Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 17 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba na sani ""to d'an bari na shige ki yau ko ba yawa ""zaro idanunta tayi a she a fili tai"

"mgn"""

""" kema nasan lafiyayya ce kuma kina bukata dan ga yanayinki a hannu kike""no karya haramun banji"

"komai, lips d'insa ya d'an ciza da hak'ora yana matso da fuskarsa dab da nata , gashi ya sarke kwayar idanunshi cikin idanunta ta kasa matsa wa, d'an yatsansa ya d'ora saitin zuciyarta muryarsa k'asa can kasan makoshi tamkar mai koyon magana yace, ""zuciyoyin masoya juna ta kan kar'bi sak'oninin juna a lokacin d'aya sannan aikashi ga gabad'aya ilahirin jiki yadda nake bukatar ki haka kike bukatata yana gama fad'ar haka ya juyo daita ya manne bayanta da faffad'an k'irjinsa ,ya d'ora kansa a dokin wuyanta, cikin kunnenta yace karki zurfafa tunani domin yana kawo ciwon kai da hana hutu ke dai ki shirya kar'bata ""ya fad'a yana zare ajikinsa yana kallonta tare da d'age mata gira yajata zuwa kan gado ya"

"rungumeta tsam yana cewa yau dai sai na cire tsoron nan ."""

Take takensa yasa yau din ma kamar jiya tana ganin ya fita tai k'ok'arin kulle d'akin sai dai taga ya zare

"key'n d'akin data wa kanta masauki kai tsaye ta nufi d'akin jiya abun mamaki shima ya zare key ta sake fita ta koma d'aki tayi shiri mai kyau tayi kwanciyarta akan kujera ta runtse ido kamshin turarensa yasa ta fahimci ya shigo d'akin tana bud'e idanunta ta ganshi a gabanta ya durkusa,kawar da kanta tayi tare da yin shiru taki motsawa bare ta sakè kallonsa tashi muje d'akina tana jinsa taki tashi ya kai hannu ya"

"ta'ba ta bud'e baki zata sakar masa kuka ""."

"""Wasa nake bazan miki komai ba ?""girgiza masa Kai tayi alamun a'a ""yace oh my god nace wasa nake"

"bazan miki ba"" ta sake girgiza masa kai alamun bata yarda shi ba ""to naji me kike son ayi yanzu ""ka barni anan zanfi yi bacci cikin kwan ciyar hankali da natsuwa sake matsowa yayi gabanta yasa hannuwansa ya tayarda ita zaune ""yace bazan iya barinki ki kwana anan ke kad'ai ba muje d'akina mu kwana"" ,tayi masa shiru tana kallonsa ""na rantse idan nayi niyyar wani abu dake a daren nan wallahi wannan tsoron naki bazai hanani ba zan yi komai dake koda kuwa zai zamo silar rashin kwanciyar hankalinki."" shiru tai tana tunani wannan ikon nashi kuma tasan zai aikata abinda ya fad'a.""sai dai zuciyarta cike da rauni tace ""nifa bazan kwanta d'aki d'aya da kai ba yau"" tayi maganar tana masa wani irin kallo na rashin yarda "". ""tashi muje !""ya sake fad'a yana mikar daita tsaye tare da riko tsintsiyar hannunta da wani irin sauri ta fixge tace ""bazan kwana d'aki daya da kai ba kiri kiri kake nuna jikina kake so dan haka nifa bazan ta'ba yarda wani abu ya shiga tsakaninmu ba tunda auren ma.."" ai kafin ta k'arasa sai saukar wani gigitaccen mari"

"taji akan kuncinta ."""

Mmn sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 15

Dishi dishi take gani acikin idanunta saboda wani irin hasken daya gilma a cikin kwayar idanunta cikin

"wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa ta ware idanunta da kyar tare da kai hannu ta dafe daidai inda marin ya sauka tana kallonsa, wani irin tsoro ne yaga ya bayyana akan fuskarta yayinda zuciyarta ta dinga bugawa da karfi, kallonsa kawai take tana mamakinsa akan d'an wannan maganr zai zabga mata mari haka ?""mari d'aya yayi mata amman ji tayi kamar goma yayi mata saboda zafinsa .shima kallonta yake ranshi amatukar 'bace, sai dai sam sam bai ji dadin marin da yayi mata ba alhalin ita din duniyarsa ce wanda idan babu ita komai zai iya faruwa dashi .nan take ya fara bleming din kansa ""me yasa na mareta?""why !!! i slap her ?abinda yayita fad'a kenan acikin zuciyarsa yana maimai tawa ,hawaye yaga ya zubo akan kuncinta cikin sanyi jiki ta sauke hannunta daga kuncinta tana mai k'ok'arin share"

"hawayenta ."""

bayan ta share hawaye ta sake d'agowa ta kallesa ido cikin ido suke kallon juna kowannensu fuska cike

"da matsanancin tashin hankali muryarta cike da rauni tace ""yalla'bai akan na fad'a abinda yake gaskiya"

"shine ka mare ni ?""naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi tare da sakè tsura mata tsumammun idanunshi cikin kaukausar murya"

"yace""har sau nawa zan fad'a miki ba jikinki nake so ba?""yanzu har wannan ya zama dalilin da zaka min"

"irin wannan zazzafan marin mai barazana da lafiyata?""shiru yayi yana kallonta zuciyarsa na wani irin bugawa da sauri sauri ,dan kallo d'aya zaka masa ka fahimci a matukar fusace yake."" cikin tsananin fushi ya shiga nunata da yatsan hannusa yana huci tamkar numfashinsa zai bar gangar jikinsa sannan yace ""look at me maryama babu wasa a fuskarta ki bud'e zuciyarki da kunnu wanki da kyau ki saurareni wannan shine karo na farko kuma ya zamo na karshe da zaki sake furta min haka,""yana gama rufe"

"bakinsa tace ""kai ma ka sani wannan shine karo na farko kuma na karshe da zaka sake kai hanunka"

fuskata dan wallahi ka sake marina a bakacin aurenka dan bazan zauna da mutumin da zai dinga ta'ba

"lafiyar jikina ba, kana ganganci sake marina wallahi aurenka ka ma...""baki isa ki kafa min wannan dokar ba ."""

"""ina mai tabbatar miki da baki isa ba.""ko kinga nayi miki kama da wanda za'a kafawa sharadi ko"

"doka ?""ki sani komai zai faru dole ki cigaba da zama akarkashina,""ko kin ta'ba ganin inda aka raba hanta da jini ""?yadda ba za'ata'ba raba hanta da jini ba hk baza mu ta'ba rayuwa babu juna ba ,zaki rayu dani koda kuwa hakan zai zama silar rasa komai na rayuwaki ""fuskarta a had'e take kallonsa kafin ahankali ta motsa lab'banta ""zaka iya fad'ar komai amman kasani ba zanye magana ta ba ""maryama ko kin"

"shiga d'imuwa ne ko kuma nace ko kin haukace da har zaki amincewa kanki da rudin zuciyarki ?""kina ganin zaki iya kafa min sharadi akanki ne ?""ko dai har kin manta ko ni wane ne da matsayina agurinki?"" idan kin manta ko ni wanene da matsayina agurinki bari na tuna miki ,ni mijinki ne ke kuma"

matar aurena ce me d'auke da igiyoyin aurena uku ras akanta dan haka idan hauka kike yi kiyi maza ki

dawo cikin hankalinki?

"""idan kuwa dimuwa ce tasameki kike tunanin jikinki nake so ko kafa min wani sharadi kiyi hanzarin ki"

"dawo cikin haiyacinki dan adam bazai ta'ba d'aukar wannan rashin mutunci ba."""

"""babu ruwana da duk wani abinda zaka fad'a ni dai kaji abinda na fad'a karka sakè marina kayi d'aya kayi"

"biyu amman idan kana ganin wasa ne dan Allah ka sake mareni kaga abinda zai biyo baya tana gama fad'ar haka ta juya zata ra'ba ta gefensa tamkar wani zautauce ya fixgota ya rungumeta tsam tsam a faffad'an k'irjinsa gabansa na wani irin dokawa da sauri tamkar wanda yayi gudun tsare nadamar marin da yayi mata yake ""me yasa na mari cikar burina?"" why na mari zuciyata?.""irin matsar da yayi mata yasa nan nake jikinta ya fara kyarma amman ta kasa kwacewa hular kanta ta zame kitson kanta da ya sauka a kan kafad'anta ya bayyana tamkar an jonata da wutar lantarki haka taji ,cikin sanyi murya yake"

"magana"" Allah ya sani princess Ina sonki ba dan jikinki ba dan Allah ki fahimci ke din nake so ba wani abu"

"naki ba ."""

wani takaici ya kamata bayan ya gama wanketa da mari zai wani rungumeta yana mata maganar

"banza ?""fahimtat me zata masa ?""nan take ta soma kicin kicin kwance jikinta daga nashi sakè matseta yayi gam yana cewa ""da alamun hakuri kike son na baki sai dai ki sani adam bai yi laifin da zai iya bada hakuri ba saboda yasan bayan wannna tsoro kina da shiri akainsa, iya sanin shekaru dayawa nayi miki Ina jin da kinsan da haka da baki yarda anyi amfanin dake dan aga karshena ba ""ya k'arasa maganar yana fesa mata hucin numfashinsa,tafiya ya soma yi daita zuwa bakin gado ya zaunar daita ya janyo karamar"

"stood gabanta ya zauna tare da tsura mata idanu yana kallonta ."""

runtse idanunta tayi tana jin wani irin mummunar fad'uwar gaba sakamakon kai kawon da maganarsa ta

"karshe ta shiga yi acikin kwakwa luwarta""iya sanin shekaru dayawa nayi miki Ina jin da kinsan da haka da baki yarda anyi amfanin dake dan aga karshena ba ""to me hakan yake nufi ?""anya kuwa bai san da zaman wani abu ba ?""ba tun yau take masa kallon wanda yasan komai akan shirin yan'uwansa ba kawai zuba mata ido yayi ,sake runtse idanunta tayi sosai kwakwaluwarta na sake bud'e wa tana fad'a da tunaninta dan dole tasan abunyi domin kuwa idan yasan komai bakaramin rigima hakan zai haifar"

"ba ,shikenan ta zama silar da zasu samu matsala da yan'uwansa ya had'e hannuwansa cikin juna yana kallonta yana girgiza kafarsa kafin ahankali ya shafa gefen aljihunsa inda wayarsa take ringing ya ciro yana duba screen din wayar sunan bright ya gani yace ""bright ya'akayi tun safe nake neamanka akan"

"layi?"""

Jin sautin muryarsa yasa d'an ta bud'e idanunta tana kallonsa fuskar nan tashi a had'e ya dawo tamkar

"asalin mr ata data sani ""okay shikenan Ina jinka"" ta bangaren bright ya soma masa bayani cike da girmamawa ""a bincikenmu mun gano tana samun kira da sakonin daga wasu numbobi dabam dabam ""da wani suna akayi register layukan?""nan take ya fad'a masa ""shiru yayi yana ciza lip's dinsa yana nazarin sunayen daya karanto masa dan gabad'aya numbobin da'aka yi rejister dashi sunan arna ne' ahankali ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa yace ""turo min numbobin sannan ka binciko min"

"addresa da komai nasu ya k'arasa maganar yana sake furzar da huci mai zafi tamkar wani zaki."""

bai sake cewa daita komai ba ko kallon inda take ba ya mike tare da d'aukar waayrta ya zira cikin

"aljihunsa ya nufi kofar fita cikin takun nan nasa na isa da burgewa shiru tayi tana binsa da shayayyun idanunta cike da mamaki me kuma zai yi da wayarta ya d'auka?""Kar dai hasashenta ya zamo gaskiya, idan kuwa haka ne lallai bata da mafuta ko ya d'auki mataki itama zata ji jiki ta kasa d'auke idanunta har sai data daina ganinsa sannnan ta lumshe idanunta wasu hawaye masu zafi suka sakè zubo mata ta kai hannunta kuncinta tana shafa inda ya mareta tana jin kamar ta mutu saboda sabuwar damuwar da take"

"kokarin kunno kai ."""

kai tsaye bedroom dinsa ya shige ya k'arasa inda laptop dinsa yake ya kunna sannna ya zauna akan sofa

"ya d'aura k'afafunsa a saman teble yana latsa laptop din yana duba sakonin dakayita turo mata na tsoratarwa akanshi ,duk da sunan da kayi register da layin ba sunan da ya sani ba amman yasan wannan sakon daga sister dinsa khadija ce, zuciyarsa na tsananta bugawa ya tura ma bright da sako"" ka nad'o min last kiran da akayi mata da layin yanzu ka tura min bayan ya tura yayi shiru yana cizan gefen lip's dinsa yana jira shigowar sakonsa yana tunnain taurin kai irin na maryama, duk da wani bangare na zuciyarsa na ganin kamar bata da laifi yayinda wata zuciyar ke ganin laifinta""me yasa bazata ki yarda da kudirinsu ba, ko kuma ta fito ta fad'a masa,yasan halinta ko maganar ta fito aka tsareta cewa zatayi bata san da zaman komai ba dan mugun tsoro yayi mata yawa shi ta raina tsaki yaja yana jjiga kafarsa"

"d'aya ,maryama kam tana can zaune a tsakiyar gado tana risgar kukan marin da yayi mata dan har"

lokacin tana jin radadi .

Bangaren adamcy kam sai faman zuba tsaki yake sakomakon muryar da'aka turo masa ba muryar khadija

"bace wata murya ce dabam da bai ta'ba jin irinta ba ,yana bin komai ahankali ne saboda baya son ya samu matsala da mahaifiyarsa batare da wata sheida mai karfi da zai gabatar mata daita ba,haka zalika baya son sako zabiba da mijinta ciki matsalar, amman fa idan yaga abubuwa bazasu tafiyar masa a yadda yake so ba lallai kowa zai shiga damuwa"". maida hankali yayi ya cigaba d abinda yake akan system ahankali ya cigaba da jin sautin muryoyin da'aka yi amafani dasu da kowace number a fahimtarsa duk abu guda d'aya ne, sai dai ayi amfani da numbers dabam dabam kuma kowanne a cikinsu aiki d'aya ake yi dashi sai a canja da wani su kuma masu binciken zasu ga kamar murya dabam dabam ne amma shi ya fahimci murya d'aya ne na had'aka kuma akan abu guda d'aya kacal ya jima zaune shiru kafin ya yunkura"

"ya tashi ya shige bathroom."""

"Ruwa ya sakar wa kanshi dan wani irin sarà kanshi yake masa da karfi ,bai wani jima ba ya fito yana goge"

"tsatsar jikinsa bayan ya gama goge jikinsa ya saka boxer ya feshe ilahirin jikinsa da body spray ya bud'e bargon lullubensa ya shige tare da janyo pillow zuwa jikinsa ya matseta yana jin kamar itace ajikinsa bai so ya raba jikinsa daita ba, amman ransa a bace yake wani iri ya dinga ji a jikinsa gabad'aya tsigar jikinsa suka mike hatta numfashinsa sai daya nemi ya d'auke sakamakon tuno irin rungumar da yayi mata a daren jiya ahankali bacci yayi awon gaba dashi washegari bayan maryama tayi sallah asuba ta koma ta kwanta ba ita ta tashe ba sai wajen karfe goma alokcin shi tuni ya dade da tashi yayi wanka yana zaune a gaban computer yana aiki sai dai bini bini yana duba halin da take ciki ta system yana kallonta ta cire kayan jikinta ta d'aura towel ta shige bathroom daga nan bai sake ganinta ba dan bai"

"had'a camera da bath room ba."""

yana zaune har ta fito jikinta daure da towel ta nufi gaban dress mirrow tana gogge jikinta da gefen

towel din dake daure ajikinta wanda hakan ya bashi damar kallon wasu wurare daga sansar

"jikinta .""saurin lumshe idanunshi yayi yana sauke numfashi ,ahankali yaga ta bude idanunta tana kallon cikinsu ko me ta gani yaga ta 'bata fuska har da jan tsaki sannan ta bud'e man shafawarta ta lakato ta"

soma shafawa fuskarta zuwa saman

k'irjinta dake cike bamm da dukiyar fulani yadda ya tsaya yana kallonta haka itama yaga ta tsaya cak

tana kallon abinda yafi daukar hankalinsa

yana kallon manyan bobbo dinta masu kyau zooming yayi ya cigaba da kallon yadda brest kamar tasan

yana kallonta ta dade tsaye tana karewa k'irjinta kallo tare da mulkesu da cream km duk sanda ta daura hannu ta kan brest dinta sai yaji wani irin mugun shock from no where ajikinshi .lokaci guda zuciyarsa tayi wani irin harbawa har jijiyarsa gabad'aya yanayinsa ya canza jikinsa ya kama rawa yaji kamar yaje d'akin ya sameta a yadda take yayi duk abinda yake so daita sai dai ya kasa tashi yana kallonta ta k'arasa wardrobe din da kayan sawarta ke ciki ta shirya kanta a lokacin da karfe sha d'aya ta buga ta koma

"bakin gado ta zauna shiru."""

lumshe idanunshi yayi yana ture system din gabansa yana mai jin haushin yan'uwansa domin Sun cutar

"dashi matukar cutarwa tunda suka haddasa mata mummunar tsoronsa acikin zuciyarta wanda kafin ya cire wannan tsoron sai sha bakar wahala itama ta sha bakar wahala ."""

Duk wuni ranar a tsorace maryama tayi shi acikin d'akin tsoronta kar asirin ta ya tono ta shiga uku a

"hannunsa da yan'uwansa da tayi imaini shima bazai barta barta ba , dan haka ta ki yarda ta fito parlour'n ma bare ta sauko dan bata kaunar abinda zai sa ta had'u da daya daga cikin halin gidan"

mahaifiyarsa ballanantana ta kaita da ganin yalla'bai ko wani daga cikin yan'uwansa yayinda mami sam

"bata damu da saukowarta ba sakamakon bata son ko ganin fuskarta."""

hajiya zulfa'u kam ta damu sosai da rashin ganin maryama sai take ganin kamar ko wani abu ne dan

"haka ta kira adamcy tana tambayarsa yace shi bai gidan tun safe amman tana lafiya tace ""shikenan sai dai ganin har yamma bata sauko ba kamar jiya ta yunkura ta hau saman ta tsaya a parlour'n tana kiran"

"sunanta."""

ta fito jikinta duk a sanyaye ta rakube can nisa daita hajiya zulfa'u dake kallonta tun fitowarta tayi

"murmushi tace ""zo nan maryama ta miko mata hannuwanta ahankali ta taka ta isa inda take tsaye sai dai ta durkushe a gabanta tana gaisheta,hajiya zulfa'u tayi shr kawai tana kallonta ita dai bata san dalili ba Allah ya jarabeta da jin son yarinyar da tausayinta ko dan taga duk ahlin gidan basa sonta ne ?""Allah ya sani bata son abinda zai raba adam da ita domin sunyi matukar dacewa da juna gashi yarinyar tana da natsuwa sosai .""bayan ta amsa mata gaisuwarta ta kai hannu ta kamota ta ta zaunar daita akan kujera itama ta zauna kusa daita tana kallonta tana nazarin yanayinta gani tayi jini ya kwanta a gaefen idanuta na hagu tace ""wani abu na damunki ne ?""maryama ta girgiza mata kai alamun babu"" amman ya naga"

"kamar baki da lafiya ?""muryata a raunane kamar zatai kuka tace ""babu komai lafiyata lau ."""

"""amman mai ya samu idanunki haka ?""shiru tayi ta kasa cewa"" ko kina kewar gida ne ?""kamar tasan"

"abinda yafi damunta kenan a yau din duk bata ji murya ko mutun d'aya daga 'yan gidansu ba ,hajiya zulfa'u ta kamo tafin hannu maryama cikin nata ta soma magana 'cikin tautausan harshen""abinda nake so dake maryama ki saki ranki damu domin kuwa mu ma tamkar iyayenki da"

"yanuwanki muke ,mahaifiyar adam kuma tamkar uwa ce gareki dan haka duk abinda ke damunki ki sanar min ko ki sanar mata kinji karki duba halin ko in kula da take nuna miki idan kuma bazaki"

iya sanar mata ba to ni ki sanar min domin nima uwa ce agurin mijinki da mahaifinsa dani uwar d'aya

"uba d'aya muke ."""

Nan take hawaye ya cika idanun maryama har suka soma zuba sai dai bazata ta'ba fad'a mata matsalata

"ba ko abinda yalla'bai yayi mata a Daren jiya ba,dan tayi imani ko yan'uwanta bata jin zata iya fad'a masu ""zan baki numbata duk abinda yake damunki a gidan nan ko ta bangaren adam ki kirani ki fad'a min zan baki sharawa idan na d'aukar mataki kuma zan tsawatar dan banji ajikina cewar ke din bata gari"

"bace sai dai ki kara hakura da rayuwa kiyiwa mahaifiyar mijikin biyayya ki kyautata mata."""

""" nasan a nuna ba'a sonka akwai zafi da ciwo amman kiyi hakuri wata rana zai wuce tunda ta fara"

"magana maryama take kuka har da shesheka domin ta ta'bo mata inda ke mata ciwo Allah ya sani tana son mijinta kuma tana son zama dashi har karshen rayuwarta tana son ta kyautata masa amamn anfi karfinta, haka nan ma tasani ko babu batun sharadi a iya kiyayyarsu gareta ma ya isa ya tsoratata ""nasan duk daren dadewa kowa zai dawo ya soki a yanzu fushi da jin haushin adam bai zauna da yaruwarsu bane yasa suke jin haushinki amman kisani kyakkwar dabiarki da yadda zaki muamulancesu ne zai sausauta komai agareki,ki daina kuka haka ta fad'a tana goge mata hawaye ""karki damu da duk tarin kiyayya da damuwar da za'a nuna miki acikin gidan nan kullum ki dinga sauka kina gaishe da hajiya mami kamar yadda kika faro idan ma akwai abinda zaki mata kiyi mata Allah ya kawo mana mafuta Ina miki"

"kyakkwan fatan alkhairi arayuwar aurenku ."""

Kusan mintuna talatin hajiya zulfa'u ta d'auka tare da maryama tana mata nasiha da zata wuce tace

"d'auko wayarki na saka miki numberta muryarta a sanyaye tace ""wayar na hannu yall'bai murmushi tayi sakamakon jin yadda ta kirasa da suna na girma mawa ""to shikenan idan ya dawo ki zo ki amsa ko kuma idan kin sauko da safe ni na karbi taki tare suka sauko har kasa ta gaishe da mami kamar jiya fuskarta a had'e ta amsa mata daga hakan kuma bata ce mata komai ba tana ganin tabawa ta shiga kitchen ta mike a natse tabi bayanta tana shiga tace"" sannuku da aiki gabad'aya masu aikin suka juyo suka bita da kallo har ta samu waje ta tsaya tana kallonsu d'aya bayan d'aya fuskarta da bayanannen murmushi cike da girmama wa suka gaisheta tabawa tace ""ranki ya dade akwai abinda kike bukata ne?"" ta girgiza mata kai tana murmushi tare da kallon tsarin hadadden kitchen din kafin ahankali ta kai hannunta tana shafa"

"gefen wuyanta."""

Gabad'aya duk suka natsu suna kallonta ko akwai abinda zata bukata ne yasa ta shigo shiru ne ya biyo

"baya ""ranki dade ko wani abun kike so ?""tabaw ta sake tambayarta""karku damu bana bukatar komai kawai dai na shigo mu gaisa ne duk sukai shiru suna binta da kallo kafin daga baya duk suka koma bakin aikinsu tayi taku biyu ta tsaya kusa da tabawa tana duba yadda take had'a miyar waina ""waina zaki yi ne ?""tace eh hajiya za'a yiwa ko kema ayi dake ne ?""ta k'arasa maganar da girmamawa maryama ta girgiza kai tace ""aa ni ba komai nake ciki ba amman bari na kama miki aiki da sauri tabawa ta ware"

"idanunta tana cewa ""ranki ya dade ki rufa mana asiri idan yallabai yaga kina aiki ai karshen aikinmu yazo a gidan nan ""maryama ta kai hannu ta dafa kafad'ar tabawa tace ""karki manta ni matarsa ce kuma ko ba wannan lokacin ba dole zan shigo kitchen ko dan girka masa abinda zai ci tabawa ta d'an gyad'a mata kai ""a ra'ayina nafi son na girkawa mijina abinci da hannuna domin na samu ladan aure "".suna cikin magana mami ta shigo kitchen din tare da rungume hannunwanta duka a k'irji tana kallonsu d'aya bayan d'aya fuskarta babu annuri take maryama tai shiru yayinda masu aiki kowacce ta juya ta maida hankalinta akan aikinta mummunar kallon da mami tai dingawa maryama ne yasa ta ra'ba ta gefenta ta fice daga"

"kitchen din tana fita mami tace ""me ya shigo daita ?"""

Nan take tabawa ta fad'a mata gyad'a Kai tayi sannan ta fito zuwa parlour'n bata ga maryama ba da

"alamun ta koma sama karfe tara na dare adamcy ya shigo sai dai bai nemi inda take ba dan ya rigada yasan duk halin da take cikin a gidan, bayan ya gama shirin kwanciya ya janyo laptop dinsa ya jona a caji ya shiga bangarenta alokcin itama da alamun wanka ta fito dan tana tsaye tana shirya kanta ne wata yar riga hamless yaga ta dauko ta saka daidai cinyarta ko bra babu ajikinta hakan ya bawa adamcy damar hango kan nipples dinta dake 'cikin rigar suna tsukonoshi , idanunshi kyam akan kirjinta ko kiftawa baya son yi ta feshe ilahirin jikinta da turaren tayi tsab daita ainihin sihirtaccen kyawun surar jikinta ya sake fitowa muraran adamcy dake zaune yana kallonta duk ilahirin jikinsa babu inda baya rawa yayinda jikinsa ya soma mutuwa yana samun special reaction ajikinsa most especially jijiyarsa dake harbawa da sauri sauri ya dinga ji tamkar ana watsa masa ruwan tsanyi ne ajikinsa.ahankali ya lumshe tsumammun"

"idanunshi ya sake budesu fess akanta har lokacin tana nan tsaye gaban ."""

wannan karon ba komai take ba sai dai tayi shr alamun tunani 'cikin mutuwar jiki ya kamo lip's dinshi na

"kasa ya soma tsosa ahankali ahankali yana ji tamkar ya fixgota ta cikin tv ya soma ladabtar daita ta hanyar saukewa kanshi tarin sha'awarta na tsawon shekaru ,bashi dake zaune yana kallon jikinta ba hatta ita karan kanta kallon kanta take, tsarin yanayin jikinta yana matukar burgeta ballanantana cikakken nmj irin adamcy inda kunga yadda tayi maseefar kyau zaka dauka mai shirin zuwa turakar ma gida ce nan kuwa duk shirin bacci ne a natse ta taka zuwa kan bed ta zauna a tsakiyar gadon tare da jayon pillow ta kamkame ajikinta tana

Please Login or Register in order to submit comment