Reading Gargada So By m Shakur Chapter 28 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sosai tawuce ahankali ta zauna tacire Hijabi batajin
dadin komi, zuciyanta ba dadi, bawai bataji zafin abinda Ni’ima tamata bane taji kuma taji ciwo, sannan
ta tsani Ni’ima but again bata manta da alkhairan da Ni’ima tamata abaya ba, koda ba dan Allah tayiba,
koda bahar zuciya tayiba itadai tamata, Ni’ima ke lallashinta idan Baba yagaya mata maganganu, batada
saurayi mai kiranta Ni’ima call her every day sannan duk daren duniya sai sunyi waya sunyi chatting kafin
suyi bacci that company kadai da Ni’ima tai keeping nata is something to her, Ni’ima tazo graduation
nata, Ni’ima always check up on her, like ita mutun ne da tasan alkhairi sannan bata mancewa, kodan
darajan alkhairan da Ni’ima tamata abaya bai kamata su aikata gidan yari ba, sabida Khaleel yaga yanada
kudi yasa yake oppressing talakawa? Yasa an kwace licence nata an koreta a aiki yanzu yakaita gidan yari
idan ta kashe kanta fa? Idan depression yakamata fa?.



Azafafe Ammi daga waje tace “kinsan tun yaushe tazo tana jiranmu bama nan kuwa kikai zamanki adaki
Oganniya sarauniya Hawwa”? Dasauri Hawwa ta tashi kayan jikinta tacire tadauki waji simple light gown
tasaka tafito ta taho dakin, wata mai gyaran jiki ne da zatakai 50 yes daga maiduguri Ammi tabiyata 1M
kudin aikinta na 3weeks, ga hakoran maka sunkai 6 a bakinta tabi Hawwa da kallo tace “Masha Allah
tubarkallah amaryan namu akwai kyau Zainab, ga tsayi kaman hawainiya” dan murmushi Ammi tayi for
the first time tunda ta shigo gidan tace “shareta Minawwara, namiki bayanin komi awaya gameda ita ai”
ahankali Hawwa tace “ina yini Anty” murmushi tamata tace “lafiya lau Hawwa karki damu zan hadaki da
Billahillazi sai mijinki yayi kuka ya susuce akanki, hadi zan miki da bazai karajin dadin wata aduniya banda
ke ba, Alhamdulillah Mamanki tace bakida kishiya dan banwa mai kishiya package dazan miki” Hawwa
aranta tace “niko keda kishiyoyi” Munawwarah tai murmushi tace “sai yaji kinfi yar shekara sha uku
dadi” sauke kanta kasa Hawwa tayi akunyace, Ammi tawuce tafita daga dakin da har yanzu akwai yar
kunyan nan tsakaninta da Hawwa, ganin haka yasa Hawwa ta dago kanta dasauri ahankali tana rage
murya tace “Anty dan Allah karkimini komi, banson nasha wani magani ko wani gyaran fata, bana son
shi, ni banso amin komi sabida shi, idanma akwai abinda zai kashemin natural Ni’ima abani sabida yaji
bakin cikin aurena duk randa ya karba ta karpi danni bazan taba bashi kaina da kaina ba Anty” hawaye
yafito daga idanunta, kallon Hawwa Munawwarah tayi sai kawai tayi murmushi tace “kika kara magana
haka saina kira Mamanki bakisan aure haka kinaji bakison miji yafi dadi ba bayan anzo an fara shiri? Baki
alfahari da kin sami gidan hutu ba kalli gidan ubanki, bazakije ki dangwalo arziki nan da bayan wata biyu
ki chanzama mahaifinki gida? Kinsan nawa Mamanki tabiyani alamun yaron yasaki kudi, ke kiyi shiru
kawai hadi zan miki gangariya Hawwa wlh sai ya susuce yarude sabida ke!” Hawwa ta dauke kai kawai
bakin ciki nataso mata.

[10/6,
1️⃣ 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣1️⃣
6️⃣




Lallabowa Mama tayi tafito daga office din tana kuka sosai sai kawai taji tayi nadaman komi, dakomi ke
faruwa office din nan saitaji tadauki darasa kome zakama mutum idan har baida hakkinka wlh Allah saiya
kubutar dashi ya wankeshi kai saika fada matsala, duk nadama yakamata sabida tasan har abada Ni’ima
bazata kara samin kawa dazata sota tsakani ga Allah kaman Hawwa ba, dubi duk abubuwan datama
Hawwa but still Hawwa kuka take akan Ni’ima tana roko kada akaita gidan yari har mijinta da iyayenta
najin haushinta sabida kalan zuciyanta, me Hawwa ta musu dasuka tsaneta haka? Metayi? Babu! Babu
abinda Hawwa tayi, Hawwa itace sanadin da yarta Ni’ima tazama wani abu hartake aiki tanacin
albashinta duk Hawwa ne but jibi abinda suka sakamata dashi.

Tana kuka tashiga kiran Baban Yaseer baya daukan kiran kusan na gomasha shine yadaga murya chan
ciki yace “Hello Mama” rushemai da kuka Mama tayi tace “Aliyu karufa mana asiri kamin rai wayyooo
Allah na nashigo uku” yanda yaji Mama na kuka tana ihu awaya saida gabanshi yafadi adan hankali yace
“meya faru Mama? Lafiya kike kuka haka?” Hankali atashe tace “Aliyu su Hawwa sun kai y’ata gidan yari
Innalillahi wa Innailaihi raji’un, yau ninake ganin musiba da idanuna, Aliyu su Hawwa sunkai Ni’ima gidan
yari Aliyu” kaman ruwa yacinye Baban Yaseer haka yayi shiru chan yace “Hawwa sun kaita gidan yari?
Meta musu? Kuma karkimin karya kikayi haka zan katse wayana na barku” cikin kuka Mama tace “wlh
bazan maka ba Aliyu, na gane kuskurena, office din Hawwa Ni’ima taje jiya dan sun shirya” cikin dan
bacinrai Aliyu yace “yama akayi Hawwa ta yafema Ni’ima? How? Is something wrong with Hawwa dazata
yafema wacce bata kaunarta? Bayan duka cin mutuncin da tonon asiri da tijara da Ni’ima tamata, I can’t
forgive irin abin nan, wani irin stupid forgiveness har tana barin such person into her office”? Cikin Kuka
Mama tace “Aliyu sace number wayan mijin Hawwa tayi daga wayan Hawwa…….” Takoramai bayanin
komi Baban Yaseer kaman zai kama da wuta jin kazafin datama Hawwa, yace “yamata kyau! Serves her
right! she’s very lucky an maida kwana bakwai, Mama kiwuce kitafi gida kawai kibarta tayi kwana bakwai
din halan zatai hankali, ta natsu tabar wasu dabi’un tunda ita tazama dakikiyi, Ni’ima bata tabason
Hawwa ba halayen datai displaying shows tana tareda yarinyar for wani personal interest nata daban
ne” cikin kuka Mama tace “Aliyu kai kadai zaka iya taimakawa Ni’ima kayafe mata dan Allah ka maidata
dakinta, nasan zata natsu, Ni’ima na sonka sama da kowa Aliyu, wlh namaka alkawari bazan kara bari tai
irin haukan nan ba, Aliyu dan girman Allah kadawo da ita kodan yaran dakuke da shi kaji, Aliyu kamin rai,
ka tausayamin, Ni’ima ba aiki, ba yara ba miji, yanzu gata agidan yari Aliyu kar ciwon zuciya yakamata kai
musulmi ne auren so da kauna kukayi, babu wanda baya kuskure, Ni’ima tayi kuskure Aliyu ka yafe mata
kaji” dan shiru yayi chan yace “sainazo kitafi gida, zanzo Mama in sha Allah” ya katse wayan kafin Mama
tai wani maganan Mama na kuka sosai tabi wayan da kallo kafin tawuce tayi gate.




Komawa gida Khaleel sukayi har lokacin zuciyansa tafarfasa banawasaba, he’s angry da kanshi sosai
sabida why the f*ck is he even invested in this police gurl? Why? Mesa yake bata all his attention? Maisa
yadamu da damuwanta? Maisa texts din nan sukamai zafi? Idan taga dama ta kwanta da duka mazan
duniya is none of his business, wat the f*ck is wrong with me? Maisa yakejin ciwo yanda takeson
shegiyar kawarnan tata? Why? Maisa he was feeling inama shine takeso as much as yanda takeson
kawar? Anytime yake tareda ita is as if ba shibane why? Noo enough! Bude mota yayi azuciye yashiga
flat nasu Mommy na zaune afalo tana reading news paper, yashigo ko kallon inda take baiyiba tana
kiranshi. “Khaleely you are back? Khaleely? My Baby? Son” bai amsaba yawuce side bashi yashiga
yabude fridge nashi yadauko bottle din hennesy yadaga yana kwankwada, abinda kemai ciwo yake
sakemai ciwo is yanda Hawwa ke son Ni’ima, like bata ganin laifinta is she blind? Dama mata suna iya
suso juna haka without being lesbians? Yawanci yan lesbians ke soyayya haka, Hawwa doesn’t even look
like that but then tanason this kawarta kaman me da me, bakin ciki yake da tsinannen kishi baimasan
mesa ba shi yakeso tama irin soyayyan nan but amman mace takema soyayyan soyayyan nan, harda
kuka akanta tundaga police station har suka iso gida.
Bude kofan falonshi yaga anyi PA tashigo tareda daya daga cikin matanshi biyu dasuka rage ganin yana
parlor yasa ta dukar da kai tana gaishesa, bai kulasu ba yacigaba da kwankwadan alcohol din, PA tajuya
tafita da hannu yama yarinyar alamu datazo nan zuwa tayi tana ta duka kaman wata dog, yashiga bude
gaban wandonsa bamaya iya magana yarinyar tagane haka tazo tai tafara shikuma yanasha ranshi har
lokacin zafi yakemai har bakinta yafara tsami Khaleel bayajin komi, kawai sai ya tashi ya juyata ya shiga
yau yanda yake sex ko saida yarinyar tafara kuka na bala’i tana kiran azo aceceta but babu mai zuwa
falon nan kuma duk su Mommy naji dan suna nan, da kyar Khaleel ya banbare kanshi daga kanta ganin
kaman zata sume ya tureta yana ihu.

“Na sakeki na sakeki you are a lazy bitch get out!” Yarinyar ta kwasa da gudu ganin kaman ya haukace,
yadauki bottle din ya kwankade ya zube akasan carpet na wajen yayi rub da ciki sai bacci.

[10/6,
2️⃣ 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣2️⃣
6️⃣




Yau kwana goma rabon Khaleel daya kirata awaya, gashi Baba da Ammi sun kasa sun tsare tun ranan
dasuka dawo rabon data fita koda zaure ne, ta kira DIG da Abraham kan zancen ko an saki Ni’ima babu
wanda yabata amsa bata saniba, ga bikin nan yataho gadan gadan Ammi sai shirye shirye suke, kanwar
Grandmother dinta that is Sister Maman Ammi itama tazo daga kauyensu na Bauchi itama da nata
magungunan, magani suke bata babu randa batacin farfesun wani abu, wasu kalan saiwa da itatuwa da
ake dafamata bata taba sanin akwai kalansu ba, tasan magungunan mata Ni’ima na nuna mata, she
knows everything fa ita ba yarinya bace kuma kanninta sunyi aure taga an basu suma da ana shirin
bikinsu.

Ggyaran jiki shima yimata ake fatarta kaman kwaiduwan kai sabida tsantsi da taushi, gabaki daya this
days bata iya baccin dare sabida sha’awan bala’i, tun washe garin rannan da Munnawara tazo tadaina
bacci condition nata was worse, wlh baccin dare saidai barawo, saisa dudda tai kyau sosai but idanunta
sunyi tsuru tsuru tarasa meke mata dadi, gashi bata isa tace bazatasha wani abuba akanta ake tsayuwa
tacinye komi, ga Ammi tahanata azumi Monday Thursday kiri kiri sabida magungunan da ake bata babu
wani abu dakema Hawwa dadi aduniya, gashi batada wata kawa saidai kanninta dake zuwa yanzu kusan
kullum dan hardasu ake zuwa kasuwa sunason yar uwansu baruwansu da beef din Umman su da kowa
ya jingineta agefe akafita harkanta.

Yauma Aminu zaije minna yadauko Miemie daga school sunyi hutu, Ammi da Daddo (grandmother
Hawwa) da Hafsa sune ke sayan kayan daki babu wanda yabi ta kanta koyaji ra’ayinta tunda anga kanta
nakan Ni’ima, shirin bikinta ake but tadawo yar kallo, ko wucewa tayi ta gabanka sai kaji kamshi fatarta
na sheki kaman an shafa mata bronze.



Tana zaune adakinta dawani armless pink riga iya guiwa dan yanzun nan akasa tai wanka aka turarata
gashin kanta asake Doddi takawo mata wani waina da miyan farfesun maganinta takalla tanajin takaici,
all shirye shiryen nan dasuke akan mutumin da Allah yasa tamayi sati daya agidanshi ko kawana biyu ma,
sarkin sake sake da chanza mata kaman riga ne Khaleel, shigowa Ammi tayi takalli yanda take kallon
abincin dan tagaji da shan magunguna tace “ga Khaleel nan yazo Baba yace yashigo wajenki yazo”
dasauri ta dago kanta ganin ana shirin bude kofa ga sallamansa da kamshin turarensa yasa dawani irin
sauri ta ijiye plate na abincin ta tashi tana waige waigen neman hijabinta daidai Khaleel na shigowa
itakuma Ammi ta tabe baki abinta tawuce tafita ganin neme nemen da Hawwa keyi, Khaleel kanshi akasa
Ammi na ficewa yadago kansa daidai Hawwa na fizgo hijabinta daga wandorobe dinta tana warwarewa
tasaka, Khaleel yabita da kallo tundaga kan dogayen kafafunta dan riganta a cinya ya tsaya, gashin kanta
a tsefe bama tayi parking nasu ba dan an gama turarata kenan gashin ya zubo abayanta, baitaba ganinta
ahakaba sai yau, baitaba sannin Hawwa nada kyan jiki hakaba sai yau, baitaba sannin tanada hips
hakaba sai yau, baitaba sanin tanada boobs hakaba sai yau, tana kokarin sa hijabi yayi wajen wardrobe
din ya kama hijabin ya fizge ya yar azuciye Hawwa tace “me haka?” Fuskanta Khaleel ya tsare da kallo,
fushi yake da ita sosai saisa ya shareta for 10days he thought she might call but tanunamai da gaske ta
tsaneshi din, what is surprising him is fushi fa yake da ita, kudi yakawo mata na biki da IV, baiyi niyyan
ma yashigo balle ya ganta ba yaso sai ranan biki zasu hadu, amman yanzu daga ganinta, daga dan
maganan nan datamai me haka wlh harya manta yana fushi da ita, is this girl bewitching him? Why is he
lost akanta? Kirjinta yabi da kallo dasukai shaking sabida yanda tace me haka cikeda masifa, lumshe
idanu yayi yabudesu kadan yashiga takowa dab da ita, strictly yace “yau kwana nawa ban kiraki ba, baki
ganni ba, bakiji sakona ba, bazaki iya kira kiji ko lafiyana kalau ko ba kalau ba? Kin sauke hakkina dake
kanki kenan”? Kamshin datake har wani fizganshi yake shifa ya manta wani fushi da haushinta dayakeji,
faduwa gaban Hawwa yake sosai sabida kallon dayake mata amman ta tsaya chak dan bataso ta nuna
tana tsoranshi ya rainata dan Khaleel dan rainin wayau ne, takai hannunta daya takama waist nata cikin
rashin kunya da rashin mutunci tace “mena hada dakai dazan kiraka? I don’t care about your existence
cus you’re no one to me” Daidai Khaleel ya tsaya agabanta take karake maganan har wani ijiyan zuciya
yake saukewa yana kara shaka kamshin datakeyi, baitabajin kamshi daga jikin mace dayamai dadi kaman
na wanda Hawwa keyi ba yau, she looks so adorable baisan pink abu namata kyau ba daya hada da pink
a bridal wears nata, hannunshi yamika ahankali yakai zai riketa wani yiirrr taji tun kafin yatabata da sauri
tasa hannu ta kabar da hannunsa tace “don’t touch me!” Murya chan kasan makoshi Khaleel yace “ina
Husby naki zakice karna tabaki?” Wani mugun kallo tamai kunya na rufeta na yanda takirashi husby that
day tace “you might successfully threaten me to shut me up, but bazaka taba cin nasara ajikina ba!
Bazaka taba samuna kaman sauran matan ka ba, hoto ka aura not Hawwa!” Kai tsaye yakai hannunshi
waist nata yawani fizgota jikinshi. “Mehak….!” Yatsa yadaura kan lips nata Hawwa jitayi kaman fitsari na
zuba daga jikinta da sauri ta harde kafa, Khaleel kaman mara gaskiya ya kalli kofa yace “they will catch
you fa kina daga murya, ni kuka zan fara ma Baba ince kene kika rirrikeni zakimin fyade daga yace
nashigo mu gaisa” yayi maganan yana lumshe idanu sabida kamshin dayaji takeyi wani mahaukacin
sha’awa na kamashi.

[10/6,
3️⃣ 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣3️⃣
6️⃣
Ganin kalan kallon da Khaleel kemata kaman maye idanunshi nawani juyawa suna kadawa sun koma yan
kananu sunayi kaman yanajin bacci yasa Hawwa tashiga tureshi baya ta kabar da hannunshi daga
bakinta tace “stop looking at me like that sai kace you are not human kaman mutanen boye” cikin very
honest and sexy calm voice Khaleel yace “you’re beautiful Hawwa!” Ya Allah! Wani irin huda zuciyanta
kalaman Khaleel sukayi harsaida tadan dago idanunta ta kalleshi maganan comes from his heart da
zuciya daya yake fadi, still har lokacin yana rikeda waist nata yace “bantaba ganin wacce idanuna suka
kalleta zuciyana ya sanar dani she’s beautiful ba saike! Hawwa you’re spontaneously cute!” Yirrrrrrr!
Haka Hawwa taji tafiyan butterflies ajikinta dasauri tashiga kokarin juyawa magana na neman gagaranta
fadi tadanyi blushing kadan murya ciki ciki tace “wats wrong with him yau nakoma Hawwa not Kulu”
murmushi yayi yana turo mata hanci na tsokana looking so adorable yace “duk randa kikai muni nake
cemiki Kulu yar Sanda, yau kinyi kyau so you’re Hawwa Matata!” Kaman wacce ta tuna wani abu haderai
tayi zata fizge kanta daga jikinshi, wani irin juyata yayi ya mannata da bango yana manna jikinshi kan
nata feeling boobs nata da kyau akirjinshi, ahankali yace “mesa bakisa bra ba? Did you just shower”?
Kaman Hawwa zata kasheshi sabida kunya ga jikinta na amsa maganganun shi tawani turashi baya shima
ba karfi ajikinshi yafada gado, aharzuke tace “mutum sai iskanci a cikinshi kaman abinda ya karanta a
school kenan” tajuya zata wuce dasaurinta tai kofa kafafunshi yasa yatarota yawani kifo da ita cikeda
mugunta tafado kan katifar itama kawai ya fizgota jikinshi ya kankameta akwance gaban Hawwa yayi
mummunan faduwa tarude tace “Innalillahi, Ya Subhanallahi Khaleel mai haka wani yashigo dakin ya
gammu akan gado fa? What is this”? Bin kirjinta da kallo Khaleel yake kaman wanda bai taba ganin
nonuwan balagaggiya aduniya ba sabida yanda ta kwanto gefenshi a gadon yasa yahango boobs nata for
the first time da yan nipples dinta that looks innocently tiny yaga harsun fito yace “katifan nan zaiyi
dadin shan nono Mrs Lee” zabura Hawwa tayi ta taso da gangan ya barta bai hanata tasowa ba but taba
tashi zaune yawani ja riganta kasa saiga boobs nata awaje, ahaukace, arude, a dimauce akuma gigice
Hawwa tabude baki zata kurma ihu kawai Khaleel yataso shima zaune dasauri yahada bakinshi da nata
yana juyata ya kwantar da ita back kan katifar yahau kanta yana nishi da sauri da sauri yakai hannunshi
dasauri zai taba boobs nata Hawwa tarike hannunshi gabobin jikinta na ihu tana zuba akasa tashiga
dambe dashi, kokawa suke agado kaman aljanu babu ihu sai uban motsi.



Khaleel nashan bakinta kaman maye mai lasisi Hawwa na ture fuskanshi back da hannu amman yaki
sakin bakinta, he’s so happy yasami bakinta today, yanda jikin Hawwa ke wasu irin abubuwa yasa tasake
rudewa da fushi da tsoro tarike hannunshi gam, dabara yamata ya fizge hannunshi tashi daya yakama
boobs din ta saman rigan yawani matse nonuwan, runtse idanu Hawwa tayi tanajin wani abu dabata
tabaji arayuwanta ba, tunda uwarta ta haifeta babu wanda yataba matsemata nonuwa sai Khaleel,
bamatasan metake ba, taki bari yakai hannunshi yataba nonon skin to skin, dabara yasake mata yakama
nonon ta saman riga ya matseee yana nishi sosai yanajan nipples din da mugun iskanci while kissing her,
Hawwa tai ihu abakinshi tanaso ta kwace kanta takasa ta makale bakin riganta awuyanta, Khaleel sai
damalmala mata nonuwa yake irin na iskanci bayako tsoro yanaji yanda take kuka hawaye na zubanmai
a fuska numfashinta kaman zai fice, matse mata nonuwa Khaleel yayi da kyau danko kiss dinbawai ta
barshi yayi da kyau bane danta hade bakinta baiso tayi ihu yasa yake kissing nata ahaka, murza kan
nonuwan yayi ya matsesu kaman zai fito da ruwa daidai nan Hawwa tasamu tai biting lips nashi da sauri
yasaketa, takaimai cizo a gemu abin yasa Khaleel yafashe da dariya sosai kaman dan iska yace “ba nono
na matse miki ba, idan ramawa zakiyi ai nono na zaki matse ba ki cijeni a gemu ba” buge hannunshi
dagakan nonuwanta Hawwa cikin bakin ciki yanda yatabata tace “wlh ban yafe maka ba, dan iska
kawai”? Kaman zaimata kuka cikin iskanci yace “why did you bite me? Wlh saina gayama Baba” dasauri
yadaga murya yace “Baaab……”hannu Hawwa takai kan bakinshi kaman kirjinta zai fito ganinfa Khaleel
lafiyayyen dan iska ne yasa tace “Khaleel mai haka?” Makemata kafada yayi yace “kin cijeni a gemu”



Dauke kai tayi da sauri tadan yunkura zata tashi ya fizgota zuwa jikinshi ta dawo rungumeta yayi ya
manna kanshi a neck nata yafara kissing nata, Hawwa na so ta kwace da kyar ta iya kwacewa ta mike
ruwa har cinyanta dasauri tadauki hijabi tasaka tabude kofa tai waje Khaleel yakasa motsi dan hi dinshi
yatashi duka yakai kusan 5mins ahaka sannan yatashi yabude wandonshi yana arranging dick di. Ta
yanda baza’a gane he’s hard ba



Ya ijiye mata invitation cards da kudadde masu yawa akan gado bedsheet na gadon kacha kacha yawuce
abinshi yafita bata a tsakar gidan hakan yasa yayı zaure.

Mota Khaleel yashiga har sukaje gida gabanshi amike abinma yafara mai ciwo shida hardly dick kemai
ciwo dan yanada mata always available and ready to please him, jikin Hawwa is so warm, gashi so soft,
and so calming, she smells incredible, she has the best boobs baitabajin nonon wata ya burgeshi irin
mata ba cus shi bayama son nono haka nan so abin suprise him dayaga yanason na Hawwa.



Fitowa Hawwa tayi daga bayi ahankali maranta kaman zai fashe they way Khaleel yataba mata jiki yatafi
na batamata rai but kuma takasa mantawa bakinta still smells like him. “Hawwa zawo kikeyi ne? Naga
kin zagaya yafi akirga” mai gyaran jikinta Munawwara ta tambaya adan kunyace Hawwa tace “eh
amman ba sosai ba” tawuce ciki, ana cikin mata gyaran jiki taji ihu ana kwala mata kira. “Ya Hawwa Ya
Hawwa” wani irin tashi Hawwa tayi tafito daga dakin wata yar yarinya ce she’s 15 sanye da kayan
boarding house tana ganin Hawwa kawai tafashe da kuka bata damu dasu kurkur dake jikin Hawwa ba
kawai ta rungumeta itama Hawwa ta rungumeta back, Umma tafito ranta abace tace “ni uwarki bankai
kizo kifara gaidani ba” Aminu yace “Umma kai Umma, yau ki kasan yanda Miemie keson Ya Hawwa”
kankame Hawwa Miemie tayi tace “Ya Hawwa zaki aure?” Gyadamata kai Hawwa tayi, Mimie tace “I’m
so happy Ya Hawwa, I love you so much Ya Hawwa na” Hawwa tashafa kanta tace “nima I love you
Miemie” Umma tajuya takoma daki Khaleel nashan bakinta kaman maye mai lasisi Hawwa na ture
fuskanshi back da hannu amman yaki sakin bakinta, he’s so happy yasami bakinta today, yanda jikin
Hawwa ke wasu irin abubuwa yasa tasake rudewa da fushi da tsoro tarike hannunshi gam, dabara
yamata ya fizge hannunshi tashi daya yakama boobs din ta saman rigan yawani matse nonuwan, runtse
idanu Hawwa tayi tanajin wani abu dabata tabaji arayuwanta ba, tunda uwarta ta haifeta babu wanda
yataba matsemata nonuwa sai Khaleel, bamatasan metake ba, taki bari yakai hannunshi yataba nonon
skin to skin, dabara yasake mata yakama nonon ta saman riga ya matseee yana nishi sosai yanajan
nipples din da mugun iskanci while kissing her, Hawwa tai ihu abakinshi tanaso ta kwace kanta takasa ta
makale bakin riganta awuyanta, Khaleel sai damalmala mata nonuwa yake irin na iskanci bayako tsoro
yanaji yanda take kuka hawaye na zubanmai a fuska numfashinta kaman zai fice, matse mata nonuwa
Khaleel yayi da kyau danko kiss dinbawai ta barshi yayi da kyau bane danta hade bakinta baiso tayi ihu
yasa yake kissing nata ahaka, murza kan nonuwan yayi ya matsesu kaman zai fito da ruwa daidai nan
Hawwa tasamu tai biting lips nashi da sauri yasaketa, takaimai cizo a gemu abin yasa Khaleel yafashe da
dariya sosai kaman dan iska yace “ba nono na matse miki ba, idan ramawa zakiyi ai nono na zaki matse
ba ki cijeni a gemu ba” buge hannunshi dagakan nonuwanta Hawwa cikin bakin ciki yanda yatabata tace
“wlh ban yafe maka ba, dan iska kawai”? Kaman zaimata kuka cikin iskanci yace “why did you bite me?
Wlh saina gayama Baba” dasauri yadaga murya yace “Baaab……”hannu Hawwa takai kan bakinshi kaman
kirjinta zai fito ganinfa Khaleel lafiyayyen dan iska ne yasa tace “Khaleel mai haka?” Makemata kafada
yayi yace “kin cijeni a gemu” dauke kai tayi da sauri jikinta kaman banataba tadan yunkura zata tashi ya
fizgota zuwa jikinshi ta dawo suuu ba karfi tareda ita, rungumeta yayi sosai kaman zai cinyeta yakeji, ya
manna kanshi a neck nata yafara kissing nata vampire kiss, she smells sooo good he just wanna eat her
up so baddd, Hawwa na so ta kwace kanta takasa kaman zatai hauka, daga wuyanta Khaleel yayi yawani
taso yana sucking everything awajen Hawwa takasa hanashi sai ijiyan zuciya take saukewa, murya chan
ciki yace “I want you so bad Honey let’s have sex please” girrrrrrrr Hawwa taji wani vibration ajikinta
dayasa taji karfi da kyar ta iya kwacewa ta mike ruwa har cinyanta Khaleel yabi cinyan da kallo, dasauri
Hawwa tadauki hijabi tasaka tabude kofa tai waje tana tafiya kaman zata fadi, Khaleel yakasa motsi dan
gabanshi yatashi duka yakai kusan 5mins ahaka sannan yatashi yabude wandonshi yana arranging dick
din ta yanda baza’a gane he’s hard ba, ya ijiye mata invitation cards da kudadde masu yawa akan gado
bedsheet na gadon kacha kacha yawuce abinshi yafita bata a tsakar gidan hakan yasa yayi zaure.

Mota Khaleel yashiga har sukaje gida gabanshi amike abinma yafara mai ciwo shida hardly dick kemai
ciwo dan yanada mata always available and ready to please him.

[10/6,
4️⃣ 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣4️⃣
6️⃣




Hawwa na fitowa tsakar gida hamdala tayi ganin babu kowa a tsakar gidan tawuce bayinsu da sauri jin
abu nabin cinyanta, maranta kaman zai fashe they way Khaleel yataba mata jiki na mata camera a brain
tana kara ganin komi, abin na batamata rai yanda shine yatabata haka but kuma takasa mantawa
bakinta still smells like him, she’s having taste nashi abakinta dasauri tasa ruwa tana kuskure bakinta ta
tofar.
“Hawwa zawo kikeyi ne? Naga kin zagaya bayi yafi akirga” Munawwarah mai gyaran jikinta ta tambaya
ganin yanda Hawwa ke fita zuwa bayi tana dawowa tun bayan dazu da mijinta yatafi ta shiga bayi yakai
sau 5, adan kunyace Hawwa tasauke kanta tana zama tace “eh amman ba sosai ba” ana cikin mata
gyaran jiki taji ihu ana kwala mata kira. “Ya Hawwa Ya Hawwa, I’m back” wani irin tashi Hawwa tayi
tafito daga dakin wata yar yarinya ce she’s 15 sanye da kayan boarding house tana ganin Hawwa kawai
tafashe da kuka bata damu dasu kurkur dake jikin Hawwa ba kawai ta rungumeta itama Hawwa ta
rungumeta back, Umma tafito ranta abala’in bace tace “ni uwarki bankai kizo kifara gaidani ba?” Aminu
yace “Umma kai Umma, yau ki kasan yanda Miemie keson Ya Hawwa ne? Yau suka fara haka” kankame
Hawwa Miemie tayi tace “Ya Hawwa zaki aure wai?” Gyadamata kai Hawwa tayi, Mimie tace “I’m so
happy Ya Hawwa Wayyoo Allah na, I love you so much Ya Hawwa na” Hawwa tashafa kanta tace “nima I
love

Please Login or Register in order to submit comment