Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta bi ta wajen itama, Salwa ta riqe ta, "Ammi barta zan kula da ita, ban san me ya shiga kan ki har kk dake ta ba dik da kin san ba lfy ne da ita ba, amma bata da 'yancin da zata yi maki rashin kunya haka, ki rabu da ita, in kin so ta yi tafiya,in baki so ba ba inda zata," Ammi c ta koma ciki, zuciyar ta na quna, ta rasa dalilin da yasa take jin kawai gwanda salman ma ta zo ta bar gidan. Aikace aikacen ta ta ci gaba, a ran ta tana fatan Abban ya dawo a kaita Abujan tinda hakan take so, ta daina damuwa itama da Salman. Koda Abba ya dawo yaci abinci, yayi wanka, ya ke tambayar jikin salma, nan Ammi ta fada masa komai d ya faru. Shiru yayi, dan ya rasa me yasa sai yaji kamar akwai wani abu a cikin maganar Ammin kamar akwai wani abu na rashin son Salma ta zauna inda take. "Allah ya kaimu gobe sai ta koma din" Waya yayi ya sanar da yayan shi, yana murna ya nuna masa nan din gidan su salma ne ba sai an sanar da shi ba ma. Salma kwana tayi idon ta biyu, dan kuwa Irfaan yaqi zuwa, ta kalli hoton shi har ta gaji da kalla, Irfaan kawai take son gani. Kuka kuwa ta yi shi har taji ba dadi, dik ta rame, ta yi duhu, kamar ba ita ba. Dik mai imani in ya ga yanda ta koma sai ya tausaya mata. Da sassafe Abba ya shirya, Salwa ta hada masu kayan su, suka dau hanyar Abuja, sai da zasu tafi Salma ta rungume Ammi tana bata hakuri, itan ma hakuri ta dinga bata, sai taji bata son Salman ta tafi kuma, amma ba yanda zatai. Sun dauki hanya, kowa shiru a motar, Salma kuwa dik wanda ya gilma kallon shi take kamar Irfaan din ta, kamannin shi a jikin kowa bayyanar mata yake. In ta rintse idanun ta ganin shi take, dik saukar numfashi da bugun zuciyar ta da so da qaunar shi suke yi. Salwa na kula da halin da take ciki, addu'a take ta yi a ran ta, na Allah ya kawo masu qarshen wannan musibar........... Toooo Yah Ubaidullah a shirya za a yi baqi😱KALAN DANGI....PAGE 19 964 87 1 by Haermeebraerh Following Sun isa Abuja lfy, mutanen gidan sai faman murna suke kamar wanda sukai shekaru ba su ga juna ba, wanda ko wata biyu masu kyau basu rufa da rabuwa ba. Khairat kayan su ta dauka dan kaiwa dakin ta, a cewar ta wannan karon a dakin ta zasu tare, Salma bata ce komai ba, amma a ran ta ta san ba wanda ya isa ya cusa su a daki daya. Huzaifah shine mai biwa Ubaidullah a gidan, tin tasowar shi ba shi da ra'ayin zaman Nigeria, hakan ne ya sa in banda primary da yayi a garin Abuja gaba daya karatun shi a turai yayi shi, in ya tafi yana dadewa sosai bai dawo ba, amma suna zumunci sosai ta group din Family da kuma kira a waya. Yana matuqar son Salma ba kadan ba, saboda yanda take da aji a cewar shi matar shiga babban waje ce, amma shima girman kan shi bai bari ya taba nuna mata hakan ba, a cewar shi ba yanda za ai mace komai kyaun ta ya furta mata so bata amsa mashi ba, dan haka sai sanda ya kammala karatun shi ya koma zai sanar da ita me ke ran shi game da ita. A ranar da ya karbi sakamakon kammala karatun shi a Standford University wadda ke a USA washe gari ya hawo gajimare dan dawowa gida Nija, murnar ta hadu biyu kenan, ga zuwan su Salma ga kuma zuwan shi. Tinda suka shiga idon shi akan Salma, damuwa ce sosai kwance a fuskar shi ganin yanda ta rame ta yi duhu, dik da ba wani sosai ne duhum da tai ba, amma dai za a iya kiran tayi duhu a kan da. "Dad me ya same ta haka? Na san Salma dama ba mai hayaniya ba ce, amma ta sake sauyawa sosai," Murmushi Daddy yayi ya kalli Salma, wadda ta bata rai sosai, ta juyar da kai gefe. "Ba komai, kasan rayuwa dama ba kullum ne zaka ga mutum a yan da yake ba, Salwa maza ku hau sama ku huta kunji," Kama Salma tayi, nan Huzaifah ya sake tabbatar da ba lfy ba. Zai yi magana Ubaidullah ya hana shi da ido, shiru yayi tare da sake gyara zama yana kallon yanda Salma ke taka qasa da takalmin ta mai laushi kamar tana tsoron wani abu. Kasa Jurewa yayi ya tashi ya je gaban su, duba qafar ta yayi yaga ciwon dake jiki, da sauri ya durqusa, "Ar u ok? Salma what happen to u? She is in pain Dad, kalli fuskar ta ka ga har gumi take saboda ciwon qafar ta, we have to take her to the hospital" Qafar ta ya kai hannu zai taba wani irin shuri yaji an masa sai da ya hantsila, ta daga yatsan ta, idanun ta sun sauya matuqa daga kalar su zuwa ja, muryar ta na fidda wani irin sauti mara dadin ji, Irfaan dake maqale a wajen ya gane me Huzaifah ke ji game da Salma, kishi ne zalla ke azalzalar shi, Duqawa tayi tare da nuna shi da yatsan hannun ta, "Kar ka kuskura ka sake yunqurin kai hannun ka jiki na in kana son su zauna da lfy a jikin ka, nan ba turai bane da suke taba jikin matan da ba nasu ba" Mamaki ne zallah a fuskar Huzaifah, he was just trying to help, amma ta masa wannan abun, dik da son da yake mata shi din ya fi Ubaidullah son girma, tsawa ya daka mata. "Keee, kina da hankali kuwa? Meye a jikin naki da zan taba? Da kk samu ma na tsaya na nuna damuwa ta akan ki...." "Babu wanda ya sa ka nuna damuwar ka a kaina,ko akwai?" Zai yi magana Abba ya dafa kafadar shi, ya ja shi zuwa qaramin parlour, Salma kamar wadda babu ciwo a qafar ta haka ta haye sama, "Toohhh yanzu gayyar aljanu kuma aka dawo mana da ita gida, Allah ne kadai ya san artabun da za a dinga kwasa a gidannan, ni da an nemi izini na da tai zaman ta gidan su, nima lfyr yarana tafi min komai d kowa" "Magana kk ne?" "Ahhh ba da kai nake ba" Mummy ce ta miqe ta ci gaba da qunqunin abinda take ji a ran ta, na qin zaman Salma a gidan, bata da matsala da Salwa dan kuwa tana morar ta, amma Salma sai dan banzan son jiki ga masifa da qin yaran ta. You'll also like The Other CEO by ivojovi The Other CEO 46.7M 1M Grief-stricken over the death of the boss who was like a father to her, Olivia Bailey is left to deal with the aftermath--the arrival of his dashing but estranged son, P... So I Married A Rockstar - Season 3 by Bella_Higgin So I Married A Rockstar - Season 3 48.1K 1.8K After getting out of an emotionally abusive relationship, Nola Collins sees the chance to reinvent herself after landing a job as PA for rockstar Darius Keller. The last... Overdrive by HTEllis Overdrive 132K 3K When Chef Margot loses her beloved restaurant to her cheating ex-fiance, her best friend, single dad Nathan, steps in with an unexpected offer to help her start over. As... Western Heat by MustangSabby Western Heat 358K 14.8K A fish-out-of-water story about a New York City chef who inherits a ranch, discovers a family he never knew, and finds unexpected love with a fiercely loyal woman. For f... Puck You by FlynnNovak Puck You 21.9M 588K SOON TO BE PUBLISHED BY W BY WATTPAD BOOKS! Grace wants to prove herself by making the men's hockey team at her new school. Will a rivalry with the captain - or an attra... Unholy Matrimony by xxinlove Unholy Matrimony 40.1M 1.6M Tobias and Talia are complete opposites, yet thrown together in an arranged marriage. Can they navigate married life in the wake of a terrible tragedy? ... The Cursed Archer by howtosellmysoul The Cursed Archer 46.2K 1.5K The forbidden romance between a prince and a stable boy is tested once again when dark forces from their ancestral bloodlines are unleashed, threatening not only their l... A can parlour Abba ne ya gama yi wa Huzaifah bayani akan ciwon Salma,ya bashi labarin yanda suka fara har yau, jikin shi yayi mugun sanyi, bai san kwallar da ta taru masa ta gangaro ba sai da Abba ya dafa kafadar shi, tare da goge masa fuskar tashi, "Kar ka damu, inshaa Allahu zata samu lfy ne,ga ku tana gani inshaa Allahu zata samu sakewa, can kaga su kadai ne kadaici ma zai iya jefa ta a yanayin damuwa, gashi taqi gidan kowa tace nan zata zo, na tabbata dan yaran gidan take son dawowa, ta dan dinga jin hayaniya ko zasu debe mata kewa" "Allah ya bata lfy Uncle" "Ameen ya Allah," Koda ta isa saman, dakin da suka sauka last zuwan su ta fada, ba ko bedshit haka ta haye gadon ta kwanta, idanun ta nan da nan suka fara zubar da ruwan hawaye, Irfaan kawai take son gani, shi kuma sai rowar ganin shi yake mata. "Dan Allah ka zo gare ni kafin zuciya ta ta tarwatse," Cikin shesshekar kuka tai furucin, Khairat ce ta shiga ita da Salwa. "Ya zaki dawo nan, ga kayan mu can dakin khairee, nan kinga ba ma a gyara dakin ba," Bata kula su ba, ta miqe kamar ba ciwo a qafar ta, ta bude inda ake aje bedshits da abubuwan rufa ta dauka ta hau kade gadon tana gyarawa, baki sake suke kallon ta, kafin wani lokaci har ta gama gyarawa, kallon su tayi ta daga masu gira daya alamar da wani abu kuma, a tare suka kada mata kai, "Kawon kayana nan, ku ku kwana waje daya, ni anan zan kwana, bana son cunkoson nan" Kamar sokwaye haka suka bi umarnin ta, har suka dakko mata kayan ta suka aje mata, ba wanda ya furta komai. Ajiye mata sukai ta bude qofa ta riqe, tare da nuna masu hanyar waje, bi sukai kuwa sum sum sum suka fice, a bakin qofa suka tsaya ta kuwa tura qofar ji kake bammm ta rufu, sai da suka kulle idanun su, "Me kenan ya faru yanzu?" "Muje kawai, rabu da ita, in muka matsa da son sai mun zauna waje daya, yanzu zata birkita mana lissafin gidan, batta ta huta" Labarin yanayin ciwon Salma, Salwa ke b m Khairat,tausayi d tsoron Salma ne fal ran Khirat, amma ta yi shiru kmar ba komai, fata tai tayi ma kar su na kwana tare. Da dare bayan sun ci abinci, Salwa ta kai ma Salma magungunan ta, ta na jiran ta kammala abubuwan da take ta bata ta sha, in yaso sai ta tafi, "Aje min su nan, wanne zan fara sha?" Ganin ba da wasa Salmn ke magana ba yasa Salwa ta yarda zata sha dinn bayani tamata, snnan ta mta sai da safe ta rufe qofar ta fita, tana fita Salma ta murza key, ta debi magungunan ta zuba a toilete, wanka tayi ta yi brush kmr mai tarbar mijin gaske, ta shafe jikin ta da turaruka masu qamshi, ta shafa lotion din ta mai kyau. Zama tayi tana kalle2 ko ta ina zata ga Irfaan, ta kusan awa biyu bacci bai dauke ta ba Irfaan bai zo ba, kukan da take dannewa ne ya kwace mata da qarfi, tare dawani irin tuquqi a zuciyar ta, zafi sosai ranta ke mata na rashin Irfaan, "Me ye ban yi ba wanda kk so? Ko mai da kace nayi na yi dan son da kk min ka zo gare ni" Irfaan dake tsaye yana kallon ta ne ya bayyana a gaban ta cikin qayataccen ado, hasken dakin ne ya ragu da kan shi, kamar fitilar da ake kunnawa da ashana, hasken ba mai yawa ba ta ciki suke kallon juna, da axama ta miqe ta isa gaban shi ta qanqame shi, tana kuka, tare da sauke ajiyar zuciya, sai kace wadda ta dade bata ga mahaifiyar ta ba. Shi din ma ji yake kamar su dawwama a haka. Nan d nan kuwa ta fara dage dan kai bakin ta ga nshi, daga ta yayi cak ta maqale qafafun ta a jikin su suka fara sumbatar junan su. Ranar dai Salma ko rintsawa bata yi ba, sai goshin asuba, ba kaya a jikin ta haka ta kwanta ta rufa, sai doka murmushi take. Da asussuba kuwa Salwa ta je dan tashin ta, taji qofar a rufe, kwankwasawa ta fara, cikin bacci Salma taji ana buga qofar, daidai ta maganar ta tayi, "Meye ne? Waye?" "Ni ce Salwa,ki tashi kiyi sallah," "Sai aka fada maki ban tashi ba? Ni dalla kar ki na min haka a zaci bana sallah sai an tashen" Murmushin jin dadi Salwa tayi, a qalla dai Salma bata wasa da sallah, bayan sani ne ba tai ba, watarana Salma bata yin sallar, dungurawa kawai take in taga an zo, ko in ana kallon ta. Tsabar shedanci zatayi komai da ake yi a sallah, amma cikin zuciyar ta ba da niyyar sallah take yi ba, ko karatun sallah bata yi, haka zatai raka'a hudu ko biyu ko uku ta sallame ita a dole tayi sallah, (kuna nan da yawa masu halin salma, wasu da aljanu, wasu da rashin sanin mahimmncin sallah, mu sani, in sallar mu tayi kyau ta gyaru, Allah zai mana hisabi cikin sauqi, amma in sallar ka batai kyau ba ka jawa kan ka diddigi a filin qiyama, kamar result din WAEC da NECO ne, in k n da ENGLISH da MATHS ka samu sauqin komai, dan haka mu kiyaye sallah, mu kyautata ta ba wai yi din kadai ba) Salma bata tashi ba sai 9am, tayi wanka tayi brush ta sanya kayan ta masu kyau, ta gyara gashin ta, kwalliya ta tsara mai kyau, sannan ta bude qofar. Salwa kuwa kamar jira take ta fada dakin, "Wai meye dalilin rufe qofa," "Bana son damuwa" "Har ni din ma damuwa ce?" Ta turo baki irin na shagwaba tare da kwantawa a jikin Salman, Salma ta dade bata ji ta garau irin na yau ba, cike da jin son 'yar uwar ta ta janyo ta ta gaban ta ta sake rungume ta, "Salwa jiya nayi bacci mai dadin da na dade ban irin shi ba" Daga fuskar ta tayi ta kalli 'yar uwar ta ta, ta tabbata kuwa cike take da farin ciki. "Really?" "Da gaske, tinda na kwanta sai asuba na tashi, na sake komawa bacci, sai da zu na tashi nai wanka gaskiya naji dadin maganin nan sosai" Idanun Salwa ne suka kawo hawaye, na farin cikin jin yanda Salma ke magana da ita sosai na tsahon watani masu yawa, sake rungume ta tayi tsam a jikin ta, "Taho muje mu karya, Abba da ya karya zai koma" "Ok" Ko da suka sauka, kowa kallon shi na gare su, Abba sai da ya miqe tsaye, Salma ke magana da dariya haka, gashi ta zuba kwalliya. Hamdala suka dinga yi da Daddy, Mummy ta kada ido sama, "Sai kace wata 'yar gwal" Ubaidullah da ya ji ta yayi mamakin Furucin ta, tin da suke ya san ba su shiri sosai da Ammi dan ya san suna mata baqin cikin yanda mijin ta ke son ta, amma bai zaton kuma abun zai taba yara ba, kallo ya kafe ta da shi tare da daga mata gira daya ya nuna mata yaji me tace, daburcewa ta yi tana yaqe. Abba ne ya ja mata kujera ta masa murmushi, duqawa tayi ta gaida su, harda Huzaifa da ya kafe ta da ido kamar zai hadiye. Bayan sun amsa suka fara cin abinci, kowa shiru banda 'yan qananun da suke ma Salwa surutun abincin yayi dadi, dan kuwa ita ta musu nasu. Ubaidullah na kallon yanda take cike da frin ciki, ran shi ya fara magana. 'Allah ya mallaka min ke,mu samu yaran da zasu yi ta saki murmushi da dariya haka, ina zaune a gaban ku ina kallo nima cikin nishadi' Ajiyar zuciya ya sauke, sannan ya ci gaba da cin abincin yana murmushi...... UBAIDULLAH KENAN,SARAKAN LOVEšŸ˜‚KALAN DANGI...PAGE 20 1K 94 8 by Haermeebraerh Following Bayan tafiyar Abba da minti biyar, Salma ta haye sama, ta shige daki ta kulle, tai kwanciyar ta, Irfaan dake jiran komawar ta, kwantawa yayi a gefen ta,yana shafa sumar kan ta, tare da hura mata iska kadan kadan a kunnen ta, har bacci mai dadi ya dauke ta, Salwa da ta leqa taga tana bacci sai ta isa gaban ta ta tofa mata addu'a, ta san halin ta sarai zata iya kwantawa batai ba, taqamar ta a kullum in ace tai addu'ar bacci da rana ko da safe zata ce ai da dare akeyi ba da rana ba. Irfaan na mutuwar jin haushin Salwa, kawai baya son ya rabe ta ne ta qoqqone shi amma da sai ya rabe ta itama ya cutar saboda yanda ta sa ido akan soyayyar shi da Salma, (tinda ta san ma da zaman ka). 1 Qasa ta koma suna ta hira abin su, Ubaidullah baya son qannen shi su gane yana son Salwa dan haka tashi yayi cikin nuna isa da kuma umarni ya kalli Salwa yace. "Ke kawon juice din pineApple kar ki saka sugar, zallan shi zaki min juice da shi yanzu ina jiran ki," "Toh Yah Ubaidu yanzu kuwa" Ta shiga kitchen ita da Khairat, suna yi suna hira, Huzaifah na basu labarin makarantar su, suna ta sheqa dariya ma qauyancin da yayi a farkon zuwa. Tana gamawa ta zuba a jug din glass, ta dora akan dan trey da qaramin glass cup ta dauka zata tafi, haka nan ta ji bata son kowa ya raka ta, tana buqatar kadaicewa da shi taji me zai fada mata rannan, tafi son ya furta da bakin shi yana son ta ba wai kwana kwana ba. "Khairat bari na kai mishi na dawo, Yah Huzaifa kar ka ci gaba zan je na dawo yanzu" "Ina jiran ki sai kin dawo, bari naje na tada princess din can, bata d aiki sai zaman daki," "Im immm Yah Huxaifah na hane ka da shisshigewa Salma,bata da kyau, koda ta qara da wanka," "Dalla matsa, Khairat ban taba ganin matsoraci a duniya sama da ke ba, na kula gaba daya mugun tsoron Salma kike kamar an ce maki tana cinye mutane," "Allah ya kiyaye wanne irin tsoro, Allah kadai nake tsoro," Daga yanda take maganar ma zaka gane a tsorace take, d'an buga qafa yayi ya zabura kamar zai gudu yace "Salma kin sakko," Ai kafin ya rufe vaki ta daka tsalle ta haye saman doguwar kujera, dariya sosai Huzaifa yake yi, "Kk ce vaki tsoron ta? Ina zaki yanzu?" "Ni ba wai naji tsoro bane dan tsoro ka gane, kawai ba dadi mutum ya zo ya ji ana gulmar shi shine kawai," "To jeki sama nima dakina nayi," "Inje sama? Tabb ban ma ni da hankali kenan da zan tafi sama ni daya" Wata iriyar dariya Huzaifa ke yi harda duqawa, yana jin dadin tsokanar qanwarshi, nan da nan take tsorata. Salwa kuwa kafin ta shiga dakin Ubaidullah, sai da ta tsaya ta ajeyi juice din ta gyara fuskar ta da zaman mayafin ta, har da su shinshina hammata, da jiki taji ko akwai wani wari ko wani abu. 1 Jin ba komai ne ya sa ta dauka ta kwankwasa qofar, zuwa yayi ya bude mata, ya cire rigar shi, daga shi sai vest da wani wando irin na sojoji. Ya yi kyau sosai d sosai, ba zata iya gajiya da kallon shi ba, hure mata ido yayi sannan ya amshi trey din, ya ajiye a dan qaramin glass table din dake gaban shi, janye laptop din shi yayi daga kan kujera ya nuna mata waje, hanya ta fara nunawa ta kuma kasa dauke idon ta akn shi. "Ammm....inmmm su su Khairat na jira na" "Zasu iya ci gaba da jiran ki har na sallame ki, oya xauna a nan" You'll also like The Other CEO by ivojovi The Other CEO 46.7M 1M Grief-stricken over the death of the boss who was like a father to her, Olivia Bailey is left to deal with the aftermath--the arrival of his dashing but estranged son, P... So I Married A Rockstar - Season 3 by Bella_Higgin So I Married A Rockstar - Season 3 48.1K 1.8K After getting out of an emotionally abusive relationship, Nola Collins sees the chance to reinvent herself after landing a job as PA for rockstar Darius Keller. The last... Overdrive by HTEllis Overdrive 132K 3K When Chef Margot loses her beloved restaurant to her cheating ex-fiance, her best friend, single dad Nathan, steps in with an unexpected offer to help her start over. As... Western Heat by MustangSabby Western Heat 358K 14.8K A fish-out-of-water story about a New York City chef who inherits a ranch, discovers a family he never knew, and finds unexpected love with a fiercely loyal woman. For f... Puck You by FlynnNovak Puck You 21.9M 588K SOON TO BE PUBLISHED BY W BY WATTPAD BOOKS! Grace wants to prove herself by making the men's hockey team at her new school. Will a rivalry with the captain - or an attra... Unholy Matrimony by xxinlove Unholy Matrimony 40.1M 1.6M Tobias and Talia are complete opposites, yet thrown together in an arranged marriage. Can they navigate married life in the wake of a terrible tragedy? ... The Cursed Archer by howtosellmysoul The Cursed Archer 46.2K 1.5K The forbidden romance between a prince and a stable boy is tested once again when dark forces from their ancestral bloodlines are unleashed, threatening not only their l... Zama ta danyi kamar mai jin tsoron kujerar, ita ke son su zauna waje daya a da, amma yanzu ji take kamar ta gudu, zama waje daya da wanda kk mutuwar so, ku kadai ba kowa, akwai matsala, musamman if he is so handsome like Ubaidullah. "Me kk tunani?" A firgice ta daga kan ta, kamar mai jin tsoron kar ya gane tinanin da take, "Ba komai, ni ba tinanin ka nake ba, akan mi zan tinanin ka?" Cikin dariyar tsokana yace, "Niiii ni na isa kyakkyawar yarinya kamar salwa tayi tinani na? Ga ta a gabana tinani na akan mi za tai? Akan n hadu, tana so na?" Zaro ido tayi sosai, ta miqe dan son ta bar dakin, karance zuciyar ta yake kamar ya samu wasiqar soyayya, ko dan dama ance bayanin zuciya a tambayi fuska ne? Ya gama karanto zuciyar ta a fuskar ta, bata rai tayi dan kar ya gane komai. Dariya ya sake yi, sannan ya riqe hannun rigar ta. "Ba ki son kiji abinda rannan nake son fada maki?" Da sauri ta zauna, yin hakan da tayi sai ya bata kunya, ta rufe fuskar ta tana murmushi, "Salwa, ko ban furta maki ba , by now na san kin gane meye a zuciya ta game da ke, ina son ki Salwa, ina son ki zama uwar yarana, me kk ce?" Wani irin kallo mai mugun hadari take jifan shi da shi, daga zuciyar ta take kallon shi har cikin kwakwalwa da idanun ta, wata kwalla ce mai kyalli take haske kwayar idanun ta, kwallar farin ciki, da so, da qauna. Bata taba jin irin haka a zuciyar ta ba, tasan tana son shi, amma kaji kalmar so daga bakin wanda kk matuqar so,dadin abun baya misaltuwa. Hure mata ido ya sake yi a karo na biyu, "In kina min irin wannan kallon zaki sa na aikata ba daidai ba, baki san wannan kallon miji kawa ake yi wa ba?ta yanda zai biya tukuicin shi a take," Rufe fuskar ta tayi tana dariya, "Ina sauraron ki, kina so na ko baki so na na koma wajen budurwa ta?" "Ina son ka mana, dan Allah ka rabu da kowa zan kula da kai fiye da kowacce mace a duniya, zan so ka sama da kowa, zan tarairaye ka fiye da yanda zan ma kaina" Kallon ta kawai yake wata sabuwar soyayyar ta na masa yawo a jiki, tana qara shiga da gudu cikin jinin jikin shi. "Salwa inshaa Allah bani da mata sai ke, haka kena baki da miji sai ni" "Allah ya sa Yah ubaidu, bari na tafi kar si ga na dade" "A wajen mijin ki fa kk," "Mijina? Yayana dai, ai baka zama mijina ba tukunna" "Soon inshaa Allahu" "Allah ya yarda to," Koda ta juya zata tafi, ji tayi kamar xata fadi, alamu ne na ya na kallon ta,tsayawa tayi ta kasa juyawa, "Dan Allah a dauke ido daga kallon Salwa kar ta fadi " "Salwan nan dai naga qanwa ta ce, kuma masoyiya ta ce, dan ma ban zo na dauke ta na maida ta qasa ba dan karta wahala?" Tana jin maganar shi na yowa kusa da ita, kuma taji kalmar dauka a guje ta fita, Tana sauka taji Mummy na tambayar ina suke? "Gani Mummy na kai ma Yah ubaidu juice ne daya sani na mishi," "Sannu salwa ke dai baki da

Chapter 9 of 17