Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 25 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta samu sauyin rayuwa ,da zasu wuce gida hajiya Aysha na cikin wad'an da suka masu rakiya har gida suka kawosu da mototarta GAC 2023 wanda kimanin kudinta ta kai 85 million duk da tasan gidan amman sai data zubar ma yar'uwarta hawayen tausayi kuma ta d'auki damaran taimaka mata da inganta rayuwarta ta dawo cikin gatanta kamar da .""zuciyar aunty fes ta kasa boye murnarta acikinsu babu wacce ta shiga banga renta sai da suka leka ko aunty salma ta dawo sai dai suka iske bata dawo ba jaje suka sake yiwa"

"baba gali da Allah ya kyauta sannan suka fita ."""

********

tsawon sati uku kenan adamcy bai neme maryama ba tsakaninsa daita sai dai yayi wasa da jikinta tare

"da tatalinta domin yana son ta fahimci zallar ita din yake so ba wani abu nata ba sai dai a sati ukun nan à matukar matse yake fellings kamar yaci babu tunda kullum ne sai yayi romancing dinta kafin suyi bacci duk wani nau'in wasa na auratayya kusan adamcy ya sabawar maryama dashi ,duk kuma abinda"

yayi mata zatayi kokarin ta mayar masa a yanzu ma makale suke da juna kowanensu babu kaya kamar zasu yiwa juna numfashi ta bala'i kafeshi da kwayar idanuwanta cike da natsuwa ta kai tafin hannun ta saman fadadden kirinsa tana shafawa har zuwa kan nipples dinsa bai yi mamakin abinda take ba dan

"yasan ya rigada ya gama d'aurata akan network ta kai limit din bukatuwa dashi."""

ahankali ya dinga jin hannuta a tsantsar ajikinshi tana yawo dashi tana cigaba da shafa laulausan gashin

"dake kwance ,wani irin sha'awa yaji ya tsarga masa bai san sanda ya sake manneta a jikinsa ba ya rungumeta tsam tsam yana sakin numfashi tare da daura hannushi kan sumar kanta yana shafa gashin kanta zuwa bayanta ."""

kusan mintuna dayawa tana rungume a k'irjinsa suna jin dumin juna yayi imani da zai yi wani abu daita

"bazata hanashi ba àcikin sati na hud'u ne adamcy ya fara tunanin fara fita kuma yace ta shirya tare zasu ,kamar tace masa a'a yayi tafiyarsa shi kad'ai sai dai tai shiru ,ya shirya cikin wani hadadden suit riga da wondo ash colour sun matsifar masa kyau da tsumammun idanunshi yake binta da kallo"

"dole ta fara shirya kanta cikin wani hadadden doguwar rigar abaya mai yar ciki rigar black ce wacce aka yi mata kwaliya da zare gold masha Allah tayi matukar kyau, simple make up tayi ,tasa takalma masu dan saukin tafiya, tana kokarin feshe jikinta da turare ne ya karaso ya tsaya bayanta yana kallonta ta cikin mirrow ""nasan kin san abinda kike aikata wa a yanzu haram ne ko ?""ya tambayeta yana had'e"

"fuska sannan ya kar'bi kwalbar turaren hannunta ya ajiye ya cigaba da magana ""."

"""ki tashi kije ki canza wasu kaya dan baza ki fita kina wannan kamshi ba ""!.ya fad'a cikin low voice dinsa"

"mai matukar kashe jiki yana sakè had'e fuska,ta cikin mirrow ta d'ago kanta ta kallesa shima ita yake"

"kallo ko kiftawa bayayi .""tana son tayi magana sai dai tasan halinsa kaifi d'aya ne idan ya fad'a abu"

"kawai gara ka aikata abinda yake so ka huta ,murmushi ta sakar masa tace '""shikenan yalla'bai an gama ta yunkura zata mike ya dafa kafad'anta alamun tayi zamanta shi da kanshi yaje ya d'auko mata wasu kayan riga da siket ya dawo ya mika mata ya koma ya tsaya rungume da hannunsa a k'irji yana kallonta numfashi ta sauke sannan ta zuge zip din rigar ta tura hannunta duka alokcin d'aya tana kokarin cire na jikinta, ta saka rigar batare data zuge zip ba sannan ta soma kokarin saka siket alokcin aka kira waya dan"

"haka ya fita amsar kiran."""

Bayan ta gama saka siket ne ta soma k'ok'arin zuge zip din rigarta sai dai ta kasa tai ta gwada zuge wa

"amman ta kasa dan hannunta yaki kai wa kasancewar wuyar riga a sama akayisa tunda take ta kokarin zuge din yana tsaye a bakin kofa ya harde hannunwansa a k'irji yana kallon yadda take ta faman yin sama da hannunta amman ta kasa har ta fara had'a gumi taja tsaki tana cewa ""da yanzu ya barta da doguwar rigarta da bazata sha wahala haka ba .""ahankali ya taka zuwa inda remut din ac yake ya d'auka ya kunna tare da kure karfinsa ji tayi sanyi ya wadatu a d'akin ta d'ago ahankali ta kallesa ta mirrow fuskarta a d'an had'e ,kallo d'aya tayi masa ta d'auke idanun ta akanshi ,bata jiyo takunsa ba kawai sai ganin mutun abayanta tayi ta sake d'agowa suka had'a ido ta cikin mirrow fuskarsa a had'e kamar yadda nata yake babu walwala muryata a sanyaye tace ""yanzu abinda kayi daidai ne ?""ya d'age mata girarsa d'aya alamun ""eh!""d'auke idanunta tayi akanshi tana cewa ""ni dai gasky banga abinda ya samu wad'an can kayan da kace na cire ba abd turaren da nayi amfani dashi babu yadda zai ji yasan nayi amafani dashi ""haka kike gani amman ni ba sakarai bane tunda har na iya jin kamshinsa kowa ma zai iya ji .""ya fad'a yana juyo daita suka fuskanci juna ya kai hannunsa bayanta batare daya kalleta ba ko sake"

"mata magana ba ."""

ahankali ta dinga jin tafiyar hannusa a gadon bayanta kamar yana mata tafiyar tsutsa kafin ahankali taji

"yayi kasa da zip din gabad'aya riga ta rabu gida biyu saurin rike rigar tayi ya d'ago tsumammun idanunshi yana mata alamar ta saki bata iya mutsa masa ba ta sakar masa taga abinda zai yi sai gani tayi ya juya da alamun suma wad'an kayan canzasu zai yi mamakinsa ya kamata dan a tunaninta kawai taimakawa zai yi ya zuge mata ,da mamaki riga da zani ya d'auko ya mika mata ""da riga da zani zan fita ""?su din ba kaya bane ?""ya bata amsa atakaice yana had'e fuska ""saurin runtse idanunta tayi ""inna lillahi wannan wani irin bahagon mutun ne ganin tana rike da kayan bata da niyyar cire siket din jikinta ya kara taku ya tsaya gabanta ya janyota ya had'e ta da jikinsa ya soma k'ok'arin zuge zip din siket din. da zai zuge sai daya makaleta ajikinsa cikin wani irin salo daya sakata shigewa jikinsa har wata zabura tayi saboda sakonsa ya kai mata har cikin kwakwaluwar kanta ,ya d'an kalleta yana wani sakar mata miskilallen murmushinsa tare da d'age mata gira alamar tambaya numfashi ta sauke kawai tana lumshe idanunta har ya gama cire mata siket din ya d'aura mata zani ya saka mata riga ya zuge mata zip din"

"rigar bata bud'e idanunta ba ."""

Ahankali ya maidaita ta zauna ya gyara mata gashi kanta ya tufkesa da kyar yasa reborn ya Kama sai

"lokacin ta bud'e idanunta ya wani tsareta da tsumammun idanunshi sai dai ta kasa jure wa kallonsa ta maida idanunta tayi ta rufe tana mamakinsa daman ya iya abinda mata suka iya ko da yake baza'a yi mamakin iya warsa ba tunda cikin mata ya tashi ""bai barta ba sai da yayi yadda yake so daita bayan ya gama shiryata ya d'auko abaya ya d'ora mata a saman kayan jikinta shiru tayi ta kasa bud'e idanunta ta kallesa bare taga wainar da yake to yawa.""ahankali taji yana sauke mata iskar bakinsa a wuyanta dole ta bud'e idanunta ahankali alokcin da yake sake matsota suka zubawa juna ido ko kiftawa basayi bugun zuciyoyinsu yasa ta maida idanunta ta lumshe tana sauke karamar ajiyar zuciya shima naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi yayi baya ya fita daga d'akin jin ya bar d'akin ta bud'e idanunta duk jikinta ya saki wani ajiyar zuciya ta sakè saukewa tana jinjina masa tana sakè jin soyayyarsa na ninkuwa acikin zuciya da ma gangar jikinta ,tayi imani da Allah akwana d'aya kawai aka bar adamcy da mutun sai ya"

"canza masa lissafi sannan ya dasa kaunarsa mara iya ka ."""

Tana roling din mayafi ya sake dawowa ya tsaya abayanta ya manneta da jikinsa yana zagayo da

"hannunsa duk biyu cikin miskilalliyar muryarsa yake magana ""anya bazamu canza wasu kayan ba dan naga wad'an sunyi miki kyau over fiyye da wad'an da kika cire kuma suma kamar kamshi suke ?""nan take ta had'e fuska dan kyau ita kanta tasan tayi kyau most especially abayar d'aya d'aura mata dan sai ta dawo tamkar bakar balarabiya tayi kyau sosai,kasa d'auke idanunshi yayi akanta yana nazarin yanayin data shiga ""okay dan nace ko za'a canza kayan ne kika wani had'e fuska haka kmr na fad'a mugun abu ?""ya fad'a yana sakè matseta shiru tayi taki cewa komai ""ki saki fuska ko kuma wallahi sai an canza wasu ""a ranta tace"" to a canza mana sai me amman a zahiri murmushin dole tayi tana kallonsa ta cikin mirrow har lokacin hannusa na mararta yana faman aikin shafawa yana lumshe mata tsumammun"

"idanunshi ."""

"ta kai hannunta ta shafo gefen fuskarsa tace ""yalla'ba kai ma ka saki fuskarka ""batare daya daina shafa"

"kasan mararta ba yace ""barta a yadda take ,kema kuma karki sakè naga kin sakarwa kowa fuska a office ""ya fad'a yana cigaba da shafa kasan mararta, yadda yake mata a wuyanta da yadda hannunsa ke canza salo ajikinta yasa tayi k'ok'arin juyowa ko hakan zai sa ya d'auke hannunsa a mararta wanda ta rasa dalili sai dai idan basa tare duk yadda zai yi hannunsa ya kai ga mararta sai yayi ,idan suna bacci kuwa wayyo Allah ai ko fitsari idan zata tashi tayi da kyar take bambare hannunsa .""Juyowarta a she sakè kunnosa tayi gabad'aya adamcy ya rikice hannnuwansa ya zagayo dashi kugunta yana sakè matso daita jikinsa sosai ya d'aura lip's dinsa akan nata, kasa jure wa tayi ta dinga tayasa sha tana sauke numfashi tana lumshe masa idanunta idan da sabo ya sabar mata tun tana kuka akan shi yanzu ta zama yar hannu."" ya d'auki lokaci yana shan bakinta sannan ya zare bakinsa yana kallonta ""numfashi ta sauke tana lumshe idanunta muryarta can kasa tace ""ko dai mun fasa fitar ne ?""me kika gani ?!ya tambayeta yana sakè had'e bakinsu saurin zare bakinta tayi gabanta na fad'uwa tana kallonsa yaja hanunta suka fara tafiya"

tace a haka zaka fita ?!

"ya d'an tsaya yana kallon jikinsa a tsanake shi bai ga abinda ya samesa ba ,magana yake son yi"

"amman harshensa ya kasa furta mata komai ""duk fa yanayinka ya canza ka tsaya ka daidaita bugun zuciyarka da natsuwar ka dan za'a iya ga..""wata uwar harara ya buga mata hakan yasa tayi kasa da kanta tana jin wani irin yrrrr ajikinta, kyakkwan riko ya sake yiwa hannunta suka cigaba da tafiya cikin nishadi,sai dai fuskar nan tashi a had'e take tamkar hadari hanuwansu sarke da juna suka karasa fita,suka nufi bangaren mami duk yadda taso ta dojewa shiga yaki aiko sunga abinda suke bukata daga gareta kallon banza da ko in kula tayi masu duk sukai shiru tamkar babu wasu halittu masu numfashi acikin d'akin ,daga mami har adamcy kowannensu shi kad'ai yasan mai yake sakawa acikin"

"zuciyarsa .""karar wayarsa yasa ya mike muryarsa a sanyayye yace ""sweetheart mu zamu fita zuwa Office sai mun dawo ""da mamakinsa yaga ko d'agowa ta kallesa batayi ba bare ma ta amsa masa sai dai sai dai ita mami sai faman maimaita kalmar da ya fad'a take acikin zuciyarta .""da hannu yayi wa maryama umarnin ta tashi su wuce aiko ta mike da sauri suka nufi kofar fita inda mami tabi bayansu da kallo cike da matsana ncin namaki .""Kamar wanda aka asirce yabi ya makalewa yarinya kamar wata yar"

"gwal."""

"Cike da soyayya suka k'arasa ma'aikatansa abin gwanin sha'awa, ana yaga ma'aikatansa suna kalar masa"

"mata ya fara zazzare ido yana harehare yana cika yana batsewa ba karya matarsa tana da kyau sosai na bugu da karin mamakin wasu suke yi wai shi ne ya aureta.""most especially wad'an da ya mata wulakanci"

"à gaban su, sunfi mamaki kwarai gashi da alamun yana ji da ita sanan yana matukar son ta ."""

sosai yayi d'aya sanin zuwa daita kuma yayi haka ne saboda ya bata kariya daga sharrinsu khadija duk da

"ya kara tsaro sosai a gidan ta hanyar dasa camerori akoina a gidan har kitchen.""dariya ya dinga bata a duk lokacin da suka had'a ido sai ta sakar masa murmushi shi kuwa ya had'e fuska tace ""yalla'ba ina neman izinin magana da yusura da madam some ""ba dai anan ba !ya fad'a atakaice yana hura mata"

"hancinsa ."""

adadafe suka kai azahar yace su wuce sai dai basu koma gida ba kai tsaye sabon gidansu umma suka

"nufa maryama ta sha mamaki daman sun tare abunsu shine ko su fad'a mata aiko ta dinga cika tana batsewa ta kasa hakuri tace ""umma ni menene laifina da baza'a fad'a min tariyar ba .?""umma da aunty suka yi murmushin umma tace ""duka yaushe ne muka tare shekaran jiya ne fa kuma mijiki ne yace kar a fad'a miki kinga ban san dalilinsa ba shiyasa mukai miki shiru amman ai gashi ya kawoki.""sake had'e rai tayi tana kallonsa had'e da zabga masa wata uwar harara ya kalleta kawai yana d'an ciza lip's dinsa na kasa bayan sun gama gaisawa aunty ta koma bangarenta inda hira ta barke tsakanin umma da"

"adamcy ,adamcyn na matukar kaunar umma kamar yadda itama take matukar ji dashi kuma yafi sakewa daita akan aunty yayinda maryama tayi masu dip taki cewa komai daga baya ma mikewa tayi tare d'an jan gutun tsaki ta shiga bangaren da aunty take ,inda ta soma da tamaba yar aunty lafiyar mahaifiyarta sannan ta k'ara da cewa ""aunty wai yaushe ne zamu je muga granny itama ta ganmu ?""Allah na matsu naje naga yan gidanku aunty tai murmushi tace ""suma kullum maganarsu kenan suna son su ganki"

"wai so nake ki tare tukunan a gidanki sai kije suma kuma suzo suga inda kike ."""

"Shiru tayi na second biyu sannan tace ""kawai mu sa ranar zuwa dan banga alamun zamu bar wannan"

"gidan ba ""ke kuwa duka wata d'aya ne fa kikayi a gidan amman har kin gaji ""?aunty bazaki gane bane bana son zaman gidan wallahi inda kikasan a cikin wuta nake rayuwa ""Allah yayi mana tsari da wuta Allah kuma ya kawo mana mafuta ki cigaba da addua komai zai wuce da ikon Allah amman karki sake ki nuna masa gajiyawarki ,kiyi hakuri da komai kika gani sun dan jima sukai masu sallama suka fito kamar yadda ya Saba mata shine ya bud'e mata gidan baya ta shiga ta zauna batare data kalli inda yake ba ,ya maida kofar ya rufe mata ya zagaya d'ayan side din tun kafin masu tsaronsa su bud'e masa ya bud'e ya shiga ya zauna yaga tana kallon wani bangare daga gidansu yace a wuce dasu raddisson blue wani hadadden hotel ne dake ikeja gra hotel din baida wani nisa da sabon gidansu maryama .""suna shiga ya rufe kofa ya fixgota jikinsa ya had'e bakinsu waje d'aya ya soma cire mata kayan jikinta yana wasa da"

"dukiyar fulaninta."""

Mmn sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 21

"Kamar wacce yayiwa muguwar tsana haka ya sake cafkar laulausan harshenta ya cigaban da sha,tsawon"

"mintuna talatin ya d'auka yana makale daita yana faman tsotsan lip's dinta da harshenta,madadin taji dadi kamar yadda ta saba sai taji sa'banin haka domin kuwa zafi take ji mai had'e da dadi sai dai kusan zafin ma ya rinjayi dadin da take ji ,haka ne yasa ta soma k'ok'arin zare bakinta daga nashi dan sosai ta fahimci akwai mugunta acikin shan bakinsa na yau.sai dai duk yadda tayi k'ok'arin zare bakinta ta kasa dan sake kamo laulausan harshenta yayi ya dinga mata wani irin tsotsa yana had'awa da hakoranta kawai ta sadaukar masa da jikinta tana fitar da hawaye tana sauke ajiyar zuciya sai daya tabbatar data galabaita jikinta ya sake tayi laushi sosai babu wani kuzari ajikinta dan kafafuwanta ma rawa suke sannan ya zare bakinsa anata yana maida numfashi batare daya rabata da jikinsa ba""Cike da sanyin jiki ya kai hannuwansa duka ya kamo fuskar ta ya tsura mata tsumammun idanunshi masu d'auke da"

"sinadarin soyayyarta sai dai kana kallonsa zaka fahimci cikin tsananin 'bacin rai yake."""

Yana kallonta ta runtse idanunta sai ga hawaye sharrr sun gangaro mata dan gabad'aya kasa cigaba da

"kallonsa tayi ,ga lugud'en bugun da zuciyarta ke yi ga ilahirin jikinta sunyi sanyi kafa fuwanta sun mata nauyi cikin zafin zuciya yace ""wallahi ko da wasa karki sakè ja min tsaki a rayuwarki idan kika sake kuwa had'uwarmu bazatai kyua ba ,dan sai na sakaki cikin tarko mai wuyar fita domin kuwa zan zuba miki dafi a zuciyarki .""sakè runtse idanu tayi na second biyar tana nazarin maganarsa""ta rasa me yasa yake da"

saurin fushi haka ?yanzu kan d'an

wannan tsakin da taja ne yayi mata irin wannan hukunci byn ba dashi take ba?maganr dafi kuma da

"yake magana na nawa ?""ai ita yanzu tasan bata da wani 'yanci tunda ta fad'a hannunsa sai yadda yaga dama daita .""ahankali ta bud'e idanu nta ta zuba masa tana maka masa harara yayinda wasu hawaye ke sake wanke mata fuska.""lumshe mata tsumam mun idanunshi yayi yana mata kallon kasan gira ""daga"

"yau zaki sakè ja min tsaki ?""shiru tayi taki cewa komai dan wani irin haushinsa ne ya mamaye zuciyarta ."""

Ganin tayi masa shiru kuma yasan duk maganar da zai yi bazata bashi amsa ba yasa ahankali yayi kasa

"da hannuwansa zuwa kugunta yayi mata mugun riko babu shiru tace""naji bazan sake ba! murmushin nan nasa na gefen baki yayi wanda ta masa lakabi dana mugunta ahankali ta soma yin kasa dan bazata iya cigaba da tsayuwa ba sakamakon rawar da jikinta da kafafuwanta suke mata .""tarairayota yayi jikinsa ya zagaye bayanta da hannunsa d'aya yayinda ya kai d'ayan hannunsa yana shafa fuskarta ""karki sake ja min tsaki banaso""ya fad'a yana tsotsar lip's dinta tare da d'aukarta cak ya nufi saman bed daita ya zaunar daita tana wani sha masa kamshi kallon kasan ido yayi mata sannan ya mike ya soma cire yar"

saman suit dinsa ya cire ta ciki sannan ya dawo kan wandonsa ya saura daga shi sai farar singlet da

"boxers ya dawo inda take zaune tana faman cika tana batsewa, ya janyota jikinsa yayi baya da rolling"

"din kanta sannan ya soma k'ok'a rin cire mata kaya tana jinsa ya rabata kayan jikinta ta saura daga ita sai pant da brazier da zai fara kissing dinta tai saurin kawar da fuskarta gefe tana sauke numfashi ."""

Ahankali taji yayi kasa da bakinsa yana shafa saman breast dinta zuwa tsakiyar breast dinta wani irin

sanyi taji yana bin sansar jikinta yayinda bugun zuciyarta ya karu tsigar jikinta suka dinga mikewa sai dai

"tana jinsa taki motsawa bare ta juyo ta kallesa wanda ita bata sani ba a she dama ta bashi sai ji tayi ya kai harshensa yana lasar tsakiyar breast dinta ."""

shayayyun idanunta ta runtse da sauri tana kam kame jikinta tare da kai hannunta d'aya ta goge

"hawayenta sakamakon sakon da yake aikaiwa breast dinta masu rikitarwa.""sake danna kan shi yayi yana cigaba da lasar tsakiyar breast dinta wani sauti ta fitar cikin sanyayyiyar muryarta ""wayyyyyyo! ta fad'a tana jin dumin wani abu a kasanta wanda babu tantama ruwan sha'awa ne suka zubo .""ahankali ya kai hannunsa ya kamo fuskarta ya dawo daita saitin nashi ya had'esu waje d'aya suna fuskarta juna at the same time suna shakar numfashi juna""My princess kinji Ina ta miki nacin bana son ki sakè ja min tsaki koda kuwa da wasa ne saboda ni namiji ne mai tsananin zuciya da saurin hawa abu kankani ke canzani"

"yadda nake da shagwaba kamar yaron goye haka fitinata take ."""

"""Ta kallesa kawai ""ki kiyayya please !""yana gama fad'ar haka ta 'bata rai tana had'e fuska sannna ta"

cigaba da kallonsa kamar tace masa bazata kiyaye ba sai dai taji gabanta ya bada damm sakamakon

Amafani da yayi da yatsunaa biyu ya balle bra dinta ya matso da kirjinta daidai saitin fuskarsa tare da

"sauke wani wahalallen numfashi yace ""my princess Ina tsananin bukatar ki""ya fad'a yana sakè sauke mata numfashinsa wanda haka ya sake kashe mata gabobin jikinta ta zuba masa idanuwanta cike da mamakinsa kamar bashi ya gama mata gargad'i ba shine zai wani narke mata shima ya tsura ma k'irjinta tsumammun idanu nshi da suka canza kala suka dawo tamkar wad'an da aka zuba ruwa acikinsu yana"

"kallon breast dinta da suke tsaye kyam ga kyau ga cika."""

Ahankali ta lumshe idanunta tare da kai hannunta ta kare k'irjinta cikin wata irin kasalalliyar murya yace

"""cire min wannan hannun Ina son na sha..... ""ya fad'a yana sauke mata hucin numfashinsa saurin d'auke numfashinta tayi na wuncin gadi kafin ahankali ya dawo ya cigaba circulating sai dai taki d'auke hannunta kamar yadda ya bukata ganin bata da alamar cirewa ya kai bakinsa kan hannunta saukar hakorinsa taji wanda yasa tayi wata irin zabura tare da bud'e idanunta tace""ka bari fa bana so!""murmushin gefen baki yayi wanda ba kowane ke fahimtar haka ba sai wacce akayi dan ita .""ta kallesa shima ita yake kallo kamar zai cinyeta""mutun sai naci ""!tayi maganar a can kasan makoshinta bata ankara ba taji ya janyota jikinsa ya d'auke hannunta tare da kai wa kan breast dinta cafka sai data ja numfashi mai tsawo sannan ta sauke da karfi jikinta na d'aukar rawa tare da tsura masa ido tana"

kallonsa dan ta fahimci nan ma mugunta yake son yi mata

"hakan yasa tayi saurin janye jikinta zata ja baya ."""

Ya janyota da sauri ya sake maidaita inda take

"ta goge hawayen da suka kawowa kumatunta ziyara ,sarai yaga tana goge hawayen amman yayi tmkr bai"

"ga abinda take ba ya sake kamo bakin breast dinta yana tsotsa cikin zafin nama har da cizawa nan take ta sakar masa jiki dan tayi imani muddin tace wannan kukan zatayi da botsarewa zata sha wahala a hannunsa jin da yayi ta saki jiki yasa ya koma wasa da breast da jikinta ahankali yana sake kai wa breast dinta cafka yana sha kamar wani mayunwacin zaki.""cikin kankanin lokaci ya rud'a ta da salonsa duk ya gama ruda ta da duk wani salon sa, tana biye masa itama da nata wanda ya kara rikitasa, ya kai hannunsa kunenta yana wasa dashi yana masa tafiyar tsutsa, har wani vibration take ji a gabad'aya ilahirin jikinta ,yayinda bakinsa ke kan breast dinta sai daya gama jagwal gwala mata jiki sannna ya barta kwance tana fidda numfashi tamkar mai cutar asthma ya shige bayi ya watsa wa jikinsa ruwa ya dawo ya isketa kwance ta lullu'be jikinta da farin bargo zama yayi a gefenta yana tura hannunsa cikin bargo"

"wanda haka yasa ta d'an juyo ta kallesa kamar zatayi kuka ."""

"""lazy girl kawai daga ta'baki kin wani narke a gado ""ya k'arasa maganr yana murza kan nipples dinta"

"kad'an .""wani irin ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana lumshe masa idanunta""bai tsaida hannusa ba ya cigaba da murza kan nipples dinta yana cewa ""tashi ki shiga bayi kiyi wanka zan d'an fita amman zan dawo kafin akira sallah ya k'arasa maganar yana tsaida hannunsa a kasan mararta yana kallonta gabad'aya yanayinta ya canza sai wani lumlumshe idanunta take tamkar mai jin bacci muryarta a matukar sanyaye tace ""Jikina bai yi dotti ba !""jikinki bai yi dotti ba amman ai kinyi release?""yayi mata tambayr cikin tsigar tsokana ""harararsa tayi tana cewa ""wani yare ne haka ?""bari na dawo na fahimtar"

"dake ko wani irin yare ne ""ta rausayar masa da kwayar idanunta tana girgiza masa kai alamun "" a'a ."""

"""Kalleni ki fad'a min bakya bukata ta !ya fad'a cikin wata murya mai Kama dana marasa lafiya ta hararesa"

"tana had'e fuska,yayi murmushi yace ""idan ke bakya bukatata to ni na sauke mulkina da takamata na roka abani naci ko kad'an ne tunda nasan wannan mulkin yanzu yana hannu nki my princess amman dai ayi min adalci ni kuma

Please Login or Register in order to submit comment