Noor kallonshi tayi kaman zatai kuka tace “Dadyyyyyy” dan juyodakai yayi yakalleta ganin zatamai kuka
yasa ahankali yace “hold on Sam” sannan ya zare wayan daga kunnenshi dasauri Noor tai murmushi tace
“Dady see Fairy Angel Anty she saved me that day katuna? Dady she’s so nice and she’s so beautiful,
Dady kalli she’s tall like you, Dady

Please Login or Register in order to submit comment