Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 13 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin bazaku dade a gidan mahaifitarka ba?""shiru yayi kawai yana kallonta ""wai saboda Kayan amfanin maryama ne ""umma sau nawa zamuyi mganar nan gidan da zata zauna babu abinda babu acikinsa amman tunda kuna raayi zaku iya kai wa zan turo zuwa jibi akai ku gidan sai ku Kai"

"mata."""

"ya fad'a haka ne saboda baya son suga ya raina matsayinsu ""to shikenan hakan yayi ya sake yi mata"

"sallama ya fice yana kiran direbansa yaji ko Sun taho ""alright!""kawai ya fad'a atakaice Karfe biyar daidai umma da subai'a tare da kawayen aunty suka shirya maryama cikin wata hadadiyar atamfar super exclusive puppy toch of white and black ajiki ,dinki riga fitet da zani ne aka mata duk da tafi son dinkin doguwar riga amman dinki ya kar'bi jikinta sosai tare da lullubeta da lifaya shima fari toch of pupply sukai mata wanka da ruwan turare kala kala suka fito da ita umma tace akaita gurin aunty suyi sallama"

"sannan idan an fito daita akaita wajen baba gali shima tai masa sallama ."""

"Allah sarki maryama durkushewa tayi a gaban umma sai kuka ya kufce mata tana kiran umma !!""shine"

"kawai abinda bakinta yake iya furtawa itama umma hawaye ne ya cika mata ido ta goge da sauri tana cewa ""ki daina kuka kin dai san baki da lafiya Allah yasa kin shiga a sa'a Allah yayi miki albarka Allah yasa wannan gida da zaki shiga ya zamo silar samun kwanciyar hankalinki Ina miki fatan alkhairi arayuwarki"

aurenki tashi kinji lokaci na tafiya ta mikar da ita tsaye tana kuka umma na kuka dan zatayi kewar diyarta

aka nufi bangaren aunty daita itama dai da kuka suka rabu tana sa mata albarka tare da fatan alkhairi

sannan suka shiga bangaren baba gali shima dai babu yabo babu fallasa yayi mata addua da fatan alkhairi suna fito iyayen adamcy na shigowa mutun uku ne kawai suka zo d'aukarta hajiya zulfa'u da matar baba babba sai zabiba sun baro matar baba k'aramin da matar uncle jay a gidan mami da sauran

"jamaa batare da 'bata lokaci ba aka shedawa umma zuwansu ."""

inda tace subaia tayi maza ta fito da akwatin data shiryawa maryama na kayanta na sakawa guda uku

"mutun biyar ne ta bangaren maryama zasuyi mata rakiya umma,da kawayenta aunty guda biyu sai aunty fatima da aunty hassana sai kuma kawayenta mutun uku a natse umma ta fitar da maryama daga lungunsu tana wani irin kuka mai ta'ba zuciya tuni fuskarta ta sake canzawa aka sakata motar da hajiya zulfa'u take ciki gefenta umma ce sauran mutane suka shiga mota suka bar unguwar ,cikin mintuna talatin da wani abu suka k'arasa abdullahi estate Kai tsaye bangaren mami aka nufa daita alokcin duk suna zaune a babban parlour'n har mami dan tun kafin su karaso hajiya zulfa'u tayi wa aunty shahida text message akan lallai suyi kokari mami ta zauna a parlour'n dake sun san shiru su akan maryama batare da bata lokaci ba suka bukaci mami ta dawo parlour'n tace ""me zanyi bayan gasu zulfa'u dasu hajiya baseera da kyar dai suka lallabata ta fito cikin wani hadadden lace red toch of gold haka mayafin data lullube jikinta dashi da talkami duk gold ne ga wasu awarwaron zinariya a hannunta haka ma"

"wuyanta sarkar gold ne ."""

kana kallonta kasa tun asalinta ba daga gidan babu ta fito ba daman kuma ga kyau ga jiki mai kyau Allah

"ya bata bazaka ce itace ta haifesu ba hajiya zulfa'u rike da hannun maryama bata tsaya a koina Ina ba sai a gaban mami fuskar d'auke da murmushi tace ""Aunty ga surukarmu maryama ta kamo hannunta ta sanya maryama ai maryama na Jin hannunta cikin nata jikinta ya Kama rawa sai dai cike da girmamawa da ladabi maryama ta zube a gabanta kanta na sunkuye a kasa cikin tsananin jin kunya da fargaba dan har lokacin kuka take mai ban tausayi tunda mami ta rike hannunta taji komai ya sauya agareta wani irin tsanarta kawai take ji yana bin jinin jikinta cikin sakonnin da basu wuce goma ba ta saki hannunta tana kirkiro murmushin dole inda zabiba ta karaso gaban maryama ta soma k'ok'arin bud'e mata fuska cak"

"mami ta dakatar daita ta hanyar take mata kafa ."""

muna sai da ingantaccen maganin mallaka sai dai baa bawa mai kishiya saboda karfinsa ga masu bukata

"zasu iya tuntubata ta wannan number 09136918331 ."""

Mmn Sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 11

Ahankali zabiba ta durkusa agaban maryama ta riko tafin hannunta cikin nata tana kallonta cike da

"matsanancin farinciki ,yayinda sauran 'yan uwanta kuwa takaici da 'bacin rai ne suka dabaibaye zukatansu suka dinga jin tsananin tsanar maryma na sake shiga lungu da sako na gangar jikinsu,ahankali zabiba ta waiga bangaren da sauran 'yan uwanta suke,wani irin mugun kallo suke aiko mata dashi ,hajiya baseera dake zaune kusa da mami itace ta kai hannunta ta d'an bud'e fuskar maryama wacce ta gama canzawa tsabar kuka,ahankali ta saki murmushi tare da rungumota da hannuwanta duka tana sawa auren albarka kowa a parlour'n albarka yake sawa auren banda su aunty khadija wad'an da sosai suke jin haushin masu sakawa auren albarka sai dai a zahiri murmushin yake kawai suke dan kar mutane su gane sannan aka gaigaisa cike da farinciki da mutunta juna ""hajiya zulfa'u tasa akayi ma su umma tarba mai kyau inda hajiya fatima ta fara magana fusakarta cike da tsananin farinciki tace ""ga maryamarmu nan mun kawo maku ,a yanzu ta tashi daga hannunmu ta koma hannunku dan Allah dan annabi duk abinda"

"tayi ba daidai ba ku tsawata mata ."""

"""ke kuma maryama ga iyayenki nan kiyi masu biyayya, Allah ya baku zaman lafiya Allah ya kade"

"dukkanin sheidan a tsakaninku."" babu abinda dangin adamcy ke cewa sai ""in sha allahu amman banda su aunty khadija ""Allah ya tabba tar mana da alkhairi Allah ya basu zaman lafiya da zuria masu albarka.""kowa yace ameen daga dukkanin bangaren stil ban dasu aunty khadija Jikin umma yayi sanyi da yadda taga mami ta kar'bi masoyiyarta kuma diya mafi soyuwa acikin zuciyarta ,dan duk wanda yake tare daita ya san irin tsananin k'aunar da take wa maryama kauna ce ta mussaman ,kauna ce wacce babu mahad'inta ko uwa da 'ya sai haka .""ganin yana yinsu aunty khadija yasa hajiya zulfa'u tace ""maryama ga yayyen mijinki nan suma kiyi masu biyayya kinji, Allah yasa albarka in sha allahu kinzo gidan da zakiyi farinciki acikinsa ""umma ta kalli bangaren wad'an da ta gani a zaune a waje d'aya wad'an da hajiya zulfa'u tace yayyensa ne ko bata fad'a ba alamunsu ya nuna yan'uwan adamcy ne saboda kamar da suke dashi suma babu wani alamun sunyi maraba da shigowar maryama cikinsu dan tunda"

"suka shigo ta fahimci haka ."""

"""bayan wasu mintuna sai ga adamcy ya shigo parlour'n da sallama sakamakon wayar da hajiya zulfa'u"

"tayi masa ,sanye yake cikin wata dakiliyar shaddar,yana shigowa yanayin cent din parlour'n ya sake canzawa ,kamshin turarensa da kuma kamashin turaren jama'ar dake zauen a parlour'n da air freshener"

da akayi amfani dashi aparlour'n

"Ya gauraye waje d'aya, ahankali ya d'aura kwayar idanunshi akan masoyiyarsa wato sweetheart"

"dinsa ,sai dai fuskarta babu yabo babu fallasa yanayin daya ga fuskarta ba kamar d'azu da safe ba,wani boyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke sannan ya soma taku a natse har ya k'araso kusa daita alokcin da zabiba take k'okarin mikewa tsaye domin bashi guri.""durkusawa yayi ya zauna yana kallonta kafin ahankali ya maida kallonsa ga maryama wacce kanta ke kasa a sunkuye cikin tsananin tashin hankali da fargaba mara misal tuwa .""manya dake zaune a gurin suka sake had'esu gabad'aya suka masu nasiha"

sosai a karshe hajiya zulfa'u tace ayi hotuna duk wani abu da'akayi na alada su hajiya zulfa'u sunyi

"sannan umma da hajiya zulfa'u suka nufi hanyar sama da maryama"""

Zaune kawai umma take a parlour'n adamcy amman gabad'aya ranta bai mata dadi ba dan bata san

"wani irin rayuwa mryamarta zatayi acikin wannan gidan mai cike da girman kai da izza ba , fitar hajiya zulfa'u daga parlour'n ne ya bawa maryama damar durkushewa ta zauna a gaban umma tare da kifi kanta akan cinyar umma tana wani irin kuka mai matukar ta'ba zuciya ""numfashi umma ta sauke a yanzu ta sake fahimtar mai yasa maryama take yawon kuka .""tasan kuka wannan tashin hankalin da take"

"hangowa kanta ne yasa ta rasa sukuni da walwala tare da kwanciyar hankali."""

umma ta kai hannunta zata kamota domin maidaita inda ta tashi sai ga adamcy ya shigo parlour'n dan

"haka ta zaunar daita a gabanta shima daya karasa shigowa durkusawa yayi a gaban umma tare da tankwashe kafafuwansa kamar yadda maryama tayi sai dai shi zuciyarsa cike take da farinciki sa'banin maryama da zuciya da gangar jikinta suke cikin rauni,ba dan namijin kokarin da take ba tuni da zuciyarta"

"ta buga tun a parlour tsabar firgici ."""

Umma tayi shiru tare da zuba masu idanuwanta da suka gama canza kala saboda itama kuka take son

"tayi tsawon lokaci tana zaune ta tasu gaba so take ta mikawa junansu amana sannan ta tashi ta iske su aunty fatima a k'asa su wuce gida cikin sanyi murya ta kira sunan mr ata ""adamu!"""

Ahankali ya d'ago tsumammun idanunshi daga kallon maryama ya zubawa umma tare da amsa mata da

"""na'am!""dan bazai iya kin amsa mata ba matsayinta a wajen mryamarsa da kuma irin mutuntashin da take ya wuce yayi ignoring dinta sai dai yadda ta kira sunansa ya sanya gabad'aya gabobin jikinsa sun yi sanyi sakamakon muryarta sosai ya tattara hankalinsa gareta dan jinta yake tamkar mahaifiyarsa ""."

"""adamu ga maryama matarka nan na kawo maka ita ,adamu ga maryama nan na baka ita amana"

Ita din marainiya ce ka rike min ita amana zanji matukar farinciki da kwanciyar hankali idan na ganta

"cikin tsananin farinciki a gidanka""kayi hakuri daita kayi hakuri daita, duk da nasan ba lallai tayi maka abinda zata kureka ba kasance war tana da tsananin hakuri wanda kai ma kasan da haka, idan kuma har"

"tayi maka ba daidai ba dan Allah kayi hakuri daita saboda har yanzu tana da karancin shekaru."""

kuka sosai maryama take umma ta riko hannun maryama ta damka a tafin hannunsa tana danne

"hawayen dake k'ok'arin wanke mata fuskarta ."""

"""Kukan ya isa haka maryama kiyi wa mijinki biyayya karki cutar da mijinki,ki rikesa amana duk runtse duk"

"wuya kiji maganar mijinki duk abinda ya umarceki matukar bai sabawa sharia ba kiyi masa,aure ibada ne duk abinda akace ibada ne lallai sai an jajurce akanshi maryama adamu ku rike amanar junanku abinda umma tayita jadda masu kenan dan idan basu rike juna da amana ba komai zai iya faruwa atsakaninsu makiya zasu yi tasiri arayuwarsa .""shiru adamcy yayi yana dubansu yana jinjina girman kaunar dake tsakanin umma da maryama jikinsa yayi sanyi tausayinsu ya kamashi domin gabad'aya yanayinsu ya"

"nuna basa son rabuwa da juna ."""

"Muryarsa a sanyaye yace ""umma ki kwantar da hankalinki in sha allahu zan rike miki maryama amana"

babu abinda zai faru daita babu kuma abinda zai rabamu daita sai dai mutuwa bazan iya cutar daita ya fad'a yana murza hannun maryama dake cikin nashi ahankali cikin wani irin salo da yake sa tsigar jikinta tashi saboda tafin hannunta dake kife acikin nashi gabad'aya jikinta yayi sanyi ya soma rawa cikin wani

irin yanayi maryama ta zare hannunta cikin nashi

"Sosai yake jin soyayyarta na sake ratsa koina na jikinsa ,sosai yake ji a ransa kamar zayi matukar wuya ya"

"iya cutar daita, ita ma kuma yana mata kyakkwan zato akan shi gata da kyau ,ga hakuri , ga tsananin kunya ga talent ta kai komai a macen da mutun ya dace ya ajiye a gidansa ba zai ta'ba had'a soyayyarta da komai ba ,haka zalika ba zai ta'ba son wata ba, soyayyarta kadaice bangon da zata kara"

"danganta shi dashi bayan ita babu wata muddin rai suna tare domin ita kad'ai ce muradin ranshi ."""

"""maryama kibi mijinki sau da lafa sannan kiyi hakuri da rayuwa Allah yayi miki albarka ,Allah ya"

"dangwamar da farinciki acikin rayuwar aurenki cikin muryar kuka ta soma magana"" umma na gode na gode!! da kula warki da adduarki kuma Ina sake barar adduarki ""in sha allahu maryama kullum cikin adduaoina kike kuma bazan gushe wajen yi miki ba ta mikar da maryama tsaye tana dubanta cikin"

tsananin kulawa shima adamcy ya mike tsaye yana duban su kafin ahankali ya nuna wa umma d'akin

"kwan ansa kai tsaye ta nufi d'akin daita shi kuma ya fito ."""

Ahankali umma ta zaunar daita a bakin gado tana goge mata hawaye tana sake jadadata mata kalmar

"hakuri da kawar da kai akan duk abinda idanunta zasu gane mata sannan da barin duk wani abinda bai shafeta ba""Allah sarki maryama kai kawai take gyad'a ma umma dan zuwa yanzu bakinta ya sake mutuwa ko tayi yunkurin bud'e bakinta ma bazata iya cewa komai ba umma tace ""bari na kira su subai'a su shigo miki da akwatu nan kayanki umma ta k'arasa maganar tana kiran layin subai'a cikin kankanin lokaci ta jiyo sautin muryarsu ta leko daga cikin d'akin da take tana cewa ""nan zaku shigo suka shiga dashi suka jera mata a waje d'aya subai'a ta k'araso ta zauna kusa da maryama tana rarrashinta umma tace ""to maryama mu zamu ce sai an kwana biyu zan lekoki ta kalli su subai'a tana masu sallama da zata wuce maryama ta riko hannun umma jikinta na wani irin rawa dole umma taja ta tsaya tana kallonta tana sake danne hawayenta dan ita kanta tana jin tsananin son yi kuka amman tasan muddin tayi kukan maryama sai yafi wanda take yi cike da jin kewarta tasa d'ayan hannunta ta zare hannunta ta juya bata"

"sake yunkurin juyowa ba har ta bar gabad'aya bangaren ."""

*****

Bayan an idar da sallah isha'i adamcy yasa aka maida kawayen maryama tare da d'inbin alkhairi lokacin

"da abokansa suka bukaci suyo masa rakiya wajen amaryarsa dojewa yayi yace ""ya sallami kowa ,kowa ya kama gabansa suna dariya suka wuce dan sun san halinsa d'an raayi kanshi ne idan ya nuna bai ra'ayin abu tofa babu wanda ya isa ya canzasa .""karfe goma daidai ya shigo bangarensa bayan yaje gurin mami yayi mata sallama ahankali ya miada kofar ya rufe ya tsaya ajikin kofar tare da tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta tun daga kan zara zaran yatsun kafafunta da suka sha jan lalle tana"

"nan zaune a inda suka barta jikinta lullube ."""

tunda ya shigo zuciyarta ta rikice ta dinga bugawa da sauri sauri yayinda jikinta ya sake d'aukar rawa

"hakan nan taji tausayin kanta ya mamaye zuciyarta kamar yadda shima zuciyarsa take cike da tsananin tausayinta .""ahankali ya soma taku har ya karaso gabanta tare da duka wa ,ya kai hannunsa yayi sama da mayafin lifayar da'aka nad'eta dashi ya tsurawa fuskarta ido yana kallon yadda numfashinta ke fita da"

"sauri sauri ""my princess!"".ya kira sunanta cikin wata irin murya mai tsananin kashe sansar jiki ."""

bata amsa masa ba haka zalika bata d'ago ta kallesa ba tayi shiru tana cigaba da sauke numfashi da kyar

tana wasa da yatsun hannunta a natse yayi baya da mayafin kanta sannna ya zarce da hannunsa zuwa ha'barta ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata

ji yayi kamar kar yayi mata komai a yau din ya barta ta huta sakamakon sauyawar da jikinta da kwayar

"idanunta sukayi ,dan gabad'aya idanunta sun sake juyewa tamkar wacce ta sha kayan maye nan kuwa tsananin kukan da taci ne ."""

"""My princess kin ma yi sallolinki kuwa ?""muryata a sanyaye fiyye da kowani lokaci tace ""ban yi ba"

"Amman zan yi ""ta fad'a tana kawar da fuskarta tare da sake sunkuyar da kanta""bakiyi ba amman zaki yi ?""ya maimaitawa kanshi abinda ta fad'a yana mai mikewa ya zauna kusa daita ya kamo Zara zaran yatsun hannunta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali,""duk akan zaki had'u da wannan abar ne ?""ya fad'a yana kai hannunta kan jijiyarsa, ai da wani mugun sauri ta d'ago kanta tana zaro masa shayayyun idanuta wanda yaji kamar ya sume a zaunen da yake a kusa daita ahankali jikinta ya kama rawa muryarta na rawa tace ""ba..""bashi bane fa ""tayi maganar cike da shagwaba Kuma kamar zatayi"

"kuka ."""

"""Gara ya zama bashi bane .""ya fada tare da matso wa sosai ya kamota ya had'eta da jikinsa yana lumshe"

mata idanu kafin tayi kokarin zame jikinta daga nashi taji saukar bakinsa akan nata yana wasa da lip's dinta before she know it har

"ya hade bakinsu guri d'aya ,lumshe Idanunta tayi a hankali dan alokcin har ya fara tsotsan bakinta cikin"

"wani irin salo baya ji baya gani daman jiraye yake da bakin burinsa da muradinsa yajisu cikin bakinsa yana sarrafawa ,sosai ya sake manneta da jilkinsa tana shakar sanyayyen kamshin turarensa mai sanyaya zuciya shima yana shakar nata, gbdy jin laulausan harshenta da laulausan lip's dinta yasa adamcyn mami ya d'auke wuta sai faman juya harshensa yake acikin bakinta, inda jikin maryama banda"

"karkarwa babu abinda yake ."""

Ga masu bukatar adashin Kayan sallah zasu iya tuntubar wannan number 09136918331 .

Mmn suadis



MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 12

"Wani special reaction da sauyin yanayi jikinsa ya sake samu."" ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe"

"kuncinta dashi tare da jingina bayansa da jikin abun gado yana cigaba da shan bakinta at the same time yana kallon cikin kwayar idanunta da suka gama burkice wa,dan ga alamun fitowar hawaye nan daga cikinsu ,ya san jira kawai take ya sakar mata baki ta fashe masa da wannan kukan nata mai matukar cin rai .""ganin ta rasa yadda zatayi ta kwace bakinta acikin nashi kasancewar ba k'aramin riko yayiwa bakin ba yasa ta runtse idanunta gam .""sai daya d'auki kusan 20 minute's yana sarrafa lip's dinta da harshenta cikin nashi dan kusan maryama ta gaji matuka abunka da wacce bata saba ba, tana jin lokacin daya sakar mata baki ta dafe bakinta da hannuwanta duka tana sake runtse idanuwanta da suke a rine tsabar azaba."" tana jinsa ya gyara zamansa a gefenta har kafafunsu na gogar juna duk yadda take jin numfashinta na saukar mata da sauri sauri bai sa ta bud'e idanuwanta ba har sanda laulaunsa tafin hannunsa ya kai saitin wuyanta wanda atare suka ji wani abu ya tsarga masu .da sauri ta bud'e idanunta gani tayi ya tsareta da tsumammun idanunshi masu matukar firgitar da mutun .""hakan yasa tayi saurin"

"kawar da kanta gefe hawaye na gangarowa ta gefen idanunta."""

""" daga shi har ahlinsa wani irin mugun tsoro suke bata,ahankali ta jiyo sautin kasalalliyar"

"muryarsa ,""kayan nan sunyi miki matukar kyau sun kuma cinyeni "" yayi mgnr a tsanake yana kallonta ita kanta yanayin da take ji ajikinta tasan tayi kyaun da bata ta'ba yin kamarsa ba a iya tsawon rayuwarta,rigar jikinta ta d'an kamata daga sama wanda ya bayyana dukiyar fulaninta ta sama a hakan"

"ma da yake cewa tayi kyau bai ga komai ba saboda tana lullu'be ne cikin lifaya ."""

tana jinsa ya fara kokarin rabata da lifayar jikinta har yayi nasarar cirewa yana kallonta yana sauke

"numfashi,bayan kamar minti biyu taji yana shafa wuyanta zuwa k'irjinta inda yafi shafa saman brest dinta daya d'an nuna ta saman rigarta"".wani irin zirrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta kamar an jonata da wutar lantarki muryarta na rawa tace ""please stop touching me sir !""ta fad'a kwalla na zubo mata ""stop"

"as how ?""yayi mata tambayr yana juyo da fuskarta garesa."""

idanunta kawai ta zuba masa tana kokarin maida hawayenta hakazalika shima din ita yake kallo kamar

"zai cinyeta ""kikace bakya son na ta'ba ki ?""ya fad'a yana kara bin jikinta da wani mayataccen kallo ""eh !""ta bashi amsa atakaice ""."

"""ni kuma kinga babu abinda nake kaunar ta'ba wa kamar jikinki ""ya fad'a kamar maganar ba daga"

"bakinsa ta fito ba yana sake k'ok'arin cafko k'aramin bakinta tai saurin kawar dashi gefe tana cewa""ni ka sakar min baki ciwo yake min ..""tayi maganar a shagwabe kamar zatayi kuka abinda tayi yasa yaji"

kmr zuga shi tayi dan haka ya sake janyota jikinsa tana goce goce tana komai ya damke bakinta yana

"dubanta wannan karon ma ya dade sannan ya barta.""cikin mawuyacin hali ta zame ta kwanta tana sauke wahalallen numfashi""ita kan tasan yau ta shiga uku a hannunsa ."""

"ya dawo daidai face dinta ya d'an kwanfo jikinta tare da tsura mata tsumammun idanunshi ""bakya so a"

"ta'ba ki ?""ta gyad'a masa kai alamun ""eh!"" ""yanzu zaki ce baki ji dadin komai ajikinki ba ?""tana jinsa tayi masa shiru taki cewa komai dan maganarsa tana sata jin kunya amman shi ko ajikinsa .""yatsun hannuta ya kamo ya tura cikin bakinsa yana tsotsa ahankali ahankali yana kallonta yana lumlumshe ido ""bayan"

"kamar minti biyar ya cire yace ""ina ganin kamar kin manta da alkwarimu ko ?""."

"Ahankali ta bud'e idanunta gabad'aya ta zuba masa tana dubansa da mamaki , ya sake lumshe mata"

"tsumammun idanunshi yana cewa ""wannan daren yana cikin sharad'ina "". saurin mikewa tayi daga"

"kwanciyar da tayi ta zauna idanunta na sake kawo ruwan hawaye ""kin manta ba ?""ya sake tambayarta yana ciza gefen lip's dinsa na kasa"

"a natse ta girgiza masa kai ""alamun bata manta ba ""okay baki manta ba amman mai yasa tun a sharen"

"fage kin fara rikicewa bayan duk wannan abun kinsan da zamansa ko ma nace kin ta'ba yinsa ""?ahankali ta motsa lab'banta""amman mai yasa kake son jikina dayawa ?""ta k'arasa magana kwalla na cika"

"idanuwanta."""

shiru yayi yana kallonta yana nazarin maganarta kafin ahankali ya sake kamo laulausan tafin hannunta

"cikin nashi tare da d'aura d'ayan hannusa akai yana shafawa ahankali""baki san adadin lokacin da zuciyata ta kasance cikin yanayi na bukatarki ba ,my princess soyayyarki a kullum bin jinina take tare da bugar min da zuciya,a iya son da nake miki ya wuce so ruhinki nake so ba surarki ba, ina sonki ko kina da komai ajikinki ko baki dashi ,ko kina da lafiya ko baki da lafiya ko kina da hankali ko baki dashi abinda"

"nasani ina sonki koda zaki kasance acikin kabari."""

"Tsura masa shayayyun idanuwanta tayi batare da tace masa komai ba ,sai dai hakan nan ta ji wani irin"

"sanyi dadi yana ratsa zuciya da gangar jiki nta nan take taji kamar ta fad'a masa cewar ""bata san komai a wannan fagen da yake kokarin dilmiyar daita ciki ba ko ya d'an sausauta mata ""Ina matukar jinki araina kinga kuwa idan zan soki ko baki da komai idan kina dashi tabbas zan so duk abinda kika mallaka bare wannan jikin mai matukar kyau da tada sha'awa ,da zaki ta'ba nan da kinji irin muradinki da yake ""kawar da fuskarta tayi gefe tare da kare fuskarta da tafin hannunta""alamun kunya ""wannna d'abiartata tana matukar burgesa duk da yasan kunyar zata iya cutar da wani bangare na rayuwarsa amman yana tsananin so ""da sannu zaki gane tasirinki da matsayinki acikin rayuwata da zuciyata dan haka .."" ringin din wayarsa ne yasa yayi shiru tare da kai hannu inda wayar take acikin aljihunsa ya ciro yana dubawa sunan zabiba ya gani yana yawo a screen din wayar ,ya d'aga tare da yin shiru yana sauraronta ""daga bangarenta tace ""yaya daman abinci ne na kawo maku dan nasan amaryarmu zata bukata yanzu"

"haka ina bakin kofa a ruwa ma ya bada sako abaka ""shiru yayi yaki cewa komai yana murza hannun"

"maryama dake cikin nashi ""."

"""dan girman Allah yaya karka ce a'a idan kai bazaka bukata ba dole amaryarmu zata bukata ""tabbass"

yasan da haka amman shi ya rigada ya tanadar mata komai da zata ci yaji kamar yace mata a'a amman sai faman magiya take masa ga kuma sakonsa da tace a ruwa ya kawo dan haka yace mata gashi

"nan .""yayi discouneting din kiran yana kallon maryama wacce take yanayinta ya sauya zuwa damuwa ""cikin sister dina ne bari naje nazo "".nan take yaga jikinta ya kara rikicewa yanayinta ya sauya dan har idanunta sun fara kawo ruwa numfashi ya sauke yana girgiza kai tsoronta yayi yawa gashi atare daita me"

"take tunani zaa iya mata !""ai duk abinda zai sameta sai ya gama dashi sannan zai

Please Login or Register in order to submit comment