Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 2 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana gani .

"da sauri ta kai damtsen hannunta ta kare inda yake kallo ,yana kokarin sake maidata jikinsa tace  dan"

malam sakar min jiki haka babu damar kaga mutun shikenan  me kike son nayi ?da zarar na ganki nake mance komai ban ta ba jin Ina Allah Allah na mallaki wani abu ba kamar yadda nake son na mallakeki

laifi ne dan na kalleki? .

 Dan Allah mu ajiye wannan maganar ba girmanka bane yanzu dai ka fad a min ina kaje  ?me ma yasa

"zaka bar gida kai ba yaro ba ? tayi masa tambayr tana harararsa tare da kai hannu zata d auki mayafin umma dake ajiye a kasa ta rufe jikinta dan ta lura da yadda ya tsurawa qirjinta idanu kamar wani tsohon maye yayi saurin riko hannunta cikin nashi yana cewa  no ! I don t understand no sir ? dan Allah ka bari na rufe jikina mana  no !! maryama karki rufe ki bar shi haka babu abinda zan masu  I m not comfortable  an so cinyeki zanyi !ya fad a yana canza face  bance zaka cinyeni ba amman muddin kana son na cigaba da tsayuwa anan sai na rufe jikina .tana gama fad ar haka ya miko mata mayafin tare da yi mata kallon nan nashi na gefen ido mai rikita mata lissafi yana cewa  banga abun wani boye wa ba. taji abinda yace sarai amman ta share ta cigaba da magana cikin sanyayyiyar muryarta me yasa zaka bar gida  ?bai yi mamaki jin tambayarta ba dan yaga sakon ammar shine ma dalilin zuwansa dan yasa lallai sweetheart zata nemeta  sweetheart dinka ta kira ni yanzu, dan Allah ka koma gida ko dan kwanci yar"

hankalin mahaifiyrka  .

"saurin matsota yayi sosai yana kokarin kamo hannunta taja baya da sauri tana cewa  no sir karka ta bani ,"

na rasa me yasa ka kasa gane banason kana ta bani  karya ne maryama kina so mana  ya fad a yana

lasar lip s dinsa na kasa  Allah banaso tayi maganar cike da shagwaba kamar zatayi kuka .mami dake rike

"da waya tace yau ga karuwanci anya kuwa yarinyar nan ta bar adamcy haka ?  muga wayar ya fad a yana miko mata tafin hannunsa ta mike masa wayar tana sake ja baya dan tasan halinsa bakaramin aikinsa bane ya sake fixgota ya rungumeta  kallon screen din wayar yayi sannnan ya d ago a natse ya kalleta sakamakon ganin har lokacin mami tana kan layi wanda alamun ya nuna tana sauraronsu ne yasa ta bar wayar batare data katse ba,ya nuna ma maryama fuskar wayar ai ko da sauri ta zaro idanu waje tana d aura hannuwanta duka a saman kanta .  ya kashe wayar yana cewa  matsalarki kenan maryama saurin rikicewa ,ganina da kikayi ne yasa kika mance tana kan layi ? ta gyad a masa kai da sauri tana cewa  na shiga uku nah ni maryama shikenan taji maganga nunmu ,da me zanji daga wannan tashin hankalin sai wannan  .tayi maganar cikin siririyar muryarta tana k ok arin durkushewa kasa yayi saurin"

rikota zuwa jikinsa .

kuka ta fashe dashi ji tayi kunyar duk duniya ta kamata wani irin fassara mahaifiyarsa zata mata .?

gabad aya ta rasa natsuwarta ji take kamar zaciyarta zata buga kokarin zare jikinta take ajikinsa ya sake matseta yana cewa  ki natsu mana bai zama lallai taji abinda muka fad a ba ? ya fad a domin ya kwantar mata da hankali dan ji kam yasan sweetheart taji wasu daga cikin maganarsu.hawaye take zubar sosai  da wahala bataji ba shikenan ka sake ja min wata tsana a wajen mahaifiyrka daman bata son ka aureni

yanzu ga hujjar da zata sake tsanar auren 

Ya d an lashi lip s dinsa na kasa kad an yace  ki kwantar da hankalinki babu abinda zai faru sannna babu

abinda zai hana aurenmu muddin Ina raye baki da wani miji bayan ni .

wani sassanyan numfashi ta sauke ta gyara tsayuwarta ajikinsa dan k afafuwanta sun fara gaza

"d aukarta,shima numfashi ya sauke tare da kai tafin hannunsa ya share mata hawaye ya sake maida kacokan hankalinsa gareta, ita kam ta shiga uku taga ta kanta yanzu haka rayuwa zatai ta zuwa mata da"

kalu bali ? bata fita acikin wani kalu balin ba ta sake shiga wani .

" wai meye haka ne ? yayi mgnr cikin muryarsa mai tsananin kashe sansar jiki ,shiru tayi taki yin magana"

sai kwalla take zubarwa a natse ya cigaba da magana cikin kasalalliyar murya  idan baki daina kukan nan ba zan tafi na barki kuma bazaki sake ganina acikin sauki ba  wai ya kake son nayi da rayuwata ? .dole fa na damu tayi maganar wasu hawaye na zubo mata  okay shikenan ki cigaba da kukan idan zai miki maganin matsalarki ni zan wuce  .yana gama fad ar haka taga ya zareta ajikinsa ya zaro wasu document abayan aljihunsa ya kamo hannunta ya damkasu ciki  takardun gidansu umma ne zan so su tare acikinsa kafin qarshen satin nan amamn bazan masu dole ba duk lokacin da suka shirya ki min magana zan turo a

d aukesu ya k arasa maganar tare da juyawa yana taku cikin isa da nuna rashin damuwa da abinda ya

faru . bayansa tabi da kallo tana jin kamar tace masa ya dawo kar ya tafi dan tasan halinsa tunda ya

"furta idan ya wuce bazata sake ganinsa cikin sauki ba tasan haka ne zai faru ,mutumin daya kauracewa mahaifiyarsa ai kowa ma zai iya kauracewa ba damuwa zai yi ba ,tana tsaye cikin tsananin damuwa da"

fad uwar gaba har sai data daina ganinsa  .

bata iya cigaba da aikinta ba ta dafe goshinta da document din daya damk amata tana adduar Allah yasa

"mahaifiyarsa bataji hirarsu ba domin ita shine damuwarta ba kauracewarsa ba . ahankali ta koma ta jigina jikinta da bango wajen tana rike da kugunta da hannu d aya still rike da takardar yayinda d ayan hannun ta jefa shi acikin bakinta tana ciza wa alamun tunani ,a nan umma tazo ta sameta duk ta firgice  Ina adamun yake ko ya wuce ne ?da sauri maryama ta dawo haiyacinta tana d auke hawayenta tare da d an tsotsa kanta tace eh umma ya wuce amman yace zai dawo zuwa anjima . ta tsinci kanta da girbawa umma karya  kai Alhamdulillah wallahi ba kiji irin farinciki da naji ba dana gansa, Allah ya sani bana son mu rasa shi Ina son kema kiyi aurenki ki zauna a gidan mijinki lafiya kamar kowace mace da dadi da babu"

dadi kiyi hakuri bare khairan in sha allahu adamcy na matukar sonki .

 maryama ta kalli umma bata san yadda umma zataji ba a ranar da zataji cewar auren contract tayi dashi

"dan dole dai sai tasani idan lokacin mutuwar auren yazo  maza ki karasa aikinki kafin ya dawo ko kuma ki barshi na karasa  a a umma bari na karasa ai nama kusan gamawa yazo, maryama ta mikawa umma takardun hannunta  takardun gidan daya baku ne yace  duk lokacin da kuka shirya tarewa ayi masa magana zai turo azo a d auke ku umma ta kar ba tana washe baki ita kuma maryama ta duka domin cigaba da aikinta umma tace  kai masha Allah Allah mun gode maka da wannna niimar da kayi mana umma tayita kallon takardun tana santin gidan da bata gani ba kafin daga baya ta ajiye a gefe tasa hannu cikin d ayan bucket din tana d auraye kaya tana shanya tana wa mryama hirar adamcy abinda ta lura dashi tun da batun auren nan ya taso umma bada da wata hira sai tashi bini bini tace adamcy kaza ko ranar auren kaza zatayi atare suka k arasa aikin maryama ta d auraye bucket din da tai amafani dasu"

suka shige ciki sai dai ita kam duk arikice take bata da wani kuzuri .

Maryama tana zaune cikin zullumi sai ga subai a ta kawo mata ziyara  cike da murna ta tarbeta suka

rungume juna maryama tace  subai a kinga yadda kika dawo kuwa ?ya na dawo  kin yi kiba kinyi

"kyau ,ke baki ga yadda kikayi fresh ba ? maryama ta harareta tana nuna mata wajen zama  ana kai ina"

"ke ta kaya Allah dai ya rufa asiri kawai  inji cewar maryama ,ki zauna bari naje na kawo miki ruwa subai a ta samu waje ta zauna tana tambayr maryama umma daga inda take tsaye gaban fridge tace  tana cikin d akinta tana lazimi ,ta dawo hannunta rike da ruwa da lemu ta ajiye mata kana ta zauna suka fara hira k awata kisan abinda ya kawoni? maryama ta girgiza mata Kai  tun bayan da aka ganki nayita son nazo muyi magana akan batun aurenki da alhji mansor sai dai ban samu time ba saboda yanayin aikinmu to jiya na d auki hutu saboda Ina son zan biya kudin zuwa umara cikin wannnn sati  tun kafin ta gama magana maryama ta fad a da fuskarta da murmushin farinciki tana riko hannun subai a cikin nata  Kai masa Allah subai a na tayaki murna Allah yasa ayi ibada kar babbiya tace ameen k awata na gode shine"

nace nazo naji ya ake ciki idan har zan iya zuwa naje na dawo na sani duk dai sati biyu ne kawai zanyi  .

 kiyi tafiyar ki subai a dan tuni an fasa wannan auren subai a ta zaro ido waje tana cewa  me yasa aka

fasa kuma matsalar daga Ina ce ?to wannan Karon dai matsalar daga wajena ce Allah dai ya zaba mana abinda yafi zama alkhairi arayuwarmu . Ikon Allah amamn mai yasa zaki fasa aurensa maryama a inda yanzu maza suke wuyar samu ko dan kinga kina da saurin samu ne yasa kika fasa ? Sam ba haka bane subai a wata matsala ce ta taso  wace matsala ce ki fad a min ko akwai shawarar da zan baki?wannnan matsalar bazata fad u ba subai a domin fad ar sa kamar sake jefa kaina cikin damuwa ne ni dai idan kinje umara kiyi min addua sosai dan Ina bukace da addua wallahi  ai shikenan daman sai da nayi tunanin bazaki fada min ba kina nan dai da wannna zurfin cikin naki addua kuma in sha allahu zan miki

 maryama tai murmushi  tace na gode .

 K awata nima fa Ina da damuwa kusan ma abinda yasa zanje umara kenan akwai wanda na kamu da

son shi a wajen aiki sai dai wallahi bazan iya fad a masa cewar Ina son shi ba amman wallahi ina mutuwar son shi zanje na roki Allah idan har alkhairi ne agareni Allah ya bani shi cikin sauki idan babu alkhairi Allah ya musanyamun da wanda yafi shi .

 kai subai a mutun bai ce yana sonki ba kawai sai ki kamu da son shi ? wallahi maryama jarabawar data

same ni kenan mutumin ya had u sosai sai dai ayi min nisa da yawa dan ko gaisuwata ma da kyar yake amsawa  fad a min waye shi a wajen aikin ? bazan fad a miki ba domin nasan muddin kikasani zaki shigar da kanki wajen nemo min abinda nake mutuwar so dan nasan muddin kika shiga ciki lallai zan iya samunsa sai dai ina gudun wulakacin da cin mutunci domin matuqar ba namiji ne yace yana son auren

mace ba bata ta ba samun kwanciyar hankali daga garesa .

Maryama tai shiru k wak waluwarta na budewa domin son gano wanda k awarta take mutuwar so haka

a wajen aikinta to waye wanda take da yakinin muddin ta shiga ciki lallai zata iya samunsa ? me yasa subai a bazaki fad a min ko waye ba tunda kina ganin zaki iya samunsa ta hannuna? aa k awata bari dai naje nayi addua na dawo muga mai Allah zaiyi sun samu tsawon lokaci suna tautauna kafin daga bisa umma ta fito suka gaisa inda maryama ta sheida mata tafiyar subai a umma tayi farinciki tai mata addua sannna tace tai mika gaisuwarta ga maiaiki maryama sukai sallama da subai a har bakin sabon titi rakota

sannan ta dawo .

umma tayita zuba idanun dawowar mr ata amamn taji shiru har karfe goma na dare ta kasa hakuri tace

" maryama ba kince adamu zai dawo ba ? maryama tai tsam da ranta kafin tace  haka yace min amman Ina ganin ya canza raayi ne umma ta d an numfasa  nifa wallahi banason kuna nisa da juna ,daya zo bai ce miki ga ranar da wakilansa zasu zo bane ? maryama ta girgiza mata Kai alamun bai ce ba  ni kam ayi ayi auren nan ko zan samu natsuwa dan wallahi bani da wata cikikiyar natsuwa, umma dan girman Allah ki kwantar da hankalinki duk abinda kikaga bai zo hannun mutun ba to wallahi Allah ba rabonsa bane"

 haka ne Allah yasa muji alkhairi .

Tunda mr ata ya barta bai sake nemanta ko a waya ba haka itama bata nemesa ba har sukai sati d aya sai

"dai sakonin tunin da wannan yar uwarsa tasa take mata kullum shine abinda ke jefata cikin zullumi da rashin kwanciyar hankali sai dai kullum sukai chart da subai a tana maimaita mata tai mata addua ita kuma kullum tana cikin addua tana zaune shiru tana tunani kwanakin da suka rage mata acikin lokacin da suka bata, sosai tayi zurfi cikin tunanin har k arfe shida yamamcin ranar ta buga ahankali wayarta ta soma ringing ko data duba mr ata ne ta gani ai bata tsaya bata lokaci ba ta d aga had e da sallam  ya amsa mata yana cewa  princess yunwa nake ta lumshe idanunta sakamakon wani sanyi daya ziyara"

ilahirin jikinta  kina jina ?

tace  Ina ji me zaka ci  ? Ki dafa min wani abu mai sauki tun safe banci komai ba  me yasa zaka dinga

barin kanka da yunwa ? bani da cikakkiyar natsuwa ne zuwa 7 :30 zan zo  okay sir ! ta fad a tana jiran ya katse kiran bayan ya katse jollof din kuskus tayi tunanin tayi masa dan shine abinci mafi saukin dafawa

dan lokacin ya tafi bare tayi tunanin dafa masa wani Abu dabam .

ta shiga kitchen ta fara d auko abubuwan da zatayi amafani dasu cikin kankanin lokaci ta dafa masa

kuskus wacce taji koren tattassai da kwakwamba albasa da hanta ta sauke ta zuba masa acikin wata yar madaidaiciyar kula sannan ta rufe sauran wanda umma zata ci dan ita kam murna son ganinsa ma yasa

bata Jin zata iya cin komai ta fito ta duba fridge taga akwai sauran nah nahr da umma tayi ta maida

fridge din ta rufe ta shiga d akin umma ta fad a mata zuwansa ai ko umma tayi farinciki yayinda maryama ta fito ta shiga wanka tare da dauro alwala ta fito .

Bayan ta fito ta goge jikinta turare kawai ta fesa a ilahirin jikinta ta shirya kanta da wata atamfa light

blue mai zanen fulawa blue black kayan sun zauna ajikinta most especially Siket din dan ya fito mata da hips dinta ta gama shiri adaidai lokacin da aka kira sallah ta d auki hijab ta zira ta tada sallah bayan ta idar tai addua ta mike ta saka takalmi flat ta d auko mayafi blue black zata d aura sai kuma ta fasa dan

bata son tana bayyana jikinta ta d auki hijab Wanda yabi kayanta ta saka .

Karfe bakwai da rabi saura ta fito parlour n ta zauna tana tunanin mr ata dake manne acikin zuciyarta

bata wani jima da zama ba sai ga kiransa ta daga a natse tana gaishesa  ya amsa yana shafa sumar kanshi tare da yin shiru  zaka iya shigowa ina parlour n . Ina kan titin unguwarku  na fito ne ?amman ahankali dan nasan kinyi missing dina sosai  ta harare ta cikin waya tana cewa  inji wa yace maka nayi missing sonka  na gode da harara akayi min Ina jiranki . numfashi ta sauke sannan ta mike ta shiga d akin umma ta sanar mata da zuwansa amamn yana bakin titi  ki gaishesa !tace to ta juya ta d auki jakar data had a masa abinci ta fito tana tafiya kamar mai tausayin kasa. natse ta karaso bakin titi inda ta hangosa tsaye a jikin motarsa sai kwayar idanunshi na kan hanyar fitowa daga lungunsu ahankali ta cigaba d aga kafafunta ta karaso ta tsaya a gabansa tana cewa  yallabai bai dace ka tsaya anan ba  inji

wa ? ya fad a yana bud e gaban mota ya zauna a mazaunin direba yace bissimillah shigo .

Take ta fahimci abinda yake nufi maimakon hakan daya bukata sai ta bud e bayan mota ta ajiye jakar

hannunta sannna ta zagaya ta shiga ta zauna ta rufe kofar tana cewa Ina yini ! madadin ya amasa mata da lafiya sai kawai taji ya kamo hannunta ya sumbata  ina son muyi wata magana dake mai mahimmanci  bissimillah Ina sauraron ka ta fad a tana kokarin zare hannunta maganar tana bukatar natsuwa wanda ya nuna bai dace ayita anan ba idan baayita anan ba mu karasa gida sai muyi acan ko  gidanku ne kawai ya dacewa ayi magana mai mahimmanci ta lumshe masa idanunta alamun ce  gidana zamu ! bangene gidanka zamu ba yallabai gasky ni dai a a idan har maganr ta wuce ayita anan ko a gidanmu sai dai a

hakura daita .

 Baki isa ba nace ga abinda zaayi kice aa  yana gama fad ar haka yaja mota kai tsaye gidansa ya nufa

daita suna isa ya zare mata hijab din jikinta  cire ki huta ! tana masa magana ko kallonta bai yi ba shigewa yayi ya barta tsaye a babban parlour nsa kam kema da jikinta tana kallon komai dake ajiye a

parlour n har da kwalin sigarin da yake sha kusan minti goma sha biyar sai ga shi ya fito da doguwar rigar

hutawa ta maza hannunsa rike da cup wanda ke d auke da lemu ya karaso ya zauna kusa daita yana cewa  kinyi kyau fa ta dan yi musmushin dole bata ce masa komai ba ta gefen idonsa ya kalleta  bani wayarki. me zakayi da wayata  banason tamabya cikin tamabaya kuma nasan kinsan da haka Allah ya huci zuciyarka  bani waayrki kafin komai ya biyo baya .ya fad a yana mika mata tafin hannunsa

 kyawawan yatsun hannunsa tabi da kallo k irjinta na bugawa da matsanancin k arfin gaske .

Mmn Sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan

account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa

wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 2

"""Ajiye cup din hannunsa yayi a gefensa ya matso da fuskarsa daf da nata har suna iya shakar numfashin"

"juna ,wani irin tsalle zukatansu yayi .""lokacin d'aya zuciyar kowannensu ya fara lugud'en bugu ,ahankali ya lumshe mata tsuma mmun idanunshi yana cewa ""bani mana wani abu zan duba"" ya k'arasa maganar tare da bud'e idanunshi fes akanta .""shiru maryama tayi tana kallonsa cikin wani irin yanayi yayinda k'irjinta ke cigaba da bugawar da take ""give me the phone.! ya sake bata umarni,bata san lokacin data hararashi tana mai kawar da fuskarta gefe acikin ranata tace ""wannan mutumin ya cika"

"damuwa banda neman magana me zai yi da wayata ."""

"ya kai hannunsa ya juyo da fuskarta suka sake fuskantar juna""tsorona kike ji da bazaki maganar a fili"

"ba ?""wata harara tai masa tare da tsuke bakinta matsota yayi sosai ""irin wannan baiwar da Allah yayi miki kina saurin nuna min ita a arha kamata yayi sai na dinga biya kafin a nuna min ita saboda wannan irin kallo haka mai k'arawa mai kallonki ganin kyaun fuskarki, har ma yaji sonki ya kara shiga zuciyar wanda ya kamu da ciwon sonki .""Idan kuwa daman neman shiga yake idan kika yi masa irin wannan"

"kallon lallai sai yayi tsammanin ya samu kar'buwa ne acikin zuciyarki ."""

Shiru tayi kamar yadda shima ayi shiru yana dubanta yana shafa sajen fuskarsa had'e da ciza lip's dinsa

"na k'asa yana jiran ta miko masa wayar ,baya son ya takura mata ne yasa ya bata dama ta bashi da kanta if not da tuni ya fara lalubarta, dan ko da bai ga wayar a hannunta ba yasan tana soke a jikinta"" maryama ya kamata ace a yadda kike haka babu abinda Allah ya rageki dashi kamata yayi a samu hikima da wayo da iya jan hankali tare da tattali da biyayya ta hanyar aikata abu aloakcin da'aka umarceki"

"batare da 'bata lokaci ko jayayya ba amman kashi da alamun banyi sa'a ba ta wannan bangaren ."""

"""ina ganin ya kamata ki koma makarantar da'ake koyar da wad'an nan gaba saboda ni namiji ne mai son"

"mace mai irin wad'an nan halayen kinga idan kina son ki juya ni na zamo sakarai a gareki dole sai kin zamo mai irin wad'an nan halayen dana lissafa."" yana gama magana ta sake kawar da fuskarta dan ta"

"fara shiga wani yanayi sakamakon numfashinsa da take shaka ."""

"""Maryama!"""

Ya sake kiran sunanta a karo na biyu sai data ji duk wani gashi dake kwance a jikinta sun mike tsaye

"saboda sanyayyiyar muryar da yayi amfani daita sai dai batayi gangancin kallon inda yake ba dan tasan abinda zataji sai ya nikan wanda take a yanzu .""maryama ni namiji ne mai tsananin son ayi min biyayya sannan mai son idan ya bada umarni abi umarninsa, sannan a kula dashi kamar k'aramin yaron goye dan"

nifa shagwa babbe ne na bugawa ajarida sai kin gaji dani wajen son jiki koda yake zuwa yanzu kinsan

"wasu abubuwana "".ta d'an waigo ta kallesa ."""

"""yes dole ne na fad'a miki dan kiyi biyayya dan kin samu dami akala ne dan samuna ba abu ne mai sauki"

"ba""zaune kawai maryama take a wajen tana dubansa tana tunanin abinda ya d'auke ta?."

"""sakariya ya d'auketa ko me ""?""eh mana ita ya d'auke ki ""zuciyarta ta bata amsa da haka,bata san abinda"

"ya kamata tayi ba dan tunda ya bukaci wayarta ta shiga cikin mummunar tashin hankali."""

Sake miko mata hannunsa yayi yana mata wannan d'an iskan kallon nasa mai matukar firgitarwa da jefe

"mutun cikin tsananin fargaba da tashin hankali,batare da 'bata lokaci ba ta ciro wayar dake soke a gefen siket dinta ta mika masa tana fesar da iska , ya amsa yana shan iska tare da ciza lip's dinsa na"

"k'asa .""shiru tayi tana kallonsa tare da jin matsanancin tashin hankali da tsoron kar sakon yan'uwansa ya shigo adaidai lokacin gani tayi yana kokarin d'aura kanshi a saman cinyarta kamar ta janye k'afafunta sai dai tunawa da tayi a gidansa take da kuma sanin halinsa da tayi yasa ta hakura tayi zamanta a yadda take kar ta jawa kanta wata matsalar sai dai bakinta da zuciyarta basu yi shiru akan furta kalmar ""la ila a illa anta subuhanaka inni kuntu minal zalimi ba .""tana kallonsa kai tsaye what's app dinta ya shiga ya fara duba sakonnin mutane cike da fargaba ta cigaba da kallonsa dan dai ta san anan bazai ga komai ba haka ma message bazai ga komai ba dan bata barin sako a wayarta da zarar sako ya shigo ta karanta take"

"gogewa tashin hankalinta a yanzu shine kar sakon 'yanuwasa ya shigo ."""

bata san lokacin daya d'auka yana duba wayarta ba sai dai taji yana girgizata sannan tayi saurin dawowa

"haiyacinta cikin tsoro taga yadda yake kallonta yace ""maryama me kike tunani haka ?."""

"Nan fa ta soma in ina jikinta har karkarwa yayi wajen cewa ""babu komai .""sake matsota yayi"

"sosai fuskarsa a d'aure sosai sai dai ita tunin ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsun hannunta duk da tasan babu abinda ya gani a wayarta amman zuciyarta cike take fal da

Please Login or Register in order to submit comment