inada ja akansu, Nala da yike magan shekaru 5 tae acikin human amma kalmomi biyar kacal ta iya kuma after that data koma nahiyarsu ai kuma shikenan seta manta sam da abubuwan because Animal's also do have their own language dasuke amfani dashi, wanda zasu fahimta dukkansu, haka human's ma, mu wer not born with language but with the ability to acqure any language we come across....for example a child that is born in England bT brought up and raised in china the child may ofcourse speak chinese language though its not his/her mother's tongue.....because as i said ealier human beings are born not with language but with the ability to acquire any language......human can learn and speak more than 10 language's unlike animal's that has only 1 language to comunicate with 1 another....
Tafi class d'in ya d'auka kusan 30 mns kafin su tsagaita da tafin, madubin dake idanta ta cire ta ajiye akan tbl sannan ta sanya wani farin hanky ta goge fuskarta, Manya manya idanuwanta dake a lumshe koda yaushe ta wurga masa kallo dasu ta qara lumshe su har suka rufe, daga inda yake yana hango zara zaran Eye lashe d'inta baqi wuluk! Kwallin data sanyawa idanta ya qara taimakawa wurin fito da asalin baqin qwayar idanta, ya kuma zaro ainahin kyawun farin dake zagaye da idanuwan ta gyaran murya tae yayin da kowa ita yake kallo sun fahimci tad'an dakata ne bawai ta gama ba taci gaba.....
"There was a child that was locked in a room together with a woman gorilla for good 7 yrs, the child Name was Bill, she was'nt tought anything that is related to human not even human language, the child begin to act like that woman gorilla, even the way they eat, she wsn't even walking on her feet bt croll, yanda gorilla d'in nan ke roaring itama haka takeyi batasan wani language ba sena gorilla d'in!!! It was after 7 yrs suka fitar da ita daga d'akin se lokacin nan aka soma koya mata magana da komai na mutane and she grabed!! Tana magana da komai but Nala dayike magana after ta koma cikin Animals en uwanta mantawa ma tae da few word's data koya ta riqe so with this nake ganin cewar Animal's basa magana da human Language sunada nasu yaren human ma haka" class din ya qara d'aukar tafi da ihun student ta burge su matuqa Maheer ma da baya ganin komai se idanta ta gama burgeshi hardashi ake tafin, d'aya b'angaren kuwa yana kallon islam tadaci uban gayu tamkar wacce zataje biki tana ta murmushi abinta tana tafawa qawarta a yangace gefen kumatunta duka biyu ya lotse cen ciki wanda sune suka qarawa fuskarta kyau take sheqi har haka, ba laifi Er yanga akwai abin sallah ya ayyana a ranshi amma dai tana da kyau wani b'angaren na zuciyarsa ya fad'a masa.....kawar da kanshi yae daga dubanta sabida yaga alamar zata shagaltar dashi yace
"You can sit down Hafsat and thank u so much both for ur contribution with your help the class was a little sweet and fun.....the lecture is amazing and to be frank with you guy's am epressed and the more you people contribute the more u'll understand it better......
Haka dai aka ci gaba da lecture Hafsat na mamakin inda yasan sunanta koda yake ta kula kusan kowa a class d'in kai tsaye yake kiran sunan sa abinda ta kula baya rasa nasaba da kiran register dayike duk sanda ya kammala lecture dole ka amsa yakuma kalleka wannan ma hakan ne haka yike......
**************
" Qawata wlhy kin burgeni, gaki da kunya amma indai karatune agaban koma waye zakiyi magana" dukanta tae a baya
"Bansan iskance issy baby" dariya sukai dukkansu tace
"Issy anjima ma Sir Maheer ne ze mana Research method's fa" murmushi tae
"Ina nan ai se an kammala lecture's nashi duka the guy is very nice and very very intelligent har mamakin sa nake daka yake zube mana lecture,baya zuwa da komai se paper attendance"
"Muje mui sallah dai semuje cin abinci yunwa nakeji" haka suka dunguma ni ko nace hmmmm.
*************
Ummul zaune acikin motar Ameen suna hira hannun sa saqale a nata se shagwab'a take masa in tace nan tace cen... Shi kuwa ya gama biye mata,block compartment na motarsa ya bud'e ya zaro wayoyi guda biyu ya miqa mata kwalli daya yace
"Latest iphone kega na siyan miki baby, banasan komai a fiki a rayuwa, kiyi yanda kike so da taki, da zance ki baiwa qanwarki danake gani me irin shigar kinnan ta niqafi tsohuwar senaga ba girman ki bane kyauta da tsohon abu shine na siyan mata wannan samsung d'in" b'ata fuska tae
"Mesa zaka siyan mata waya? Eh haka akeyi?" Kallonta yae
"Ba qanwarki bace bakya ganin wayanta abin kunya ma, ranar damuke gaisawa aka kirata seta saka hand's free ma take ji"
"Niba qanwata bace uwa daya uba daya, Baban sune yayan baban mu seya mutu shine Babanmu ya kawota gdan mu mamanta ta koma Niger jan buzu ce" jin jina kansa yae yace
"Amma ai gidanku d'aya, nifa bari kiji dangina bazasu barni na auri en gidan talaka ba, gwara ma ki nutsu yanzu haka sena muku sabon gini a sama road tukunna zasu zo neman aure,kuma ma meye aciki dan kurun ammata kyautar waya girmankine ai ace mijin dazaki aura yae kyautar, kumama ko ita qanwar taki nan gaba zatamun amfani tunda mace ce" kallon sa tae kalaman sa na qarshe bata gane suba
"Kaman ya zata amfani tunda macece? Ban gane ba sam!" Murmushi yae ya rungumota jiikinsa
"Idan mukai aure koda kin haihu ne zamu bar mata babyn mj riqa zuwa yawon zaga duniya muna hutawa, ko bakya san zuwa irin su cairo, England ke har burnin ce, matsayin ta na mace zatamuna amfani tunda bazamu barwa Namiji gidan mu...ki saba mata da kyaututtuka dabida ki bautar da ita nan gaba" wata doguwar ajiyar zuciya ta sauke tace
"Na fahimceka baby barin kirama ita a waya ka bata da kanka" haka Nanuwa tazo da qyar ta Karbi kyautar ya bata dubu 30 waita saka kati itadai data karba batace masa komai ba se godiya taje ta nuna Baba Azumi!! Yanzu Baba azumi tasaba dajin manyen kudi ta qwace har wayar seda ummul tashigo sannan ta karbo mata abinta ta bata tace da gwagwo koshi ga abinda yace gameda Nanuwa er aikin suce ana mata kyauta a janyo ajiki dan tayi bauta, murna ta hauyi ba qaqqautawa daga sukace adan riqa sake mata fuska....haka Ummul ta zauna dare dayan nan ta nunawa nanuwa yanda ake operating wayar cikin sauqi sannan tace
"Nanuwa sekin hau keken d'inkin kin bud'a kayana da yawa dan xan baki kusan kala 30 Ameen ya d'inkomun kaya har 40 set yau da yazo kingansu a akwati ai duk a d'inke suke gun telana yakai d'inki nasan kuma ke bazasu miki ba, da wannan qaton qugun dakike famar b'oyewa a hijab🤪🤪" dariya tae ta mata godiya sosai dama tana fama da qarancin sutura shisa take dogayen rigunan hijab tana san canji dama seta dinka wasu hijabai....da kanta ta rage kayan dama ta iya d'inki sosai.
**********
Maheer yafi 30 mns zaune acikin motarsa bayanda ya shigo makarantar yana nazarin wata takadda, a yangace Issy ta qarasa gunsa ta rangad'a sallama cikeda yanga, d'agowa yae besan sanda ya sakar mata murmushi ba me laushi tace
"Sannu da qoqari Sir tun d'azu ina zaune cen ina karatu nasan yau zaka mana test, kyawun motar nan ne ya janyo ni, qafana ya matsamun seda mukazo na ganta" rasa yake meke damunsa agaban Issy baya kula mata shi sam yace batare daya shirya ba
"Itace favorite d'ina aduk motocina dama na gidan mu, ina san farar mota sosai, dana baki ita kyauta sabida ni indai ka yaba abina to idan befi qarfina ba sena maka kyautar sa, idan kuma kinasa baqar ta yauda yamman nan sena baki ita" wara ido harga Allah ta d'auka zolaya ne tace
"Last week na ganka a baqar ai, itama tanada kyau gasu da kyau sena rasa dalilin yin mota iri d'aya har biyu murmushi yae yace
" Uku ne akwai Arsh" wara ido tae
"Sosai mota Arsh ke burgeni wlhy, dani hajiya ce dama mota zan soma siya toda kalan ash zan soma siya" kallonta yae yaga itama ta tsaresa da ido yace
"Er yanga da gaske zaki sakamun ciwon ka*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*
*🗿WATA FUSKA🗿*
🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉
*Billy galadanchi*
*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*
05
Tsaki Ummul ta saka ganin me kiran wayarta ta mike zuwa waje batare data dauki wayar ba, tasani Mahal ne kuma yana waje dama ya mata saqon texy message nacewar zezo, a tsaye qiqam ta tsaya masa aka tace
"Menene na damuna ina karatu ne wai Mahal? Nafa rigada na sanar maka nidakai sekuma wani ikon Allah" qura mata kyawawan idanuwan sa yae cikin kasala ya furta
"Yanzu ummul duk girman soyayyar nan damuke wa juna haka kike shirin tarwa tsashi? Kina ganin cewar soyayyar damukewa juna ta cancanci ai fatali da ita lokaci d'aya?/ anya na cancanci haka a wurin ki kuwa ummul? Idan ke baki dauki tawa soyayyar da muhimmanci ba nina d'auki taki fiye da hakan bazan rayu ba idan baki" tsaki taja masa
"Ban yarda akwai soyayyar da kud'i basa siyaba yallab'ai, naga kud'i na siyar da taka soyayyar ma waninka! Bana qaunar koda ganinka ne wlhy nadai rayu dakai ada sabida banida na sama yanzu kuwa na samu wanda yae maka zarra sabida haka kowa ya kame gabansa" kasa koda qiftawa yae sanda ya qura mata ido, duk yanda yaso karya yae qwallah seda ta silalo masa sosai yake son ummul, cikin takaici ya furta
"Ki taimakeni ummul, zan baki dukkanin abinda kikeso a rayuwa, zan wadataki dajin dad'i me d'orewa shekaru uku ina tare dake bazan rayu ba idan bake ummul"
"Wane jin dad'in zaka bani Mahal? Bayan tun ina gidan mu kyauta tsakanina dakai be tab'a wuce dubu hamsin ba, idan naje gidanka me zanci? Anan kuwa inada me bani har dubu d'ari biyar kyauta be girgiza ba, kaga Mahal nifa banso na yaudari mutum dan Allah kai ta kanka, ka mance dani a rayuwar ka kurun" tashi tsaye yae daga zaman dayake acikin mota ya fuskance ta sosai
"Ina sonki sosai ummul ina matuqar qaunarki amma ki sani koda baki gujeniba bazan iya aurar mace irin kiba yanzu danasan halinki, ke makwad'aiciya ce kuma had'amammiya ke karyace mebin abincn qasa kinaci, ki sani a yanda rayuwarki take u can easly kill a being for money, irin kune masu zama en yankan kai sabida kud'i....nagode Allah daya nunamun halayenki munana tunkan naje ga auren jaka irin ki, kije keda Allah kuma yaudarana da kika jima kinayi Allahu ya sakamun Allah ya isa ban yafe ba" tsaki tae ta juya tae shigewarta cikin har tana wurgo zagi
"Dama akwai uban daya sanya ka kyautar ne dan iskan kawai" bece komai ya shige motar sa ya mata keyðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜.
**********
A class se ihu akeyi ana gaddama akan wani wani topic dasuke na chimp's da gorilla's, Maheer ne ke d'aukar course me suna psycholinguistic's......sosai ake fafatawa da class rep da kuma Nancy yana gadda akan lallai dabbobi ma suna magana irin ta mutane, ita kuwa ta kafe akan ba haka bane....sosai ta burge Maheer yau kawai a rayuwarsa ya dakatar dasu yace class rep d'in
"Menene hujjar ka na cewa hakan? Since ya zama debat" murmushi yae yace
"Sir dia was a chimpanze that was raised in human and thought only human language for 5 yrs her name was Nala and was able to pronounce few human word's that is papa,mama, cup, up and down.....so with this nake ganin ganin cewar suma suna magana and not only Nala akwai gorilla's dayawa da akai renon su acikin mutane and were all able to speak human language even though it was'nt fluint" class d'in ne ya d'auki tafi raf raf raf!!!!! Maheer ya jinjina kai dukda yasani cewar hujjar sa tayi qaranchi...mayarda dubansa yae zuwaga Hafsat yace
"Ke kuma meye hujjar ki?"
"Sir hujjoji da yawa kawo inada ja akansu, Nala da yike magan shekaru 5 tae acikin human amma kalmomi biyar kacal ta iya kuma after that data koma nahiyarsu ai kuma shikenan seta manta sam da abubuwan because Animal's also do have their own language dasuke amfani dashi, wanda zasu fahimta dukkansu, haka human's ma, mu wer not born with language but with the ability to acqure any language we come across....for example a child that is born in England bT brought up and raised in china the child may ofcourse speak chinese language though its not his/her mother's tongue.....because as i said ealier human beings are born not with language but with the ability to acquire any language......human can learn and speak more than 10 language's unlike animal's that has only 1 language to comunicate with 1 another....
Tafi class d'in ya d'auka kusan 30 mns kafin su tsagaita da tafin, madubin dake idanta ta cire ta ajiye akan tbl sannan ta sanya wani farin hanky ta goge fuskarta, Manya manya idanuwanta dake a lumshe koda yaushe ta wurga masa kallo dasu ta qara lumshe su har suka rufe, daga inda yake yana hango zara zaran Eye lashe d'inta baqi wuluk! Kwallin data sanyawa idanta ya qara taimakawa wurin fito da asalin baqin qwayar idanta, ya kuma zaro ainahin kyawun farin dake zagaye da idanuwan ta gyaran murya tae yayin da kowa ita yake kallo sun fahimci tad'an dakata ne bawai ta gama ba taci gaba.....
"There was a child that was locked in a room together with a woman gorilla for good 7 yrs, the child Name was Bill, she was'nt tought anything that is related to human not even human language, the child begin to act like that woman gorilla, even the way they eat, she wsn't even walking on her feet bt croll, yanda gorilla d'in nan ke roaring itama haka takeyi batasan wani language ba sena gorilla d'in!!! It was after 7 yrs suka fitar da ita daga d'akin se lokacin nan aka soma koya mata magana da komai na mutane and she grabed!! Tana magana da komai but Nala dayike magana after ta koma cikin Animals en uwanta mantawa ma tae da few word's data koya ta riqe so with this nake ganin cewar Animal's basa magana da human Language sunada nasu yaren human ma haka" class din ya qara d'aukar tafi da ihun student ta burge su matuqa Maheer ma da baya ganin komai se idanta ta gama burgeshi hardashi ake tafin, d'aya b'angaren kuwa yana kallon islam tadaci uban gayu tamkar wacce zataje biki tana ta murmushi abinta tana tafawa qawarta a yangace gefen kumatunta duka biyu ya lotse cen ciki wanda sune suka qarawa fuskarta kyau take sheqi har haka, ba laifi Er yanga akwai abin sallah ya ayyana a ranshi amma dai tana da kyau wani b'angaren na zuciyarsa ya fad'a masa.....kawar da kanshi yae daga dubanta sabida yaga alamar zata shagaltar dashi yace
"You can sit down Hafsat and thank u so much both for ur contribution with your help the class was a little sweet and fun.....the lecture is amazing and to be frank with you guy's am epressed and the more you people contribute the more u'll understand it better......
Haka dai aka ci gaba da lecture Hafsat na mamakin inda yasan sunanta koda yake ta kula kusan kowa a class d'in kai tsaye yake kiran sunan sa abinda ta kula baya rasa nasaba da kiran register dayike duk sanda ya kammala lecture dole ka amsa yakuma kalleka wannan ma hakan ne haka yike......
**************
" Qawata wlhy kin burgeni, gaki da kunya amma indai karatune agaban koma waye zakiyi magana" dukanta tae a baya
"Bansan iskance issy baby" dariya sukai dukkansu tace
"Issy anjima ma Sir Maheer ne ze mana Research method's fa" murmushi tae
"Ina nan ai se an kammala lecture's nashi duka the guy is very nice and very very intelligent har mamakin sa nake daka yake zube mana lecture,baya zuwa da komai se paper attendance"
"Muje mui sallah dai semuje cin abinci yunwa nakeji" haka suka dunguma ni ko nace hmmmm.
*************
Ummul zaune acikin motar Ameen suna hira hannun sa saqale a nata se shagwab'a take masa in tace nan tace cen... Shi kuwa ya gama biye mata,block compartment na motarsa ya bud'e ya zaro wayoyi guda biyu ya miqa mata kwalli daya yace
"Latest iphone kega na siyan miki baby, banasan komai a fiki a rayuwa, kiyi yanda kike so da taki, da zance ki baiwa qanwarki danake gani me irin shigar kinnan ta niqafi tsohuwar senaga ba girman ki bane kyauta da tsohon abu shine na siyan mata wannan samsung d'in" b'ata fuska tae
"Mesa zaka siyan mata waya? Eh haka akeyi?" Kallonta yae
"Ba qanwarki bace bakya ganin wayanta abin kunya ma, ranar damuke gaisawa aka kirata seta saka hand's free ma take ji"
"Niba qanwata bace uwa daya uba daya, Baban sune yayan baban mu seya mutu shine Babanmu ya kawota gdan mu mamanta ta koma Niger jan buzu ce" jin jina kansa yae yace
"Amma ai gidanku d'aya, nifa bari kiji dangina bazasu barni na auri en gidan talaka ba, gwara ma ki nutsu yanzu haka sena muku sabon gini a sama road tukunna zasu zo neman aure,kuma ma meye aciki dan kurun ammata kyautar waya girmankine ai ace mijin dazaki aura yae kyautar, kumama ko ita qanwar taki nan gaba zatamun amfani tunda mace ce" kallon sa tae kalaman sa na qarshe bata gane suba
"Kaman ya zata amfani tunda macece? Ban gane ba sam!" Murmushi yae ya rungumota jiikinsa
"Idan mukai aure koda kin haihu ne zamu bar mata babyn mj riqa zuwa yawon zaga duniya muna hutawa, ko bakya san zuwa irin su cairo, England ke har burnin ce, matsayin ta na mace zatamuna amfani tunda bazamu barwa Namiji gidan mu...ki saba mata da kyaututtuka dabida ki bautar da ita nan gaba" wata doguwar ajiyar zuciya ta sauke tace
"Na fahimceka baby barin kirama ita a waya ka bata da kanka" haka Nanuwa tazo da qyar ta Karbi kyautar ya bata dubu 30 waita saka kati itadai data karba batace masa komai ba se godiya taje ta nuna Baba Azumi!! Yanzu Baba azumi tasaba dajin manyen kudi ta qwace har wayar seda ummul tashigo sannan ta karbo mata abinta ta bata tace da gwagwo koshi ga abinda yace gameda Nanuwa er aikin suce ana mata kyauta a janyo ajiki dan tayi bauta, murna ta hauyi ba qaqqautawa daga sukace adan riqa sake mata fuska....haka Ummul ta zauna dare dayan nan ta nunawa nanuwa yanda ake operating wayar cikin sauqi sannan tace
"Nanuwa sekin hau keken d'inkin kin bud'a kayana da yawa dan xan baki kusan kala 30 Ameen ya d'inkomun kaya har 40 set yau da yazo kingansu a akwati ai duk a d'inke suke gun telana yakai d'inki nasan kuma ke bazasu miki ba, da wannan qaton qugun dakike famar b'oyewa a hijab🤪🤪" dariya tae ta mata godiya sosai dama tana fama da qarancin sutura shisa take dogayen rigunan hijab tana san canji dama seta dinka wasu hijabai....da kanta ta rage kayan dama ta iya d'inki sosai.
**********
Maheer yafi 30 mns zaune acikin motarsa bayanda ya shigo makarantar yana nazarin wata takadda, a yangace Issy ta qarasa gunsa ta rangad'a sallama cikeda yanga, d'agowa yae besan sanda ya sakar mata murmushi ba me laushi tace
"Sannu da qoqari Sir tun d'azu ina zaune cen ina karatu nasan yau zaka mana test, kyawun motar nan ne ya janyo ni, qafana ya matsamun seda mukazo na ganta" rasa yake meke damunsa agaban Issy baya kula mata shi sam yace batare daya shirya ba
"Itace favorite d'ina aduk motocina dama na gidan mu, ina san farar mota sosai, dana baki ita kyauta sabida ni indai ka yaba abina to idan befi qarfina ba sena maka kyautar sa, idan kuma kinasa baqar ta yauda yamman nan sena baki ita" wara ido harga Allah ta d'auka zolaya ne tace
"Last week na ganka a baqar ai, itama tanada kyau gasu da kyau sena rasa dalilin yin mota iri d'aya har biyu murmushi yae yace
" Uku ne akwai Arsh" wara ido tae
"Sosai mota Arsh ke burgeni wlhy, dani hajiya ce dama mota zan soma siya toda kalan ash zan soma siya" kallonta yae yaga itama ta tsaresa da ido yace
"Er yanga da gaske zaki sakamun ciwon kai surutunki ya isheni, da gaske zaki iya karbar kyautar mota a hannun stranger?" Kallon shi take cikin ido ta hango da gaske yake, kodai baida hankaline? Ta aiyyana a ranta
"Haba mota fa ba keke Bane sir kuma wannan uwar motar se kawai dan banida hankali inyi tunanin ka bani kyautar ta? Ko alama kurun dai wlhy suna burgeni,gashi na kula halinmu daya ina san mota banbancin mu shine kai kanada halin siya ka tara ni kuma er talakawa banida ko anini" murmushi yae yace
"Duk wanda ya yabawa abina toko tabbas sedai idan yafi qarfina dan banine dan qaruna ba, amma zan masa kyautar sa....kije za'a kawo miki prado ash color da kikeso, qarna qara ganin kin kirawa kanki talauci Allah ya rabamu dashi, mahaifina Ali dala na tabbatar kinsan sunan sa shima haka yake da kyauta....ba yabon kaina ko mahaifina nake ba ina gaya miki koni waye sabida ki shirya tarbar motarki danki san zan iya" Duk san kudi irin na issy seda ta tsorata dajin Waye Maheer se yanzu kanta ya kawo wuta *Maheer sidi Ali* wato dama Sunan ne be cikaba *Alhaji sidi Ali dala* sa nannen attajirin nan
"Wasa Nake maka sir, tayaya zan karbi kyautar mota agidan mu ma fad'a zasumun" jinjina kanshi yae yace
"Kitafi abinki after lecture ki sameni office"
*****
Ta tafi da tunanin Maheer haka taje ta samu class rep ta bashi dubu uku tace
"Naga kullum kaike rako Sir Maheer class, nasan kuma yanada qwarjini amma ka daure kamun wani favor....idan kaje anjima kace dashi wrist watch dake hannunsa yana burgeka kazo ka gayamun yanda kukai dashi" murna ya shigayi ganin dubu uku, tace "saura ma dubu bakwai su zama goma seka kammala kaga aiki da cikawa" .
Hakan kuwa akayi, shikuwa sir maheer yanajin maganar ya gano shiri ne sabida yaron yanada nutsuwa sosai,zare agogon yae ya miqa masa yace
"Kaje kayi amfani dashi" mamaki ya kama class rep ya tabbatar tsadar agogon zekai 100k, jikinsa na rawa yace
"Sir ba roqo bane, dan Allah ka rufamun asiri wlhy koda na raba ka dashi bazan iya sakawa ba siyarwa kawai zanyi nafi buqatar kudinsa dashi, na yabane kurun dan yamun kyau" kallonsa Maheer yae yaga alamar yaron ba'a masa bayani in details ba so ake shi a quresa, mota ya jashi ya soma bashi kyautar dubu hamsin yace dashi
"Karkayi tsamanin yankan kai nakeyi, sunan mahaifina Alhaji Sidi Ali dala! Kanada kirki sosai kuma na fahimci kana buqatar taimako shisa na baka kudin nan, bawai dan kayi shashan ciba, kayi laluran makaranta, amma ka sani ba'a gayawa wani nayi kyauta koni hannun haguna besan dama yayi ba, tsakanina dakaine kuma dan Allah nayi"
Mom Nu'aiym
Kumun uzuri nayi likimo yanzu na dawo fully.
*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*
*🗿WATA FUSKA🗿*
🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉
*Billy galadanchi*
*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*
04
A qofar office d'insa ta tsaya tana danna er qaramar wayar ta ta android qirar kamfanin techno bugu na y2 er qaramar alhakin data jima da fita yayi, wannan ya sanya sam batasan da zuwan suba har suka qaraso wurin, gayan murya Dr. Shema yae yayinda Maheer ya qurawa wayar dake hannunta ido sosai takesha maintenance wannan ya sanya sam bazakace tsohuwar bugu bace,a ninke take da leda me kauri duk jikinta gashi an had'ata da screen protector wannan wane irin maleji ne da tattali d'an tsiya? Sam wannan be dace mace ba koda yake wataqil laifin matsiyacin mijinta
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 20