Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 10 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 8

Ai tun daga cikin massalacin har zuwa haraban waje inda mutane suke cike makil lasfika ya kai wa

"kunnuwansu shelan zunzurutun kudin sadakin da aka bayar na maryama shela tare da addua ne ya biyo bayan an gama d'aurin aure.""ranar dai sabon titi wanda ada aka fi saninsa da unguwar gwagulori tasan ta kar'bi bakuntan manya manya mutane,tun daga kan 'yan kasuwa har zuwa kusoshin gwanati,'many 'yan siyasa wanda kusan gayyar ta baba babba da prof lawan shaaibu ne da uncle jay dan tun ana sauran kwana hud'u d'aurin aure prof lawan ya buga iv ya fara aikawa abokan arziki sakamakon wancan auren"

da'akayi baya kasar yana k'asar waje jinya

haka ta bangaren baba babba da uncle jay da sauran yan'uwan adamcy maza da abokansa dan suma

"ba'a barsu abaya ba ,shiyasa d'aurin aure ya samu hallarta manya mutane dabam dabam wasu ma sai dai ka gansu a tv ko a jarida amman idanunka basu isa su gansu a zahiri ba ."""

Ahankali ango ya fito daga cikin massalaci sanye cikin fararen kaya babbar riga da yar ciki yayi kyau

"sosai ,yayinda abokansa ke take masa baya suka fito ,ganin fitowarsa yasa mutane suka shiga mika masa hannu domin tayasa murna sannan aka fara d'aukar hotuna ta bangarensa da kuma bangaren yan'uwan maryama,habib shine kan gaba shima ya sha fararen kaya babbar riga da yar ciki da hula fari wanda"

akayi mix da baki

"yayi kyau kamar wani ango ,sosai fuskarsa ta nuna ainihin farinciki da yake ciki shi ya dinga nuna wa"

"adamcy sauran yan'uwa akayi hotuna sannan abokan adamcy suka biyosa aka rankayo zuwa gida inda maryama take domin ayi hotuna bisa ga al'adar mutanen lagos daga nan kuma sai su k'arasa gida inda zasu gabatar da walima tunda yace babu biki, abokansa ne suka shirya masa walima acikin estate"

"dinsu ."""

kwance maryama take a cikin d'akin yaya sadam sanye cikin wani had'add'en lace fari haka komai dake

sanye ajikinta fari ne tare da babbar k'awarta subai'a sai dai kallo d'aya zaka mata ka fahimci tana cikin tsananin tashin hankali sakamakon abubuwan da suka had'e mata waje d'aya ciki kuwa har da hayaniyar mutanen da suka cika gida dan ita mutunce da bata fiyye son hayaniyar mutane ba shiyasa da matukar wahala ka ganta a wajen biki ko suna yanzu ma hayani yar ce tasa ta baro sauran kawayenta dake

"d'akinta ta gudo d'akin yaya sadam ta kwanta ."""

ganin yanayinta yasa subai'a ta biyota dan tun jiya take fama da zazzafan zazzabi mai rikitarwa har sai

"akayi mata allura dan lalle ma da kyar aka samu akayi mata sai da subai'a ta riketa dan zazzabin ya hanata zama gurin kwanciya kawai take nema ."""

yau kuwa zazzabin dake jikinta ya karu duk wannan zazzabin da tashin hankali da take ciki na fargaban

"hayaniyar mutane ce da kuma fargaban zama cikin ahlain adamcy ne dan tasan yau ko gobe dole zata dangana da inda suke ""ya rab ga baiwarka nan Allah ka taimakeni kada ka basu ikon cutar dani .""tayi mganr acikin ranta tana jin tsinkewar zuciya subai'a dake zaune kusa daita ta kai hannu ta dafa kanta wani irin zafi taji ya ratsa tafin hannunta da sauri tace ""maryama wai meke faruwa ne haka ?""ji yadda kika dawo cikin kankanin lokaci kamar wacce za'ayiwa auren dole kin ki kwantar da hankalinki ko bakya"

"son mr ata ne ?"""

"Shiru maryama tayi tana zance zuci ""subaia bazaki ta'ba gane halin da nake ciki ba da kuma halin da zan"

"tsinci kaina ba ."" dan Allah ki d'an tashi ki zauna kinsan fa yanzu angwane zasu shigo tunda gasu baba gali can da malam mustapha a parlour sun shigo kawo sadakinki.""duk maganar da subai'a take mata tana fahimta daga kwance da take haka ne ma yasa ta zurma cikin duniyar tunani kala kala acikin zuciyarta tace ""waye zai zo!?"" ba dai wannan mai bakar zuciyar bane zai zo inda take dan tasan ma bazai zo ba dan yau kusan tsawon kwana shabiyu kenan rabon data saka shi a Idanunta fushi sosai ya d'auka daita wanda ta rasa dalilin na meye ta zuba masa ido taga iyakar gudun ruwan sa gashi har yau d'aurin"

"aurensu bai kirata ba bama zai barta taji da damuwarta ba har sai ya Kara mata da fushinsa."""

"""Kinji yadda jikinki yayi zafi kuwa?""subaia tayi maganar idanunta na kan fuskarta dake d'auke da"

"tsananin damuwa ta kamo hannunta cikin nata ""maryama ki fad'a min meke damunki aranki haka daya"

haifar miki da irin wannan damuwar? duk Wanda aka ce yau ne d'aurin aurensa muddin ba auren dole

"bane dole zaka ga alamun farinciki atattare dashi amman ke sam babu sai tarin damuwa? ""tai maganar tana tsareta da idanuta yadda bazata iya mata karya ba ,gabanta dake fad'uwa ne ya cigaba da fad'uwa da yake ta runtse idanunta da karfi ""har ga Allah bata son zama tare da mahaifiyar mr ata bare yan'uwansa da bata marmarin sake d'aura kwayar idanunta akansu ,ba dan komai ba sai dan ta horu a hannunsu tana jin tsoron sake faruwar wani abu Ina ma zai Kai ta can wani waje dabam suyi rayuwarsu daga shi sai ita dan zamanta tare da mahaifiyarsa lallai wasu abubuwan zasu faru bayan yarjejeniyar"

"dake tsakaninta da yanuwnasa wanda bata fatan shi ."""

"""Allah yasani tana son zama dashi ta karar da dukkanin rayuwarta dashi amman tasan hakan ba abu ne"

"mai yuwuwa ba dole tana ji tana gani zata sake dawowa wata karamar bazawarar a shekarunta da basu wuce a shirin da uku a duniya ba .""sake runtse idanunta tayi tana jin kaunar subai'a har cikin ranta, ji take kamar ta fad'a mata halin da take ciki amman kuma bazata iya yin haka ba dan ta rigada ta saba rike sirrinta bayan umma da aunty babu mai jin damuwarta suma a haka wani lokacin bata barin su san halin da take ciki .tana tsaka da wannan tunanin taji ruwan hawaye suna zubowa daga cikin kwarnin idanunta tai saurin jan farin mayafin dake jikinta ta rufe fuskarta sosai dan kar subai'a ta ga zubar hawayenta ""muryarta na rawa tace ""subai'a babu komai ko me kike tunani akaina ""?ina tunnain kamar bakya son"

"auren nan tillasataki akayi ""."

"""ko d'aya subai'a Ina so kawai dai tunani da faragaban barin gida ne ke damuna zanje na fara wata"

"sabuwar rayuwa da wasu mutanen dabam da ban saba dasu ba kinga dole naji damuwa .""tsura mata idanu subai'a tayi sannan ta jinjina Kai still tana kallon fuskarta cikin wani bakon yanayi wanda maryama ta kasa fassarashi cikin sauki ""hawaye kike gogewa maryama""maryama tai shiru tana kokarin danne kukanta "".ba wai ban yarda dake ba amman wannan maganar da kikayi sam bata gamsar dani ba dan kwayar idanunki kad'ai ta bayana min ainihin abinda ke zuciyarki cewar kina cikin damuwa mai girman gaske sai dai kisa aranki ba'a maganin matsala da sanya damuwa a rai dan haka kan iya haifar miki da wata gagarumar matsalar ta bangaren lafiyarki wanda ni kuma bazan iya jurar ganin haka ba."" ta k'arasa maganar tana sake damke hannunta dake cikin nata .""jikin maryama yayi sanyi da maganganunta dan haka tai shiru ta kasa cewa komai sai dai subai'a ta cigaba da magana cikin tsigar rarrashi domin dai so"

"take maryama ta fad'a mata damuwarta ko zata iya taimaka mata ."""

A natse adacmy da abokansa suka shigo cikin haraban gidan tare da habib wanda yayi gaba da sauri

domin yayi masu iso zuwa bangaren umma shigowarsu ya bawa jama'ar dake tsaye a haraban gidan

damar tsura masu ido cikin tsananin farin ciki yayinda wata mata dake tsaye take tamabay ta gefenta

"""waye angon maryama ne acikinsu dan gabad'ayansu masha Allah kusan kowa yayi Kama da ango ""da alamun wancan na tsakiyar ne dan shigarsa tafi ta sauran d'aukar hankali suna tsaye baba gali da malam mustapha suka fito daga bangaren umma suna musabaha da juna adamcy kallo d'aya yayiwa baba gali ya d'auke kanshi dan babu wani girmansa da yake gani tun ada bare a yanzu daya fahimci makiyin"

"mryama ne .""cikin minti goma habib ya dawo yace ""zasu iya biyosa."""

ahankali suka biyosa cikin natsatsen takunsu yayinda subai'a ta cigaba da kwantar ma maryama da

"hankali .""subai'a na rufe bakinta maryama taji wata irin fad'uwar gaba from know where ya dirar mata aiko nan take jikinta ya d'auki rawa kuma adaidai lokacin su adamcy sukai sallama umma dake zaune tare da wasu kawayenta dasu aunty fatima da aunty hassana da sauran yan'uwa suka had'a baki wajen amsa sallmarsu tare da basu izinin shigowa ahankali suka fara kokarin shigowa d'aya bayan d'aya inda maryama ta runtse idanunta gam tana sake jin fad'uwar gaba mara misaltuwa .""ahankali suka k'arasa shigowa murmushi ta wadata a fusko kinsu kana ganinsu kasan naira ta zauna wa kowannensu sanye suke cikin manya kaya masu kyau da tsada, umma tana murmushi tace ""maraba sannunku da"

"zuwa !""suka zauna akan manya tabarmu da'aka shimfida masu a natse sukai gaishe umma ta kallesa tana cewa ""ya aka ji da taro ,to Allah sanya alkhairi Allah yasa albarka suka amsa da ameen ahankali kawayen maryama suka fito daga cikin d'aki daman jiran shigowar abokan ango suke duk suka ja suka"

"tsaya bayan sunyi gaisuwa kowacce na sake kame kanta ko zata samu shiga ."""

"umma ta kalli aunty fatima tace ""ga fa surukin naku nan adamu"" ta fad'a tana nuna shi ,adamu ga yayar"

"mahaifin maryama sunanta hajiya fatima uwarsu d'aya ubansu d'aya ita kuma wannan nasan ka saba ganinta a gidan nan itace tagwacin mahaifin maryama d'aya bayan d'aya ta nuna masa yayyen mahaifin maryama kar azo daga baya suce su basu san shi ba ko suce ba'a nuna masa su ba .""ai ko nan take suka hau washe masa baki da fara'a adamcy da abokansa suka gaishesu suka amasa suna masu addua tare da fatan alkhairi hayaniyar yan'uwa ne yake tashi sama sama a parlour'n wanda kai tsaye yake iso wa zuwa"

"d'akin da maryama ke kwance ."""

ahankali maryma ta yunkura dan ta zauna amman still jikinta babu kwari dan ma sai jikin ya sake

"d'aukar rawa alamar tana jin sanyi sosai muryarta a sanyaye tace ""subai'a rufeni da bargo can ""na shiga uku maryama ko dai zamu sake komawa kemis ne a sake miki allura ?""girgiza mata Kai tayi alamun ""a'a sai dai jikinta na sake d'aukar sanyi janyo bargon tayi ta rufeta sannan ta mike ta nufo parlour'n domin ta sanar wa umma halin da'ake ciki turus tayi sakamakon ganin abokan ango zaune ana gaisawa .""a natse"

"ta k'arasa cikin sauran kawaye ta tsaya tare da gaishesu gabad'aya, sannan ta gaishe da amar """

"""E D amar Ina kwana ya akaji da taro ?""yace ""lafiya!"" ya fad'a atakaice batare daya kalli Inda take tsaye"

"ba dan shima kamar adamcy ne bai fiyye kalle kallen mata ba ,umma ta dubi subai tace""subai ga tuwon d'aurin auren can acikin kula ga su yusura da surayya ku samu yara a fitar masu dashi bakin titi subai'a ta amsa da ""to !tare da kai bakinta daidai kunnen umma ta mata rad'a nan take umma ta kalleta a d'an rikice tace ""subuhanallah ba dai har yanzu jikin na mryama yaki dadi ba ?""tayi maganar cike da"

"damuwa ."""

adamcy naji hakan yaji wani irin fad'uwar gaba daman zuciyarsa sai faman aikin baza idanu take taga ta

"inda abincin ruhinta zata bullo cike da matsanancin tashin hankali ya tsura ma umma tsumammun idanunshi yana kallonta kamar Itace maryamar fuskarsa da alamun yana son yaji karin bayani"".""wallahi adamu maryama ce tun shekaranjiya bata jin dadi shine fa har yau, kuma jiya sai da'akayi mata allura""ya salam!ya furta sai dai bai tambayi meke damunta ba dan zuciyarsa ta rigada ta sanar masa zallar"

"damuwarsa ce ."""

Shi kuwa habib tunin ya dangana da d'akin yayinda mr ata ya d'an yi Jim dan so yake ya tashi ya nufi

"hanayar d'akin da ya ga habib ya nufa, yunkurin mikewa tsaye yayi Wanda hakan ya bawa sauran abokansa damar mikewa suna cewa ""Allah ya bawa amarya lafiya suka nufi kofar fita daga d'akin adaidai"

"lokacin habib ya dawo da sauri yana cewa umma ""jikin heartbeat fa yayi tsananin sai rawar sanyi take ."""

"adamcy dake tsaye yace""umma ko za'a kai ta hospital ne ?""bari muje muga yanayin jikin nata tukun idan"

"da yuwuwar akaita sai akaita dan nasan ba komai ke damunta ba sai fargaban auren ,suka nufi hanyar d'akin yayinda kawayen amarya suka bi bayan angwane .""hankali suka shiga d'akin yaya sadam shigarsu ke da wuya idanunshi ya sauka akan makeken hoton yaya sadam dake manne da bangon d'akin nan take yaji wani irin aransa kamar an watsa mata wuta a zuciyarsa dan yana da mugun mahaukaci kishi akanta kishi irin wanda zai iya illata mutun shiyasa a koda yaushe yake kokarin danne cewar wani ya ta'ba mallakarta domin ta haka ne kawai zai samu natsuwa daita sai dai ayanzu ya tsinci kanshi da jin zafi da"

"matsanancin kishi fiyye da duk kishinta da yake ji akanta ."""

"""duk ta rasa d'akin da zata shiga sai na tsohon mijinta ?""kar dai ma damuwar da yake tunanin akanshi ce"

"ta zamo akan sadam ce ai kuwa daya shiga ukunsa .""dogon tsaki yaja acikin ransa ya d'auke idanunshi ya k'arasa inda take kwance ya tsura mata kwayar idanunshi kamar ranar ya fara ganinta, ita kuwa banda rawar sanyi babu abinda jikinta yake yayinda zuciyarta ke bugun tara tara sakamakon jin tsayuwarsa da kuma sanyayyen kamshin turarensa daya mamaye d'akin ya k'araso gabanta ya tsaya yana cigaba da kallonta kafin ahankali ya kai hannunsa ya yaye mayafin data rufe fuskarta dashi wanda yasa ta d'an"

bud'e idanunta da suka gama canza kala ta tsura masa cikin shigar dake jikinsa lumshe idanunta tayi

lokacin d'aya ta kawar da kanta gefe ba dan tsoro ba sai dan kwarjinin dake garesa a cikin kwayar

"Idanunta kallonsa kawai na haddasa mata jin faduwar gaba da wasu sauye sauye ajikinta .""babu mr ata ya Kai hannunsa ya shafa gefen fuskarta zuwa wuyanta ."""

saurin runtse idanunshi yayi sakamakon zafin daya ziyarci laulausan tafin hannunsa ya motsa labbansa

"yana cewa ""umma ko zan samu ruwa da k'aramin towel?""da sauri tace ""eh! subai'a muje ki kar'bo ki kawo masa"" ta fad'a tare da juyawa ta nufi kofa fita da sauri .""subai da habib suka bi bayanta kyawar idanunshi kyam suna kanta yana mata wani irin kallo mai sanyi da tsuma zuciya wanda hakan ya sake jefa maryama cikin tsananin fargaba ""me kuma zai yi da ruwa da towel ?""tayiwa kanta tambayr da babu mai bata amsa sai shi ""Allah kar ma yayi kuskuren cewa zai ta'ba mata jiki dan daga zuwansa zai wani cr akawo ruwa da towel ""cikin mintuna da basu wuce goma ba subai'a ta dawo d'akin ta ajiye masa roban ruwan da towel akan k'aramin table din dake ajiye a gefensa cike da girmamawa tace ""sir gashi .""da kai"

"ya amsa mata sannan ta juya ta fice daga d'akin ta fita nemo yaran da zasu kai kulolin abinci bakin titi ."""

ahankali ya k'arasa ya maida kofar ya rufe tare da saka sakata ya dawo inda take kwance ya cire babbar

"rigarsa ya ajiye a gefe duk idanunta na runtse sai dai jikinta da zuciyarta karkarwa suke sakamakon idanunshi dake yawo ajikinta ya kai hannunsa ya balle links din dake makale da hannunsa tare da nad'e hannun rigarsa sama sanana ya zauna a kusa daita ta wani sake kam kame jikinta waje da'ya tana karkarwa ,shiru yayi yana kallonta kafin ahankali ya zame banrgon da take kwance ciki ,gabad'aya ya"

"tarairayota zuwa jikinsa ya fara da rungumeta""ya subhanallah .."""

ya furta a natse yana sake had'eta da jikinsa

jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye

"wani yawu ,d'an zareta yayi ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallon face dinta ."""

ahankali d'ankwalin kanta ya zame gashin kanta daya sha gyara ya bayyana ya kai hancinsa yana

shinshinawa wani irin sanyyayen ajiyar zuciya ya dinga saukewa sakamakon jin kamshin da gashin ke fitarwa ahankali ya sake maidaita jikinsa yana sake Jin dumin jikinta da kuma sayayyun brest dinta a faffadan k'irjinsa uwa uba gamshin jikinta dana kanta duk sun had'e gurin d'aya ya runtse idanunsa yana jin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa a gaba daya ilahirin jikinsa duk wani kafa na gashi dake kwance

"ajikinsa sai da suka mike tsaye yrrrrrrrr ."""

"""my princess!""ya kira sunanta da wani irin sanyayyiyar muryar a kasalance wacce bata ta'ba saninsa"

"dashi ba sai yau ."""

tana jinsa tayi shiru tana sauke numfashi da kyar tare da kokarin kwace jikinta sai dai jikinta babu kwari

"ga wannan faffad'an k'irjin nasa d'aya had'e ta dashi ahankali ta sake jin sautin muryarsa ""tunanin tsohon mijinki ya hanaki samun natsuwa da kwanciyar hankali shiyasa kika shigo d'akinsa ko?""runtse idanunta tayi tana jin wani iri yayinda numfashinta ya dinga sauka sama sama ""bazan hanaki tunaninsa ba dan duk yadda kike son shi bazaki iya dawo dashi wannan duniyar ba bare ki cigaba da rayuwa dashi ya rage naki ki ciresa aranki gabad'aya ko kuma ki cigaba da wahalar da kanki akan matacce ""ya k'arasa"

"maganar yana kai hannunsa bayan rigarta."""

"Gigitar maganarsa tasa har yayi kasa da zip din rigarta bata sani ba ,kai tsaye ya zare rigar nonon dake"

"makale da kirjinta ya ajiye a gefensa sannan zame rigarta ya kwantar daita akan katifa tare da zuba mata tsumammun idanunshi yana kallon tsayayyun brest dinta a zahiri gasu nan kamar ba'a ta'ba kai hannu kansu ba bare akai ga tsotsansu,Idanunshi dake kanta ya farga daita halin da take ciki tai karfin halin"

"kai hannuwanta ta kare kirjinta tana sake runtse idanunta."""

shiru yayi yana jin kamar ya cire hannuwanta ya cigaba da kallonsu idan da hali ma ya kamosu ya tsotsa

"ko kad'an ne kafin suzo garesa yayi massaging dinsu son ransa ,amman yasan muddin yayi kuskuren yin haka anan sai sunyi mummunar tashin hankali daita ,gara ya hadiye abinda yaji akanta har sanda za'a"

"kawo masa ita anjima """

Sai dai jijiyarsa ta kasa hakuri sai harbawa take

"da sauri sauri ,bai san dalili ba baya jin jijiyarsa na harbawa akan kowace mace sai ita ko jin muryarta"

"yayi a waya sai ta tashi kuma sai ta harba Shiru yayi na second biyar yana kallon fuskarta zuwa kirjinta yana kallon yadda numfa shinta ke fita ahankali alamun tana jin jiki .""ahankali ya daidaita natsuwar jijiyarsa dake faman harbawa ,table din da roban ruwan ke kai ya janyo kusa dashi ya tsoma towel din aciki ya matse ya kai fuskarta ya fara goge mata goshinta zuwa fuskarta ,wani wahalallen"

"numfashi ta sauke, bata son abinda yake son aikatawa amman ta kasa dakatar da shi sakamakon rashin kuzarin da jikinta bai dashi ,tana jinsa har yayi kasa zuwa wuyanta yana kokarin cire hannuwanta dake rungume da k'irjinta , ai yana gama zare hannuwanta ya d'aura towel ya fara goge mata brest dinta zuwa"

"sansar jikinta ai take yaga numfashinta ya tsaya cak ."""



MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan

account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa

wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 9

Idanunshi ya tsura mata tare da kai bayan hannunsa daidai kofofin hancinta nan take ya fahimci suma

"tayi ya sake tsura mata tsumam mun idanunshi cike da matsanancin mamaki ""meye yayi mata da har zata sume kamar wacce bata ta'ba sanin komai akan aure ba ?"".hannunta dake makale da kirjinta ya zare nan take suka kwanta sharaf akan katifa,ya sake tsura mata tsumammun Idanunshi saurin runtse idanu wansa yayi saboda sake ganin tsayayyun brest dinta masu matukar kyau da tada sha'awa sai daya d'auki kusan minti biyar sannan ya bud'e idanunshi fes akanta ya cigaba da kallonta kwance yana jin wani irin yanayi a sansar jikinsa gabadaya tsigar jikinsa suka dinga mikewa yrrrrrr ""yana tsananin"

"son yarinyar sósai km bazai ta'ba son wata halitta sama daita ba ,sai dai a yanzu ya rasa wani irin tsoro"

gareta akan shi ?kalli yadda tasa damuwa aranta gabadaya duk ta rame saboda horon damuwar da take

wa kanta hatta bakinta ya bushe sosai alamun bata cin abincin kirki bare ruwa .

"a natse ya kawar da kanshi yana mai jan tsaki a ransa yace ""me zai sa ta sume kawai dan ya ta'ba"

"kirjinta ?""abinda yasan ba wannan bane karo na farko a rayuwarta da za'a ta'ba ? .""ya sake jan wani tsaki a karo na biyu yana furzar da iska mai zafi daga cikin bakinsa sannan ya janyo jikinsa ya sake matsota kamar zai mata runfa da faffadan k'irjinsa ya cigaba da tsoma towel acikin ruwa yana shafa mata .ahankali maryama ta fara motsa jikinta tana sauke numfashi ahankali ahankali ,numfashinta na gama dawowa jikinta taso tasa hannu ta sake kare k'irjinsa amman kasancewar jikinta babu kwari kamar d'azu yasa ta kasa aiwatarwa dan haka ta sake runtse idanunta gam jikinta karkarwa tana jin yayinda ya tsurawa face dinta ido yana cigaba da goge mata jiki wanda k'irjinta yafi maida hankali dan nan yafi gogewa.""shirun da taji hannunsa sun daina yawo ajikinta yasa ahankali ta sake d'an bud'e idanunta mr ata na nan zaune idanunshi kyam akan kirjinta yana karewa brest dinta kallo da sauri ta maida idanunta"

"ta rufe dan tsananin firgici da tsoro ."""

"Ya girgiza kai kawai yana ciza lip's dinsa na kasa da d'an karfi,wani lokacin tsoronta na burgesa amman a"

"yau kam baya bukatar tsoron dan zai zama cutarwa ne a garesa dan ganin brest dinta da yayi a yau din yayi matukar dimomata shi ya shiga yanayin da bai ta'ba shiga ba dan ji yake kamar ya kai bakinsa ya d'an tsotsa kan nipples dinta ko zai rage wa zuciyarsa zugin shaukin data shiga ,sai dai bazai iya ba dan komai zai iya faruwa dashi zai iya aika aika dan haka ya kai hannunsa yana shafa sumar kanta zuwa"

"gefen fuskarta dan ta dawo haiyacinta sosai."""

tsawon minti biyar hannunsa na kan sumar kanta yana shafa wa sannan a natse sautin murya

"sa mai sanyi ta soma shiga cikin kunnuwanta ""menene abun tsoro my princess abinda an sha miki ? ya"

"fad'a a fili yana d'aure fuska cike da sanyin jiki ta kai hannunta kan hannunsa dake kan sumar kanta cikin matsanancin Sacin rai zata cire tana masa mugun kallo sai dai ta kasa magana sai hawaye wanda so take tace masa "" me yasa ya ta'ba mata brest dinta ?amman ta kasa motsa la'b'banta dan jin nauyin"

"magana ."""

Ahankali ta janyo d'ankwalin rigarta ta rufe kirjinta dan taga bashi da alamun rufe mata jiki ko maida

"mata kayanta da yayi mata karfa karfa ya rabata dashi ,sai kalle mata jiki yake kamar wani tsohon maye .""ahankali ya zarce da hannun sa zuwa wuyanta yaji zafin da jikinta yayi ya d'an ragù yace ""zuwa"

"anjima idan zafin jikin bai tafi gabad'aya ba ki kirani koda yake ma ai zuwa anjima za'a kawoki ""?.ai gama"

"maganarsa ke da wuya yaga tana son birkice masa,dan a zahiri yake hango tsananin tsoronsa a gangar jikinta da cikin kwayar idanunta .""murmushin takaici yayi yace ""wallahi gabad'aya na rasa menene matsa larki ""ko zaki iya fad'a min menene matsalarki da wannan tsoron ?still dai shiru tayi tare da lumshe masa shayayyun idanunta dan bata san me zata fad'a masa ba ""fad'a min wannan damu war ta mece ce bayan zunzurutun sadakin dana bayar akanki ?""abinda nayi miki ba haramun bane amman me yasa kike min wani irin kallo .""?ya tambayeta yana shafa gefen fuskarta sai dai fuskar nan tashi babu alamun wasa"

"akanta bare

Please Login or Register in order to submit comment