sosai bazakace bakwaini bace, tayi kamar mahaifinta yamkar an tsaga kara, ita kuwa uwar se rama takeyi tamkar kud'in guzuri a tsorace take kwana sabida labarin dataji a bakin Naja akan kwace jarirai da ake a wurin iyayensu bata kuma san ina kaisu ba, shak'uwa me tsananin yawa ta shiga tsakaninta da Naja, taji labarin iyayenta aka dauka akan zaman dole takeyi anan kusan shrkaru biyar rabonta da gidansu, da iyayenta da dangi, tayita kokarin gusuwa amma ba hanya......
Hankalin Ummul baya jikinta EDD da aka bata kan azo da ita nan sauran shi sati biyu kacal, hakan yana nufin kenan zasu rabata Da NaNan ta zasu k'wace ta daga hannunta tosu kaita ina? In hakane tun yanzu ya dace ta keci jejin kota nemi dabarar yi sabida akwai matsala, ga mikin ta na haihuwa har yanzu da saura sabida rashin magani koda na hausa ne tana cikin tsananin damuwa me yawa ba er kad'an ba.
***************
A parlor su sophie ne ke zaune suna hirarsu har Nancy wani zubin zakaga suna raha gaba d'ayansu tamkar basa gallaza mata, yauma hakan ce en matan uku se hira suke suna shewa dukkansu acikin kayan bacci masu wando iya gwiwa da riga me gajeran hannu amma tanada tsayi har socks suka sanya sabida ana tab'a sanyi a garin babu me d'ankwali acikin su, ita nancy ma tsawon sumar kanta daya sauka har cen bayanta ta tattaro zuwa gefen kafad'arta ya sauka ta gaban qirjinta, tana sanye da madubi sabida matsala da idanta ke bata akan yawan duba takarda suna hiran tana dannan wayanta.....zuwa wannan lakacin ta zama 'yar gida sun gama sakin jiki da Maheer ta cire shi aranta babu abinda take mai kallo se yayanta uwa d'aya uba d'aya, gidansu ne anan suke zaman hira musamman idan yaa Maheer baya nan.....islam ce ta shigo tana yamutsa fuska su sophie suka kalleta atare suka hada banda Nancy
"Sannu anty kin fito" murmushi ta musu
"Nafito en uwa ya kuke?" Murmushi sukayi shauty tace
"Qalau muke anty" kallonta Nancy tayi da murmushi a fuskarta
"Isy baby how body" ta furta tana gyaran zaman madubin idanta, yamutsa fuska islam tayi
"Yadai kamata kisan banbancin da dakuma yanzu, matsayin yayarki nake inda kikazo agolanci fa yayan su nake aure, ai ya dace ki ajiye qawancen mu nada ki gayar dani yanda kikaji kowa yayi bawai ki kirani da sunan raini ba tsabar izgili, amma bari yayan yazo zance ya miki magana ki san yanda zakimun magana, kina b'atamun rai gako Dr. Yace adena b'ata raina" sophie ma yau taji haushin wannan wulaqancin da islam kewa Nancy ita kuwa Nancy batace komai ba ta tattare yanata yanata tayi hanyar d'aki,tsaki ta bita dashi ta zauna wurin data tashi, ta tabbatar maganar da Anty Nasara ta fad'a Gaskia ne, wato dai Nancy ta manta halacci auren mijinta takeso tayi ko, itako kozatayi yawo tsirara bazata tab'a bari mijinta ya auti vergine ba gwara ya auro magajiyar karuwai, ko Umma ta gano bata santa arayuwa duk sunfison Nancy da ita tunda suke shirin auramai ita dabadan anty Nasara ba dabazama tasan miyan da ake yiba, amma ba komai wuya zata sanya ta gudu da k'afanta tabar gidan!!!
Suma duksu sophie se suka bi bayan Nancy, a d'akinta suka sameta sophie tace
"Mesa wai ke adinga miki abu bazaki yi magana ba, me anty islam ke nufi dake zata rik'a kiranki agolar, ko agolancin kike aiba gidan ubanta bane itama" Murmushi tayi tace tana kallon sophir
"Ku manta da ita sophir duniya taga ta samu shiyasa, a turan nan Allah sa yaa Mahii ya samu wata matar ya aura" ta qarashe maganar tana dariyar mugunta , sha'awa d'aka mata duka tayi a cinya
"Ke Banza ce wlhy, duk abinda ta miki ke dariya ma kike, ni wlhy duk abinda na miki ada sharrin shedan ne dakuma zuga kiyi hak'uri na fahimci kinada hak'uri da girmama mutane, uwa uba gashi kina koya mana karatun Allah harma mun gayawa Umma wlhy kuma tana jin dadi, mukace dama kece matar wancen se ikon tsiya" Tana murmushin ta tace..
"To meye duniyar shauty? Duk idan ka kwantar da hankalinka dudu kwana nawa ya rage maka a duniyar? Ko yanzu seka iya mutuwa wlhy ku barta duniyar ce akanta ita har yanzu ni bazan tab'a kulata ba wlhy" haka duka zauna sunata mita haushin Islam fal aransu basuda labarin Anty Nasara ce ta ingizota take wannan izgilancin takuma tabbatar mata su Abba sunce ita zasu aurawa Maheer.......
****************
Mahal se yanzu ya gano yanason Nancy da kanshi yaje gun Baba iro ya karb'o lambar wayarta, Yau ma kamar kullum aikin ne da aka saba sakata na wahala takewa islam wai kunu zatasha dama an aiko garin kunu daga gida sabida tanaso, tana kawowa ta ajiye akan centre table islam ta soma rigima
"Ni Honey nace kadena sanya Hafsat tanamun abu,bansan meya shiga tsakaninmu ba ta tsaneni yanzu sabida Allah kunu haka da ruwa yaushe ze riqen ciki gashi taga bana iya cin komai" kallonta Maheer yayi ya sani neman fitinane kurin
"Adama me kaurin ne?" D'auke kanta tayi
"Nafasa shan kunun abari kawai na kwana da yunwar" tasani baze lamunci barin ta da yunwa ba yanda yake tattalin cikin nan tamkar ranshi,tallafota yayi
"Noo Baby karmuyi haka dake plss, ki bari yanzu taje ta dama me kaurin sekisha kinji" yamutsa fuska tayi
"Nise naji dama ace peppersoup ne na kaza danasha romon inci naman"
"To yanzu ayi peppersoup d'in?" Gyad'a masa kanta tayi, akwai house girl agidan har biyu ita ya kwallawa kira har yanzu nancy tana a tsaye , wayanta ne ya soma ringing bata san Number ba, juyawa tayi tana daukar kiran
"Yaa Mahal dama kana nan? Lallai ma ai nayi maka fushi wlhy" shine kalmomin daya miyar da duban Maheer zuwaga Nancy k'irjinsa yana dokawa
"Ba waninan yaa Mahal wlhy Allah nayi fushi, amma ina abu yanzu barin gama zan kiraka" Bata k'ara kallon subama tawuce d'akin su sophie yanzu kamma har zama d'akinta ta dena yi sesu kwana a tare suna zuba shagalin su tama rage damuwarta akan Islam takula batada hankali.
***************
Bayan sati biyu
Yauce ranar cikan EDD na Ummul kuma yarinyarta ta cika watanninta biyu a duniya tayi kyau abinta tayi qiba ta murje sedai abin tausayi bata da ko rigar sakawa a duniya ko pant batada sabida ba'a tanada ba, kullum acini. D'ankwalin ummul take har ciwon mura tayi sosai amma babu maganin bata da taimkon Allab taji sauk'i tunda aka soma tab'a k'ofar shigowa gida suke a rud'e da kanta taje ta neki kwali ta shinfid'a d'an kwalaye aciki takuma saka Nana ta sanya wani kyalle tanaji dana gani ta d'aure bakin 'yarta ta d'auki kwalin ta sanyashi ackkin store dake gidan na kayana abinci cen bayan buhun hunan shin kafa, kullum haka sukewa jinjirar har yau Allah yasa yazo ita ta bud'e masa k'ofar gidan tana ganin shine ta fad'a jikinsa tana ta kuka,dama haka suka shirya.
"Yaa Ameen wani laifin namaka ne? Menamaka a rayuwa? Ka gudu kabarni anan dabansan ko ina bane, na rasa inda zan dosa arayuwa, har k'addara ta sameni bakazoba yaa Ameen" d'agota yayi ya kalleta daga samanta har k'asan ya yamutsa fuska "me kike nufi? Ina kika kaimun yaron cikinki...kuka ta k'ara fashewa dashi
" ka zauna zan maka bayanin komai, mana da waccen muguwar abinda tamun datana kulani daban shiga tashin hankali irin wannan ba yaa Ameen" Lokaci guda ya shiga rud'u da tashin hankali me yawan gaske, ya zauna yana kallon ta tace
"Bayan daka tafi ka barni anan bako sallama ya Ameen, ranar da dare kasan ciki da kwadayi na tashi ina neman yoghurt babu agidan nan ga wannan Najar batako kulawa dani yanda kace.....shine fa na fad'i a kitchen lokacin cikina watanninsa bakwai kacal*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*
*🗿WATA FUSKA🗿*
🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉
*Billy galadanchi*
*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*
30
Yau kusan wata d'aya da sati biyu kenan da haihuwar Ummul yarinyarta tayi girma sosai bazakace bakwaini bace, tayi kamar mahaifinta yamkar an tsaga kara, ita kuwa uwar se rama takeyi tamkar kud'in guzuri a tsorace take kwana sabida labarin dataji a bakin Naja akan kwace jarirai da ake a wurin iyayensu bata kuma san ina kaisu ba, shak'uwa me tsananin yawa ta shiga tsakaninta da Naja, taji labarin iyayenta aka dauka akan zaman dole takeyi anan kusan shrkaru biyar rabonta da gidansu, da iyayenta da dangi, tayita kokarin gusuwa amma ba hanya......
Hankalin Ummul baya jikinta EDD da aka bata kan azo da ita nan sauran shi sati biyu kacal, hakan yana nufin kenan zasu rabata Da NaNan ta zasu k'wace ta daga hannunta tosu kaita ina? In hakane tun yanzu ya dace ta keci jejin kota nemi dabarar yi sabida akwai matsala, ga mikin ta na haihuwa har yanzu da saura sabida rashin magani koda na hausa ne tana cikin tsananin damuwa me yawa ba er kad'an ba.
***************
A parlor su sophie ne ke zaune suna hirarsu har Nancy wani zubin zakaga suna raha gaba d'ayansu tamkar basa gallaza mata, yauma hakan ce en matan uku se hira suke suna shewa dukkansu acikin kayan bacci masu wando iya gwiwa da riga me gajeran hannu amma tanada tsayi har socks suka sanya sabida ana tab'a sanyi a garin babu me d'ankwali acikin su, ita nancy ma tsawon sumar kanta daya sauka har cen bayanta ta tattaro zuwa gefen kafad'arta ya sauka ta gaban qirjinta, tana sanye da madubi sabida matsala da idanta ke bata akan yawan duba takarda suna hiran tana dannan wayanta.....zuwa wannan lakacin ta zama 'yar gida sun gama sakin jiki da Maheer ta cire shi aranta babu abinda take mai kallo se yayanta uwa d'aya uba d'aya, gidansu ne anan suke zaman hira musamman idan yaa Maheer baya nan.....islam ce ta shigo tana yamutsa fuska su sophie suka kalleta atare suka hada banda Nancy
"Sannu anty kin fito" murmushi ta musu
"Nafito en uwa ya kuke?" Murmushi sukayi shauty tace
"Qalau muke anty" kallonta Nancy tayi da murmushi a fuskarta
"Isy baby how body" ta furta tana gyaran zaman madubin idanta, yamutsa fuska islam tayi
"Yadai kamata kisan banbancin da dakuma yanzu, matsayin yayarki nake inda kikazo agolanci fa yayan su nake aure, ai ya dace ki ajiye qawancen mu nada ki gayar dani yanda kikaji kowa yayi bawai ki kirani da sunan raini ba tsabar izgili, amma bari yayan yazo zance ya miki magana ki san yanda zakimun magana, kina b'atamun rai gako Dr. Yace adena b'ata raina" sophie ma yau taji haushin wannan wulaqancin da islam kewa Nancy ita kuwa Nancy batace komai ba ta tattare yanata yanata tayi hanyar d'aki,tsaki ta bita dashi ta zauna wurin data tashi, ta tabbatar maganar da Anty Nasara ta fad'a Gaskia ne, wato dai Nancy ta manta halacci auren mijinta takeso tayi ko, itako kozatayi yawo tsirara bazata tab'a bari mijinta ya auti vergine ba gwara ya auro magajiyar karuwai, ko Umma ta gano bata santa arayuwa duk sunfison Nancy da ita tunda suke shirin auramai ita dabadan anty Nasara ba dabazama tasan miyan da ake yiba, amma ba komai wuya zata sanya ta gudu da k'afanta tabar gidan!!!
Suma duksu sophie se suka bi bayan Nancy, a d'akinta suka sameta sophie tace
"Mesa wai ke adinga miki abu bazaki yi magana ba, me anty islam ke nufi dake zata rik'a kiranki agolar, ko agolancin kike aiba gidan ubanta bane itama" Murmushi tayi tace tana kallon sophir
"Ku manta da ita sophir duniya taga ta samu shiyasa, a turan nan Allah sa yaa Mahii ya samu wata matar ya aura" ta qarashe maganar tana dariyar mugunta , sha'awa d'aka mata duka tayi a cinya
"Ke Banza ce wlhy, duk abinda ta miki ke dariya ma kike, ni wlhy duk abinda na miki ada sharrin shedan ne dakuma zuga kiyi hak'uri na fahimci kinada hak'uri da girmama mutane, uwa uba gashi kina koya mana karatun Allah harma mun gayawa Umma wlhy kuma tana jin dadi, mukace dama kece matar wancen se ikon tsiya" Tana murmushin ta tace..
"To meye duniyar shauty? Duk idan ka kwantar da hankalinka dudu kwana nawa ya rage maka a duniyar? Ko yanzu seka iya mutuwa wlhy ku barta duniyar ce akanta ita har yanzu ni bazan tab'a kulata ba wlhy" haka duka zauna sunata mita haushin Islam fal aransu basuda labarin Anty Nasara ce ta ingizota take wannan izgilancin takuma tabbatar mata su Abba sunce ita zasu aurawa Maheer.......
****************
Mahal se yanzu ya gano yanason Nancy da kanshi yaje gun Baba iro ya karb'o lambar wayarta, Yau ma kamar kullum aikin ne da aka saba sakata na wahala takewa islam wai kunu zatasha dama an aiko garin kunu daga gida sabida tanaso, tana kawowa ta ajiye akan centre table islam ta soma rigima
"Ni Honey nace kadena sanya Hafsat tanamun abu,bansan meya shiga tsakaninmu ba ta tsaneni yanzu sabida Allah kunu haka da ruwa yaushe ze riqen ciki gashi taga bana iya cin komai" kallonta Maheer yayi ya sani neman fitinane kurin
"Adama me kaurin ne?" D'auke kanta tayi
"Nafasa shan kunun abari kawai na kwana da yunwar" tasani baze lamunci barin ta da yunwa ba yanda yake tattalin cikin nan tamkar ranshi,tallafota yayi
"Noo Baby karmuyi haka dake plss, ki bari yanzu taje ta dama me kaurin sekisha kinji" yamutsa fuska tayi
"Nise naji dama ace peppersoup ne na kaza danasha romon inci naman"
"To yanzu ayi peppersoup d'in?" Gyad'a masa kanta tayi, akwai house girl agidan har biyu ita ya kwallawa kira har yanzu nancy tana a tsaye , wayanta ne ya soma ringing bata san Number ba, juyawa tayi tana daukar kiran
"Yaa Mahal dama kana nan? Lallai ma ai nayi maka fushi wlhy" shine kalmomin daya miyar da duban Maheer zuwaga Nancy k'irjinsa yana dokawa
"Ba waninan yaa Mahal wlhy Allah nayi fushi, amma ina abu yanzu barin gama zan kiraka" Bata k'ara kallon subama tawuce d'akin su sophie yanzu kamma har zama d'akinta ta dena yi sesu kwana a tare suna zuba shagalin su tama rage damuwarta akan Islam takula batada hankali.
***************
Bayan sati biyu
Yauce ranar cikan EDD na Ummul kuma yarinyarta ta cika watanninta biyu a duniya tayi kyau abinta tayi qiba ta murje sedai abin tausayi bata da ko rigar sakawa a duniya ko pant batada sabida ba'a tanada ba, kullum acini. D'ankwalin ummul take har ciwon mura tayi sosai amma babu maganin bata da taimkon Allab taji sauk'i tunda aka soma tab'a k'ofar shigowa gida suke a rud'e da kanta taje ta neki kwali ta shinfid'a d'an kwalaye aciki takuma saka Nana ta sanya wani kyalle tanaji dana gani ta d'aure bakin 'yarta ta d'auki kwalin ta sanyashi ackkin store dake gidan na kayana abinci cen bayan buhun hunan shin kafa, kullum haka sukewa jinjirar har yau Allah yasa yazo ita ta bud'e masa k'ofar gidan tana ganin shine ta fad'a jikinsa tana ta kuka,dama haka suka shirya.
"Yaa Ameen wani laifin namaka ne? Menamaka a rayuwa? Ka gudu kabarni anan dabansan ko ina bane, na rasa inda zan dosa arayuwa, har k'addara ta sameni bakazoba yaa Ameen" d'agota yayi ya kalleta daga samanta har k'asan ya yamutsa fuska "me kike nufi? Ina kika kaimun yaron cikinki...kuka ta k'ara fashewa dashi
" ka zauna zan maka bayanin komai, mana da waccen muguwar abinda tamun datana kulani daban shiga tashin hankali irin wannan ba yaa Ameen" Lokaci guda ya shiga rud'u da tashin hankali me yawan gaske, ya zauna yana kallon ta tace
"Bayan daka tafi ka barni anan bako sallama ya Ameen, ranar da dare kasan ciki da kwadayi na tashi ina neman yoghurt babu agidan nan ga wannan Najar batako kulawa dani yanda kace.....shine fa na fad'i a kitchen lokacin cikina watanninsa bakwai kacal, shiru tayi yana kuka yace cikin tsawa
" ina jinki mana kinyi wani shiru seme dan cikinki wata bakwai" tana sharar k'wallah tace
"To shine sena soma nakuda me tsanani nikadai a d'akin sedaga baya tazo koda tazo yaro ya gama wahala, ana haifarshi ya mutu, neman duniya na maka har gidan naso in bari amma banga hanyaba, haka muka hak'a rami muka binne gawar yaron yanzu kusan watanni biyu kenan" wata iriyar shak'a ya kai mata ya cafko wuyan rigarta seda ta yage ma, idanshi duk yayi waje yace
"K'arya kikeyi wlhy sekin fitomun da cikin jikinki, watak'ila ma yanzu kika haihi muje in gani" yajata giri riri zuwa d'aki se rantse rantse take akan wlhy bakwainin ta haifa!!!
***********
Mahal da Nancy kam kullum suna maqale a waya kowama ya fahimci hakan har su sophie ke tsokanar ta akan NaHal 2k19, bata kulasu dai ita kurin yana d'ebe mata kewar er uwarta ne yasa take kulashi ma, kuma dai ina laifin me sanka...
Yauma kamar kullum zaune take a saman matattalar benen dake cikin sabon gidan dasuka koma a london din, tana wayarta da Mahal se raha suke abinsu, Maherr dake bayanta yana sauraren wayar dasuke lokaci daya ta bashi takaici me tsanani, ya kalleta tana zaune tana wasa da sumar kanta tamkar ya rufeta da duka yakeji, yayi tsammanin daya sakko ta ganshi ta dena wayan amma ko gezau batayi ba, ta kurin ce
"Sannu da fitowa yaa mahii" ko kallonta beyi ba, dama ace tasan yanda yakejin sonta a ranshi data masa adalci, da ace tasan yanda take da matsayi a zuciyarsa data rufawa kanta asiri ta dena sauraran kowa, dama ace tasan bashida niyyan yafewa waninsa ita data dena baiwa kanta wahalar sauraran wasun shi..... Harya wuce ya dawo yace
"Ke ajiye wayar ki sameni garden yanzu" Mik'ewa kurin tayi taje ta sanya hijab har lokacin tanakan wayar seda ta kusa isa garden d'in sannan ta ajiye wayan...sosai ya kalleta kallo me tattare da tarin ma'anoni yace cikeda kasala
"Menene tsakaninki da Mahal ne, kullum kuna maqale a waya" murmushi tayi
"Bafa komai yaa mahee wlhy, kurin dai muna gaisawane he's just a friend nothing more nothing less" Shiru yayi kafin yace
"Hafsat inason ki, so nakeyi in aureki kuma ba wasa nake ba da gaske nake, har raina ina k'aunar ki sosai, ina miki son so daban tab'a yiwa wata 'ya mace a duniya ba, dan Allah ki amince dani ki aureni" wani kallon tuhuma ta bishi dashi bata tab'a kawowa zezo da wannan haukan ba, kowace k'addarar zata had'ata kishi da Islam oho? Har abada bazata tab'a aurar Maheer ba har duniya ta ninke kuwa, ko da ta kula ba wani so aranta se zallan burgeta da yanayinshi keyi yanzu kuwa kallon yaya kurun take masa,sewani haushi dayake bata yanda islam ta mayar dashi wani soko agabnshi take cin zarafinta, batace dashi komai ba ta wuce ciki da gudu batada amsar bashi ita kam....
*************
Har sunkai ciki ya dawo yana k'wallawa naja kira anan yajiyo kamar kukan jarirai kallonshi ya miyar daidai kofar kitchen din inda yakeda yaqinin nan ne yaji kukan juya akalar tafiyarshi yayi zuwa cikin kitchen d'in.....
Mom Nu'aiym
*Haske writer's Asso (Home of expert and perfect writer's)*
*🗿WATA FUSKA🗿*
🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉🦉
*Billy galadanchi*
*Sadaukarwa ga qawata Hafsatul Elham*
32
Gumice ke tsatsafowa su ummul tako ina, yasan halin Alhj Baba yasan meze iya akan wannan jinjirar yasani zega laifin sane amma bari ya gwada d'aukar wayar tasa,jikinsa ba k'wari ya d'auki wayar ya danna lambar ya kara a kunne
"BAKA KUSA DA WAYAR NE?" aka buk'aci sani daga d'ayan bangaren....
"Ea Baba bana kusa nashiga bayi gudawa nake tunda nazo gidan, akwai matsala fa Baba" Gyaran zaman hular kansa yayi
"Mecece damuwar?" Ya tambaya cikin isa
"Baba wai bakwaini ta haifa ashe tun bayan watanni biyu, kaga kuma ni banzoba gashi yarinya har tayi k'wari a hannunta" Tsaki yaja kan yace
"Wannan wane irin mugun sakarcine? Bakwaini kuma? kana da labarin cewan na karbi fiyeda rabin kudin wannan jinjiran kuma ka sani ni bana asara sedai idan kai zakayi, kuma a kawomun Uwar zan had'ata da shap shooter ya mata wani cikin shap shap ta haihu a ta maye mana gurbin asarar mu sannan kuma ita jinjirar yaya zakayi da ita? Karka zomun da ita nan kaji na gaya maka wlhy" Muryanshi na rawa yace ze kawotan, kallon Ummul yayi Baze tab'a iya bari wani namiji ya rab'i matar saba, wato shikenan Alhj Baba sabida ya renesa seya hanashi walwala yana nufin iyalansa ma baze bari suyi k'wai ba? Mik'ewa yayi yace
"Tashi muje Ummul tashi mubar gidan nan akwai matsala, bazan k'ara cutar miki da rayuwarki ba, bazan yarda wani ya rab'eki da sunan zinaba wai dan ze miki wani cikin, gwandamun in mutu da inganki a wannan halin Alhj Baba bashida imani ko kad'an" koda Bata fahimci kala mansa ba amma ta gano da matsala Naja ma agaba suka sanyata sunsha mamakin gate a wangale suka fad'a motar kuma acikin qalilan lokaci dabefi 50 mns ba suka hau titi da kyau, suna shiga gari Mamaki ya kama ummul ganin ko wane sighn boad zata gani setaga an rubuta masa jos nigeria wato jos ma suke kenan? Lallai ma Ameen namiji munafuki, kai tsaye kano suma nufa acen ya nemi gidan ajiyesu wanda Alhj Baba bemasan yana dashi a kano ba....
Bashida wani wanda ze gayawa damuwarsa amma mutumin farko daya fad'o masa shine Maheer....sun kwana biyu basuyi wayaba kasancewar ya dena amfani da layin da Maheer ya sanshi dashi, lalubar layin yayi ya saka shi ya dannawa Number d'in Maheer kira, yana ganin tak'i shiga ya gano yana london wata iriyar zufa ce ta keto masa, lalubar lambar maheer ta london yayi yae sa'a kuwa ya samu, a wannan lokacin Maheer yana cikin tsananin damuwa akan Nancy, koda yaga Ameen ne yayi mamaki, yafi watanni yana kiram wayansa baya tafiya sam!! Da sallamar sa ya d'aga kiran suka gaisa yace dashi
"Kwana biyu Ameenu bana samun wayarka yaya wurin su ummul hope dai lapiya?" Susa kanshi yayi cikeda jin nauyi kan yace
"Abubuwa da dama sun faru abokina, dogon labari ne dabazan iya bakashi ba yanzu, naso ace kana gari ne mu hadu gani gaka amma yanzu yaushe zaka dawo?"
"Eeeh to akwai abinda zanzo yi Nigeria nanda 3 weeks idan beyi nisa ba, semu hadu daga na dawo idan Allah yasa muna cikin masu numfashi a lokacin" Nisawa yayi
"Babu damuwa Maheer amma dai ka sani ina tsananin buk'atarka a yanxu hakan, idan da hali karka wuce sati ukun da kace, bayan wannan idan akwai gidan dakakeda shi a nan kano ina son aron key zanje da ummul gidan akwai damuwa fa" Shiru kan yace
"Akwai gidaje ma abokina, zanwa kamala waya seka nemeshi ko, naga kaman hakan yafi kaima zan bashi wayarka"
"E hakan ma yayi amma dai a bani motoci guda biyu suma, zan bashi tawa ya ajiyeta a gidan ku kan ka dawo" Maheer be wani tsaurara tambayoyi ba, ya kawai masa fatan Alkhairi....har zasuyi sallama yace
"Kanada labarin en uwan ummul kuwa?" Yana murmushi yace
"Ea ai yanzu haka Hafsat tana hannun mu, mun sakata skul anan london, tana yawan damuna akan zancen ummul"
"Ka gaya mata ummul tana nan cikin k'oshin lapiya harta haifa mata 'ya sunan ta Nana khadeeja amma ina kiranta da suna mamina" murna ya masa kan nan sukayi sallama......
*************
Yau dai Islam tana school wannan ne ya baiwa Nancy damar fitowa parlor domin yin kallo sabida da a farko sam sam tadena fitowa sabida wulaqancin da ake mata, wayanta take daddanawa tana chat da Mahal lokaci zuwa lokaci takan saki murmushi zuwa wannan lokacin zuciyarta ta soma shiryawa da Mahal ta aminta dashi matuk'a....Maheer se kallon yanayinta yake wani irin burgeshi takeyi aduk takun dazata yi a wurin shi....zama yayi kusa da ita ta mik'e zaune daga kishin giden da take
"Sannu yaa Maheer barka da zuwa" wani irin zuba mata manya manyan idanuwanshi yayi baya ko k'iftawa,ita d'inma shi take kallo basako k'iftawa acikin idansa ta hango k'auna zallah tata, ta hango son fiye da kai, ta hango tausayinta, ta hango d'igon k'aunar ta a had'e da wata zaiba dake
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 20