Reading Gargada So By m Shakur Chapter 2 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dasu, naci amanansu bla bla bla”
yadanyi tsuki kadan yace “they’re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama
dasu Pops?” Dasauri Excellency yace “inafa ai ba’a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita
cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally
make it hard for kansu, aure don’t have to be forever and ever it can always be temporary as long as
babu feelings of love” abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace “I need to interrogate
all the 8 ko 9 of them” juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking
idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace “I need to talk
to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko?” Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu
dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda
yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace “ke, why do I need to call
them?” Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata
wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida
dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima
ko kyafta idanu bayayi, tace “you need to call them cus they’re potential suspects duba da whatever
transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke
yarka da akayi before we look outside the box, and be fast” takalli agogon hannunta tace “i need to
wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost gone” sannan ta juya harta daura hannunta kan handle
tasake juyowa tasake zubamai idanu tace “next time address me as Miss Hawwa not Ke” tana maganan
tabude kofa tafice.




Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace “Pops who d f*ck is she? Why is she even
here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She’s so rude, fire her! I don’t want her here” Da sauri
daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace
“you don’t know Miss Hawwa she also doesn’t give a f*ck about who you are she will put you in your
place” rai abace Khaleel yace “I don’t want her to be among the team, dismiss her” yayi magannan yana
kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace “calm down Khaleely abun zaimaka yawa ga
damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata
from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don’t
like the way tai magana da d’ana agabana” yakalli DIG yace “talk to her to watch her tongue karta kara
magana da d’ana rudely I don’t tolerate such” cikeda girmamawa DIG yace “we are sorry Sir, hakan bazai
kara faruwa ba I promise” yayi magana yana tashi dan zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency
yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.



Wawooo🔥 YAYI AURE SAU 9? WAT🔥

[9/11, 8:36 AM] M Shakur: 💫 GARGADAN SO 💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
5️⃣

https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83



08066136431



✍️Jari kike nema shigo METAFORCE

✍️Marayu gareki shigo METAFORCE

✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE

✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE



MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-
after d other

1️⃣kyautar TR coins bayan gama register

2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane

3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida

4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu

5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba

"B" zaka kara samun experience

"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good

"D" zaka San ilimin cryptocurency

"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta

"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰



08066136431



YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓

Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take



08066136431



SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓

100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪



08066136431
EPISODE
5️⃣




Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga table ga chairs ga ruwa a ijiye mata na
bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG
yabude kofa yashigo, yakalli security datakema magana yace “excuse us” tashi yayi yafita, da dan fushi
kan fuskanshi yace “wat was that behavior eh Hawwa?” Sauke kanta kasa tayi tace “Sir I don’t care who
he is, he should address me with some respect baya kirani Ke ba” dan jim DIG yayi yana kallonta yace
“that guy kina ganinshi kinsan he doesn’t think like me and you, bai taso kaman mu da ke ba” yadan
sake rage murya yace “Hawwa yayi magana da mahaifinshi rudely ma balle mu? So please let’s do
abinda yakawomu and leave don’t repeat abinda kikayi dazu am I clear”? Ahankali badan ranta yasoba
kanta na kasa tace “Yes Sir” “good” ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta tana
kiran Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga aikin shi bayan yabude
some systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk tai magana da ma’aikatan gidan kafin
Head Security yashigo yace “Ma’am Excellency yace na sanar dake ga matayen dukansu are available
Maman Noor tace yanzu ta sauka daga jirgi but tana hanyan zuwa itama”.




Gyadamai kai tayi tace “ashigomin dasu one after the other, collect all phones nasu and give it to
Abraham” gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda wata hadaddiyar mata kaman
balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta
dakin tabi da kallo looking disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta
nuna mata tace “have a seat please” zama tayi tace “and who are you, where is Lee?” Dan kallonta
Hawwa tayi tace “sorry Lee?” The way she’s asking the question zai nuna bata ganeba, ayangance matan
tace “Khaleel nake tambaya ina yake” anatse Hawwa tace “I believe idan muka gama you can look for
him, can I know how long u we’re married to Mr Khaleel Ma’am”? Kallonta matar tayi tace “why the
question”? Anatse Hawwa tace “can you answer me kika fita you can ask them mesa nake miki
tambayan nan” shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace “kwanan mu arba’in da hudu bamu
cika 2months ba gaskiya” Hawwa na kallonta tace “baki tsaneshi ba daya sakeki in such a short time”?
Dasauri ta girgiza kai saikuma tai murmushi tace “when money is at stake nope, I will do everything to
get Khaleel back, nakasa aure nakasa son wani” rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace
“and why is that”?Wani kallon raini matan tamata tace “are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee
kuwa? It’s seems like you’re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies dream” dan
shiru Hawwa tayi tana kallonta the way she called her dumb batason tai wani abu dazai sake batama DIG
rai hakan yasa ta hadiye sai kawai tace “you can go” tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass
kallo daya Hawwa tamata tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina
Khaleel cus sun dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama dasu Allah
yasa bata salla yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka duka bata wuce 27yrs ba, taci
gayu sosai kaman zata gasan kyau yace “this is Noory’s Mother Ma’am” gyadamai kai Hawwa tayi tana
kallon matan tundaga kafa, security yace “your phone please Ma’am” iPhone dake hannunta ta
kankame tace “mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden today
after how many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya” anatse Hawwa tace “is just protocol I
can’t talk to you waya natare dake give it to him idan nagama dake you will collect d phone kina fita”
kallon Hawwa Matan tayi tace “and who are you”? Ahankali Hawwa tace “I’m Hawwarh!” Yanda Hawwa
ta tsareta da idanu yasa ta bada wayan security yafice itakuma tazo ta zauna inda Hawwa ke nunamata
Hawwa tace “can you discribe relationship dinki da Baban yarki for me please?”




Maman Noor na kallon Hawwa tace “there’s no relationship cus bama tare, we don’t talk, da Nany Noor
kawai nake magana a duka gidan nan itama ranan Saturday kadai ne ake barina magana da ita” ahankali
Hawwa tace “are you happy about that? Yarki ce Noor ke kika haifeta but sai an gayamiki sanda zaki
magana da ita? How do you feel about that”? Dan ijiyan zuciya ta sauke tana kallon Hawwa dake
kallonta tace “ai sai su cinyeta all i know is nina haifeta kuma idan ta girma she will look for her
Mother”Hawwa na kallonta tace “how long kukai zaman aure da Babanta”? Dan ijiyan zuciya Maman
Hawwa ta sauke tana huci tace “satinmu shidda da kwana shidda ya saken” ahankali Hawwa tace “kece
matarsa tanawa”? Shiru tayi sai chan tace “I think ta hudu” taidan huci da saida yafito tace “ko kwana
goma banyi agidaba bayan ya sakeni ya auro wata” anatse Hawwa tace “how come kika aureshi? A ina
kuka hadu kuka fara soyayya” kallon Hawwa tayi tace “ai aduka aure auren da Khaleel yayi aduniya
banjin akwai wacce yahadu da ita ba, kawali ke hada auren Hajiya Daraja, best friend din Mamanshi, fita
ake musamman asamo kyawawan yan mata ahada aure abama iyayenmu kome sukeso a auremu” tai
dan shiru tana huci anatse Hawwa tace “why are you angry Maman Noor”? Kallon Hawwa tayi takasa
hadiye abinda ke ranta tace “kullum addu’ana shine Allah ya gwada musu abinda sukema yaran mutane”
dasauri Hawwa tace “me sukeyi? Yana dukanki ne ko yana miki wani abu”? Dasauri ta girgiza kai tace
“no ba duka ba, kai aure agidan nan bazaka taba rashin kudi ko yunwa ba wlh za’a kula dakai kawai
basusan menene darajan dan adam ba, Khaleel thinks mata are like riga yacire wannan zai dauki wata
sabuwa yasaka, iyayensa basa kwabansa suna supporting halinsa tsaf, I hate them” anatse Hawwa tace
“is that why kikasa akai kidnapping yarki?” Dawani irin sauri Maman Noor ta kalli Hawwa gabanta yayi
mugun fadi saikuma ta tashi tsaye da sauri tana zaro idanu tace “mene? Wat? Wait? Kidnapping wane
akai kidnapping? Did I hear you say y’ata? Anyi kidnapping Noor? Innalillahi wa innailaihi raji’un” duk
Hawwa na kallonta ko gezau batayi, tsawa Maman Noor tamata tace “talk to me wat happens to my
daughter?” Dan murmushi Hawwa tayi tarufe jotter ta ta ijiye ta kalleta tace “I don’t know you, but
someone I understand situation naku dukanku matansa wanda cikinku babu wacce ta nunamin auren
dole tayi, babu wacce tai complaining an taba dukanta ko wani abu makamancin haka, kudi dama makes
masu shi suyi feeling power, kome sukeso they will use kudinsu su samu, suna chanza mata kaman riga
but still yet is using yarki the best solution for your problems? Yarinyar 4yrs”? Dasauri Maman Noor
tadawo gaban table din hawaye na saukowa daga idanunta tace “kinsan what it means a sakeki sati uku
babu wani dalili? Bayan an gano inada ciki suka sake dawo dani gidansu aka ijiyeni waje guda ana kula
dani dansu na aure aure yana sheke ayarsa yana shaye shaye baitaba zuwa yadubani ba koyamin sannu,
ina haihuwa suka karbe yarinyar suka aikani gidanmu Noor batasha nono na ba” ta nunama Hawwa
nononta tana kuka, tace “I will cry all night nonuwana sun kumbura sun kwacemin yarinya ana bata
abincin madara, and suka sani a kotu suka karbe custody da kyar nasamu ana kirana na ganta ta video
call sau daya a sati, waye Khaleel is he God dayake tunani he can do anything dayakeso? Haaa” dan
lumshe idanu Hawwa tayi batason ta nuna ta bata tausayi tace “hakan yakai kisa ayi kidnapping yarki a
karbi 100M kuma kunki badata” dasauri tace “zanyi using kudin mubar kasan wlh bazai kara ganin Noor
ba” ahankali Hawwa tasauke ijiyan zuciya tace “tell me Noor na ina I can help you out” dasauri tace
“bansan inda takeba nima” dan manne lips Hawwa tayi tana kallonta sai kawai ta tashi ahankali tace “I
wish I can help you” tawuce tafita daga dakin Maman Noor na biyota dasauri security yatareta dan yana
bakin kofa Hawwa ta shiga office din Excellency kowa ya bita da kallo banda Khaleel da kansa ke kafadan
Babanshi ya lumshe idanu kaman yana bacci.

[9/11, 8:36 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
6️⃣

5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️

1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣

2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄

3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉

4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫

5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS
KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY
CLIENT PRIVACY

IS 5K ONLY

CHAT ME UP AND JOIN

wa.me/+2347012181461




DIG na ganin Hawwa yace “are you done? Any progress? What is the result of your findings”? Dan shiru
Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace “Sir can I talk to you in private”? Dasauri Excellency
yace “talk koma menene anan” kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada
anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace “I have a suspect!” Kowa kallonta yake barinma Khaleel
da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan
birkice Momy tace “Suspect? In this our house? Who? Tell us waye?” Abu Hawwa ta hadiye awuya
anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace “Miss Hawwa tell
us” iska ta fuzar ahankali sannan tace “the girl’s Mom! Noor’s Mother is my suspect!” Zumbur Khaleel
yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce
Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace “Khaleel Khaleel ina zaka?” Chak Hawwa
ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace “if you try anything you might jeopardize
chances namu na ganin yarka” wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki
yamata wani irin ihu! “Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?” Yanda yake
tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka
tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna
janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin
hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace
komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi
yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful Lady! Dont overstep
your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli
Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda
Mommy yace “calm down Son please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just
trying to help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai kiss a
hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama
kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan Hawwa har wani makyarkyatan baci
yake tadai daure batace komiba.
Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban haifo d’ana
sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki
dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri Excellency yace “just let her be please na lallashi
Khaleel I don’t want another drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”?
Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da
kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce kaduba kagama?”
Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds” kafin chan yace “done” yatashi
yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace “so nashiga wayan and this particular
contact happens to be most recent calls nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba
takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?”
Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai
neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu
taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel
tana kallon map din tace “Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace
“this is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje
a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi” saikuma ta mike da sauri tana kallon
map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake
dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan
distance kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”? Dasauri
Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep
victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so
the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen tace
“I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah” juyawa Hawwa
tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a
katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi
banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu
basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel yamai yace
“I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai
tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din
yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda
yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan
tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta
tabude bayan motan tashiga tai zamanta.

[9/11, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR
EPISODE
7️⃣




YAU NAZO MUKU DA BABBAN SANARWA CEWA KISSA TRAINING CLASS REGISTRATION IS NOW OPEN💃
💃💃

TRAINING NE NA KWANA BIYAR DAZAKI KOYI KISSA, KISISINA, IYA MAGANA, IYA SALO, KUKAN MAKIRCI,
HATSABIBIN KUKA DA SAURANSU……

REGISTER FOR KISSA TRAINING SEASON 2 KIBAWA OGA MAMAKI….

REGISTRATION IS 2k ONLY!!!

CHAT ME UP AND JOIN

+2347012181461



JOIN NOVEL GROUP NA GARGADAN SO



https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE



Saka vest dinsu su Abraham sukayi, last vest din Hayatu ya dauka ya mikama Khaleel yace “put this on
and stay behind us yallabai don’t try anything” kallon vest din Khaleel yayi yamika hannunshi ahankali ya
karba yasaka, Abraham yabudemai bayan motan ta dayan side din yace “here zoka zauna” kallonsa
Khaleel yayi sannan yataho ya shiga ahankali ya zauna Abraham yarufe kofan, yakoma gaba ya zauna
shima, Hayatu ya shiga mazaunin driver yaja motan, dan gyara zama Khaleel yayi ahankali batare daya
kalli Hawwa ba dan wani irin haushinta da tsananta yakeji, Abraham yadan leko da kanshi yakalli Hawwa
dake kallon glass na motan ga bakin shade a idanunta cikeda kulawa yace “you good Miss Hawwa”?
Juyoda kanta tayi ahankali tadan kalleshi ta gyadamai kai tace “yes thanks, set up the drone” gyadamata
kai yayi yace “sure” sannan ya gyara zamanshi yabude jakan jikinshi yana cicciro parts na drone din yana
hadawa, har suka soma kaiwa wajajen 7:30 na yamma garin yadan soma duhu, dajine wajen but akwai
containers na trailers haka that looks abandon, parking motan sukayi daga nesa but still sun shigar da
motan cikin daji sabida bishiyoyi su kare motar kada agansu, Abraham yaciro ear bugs guda uku, yasa
daya yabama Hatayu daya, yajuyo yabama Hawwa daya ta karba ahankali tadanja gyalenta baya tafito
da kunnenta tasaka duk Khaleel na kallonsu sannan Abraham yabude motan yafito ya ijiye drone din ya
kunna yatashi sama yana controlling nashi yadawo cikin motan ya zauna Hayatu ya matso kusada shi
suna kallon screen din tare suna neman inda kidnappers din yawanci wajen duhu ne hango haske daga
tachan nesa yasa dasauri Hayatu yace “take the drone chan naga haske” dasauri Abraham yashiga
controlling Khaleel yadan yunkuro cus yakasa daurewa shima yana leka screen din har zuwa inda
kidnappers din suke mutum 4 ne agaban wasu bishiya zazzaune suna shan taba daya ya iza ittace dasuka
zagaye da dutse suna gasa nama sun kunna katuwan tocula saiga wani container wanda kofan yake
abude dasauri Hayatu yace “can you get the drone zuwa ta bayan container wajen window muga ko
yarinyar na ciki” gyadamai kai Abraham yayi yana juyawa har zuwa wajen window drone na lekawa but
babu haske sai chan sukaji kukan yarinya da muryanta ya galabaita. “There’s ant on my body kwaro
Dady” rawa jikin Khaleel yafara adan rude yace “that’s my daughter, it’s Noor” dan kallonshi Hawwa tayi
aranta tace “so you love yarka this much but karabata da mahaifiyanta” juyowa Abraham yayi hakan
yasa Khaleel yakoma ya zauna, controller yabama Hawwa ahankali tasa hannu ta karba yace “code
22028IV” ahankali Hawwa tace “noted” bindigoginsu suka shiga cirowa suna kara shiryawa suna bakin
guns din silencer Hayatu yaleko bayan ya kalli Khaleel yace “Yallabai I didn’t mean to disrespect but dan
Allah don’t interfere in this operation, you have to trust us, rest assure cewa we will save your daughter,
karka fito or try anything kada ka zaman mana liability, the mission is saving Noor, you and Miss Hawwa
stays in the car, and guide us with the help of drone nida Abraham go inside and rescue diyarka mufito is
going to be quick” baki Khaleel yabude dake rawa sosai ahankali yace “you will rescue Noor ko?”
Gyadamai kai Hayatu yayi cus daga gani kasan yanason yarinyar yace “yes safe and sound in sha Allah
just trust me” gyadamai kai Khaleel yayi da sauri, Hayatu yakalli Hawwa dake kallonshi yace “stay put”
ahankali Hawwa tace “safe” gyadamata kai sukayi sannan suka bude motan without making sound suka
maida suka rufe sannan suka wuce, Hawwa ta shiga controlling drone din tana zagaye premises din tana
patrol chan tace “Halt!” Da sauri Khaleel ya kalleta, hankalinta nakan screen din gabaki daya tace “I just
saw another haske I’m going there right now to check” daidai takai wajen tace “is not just 4 of them
akwai 3 more a wajen they’re holding rifles” Dasauri Hayatu yace “wat do we do Miss Hawwa?” Dan
lumshe idanu tayi kadan chan ta budesu tana sauke ijiyan zuciya tace “can you take four men at a go
Hayatu?” Dasauri yace “Yes Ma’am” gyadamai kai tayi tace “proceed to inda target namu take extract
her and bring her to extraction point, Abraham lay low awajen and stay alert incase they move take
them down, makesure Hayatu yadauko the little gurl, I repeat karkai komi lay low until I give you signal
to” dasauri Abraham da Hayatu sukace “yes Ma’am” ahankali Khaleel ya matso dab da ita dago kanta
tayi da sauri ta kalleshi kamshin dayake na ratsa hancnta dan kallonta shima yayi kafin ya dauke kai ya
maida kanshi kan screen din hakan yasa itama ta maida idanunta kan screen din, tafiya suka farayi tana
kallon screen din Abraham yashige cikin ciyayi yana watching those 3men shikuma Hayatu ya wuce
wajen maza hudu, dukawa yayi yadauki dutse ya wurga dayayi kara hakan yasa suka zabura suka tashi
suka fara tafiya suna dube dube, ganin daya na tahowa inda yake yasa Hawwa tace “stay on alert a guy
is approaching wajen bishiyan dakake ta bangaren dama” da dan sauri Khaleel yasake matsowa dab da
ita cus so yake yaga screen din da kyau, ta gefen idanu Hawwa ta kalleshi batare datai motsi ba ko
magana dan batason tama kulashi daidai guy din na zuwa Hayatu ya kwasheshi ya bugamai kan bindiga a
keya ya sume warwas yafadi, karan dasukaji yasa sauran suka jujuyo daya yadauke katuwar security
torchlight ya hasko wajen ganin dayansu a kwance yasa da sauri suka taho wajen suna kokarin daga
bindiga Hayatu

Please Login or Register in order to submit comment