Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sauri ta janye tana galla mata harara. Ba tare da damuwa da hararar Fatima ba ta mayar da idanunta kan Innarsu ta ce "Innah, kin ji Aunty Fareeda ta haifi ƴan biyu mace da namiji?" "Da gaske? Alhamdulillahi Ma sha Allah!" Inna ta faɗa cikin matsanancin farin cikin da ya gaza ɓoyuwa kan fuskarta. "Wallahi da gaske, yanzunnan ta kira ni a waya. Wai don Allah in faɗa miki, kuma wai in baki haƙuri yau kwana uku da haihuwar bata sanar da ke da wuri ba. Kuma ta ce inje gidan Aunty Binto anjima in karɓo mana ankon suna turmi uku, ni ɗaya, salma ɗaya, ke ɗaya..." "Har turmi uku Jiddah? Nawa suke? Allah yasa dai babu tsada?" Innah ta tambaya da tunanin kuɗin atamfofin a wannan yanayi da ake ciki na rashin kuɗi. Da karaɗin murna Jiddah ta ƙyalƙyale da dariya sannan ta amsa ma Innar "A kyauta fa ta bamu Innah, ta ce dai saura ni da Salma muƙi zuwa gurin taron suna za ta gamu da mu." "Allah sarki Aunty Fareeda. Baiwar Allah mutumiyar kirki, Allah ya saka da alkhairi." Salma ta faɗa da yanayinta na sanyin hali, fuskarta cike da murmushi. Kyawawan addu'o'i na shi albarka, Allah ya raya zuri'a, Allah yasa a gama lafiya Inna ke ta jerowa ga Fareeda kawai sai ji suka yi Fatima ta ƙwalla ihun kuka, hannayenta biyu doɗe da kunnuwanta tana harba ƙafafu a ƙasa kamar ƙaramar yarinya. A Zuciyarta take ta tsine ma Mukhtar da Fareeda. Da mamaki ƙannen da uwar ke kallonta. Tunawa da abinda take ma wannan borin yasa ƙannen kwashewa da dariya suka tafa hannayensu, ita kuwa Inna ficewa tayi daga ɗakin ta kama harkokinta, a zuciyarta take addu'ar shiriya ga Fatimar. ****** Da gaske dai Mukhtar ya canza. Bayan ɗinkuna kala uku masu tsada da yayi ma Fareeda na fitar suna, bayan akwatuna uku da ya shaƙo da siyayyar kayan babys, bayan manya-manyan raguna guda huɗu da ya siya na raɗin suna. Naira dubu ɗari biyu ya tura ma Kamfanin Hds jawelleries and more ya ce a haɗo mishi zannuwan da zai sa ma Fareeda a kayan goyo. Ya kuma gargaɗi Sister Hadiza 08144965394 kar a kuskura a saka mishi zanen ƙasa da dubu ashirin. A bayan siyayyar da Mukhtar yayi mata ita ma Fareeda bata tsaya sanya ba wajen fitar da kuɗi a ribar da ake tura mata na kiwon kaji ta ce Aunty Hadiza ta fitar musu da zani mai matsakaicin kuɗi na anko. Kasancewar duk kaya a gurin Hds jawelleries and more 08144965394 kan farashin sari suka fi bayar da shi sai ga kwaɗeɗiyar zani an fitar mata da shi na anko. Ko da ta ce zanin yayi nan take aka buga lissafi Aunty Binto ta ƙara akan kuɗin da Fareeda ta bayar suka siyo zannuwan da yawa. Da yake Fareeda ta mutane ce kwana biyar da haihuwa zannuwan sun ƙare tas har ana nema. Fareedan Mukhtar fatan ayi taron suna lafiya a tashi lafiya🥰🥰🥰💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽 *Alhamdulillahi Alaaa kulli halin!! Anan na kawo ƙarshen labarin RABON AYI. Idan kuna ƙaunata ni Fareeda Abdallah kuma kuna ƙaunar rubutuna cikakkiyar ƙaunar da za ku nuna min shi ne kuyi Reg da bakandamiya Hikaya kuyi sub na 500 ku karanta labarina mai taken LOKACI. Idan baku iya bakandamiyar ba ku tuntuɓeni zan koya muku yadda ake yi, biyo ni a tafiyar labarin LOKACI shi zai tabbatar min da lallai ana tare😍🤝👇🏽* https://hikaya.bakandamiya.com/lokaci-babi-na-takwas/ *_Godiya ta musamman ga duk waɗanda suka bi ni wajen karatun labarin RABON AYI. Na gode, na gode, na gode😍😍😍😍 Gaisuwar fatan alkhairi, da fatan haɗuwarmu da juna😘😘😘🥰🥰🥰_ Waɗanda na ɓatawa rai a labarinnan don Allah su yafe min, fahimta fuska ce kowa da irin tasa, kuma ɗan adam ajizi ne😢🤗🤗😪* Ƴan'uwa adashinmu na dankalin turawa zai fara gobe ne juma'a. Zubin namu a sauƙaƙe ne, sati sati ko ɗan kullum, cikin ƙanƙanin lokaci za ki tara kuɗin da za ki sayi dankali buhu, ko rabi, ko kwata. Ga duk wacce take sha'awa ta tuntuɓi ƴar'uwa Rumanatu a wannan lambar http://wa.me/2348065530483 Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku BONONZA; BONONZA;BONONZA; Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB 08162859027 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 26 of 26