Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 22 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na dawo na fara tunanin mafarki na karya ne sai dai zuciyata ta kasa yarda da hakan kullum gani nake zaki bayyana a gareni adalilinki na"

"fad'a rayuwa kala kala."""

"""Adalilin tunaninki na fad'a rayuwar shan sigari adalinki na sha giya ,adalinki sweetheart ta min auren da"

"bana so ta aura cousin dina nayi rayuwar daita batare da na ta'ba jin sonta ba acikin rayuwar da mukayi daita ta haifi khaira tunda k'aramin cikin khaira muka rabu daita wanda ya zamo silar da mahaifiyata da 'yan uwana suke jin haushina ,fansa su khadija suke son d'auka akaina,ki taimaki rayu wata ki zauna dani dan zan iya rasa raina akanki matukar kika yi kuskuren butulcewa rayuwa dani ya kamo hannuta zuwa faffad'an kirjinsa dake matsana ncin bugawa da karfi ""ta'ba kiji yadda zuciyata ke beating akanki "" wallahi mutuwa zanyi akanki muddin kika barni . idan kuma kinyi kuskuren guje min tabbas mutuwata zata kasance atafin hannunki dan kece rayuwata, kece faricikina kece jigon jin dadi rayuwata ""yayi maganar yana sakè manneta da jikinsa .""jikinta ne yayi sanyi tamkar anyi mata wanka da ruwan sanyi lallai ta jima tana wannan tunanin aranta fansa suke son d'auka akansa ya zareta ajikinsa ya tsura mata"

"ido ."""

Itama kallonsa take kamar yau ta fara ganinsa tana mamaki irin girman son da yake mata kuma ta

"hanayr mafarki ""yanzu kin yarda da irin son da nake miki ?""shiru tayi kawai tana cigaba da kallonsa ""sonki daga Allah ne ban ta'ba ganinki akoina ba sai a mafarkina soyayyar ki a kullum bin jinina take tare da bugar min da zuciya a iya son da nake miki ya wuce so ruhinki nake so ba wani abu naki ba ,Ina sonki ko kina da komai ajikinki ko baki dashi ko kina da lafiya ko baki da lafiya ko kina da hankali ko baki dashi ina sonki koda zaki kasance acikin kabari zan cigaba da sonki "".hannunta ta zare cikin nashi tare da juyawa ta soma taku ahankali dan har lokacin tana jin zafi ajikinta bayanta ya biyo ji tayi yayi sama daita bai sauketa akoina ba sai bedroom dinsa ya ajiyeta akan kujerar sofa ya rusuna a gabanta yana kallonta tayi shiru tare da tsura masa ido tana kallonsa tana tunani tabbas tasan yana sonta itama kuma tana son"

"shi sai dai bata jin zata iya zama cikin ahlinsa dan zama acikinsu ba alkhairi bane agareta."""

Ahankali ya kamo hannunta ya rike cikin nashi yana murzawa yana kallon cikin kwayar idanunta

"""mahaifiyata tana matukar sona maryama idan nace miki tafi sona akan duk ya'yanta banyi karya ba domin tun dana taso nake gani so da kulawa atare daita.""haka ma yan'uwana suna sona ni d'an gata ne a wajensu, inda aka samu matsalar shine aurena da mmn khaira amamn yanuwana suna sona mahaifiyata kuma uwa ce jajurtacciya akan ya'yanta a tun sanda mahaifinmu yake raye haka bayan babu ran mahaifinmu , itace ta d'auki duk wani dawainiyarmu ta tsaya ta kula da ya'yanta guda biyar kula da ya'ya biyar har da mutun irina kinga ba abu ne mai sauki ba ta sadaukar da rayuwarta akanmu abinda tafi damuwa dashi shine ta bamu kariya ina tsananin sonta.""shiru maryama tayi tana kallonsa cike da shukin son shi ""duk da nasan a yanzu ta d'auki wata hanya da ba daidai ba domin ba halinta bane, ban kuma santa da wannan halin ba sai dai nasan a dalilinki na rasa duk wata kulawa da soyayyar da gata ta uwa data yan'uwa duk wannan abun dana rasa kice na rabu dake kin min adalci kenan ?""ya"

"fad'a yana sake kamo tafin hannunta cikin nashi "" ."

"""Ya sauke numfashi ahankali ya cigaba da mgn ""maryama nayi miki alk'awarin zan kasance tare dake"

duk runtse duk wuya kuma nayi imani sweetheart zata sauko yayinda ta fahimci irin son da mukeyiwa

"junanmu zata amince dan na tabbata muddin ta fahimci bazaki cutar dani ba zata soki .""kana ganin"

"mahaifiyarka zata soni ?"""

ya gyad'a mata kai tare da kai yatsun hannunta cikin bakinsa yana tsotsa yana lumshe mata idanunshi

"wanda hakan ya sake kashe mata sansar jiki ."""

"da kyar ta fixgo magana ""gasky bana jin zatayi haka araina""zatayi domin tun farko itace ta zaba min ke"

"amatsayin mata batare data gane ke din mafarkina bace ,nasan akwai inda nayi kuskuren kuma na gano kuskurena wanda ya jaza miki bakin jini a wajenta shiyasa a yanzu bazata karbeki da sauki ba ,amman zata soki tunda kina raina sai dai ba a yanzu ba ""naji amman zuwa yaushe ne zata soni ?""zata soki !ni dai idan da Hali ka d'auke zuwa wani guri mu cigaba da rayuwarmu acan ""zuwa Ina kenan kike nufi ?"" Yayi mata tambayr yana tsura mata tsumammun idanunshi ""bansani ba amman zaka iya tafiya dani"

"koina muyi rayuwarmu dan wallahi tsoronsu nake ji ."""

"""bazan iya gudun mahaifiyarta ba dan idan na aikata haka laifina zai fi kuskuren da nayi a baya bazan iya"

"gudunta ba domin a yanzu ma ina jin rashin kyautatawata da na kasancewa dake na barta cikin damuwa ""bata san sanda murmushi ya bayyana akan fuskarta ba ""gasky kana sonta sosai"".haka ne Ina sonta fiyye da komai acikin duniya""kema kuma kina cikin raina !""ya fad'a yana shafa fuskarta sannna ya sake tsarke hannuwansu yayi kissing din bayan hannunta ahankali ya cigaba da kissing din hannunta ""idan baki sani ba ""kece rayuwata maryama kece macen da nake k'auna, macen da nake son na aura na ajiyeta a gidana"

"muddin rai "".kallonsa kawai take ko kifta idanuta bata son yi ."""

"""tun taso wata ban ta'ba furtawa kowace mace kalmar so ba sai ke ""ahankali ya dinga fad'a mata"

"matsayinta acikin zuciyarsa ""a yanzu wani irin farinciki take ji da ya sake tabbatar mata da cewar ita din rayuwarsa ce "" batai tsamanin soyayyarsa zata zamo abun farinciki arayuwarta ba ,dan bata san farinciki ba sai daya fara nuna mata tai farinciki ko da iyakar rayuwar da take dashi ne,ya sauya mata rayuwarta bayan iyayenta tana jin cewar ta samu wanda zai kula daita har karshen rayuwarta ""bata son ta rasashi arayuwarta bata son ta rasashi bata son ta rasa shi .""nan take idanunta ya cika da kwalla.""karki min"

"asarar hawayenki ""?a duk lokacin dana gansu suna daga min hankali ""fad'a min me kike tunani akaina ?"""

"""ba...bana son na ra ..""sai tayi shiru ta kasa k'arasa maganarta saboda kukan da ya ci karfinta ""karkiyi"

"tunanin zaki rasani muna tare nayi miki alkawari kasancewar dake har karshen numfashi na kema kiyi min alkwarin .""shiru tayi ta kasa cewa komai sai ma sukuyar da kanta da tai kasa tana zubar da hawaye"""

"""maryama !"""

"ya Kira sunanta yana murza tafin hannunta dake cikin nashi ""kin min alkawari duk runtse bazaki barni ba"

"""kasa magana tayi domin bazata masa alkawarin ba dan tasan bazata iya cika masa alkawari ba idan yan'uwansa suka sakota gaba fa tayi yaya da alkwari ?""matsowa yayi kusa daita sosai ya d'ago ha'barta"

yayi kiss din foreign head dinta yana kallonta fuskarsa cike da damuwa domin baya son abinda zai

"nisanta shi daita ko abinda zai raba tsakaninsu ""karki yi tunani komai ta bangarena komai zai tafi normal ""."

"still dai shiru tayi taki cewa uffan idanunshi ya zuba mata yana kallonta kafin ahankali yace ""ki daina"

"tunanin su khadija tun farko kece kika basu dama da kin fad'a min da al'amarin bai kai haka ba ,amman kika dinga boye min bayan koda sharadinsu ko babu ke din tawa ce dan bazan bari ki auri wani ki barni ba ki manta dasu muyi rayuwarmu dan bazan iya rabuwa dake ba."" ya kai hannunsa yana shafa wuyanta zuwa k'irjinta saurin d'auke numfashi tayi tana dubansa ya rabbi"" yaushe ne zata iya rabuwa dashi ""?ta Ina ma zata fara rayuwa babu shi da irin wannan sabon da yayi mata ?"" a ina zata samu mijin da zai mata irin wannan son mai tafiyar da ruhi ?"". tayiwa kanta tamabayar tana lumshe idanunta tana jin yadda soyayyarsa ke kutemimiya da ruhinta da zuciyarta,wallahi bata san son da take masa ya Kai haka"

"ba sai a yanzu."""

Cigaba da shafa k'irjinta yayi yana had'iyar yawu sake matsota yayi ya kamo lip's dinta yana tsotsa

"ahankali aiko nan take numfashinta ya dinga fita da sauri sauri ,ta yarda ta sadaukar masa da rayuwarta da komai nata akanshi, zata rayu dashi acikin kowani hali domin kota rabu dashi tasan bazata ta'ba samun kamarsa ba zata d'aure zata zama jajurtacciya a gidan aurenta daman auren gwagwarmaya"

"ne .""sai daya tsotse bakinta sosai sannna ya zare bakinsa ""ina jinki ki min alkwarin bazaki barni ba zaki kasance dani muddin rai ""naji !"" tai maganar tana sauke wani wahalallen numfashi ""ba kinji ba kiyi kamar yadda nayi ""nayi alkwarin zan karar da rayuwata gabad'aya da kai ""thank you so much my princess "".ya fad'a yana sakè had'e bakinsu waje d'aya .""a kalla sun d'auke sama da mintuna shabiyar suna makale da juna suna sucking din bakin juna ringin wayarsa ne yasa shi zare bakinsa cikin nata ya tsura mata idanunshi da suka canza numfashi maryama ta sauke sannan tayi kasa da idanunta tana"

"kallon yatsun kafafunsa ,shi kuwa cigaba da kallonta yayi yana jin kamar ana fixgar ransa akanta."""

"Wayarsa ya ciro sunan hajiya zulfa'u ya gani ya d'aga tana jin muryarsa tace ""to adamcy ni zan wuce sai"

"wani lokaci kuma ka kara hakuri Kai ne mai halakin kare yan'uwanka da mahaifiyarka kada ka bari soyayyar mace ta rufe maka ido ka wulakanta yan'uwanka da mahaifiyar datai silar zuwanka duniya kuma wacce aljanarka take tafin kafafunta ,kabi komai ahankali ku rabu lafiya in sha allahu komai zai zama normal ka kara hakuri kaji ""jikinsa a sanyaye yace ""na gode sosai aunty bari na fito nayi miki rakiya ""aa kayi zamanta ga yanuwnaka nan zasu rakani salim da hisham ka kula da maryama sannan ka d'aga mata kafa da Allah.""hannu ya kai ya shafa sumar kanshi yana kallon face din maryama sannan yace ""Aunty ga maryama kuyi sallma tace ""to !""ya saka wayar a hands free tare da mata alamar tai magana ""ina wuni aunty ?lafiya lau maryama ni zan wuce sai wani lokaci kiyi hakuri da abinda ya faru in sha allahu zai zama matakin daukaka haka zalika kibi mijinki sau da kafa ki kuma bi uwar mijinki ki zauna da kowa lafiya in sha allahu zamu dinga waya kinji ""maryama tace ""to na gode Allah ya saukeki lafiya tace"

"ameen .""sukai sallama """

Bangaren mami kam fushi tayi sosai dasu aunty khadija suna shiga d'akinta bata bari sunyi mata magana

"ba ta rufesu da fad'a ta inda take shiga bata nan take fita ba ,babu shiri suka tattara suka bar gidan akan hanayarsu ta komawa gida ne aunty khadija ta dubi aunty shahida tace ""jikina na bani zabiba ce ta fito da magnar nan har wannan d'an iskan ya san komai ""ba lallai ba, bakiji yace duk abinda yake tafiya yana sane ba nafi tunanin yayi connecting din komai da wayarta ne ""ki dai yi tunnain da kyau kafin yayi bincike lallai an samu wanda ya fad'a masa ta bangaren zabiba ko kuma ita makirar yarinyar ."" bana tunanin zabiba zata mana haka nafi tunnain yarinyar dan nasan zabiba bazata ta'ba aikata haka ba "".shiru aunty khadija tayi tana cizan lip's dinta ""yanzu menene abunyi "".?numfashi aunty khadija ta sauke da karfi kana tace ""a duk wani abinda zamuyi a yanzu ya rushe dole mu ajiye komai saboda kwanciyar hankali mami, zamu dawo mu bata hakuri sannna mu fad'a mata manufarmu abinda tace dashi zamuyi aiki idan tace muyi muyi idan tace abarshi shikenan yaci lafiya ammna wannna makirar yarinyar sai naci uwarta da kyau bazan ta'ba raga mata ba ko d'aga mata kafa ba da kanta zata tattara ta gudu ta barshi idan taji uwar bari ""da wannna tautaunawar direban aunty shahida ya sauke aunty khadija a gidanta"

"suka kara gaba ."""

********

"""Da misalin karfe goma na daren ranar adamcy na zaune yana kallon labarai a aljazera yayinda maryama"

"ke kwance a saman cinyarsa yana shafa mata jiki shiru tayi tana jin yadda tsigar jikinta suke mikewa kusan mintuna talatin tana kwance yana faman rud'a mata jiki ,ta kai hannunta ta cire hannunsa dake kai kawo a k'irjinta ta yun kura ta mike tsaye , ahankali take taku har ta shige d'akinta tai shirin kwanciya bacci bayan ta gama ta kwanta ,kasa cigaba da zama yayi shi kad'ai dan haka ya mike da kyar dan gabad'aya yanayin jikinsa ya sauya a kwance ya isketa ta takure jikinta waje d'aya ahankali ya zauna kusa daita ya kai bakinsa daidai kunneta yana sauke mata hucin numfashin bakinsa ""wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki dan gabad'aya tsigar jikinta suka dinga zabura .ta waigo kanta ahankali ta tsura masa"

"fararen idanunta kafin ahankali ta gyara kwanciyarta dan bacci take ji sosai ."""

"rungumota yayi ta baya yana shafata,bata juyo ba amman tana jin yadda yake sake shigewa jikinta yana"

"manne mata tare da shafo wasu wurare a sansar jikinta kusan mintuna talatin suna kwance taji ya kira sunanta ""my princess !"""

ya furta cikin wani irin salo da sautin murya hucin bakinsa da numfashinsa na dukan wuyanta wanda ya

"sake haddasawa tsigar jikinta sakè mikewa ""juya min baya daidai yake da bugawar zuciyata ""."

"still shiru tayi masa ""wad'an nan idanuwan nawa bazasu iya runtsawa ba a daren nan matukar kika"

"cigaba da juya min ba ya garasa maganar yana shafa qirjinta zuwa nipples dinta ahankali ta juyo gabad'aya wanda sauran kad'an su had'e waje d'aya ,ta tsura masa shayayyun idanunta kamar zatai kuka ""bacci ne !?ya tamabayeta numfashi kawai ta sauke tana cigaba da kallonsa matsota ya sake yi"

"yana shafa gefen fuskarta muryarta a matukar sanyaye tace ""ka fi kowa sanin bacci nake .."" fixgota yayi"

"gabad'aya ajikinsa cikin wani irin salo ya hade bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura mata harshen sa cikin bakinta wani iri kissing yake mata nan take yanayinta ya sauya ta fara tsorata da kyar ta zare bakinsa tana sauke wahalallen numfashi ""dan Allah karka yi komai dani !""babu abinda zanyi kawai wasa zanyi da jikinki, ya fad'a yana sake makaleta ajikinsa ya had'e bakinsu tare da kamo kan breat dinta yana murzawa yana sha bakinta tun tana nokewa har ta fara mayar masa da matarni ""asuba ta gari mr"

"and mrs ata kar dai a barke dinki ."" "

Mmn sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 19

sosai adamcy ya dinga romancing din maryama duk inda hannunsa ya kai ajikinta sai ya shafa ko ya

"tsotsa ,bacci take ji sosai gashi ta fahimci ba zai barta tayi ta girma da arziki ba dan haka tayi k'ok'ari ta zare bakinta cikin nashi tana jinsa ya sauke wani wahalallen numfashi yana sakè shige mata ,bata bi ta kansa ba ta runtse idanunta gam ahankali bacci ya d'auketa sai dai har cikin baccinta tana jin yadda yake shafa k'irjinta har zuwa mararta jin yana shafa kasanta yasa ta bud'e idanunta da sauri zata sakar masa ihu taga ya had'e fuska sosai kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa. ahankali ya sake matsota ya"

"had'e fuskarsu,fuskarta a had'e ta yunkura zata tashi yasa hannu ya mayar daita kwancen da take ."

"""dan Allah karka min komai wallahi har yanzu Ina jin zafi ""bai kulata ba tunda shi yasan babu abinda zai"

"mata, bazai wuce iyakar abinda yake mata ba ."" ahankali ya kai bayan kafarsa yana shafa tafi kafarta wani irin laushi yaji cikin tafin kafar ya sake manne mata tare da kai bakinsa daidai saitin kunnenta yayi"

"mata magana cikin rad'a.""my princess tafin kafarki laushi kamar auduga ."""

shiru tayi masa kamar yadda shima yayi mata ta lumshe idanunta tana jin bugun zuciyarta na k'aruwa

"dan ita kad'ai tasan yanayin da take ji a sansar jikinta ya janyota gabad'aya ya d'aurata a saman k'irjinsa ""inna lillahi !ni dai na shiga uku wannan mutun bazai barni nayi bacci ba ""ta fad'a haka acikin ranta.""ahankali ya dinga shafa bayan ta zuwa tsukakken kugunta still bakinsa na cikin kunnenta ""kiyi baccinki babu abinda zan miki .""""ajiyar zuciya kawai take jerawa tamkar wacce tai gudun tsere shi kuwa makaleta yayi sosai kamar wani zai kwance masa ita ""my princess Ina matukar kaunarki kullum burina mu kasance haka ina sarrafaki Ina jiyar dake dadi "".bata ce masa komai ta gyara kwanciyarta ta yadda ba"

"zata takura ba,sai dai a ranta tace ""wani dadi ne acikin irin wannan rayuwar baya ga azaba ?"""

"tana jinsa ya had'e bakinsu waje d'aya yana shan lip's dinta yana shafa bombom dinta ""sheshekar kuka"

"ta fara masa babu shiri ya zare bakinsa cikin nata ."""

"""wayyo Allah nah na shiga uku ""ta furta cikin ma wuyacin hali tana fashe wa da kuka ""sorry na bari bari"

"na barki kiyi baccinki ya maidata yadda take kwance .ita kam sai sheshekar kuka take tare da zuba masa idanu cike da mamakin irin nacinsa wallahi idan ka gansa a zahiri sam bazaka ta'ba cewa zai kasance haka ba .tana jinsa ya rufa mata blanket sannan ya zuba mata tsumammun idanunshi da suka canza kala har wani ruwa ta hango kwance acikinsu kamar zaiba .""ta lumshe idanunta "".yanzu me nayi miki da kike wani sheshekar kuka haka kamar na cinye ki ?"".shiru tayi masa tana sauke numfashi alokcin wasu hawaye suka sakè zubo mata ""kin san Allah idan baki daina kukan nan ba zan kwana Ina tsotsar kan breast dinki naga me zai sameki.""jin abinda ya fad'a yasa ta k'ara sautin kukanta ""kiyi wa mutane shiru kafin na cafki kan nipples dinki ."" da sauri tace ""nayi shiru !""good night na d'auka zaki min taurin kai ne kima godewa Allah a iya romance kawai na tsaya ""shiru tayi kamar ruwan ya cinyeta tare da runtse idanunta tana jinsa ya sauko daga kan gado amman bata bud'e idanunta ba sai ma kamkame jikinta tayi"

"waje d'aya ."""

tana jin motsinsa acikin d'akin amman bata san me yake yi ba can bayan kamar minti biyar ta soma jiyo

"kamashi sigari ta d'an bude idanunta ganinsa tayi zaune ya d'aura kafafuwansa duka akan k'aramin table yayinda hannunsa ke rike da karan sigari idanunsa na kallon saman d'akin .""ko me yake tunani oho masa kamar ance ya kalli inda take kwance yaga idanunta akanshi ta mugun tsura masa ido tana kallonsa shima tsura mata idanunshi yayi yana kallonta cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa wasu dafin ne suka dinga fitowa daga cikin idanunshi suna shiga nata duk da yana cikin yanayin data fi kyama amman hakan bai sa taji tsanarsa ba dan ya rigada ya mamayeta da dafin kaunarsa wanda yasa taji ya sake shiga ranta sai dai taji haushi matuka da abinda yayi ,daga inda yake zaune ya aiko mata da sakon kiss tare da"

motsa bakinsa kalmar I love you ce taga ya fito daga cikin bakinsa.

"hararasa tayi tana mai lumshe idanunta a ranta tace ""akwai abubuwan da dole zata saukesa kansu ta"

"d'aurasa akan daidai, ahankali bacci ya d'auketa ya taso daga inda yake ya dawo gabanta ya zauna yana murmushi gefen baki yana shafa gefen fuskarta ahankali ya manna mata kiss a goshinta ""I love you so much amore ""ya fad'a yana bud'e blanket din daya lullubeta dashi ya shige ya had'e ta da k'irjinsa ya lullube su yana shafata shi fa muddin zai jita ajikinsa babu abinda zai hanashi ta'ba jikinta domin shine mafi saukin abinda ya koya daga mafarkinta ya rigada ya saba da hakan .karfe biyu saura na"

"dare maryama ta farka ta bud'e idanunta ahankali sai dai tajita gam rungume ajikin adamcy ,ta yaye bargon dake lullube dasu ta yunkura da niyyar zata tashi ta canza gurin bacci, amman sai taji ta kasa mikewa sakamakon hannun adamcy dake rike da mararta yayinda kafarsa d'aya ke makale daita"

"gabad'aya yabi duk ya kanenayeta ya hanata sukuni."""

ta kai idanunta ta kalli kyakkwar fuskarsa dake d'aure sannan ta dawo da kallonta ga hannunsa dake

"dafe da mararta numfashi ta sauke tare da kai hannunta kan nashi da niyyar cirewa ta mike sai dai duk yadda tayi ta cire hannunnsa ta kasa dole ta koma ta kwanta tana kallonsa tana jinsa ya sake janyo bargo ya lullu'besu yana shafata ahankali sautin muryarta ta fito ""fitsari zanyi ?!""ta fad'a muryarta cike da jin bacci jin abinda ta fad'a yasa shi zare hannunsa ya rigata saukowa daga kan gadon ya taimaka mata ta sauko ya rakata bayi yana tsaye yana tara mata ruwan dumi yana kallonta sai dai idanunshi dake kanta ya hana fitsarin fitowa sai ma wani irin shocking take ji a gabad'aya ilahirin jikinta da kasanta sai fitsarin yayi kamar zai fito sai ya koma ta kallesa kamar zatayi masa magana sai kuma ta kasa cewa komai ""ya'akayi !?""ya tambayeta cike da kulawa yana sakè d'aure ta da kwayar idanunshi."" ""ko zaka d'an"

"fita ?""tayi maganar kamar zatayi kuka ""me yasa zan fita ?""shima ya tambayeta still kwayar idanunshi na"

"kanta ."""

"ta sunkuyar da kanta kasa ""sarai ya fahimceta fellings ne suka had'e mata da fitar fitsarinta wanda ya"

"hana fitsarin zuwa ya dawo gabanta ya durkusa ya riko hannuwanta cikin nashi ya matse ""inna lillahi!""ta furta dan yadda yayi din ya sake jefata cikin tsananin shaukinsa ne ya sake matse hannuwanta ""saki mararki kiyi fitsarin mana ?"""

"""ai yaki fitowa ne kuma wallahi ina ji sosai ""zuba mata idanunshi yayi yana jin wani irin fellings dinta"

"from know where yana sake shigarsa ""idan na fita kina ganin zakiyi ?""da sauri ta gyad'a masa kai alamun ""eh! ya mike tsaye ya ajiye mata ruwan dumi da zatai tsarki dashi ya juya ya fita ."

Yana fita ta sauke wani wahalallen numfashi nan take mararta ta d'an saki sai dai da kyar fitsarin ya

dinga fita da guntu guntu bayan ta gama ta soma tsarki sai dai ta dinga jin kamar ana chuking din gurin

"da kyar ta yunkura ta mike ta fito tare da numfar kan kujera har ta kusan k'arasawa inda kujerar take ta jiyo sautin muryarsa""malama Ina kuma zaki ?"""

"Tsayawa tayi cak ta kasa k'arasa wa gabanta na dukan tara tara ""ki dawo nan !""sai lokacin ta juyo"

"gabad'aya tana d'an yatsuna face dinta alamun bazata zo ba ""zaki zo ko sai kin 'bata min rai acikin daren nan ?""naunauyen ajiyar zuciya ta sauke sannan ta soma d'aga kafafunta ta karaso tana k'okarin hawa saman gadon ta fixgota gbdy ya rungumeta tsam tsam ajikinsa daga haka bacci ya d'aukesa wanda hakan ya samarwa maryama natsuwar yin nata bacci .""basu suka farka ba sai karfe biyar da rabi suka tashi sukai sallah bayan sunyi sallah asuba sunyi azkar sake komawa bacci sukai . karfe goma adamcy ya tashi yayi wanka ya shirya kanshi cikin kananan kaya riga brown mai dogon hannu da wondon"

blue jeans ya fita zuwa parlour'nsa ya danna bell din dake isar da sako zuwa kitchen sannan ya d'auki

"jarida ya dawo d'aki ya zauna akan kujera yana fuskantar face din maryama yana duba jaridar ."""

bayan kamar mintuna sahabiyar ta farka tana wata irin shegiyar mika wanda yasa dole sai da adamcy ya

"bar abinda yake ya tsura mata idanun shi yana jin yadda jijiyarsa take harbawa ta had'e hannuwanta duka waje d'aya tana shafa fuskarta duk kwayar idanunshi na kanta,jikinta ya bata ita yake kallo dan haka taki kallonsa sannan taki cire hannuwanta akan fuskarta ta cigaba da zama a yadda take har sanda ya mike ya fita zuwa parlour'n tana kokarin saukowa taga ya dawo hannunsa rike da glas cup ya hau gadon yana cewa ""my princess ga tea!""ya fad'a yana hura mata tea din tare da kokarin kai wa bakinta tasa hannu ta kar'ba tana cewa ""na gode !""sannan ta kai bakinta .""numfashi ya sauke yana cewa ""bi ahankali akwai zafi fa ""bayan ta kur'ba kamar sau biyu yaga ta runtse idanunta ""sorry ya koneki ne !""ta"

"yatsuna fuska ""kad'an ba !""ya kai hannu ya kar'bi cup din ya kai bakinsa ya cigaba da hura mata ."

sai daya fahimci tea din ya d'an yi sanyi ya sake Kai wa bakinta ahankali ta dinga kur'ba har ta shanye ya

"ajiye

Please Login or Register in order to submit comment