Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 24 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mutun da idanu kamar zaka cinyesa "".ta k'arasa fad'ar haka tare da juyawa zata bar gurin yayi saurin riko laulau san tafin hannunta cikin"

"nashi ya tsareta da tsumammun idanunshi yana cewa ""menene idan ma cinyeki nayi ai abuna ce ke ""."

Tai murmushi tana kawar da fuskarta gefe tana jin yadda zuciyarta ke harbawa da sauri sauri aranta tace

"""har ya canza min magana d'ayan hannunta ta kai saman nashi wani zirrrrr yaji a gabad'aya ilahirin jikinsa shima d'ayan hannunsa ya d'aura saman nata ya kira sunanta ""maryama!cikin wani salo mai ratsa sansar jiki tana jinsa amman tayi shiru ta cigaba da kallon bangaren da take kallo""ki kalleni mana!""still shiru tayi taki kallonsa sai dai tana jin yadda muryar sa ke dad'a kashe mata gabobin jiki ."" nifa bana son"

"wannan kunyar dan cutar dani kawai zatayi."""

"numfashi ta janyo da kyar ta sauke tana lumshe masa idanunta tace ""bani minti biyu yanzu zan dawo"

"""ba wannan nake magana akai ba ""ki kalleni nace !"" dole babu yadda ta iya ta d'ago shayayyun idanunta"

ta kallesa wasu abubuwa ne suka dinga fitowa daga cikinsu suna shiga nata d'age mata girarsa d'aya yayi

"sannan ya sakar mata hannu yace ""minti biyu kika ce !""ta lumshe masa idanu ya juya a natse tana motsa jikinta ."""

bayanta yabi da wani mayen kallo har yanzu da alamun bata gama warkewa ba dan tafiyarta bata dawo

"normal ba har ta fita daga d'akin idanunshi na kanta yana kallon step dinta lip's dinsa na kasa ya laso yana shafa sumar kanshi .""yana zaune a inda ta barshi ta dawo hannunta d'auke da tray wanda ke d'auke da glas cup da lemu civiter mai sanyi ta ajiye akan k'aramin table tana jin yadda idanunshi ke yawo a sansar jikinta ta tsiyaya masa lemo ta mika masa cike da girmama wa, ya amsa tare da"

"had'e hannunta da cup din ya zaunar daita akan cinyarsa yace""na gode my princess!""murmushi mai tattare da kunya ta sakar masa kana tace""kayi hakuri ka dawo tun d'azu banzo nayi maka sannu da zuwa ba bare na kawo maka abun sha "".ta k'arasa maganar tana sunkuyar da kanta .""gashi ni na biyoki !""ai sonki ya kore komai a wajena karkisa damuwa a ranki dan baki zo ki yi min sannu da zuwa ba zanji haushin haka ba "" ya fad'a yana kai cup bakinsa ya kar'bi lemu kad'an ya ajiye cup din yana kai hannunsa"

"k'irjinta ."""

"""ina sonki sosai kuma Ina son k'irjin nan my princess""saurin d'auke numfashi tayi sakamakon hannunsa"

"dake yawo a k'irjinta""karki bari a rabamu gimbiyata dan ina miki son da idan na rasa ki uhm uhm ""ta d'an saci kallonsa da gefen idanunta tace ""idan ka rasani zaka iya mutuwa ba ."" ya kai bakinsa daidai kunnenta ya soma mata magana cikin rad'a ""sosai dan na kamu da yawa kuma duk wanda ya nemi ya takura miki acikin yan'uwana ki hanzarta sheida min na gau gauta d'aukar mataki.""yayi maganar muryarsa a sanyaye haka fuskarsa karara ta nuna alamun damuwa .""murmushi maryama tayi tana sakè sunkuyar da kanta kasa tare da cire hannunsa dake yawo a k'irjinta tace ""me yasa all the time kake"

yawon kawo maganar rabuwa a tsakanin

"mu ne ?""I don't know my princess!""but am feel like zaki iya rabuwa dani""ka daina wannan tunanin babu"

"wanda ya isa ya rabamu sai Allah shima ta hanyar mutuwa ko ka mutu ko ni na mutu bare insha Allah ni da kai zamu cigaba da kasancewa acikin inuwa daya har mu aurar da 'ya'yamu da jikoki"".ta k'arasa"

"maganar tana mai tsananin jin kunyarsa ."""

adamcy yaja wani wadataccen numfashi ya sauke yana kamo fuskarta ya tsaita da nashi suna shakar

"numfashin juna muryarsa a kasalance yace""idan kina magana ki dinga kallona i love it"". ya fad'a tare da kai bakinsa kan lip's dinta yana tsotsa yana kallon cikin kwayar idanunta sai da yayi second biyar yana tsotsa sannan ya zare bakinsa yana sauke naunau yen ajiyar zuciya yace umma da aunty da habib suna gisheki "".gidan kaje ne ?""ya d'age mata girarsa d'aya alamun ""eh!""shiru tayi tana son ta tambayesa abinda ya kai shi gidansu amman ta kasa dan haka ta mike tsaye tana k'okarin juyawa taji ya fizgota jikinsa gabad'aya ya rungumeta tsam tsam yana sauke numfashi da sauri sauri tare da d'aura hannushi"

"kan sumar kanta yana shafa gashin kanta zuwa bayanta yana shakar numfashinta .""kusan minti goma"

tana rungume ajikinshi tare da matseta gam sakè shigewa jikinsa tayi da kyau tana sake dagula masa

"lissafi ."""

gabadaya adamcy ya gama fita haiyacinsa burinsa ahalin da yake ciki bai wuce yayi having sex daita ba

"dan gabad'aya ta rigada ta tsokono masa sha,awar ta ,amman ina ba zai kusanceta ba sai dai yayi wasa da jikinta kawai,baya yayi kad'ai ya kwanta rungume daita ajikinsa yana sauke numfashi,shiru maryama tayi tana jin yadda jijiyarsa ke sake mikewa ajikjnta alamun a bukace take ,tana rungume ajikinshi ya dinga sakin numfashi tamkar wanda yayi gudun falfalaki ,gabadaya wani irin fellings dinta ke bijero masa ta koina ,ahankali ya had'e bakinsu waje d'aya ya fara tsotsa ko zai samu sausauci abinda yake ji a gangar jikinsa .""kamar wani wanda bai ta'ba shan bakin ba haka ya dinga tsotsar bakinta ganin ya fita haiyacinsa kuma tasan zai iya wuce gona da iri ta fara k'okarin zare bakinta amman yaki sai ma sake matseta yayi ya zagayeta da hannuwansa ,da kyar ta samu ta zare bakinta tana kallonsa tana sauke"

"numfashi"""

"lumshe mata tsumammun idanunshi yayi kamar wani mai jin bacci ""yalla'ba abinci!""?girgiza mata kanshi"

"yayi yana cewa ""wannan zazzafan sha'awar taki bazata barni na iya cin komai ba .""a kullum"

"burin zuciyata ta kasance dake gashi likita taja min layi ya zanyi ne ""!?Ahankali ta kawar da fuskarta tana mai jin matsananciyar kunyarsa,kamota ya sake yi zuwa jikinsa ya kai bakinsa cikin kunnenta ""ki bari nayi wasa da jikinki !ya k'arasa maganar yana sauke mata hucin numfashinsa a kunne ""wani irin yrrrr taji agabad'aya ilahirin jikinta.""ahankali ta soma jin tafiyar hannunsa yana shafa jigidar jikinta sannan ya sake tura laulausan bakinsa cikin nata,cikin zafin nama yake bata hot kiss mai tsayawa a zuciya, wannan karon ma ya d'auki lokaci yana sarrafa bakinta yana k'ok'arin zare wondon jikinta hakan yasa ta tsorata"

"ta soma dukansa a k'irji tana kuka."""

"ahankali ya toshe mata hancinta ya shiga juye mata yawunsa ,dole maryama tayi shiru ta shiga"

"had'iyewa saboda babu kofar numfashi bare kuka ganin tana had'iye wa adamcy ya kamo laulau san harshenta ya shiga masa wani irin tsosa yana had'awa da k'asan lebanta da hakoranta cikin wani shegen salo tun tana yunkurin kwatar kanta tana yakushinsa har ta kasa tayi lakwas ajikinsa tana fitar da hawaye tana sauke ajiyar zuciya .""sai da adamcy ya tabbatar daya gamsar da kanshi ita kuma ya galabaitar"

"da jikinta dan gabad'aya jikinta ya saki tayi lakwas bata da wani kuzari sannan ya zare bakinsa anata yana maida numfashi ""yalla'ba zan barma maka gidan nan zan barka dole zan kaurace maka dan bazan iya ba ""murmushi adamcy yayi yana k'ok'arin janyota jikinsa ta buge masa hannusa tana maka masa harara ""tsuke bakinsa yayi yana kallonta kafin ahankali ya motsa bakinsa ""ki had'iye kukanki ko na sake"

"tsotse wannan sweet lips din naki"".ya fad'a yana tarairayota jikinsa ya shafi fuskata""."

"""my princess kiyi hakuri bazan kara ba yanzu ma dan na samarwa kaina nutsuwa ne na kuma kashe miki"

"jiki da sha'awata""nace maka Ina son jin shaawarka ne?""ko baki ce ba ya kamata na tsumaki ruwa tsundum"" ya fad'a tare da d'aukar ta cak kamar wata baby ya fito zuwa bedroom dinsa ,ya nufi saman makeken royal bed dinsa ya kwantar daita ya cire komai na jikinsa sannan ya cire mata kayan da take sanye dashi ya kwanta a bayanta ya d'aura bakinsa yana lasar wuyanta yayinda hannunwansa duka"

"ke zagaye da k'irjinta idanunta ta runtse da karfi tana kamka me jikinta .""muryarta a sanyaye tace ""baka ci abinci ba fa ?!""ta sake maimai masa ""No need of it kasancewa dake yafi min duk wani abinci mahimmanci"" nan take ta fashe masa da kukan shagwaba tace""wayyo Allah na! to ni ai ba abinci bace ""!shima ya maimaita abinda ta fad'a kmr zai yi kuka yana sakè rud'a mata jiki da salon sa bata san lokacin"

"da tayi shiru tana sauke numfashi ba """

"Ahankali ya juyo daita suna fuskantar juna yace ""kin san ke kika tsokano ni ""tai shiru kawai tana nazarin"

"maganarsa"" tabbas maganarsa haka ne dan tayi amfani da hannunta ajikinsa""ina zaman zamana kika tsokanoni shine zaki wani kama yiwa mutane kuka !""to ni me nayi maka ?""ta fad'a a shagwabe tana turo masa baki sake matsota yayi kamar zai tsageta ya shige jikinta sai daya tsotsa lip's dinta sannan yace ""kinga mu ajiye mgnr wasa muyi ta gaskiya karki sakè tunani gujemin arayuwarki ko barin gidan nan"

"ko kaurace min ""to ai kai ne !""ni ne me ?! ya tambayeta yana tsotsar pointers norse dinta."""

tayi shiru tana jin yadda tsigar jikinta ke tashi sakamakon kan nipples dinta dake sukan k'irjinsa ga karan

"hancinta da yake faman tsotsa ya zare bakinsa yana kallonta ""daga yi d'aya duk kinbi kin zama raguwa ina jarumtarki taje ne ?""shiru tayi tana boye fuskarta a k'irjinsa ya kai hannunsa ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ""Ina jarumtarki !""ya sake maimaitawa ""babu wani jarumta akan"

"wannan alamari ""wani alamari kenan ne ""?"

"""Ka fini sani ai ""ni ban sani ba ki sanar dani """

duka ta kaiwa k'irjinsa tana sake boye fuskarta yayi murmushi yana lullubesu da bargo tare da tabo wasu

"wurare ajikinta muryarta a sanyaye tace ""Ina son na tashi na saka kaya bana iya kwanciya babu kaya ajikina,ni kuma bazan iya kwana da kaya ba haka ma matata,nafi son na jiki ajikina skin dina yana gogan skin dinki babu yadda ta iya haka ta hakura cikin haka waayrsa ta soma ringin ya kai hannunsa ya janyo wayar yana d'aga kira ya d'auki kusan minti shabiyar yana waya,a wannan wayar dayake ne ya dinga jin saukar numfashin maryama ahankali ahankali alamun bacci yayi nasarar d'aukarta daman hk take da saurin bacci ahankali ya d'aura tsumammun idanunshi akanta yana lumshesu ganin yadda take"

sharar baccita hankali kwance Dan hk ya rabata da jikinshi ya kwantar daita tare da gyara mata kwanciyarta ya lullubesu da blanket mai taushi sannan ya sarke hannuwansu waje d'aya yana

"kallonta ."""

******

Bangaren aunty salma fa ba hakura tayi da hukuncin da Allah yayi akan maryama ba tun daga ranar da

maryama ta bar gidan ta rasa kwanciyar hankali gabad'aya idanunta sun rufe zuciyarta sai faman tunzurata take akan tayi abinda bokanta yace tunda ya tabbatar mata muddin ta kawo kokon kan gawa magana ta kare lallai sai maryama ta dawo gida a matsayin baza wara aiko ta bazama kuma tayi sa'a ta samu masu irin aikin suka yi ciniki da mutun uku akan zata basu dubu dari uku kasancewar acikin kudi suke dumu dumu dan umma ta basu wani kaso acikin sadakin maryama amman da izinin maryama tayi

komai dan itace da kanta tace a rabawa 'yan

uwan mahaifinta sauran kuma ta bar masu ita da aunty. cikin rashin sa'a aka kamasu su biyar din bayan

sunyi nasarar ciro kokon kan gawawwaki guda biyar masu gadin makabarta suka soma k'ok'arin rikesu cikin haka mutun d'aya yabi bango ya 'bace ganin haka yasa suka tsare sauran har garin Allah ya waye aiko mutane suka yi ca akansu kafin kace me an fara jibgarsu da katako da adda nan da nan jini ya fara

"tsito daga jikin mutun uku mutun d'aya ko addar ma bata shige sa ba ."""

Wani mutun dake cikin masu yin dukan yace a d'aukesa a bugasa da kasa aiko aka sa majiya karfi suka

"ciccibesa suka bugasa da kasa gama yin haka keda wuya ana sa masa adda sai ga jini .""ckin kankanin lokaci suka fita haiyacinsu yayinda aka shiga masu tamabya akan wanda ya aikosu batare da 'bata lokaci ba suka fad'a adaidai lokacin da polisawa suka karaso daga nan aka kwashesu sai unguwar sabon titi umma da aunty suna zaune a parlour'n umma suna hirar yadda tafiyarsu gidansu a gobe zata kasance suka dinga jiyo haniyar mutane ana shigowa gidansu ""kamar fad'a ake yi fa ?""inji cewar umma ta fad'a tana duban aunty ""babu mamaki Allah dai yasa ba da aliyu ake fad'a ba ?""bari na fita na duba atare suka fito aiko cikin gidansu ya cika makil da mutane majiya karfi yayinda wasu daga cikinsu suke rike da katako wasu kuma adda suna ihun a fito masu da aunty salma."" baba gali da ya'yanta cikin tsananin tashin hankali suka ce bata nan .""batare da 'bata lokaci ba suka fara k'ok'arin shiga ciki aiko hankalin"

"baba gali da ya'yanta idan yayi dubu ya tashi ."""

da sauri suka biyo bayansu suna basu hakuri sai dai babu inda basu duba ba babu ita babu alamunta

"baba gali da ya'yanta suka cika da mamaki dan tabbas tana cikin gidan shiru sukai suna tunanin ina tayi duk mutanen suka fita zuwa haraban gidan duk da a gaban baba gali aka duba koina ba'a ganta ba sai daya sake dubawa a katangar bayi yaga wani bangaren ya rushe kad'an wanda hakan ya tabbatar masa ta nan ta haura gudu, polisawa suka tasa mutanen da'aka Kama suka wuce office dinsu yayinda masu rike da katako suke tsaye suna ikirarin babu inda zasu sai sun kashe aunty salama ,umma da aunty har ma da baba gali da ya'yanta suka karaso da sauri suna basu hakuri amman mutanen nan suka kekashe kasa suka ce babu inda zasu sai sunga bayanta .""wuni ranar cikin neman layin aunty Salma suke amman"

"kwata kwata layin baya shiga da alamun ma wayar a kashe take ."""

Haka jamar gidan suka k'arasa yininsu cikin matsanancin tashin hankali sai dai har dare aunty salma

bata dawo ba ganin har karfe tara na dare bata dawo ba yasa mutane suka fara watse wa .gabad'aya

"jama'ar gidan bagoro sun shiga tashin hankali matuka haka sukai kwanan cikin bakin ciki,ahlain aunty"

"salma gabad'a yansu kwana sukai kuka ya'yanta suna kuka suna da sun sanin kasancewarta uwarsu shi kuma baba gali yana daya sanin kasancewrta matarsa da kuma mara mata baya da yayi akan mummunar halinta kuma yayi wa kanshi alkwarin bazai sake goya mata baya .""duniya kenan budurwa wawa inji malam bahaushe yace komai nisan jifa kasa zai dawo duk abinda ya baka dariya wata rana zai sakaka kuka 'yan adam wani lokaci basa gane cewar Allah shi ke yin komai kuma yadda yaso haka zai yi"

"alamrinsa ba'a saka shi ba'a hanashi shine malik mulki zuljalalu wal ikaram."""

******

Washegari ta kama lahadi karfe d'aya daidai na rana a kofar get din gidansu aunty tayi masu shiru sukai

"tsaye yayinda aunty ke kallon get din gidansu cike da matsanancin fargaba da shaukin son ganin iyyenta, sosai taga gidan ya sauya akan zuwan data sha yi a wattanin baya daman kuma gidan a koda yaushe cikin gyrashi ake yi ganin tsayuwarsu yasa mai gadi ya taso kasancewar ana iya hango duk wanda ke tsaye daga waje dan get din mai layi layi ne ana iya hango haraban gidan dake zagaye da shuke shuke. mai gadi ya karaso inda suke yana gaishesu ""sannuku!""firgigib aunty ta dawo natsuwarta ta maida kallonta da hankalinta garesa tana sauke numfashi tace ""ko alhaji rafi'u na nan !?""lafiya kike nemansa yayi mata tamabayar yana mata kallon sani shiru aunty tayi tana tunanin abinda zata ce masa ganin haka yasa umma ta fuskancesa tace ""ka shiga kace diyarsa bilkisu ce ta.....""ai ko gama rufe baki umma"

"batayi ba taga ya juya da sauri ya nufi ciki jikinsa har rawa yake ."""

"aunty tabi umma da kallo mai cike da tsananin fargaba ""ki natsu in sha allahu alkhairi ne zai biyo baya"

"""ta fad'a tana dafa kafad'anta ""Allah yasa dan bani da kwarin gwiwar zasu kar'beni ko akasin haka ""haba bilkisu iyaye fa dabam ne komai zaka masu sai dai suyi faushi amman soyayyarsu garemu tana nan""a babban parlour'n gidan mai gadi ya iske hajiya raham alokacin tana tare da wasu daga cikin yaranta Aishat mahmud da sabeer bakinsa yana rawa yace""hajiya yau dai bilkisunki tazo.."" wani irin zabura hajiya rahma tayi zata mike tsaye sabeer dake zaune kusa daita yayi saurin taimaka mata ta mike jikinta rawa tana kallon mai gadi wanda ya sake maimaita mata aiko bata jira ba ta nufi hanyar fitowa daga parlour'n."" inda Aisha ta nufi turarka mahaifinsu tana ihun cewa ""abba yau dai bilkisu tazo batare da"

"neman izinin ba ta shiga yana zaune yana karanta jarida ""."

"""abbanmu albishirinka kuma dole kabani tuk'uici"" tana magana tana dariyar farinciki ya ajiye jaridar"

"hannunsa yace ""angama Aishatu!"

"""abbanmu yau dai bilkisu ta zo yayi shiru yana kallon yadda take murna kamar wata karaman yarinya,"

"shima abba ya biye mata sunata dariya ta juya da sauri ta bar d'akin ta nufi bangaren hajiya umma kishiyar hajiya rahma .""Su aunty suna tsaye sai ga hajiya rahma ta fito sanye cikin doguwar riga idanunta manne da medical glass ahankali take takowa tana taka kasa da kyar cikin tsananin shukin son ganin diyarta idanunta karrr akan bilkisunta tsaye sanye cikin hijab marun colour ""duk da sauyin rayuwa data samu hakan bazai sa ta kasa gane bilkisunta ba tabbas bilkisunta ce yau tsaye a gabanta.tsayawa tayi cak ta kasa cigaba da d'aga kafafunta idanunta suka cika da kwalla ""bilkisu kije ga mahaifiyarki!inji cewar umma gama jin maganarta umma ke da wuya ta soma daga kafafunta alokacin da wasu daga cikin ahlin"

"gidan sun fito cikin tsananin farinciki ."""

tun kafin aunty ta karaso hajiya rahma ta ware mata hannuwanta duka alamun ta karaso gareta tana

"gama k'arasawa gareta ta rungume mahai fiyarta gam tana kuka itama hajiya rahma kukan take tana shafa bayanta wani irin shauki ne dake tsakanin uwa da 'ya yake kai kawo acikin zuciya da gangar jikinsu cikin muryar kuka hajiya rahma take furta ""bilkisu nayi kewarki !""nayi kewarki!!""kullum sai nayi kukan rashinki kullum sai nayi nadamar abinda na miki me yasa kika d'auki lokaci baki dawo gareni ba ?""da baki dawo gareni ba lallai zan mutu zuciyata cike da tsana nin soyayya da kewarki .""ta fad'a wasu hawaye na"

"zubo mata .""kuyi hakuri nima nayi kewarku ""."

Aunty ta fad'a tana sakè rungume mahaifiyarta tana jin yadda zuciyarta take tafasa tana jin kamar ta

"zalinci iyayenta tunda tayi sanadin kukanta na tsawon shekaru,tabbas duk laifinta ne data share shekaru bata dawo garesu ba nan take itama hawaye suka fara gudu a kuncinta aka rasa mai rarrashin"

"wani acikinsu."""

"""hakika aunty bata san tayi kewar mahaifiyarta haka ba sai yanzu da take rungume ajikinta suna jin"

"dumin juna ta d'auka fifikon soyayyar da take wa mahaifinta ya zarta nata lallai shiyasa ake cewa uwa dabam ce haka tasirinta dabam ne sun d'auki lokaci rungume da juna sannna hajiya raham ta zareta tana dubansu Aisha dake tsaye fuskarta na bayyana tsantsar farincikin dawowar yaruwarsu suka karaso inda suke fuskokinsu kwance da farinciki mara misaltuwa suka rungume aunty sannna suka dunguma zuwa ciki gidan, nan da nan gida ya hargitse da murna da buge bugen waya bilkisu ta dawo.""aunty ta d'an zauna gefe mahaifiyarta tana gaisheta cike da girmamawa haka ma umma ta gaisheta hajiya rahma ta masa cikin farinciki tana shifa kanta aunty ""mumy Ina abbanmu yake ?""bata gama rufe bakinta ba alhaji rafi'u giwa yayi sallama ya shigo parlour'n rike da sanda yana karemusu kallo yana ganin farincikin a kwance a fuskar kowanensu,shima with a smile ya k'arasa shigowa yana godewa Allah daya dawo masa da diyarsa cikin koshin lafiya.""yace ""ahhh yau dai ga mommy and daughter an had'e hankali ya"

"kwanta kuka ya kare .""suka kwashe da dariya cikin farin cikin ganin bilkisunsu ."""

aunty ta kasa hakurin ta tashi taje ta riko hannun mahaifinta shima damke hannunta yayi sosai cikin

"nashi kafin ahankali ya rungumeta ""nayi kewarka abba!""bai Kai wanda mukayi ba bilkisu kin tafi kin"

"barmu da kewarki , kin tafi da ruhinmu da rayuwarmu ,kin bar zuciyarmu da ciwon rashinki ""ya fad'a"

"idanunshi na kawo ruwa kusan minti goma suka d'auka tsaye sannan suka zauna inda akan kawo masu drink's kala dabam dabam sai dai aunty bata iya sha ba kokarin neman gafara iyayenta take ta matso kusa da mahaifiyarta ta d'aura kanta akan cinyarta ta fara kame kame neman afuwa , ""umm"

"ummm mummy abba kuyi hakuri ku yafe min laifina .""Shiru sukai suna kallonta kamar ba bilkisunsu ba gabad'aya ta canza kwata kwata babu wata alamun tana cikin jin dadi hasalima wahala ce atattare daita sai dai tana cikin farinciki.idanun hajiya rahma ya sake kawo kwalla ""mumy Abba kuyi hakuri nasan ban kyauta maku ba amman a yanzu na gane kuskurena na bawa wani muhimmaci da rayuwata akanku amamn kuma qaddarata ce tazo min haka sai dai nayi nadaman hakan a yanzu ashirye nake dana"

"faranta muku da kaunarku da maku biyayya ."""

"wani sanyin dad'i ne ya ziyarci zuciyar hajiya rahma dan ta dad'e tana mafarkin zuwan wanan ranan ,ta"

"dad'e tana rokon Allah ya dawo mata da diyarta cikin koshin lafiya ,aunty ta kara gyara kanta akan cinyan hajiya raham"" mumy ki ya femun dan Allah ku ya femun koh zansamu sassaucin abunda nake ji a raina kada zuciyata ta buga ""tayi saurin saka hannu ta rufe mata bakinta dan bata son ma ta k'arasa kalamanta tana shafa kanta tana jin son diyarta har cikin bargon jikinta da zuciyarta , wanda a yanzu itace 'ya tilo daya da take jin babu kamarta .""bilkisu na dade da yafe miki ban kuma tab'a rikeki a raina ba haka ma mahaifinki kullum addu'a muke miki Allah ya baki ikon cinye jarabawarki ""aunty ta d'ago kanta idanunta cike da ruwan hawaye ta kalli mahaifinta shima kamar yadda hjy rahma ta fad'a haka ya fad'a mata sun dade da yafe mata ."" ""tabbas iyaye dabam suke yanzu duk tarin laifinta garesu sun dade da yafe mata hannunta hajiya raham ta riko cikin tace ""ina kika baro min jikokina ?""shiru aunty tayi ta kasa magana sakamakon hawayen dake zuba daga cikin kwarnin idanunta sai umma ce ta bata amsa"

"tace""suna nan lafiya kuma sunce a gaishe ku .""su yaushe za'a kawo min su na gansu?"" ."

"""in sha Allah very soon zamu kawo miki su ki gansu ""umma ta k'arasa maganar tana murmushi itama"

"hajiya rahama murmushin jin dadi take tana jin wani dadi da sanyi at the same time tana tunani a zuciyarta dama addu'an iyaye bata fad'uwa kasa banza Allah mai amsa addu'an iyaye ne akan y'ay'ansu ta godewa Allah daya amsa mata adduarta gata ga bilkisunta ""ta sake riko hannun aunty tana cewa ""yau kowa zai yi farin ciki idan yaji dawowar ki yan'uwanki sunyi kewarki matuka duk inda akaje biki ko suna ko taron duk karshen shekara da mukeyi sai anyi jimamin rashinki,sai ance Allah sarki bilkisu mai son yan'uwanta munyi kewarki sosai Allah yayi miki albarka shi hussein din fa me yasa baku zo dashi ba Allah yasa bai rikemu ba ?""nan take wani kuka yaci karfin aunty domin an tab'o mata ciwon dake binne a zuciyarta wanda take jin bazai tab'a war kewa ba har karshen rayuwanta tunda ta rasa wani bangare"

"na rayuwanta ."""

"jikin hajiya rahma yayi mungun sanyi,dan ji tayi kukan wahalar da take ciki take yi wannan Karon ma"

"umma ce tayi mata bayani"" ai zaman nasu bai yi tsawo ba ya dade da rasuwa .""Allah sarki rayuwa kenan Allah ya jikinsa Allah kuma ya jikan muslim gabad'aya ""inji cewar alhaji rafi'u giwa .""anan suka wuni sun"

ci abinci kala dabam dabam anyi hira yaushe gamo sai dai aunty bata fad'a masu irin tsananin rayuwar

"da tayi ba ,da kuma matsayin da diyarta ta taka ba dan karsu d'auka ta dawo garesu ne saboda

Please Login or Register in order to submit comment