Reading Gargada So By m Shakur Chapter 20 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

asibitin
suka bata footage din ta tura ma NMCN intentionally Mama, Leadway hospital have no idea ni nurse ce,
sannan basusan dawani asibiti nake aiki ba, Mama aikin Hawwa ne wlh, tanada connection din, she did
all of this to get back to me” takalli Mama tana huci tace “Mama I will make Hawwa pay for everything
datamin wlh tundaga kan rabani da mijina, Mama sainaga bayan Hawwa! Yanda narasa Aliyu narasa
soyayyan sa yadinga gayamin ya tsaneni, sannan yanzu narasa aikina, I will make Hawwa loose
everything also! Mama na tsani Hawwa! She’s a curse arayuwana Mama! Nima saina zama curse
arayuwanta” Mama na kallonta tace “to yanzu yazakiyi eh Ni’ima? Bakida aiki dawani kudi zaki dinga ci
ga Aliyu yaki kulamu?” Murmushi tama Mama tace “inada yan kudi kuma kudi bazai taba gagarana ba
saidai in ba Hawwa aduniya, don’t worry Mama” ijiyan zuciya Mama tasauke but ranta babu dadi Ni’ima
ta tashi tashiga daki ta chanza kaya zuwa abaya tafito Mama tace “ina zaki?” Murmushi tayi tace
“gidansu Hawwa” dasauri Mama tace “suka koroki fa?” Dan murmushi tayi tace “Mama kibar mafarkin
nan saina dawo kawai”.



Hawwa da Ramla nafita, Baba da Aminu suma suka fice zuwa bank kai gold, Ni’ima na shigowa unguwan
tai parking motanta taji dadin yanda bataga Baba ba, ijiyan zuciya tasauke takalli fuskanta ta side mirror
ganin komi daidai yasa tabude kofan tafito tashiga gidan da sallamanta Ammi ce kadai a tsakar gidan
tana wanke kayan Hawwa dana Ramla taga Ni’ima that’s the last person datai expecting taga agidan nan
tsayar da wankin datakeyi tayi, Ni’ima ta shiga shigowa tana tahowa har inda Ammi take, babu wasa kan
muryan Ammi tace “me kikazo yi agidan nan?” Dan murmushi kadan Ni’ima tama Ammi ta duka gabanta
takai hannu zata karbi bahon wankin tace “kawo kayan na wanke miki Ammi” kul! Ammi tafadi azafafe
dayasa Ni’ima ta tsaya chak, ahankali tace “Ammi kin shararamin mari haryau inajin zafin hannunki a kan
kunci na baki hakura?” Ammi na kallonta tace “tashi kibar gidan nan I don’t want to talk” ahankali Ni’ima
tace “wajen Hawwa nazo wannan dabanganta ba nasan batanan bari naje nazauna najirata” tawuce
tadauki kujera tazauna a tsakar gidan Ammi tabita da kallo sai kawai ta dauke kanta yacigaba da wankin
datake bata sake cemata uppan ba.

**



Faduwa gaban Hawwa yayi jin abinda Khaleel yace wanda har saida yagani yanda ta tsorata hakan yamai
dadi kawai yadauke kai Hawwa ta kadakai cikeda karfin hali tace “ka gwada kaini hotel kagani!” Tai
kwafa kawai tadauke kanta ta jingina da kujera tana zancen zuci, ada kafin tasanshi kamshin turarenshi
namata dadi yanzu ko dazaran taji kamshin yana reminding nata of yanda takejin haushin sa da tsanan
sa da kinsa, sunyi kusan 30min tafiya sannan sukakai wani building dataga an rubuta The couples dream
world aka bude musu gate suka shiga parking sukayi wani babban mutum yafito sanye da suit zuwa
wajen motan driver yafito yabude ma Khaleel tunda ba Salman yafito Hawwa naji tsohon na cewa
“welcome to The couple dream world Sir, we are so honored and pleased to have you” dan gyadamai kai
Khaleel yayi yajuyo tareda leko motan yamika mata hannu yace “Police girl mun iso hotel din let’s go”
hannunta tasa ta kabar danashi azuciye tafito daga side nata da aka bude mata tazagayo tsohon yakara
bowing yace “welcome to the couple world Ma’am” dan gyadamai kai kadan Hawwa tayi ranta abace,
Khaleel yace “after you” gaba mutumin yayi shikuma ya matso dab kusa da Hawwa bata ankaraba taji
yakama hannunta hade hannuwansu gam yayi Hawwa takalli hannun tashiga kokarin kwace nata tace
“cikamin hannun” make mata kafada yayi kawai yajata, duk yanda Hawwa taso ta kwace hannunta
takasa Khaleel sai tafiya yake abunshi driver yabisu da kallo dasauran mopol nashi, yau shakara kusan
ashirin ina aiki dasu bantaba ganin Oga yayi kyau dawata kaman yar sandan nan ba, they look so great,
Allah kasa itace sanadiyan gyaruwansa” shiga ciki sukayi Hawwa taga kayayyakin amare ne da ango ajere
kaman irin su veeke james dasu xtrabrides datake gani a IG irin wajen ne, yana jerawa da ita ahankali
batare daya kalleta ba yace “banso ki dinka bridal dress dinki da kanki kinji yarinya!” Yadan kalleta dauke
kai Hawwa tayi, Khaleel yace “I want them to do it for us” murya kasa kasa itama Hawwa tace “dazakaji
nawa dabaka kashe kudin nan ba cus they will be no any wedding” office aka shiga dasu dasauri wata
yoruba woman ta taso dasauri tace “welcome Sir” kawai ta rungume Hawwa tace “welcome Ma’am, you
guys makes a very very lovely couples congratulations”.

[9/29,
9️⃣ 3:42 PM] +234 806 486 0007: EPISODE 4️⃣9️⃣
4️⃣




Haderai Hawwa tayi taki magana shikuma Khaleel yace “thanks” seat tanuna musu tace “please” sai
alokacin Khaleel yasaki hannunta suka zazzauna matarma ta zauna ana kawo musu very expensive drinks
aka ijiye aka fita sannan takallesu tace “the first abu damukeyi idan couples comes to us like this shine
maganan color before talking about fabric, Sir and Ma’am wani color fabric are you going for” daukekai
Hawwa tayi shikuma Khaleel ya tsareta da idanu yace “I want to see her in white that day saikuma
something gold fits her and sky blue dark blue color, that’s the color of clothes dana fara ganinta dasu d
day we met!” Danna waya Hawwa takeyi da amman saita tsaya tai shiru jin abinda Khaleel yafadi,
designer tace “awwwn wow your husband is so romantic yatuna har kalan kayan daya fara ganinki dasu”
juyoda kanta Hawwa tayi ta kalleshi suka hada ido watsamai harara tayi tasake dauke kai abinta, matan
tace “so we will have white gown, gold outfit, sai a mix of sky blue and dark blue outfit” gyadamata kai
yayi yace “right” tashi tayi tace “muje fabric store kugani” tayi wajen kofa shima yatashi Hawwa takalli
matan tace “can I stay nagaji I don’t have to go ai” kanta Khaleel yazo yace “I can carry you idan kin gaji”
dasauri Hawwa ta tashi daga kujeran matan tai dariya tafice abinta, Hawwa tanuna Khaleel da hannu
cikeda masifa tace “Wlh kada ka tabani, katabani saika sani” tsayawa yayi yace “mutafi to” wucewa tayi
da sauri yabita abaya idanunshi suka sauka kan ass nata dake juyawa sabida yanda take tafiya dasauri
dauka kai yayi sabida yanda har jikinshi yafara motsi she has rubber ass, itadai Hawwa zama tayi Khaleel
yana zaban fabrics masu kyau tashiga danna wayanta, almost every second saiya kalleta har saida matan
tace aranta guy din nan extremely love that beautiful ladyc and yarinyar sai yanga takemai tana shareshi
kaman she don’t love him back, tsaf yazabi fabric dayakeso matar tadauko tape tazo wajen Hawwa tace
“Ma’am measurement naki zan dauka stand please” aka kunna waka awajen shikuma Khaleel yawuce ta
gefen ido Hawwa tabishi da kallo ko’ina zashi oho ganin yabar wajen yasa tace “I have my measurement
zan iya baki basai kin aunani ba Madam” ahankali matan tace “kiyakuri don’t let quarrel naku to affect
you and ur day, couples fight you know, please tashi na aunaki I want you to be the most amazing and
spectacular bride ever” shiru Hawwa tayi sai kawai ta tashi matan ta zare gyalen Hawwa ta ijiye kan
chair gashin Hawwa da aka gyara ya bayyana dayayi kyau sosai, Hawwa tadan kallo wajen ganin ba
Khaleel tasauke ijiyan zuciya tsayinta tafara aunawa, daidai tabude hannu tana auna boobs dinta Khaleel
yashigo room din rikeda wine glass yana kurba yana tafiya kaman dan gayun shi, matan takalli Hawwa
tace “you have boobs so zamuyi breast cut mai fadi and cuppy look” dago kanta Hawwa tayi da sauri jin
tafiya hada idanu tayi da Khaleel dake mata dan iskan kallo jin abinda aka fadi yanama kirjinta da ake
aunawa wani kallo irin wannan ne wani girma, harara Hawwa ta watsamai ta dauke kai daidai wakan
Favorite girl na Darkoo ft Rema na playing a speaker wajen, wani irin daga hannunshi dake rike da glass
cup Khaleel yayi sama yakai dayan gaban wandonshi yarike yafara rawa yana moving so slow and cute
dayasa da ake aunawa ta Hawwa waigo ta kalleshi, tsaya chak tayi tana kallonshi, murmushi yamata
kadan yashiga bin wakan yana rawa yana kallonta.

Crazy crazy crazyyy

You amaze me

Gurl your amazing

Ayyy, yeah yeah

Gurl I swear your chocolate I wan bite,

They say your love ahh fit to make a man fight

Make other girl hold up who badder dann

Bring am out my gurl fine like Tayra bankz

I like the way the boogie down

Gimme boodie bounce make I elevate your finance

Keep putting on pressure

Giving other girls lectures

Shap like saper

My gurl so fine mmmmmmm

Gimme dirty whine ummm

I like the way you twerk ummm ummmmm ummmm

You twerk yeah yeah

In the Maybach

She really got heaters gurl

She really my favorite gurl

I'm loving the way you twerk
You twerk…..

Yanda Khaleel kebin wakan yana mata rawa yana kallonta yana sipping wine once in a while yana nunata
saitaji bata tabajin wakan yan Nigeria yamata dadi kaman wannan da Khaleel keyi ba, and bata taba
ganin wanda waka da rawa yamai kyau kaman shi ba, he is so bad Goddd! Even his dance na bad boys ne
Ya Allah! Bugawa kirjinta yashigayi uncontrollably sai kawai tajuya da sauri tabama baya why is she even
looking at him har rawan dayakeyi na burgeta banda iskanci ma me namiji yakeyi da rawa banda
shedanci? Kato dashi yarike gaban wando yana rawa mtswww.

Murmushi matan dake aunata tayi itadai tana kallon ikon Allah d drama, this two share unique
unexplainable love and affection, kusan 1:20minutes suka bata a shagon, sannan suka fito motan tashiga
shima ya shigo takalli agogon wayanta tace “oh no lokaci yawuce haka” batare data kalli fuskanshi ba
tace “zanyi salla” ahankali yace “take us to central mosque Umar” dasauri driver yace “to yallabai” har
sukakai central mosque taki kallon inda yake ana parking tabude da kanta tafito tayi side na mata yabita
da kallo sai shima yawuce bangaren maza Umar na binshi da sauran guards nashi dake musulmai, dudda
bata juyoba but ta gefen idanunta taga yatafi side na maza aranta tace “ashe yana salla”



Kusan 15min tabata a mosque sannan tafito Khaleel na tsaye jikin mota ya hangota wlh baitaba
spending this kind of plenty time da any mace arayuwanshi ba and surprisingly he’s not even tired, he’s
just looking at her she’s so tall not too slim not fat chan kuma aranshi yace “sai fada da masifa da tsiwa”
haatta iso wajen taki kallonshi tashiga motan dayake abude daidai wayanta yahau ringing shima yashigo
daidai tana picking wayan takai kunne tace “Hello Abraham ya kuke” tai shiru sai chan tace “don’t worry
I’m feeling much bet……” fizge wayan Khaleel yayi daga kunnenta yakai kunnenshi yace “why do you
keep calling my wife like this?”Dasauri Hawwa takalleshi tana bude idanu bataji me Abraham yaceba
cikeda wulakanci Khaleel yace “if you call my wife again you will have to deal with my anger!” Yazare
wayan daga kunnenshi ranshi abace yace “I hate small senseless boys” mamaki yakashe Hawwa tace
“wai kai ina ruwanka dani? Ina waya da yan office namu kana karbemin waya who do you think you
are?” Kallonta yayi yace “your husband!”Wani abu taji awuyanta tamikamai hannu tace “bani wayana”
makemata kafada yayi a sangarce faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai tai shiru kawai yacigaba da
kallonta ganin taki kulashi waje daya take kallo shikuma yafiso yayita sata magana, ahankali ya matso
kusada ita dasauri tajuyo takalleshi tanamai mugun kallo, lumshe idanu yayi kadan yace “I’m sleepy,
banyi bacci ba sabida ke dazu” ahankali Hawwa tace “mtswwww” tajuyar da kanta kawai takalli waje, ko
kadan batai tsammani ba kawai kanshi taji akan kafadanta faduwa gabanta yayi tajuyo da sauri ta
tureshi agajiye yakalleta yana dafe kanshi da hannu ta nunashi tace “Khaleel ka kara tabani ko ka kara
hada jikinka da nawa wlh saina bata maka rai!” Kaman dan yaro yace “bacci nakeji” ihu tayi tace “and so
wat!” Shiru yayi sai chan yace “muguwar yar sanda kawai!” Dasauri Hawwa tace “wat!” Saikuma tasaki
baki tana kallonshi jin abinda yakirata dashi wlh yaron nan dan rainin wayaune, tadai daure tai shiru
tahadiye komi, ahankali yace “dama duk masu suna Kulu acts like cats all they do is miyau” sake
kallonshi Hawwa tayi kaman zawo takasa hakura tace “nine cat”? Gira daya yadaga mata alamun “eh”
ganin mahaukaciya yakeson maidata yasa tace “don’t worry this cat will expose you soon” murmushi
yayi yace “Baba will never believe you Kulu” hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace “Kululu
Kulu Lu, Muguwar yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa” shi kanshi Umar
driver saida dariya ta subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane
dariya yayi dasauri Khaleel yataso tace “Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa” girgixama
Khaleel kai yayi yana dariyan tari dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water
yashiga budewa dasauri yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na kallonsu aranta tace “so
yadamu da yan aikinsa haka”?



Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace “lafiya lau Oga ya tsaya tarin” komawa baya
Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita
this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye
motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag
din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta.

Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan Umar
shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace “wai banace kadaina
tabani ba” takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi
tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin
yanda numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take
kan cinyansa cikeda haushinsa tace “mehaka”? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun
jikin fatan wuyanshi yace “aahhh your hands feels so gooo…..” rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule
sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace
“instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina”
sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace “or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni
aaashhhhhh” yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal
organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace “wai 3weeks saura kwana
nawa ne kafin yayi? I can’t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right
Kululuwa”?”Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace “bazaka taba hutawa dani ba! I’m not like those
gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta
dakai gwara na mutu!” Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai
kawai yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya
mannu da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata wani shedanin kallo, kokawan fita
tashigayi daga jikinshi takasa tace “mehaka?” Lumshe idanu yayi yace “nothing kawai inajin taushin bra
cups dinki ne a chest dina! But why would that designer said kinada boobs this things dasuke nan kaman
pre mature clementines oh tangerine right!” wani irin cringing jikin Hawwa yayi na bad words dayake
fadi comfortably da anger, tashiga kwace kanta aharzuke tace “kai wlh dan iska ne Khaleel, bantaba
ganin yaro as bad as dan iska as you ba, look at the way kake batsa” ashagwabe yana bude idanu kadan
yace “saisa nakeso nayi iskancin dake nakoshi Kulu, idan nayi zan dainayi da wasu, zaki bani unripe yan
mitsi mitsin tangerine din nan nasha”? Yanuna chest dinta dake kan nashi, da karfinta Hawwa tashiga
kwacewa kaman mahaukaciya sai kawai taga yakama waist nata yaja paper bag dinta ya ijiye akasa tashi
daya yadagata yawani juya yana ijiye ta akan kujeran yana hayowa kanta ya zauna akan cinyanta
fuskanshi na kallon nata yadage hannuwanta sama yarike, Hawwa bata tabajin namiji akan jikinta ba sai
yau runtse idanunta gam gam tayi jikinta kawai yashiga rawa idan Baba yafito yazo yabude motan
yagansu ahaka fa, arude tace “me haka? Khaleel wat is this”? Kawo fuskanshi yayi dab da nata dawata
orgasmic cuming voice yace “I want to kiss you Yar sanda!” dawani irin sauri Hawwa ta kulle bakinta ta
datse idanunta gam takasa kwace hannunta kafafunta sun kasa motsi sabida yanda Khaleel ke zaune
kansu, murmushi kadan Khaleel yayi awani irin hankali yakai hannunshi daya ya tusa akarkashin bayanta
yaturota jikinshi ya kankameta sosai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya itama kawai taji battery ta yayi
low zero percent takasa gardaman kafin aga mota na motsi a unguwansu kusan 1min Khaleel yayi da ita
ahaka kankame da ita kawai numfarfashi suke saukewa atare ba magana, kafin gently yakai bakinshi
yana kallon yanda ta datse bakinta, murya chan kasa yace “release your lips” makemai kafada tayi ba
bakin magana tasan tana sakin bakin zai kissing nata, she will never kiss this kind of guy, fuskanshi ya
sauke akan nata yadan hura iskan bakinshi kan nata cikin konji voice yace “Hawwahhh!” Har wani motsi
organs dinta sukayi yanda yakirata, bakinshi yakai kan soft cheek dinta ahankali sensationally ya manna
mata wani light kiss a kumatunta dayayi making wani virgin sound. “Muuuuahhhhhh!” Wani dogon and
very deep sigh Hawwa tasaki. “Huuuhhhhhhh!” Batare da Khaleel yacire bakinshi dagakan kuncinta ba
cikin tsinanniyan yar iskan murya yace “Kulu can I just grab unripe tangerines dinki na matsa kadan? I
promise to be gentle dan basu nuna ba, zan tabasu ahhhh” yayi shiru yana zare hannunshi daya kama
hannunta dashi asama yakai hannun wuyanta yana saukewa kasa ahankali, cikin muryan nan yace “zan
matsasu asssshhhhhh!” Yasoma kaiwa kasan wuyanta Hawwa na kokarin sa jikinta yayi motsi tahanashi
takasa, murya chan kasa yace “zan luguiguitasu and make them ripe uhnnnn Kulu…….” Daidai yakai
hannuwan zai sauke a boobs dinta….❤️❤️

wih saina zame hannuna a lamarunku tunda ke kinsaka differentiating good people from bad, you're a
criminologist but kin kasa karantan

Ni'ima kisan criminal ce ita all she's doing dake is friends with benefit bata taba sonki ba, yau tazo
wajenki sabida tasan u might be able to get her licence back for her, tasan mijinta na sonki kina karansa
kika cemai yadawo da Ita zai dawo da ita, this gurl has been benefiting from you right from day one, Ni
ima tafi kowa cin albashinki saitaci tarage sauran mu yan uwanki kike rabamana" Ammi bambami
takema Hawwa bana wasaba, tace "yanda kike kashema yaranta kudi kanninki da yaran kanninki basu
samu haka daga jikinki suci, duka abinda kika mata arayuwa bai hana rana daya ta kwance miki zani a
kasuwa ba ta zagi ubanki ta zagi uwarki ta goranta miki yanzu shine still kike neman goyata abaya kiyi
Allah baki sa'a nina tafi zaria nafasa kwana gidan nan, Ramla zoki hada kayanmu

mutafi"

Dasauri Hawwa tarike kafanta tana girgiza kai tace "Ammi dan Allah kiyakuri" Baba shima yace

"Zainab yakuri yamma tayi bani barinki kishiga hanya yanzu" kaman Ammi zatai kuka tace

"Malam Hawwa na batamin rai, tana bakantamin rai, haba haba dan Allah gamai sonta ta tsaya tana
gayamana mashayi ne menene menene, ga mara sonta takasa ganewa binta take ido rufe kaman
makauniya, ana nuna mata gaskiya tana kulle idanu ina dalili kasheni takeso tayi da bacin rai da takaici
nagayamaka bazan kwana ba
Malam" Baba shima cikin masifa yace "shikenan kin batama mahaifiyar ki wacce ita kadaice bata fushi
dake aduniya rai, matarnan ni da ita bama T e mura tay metamente ne mame hammata iska muke
akanki sabida yanda bataso ina fada akanki ina damunki, jibi yanda kika bakanta mata rai yau Hawwa
kinji dadi ko"?

Tashi Hawwa tayi sai kawai ta rungume Ammi tafashe da kuka tace "Ammi dan Allah kiyakuri trust me l
don't consider Ni'ima my friend anymore and namiki alkawari bazan kara bari tasan sirri na ba kawai
tabani tausayi ne somehow I feel responsible for her situation and condition da Baban Yaseer baiyi all
abubuwan nan ba da yanzu suna tare abinsu but bazan karaba kiyakuri Ammi na forgive me dan Allah"

shiru Ammi tayi saikuma ahankali tace "naji nahakura ya isa, kawai abin namin zafi arai ne yanda kike
yunkurin dawo da makashinki rayuwanka" Baba yace "Allah ya kyauta ai ta kuskura tai haka saitaga
bacin raina" ahankali

Hawwa tace "bazanyiba Baba" wucewa Baba yayi yafita Hawwa takai Ammi gado ta zauna sai kawai ta
kara rungume Ammi, ahankali Ammi tanuna mata wasu shopping bags tace "kinga abinda Ramla tayi
taga opportunity" dan murmushi tayi kadan tace "varinya ce Ammi" ahankali Ammi tace "ina kukaje?"
"Wani shagon dinki aka aunani hmm" ta tabe baki Ammi tai

murmushi tace "muga abubuwan". 12:11

She wants to be Hawwarh's best friend, wannan abubuwan da ada zatai sharing da Ni'ima gwara tayi da
ita, tabata labaran hakan zaisa ta manta da Niima, Ammi ta karba tana budewa tarike baki tace "au dan
gidansu yartawa yake cewa Yar Sanda Kulu lallai Ibrahim yacika sarkin tsokana" Ammi tabude kwalin
agogon taciro tana kama hannun Hawwa ta dauramata tace

"masha Allah cip cip idan gobe yazo saikisa yaganki dashi yaji dadi haka akeyi ma miji" Hawwa tadan turo
baki tana tauna baki batadai magana ba gudun karta batawa Ammi rai Ammi tasamata bracelet din
shima yamata kyau sannan ta bude turarukan ta feffesa mata itama Ammi ta fesa anata jikin tace "uhm
ni Maman Amarya nima nayi kamshi" dan murmushi kadan tayi Ammi tace "kai gaskiya mijinki ya san
kan turare Hawwa kinji kamshi" dasauri tace "Ammi nabaki ki daukesu ni dama inada turare na" dakuwa
Ammi tamata tace "kwal ubaki Hawwa mijin naki yamiki kyauta zakimin, kaji yarinya inga kin bama wani
saikin sani" turo baki tayi ta tashi kawai tana rage kayan jikinta Aminu yayi sallama yashigo wani waya
daban yakawoma Hawwa yace "Ya Ibrahim yace nakawo miki" wayan takalla Iphone ne bamatasan
wanne ba ganin Ammi na kallonta ta wutsiyan ido yasa tasa hannu ta karba tace "to" ta ijiye tawuce
bayi.

Around 10 duk sun kwanta ita Hawwa sabida zatai azumi gobe Ammi kuma sabida zatai tafiya gobe,
sabon wayan dataki bi takanshi tuntuni ne yahau ringing ita batamasan sim dinta ne ciki ko wani
dabanba hakanan dai taji bazata dauka ba, wayan na karewa yashiga ringing again Ammi tace "wai ba ke
ake kira ba Hawwa nafasan ba bacci kikeba" tashi tayi ta sauka daga gadon tasa hannu tadauki wayan
akan mirror tadawo gadon ta kwanta sannan ta danna wayan takai kunnenta sabida Ammi yasa ta
kwantar da murya sosai hakan yasa muryanta yayi wani irin dadi ahankali tace "hello" lumshe idanu
Khaleel yayi yana gyara kwanci afalo ashagwabe yace
"I'm hungry Kulu" wani iri Hawwa taji yanda yayi magana hakan yasa tayi shiru, Khaleel ahankali tace "I
don't feel like eating abinda chef namu suka dafa, nazo kimin girki Kulu?" Runtse idanu Hawwa tayi tace
"nace banson sunan nan" ahankali yace "but Hawwah is Hawwa Kulu" Shiru Hawwa tayi the way yake
kiran Hawwa dadi, sabida Ammi tadaure tace "bacci zanyi zan tashi nayi azumi anjima good night" zata
cire wayan daga kunnenta yace "but it's not Ramadan, azumin me kikeyi ramuwa?" Shiru tayi ta lumshe
idanu kaman bazata amsashi ba tace

"nafila ina azumi Monday and Thursdays" cikin yar karaman murya yace "nima zanyi" yayi shiru jin
batace komiba Khaleel yace "sainai addu'a Allah karya baki ikon bata auren mu, I want to live my life
with you" yafadi ahankali baimasan mesa yake fadin hakaba but kawai yanaji ajikinshi bazai iya rabuwa
da ita ba dan juyawa Hawwa tayi ganin Ammi tayi bacci ga ijiyan zuciyanta tanaji hakama Ramla yasa
ahankali tace "you're a liar! Kaida ke wulakanta mata bakasan darajansu ba, imagine locking your Baby
Mama in jail, Allah bantabaji I hate someone kaman the way na tsaneka ba" shiru Khaleel yayi sai kuma
chan yace "do you love my gift?" Cikeda tsana tace "I will never love 12:11

•••

anything that comes from you" shiru yayi baice komiba Hawwa kawai tazare wayan daga kunnenta
daidai yasake kira kaman bazata daukaba tadauka kafin yayi magana tace "how could you send that
video to Nursing Council don't even deny it nasan aikinka ne, why would you do that to my friend?"
Hamma taji yayi yace

"zan fita l know you don't have friends so bansan wat you are saying ba bye" Hawwa tace

"aikin kenan party giya da mata" murmushi yayi yace "gashi na aureki" zatai magana ya katse wayan
jitayi ranta yana kuna yana susa tasan yanzu club zaije maybe Allah kadai yasan time dazai dawo shiru
tayi sai chan ta tuna yanda yamata kiss a kumatu a mota dasuri takai hannu tashiga share kumatunta
kaman yasamata dafi ahaka tai bacci.

Washegari around 8 suka fito dudda tanajin bakin cikin shiga motan nan haka ta shiga Ammi tafara
kaiwa park sannan tawuce office.

Tundaga gate ake mata yajiki ana mata Allah kyauta tana zuwa direct office na DIG tayi tai knocking
yabata izinin shigowa yana ganinta yadakatar da rubutun dayake yace "Hawwa are you sure you're
strong enough kidawo aiki?" Murmushi tamai tace "yes Sir thank you" anatse yace "welcome back"
gyadamai kai tayi ganin ta tsaya bata wuce ba yasa yace

Please Login or Register in order to submit comment