Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 26 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nayi miki alkwarin bazan wuce gona da iri ba zan biki ahankali."""

Lumshe idanunta tayi tana jin yadda maganrsa ta dinga bin jikinta tana sanyaya mata zuciya da gan gar

"jiki ahankali taji ya kwanto jikjnta yana sauke mata iskar bakinsa a wuyanta sakè lumshe idanu tayi ahankali alokcin da yake sake matsota suka zubawa juna ido ko kiftawa basayi yayinda bugun zuciyoyinsu da take ji yasa ta maida idanunta ta lumshe tana sauke ajiyar zuciya da karfi shima ajiyar zuciya ya sauke da karfi ""yunwa nake ji sosai ,ta sakè tsaresa da idanunta sannan ta fixgo magana tace ""to muje gida gabad'aya kaci mana ""ta fad'a haka ne saboda tasan halinsa ba'a koina yake cin abinci ba"

"""ba wannan abinci ba ! ya fad'a yana 'bata fuska alamar idan yara zasuyi kuka ""zan miki kuka sannan"

"nima naki sha miki breast dinki ""bata san lokacin data sa dariya ba saboda yadda ya wani tsuke bakinsa"

"yana kallonta idan tayi dariya kara kyau take masa ""."

Yadda yake kallonta haka itama take kallonsa ta fahimci shi mutun ne mai tsananin bukatar mace da son

"a kula dashi atakaice dai shagwababbe ne kamar yadda ya fad'a mata wanda haka yake narkar mata da zuciyarta take kara kaunarsa"" na d'aura halakin kulawata a hannunki kamar yadd nake miki baki ga ko motsi kika yi ba idanuna suna kanki ba ?""bakace fita zakayi ba!?""kingaji Dani ne ?""ya tamabayeta yana sakè gyara kwanci yarsa ajikinta tare da sauke ajiyar zuciya lumshe masa idanu tayi da sauri ta girgiza masa kai tana lumshe masa idanunta tasan muddin tace ta gaji dashi wallahi fasa fitar zai yi yayita rikita mata lissafi ""ya kai wa idanunta kiss ""akwai sirri cikin idanunki masu rikita min lissafi ""kai ma ai haka ne ban san abinda ke cikin idanunka ba ammn duk sanda zan kalleka sai naji tsigar jikina sun mike ""ya sake kallonta yana matseta ajikinsa yace ""fad'a min menene acikinsu? bata san lokacin data boye fuskarta a k'irjinsa ba a she a zahiri tayi maganar ""karki ce baki san abinda ke cikin idanuna ba d'ago ki kalleni ki fad'a min "".kasa d'agowa tayi yasa hannu ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ""ba"

"komai bane acikinsu sai zallar sonki da kaunarki I love you maryama .."""

"Tayi saurin lumshe idanuwanta numfashinsa taji a daidai hancinta ""nasan kinsan da haka ?""ta d'aga"

"masa kai alamun ""eh!""me kike so nayi miki my princess kiji dadi arayuwarki ?""ka cigaba da sona muddin rai?""yayi murmushi yana matso da fuskarsa suna cigaba da shakar numfashin juna ""wannan mai sauki ne zuciyata an halicceta ne dan ta soki "".ya fad'a tare da tsotse bakinta sannna ya janye jikinsa a nata ya mike ya kwashe suit dinsa ya nufi wani dogon corridor wani zazzafan numfashi ta sauke ita kam dai ta gama sa'a a duniya tunda mutun kamar mr ata yake mutuwar sonta haka. bayan kamr minti shabiyr ya fito sanye da wasu kananan kayan farar riga mai v neck mai gajeren hannu kafafunsa sanye da takalma bakake yana zuba kamshi da alamun ya fesawa jikinsa mayataccen turarensa ya d'auki card din da'ake bud'e d'akin sannna ya rankwafo yayi kissing dinta ya fita .""jin ya bar d'akin yasa ta bud'e idanunta duk jikinta ya sake, wani ajiyar zuciya ta sauke zuciyarta na bugawa da matsa nancin karfin gaske ""hakika soyayyar adamcy ta gama mamayeta duk bugun zuciyarta da tarin soyayyarsa yake sauka da kara"

"ninkuwa acikin zuciya da ma gangar jikinta."""

Bayan ya fita ta mike zaune tana kallon d'akin kafin ahankali ta mike ta sauko hanayr da yabi ya fito

"sanye da wasu kaya tabi ,ahankali take bin koina da kallo part din kamar part dinsa na gidan mami ne babu abinda babu har kitchen tai shiru tana nazari da tunani akan part din bayan second goma ta kai hannunta ta shafa goshinta zuwa danunta sannan ta k'arasa gaban wardrobe ta bud'e kayansa ne jigb da abubuwan amfaninsa kanta ya sakè daurewa zuciyarta ta cika da tarin tmbayoyi""kar dai anan yake"

holewarsa da mata ?

tayi wa kanta tambaayr tana shafa sumar kanta nan take wankakkiyar zuciyarta ta gargade ta girgiza

"kanta tayi tana cewa ""masu kudin nan fa ba'a raba su da neme neman matan banza idan ma ba haka ba"

me yasa kayansa zasu kasance anan kuma taga da zasu shigo babu wata alamar alokcin zai kama part

"din ,alamar data gani daman part din nashi ne permanent dan card kawai ya amsa suka hau lift ."""

ahankali ta juya rike da kugunta ta tsaya jikin window d'akin tana kallon haraban hotel din batare data

"yaye transparent cutting din dake zagaye da window ba .""shiru tayi tsaye tana jin wata irin mummunar fad'uwar gaba from know where yana shigarta ""maryama karki bawa zuciyarki damar da zata zargi mijinki wata killa ya kama wajen ne saboda irin haka idan yana bukatar hutawa ""da wannan kwarin gwaiwar ta shiga bayi tai wanka tare da dauro alwala dan lokacin magrib ta kusa ta fito k'irjinta d'aure da farin towel yayinda sanyin ac d'akin ke ratsa mata sansar jiki ta goge jikinta sannan ta d'auki kayanta data cire ta mayar ta sake komawa d'akin da kayansa suke anan ta samu praymat din sallah cikin haka"

"wayarta ta soma kiran sallah ta tsaya shiru tana tunanin ina ne gabas.""?"

tana cikin wannan tunanin kiransa ya shigo ta d'auki wayar tana duba screen din wayar ganin shine ta

"kwantar da muryarta sosai kafin ta d'aga kiran daga can bangarensa yace ""kinyi sallah ne ?!""tace ""a'a yanzu zanyi ina ne gabas ?""okay kofar shigowa zaki kalla idan kin idar zaki iya saukowa kasa girgiza masa kai tayi sannna tace ""a'a!""okay idan kin idar ki kirani tace ""okay sir ""!ta fad'a da girmamawa ""zuwa yaushe ne za'a cire sir da yalla'bai din nan ne dan na soma gajiya?""shiru tayi tana kokarin shimfida praymat ""ko da yake duk laifina ne dana tsaya tausaya miki da kin sake yin karo a karo na biyu may be zuwa yanzu na samu karin matsayi ""murmushi ta sakar masa kamar yana gabanta tace ""ni dai yalla'ba ka barni nayi sallah kar alwalata ta ..""shiru tayi ta kasa k'arasa maganar ""yarinyar nan naga alamar fa zaki fini jaraba""inna lillahi!""ta fad'a tana rufe fuska tare da katse kiran gabad'aya dan bazata iya da rashin"

"kunyarsa ba ."""

bayan ta idar da sallah ta kirasa kamar yadda yace batare da 'bata lokaci ba ya shigo ya janyota ya

"rungumeta ajikinsa ta kallesa""baka gajiya ne?"""

"""da me kenan zan gaji ?!shima ya tamabyeta tare da ciza lip's dinsa na kasa girgiza kai kawai tayi tace"

"""babu !zareta ajikinsa yayi ya kamo hannu wanta ya tsarke cikin nashi yana kallon cikin kwayar idanunta""my princess Ina matukar son sex ""!tana jinsa tayi kamar bata ji abinda ya fad'a ba ta zare hannuwanta dake cikin nashi tare da juya masa baya .""taku yayi ya tsaya abayanta ya had'e ta da k'irjinsa ya d'aura kanshi a dokin wuyanta ya soma mata magana cikin rad'a ""baki san idan mutun baya having sex ba bazai ta'ba samun cikakkiyar lafiyar zuciya ba? duk bugun zuciyata tattare take da tsanani shaa'awarki haka kema nasan kina tsananin jin sha'awata ko karya ne ?""ni dai gaskiya ban sani ba!"" kin sani mana dan a yanzu ma ga bugun zuciyarki na ya karu kuma haka zuciyarki take fama a duk lokacin da zaki kasance tare dani wanda hakan yake kara bud'e jijiyoyin jikinki ta yadda jijiyoyinki suke samun damar yin flowing da kyau dan abu ne da yake da amafani matukar ajikin d'an adam ko yanzu saurari"

"yadda bugun zuciyarki yake sauka wanda alama ce ta kina tsanani sha..""da sauri ta juyo ta kai hannunta"

"ta rufe masa baki batare data kalli fuskarsa ba,dan maganganunsa kunya suke sakata amman ya kasa"

"gane hakan ""."

"tsareta yayi da idanunshi kawai batare da yace mata uffan ba ,bata cire hannunta dake rufe da bakinsa"

"ba sai ji tayi ya kamo yatsun hannunta d'aya ya tsarke da nashi ya nufi hanyar fita daita suna fita taga ya wani had'e fuska kamar bashi ba sai wani aji yake ja cikin wata irin tafiya ahankali ta d'an ja baya dashi tana kallonsa ""ya d'an tsaya tazo ta samesa ""kiyi tafiya da kyau mana kallon jikinta tayi tana rausayar masa da idanu ""tafiya mai kyau zakiyi ba rausayar min da idanu ba ta kallesa tana tunnain wace irin tafiya yake son tayi bayan wacce take yi ?taki d'auke idanunta akan shi ko zai mata Karin bayani ""gani tayi ya kalli bangaren dama inda wasu mutane suke zaune akan kujera suna kallonsu da alamun shaukin ganinsa suke azahiri ""kalli yadda idanun mutane suke kanki ""sakin fuska tayi zata sakar masa mur mushi yace ""karki sake murmushin nan ya bayyana akan fuskarki ""yayi maganar tare da gargadi babu shiri ta had'e fuska .""ni dai bani suke kallo ba kai suke kallo""tayi maganar cike da shagwaba .ilai kuwa mutanen nan taso wa sukai suna k'ok'arin karasowa inda suke fahimtar haka yasa tayi gaba ta tsaya jiransa yayinda barinta wajen ke da wuya sai ga masu tsaronsa sun bayyana inda suka shiga tsakainsa da"

"mutanen ."""

Fuskar maryama ta cika da mamaki dan ita a tunaninta ya sallamesu tana kallonsa ya basu Umarni su

"kauce da hannunsa nan take suka ja baya suka tsaya zagaye dashi ""cike da girmamawa mutanen suka fara gaishe sa ya amsa sai dai fuskar nan tasa a had'e take .""fuskar mutanen d'auke da murmushin farinciki suka bukaci suyi hoto d'an girgiza kanshi yayi yana sauke numfa shi kallo d'aya tayi masa ta fahimci ransa bai so ba amman haka taga ya gyara tsayuwarsa sun d'auka suna gama d'auka ya wuce ya barsu tsaye suna murna a ranta tace ""Allah sarki rayuwa wanda kuke murnar gani ma shi ba mai damuwa da mutane bane ,dan a fahimtar datai masa kwata kwata bai son mutane ya isketa a inda take tsaye ""muje !""ya tasa gaba suka cigaba da takawa har suka isa Ile inyo dake kallon radisin blue waje na mussaman aka kai su haushi yasa yaki kallon inda take wani gefe kawai yake kallo itama haushi ya kamata taji kamar ta tashi daga wajen sai dai ta danne zuciyarta tunda ta fahimci yana da tsananin"

"kishi ,hannusa ta riko cikin nata tana murzawa ahankali ""."

"bai juyo ba ya kalleta ba "".muryarta a sanyaye tace ""yalla 'bana ayi hakuri a yafe wa maryama duk da"

"bata aikata laifin komai ba "".ahankali ya juyo ya zuba mata tsumammun idanunshi batare da yace mata uffan ba duk da magana yake son yi ""kayi hakuri idan ba haka ba baza kaje second round ba ""ta fad'a tana rufe fuskarta da hannunta d'aya sarai ya fahimci abinda take nufi damke hannunta yayi sosai cikin nashi yana cigaba da kallonta ganin ya saki ranshi tace ""yalla'ba banji dadin irin tarbar da kayi wa mutanen can ba kamata yayi ka sakar masu fuska ko kad'an ne had'e fuskarka bashi zai sa raini ya shiga tsaka ninka da mutane ba amman fa ba dole nayi maka ba shawara ce idan kaji babu dadi kayi hakuri. yayi shiru kawai yana cigaba da kallonta kallon data fasaara da kallon Jan aji wani kallon kasan gira mai"

"Kama da za'a lumshe ido ""kace wani abu mana ka tsaya kana kallona?""me zan ce akan abinda ya shafi"

"rayuwata ""?jin abinda ya fad'a ta saki hannunsa ta mike zata tashi tana sakar masa harara yayi saurin"

"riko hannunta ta fizge ya sake kamo yatsun hannunta,yayi masu riko mai kyau ya zagayo daita gefensa ya zaunar"

"Daita yana cewa ""ki natsu mana ko kin manta inda kike ne .""?"

"Narke masa fuska tayi kamar zatayi kuka yayi murmushi yace ""shikenan zan canza ai yanzu sai abinda"

"kikace tunda kujerar mulki tana hannunki idan kina son na had'a miki da takobi sai ayi miki yalla'biya bata san lokacin data sakar masa murmushi ba ,ya ciza lip's dinsa ""haka kake cewa akoda yaushe kujerar mulki tana hanuna amman daidai da second d'aya ban ta'ba jin dadin mulkina ba""karkiyi karya mana ""!ya fad'a yana mata kallon kasan ido ahankali ya dinga fad'a mata kalamai masu sanyi da narkar da zuciya basu suka dawo ba sai cikin dare suka dawo bayan sunje sun d'an ciye ciyen su a restaurant din dake cikin hotel din suna komawa tare sukayi wanka dan idan da sabo yanzu ta saba da wankansu tare dan ko yayi nashi idan yaga zata shiga sai ya biyota ranar ma kwana yayi romancing dinta."" kwannsu biyu a raddisi blue suna more wa rayuwa maryama taji kamar kar su koma gidan mami ,a kwana biyu din da basu gida yasa akayi capturing dinta wa international passport, ya'yan mami aranar suka zo gidan bata hakuri da kyar mami ta sauraresu ranta a 'bace tace ""ai kun cuceni wata killa da wani zata aura bashi ba,gashi yau kwana biyu kenan tunda suka saka kafa suka bar gidan nan banga dawowarsu ba,babu kira babu komai Allah ya gani banason adamcy da yarinyar nan dan jikina yana bani iyayenta basu barshi haka ba duk da zulfa'u tace na daina fad'ar haka amman na kasa daina wa kana kallon adamcy kasan"

"baya cikin haiyacinsa nifa nafi tunaninta yarinyar nan completely ba mutun bace ."""

"Aunty khadija tace"" mutun ce kmaar kowa tsabar dai biye biye ne da rashin imani irin na ya'yan talakawa"

"nifa shawarar da nayi zan sa ayi edit din pictures dinsu da adamcy a buga a jaridu duniya ta gani ta haka ne kawai zan huce takaicin marin da yayi min""girgiza kai mami tayi fuskarta a d'aure tace ""khadija bazan yarda da wannan shawarar ba kuma gara da kika fad'a naji domin kuwa da kin zartar da hukunci nan dana yi mugun sa'ba miki dan bazan ta'ba yarda ba duk abinda adamcy zai min bazan bari mutuncinsa ya zube a idanun duniya ba domin zubewar mutuncinsa kamar ta'ba kimar zuriar tariq ne zan dai tashi tsaye da addua da sadaka idan ma dauresa akayi Allah ya fidda shi. gabad'a yansu numfashi suka sauke kafin ahankali aunty shahida tace ""ai kuwa zata ci uwrta a gidan nan karki sake barin ya fita koina daita ta shiga cikin sawun masu aikin gidan nan wata killa idan taga an maidaita baiwa zata bawa kafarta"

"iska .""ita dai mami shiru tayi dan ba wannan bane damuwarta damuwarta yadda take hango rayuwar"

"d'anta dan hatta soyayyarta gani take ya ragù acikin zuciyarsa ."""

"""Da wannan shawarar suka kawo karshen tau taunawwrsu washegari maryama suka koma gida zuciyarta"

cike da matsanancin fargaba suna shiga parlour'n mami idanunsu daita suka soma cin karo tana tsaye tana magana da wani mutun dake k'ok'arin kafa makeken hoton maryam ajikin bango shiru maryama

tayi tana kallon hoton tana ma matar kallon sani bama kallon sani take mata ba ta ta'ba ganinta kuma

acikin gidan a rana ta biyu data fara zuwa gidan matar zaune akan kujera na alfarma yayinda babynta ke

"zauen akan cinyarta tana bulbura murmushin maryama ta d'an waigo gefenta inda adamcy yake tsaye sai dai taga baya wajen can ta hangosa zaune yana kallon sama da alamun hoton bai d'auki hankalinsa ba kamar yadda ya d'auki nata ta d'auke idanunta akanshi ta k'arasa gaban mami ta durkusa har kasa sai dai ta rasa me zata tace mata ""sannu da gida zata mata ko kuwa gaisheta"".?shiru tayi durkushe har second goma tayi tana tunanin abun cewa can dai tayi tunanin gaisheta dan haka cikin kwantar da muryar tace ""mami ina yini ?""shiru ne ya biyo bayan gaisuwar har ta cire rai da zata amsa sai taji tace"

"mata ""lafiya !"""

wani naunauyen ajiyar zuciya ta sauke sannan ta mike tsaye tana wasa da yatsun hannunta tamkar kazar

"da kwai ya fashe wa aciki haka ta dawo a gaban mami wacce ko kallo bata isheta ba cike da sanyin jiki ta nufi hanyar step har tayi taku biyu taji adamcy yayi gyaran murya ta tsaya tare da juyowa tana kallonsa da hannunsa yayi mata alamar tazo tai saurin girgiza masa kai tana kallon inda mami take tsaye alokacin har an gama kafa hotun nan take taga adamcy ya had'e fuska har kaminsa sai daya canza bata san lokacin data juyo gabad'aya ta soma taku zuwa inda yake cike da matsanancin fad'uwar gaba ba ta d'an zauna nesa kad'an dashi tana cewa ""me zan maka ?!""shiru yayi yana ciza gefen lip's dinsa ""dan Allah ka barni naje!""still share ta yayi tare da ware kafafunsa .zata sake magana mami ta k'arasa inda ya maida hankalinsa kanta yana gaisheta ta amsa fuskarta babu yabo babu fallasa sannna ta samu guri ta zauna a kujerar dake kallon nashi tana kallon maryama dake zaune cike da tsoro ""tashi ki bani guri zan yi magana"

"da ""d'a..."""

ai maryama bata gama jin karshen maganr ba ta mike da sauri ta nufi hanyar step adamcy yabi bayanta

"da kallo har sai daya daina ganinta sannna ya dawo da kallonsa ga mami tace ""baka ga yadda khaira ta k'ara girma ba ?""yace na gani tayi fine !yayi maganar batare daya sake kallon hoton ba tai shiru na second biyu tana nazarinsa sannan ta cigaba da magana ""yanzu saboda manzon sallahu alaihi wa salam adamcy ka d'auki yarinyar nan tun sheka ranjiya sai yanzu ?""Menene illar haka sweetheart? ""ya tamabya batare jin komai ba sai dai ganin irin kallon da take masa yace ""am sorry ""ta sauke numfashi ta cigaba da magana ""na tura maka wasu addu'o i kajisu da kyau kuma kayi kokarin kayi duk wanda aka yiwa sihiri idan yana karan tasu safe da yamma Allah ubangiji zai maidawa mai shi kayansa dan na fahimci wannna yarinyar bata barka haka ba dan yanzu rashin jin barinka yayi maka yawa kana abubuwa baka san kanayi ba gabad'aya baka cikin hankalinka dan yadda kake bare bare akan yarinyar nan ba a"

"banza ba dan dai Kai din nan ba adamcyn da ni na haifa bane ."""

tunda mami ta soma magana yanayinsa ya canza zuwa mummunar 'bacin rai sai dai yayita kokarin danne

"wa yace ""sweetheart duk naji bayaninki kuma in sha allahu zan duba adduoin sai dai abinda kike tunani akan yarinyar nan ba haka bane dan ko qurni aka bani zan iya rantsuwa akan bata shirka dan Allah ki kwantar da hankalinki ki bari zuciyarki ta samu natsuwa daita kallonsa kawai tayi tana kwabe baki"

"daman tayi expecting kareta zai yi ""ni dai babu ruwana da ita dani wallahi har yanzu bana sonta da zaka"

"rabu daita ka auro wata da zan fi jin natsuwa da kwanciyar hankali""ai kuwa mami sai dai kiyi hakuri ki"

"cire wannan tunanin a ranki dan bazan ta'ba iya rabuwa daita ba, maryama ko aljanace ni ita zuciyata ta gani take so."""

An min haihu in sha allahu sai bayan suna zaku cigaba d jina

Mmn sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 22

Hankalin mami a matukar tashe ta kafeshi da idanuwanta tana dubansa tana nazarin mgnrsa

"at the same time kuma tana maimaitawa kanta abinda ya fad'a ""ai kuwa mami sai dai kiyi hakuri ki cire"

"wannan tunanin a ranki dan bazan ta'ba iya rabuwa daita ba, maryama ko aljanace ni ita zuciyata"

"ta gani take so.""sama da minti goma tana filla filla da maganar kafin daga bisani ta furta ""mami !a fili wato sunan daya kirata dashi yanzu ""yaushe rabon ya kirata da wannan sunan bama zata iya tuna when last ba.nan take mami ta nemi natsuwarta ta rasa kuma alokci d'aya ta soma jin zuciyarta kamar zata buga sakamakon fad'uwar gaban data risketa tana kallonsa ya runtse idanunshi tare da kai hannunsa zuwa goshinsa ya dafe yana furzar da iska mai zafi bayan kamar second goma ya cire hannunsa a goshinsa yana dubanta a tsanake yana tunanin abinda zai fad'a mata .""muryasa a tsarke yace ""dan Allah"

"sweetheart kiyi hakuri amman karki k'ara cewa na rabu da maryama na auro wata ."""

"""shikenan adamcy naji na kuma gode sosai daka nuna min cewar bani da mahimmanci agurinka"

"matarka ta fini dan haka gaka nan gata nan na bar mata kai kaje ku k'arata, kayi duk abinda kaga dama ai duk abinda ido ya gani shi ya jawa kanshi adduar ma idan kaga dama karka yi rayuwarka ce ba tawa ba ""tana gama fad'ar haka taja bakinta tai shiru tana kallon wani gefe sai dai idanunwanta sun canza sosai alamun tana cikin tsananin damuwa .""sakè runtse idanunshi yayi a karo na biyu yana sakè dafe goshinsa ""har sai zuwa yaushe zata gane mahimmanci mryama a rayuwarsa,matsayinta dabam haka zalika na maryamarsa dabam bama zai ta'ba had'a matsayinta dana maryama ba haka zalika yafi sonta akan maryama sai dai akan ya rabu da maryama ya auro wata ne a'a!dan duk wacce zai auro bazata ta'ba kai masa kamar maryama ba .""ya cire hannunsa a goshinsa ya dawo kusa daita ya zauna yana kiran sunanta in a low voice sweet heart.""! ""dakata..""!tai saurin katse masa hanzari ta hanyar fad'ar haka tana waigo"

"da fuskarta ."""

"""shiru yayi yana kallonta kamar yadda itama tai shiru tana dubansa up and down ""zai fi kyau ka kirani da"

"mamin daka kirani yanzu ko kuma zulai! ""ya salam!""ya furta a saman lip's dinsa yana sauke ajiyar zuciya""sweetheart dan Allah ki fahimceni wallahi maryama dabam ce she's different daga sauran mata,maryama tana sonki kuma zaki ji dadin zama daita akan duk wata macen da zan kawo miki a matsayin matata zata ji mganrki, zata miki biyayya, za kuma ta guji duk wani abinda zai 'bata miki rai yarinya ce mai natsuwa da hankali da sanin ya kamata sannan bata san komai akan abinda kuke tunani akanta ba,totally ma bata san menene rayuwa ba.a yanzu babu abinda tasani sama dani kema kuma kinsan da haka ""Idon't know and don't care about all that ni cutarwar da za'a maka kawai nake hango"

"maka amman naga alamar baka cikin haiyacinka an rigada an gama da kai sai yadda akayi da kai."""

Jin abinda ta fad'a yasa ya mike tsam bai tsaya wani k'arin dogon surutu ba ya nemi hanyar step har ya

"kure matattakala mami na zaune a inda ya barta tana kallonsa cikin tsananin firgici sai dai shi ko juyowa bai yi ba ya cigaba da taku a natse har ya sauka ya bud'e kofa yana k'ok'arin shiga parlour'nsa yana girgiza kai dan yasan babu abd ke damun mami sai rikicin tsufa da kuma zugan ya'yanta wanda shi kuma bazai ta'ba barin tayi amfanin da zugan ya'yanta ta raba shi da matarsa ba .""a tsaye ya iske maryama"

tana zariya a cikin parlour'n tana ganinsa ta karaso gurinsa da sauri ta tsaya gabanta na wani irin

matsanancin fad'u wa tare da kafesa da shayayyun idanunta masu d'auke da tarin tambayoyi kallo d'aya

yayi mata ya d'auke idanunshi yana k'ok'arin wuceta ya shiga bedroom dinsa tayi saurin sha

"gabansa tana dubansa cikin tsananin tashin hankali dan yadda ya had'e fuska babu sauki ta jima bata ga yayi irin haka ba wanda hakan yasa taji wani irin yanayi a gabad'aya ilahirin jikinta da zuciyarta dan jin zuciyarta take tamkar ana buga mata guduma ."""

loakci d'aya ta dinga jin zuciyarta na karkarwa saboda tsananin tashin hankalin da fargaban dake bin

"jikinta,da kyar take iya janyo numfashi saboda wahalallen yanayin data shiga runtse idanunta tayi da karfi alokacin data ji zuciyarta tana tattarewa waje d'aya acikin ranta take hango girman tashin hankalin dake shirin tun karota cikin wata irin kasalalliyar murya wanda ke fallasa asirin zuciya da gangar jiki take furta kallamar ""inna lillahi wa inna ilaihi rajiun kafin ahankali ta bud'e idanunta tace ""mami tayi fad'a"

"ko !?""ta'be bakinsa yayi yana girgiza mata kai alamun a'a! sannna ya ra'ba ta gefenta ya shige"

"d'akinsa .""bayansa tabi da kallo tana sakè jin tashin hankali from know where yana shigarta ahankali ta had'e hannuwanta waje d'aya tana cigaba da kallon kofar d'akinsa hannuwanta ta sauke tana ciza gefen lip's dinta da d'an karfi ""yace mami batayi fad'a ba amman mai yasa yanayinsa ya sauya haka ?"" tayi wa"

"kanta

Please Login or Register in order to submit comment