Reading Gargada So By m Shakur Chapter 32 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tagaji da kyar su Umma suka lallashi ta aka mata makeup ta tashi tai sallan isha’i
sannan aka shiryata cikin wani lafayan yan maiduguri ashe Excellency dan maiduguri ne, wai wushe
wushe za’ayi welcoming nata around 10 akace sufito kan Hawwa na kasa kunya takeji suka fito an cika
compound din ga Khaleel zaune gaban stage din cikin wani malum malum sai kallonta yake kaman yayi
shekara bai ganta ba yaga duktai zuru zuru and she looks tired and even scared yanzu ne ta yarda sunyi
aure sosai, kawota sukayi har wajensa yatashi ya karbeta yana murmushi murya chan kasa yace “you
look so sad sabida baki ganni tunda kikazo bane” dan hararanshi tayi yasake mata murmushi kawai yaja
hancinta yace “smile ita sunna” akahau ihu da sauri yakalli crowd din yama manta suna gaban mutane
zama sukayi aka fara event din sai around 1 aka gama Khaleel yarike hannunta yace “tunda zasu kwana
muje side dina mu kwana” fizge hannunta tayi daga nashi tace “don’t even go there” tsayawa yayi yana
kallonta yace “to muje namiki massage saiki dawo kin gaji” makemai kafada tayi agajiye duk yana
kallonta saikuma yace “marowaciya” kin kulashi tayi daidai su Hafsa sunzo wajen kawia tabisu suka tafi
side nasu yana kallonta Sam yazo wajen yace “munafuki you’ve fallen deeply kasa amaidasu gıda kayi
amarcinka mana” kaman zaiyi kuka yace “kunyansu nake lemme just be patient gobe kowa zai tafi
ahhhhh”.

Wankan ruwan turare akasa Hawwa tayi kawai ta chanza kaya tabi gado ahaka tai bacci tanajin
hayaniyan yan uwanta sama sama washe gari da safe suka tashi aka shiga aiki ana kara gyara komi ana
turara ko Hawwa gabanta sai fadi yake tuna yanda zasu tafi anjima.

[10/6,
6️⃣ 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE 7️⃣6️⃣
7️⃣




Mom da Excellecy na zaune afalo around 5 na yamma Khaleel yasauko daga side nashi wajen window
yawuce direct yana daga labule yana duba ko suntafi, Excellency da Mommy suka bishi da kallo, ya leka
yaduba yafi a kirga duk ya kosa su tafi, Mommy ta dauke kai kirjinta na tafarfasa ahankali tace “akan
tsohuwa old cargo dinchan yake rawan jikin nan” Excellency dake kusa da ita yace “there’s no old cargo
in love, please let him be zamanin da muna soyayya munyi wanda yafi haka” dasauri Mom ta kalleshi
dagamata gira daya yayi duk haushi yakamata ganin baya gane abinda take fadi.

Shidda daidai duk suka fito Hawwa dake sanye dawani lafiyayyen gown na material red tabiyosu zuwa
gaban kofa zata fito Umma tace “kul kada kifito” hawaye ne yazubo daga idanunta tace “Daddo Umma
dan Allah karku tafi ku banni, Hafsa kudawo please” tafashe da kuka sosai dayasa su Hafsa sukahau
dariya, Umma tace “kinga kanninki suna miki dariya katuwa dake kina kuka haka, ai auren kenan Hawwa
kiyakuri kinji zamu dinga zuwa dubaki, I’m sure kafin Ammin ki takoma zaria itama zatazo dubaki so
daina kuka” kasa daina kukan tayi tace “to su Hafsah su zauna zuwa anjima kadan dan Allah Umma”
dariya Umma tarike tace “mazajen su na jiransu Baba yace babu wacce zata kwanamai agida yau su tafi
koma ciki kinji” Allah baku zaman lpy Umma taja kofan Hawwa tafashe da kuka tana kallonsu haka suka
jamata hadadden security door nata suka wuce suka tafi tawuce ta wajen window tana kallon yanda
suka shishiga mota tafashe da kuka sosai kafin ta tashi tayi stairs tawuce sama kawai tashiga dakinta
tasa key a kofanta ta kwanta akan gado tana kuka sosai sai share hawaye take

She’s so sad shikenan tabar gidan Baba this is now her house where zata dinga zama as matan Khaleel
wanda hala ko one month bazatayiba, da kyar ta tashi tashiga bayi ta dauro alwala tafito tahau kan
dadduma tai salla ta tashi

Tasake kwanciya abinta tana kallon saman dakin tana wajen akai İshak ta tashi tayi sannan tasake
kwanciya tana azkar da hannunta tana kallon sama still komi baya mata dadi, tana ahaka taji an bude
kofan falo haderai tayi chan taji anyi knocking kofan dakinta. “Hello Ma’am this is PA Momy, your
mother Inlaw sent me to call you” dan yunkurawa Hawwa tayi ta tashi zaune bamatasan mezatace ba
tace “okay” tashi tayi tawuce another daki dake dakin wanda yake walk in closet tadauki gyalen da Hafsa
ta ciromata na kayan jikinta maroon tayafa ta kallo madubi dudda babu makeup kan fuskanta amman
tayi kyau, kana ganinta kaga amarya ga lalle ja a palm, baki abaya hakama kafafunta sunsha lalle tayi
kyau ga kamshi gashinta a kwance but a gyare an mata parking nashi fitowa tayi tabude kofan taga PA
tsaye da uniform nata takalli kafafun PA dake sanye da boot kawai taji wani iri amman tayi shiru, anan
wajen kofa a falo tasaka flops datagani white awajen tafito suka fita.

Dadan tafiya daga Side nasu zuwa na Mom haka suka wuce bude kofa akayi suka shiga babu kowa a falo
hanyan spa PA tayi da ita Hawwa tana mamakin setting na ginin gidansu da zata iya bata aciki sukai
wajen dataga an rubuta spa bude mata kofa PA tayi tana kallonta Hawwa ta shiga ahankali PA tabiyo
bayanta ta maida kofa tarufe Mommy na zaune kan kujera mai kyau ana matsa mata kafa gawani katon
swimming pool but kaman madara ne ko menene aciki oho but dai fari da roses ga wasu mata about 8
duk da uniform some of them ma oyinbo ne duk suna kallon Hawwa, adan hankali cikeda jin nauyi da
dan kunya Hawwa tace “ga……gani Mom” PA Mom ta kalla hakan yasa PA tace “munada sharudda some
rules and regulations agidan nan wanda ake karanta ma duk matan da Mr Khaleel zai aura” PA
professionally take magana abinta tace “by now you know waye Khaleel shine the only hair na Mangal,
measure responsibility naki as matarshi is to just please him in bed idan kikai haka u will get kome kikeso
this house will secure present and future naki” kallon PA Hawwa keyi wani iri, PA tace “we believe Mr
Khaleel will want to share bed with you today so za’ayi prepping naki for him, za’a miki wanka awannan
ruwan madaran cleopatra, za’abaki some aphrodisiac dazakisha sabida Mr Khaleel yadanji dadin
mu’amala dake he doesn’t like dry ladies, sannan za’a shiryaki cikin wani perfect enticing kayan bacci
that will suit his liking tonight” Hawwa always wants war nata da Khaleel to remain nasu but wat is all
this da mutanen nan ke gaya mata? Are they tasting her patient, baci ranta yayi tana wani karajin tsanan
Khaleel aranta duk yanda tayi tunanin suke sunfi haka cus wat is this? Mata dolls yadaukesu kome? PA ta
nuna mata matayen 8 dake jiranta gaban pool din tace “please ana jiranki” tanuna mata matan takoma
ta tsaya jikin kofa, kallon matan Hawwa tayi saikuma ta kalli PA da wayanda ke matsa mata kafa takalli
PA again, total of mata 12 adakin, kasa rike zuciyanta Hawwa tayi tace “ni za’ama wanka? Agaban kowa
anan?” PA professionally tace “Madam zatai accessing jikinki taga ko kinada tabo ko bakida shi Mr
Khaleel baison mata masu tabo” azuciye Hawwa tace “damn you and damn the Mr Khaleel da baison
masu tabo, ni Mr Khaleel dinne banso gabaki daya, I’m not interested in him or this marriage so save all
this kuma other matansa not Hawwa” tazo gaban kofan tama PA wani kallo tace “get out of my way”
chak PA ta tsaya babu ko alamun tashi atattare da ita tace “you can’t leave here ba’a miki wankan nan
an shiryawa Mr Khaleel keba, ba akanki aka fara ba definitely ba akanki za’a dainaba” Allah yasani
Hawwa batazo gidan nan dan tayi bala’i da kowaba but wlh indai ita sukace zasuma wanka yau she will
bring the entire house down akwai bura’uba kutumelesi, duk Mommy na kallo batace uppan ba PA tace
“Ma’am we don’t want to force you please cooperate!” Tayi maganan tana kiran sauran matan takwas
kawai sukazo masuma Mom massage ma sukazo suka zagaye Hawwa, Hawwa duka tabisu da kallo saita
dago kanta ya kalli Mom suka hada ido anatse Hawwa babu wani tsoro ko shakka tace “with all due
respect Mom! I’m not here for this! I’m not interested in Ibrahim! This abubuwan kuma matan that are
interested in him yakamata amawa, I don’t want to cause any trouble out of respect for you bawai dan I
can’t trash this girls dake nan ba, Mommy kindly instruct them su tashi daga hanya nafita nakoma dakina
bacci nakeji” kallonta Mom tayi yanda yarinyar keda courage da rashin tsoro ita take kallo tanama
magana haka, lumshe idanu Momy tayi hankali kwance tace “and I know just how to deal with yara
irinku” kawai aka bude wani kofa acikin wajen Hawwa taga wasu securities mata manya manya guda 6
sun shigo, faduwa gabanta yayi sosai kawai sukayo kanta Hawwa ta tsaya chak babban cikinsu na zuwa
takai hannu zata kama gaban rigan Hawwa Hawwa ta dauketa da mari jikake tasssss! Security ta dafe
kuncinta saikuma ta sauke hannu kaman ba ita aka maraba Hannu Hawwa takara dagawa zata mareta
kawia sauran suka rirriketa rai abace tace “ku sakeni! Let me go, ku sakeni nace leave me” zip head spa
din kawia tajama Hawwah tana zare gyalenta ta yar akasa, Hawwa tayi ihu tanaso ta kwance kanta
takasa mata kusan 4 suka shiga kokarin bude mata riga Hawwa na kokawa dasu daidai sunja hannun
rigan down nata suna barkawa har bra nata ana gani mai bala’in kyau red Hawwa kawai tafada cikin
ruwan swimming pool din day is not deep daidai aka bugo kofan dakin aka shigo Khaleel ne yana huci.

[10/6,
8️⃣ 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE 7️⃣8️⃣
7️⃣




Tafito tana ganin ana wucewa da Khaleel clinic na gidan tawuce side nata ahankali tabude kofa ta shiga
tawuce sama dakinta kasama chanza kayan tayi daya jike saitaji gabaki daya ta damu she’s not happy at
all, so Khaleel yayi ciwo tun yana 8yrs old he had cancer har zuwa age 14? Could this be the reason
iyayen suka batashi haka? Suka kasa bashi tarbiya? İs that the reason suke sonshi haka na fitina? İs that
the reason sukeda asibiti agidansu sabida ciwon Khaleel? Could this be the reason Khaleel yazama likita?
Is that the reason Mamanshi ke everything to make him happy bataso abatamai rai saidai afaran ta mai
rai? Wani kalan cancer yakeda shi? Babanshi yace lokacin yafara ciwon da yawan suma is the cancer
back yanzu wannan daya sume yana cikin magana? Nooooo tafadi da sauri, She knows batason Khaleel
ko kadan but she felt so bad dataji yayi rashin lafiya, from age 8 to 13/14 that’s long time, sai kawai
tadinga addu’a Allah yasa ba ciwon ne yadawo ba, tadamu sosai iya damuwa sai kawai ta tashi tafada
bayi tacire kayan tayi wanka tafito tasaka wasu kaya tasa na bacc tasakai hijabi tafara salloli wlh kawai
tadingama Khaleel addu’a, har zuwa 3 Hawwa bata runtsa ba, addu’a takemai har akai sallan asuba tayi
itama sai ta sauko falo tazo jikin window tabude tana kallon tsakar gidan babu kowa banda securities
nasu da bindigogi saita zauna akan kujera tai shiruuu chan takara tashi ta leka tsakar gidan but shiru
haka tasake komawa ta zauna around 6 ta tashi tasake lekawa ta window

Khaleel ta hango yana tahowa side din sanye da kayan jiya ga kanula a hannunsa, dagudun gaske Hawwa
tasaki labulen tayi kofa tabude da sauri tana kallon Khaleel chak Khaleel ya tsaya ganin Hawwa tabude
kofa tana kallonshi damuwa sosai akan idanunta, wlh kallo daya yamata yasan babu one single sleep a
idanunta, sai kallonshi take cikeda damuwa amman ta tsaya chak bata cemai komiba kuma batazo ba
shikuma wlh she must show him care, da gangan yawani kama kanshi yace “ashhhhhhhh” sai kawai yayi
baya kaman zai fadi dawani irin sauri Hawwa ta taho wajen ko silipas babu akafanshi tawani tareshi cikin
murya mai bala’in dadi cikeda kulawa tace “Khaleeel” saukar da kanshi Khaleel yayi awuyanta ahankali
yace “jiri take me inside” dasauri tashiga tafiya dashi hannunshi yakai yarike waist nata gam itama
tarikeshi da kyau suka wuce ciki daidai su Mom da Excellency nafitowa daga clinic Excellency yace “look
at wacce kika tsana! Look at them, jibi yanda ta fito ta tari danki jibi yanda yayi kaman ba shine yafito da
kafansa ba”.



Daki Hawwa tashiga dashi akan dogon kujera ta zaunar dashi ya zauna taje ta rufo musu kofa tazo wajen
sai kawai yaga Hawwa tayi kneeling agabanshi tana kallonshi cikeda damuwa tace “me zakaci na dafa
maka? Are you hungry”? Wani dadi ne yakashe Khaleel, kaman mai shirin suma yace “I want to drink
kunu and kosai! But I wanna brush nai wanka da salla can you help me to my room”? Dasauri tace “yes”
tashi tayi ta dagashi yatashi ahankali zatai stairs dashi yace “I can’t muje lift” lift din taje dashi suka shiga
tana rike da shi sai kallon fuskanta yake sukakai sama tashiga kallon dakunan batasan wannene nashi ba
wani room yamata pointing hakan yasa tayi wajen dashi tabude kofan suka shiga dakin yahadu zaunar
dashi tayi abakin gado tace “bari nasakaka toothpaste a brush” bathroom nashi ta shiga yabita da kallo
da gangan yashiga cire kaya harda wando yabar boxer kadai toothpaste tasamai tafito daga bayin
ganinshi zaune ba kaya ga kayanshi akasa saida gabanta yafadi tadai daure bata wani kalleshi ba tace
“muje” hannunshi takama yataso ahankali sukai bathroom din tace “zaka iya wanka a tsaye?” Ahankali
yace “cikamin bathtub bazanyi a shower ba I can’t stand for too long” gyadamai kai tayi tawuce wajen
bathtub shikuma yashigayin brush yana kallonta ta mirror cika ruwan tayı tana sa hannunta karyamai
zafi da yawa takalli abubuwan wanka tasa komi yafara kunfa da kamshi tadawo daidai yana rinsing
bakinshi da mouthwash ta tsaya gefenshi tana kallon fuskanshi tace “kagama”? Gyadamata kai yayi
ahankali hannunta takai takamashi wani yirrrr Khaleel yaji sabida hannun da lema leman ruwa but
yadaure bai nunamata ba suna kaiwa wajen bathtub din ba kunya yawani sauke boxer nashi kasa da
mugun sauri Hawwa ta juya but still tana rike dashi, cire boxer yayi tass ya wurgan da boxer akasa
sannan yashiga ruwan yace “you can turn around” Juyowa tayi tadan kalleshi shima shegen kallonta
yake tace “bari nafito maka da kaya kagama call me” gyadamata kai yayi tajuya tafita yabita da kallo
tana fita yawaniyi dancing cikin ruwan yana fancakali da kumfa yace “yessssss!”

Walk in closet nashi Hawwa ta shiga tabi ko’ina da kallo kaman wani shugaban kasa tama tasa mezata
ciromai sannin zaiyi salla yasa tadauko jallabiya da boxer da cream da turare guda daya ta ijiye agadon
takıma tadauko short dawata yar t-shirt ta ijiye ta shimfida dadduma tadauki kayan daya zubar dasu
anan kasa taga wani laundry basket a closet nashi taje tasa daidai tafito taji muryanshi kasa kasa yace
“Moon” dan dakatawa Hawwa tayi takalli kofan bayin murya chan ciki yace “Moon, Wife” baki tabude
kaman zata amsa saita tuna batai accepting nashi as miji ba ahankali tabude kofan bayin a tsaye taganshi
tsirara cikin bathtub din dasauri tajuya tace “subhanallahi” murmushi yamata yace “give me towel from
the hanger” dasauri takalli hanger wajen kofa tana mamakin yanda baya kunyanta tadauki sabon white
towel dake wajen ta warware takare fuskanta tana tahowa, dariya kaman zai kashe Khaleel but yarike
dariyan har gaban shi tazo tabashi ta juyamai baya dasauri, daura towel din yayi a waist jinshi Hawwa
tayi abayanta dasauri tajuyo sai kawai ya rungumeta tsam tsam batare dayayi magana ba duk ruwan
jikinshi ya manne mata a hijabi zuwa cikin jikinta wani yammm taji tama kasa magana saikuma adan
hankali ataushashe cikeda kulawa da damuwa tace “meke maka ciwo yanzu?” Khaleel jiyayi kaman ya
kurma ihun dadi ganin yanda Hawwa tadamu dashi, abin nema yasamu yawani kashe murya kaman
wanda zai mutu yanzu yanzu yace “ko’ina kemin ciwoooo” yayi maganan ashageabe, gently Hawwa
tadaura hannayenta abayanshi tai patting ahankali Hawwa tace “sorry ko” gyadamata kai yayi murya
kadan like a baby, calmly tace “muje kasa kaya kai salla” gyadamata kai yayi yadago daga jikinta tarikeshi
suka wuce daki zaunar dashi tayi kan gadon tanabin yanda gashin kansa ke fitar da ruwa saita juya
takoma bayi karamin towel tadauko tazo gabanshi tadanyi jimmm tana kallonshi kaman mai lissafi but
ganin baida karfi and baida lpy sosai kawai saita daura towel din a kanshi tana sharemai gently sabida
kar kanshi yayi ciwo, Khaleel yadago kanshi yana kallonta kin kallonshi tayi ta goggogemai fuska da
bayan wuya sai kawai ta tsugunna agaban gado dudda gabanta na faduwa ta daure towel din zuwa
kirjinshi ta goge ruwan, sannan tama hannu da kafafu zuwa knee ta ijiye towel din a gefe, tadauki cream
nashi tana budewa mamaki yagama kashe Khaleel da ace an gayamai Hawwa zata iya kula dashi haka he
can swear karyane bazata iyaba, so Hawwa is this caring,

zuba man tayi a hannu ta malka tadan kalleshi bakinta har rawa yake tace “uhnnn na….na shafamaka?”

Gyadamata kai yayi yadan lumshe ido sabida ta shafamai comfortable, shafamai tayi a fuska gemunshi
taushi sosai kaman tana shirya yaro, rawa hannunta yafara dazata shafamai a kirji but ta daure ta
shafamai gaban Khaleel yafara tashi sabida hannunta dake shafamai jiki that is very soft amman ya
harde kafa da sauri, a hannu ta shafamai zuwa kafa saitadauki jallabiyan ta samai aka tace “bani
hannunka” bata yayi tasakamai, boxer ta kalla sai kawai tadauki turare ta fesamai takwashi kayan shafan
tace “ka karasa ina zuwa” tawuce closet nashi tamaida abubuwa tana fitowa taga yasa boxer ya yarda
towel din akasa, daukan towel din tayi takai bayi tafito tace “tashi kai salla” tashi yayi ganin haka tafice
daga dakin tawuce dakinta wayanta ta dauka tafito tana sauka kasa tai dialing number Ammi ta shiga
kitchen ringing daya Ammi ta dauka tace “oyoyo Amaryana” adan kunyace tace “ina kwana Ammi na”
Ammi tace “kun tashi lpy ya mai gidan naki” murya Chan kasa tace “fine” sai cha tace “Ammi inada gero
ahhhmm” ta idan shiru tace “wai kunu zaisha” murmushi Ammi tayi tace “da kyau yar albarka haka
nakeso ki dinga dafa abincin mijinki da kanki eh akwai gero Daddo duk ta kawo miki kayan hatsi harda
alkama Umma ina kukasa kayan hatsi Hawwa na neman gero” daga wajen Hawwa taji Umma na cewa ta
duba store duk suna wajen, Ammi tace “ance kiduba store” gyadama Ammi kai tayi tashiga store nata
wlh Baba da kowa ma sunyi kokari buhu buhu tagani haka tashiga budewa tana mamaki ina zatakai all
this abubuwa taga gero ta debo da wake shima tafito ta jika tana neman blender nan taga bucymix.
[10/6,
7️⃣ 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE 7️⃣7️⃣
7️⃣




Khaleel na sanye dawani milk yadi mai taushe anmai milk dinki irin ango sak dinnan ransa abace,
tundaga kan Mom yakalla zuwa kan matan dake wajen swimming pool din ga gyalen Hawwa red akasa,
ga Hawwa cikin ruwan tana kokarin jan riganta dasuka barka tana ana kare gaban bra nata dake
showing, wani irin kumfa zuciyan Khaleel yafara yakalli securities din strictly yace “did you touch my
wife?! Matana kuka taba!?” Yayi Ihun da saida ita kanta Mom saida ta daura hannu a kunnenta tace
“Khalee…….” “Shut the fuck up Mom!” Khaleel Yama Momy ihu kaman wanda yazare yace “I willl come
back to you” yasake kallon securities din da jikinsu ke kyarma sosai danshi baya wasa da ma’aikatan su
so ana tsoranshi sosai cus yafi kowa power agidan nan he rule Baban shi da Mamanshi yace “Matata
kuka tattaba? Kuka yagama kaya”? Jikinsu nadan rawa sukace Madam tace “ayi stripping nata amata
wanka ashiryata akai maka” kanta Khaleel yayi wacce tai maganan kaman zai rufeta da duka yace “duk
duniyan nan babu mace ko namiji that have any right over jikin matata banda ni! How dare you guys,
dukanku kafin nayi counting 3 ku kwashe kayanku kubar this house har abada you are fired, don’t ever
step in to my house again” yayi maganan yawuce da sauri yadauki sabon towel yayi wajen pool din
yaduka yana kallon Hawwa da ta tsorata iya tsorata dan batasan such kind of life exit ba kaman a film
wai ama yarinya wanka akaita wajen wani, idanunta sunyi ja but batai kuka ba ya warware towel din
yakai hannunshi da sauri yajawota ta taho yadaura towel din ta gaban kirjinta ariketa yafito da ita tana
tattaka matattakala yazo ta bayanta yajamata zip sama sannan ya warware towel din yarufa mata daga
baya yakama hannayenta yana dubawa yanda duk sunyi ja alamun an rike mutum kawai yasaki hannun
yawuce inda mom take tray kayan massage dake kusada ita dana pedicure da ake mata Khaleel yasa
hannu yawani kabar kararrarra!!!!Abubuwan sukai kara akasa Hawwa ta kalleshi dasauri tana tsaye
ganin abinda yakema Mamanshi, Khaleel ranshi yabaci yace “Mom who do you think you are kisa
adauko min mata daga side nawa akawota nan ki sa mata su tabamin ita kafin ni nama tabata?” Mom na
kallon kwayan idanunshi ganin yanda ranshi yake abace tace “this is the tradition, this is what we’ve
always done to duka matayen ka, bayau aka faraba nothing new Khaleel just tradition”amugun zuciya
Khaleel yace “fuck the tradition and fuck you Mommy!” Bura’uba Hawwa ji tayi kirjinta ya buga
kunnenta yamata wani dummmm jin yanda Khaleel ya zagi Mamanshi, No she can’t stand anan, wani
irin tarbiya mutanen nan suka bama dansu? Yau kota haukace bazata taba iya zagin Baba ba kai ko
Umma ma datake ba mahaifiyarta ba, dasauri tai wajen kofa zata fita PA Mom ta tare Hawwa ta tsaya
turus tana kallonta, Khaleel yace “idan kin sabama those creatures dakike auromini an gayamiki matana
is part of them ne haaa?” Yanuna Hawwa da hannu yace “nina nemo matana dakaina, nine aurota who
gave you right na adding nata in to your stupid old age tradition Mommy? Ban yarda wata taga jikin
matana ba! Hawwa was completely created and brought into this world for me! Mommy me! Me alone
not you, not your dead Ass brain big for nothing workers kinji!” Daidai lokacin aka bude kofa aka shigo
Excellency ne da Musbahu da Mahe shigowan su gidan kenan ko lura da Hawwa basu yiba yayi wajen
Khaleel dasauri harda dan gudunshi yakama Khaleel yace “Leely? Khaleel look at me daina kallon
Maman ka what happen?” Khaleel na kallon Mom dake kallonshi kaman zai kasheta yace “ask your wife
Pops” yana rike da yaron gam yakalli Mom yace “me kikama Khaleel Madam ranshi yabaci haka? I told
you to avoid batama yaron nan rai ko? Me kikamai tundaga compound nake jiyo voice nashi wat did you
do?” Dan ijiyan zuciya Mommy ta sauke she’s extremely hurt har muryanta baya fita da kyau ma kawai
bataso tasaki kuka cus Hawwa na wajen ne bazataso taga weakness nata ba, ahankali tace “zagina yake
tayi sabida nasa akawo matarsa zamu mata wanka mukaimai ita dakinshi”cikin mugun masifa Excellency
wanda yamafi na Khaleel yace “ba dole ya zageki ba!” Dasauri Hawwa ta kalli Excellency itama, yace
“yau yarona zai tare yahuta who asked for your opinion Khaleely yacemiki yanaso kuma matanshi wanka
ne? Maisa kin cika shishigi allow children to do as they please suyi enjoying rayuwansu mana haba ke
wace irin fitinanniya ne eh Madam?” Dasauri Mahe yace “it’s okay brother” shima yakama Khaleel dake
huci sosai yana kallon Mom ranshi abace yace “ya isa Son it’s okay calm down please dau matarka ku
koma flat naku dan Allah” fizge hannunshi yayi daga na Mahe dakuma Babanshi kaman dasu yake fada
yawuce zaiyi wajen Hawwa Mom bakinta yashiga rawa sosai tace “Alhaji ni Khaleel ke zaga yana ciwa
mutunci sabida that old girl datai kwantai aduniya shiyazo ya taimaka ya aureta!” Chak Khaleel ya tsaya
sai hannunshi suka fara rawa garrrrr ba kakkautawa, Hawwa na kallonshi, Mommy tace “idan ana kirga
matayen dana aurama Khaleely she’s the worst in terms of beauty, body, brain gata tsohuwa tukunna
ma ba mashinshini” juyawa Khaleel zaiyi dawani irin sauri Hawwa tai yunkurin rikeshi amman ina yayi
kan Momy kaman zai daki Mom fa Excellency da Mahe suka tare Khaleel but so yake ya fizge yayi kanta,
yayi wani ihu yace “Daddy I will kill Mom, I will kill her I hate her! She’s abusing matana” Momy tace “ku
sake shi zoka kasheni sabida na zagi matarka, ku sakeshi kasheni Khaleel” cikeda masifa Excellency yace
“wai bazaki shiru ba Zeenatu you will see the other side of me fa” rai abace idanunshi sunyi jajir Khaleel
yace “Pops I’m living this house!” Faduwa daga gaban Mom har Excelelncy yayi, bakin Excellency har
rawa yake yace “kabar gidan nan kaje ina? Ta ina zamu iya rayuwa bama ganin ka atare damu? Dan da
Allah yabamu agabanmu kabar gidana when you know nace maka I want to live taredakai forever”
Khaleel na fushi sosai yace “I am taking my wife and my daughter mubar gidan nan bazan taba barin
matana a inda za’a dinga insulting nata ba, I didn’t marry Hawwa to get insulted by Mom, idan Hawwa is
100yrs I love her! I fucking love my wife Pops! Nobody can abuse wat I love na hakura! I love love and
love Hawwa Pops” Kallon Khaleel Hawwa take sosai zuciyanta na bugawa in every word na love da
Khaleel ke fadi akanta, Ihu Khaleel yayi

Yace “I love Hawwa! Pops inason Matana regardless of koma mecece ita, I…I……,” sai jikinshi yafara rawa
da sauri Mom ta sauka daga kujeran tace “Khaleely” takai hannu zata

Please Login or Register in order to submit comment