na qunar abinda Salma ta mata,
"Shikenan? Ga shi nan na nuna maki soyayya,plsss ki kyale ni, kiji da abinda ke gaban ki,"
Cikin danne kukan da ya taso mata ta kada kai, tayi murmushi, ta fice daga dakin, da gudu ta kama hanyar dakin Khairat, tana shiga ta fada jikin Khairat tana kuka,bama ta kula da shi a tsaye a wajen ba, ya shigo amsar cajar wayar shi da Khairat ke dauka in baya nan, ya sai mata caja ya siya har ya gaji, sai ta bata ta dauke tashi.
Da sauri suka rufu akan ta suna tambayar me ya faru, kukan takaicin disga soyayyar da take ma Salma ne ke cin ta,sai da ta gama taji qululun da ya tokare mata maqoshi ya lafa sannan ta share hawayen ta, ta miqe ta fada bandaki, kallon juna sukai,
"Da dikkan alama ita da waccan mahaukaciyar yarinyar ne, bari naje naji me ta mata, ranta sai ya baci,mara kunya kawai,"
Riqe hannun shi Khairat tayi,
"Yah Ubaidu kar ka shiga wannan maganar, da Salwa na son kaji me ke tsakanin su da ta fada maka, koma mene ne in ka je yanzu zata ga kamar ta kawo qarar ta wajen ka ne, plss kar ka je"
Tinani yayi sannan ya samu waje ya zauna yana jiran Salwa ta fito, Salwa ko da take jin su, qin fita tayi, dan bata shirya bashi amsa ba, me zata ce? 'Yar uwar da muke ciki daya da ita bata so na? Habaa ba zai yu ba, ya gaji ya tafi.
Gajiya yayi d jiran ta ya tabbata ta bakin khairat din ne bata son su san me ye ya faru, sai kawai ya fice.
Amma sam baya jin dadin abinda Salma ke yi, ko ba ta kula kowa ba ai Salwa tare aka haife su, kuma Salwa mutum ce mai son kowa, tinda tazo yaran gidan suke cikin farin ciki, da safe yau ita ta shirya su ta masu abin kari, sannan ta masu wanda zasu tafi d shi, cikin so da qauna, amma ita tana can tana bacci, an tashe ta yafi a qirga bata tashi ba, saboda an raba dare ana chatting.
A hanya suka hadu tana kallon waya tana murmushi mai qayatarwa, message din saurayin d sukai magana ne jiya ya bayyana a wayar ta, yana gaishe ta.
Hannun ta daya dauke da plate da ta debo abinci,dayan sai glass cup da ta matse a qirjin ta da ke dauke da juice.
Yana sane ya bangaje ta, plate ya fadi cup din ma ya bi shi,
You'll also like
The Other CEO by ivojovi
The Other CEO
46.7M
1M
Grief-stricken over the death of the boss who was like a father to her, Olivia Bailey is left to deal with the aftermath--the arrival of his dashing but estranged son, P...
So I Married A Rockstar - Season 3 by Bella_Higgin
So I Married A Rockstar - Season 3
48.1K
1.8K
After getting out of an emotionally abusive relationship, Nola Collins sees the chance to reinvent herself after landing a job as PA for rockstar Darius Keller. The last...
Overdrive by HTEllis
Overdrive
132K
3K
When Chef Margot loses her beloved restaurant to her cheating ex-fiance, her best friend, single dad Nathan, steps in with an unexpected offer to help her start over. As...
Western Heat by MustangSabby
Western Heat
358K
14.8K
A fish-out-of-water story about a New York City chef who inherits a ranch, discovers a family he never knew, and finds unexpected love with a fiercely loyal woman. For f...
Puck You by FlynnNovak
Puck You
21.9M
588K
SOON TO BE PUBLISHED BY W BY WATTPAD BOOKS! Grace wants to prove herself by making the men's hockey team at her new school. Will a rivalry with the captain - or an attra...
Unholy Matrimony by xxinlove
Unholy Matrimony
40.1M
1.6M
Tobias and Talia are complete opposites, yet thrown together in an arranged marriage. Can they navigate married life in the wake of a terrible tragedy? ...
The Cursed Archer by howtosellmysoul
The Cursed Archer
46.2K
1.5K
The forbidden romance between a prince and a stable boy is tested once again when dark forces from their ancestral bloodlines are unleashed, threatening not only their l...
Cikin bacin rai ya yi wurgi da wayar ta qasa, ba bata lokaci ta tarwatse a qasa,
"Ke mahaukaciyar ina ce? Baki da ido ne kina tafe kina danna waya? Dibi yarda kk bangaje mutane saboda wayar taki bata koya maki komai sai rashin ladabi da girmama na gaba dake ko, tare da KALAN DANGIn 'yan uwan wasu"
Ranta ya kai qololuwa wajen baci, amma Yah Ubaidu ba yaro bane sosai da zata zayyane masa wannan baqin cikin da maganganun dake dauke a bakin ta, cikin tsananin tsiwa da rashin kunya tace,
"Allah ya isa ban yafe ba mugu azzalumi kawai,in taqamar ka nazo gidan kune kk fasan waya zan tafi na bar maku gidan ku, sai sand zan koma gida zan dawo,"
Daga hannu yayi da niyyar sauke mata mari, yaji magana a bayan shi,
"Kull ! A kul naga wannan danyen aikin a gidannan, kana da hankali kuwa da zaka daki yarinyar mace budurwa a fuska? Kar na sake ganin ka daga wa mace hannu haka, ka kiyaye, mace abar girmamawa ce, abar a daukake ta ne,in tai laifi a lallashe ta a mata nasiha, ta haka zaka ga ta sauya, amma ba a dukan mace, ku muje parlour qarami naji meke faruwa,"
Nan da nan Salma ta fara tsiyayar da hawayen takaicin fasa mata waya da yayi, dan ta kunna ta kunna taqi kawowa.
Maida abinda ya faru yayi, ita kuma ta musa tace, bata san yana zuwa ba.
"Ta ya zaki sani kina can kina duba wayar da ta zama maki kamar ibada,"
Murguda baki tayi, nan Uncle Ibraheem ya tsawatar mata,
"Kar na sake ganin kina masa rashin kunya haka, kin san shekara nawa ya baki? Ya baki kusan shekara takwas, ko dan kinga yana maku wasa? Kar na sake gani, ba zan dauki rashin kunya ma babba ba, kai kuma ba zan yarda da tsana da tsangwama ba, ka tsangwame ta shi yasa ta raina ka, ka nuna mata so da janta a jiki zata nutsu"
"Daddy wannan bata buqatar soyayyar dangin ta sai dangin wasu, ba irin janta a jiki da bamuyi, amma inaa, bata ji, tafi son ta shiga waya tai zumunci da wanda bata sani ba."
"Wai haka ne?"
Shiru tayi,
"Naji kina zaki bar gidannan, kina da inda yafi nan a Abuja kaff? To bari kiji, ko daga can Gombe nace a tattara maku kaya kun dawo nan da zama ba mai musawa,balle kice zaki zauna wani waje ina garin nan,kar na sake ji, ku bani waje,ina da abin yi,"
Tashi sukai ta koma daki, dan sai taji bata son chn abinci.
Salwa da ta shiga dakin ta zauna ta rintse ido, ganin haka yasa ta ji bata ji dadin ganin Salwa haka ba, ta tabbata tayi kuka, zama tai qasan qafar ta, ta fara ja mata yatsun qafar, qin bude idon ta tayi, wasu hawayen na zuba mata
Itan ma hawaye ne suka zuba mata,
"Dan Allah kiyi hakuri, dana tashi da safe ji nayi gaba daya na tsani kaina ma, bana son magana, and ke kuma kikai ta sake building min pressure, shi yasa na maki ihu, i am so sorry Sweetheart,"
"It's k, ya wuce, Allah ya kyauta, ya yaye maki me kk ji din, kinci abinci?"
Turo baki tayi da ta tina me ya faru, kuka ta fara tana bawa Salwa labari,
".......shi kenan yanzu sai na sake wata sabuwar wayar, yanda su Ammi d Abba suka tsani yawan chattng dina na san d wahala a sai min sabuwa, kuma ina tsaka d karanta saqon hand....."
Shiru tayi kamar an dauke wutar lantarki,
"Kina tsaka d karanta saqon hand... me? Wace hand?"
"Ba komai,"
Share hawayen ta tayi ta koma ta kwanta,
"Come on get up, je ki ci abinci, ba zaki kwanta baki karya ba,"
"Na qoshi,"
"Ba zan barki ki kwanta ba, so kindly get up b4 i...."
Tana jin haka ta san me zata mata da gudu ta dire a qasa tana dariya, dan bata son cakulkuli.
Tana tsaka da cin abinci a parlour taji an tsaya mata a kai, miqa mata leda yayi ta amsa tana kallon fuskar shi, tini yayi hanyar hawa sama, ta bude ledar taga wata arniyar waya, tinda take ma bata taba ganin irin ta ba, aikin Dad kenan, shi ya bashi kudi yace ya sai mata sabuwa mai kyau d tsada, and he most say sorry saboda fasa mata waya da yayi, bai jin zai iya bata hakuri, ga wayar nan dai ta samu.
Wani ihu ta saka ta daka tsalle, kowa da yake gidan bai fita ba sai da ya leqo wasu a sama masu aiki a bakin qofofin kitchen da na shiga, sai zare ido suke, ganin ana kallon ta ya sa ta bata rai ta haye sama da gudu, wayar ta data fashe ta dakko, ta maida komai d ya dace kan sabuwar ta hau net,
Salwea sai murna take taya ta, amma hankalin ta na kan wayar ta, ta matsu ta ji waye Handsome dinnan, abinda take ji game da shi ba qarami bane........
+
Tauuuuuu nima zan so sanin wane wanga......
by Haermeebraerh
Following
Suna ta hira da handsome, kamar yanda ta ke kiran shi, shi kuma yana kiran ta beauty, daga nan take nman sanin shi wane ne, murmushi ya turo mata guda uku.
๐๐๐
"Ni kaga na fada maka suna na, da unguwar mu d komai, amma kai ka qi sanar dani naka, bari na sauka to,maybe ina maka shisshigi d yawa, i am sorry๐ข"
Tana murmushi ta tura masa, tare da sanya hannun ta cikin baki,kamar yanda ta saba, in tana matse da abu.
Message din shi ne ya shigo wayar ta,d sauri t duba,
"Suna na Irfaan Maleek Dukku, ina fatan beauty zata daina bata ran ta?"
'Woooww, wayyoo Allah guy dinnan ya hadu, ji suna kamar daga qasashen larabwa, ga shi shi kan shi ban taba ganin namijin d ya hadu sama da shi ba dik yawo na a social net, da saving hotunan kyawawan maza danake, wannn baban su ne a kyau'
Message din shi ne ya shigo sau wajen hudu, the same abu yake roqon ta,
"Pls send me ur number i want to hear ur voice" ร4
Kashe data tayi, saboda tana son tadan ja aji kafin ta sake masa sosai, ai itan ma kyakkyawace bashi kadai ke taqama d kyau ba ehe.
Wanka ta shiga, tana wanka tana doka murmushi, ko me ne ne wannan take ji game da Irfaan Maleek ba qarami bane, kuma tana jin dadin shi.
In ta rufe idon ta kyakkyawar fuskar shi take hangowa da haqoran shi jerarru da yayi murmushi d su, hoton ta daya ta tura masa, amma ya birkice yana ta zabga mata yabo, bata taba haduwa da namijin da ya yabe ta ba irin shi, ta san tana da kyau, dan kuwa iyayen su n fada masu how beautiful they ar, amma wani a waje baya fada sai a dangi, Ammin su ta ta'allaqa rashin samun yabon da basu yi a wajen maza saboda kare mutuncin su d suke in sun fita, ba ruwan su d sakewa maza fuska, to gwanda ita a social net tana samun yabo matuqa, amma Salwa in ba whatsapp ba bata ma sa hoton ta a ko ina.
Tana shiryawa tana 'yan waqe waqen farin ciki, qarfe 1:43pm, bata san lokaci ya tafi haka ba,lallai ashe ta jima tana chatting( matsalar kenan, baka sanin sanda precious time din ka yake guduwa, Allah ka sa mu zama adicted to qur'ani sama da wayar nan).
1
Salwa ce ta leqa da kan ta,
"Ki sakko mu ci abinci,"
"To thank u"
Murmushi sukai ma juna Salwa ta koma, tayi wanka tayi kyau sosai, har ina rasa ya suke gane kayan da zasu saka iri daya, dan kuwa Salma ma irin kayan Salwa ne ta saka,
"Na tsani al'adar mutanen gidannan, dan tsabar iyayi ace wai kowa sai ya je anci abinci a tare, da yara da manya dik ai ta kallon ka sai kaji kamar zaka kware, ai ko ban niyya ba ba zan ci a cikin nasu ba, mtss"
Ci gaba tai da shafe2 da fente2n fuskar ta, dake ta iya kwalliyar in tayi sai ta qara kyau, wayar ta ce ke ringing, ta duba, 'Jadwa'
Shine sunan d ya bayyana, daga wa tayi ta yi sallama,
"Babes ya dai baki zo ba har yanzu?"
"Sorry dear ga ni nan tafe, ina dan wasu abubuwa ne, da mun kammala zan zo,"
"K see ya"
"Bye"
Ta aje wayar, sai da ta daidaici sun kusan gama cin abincin ta sauka, tana ta zabga qamshi, takalmin ta sai qara yake a qasa cikin nutsuwa, gaishe da Mummy tayi, ta kalle ta cikin nutsuwa tace,
"Lfy qlou hajiyan daki, baki gajiya da zaman daki ne? Kinga 'yar uwar ki kusan ita tai abincin nan, ba dan bamu d masu aiki ba, tana son 'yan uwan ta, amma ke daidai d yaro daya baki son ya rabe ki, gaskiya Salma ki sauya halayyar ki"
You'll also like
The Other CEO by ivojovi
The Other CEO
46.7M
1M
Grief-stricken over the death of the boss who was like a father to her, Olivia Bailey is left to deal with the aftermath--the arrival of his dashing but estranged son, P...
So I Married A Rockstar - Season 3 by Bella_Higgin
So I Married A Rockstar - Season 3
48.1K
1.8K
After getting out of an emotionally abusive relationship, Nola Collins sees the chance to reinvent herself after landing a job as PA for rockstar Darius Keller. The last...
Overdrive by HTEllis
Overdrive
132K
3K
When Chef Margot loses her beloved restaurant to her cheating ex-fiance, her best friend, single dad Nathan, steps in with an unexpected offer to help her start over. As...
Western Heat by MustangSabby
Western Heat
358K
14.8K
A fish-out-of-water story about a New York City chef who inherits a ranch, discovers a family he never knew, and finds unexpected love with a fiercely loyal woman. For f...
Puck You by FlynnNovak
Puck You
21.9M
588K
SOON TO BE PUBLISHED BY W BY WATTPAD BOOKS! Grace wants to prove herself by making the men's hockey team at her new school. Will a rivalry with the captain - or an attra...
Unholy Matrimony by xxinlove
Unholy Matrimony
40.1M
1.6M
Tobias and Talia are complete opposites, yet thrown together in an arranged marriage. Can they navigate married life in the wake of a terrible tragedy? ...
The Cursed Archer by howtosellmysoul
The Cursed Archer
46.2K
1.5K
The forbidden romance between a prince and a stable boy is tested once again when dark forces from their ancestral bloodlines are unleashed, threatening not only their l...
Rintse ido tai da spoon din dake hannun ta, ta gaji da jin kalmar bata son 'yan uwan ta, kowanne me dogon bakin sai ya fada mata, a hankali ta fara kwantar da hankalin ta, ta bude idanun ta taga wasu daga yaran gidan sun gama sun tashi, abincin ta ta fara ci, ba tare da ta damu da yanda wasu daga manyan gidan ke kallon ta ba, sai da tai nisa tana cin abinci ta kuma gaji d kallon ta daga kai ta kalle su,
"Ya akai? Ko kuna yab kwalliyar ne a zuciya? Gni gaban ku zaku iya fadan meke ran ku,"
Ta kafe su da idanun ta, cikin sauri wasu suka miqe wasu suka ci gaba da cin abinci, kada ido tayi ta ci gaba da cin abincin, daga baya tai tsaki ta aje spoon ta wuce zuwa parlour, dan sanar da Mummy tafiyar su zuwa bikin, bayan ta sanar da ita, ta kuma ce in zasu tafi su dau motar da ta masu, Khairat ta iya driving sai su je, ba qaramin dadi hakan yayi wa Salma ba, ko ba komai ba raini.
"Gurls kuyi sauri mu wuce ana can ana ma Jadwa kwalliya, kuma sai a maku, danni na gama tawa,"
"Ok ma'am"
"Ban son iskanci Khairat driver"
"Whattt, ar u kidding me?"
"No i am not, Mummy tace ke zaki tuuuuqa mu, so ai sauri a gama a je a kaimu gidan biki,"
Ta fada tana dariya ta haye sama, Khairat kwafa tayi, tace
"Zaki ga driver ganin idon ki yarinya,"
Cikin murmushi Salwa ke bin su da kallo, daga baya ta miqe ta shiga ciki, kayan su Salma ta sa masu a wata qaramar jaka da ta gani dakin Khairat,wanda in sunje zasu sauya, mayafan su da takalman su ta miqa masu, ta matsu su tafi,
"Uwar azarbabi, kin ma jira na je toilete na dawo, dan baki san uziri na ba ko?"
"Allah ya sa ba kashi zaki ba, dan in kk shiga kashi kamar mai kashin danqo, ki jima sai an manta dake kk fitowa"
"Ba ruwan ki d me zan,if i were u da tini na barki kin wuce saboda surutun ma bata lokaci ne,"
Alwala Salwa ta shiga tayi, sannan ta sake wanke baki, ta fito, Khairat ma da taga Salwa tayi alwala sai itama tayi ta fita, Sallah sukai, sannan suka nade kan su cikin mayafan su.
Salma ma tayi sallah dan kuwa da alwalar ta ko dan kar kwalliya ta goge, dole tai alwala kafin lokacin sallah ko ba dan Allah ba. (Subhanallahi)
A jere suka zo fita, Salwa nata ma 'yan yaran gidan wasa, suna zayyano mata me zata kai masu, tana gyada kai,
"Dan Allah muje time is going"
Kallon ta Salwa tai da bacin rai, ganin haka ta fice, duba motocin dake a harabar gidan tayi, ta nuna ma Khairat wadda zasu dauka, cikin tsananin murna da jin dadi ta je gaban motar, mota ce da ta amsa sunan ta mota, Salwa sai daga baya ta fita, suka ja sai gidan su jadwa.
A hanya Jadwa ta kira su yafi sau uku, saboda an kusan tafiya wajen partyn, ga shi shiru basu isa ba,yaushe suka je suka shirya har suka duba mata ta ta kwalliyar?
Koda suka isa dik 'yan uwa da qawayen Jadwa haka ta tsallake su ta je ta rungumi salwa again, a tunanin ta Salma ce, yau ma sake nuna mata Salma tai da yatsa, ganin yanda Jadwa tai kyau yasa Salma taji she deserve a hug, rungumar juna sukai, da dan kiss dinnan na turawa na gefen kunci๐ mutane na mamakin wannan zuqa zuqan daga ina, ga mata nan kam masu arziqi da kwalliya, amma yawancin su kyaun su sai masha Allah.
2
Salwa sai murmushi take raba masu, ita da Khairat, Salma kuwa tana jin kanta a matsayin babbar qawa, wani daki Jadwa ta ja su, dakin ba kowa, zama sukai kan kujerun dake dakin, wata dattijuwar mata ce ta fito daga bayi, daure da towel, bata da jiki itama, yanayin ta daya da Jadwa, gaida ita su Salma sukai, ta amsa cikin sakin fuska,
"Mum ga qawaye na da na ke baki labari,"
"Allah sarki, wace Salman a cikin ku, naga dik kuna kama, amma ku kunfi kama"
"Nice Salma this is my twin, and this is my cousen"
"Woow, lallai Jadwa na yabon yanayn turancin ki, maybe kunyi xama waje kuma ko?"
Cikn dakewa da mazewa ta daga kai alamar ehh
"Gaskiya mana, a wace qasa kuka zauna?"
"A US"
Salwa da Khairat kallon ikon Allah kawai suke, zata sake mata wata tambayar Jadwa tace,
"Muuummm, plsss, an kusan fara event ba a masu kwalliya ba"
"Ok, kuje ku shirya, thanks for coming"
"Ur wlcm Ma'am"
Ta yaba sosai da Salma, da 'yan uwan ta, sune irin qawayen da zasu fidda su kunya wajen abokan arziqi, dan haka dole ta sake jan su a jiki, wasu ma har hayar qawaye ake, sukam sun samu a bagas.
Sai da suka gabatar da la'asar sannan suka nufi wajen mai kwalliyar.
Wata iriyar kwalliya mai kyau aka tsara ma su Salwa da Khairat, simple make up amma kowa ya gani sai ya qara kalla, Salma ma sake gyara nata tayi, sannan Jadwa ta kaisu wani daki, suka fara saka kayayyakin su, har ita, ganin wasu abubuwa masu soso sukai Jadwa ta dakko, mamaki ne ya ishe su har Salman, cikooo?
Tabdi jam
Nan Jadwa ta saka na qarin hips da boobs, sannan ta saka rigar ta, wadda take purple mai hasken gaske, ta su kuma mai duhu, sai walqiya suke, rigunan sun kama shape din su sosai, ga mayafan su da suka ma yafawa mai kyau kamar a qasashen larabawa ko malaysia, sune gwanaye wajen yafa mayafi.
Turaruka masu tsada da qamshi Jadwa ta fara fesawa ko ta ina a jikin ta, sannan ta nuna ma su Salma suma su saka, Salma hannu na rawa ta fara fesa turaren masu kudi, Salwa kuwa da Khairat murmushi sukai suka mata godiya amma suka dau nasu suka fara fesawa, Salma ta ji haushin dakko turarukan su na masu matsakaicin kudi babba a ciki shi ne dan 15k.
Masha Allah, Masha Allah, barakallah, shine kawai abinda mai rai zai iya fada in ya dora ido kan su Salma, gaba daya sun gama haske Jadwa, wadda tasha qare2n abubuwa sosai dan yin kyau, a jere suka fita su Hudun.
Qawayen Jadwa na asali, da 'yan uwan ta, ba qaramin takaici da ganin an wulaqanta su suka ji, saboda ta gama zabga masu qaryar ankon da za ai general anko ne, shine ta ware wadannan da ba su san su waye va, sukai anko su hudu abun su, wasu kuwa kyaun da sukai ya kore masu dik takaicin su.
Nan aka fara shirin wucewa dinner.
Amarya motar ta ta sha ado, angon ta dattijo na ciki, a hakimce, motocin guards din shi biyu na kusa, daya gaba daya baya, su Salwa suka nufi tasu motar suna rufa masu baya,a motar Salma ke cewa,
"Kaiiii harkar hutu tayi a rayuwa, ba dan mu din talakawa bane, amma dan Allah ku diba ku ga irin kudi da hutun dake zagaye da ahalin nan?"
"Wannan ke yake burgewa Salma kin sani tin fil azal, ni irin wannan kudin da sauran abubuwan more rayuwar basu gabana, ko a zuciya ta ba su birge ni, so me zai sa na fara son kudi daga sama?"
"Chaiii enemy of ci gaba, can maki, kudi abin so ne"
"Ban ma kowa baqin cikin ya ci gaba ba, kawai banda ra'ayin mahaukatan kudi ni, kuma ke shaida ce, kudi basu gabana"
Tsaki Salma ta ja, jayayya da Salwa akan kudi ba yaa bata ribar komai sai faduwa.
Wani qayataccen hotel ne da iya ganin ka iya ganin kyaun wajen ne da tsaruwar shi.
Nan suka danna motar su suma suka bi bayan ta amarya.
Suma ana bin bayan tasu.
A babban table na amarya da ango suka zauna, kowacce kujera daya angk daya amarya, sai qawar amarya daya, daya abokin ango.
A kusa da wani dattijo Salma ta zauna, sai lashe lips yake da ya gan ta, wani kallo ta wurga masa, da ya qara mata kyau a wajen shi, ita kuma take jin na tsana ne.
Nan da nan aka fara gudanar da abubuwan bikin Salma ta bada tarihin amarya, wannan dattijo na kusa da ita ya bada na ango,
Ta chats dik ta rubuta mata ke zata fadi, babbar qawar Jadwa mamaki dik ya kama ta, dan da ita zatai wannan abu, sai taji an kira sunan Salma as Jadwa's best freind.
Komawa tayi ta zauna ta kafe su da ido kawai.
Sun tashi wajen 8pm.
+
Jadwa taso su je gidan su su kwana, amma Salwa taqi sam Salma sai roqon ta take amma taqi.
Haka sukai ma Jadwa Sallama suka kama hanyar gida,........
Sai da aka gama biki tsaf, sannan suka fara shirin komawa gida, dan kuwa washe garin da aka gama biki Salma ta fara baqin halin tafiya zasuyi, Salwa tai banza da ita, gaba daya ta matsu su koma gida ne kawai dan idon ta ya ga Handsome ido da ido, ya mata alqawarin zuwa indai ta koma gida.
Salwa ce ke dauke da bindigar wasa tana bin yara da gudu suna wasa, sai dariya suke, tan matuqar jin dadin wasa da yaran saboda gidan su ba yara, su kadai ne, Salma ce ta ja ta ta yi dakin su da ita, harde hannayen ta tayi a qirjin ta, Salwa na kallon ta dauke sa murmushi, da son jin me ke faruwa, sai haki take.
Hannu Salma ta sa a goshin ta tare da rufe ido, sannan ta bude su kan Salwa.
"Look, na san kina son zama anan,musamman sabida wadannan berayen yaran masu barnar tsiya, amma ni bana son zama anan, i want to go home, na gama me ya kawo ni, and if i could remember ni kk taimakawa, dan na zo bikin Jadwa ko ba haka bane?(kai salwa ta daga cikin takaicin 'yar uwar ta ta)... gud so yanzu ina son na koma gida, dan Allah ki ma Uncle magana gobe mu koma"
"Ok"
Shine kawai abinda Salwa ta iya fadi.
Zama tayi a bakin gadon su, ta dafe kan ta, bata san me ya rage wanda bata yi ma Salma ba, ko ta fada nata ba, akan
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 17